Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da ya gani cikin idanunta ya matuƙar gigitashi, bai taɓa tunanin har haka ba, bata taɓa abu makamancin haka ba. duk ya yarda take duduma akan jikinshi amma bata taba haka ba, ko yanzu girma ya fara kamata, da buƙatar mijinta?.
shin akanshi kawai abun yake faruwa ko kuwa hae ma akan kowa, ya zama dole kuwa ya mata hijabi da sauran maza , kuma dole ya tabbatar da ita a matsayin katangarsa,wadda zai ringa raɓa a duk sanda yake da bukatar hakan, a hankali ya fara shan coffeen yana kallonta har ya ƙarasa shanyewa tas, ƙafarta da gashi suka mimmiƙe ya tsurawa ido yana kallon yarda matsirar gashin tayi burɗum-burɗum.


Alƙyabbar jikinshi ya cire tare da yafa mata a jikinta dan yama fuskanci sanyi take ji, shigewa bedroom dinshi yy domin ya dan kwanta ya huta, yana shiga ya wuce bathroom sai da yy wanka kafin ya shirya ya fito, cikin Jallabiyarshi, bed ya nufa direct yana zuwa ya haye tare da jaaan blanket ya rufe jikinshi, idanunshu a lumshe har ya gama Addu'a kafin ya fara kiran sunnan Allah, dan-dan barci ya daukesa, barci mai dadi.....


iya kuwa cikin wasu yan mintuna gaba daya jikinta ya gauraye da zafin zazzaɓi zafi sosai , jikinta na ta rawa, tuni ta ƙara ƙudundunewa cikin Alƙyabbar da ya bata, sai guraren 12 pm kafin zazzaɓin ta zamu ya dan barta har barci ya dan dauketa, amma duk da haka da zafin zazzaɓin a jikinta.



12:30pm ƙamshin turaren Huge Boss ya karaɗe gaba daya palon har ma da kewayen palon, yarda kamshi yake ƙara shiga hancinka ne kawai zai ƙara jadadda maka cewar mamalakinshi yana kusa ko kuma yana doso gurin, takun takalminshi yasa na dagon da kai na, kamar kullum yana nzn dai cikin shigarshi ta kamala da ya saba yi,idanunshi a kanta har ya ƙaraso cikin palon har gurin da take, yana mai mamakin yarda aka yi har lokacin bata tashi daga in da take ba, ko wuyanta ba zai mata ciwo bane ?, ya tambayi kanshi , a hankali ya yaye kanta da yake cikin Alƙyabbar, gashun kanta ya fara tozali da shi wanda ya zubo kan fuskarta, wanda da alama wahala ce ta mayar da shi kan fuskarta, hannunshi mai ɗumi yasa ya fara tattare mata gashin kan nata, tare da gyara mata shi yy baya.


hannunshi ya daura kan wuyanta, numfashi ta jaaa , jin jikinta da zafin zazzaɓi yasa, ya ƙyaleta tayi barcin may be zai ƙarasa sauka duka in tayi barcin........



KAR KU MANTA KU TUNTUƁI NUMBER TA KAMAR HAKA.

07033371851


PLEASE IN KIN SAN BA SIYA ZAKIYI BA KAR KIMIN MGN, MU ƁATA LOKACINMU .


DAGA TASKAR ƳAR LELE🧚‍♂️🧚‍♂️
[2/22, 11:58 PM] ƳAR LELEN ROYAL STAR CE🧚‍♀️🧚‍♀️: 🌼🌼ARMAN MALEEK🌼🌼


*DAGA ALƘALAMIN*


SALMAJI ƳAR LELEN ROYAL STAR CE 🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️



SADAUKARWA GA AMINIYATA MASOYIYATA, SADIYYA ABBAKAT MARU (ƳAR GATAN ROYAL STAR CE🌹🌹)


*🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}

https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, Fad’akarwa, ilimantarwa da kuma nishad’antarwa_*
_(R.S.W.A) Ruwa kad’ai ke maganin k’ishi_

