Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

: *SIRRIN MU*

*BY*

NIMCYLUV_




_Jazakillah bilkhair for taking your time to check out my book,I promise you'll never be disappointed. Well..this isn't your usual stories,And I'm loving it more and more with each passing second of my life._

_I'm very thankful to all my fans for their constant love and support I am what i am because of their unconditional love!_

Habibaties barakallahu fikuuuuuu a kakka蓳e zani so You can share and share and share to all groups fisabilillahi!

```Special greeting to ELEGANT ONLINE WTITERS ina 茩aunar ku馃槏```



EPISODE1锔忊儯-2锔忊儯

MAIDUGURI/ BARNO
My first word on my story is SAMBISA Forest, The Sambisa Forest is a forest in Borno State, northeast Nigeria. It is in the southwestern part of Chad Basin National Park, about 60 kilometres (37 mi) southeast of Maiduguri, the capital of Borno State.
Ba茩in daji ne mai girma da tsayin gaske, anyi noticing babu wani daji daya kaisa girma da both fa蓷i tsayi,ga wasu manyan bishiyoyi da kwazazzabe, duhun dake cikin dajin yafi gaban kwatance, kai tsaye bazan iya siffanta muku duhun sa ba, but yaya kake imagine ace ka rufe idanunka wanne kalan duhu zaka gani? To zan iya ha蓷a hudun cikin idanun mutum da kuma duhun dake ciki dajin SAMBISA, mugwayen dabbobi babu kalan da babu har wacce ba kayi tunanin ganinta a wajan ba zaka sameta, lokuta da dama ko da bamu da masaniya a kan dajin Sambisa but muna jin labarinsa a cikin kafar ya蓷a labarai, irin su Redio,T.v, Media, uwa uba idan ka je BBC Hausa news, ko kuma ka kunna tashar aljazira, wasu da dama basu san dajin Sambisa ba, amma faruwar annoba ta farko wata BOKO HARAM, wanda kowa yasan cewa BOKO HARAM ya fara a 2002 zuwa 2009.

(BOKO HARAM Home
Politics, Law & Government
Law, Crime & Punishment
Crime, Terrorism & Counterterrorism
Boko Haram
Nigerian Islamic group
BY The Editors of Encyclopaedia Britannica View Edit History
FULL ARTICLE
Boko Haram, (Hausa: 鈥淲esternization Is Sacrilege鈥�) byname of Jam膩士at Ahl al-Sunnah li-l-Da士awah wa al-Jih膩d (Arabic: 鈥淧eople Committed to the Prophet鈥檚 Teachings for Propagation and Jihad鈥�), from 2015 also called Islamic State in West Africa (ISWA) or Islamic State鈥檚 West African Province (ISWAP), Islamic sectarian movement, founded in 2002 by Muhammed Yusuf in northeastern Nigeria, that since 2009 has carried out assassinations and large-scale acts of violence in that country. The group鈥檚 initial proclaimed intent was to uproot the corruption and injustice in Nigeria, which it blamed on Western influences, and to impose Shar墨士ah, or Islamic law. Later the group vowed to avenge the deaths of Yusuf and other group members, who were killed by security forces in 2009. In 2015 the group pledged allegiance to the Islamic State in Iraq and the Levant (ISIL) and took the name Islamic State (or State鈥檚) West African Province (ISWAP; also known as Islamic State in West Africa, or ISWA). The next year the group split, with one faction retaining that name and the other reverting back to the original appellation).

Wata tafkekiyar bishiya ce,wacce take 蓷auke da manyan kogona wajan goma a cikinta , ko wane kogo idan ka shiga zaka samu hanyar 蓳ullewa a cikin sa, banda kukan dabbobi kala daban-daban babu abinda yake tashi a cikin kogonan. can cikin baccinsa ya ji kamar ana 茩walla kiran sunansa, kasancewarsa ba mai nauyin bacci ba, yasa ya bu蓷e dara daran fararen idanunsa wanda suka janye tare da yin jaa sbd tsabar baccin da yake cikin sa, har wani ciwo-ciwo ya ji kansa nayi masa, shiru yay domin yana son ya 茩ara tabbatar da abinda kunnuwansa suka jiyo masa a cikin baccinsa, jin shirun yay yawa yasa yay baya ka蓷an tare da sauke wata wahalalliyar ajjiyar zuciya,kana ya juya zuwa 蓳angaren hagunsa, sannan ya karanta addu'ar neman tsari, ya lumshe idanunsa tare da 茩an茩ame pillow dake faffa蓷an 茩irjinsa,yana rufe idanunsa ya ji an 茩ara kiran sunansa, tamkar mai kiran yana cikin 蓷akin nasa, da sauri ya 茩ara bu蓷e idanunsa ya shiga dube-dube amma babu abinda ya gani, lubalun dake sa茩ale jikin 茩ofar bedroom 蓷insa ne ya fara ka蓷awa sannu a hankali, harya gama ka蓷awa idanunsa na kan labulan, waro manyan idanunsa yay waje saboda ba茩ar matashiyar buduwar mai masifar kyau da ta bayyana a gabansa, ko ka蓷an bai ji tsoron ganin wannan halittar ba,sai dai yanayin ba茩in fatar ta da kuma dugun ba茩in gashinta wanda yake jan 茩asa ka蓷ai ya isa ya sanya zuciyar mutum rabewa gida biyu, abinda ya bashi mamaki yadda idanunta ya kasance ba茩i sosai kamar yadda fatar jikinta take, sai dai eyes balls 蓷inta blue ne sosai, ga eyes lashes 蓷inta zara-zara, har ta蓳a girarta yake, abu mafi 蓷aukar hankali a jikinta shine jajayen la蓳蓳anta masu kauri sosai wanda suka kasance 茩arama ye marasa fa蓷i, tana sanye da fararen kaya har 茩asa wanda suka rufe kofaton dake jikin 茩afarta, tattausan murmushi ta sakar masa, wanda yasa ya 茩ara ware manyan idanunsa a kanta, da ace yana mugayen mafarkai kai tsaye zai iya cewa mafarkin yake, but isn't dream is real, a zahiri yake ganin komai a cikin 蓷akinsa kuma a gabansa, 茩ara sakar masa Murmushi tayi kafin a hankali ta mi茩a masa hannunta, cikin wata murya very cool and slowly tace "zo mu je" juya mata 茩wayar idanunsa yay kana yay mata nuni da shanyayyun 茩afafuwansa, kallon 茩afar tayi sai kuma ta marairaice fuska, kafin a hankali ta taka zuwa gare sa, tana zuwa tasa zan茩alelen hannunta ta dafa 茩afa蓷arsa, nan take wata guguwa mai 茩arfin gaske ta lullu蓳e su, bai tashi ganinsa ba sai a cikin wannan kogon dake cikin bishiya na dajin Sambisa.