*Alk’alaminmu ‘yancinmu*


LAST FREE PAGE👯‍♀️


*P.11*



Ficewa yy ya barta anan, ko da ya sauka palon ƙasa, Ayyana da su Amah. ya gani zaune suna wasa sai Umma Jakadiya, da take ta faman list din abubuwan da basu da shi wanda za'a siyo kafin kamun Azumi, zama ya danyi kujerar da take fuskantarsu, A hankali cikin sanyinshi da ya zame mishi jiki yace "Ayya.!" Ayyana ce ta juyo ta kalleshi, ba tare da tace mishi komai ba, "Sadiyyerh bata jin dadi ki kula da ita , sanan ki haɗa mata kayanta zamu koma chan dayan gidan", ya fada idanunshi akan su Amah. "mai yake damunta.?", watsa hannuwanshi yy ba tare da tace komai ba, Su Amah ne suka mike zasu yi sama, da sauri yy kusu nuni da su dawo, ai kuwa da saurinsu suka koma suka zauna "please kar ki bari su tasheta She need rest!.", ya furta yana miƙewa, kai tsaye yy hanyar fita, sai kuna ya dan dawo da baya, "Umma Jakadiya kema ki haɗa kaya", yana fada yy ficewarshu ba tare da ya ko juyo ba.


yana fita Asibiti ya nufa, sai 1pm kafin ya nufi Masallaci.
Haleematou kuwa tun da ya fita ya barta sai kusan Asr ta farka, Ayyana ta gani kusa da ita, ita ta taimaka mata kafin ta bata tea da magani tasha, dan danan ta wartsake bama kama da su Amah suke zuba mata surutu ai sai ta zage.


yinin ranar hala suka yishi, ta kasa cin Abin ci hakan yasa ta dan faɗa kaɗan, bayan idar da Sallah Isha aka sanar da ganin wata, wanda hakan na nuni da cewar gobe za'a tashi da Azumi gaba daya duniya, Yaa Shehu bai koma gidan ba sai mota da ya tura a daukosu da ita, nan suka tarar da su Zayn, tana zuwa suka zauna suka fara rantafa fira, har bata san sun zauna kan kujera daya ba, Sallamar Yaa Shehi zai ta ankarar da ita, ranshi yy matuƙar ɓaci da ganinsu kan kujera daya, tazarar da take tsakaninsu ba wata mai yawa ba, fada ya farawa Zayn kamar zai ari baki duk da bawai ya iya fadan bane, dan cikin sanyi fada yake fita ba tare da wata hayaniya ba, dan in ma ba ka tsaya ka fuskanci maganar tasa ba sai ka dauka magana ce kawai yake ba fada ba.


Bayan ya gama balbalesu yy sama abunshi, har 11 tayi kowa yaje ya kwanta Amma Sadiyyerh na in da take, ta kasa motsawa, yanzu dun fadan da ya mata jiya yau ta ƙara aikata abu kamakancin hakan, har 12am bata tashi daga gurin ba.


Umma Jakadiya ta fito zata dauki ruwa kawai ta ganta zaune tayi tsuru, "lafiyarki baki je kin kwanta ba", kwaɓe fuskarta tayi tare da cewa "Ina tsoro kar ya min faɗa", ta fada hawaye taf idanunta, "ai kece bakya kyautawa , sam bakisan kin girma ba,uhmmm bana jin zai miki faɗa tunda ya miki ɗazun kin san bashu da mitar magana " da jin hakan jikinta ta samu ƙarfin guiwa ta miɗe izuwa saman, daki daya ne saman, hakan yasa ta tura da Sallama bakinta.


Zaune ta sameshi kan kujera, tuni tsoro ya luluɓeta dan gani take kamar ita yake jira, ɗurkusawa tayi kan ƙafafunta zata fara bashi hkr, da sauri ya miƙe yy shigewarshi ciki, bin bayanshi tayi kirjinta na dukan ukku-ukku. tsaye ta ganshi, nufo inda take yy.