A gigice yake juya idanunshi yana 茩arewa cikin kogon kallo, shigarsu cikin kogan kuma yasa yay haske sosai, kai tsaye wajan wata ha蓷a蓷iyar kujera mai kyau da kuma tsarin gaske ta zaunar da shi, sai a lokacin ya fahimci ashe a hannunta yake ri茩e, ba tare kuma da tayi masa magana ba ta juya ta shige cikin wata 茩aramar hanyar, har 5mins yana zauna yana 茩arewa wajan kallo, a iya tarihin rayuwarsa zai iya cewa bai ta蓳a ganin waje mai ha蓷arin gaske irin cikin kogon nan ba, ko a Indian series film dake yake kallo anytime bai ta蓳a ganin haka ba, ko da a cikin horo Film ne, sai gashi yanzu a zahirance yake ganin komai a idanunsa, bawai a bashi labari ko ya gani a Film ba, a'a all this yana faruwa dashi ne a karan kansa, tambayar da yakewa kansa why bai ji tsoran ta ko kuma ya shiga firgici da ganin ta ba??, Ko dai yana cikin replaction ko nightmare ne?? Fresh skin 蓷insa ya kalla a hankali kuma ya mi茩a hannunsa tare da mintsinar saman fatar sa, zafin da yaji yasa yay saurin fa蓷in "Auchhhhhi!!" Daga can masan kansa yaji ance "what happened to you Bil'adama??" Fararan idanunsa ya ware cikin ransa yace ashe suna iya English? Ita kam tana barin wajan cikin wani makaken kogo ta shige a nan ta samu dandazon Jinnu 拼an uwanta kala daban-daban, wata tsuhuwa ce wacce ta fito a siffar mutane ta kalli buduwar tace "Duk kin tashi hankalinki! Muma kin tashi namu,wai meke faruwa dake ne Airah??" Wasu hot hawaye ne suka kawo cikin idanun Airah, sai kuma ta zube a 茩asa tace "Kiyi min afuwa Kakata, nasan kaf cikin zuri'arki nice na fara karya dokar ki ta shiga jikin Bil'adam, amma babu yadda na iya dole tasa nai haka, kince zamu iya taimakawa mutum a lokacin da mu kaga yana bu茩atar taimako, kin hanemu da shiga jikin Bil'adam bisa raddin kanmu" shiru tayi sbd tsawar da Tijama tayi mata, wannan shine karan farko da kakarta ta tayi mata tsawa, cikin 蓳acin rai da kuma tashin hankali TIJAMA tace "you're mad Airah,Yajjju da baihakkk Airah ,Bisaka wadayikiii bil Adam Airah?" Cikin kuka Airah tace "Laa! Kaka,but ina son taimaka masa ne,am going to help him Tijama" cikin tsawa Tijama tace "me ne?? Ki rasa wa zaki taimakawa sai shi?? Kin san wanene shi kuwa Airah? Mu kanmu muna bu茩atar taimakonsa bare mu mutaimakesa, you're so selfish Airah" Wani Saurayi ne ya kalli Tijama yace "Amma Tijama yana da kyau mu ji dalilin daya sa take son taimkon Bil'adam kamar wanann mutumin wanda idan yaso a lokaci 蓷aya zai iya kaimu lahira gaba 蓷ayan mu kuma...," Shiru yay saboda hannu da Tijama ta 蓷aga masa tace "stop interrupt Tu蓳e ,babu abinda Airah zata fa蓷a wanda ban san da shi ba,komai ana barwa lokaci ne, domin shi ke sawa a bayyana komai , Airah tayi mana gaggawa ta 蓳ata mana komai, ko da za muyi nasara akan taimakon nasa amma yanzu bamu da damar yi, saboda Airah ta 蓳ata komai tayi abinda sai nan da shekaru wajan biyar ya dace ace munyi shi, babu wanda baya son mutumin nan,hadda mu Jinnu muna 茩aunarsa, mu musulmai ne kuma Turawa ne, haka kuma ALLAH! Yayo mu a cikin halittun da ba kowa yake ganin su ba, sai dai mu kalli abinda mu kai niyya, Airah kina da girman kai sosai, baki jin magana, baki san girman kai yasa Ubangiji ya sakko da Iblis daga Sama ba zuwa duniya ba?? Ko so kike ki zama 拼ar uwarsa Airah ??" Da sauri Airah ta girgiza kanta tace "Auzubillahi! bana fatan hakan Kakata, ni dai alfarma nake nema wajanki Kakata ki daure kiyi min ita dan