Da sauri ta haura kan gadonsa, tana jujjuya mishi kai.
Shi kuwa Yaa Shehi maida ƙofar yy ya rufe ba tare da yasa key ba,
Da sauri ta rumtse idanunta ganin ya nufi gadon,
kana yana zare jallabiyar dake jikinsa.

Cilla jallabiyar yayi can gefe.
Cikin yanayin tsoro da mmkin ganinsa hakan tace."Don Allah Zauj kayi haƙuri bazan sake ba"
Ta kare mgnar tana jawo towel din da da ta samu a gefen gadon tana ƙara kare kanta dashi.

Kanshi ya fara jujjuyawa yana mai miƙa hannunsa ya kashe wutan ɗakin.
A take duhun daren, da sanyayyiyar iska ya mamaye ɗakin gaba daya.
Cike da tsoro ta fara kiciniyar saukowa daga kan gadon.
Tana sauƙowo, shi kuwa yana isa gab da ita, haka yasa bayanta ya manna da kirjinsa, da sauri yasa hannunsa duka biyu ya ruggume da ƙarfi jin yadda take mutsu-mutsun kwace kanta.
Cikin narkekkiyar murya, tace "don Allah Zauj ka bari"
ta ida mgnr hawayen da bata san dalilin zuwansu ba suba, suna kwaranya, cikin yanayi rauni tace, "please"
Cikin rawan jiki, ya fara murza siket din ta ƙasa kana murya na rawa yace."oooh ba kece kika sa ba, na fuskanci kina buƙata ne"
Da sauri ta kankame jikinta cikin fidda nannauyan numfashin jin ya zame siket ɗin ta ƙasa murya a raunace tace.
Zaauj sanyi, Please ka bari"
Da sauri ta manna kanta a kafaɗarsa sa boda jin yadda yasa hannunsa daya ya zuge, zib din gaban rigarta, a take sai ga ƙirjinta ya fito fili.

Janye rigar yayi ya wurgar ya zama daga ita, sai pant da ko bra babu a jikinta.
"Yah Subhanallah"ya faɗaa a fili kuma da karfi lokacin da yaji fatarsa da nata sun haɗe wuri ɗaya, wani gigitaccen abu na fusgarshi, lumshe idanunshi yy, bai taɓa tunanin haka ba, bai taɓa zaton zai tarar da wannan lamarin ba, ya hankali ya shimfiɗar da ita, jikinta na mugun rawa ta riƙe hannunshi, hawaye na zuba a idanunta, yunƙurawa tayi zata miƙe da sauri fa mayar da ita ta kwantar, hakan kuma ne ya ƙara rawar da jikinta yake, tuni wani tsoro ya mamayeta firgici da tashin hankali suka dabai-bayeta.


tun da take da shi, wani abu makamancin haka bai taɓa shiga tsakani su ba sai yau, shi yasa sihirtaccen tsoro ya kamata, rasa yarda zata yi tayo, kawai sai ta kankameshi tare da nutsar da fuskarta cikin kirjinshi , ɗago kanta yy, ya jima yana kallon kyakyawar fuskar tata, lios dinta da suke sheƙi ta cikin dan hasken da ke shigowa , ta waje sakamakon labulayen da suke dagawa, iska ake sosai wadda take kama da ta tashin hadari, wani abu yake ji yana fusgarshi,a hankali cikin wani salo ya manna lips dinshi da nata, wanda hakan yy sanadiyar sumar da su na wucin gadi.



Abun da ko a mafarki bata taɓa ji ba balle a ido biyu shi take ji, wanda yasa numfashinta ya fara shiɗewa, kirjinta ya fara dagawa sama da ƙasa kamar wadda ke da Asthma ,shesheƙa ta fara yi, Yaa Shehi ma ya rasa yarda zai yi, abun ka ga farin shiga gaba daya ta daburce ya raasa in da zai tsoma rayuwarsa, ga hannuwanshi sun ƙi tsayuwa guri daya, sai yawo suke a cikin jikinta, wasu salon kisses yake aika mata da su, wanda tun da take duniya ko a labarai bata taɓa jin labarinshi ba, balle a ido biyu, abun da bata taɓa tsammaninshi a gurin kowa ba, yau gashi Yaa Shehinta yake mata, tuni ta fara dan ƙaramin hauka , alamar saƙon da yake son aikawa, yaje in da yake bukata, hannaenta tasa ta zagaye bayanshi, a hankali ta fara yawo da su a bayanshi, wanda ya ƙara fitar da Yaa Shehi cikin tunaninshi, zafi da zugin da taji lips dinta ya dauka ne yasa gaba daya ta dawo hayyacinta, hawaye suka fara ambaliya kan fuskarta, dan ji take lips din kamar zasu cire sa boda tsabar yarda Yaa Shehi ke tsotsarsu har wani tattaunasu yake kamar wanda ya samu wata Alawa mai zaki.


ƙoƙarin raba lips dinta da naji ta fara yi amma ina, ƙara riƙeta yy gam, numfashunta ne ya tsaya, lokacin da ta ji saukar hannunshi, kan cikinta, a hankali ya shigayin ƙasa da shi, har yy sanadiyar fadawar yatsunshi cikin ramin cibinta, nannauyan numfashi ta ja, lokacin da ta ji yatsunta na mata tafiyar tsutsa, hae kan mararta, da ace tana da baki, bb Abun sa zai hanata kurma Ihun Salati, saboda abun abun da take ji yafi karfin tunaninta, ya shige tunanin-duk wani mai tunani, hannayenta ta shiga bubbugawa ko zata samu sauƙi daga abun da take ji cikin jikinta, na daga abubuwan da Yaa Shehi ke mata.




wanda ko idanunta ya nuna , to fa sai ta ƙaryata balle kuma ace wani ya fada mata, sai gashi akan kanta yake faruwa, idanunshi da suka yi matuƙar jaaa tare da kankancewa, har wasu hawaye-hawaye suke tarawa , ya bude blanket ya jaaa musu .


hannunsa da suke ƙaikayin son taɓa kirjinta, ya kife a kai, tare dayi musu wani irin shafan da yasa sukaja mataccen numfashin a tare.



Wani irin miƙa Sadiyyerh tayi tare da ɗaga hannunta sama sa boda amsar saƙon sa da tayi a duk hudar gashin jikinta.
Shi kuwa Yaa Shehi cikin rawan jiki ya zauna kan gado tare, da riƙon hannunta,
Bo...........


MASHA ALLAH..! , ALHMDULILLAH..!, DUKA DUKA ANAN NA KAWO ƘARSHEN BOOK 1 NA ARMAN MALEEQ, DOMIN SAMUN BOOK 2 AND 3 SAI KUMIN MGN DOMIN KO SAMU CIKIN SAUƘI DA RAHUSA, INA KARA JADADDA GODIYA GAREKU MASOYANA, ALLAH UBANGIJI YA BAR KAUNA DA TARE, HAƘIƳA KUMA MATUƘAR SANYANI ALFAHARI, ALLAH YA DAURAR MANA DA KAUNARMU YA HAƊA KANMU, YA KUMA BAR ZUMINCINMU HAR IZUWA ALJANNATUL FIRDAUSI, NA GODE! NA GODE!! NA GODE!!!


07033371851

PLEASE WANDA ZAI SIYA KAWAI IN KINSAN/KASAN BA SIYA ZAKA YI BA TO KAR KA YI MGN PLEASE, KAR MA MU ƁATA LOKACINMU DA NI DA KAI.


DAGA ALƘALAMIN ƳAR LELEN ROYAL STAR🧚‍♂️🧚‍♂️🧚‍♂️

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Please Login or Register in order to submit comment