Allah!", murmushin ba茩in ciki Tijama tayi, domin tasan jikar tata abu ne mai wahalar gaske ta fahimci abinda take son fahimtar da ita, kuma bata son gaya mata muhimman abubuwan da suke tare da wannan bawan Allan,tana son ta bari lokacin komai yazo ya wuce, da zarar lokaci yazo komai zai bayyana kansa ba tare da sun bayyana shi ba, shiru ne ya biyo baya kowa da abinda yake sa茩awa a cikin ransa, ita Airah tana son fa蓷awa Kakar tata wani abu amma tana tsoro, kamar daga sama taji muryar Tijama tana fa蓷in "me kike 蓳oyewa a ranki Airah ! Feel free to ask" girgiza kai Airah tayi tace "No! Tijama idan lokacin yayi zaki sani amma wannan *SIRRIN MU* ne", Murmushi kawai Tijama tayi kafin tace "me kike so yanzu ai masa?" Da sauri Airah tace "Ina son na bashi mu茩ami" kafin Tijama tayi magana Tu蓳e yace "Mu茩ami a cikin Jinnu Airah? How can that be possible?" Kallon Yayan nata Airah tayi kafin tace "Is very simple ai, shi kansa bazai san an bashi mu茩amin ba, but every night zanna dau茩o sa zuwa zaman fada, zan mantar da shi komai", Dariya Tijama tayi tace "Shirme dai sai yaro, Bil'adam zai zama jagoran Jinnu kenan Wow!" kamar Airah zatai kuka tace "please Tijama" jinjina kai Tijama tayi kana tace "je ki bashi Allah ya ba shi ikon Mulkan rundunar Jinnu bisa gaskiya da Amana", tana fa蓷in hakan tai girgiza ta 蓳ace daga wajan, shima Tu蓳e bayan ta yabi ya 蓳ace. Yana zaune yana lumshe idanunsa time to time ya kan bu蓷e su,wani sanyi yaji a saman 茩afa蓷arsa ga wani abu mai tsayin gaske daya fara yawo a saman wuyansa , da sauri ya 蓷aga kansa nan idanunsa ya sauka saman wata 茩atuwar mesar dake bin jikinsa tana na蓷esa, kasa motsi yay, kuma har zuwa lokacin babu wani tsoro daya shige sa, shi ji yake ma ina ma ya dauwama a wajan har 茩arshen rayuwarsa, domin da rayuwar da yake a cikin mutane gwamma wannan sau dubu da waccan, sai da Mesar ta kama na蓷esa tsaf sannan ta 蓷aga fuskarta zuwa dai-dai fuskarsa ta shiga 茩are masa kallo, can kuma tai girgiza sai gashi ta riki蓷e ta dawo Airah ,tai kwance jikin sa, motsi yay ka蓷an da idanunsa ta kalli bakinsa sai kuma ta kalli idanunsa, shi ma kallonta yake ko 茩iftawa babu, a hankali Airah ta mi茩e daga jikinsa kafin cikin 蓷aga murya tace "Congratulations! Now you're the king of Jinnu, yanzu kai sarkin ALJANU ne SHEIKH IMAM HAMDAN!!......

SHARE fisabilillahi dan ALLAH
10/17/21, 10:22 PM - Mrym: *SIRRIN MU*

*BY*

_鉁嶐煆� NIMCYLUV_




EPISODE3锔忊儯-4锔忊儯

With much surprise wanda aka kira da Sheikh Imam hamdan 蓷in yake kallon fuskar Airah, har kawo lokacin kuma ya kasa cewa komai he is just watching at her face like he is try to remember something fast, but he can't, dukkan abinda Airah take he couldn't understand her, shi dai yana nan a yadda ta 蓷auko sa kuma ta ajjiye sa, murmushi tai masa kafin cikin nutsuwa tace "i knew baka san wacece ni ba, so don't mind me, kawai ka saurari me zance maka ya shugabana" fararen idanunsa wanda suke 蓷aukan hankali mata harda maza ya juya mata irin kallon am with you 蓷in, nan ya baza all ears 蓷insa kawai yana jiran ya ji menene za tace masa, dariya Airah tayi tace "You know what? Sheikh Imam Hamdan! " kamar soko haka ya girgiza mata kansa, hannunsa ta kama a hankali ta shiga murza soft fresh skin 蓷in tafin hannunsa, kamar mai shafa masa mai, wani wahalallan numfashi ya sauke mai 茩arfin gaske, lokaci guda kuma yaji kansa ya sara masa, da sauri ya runtsa idanunsa wanda one time jijiyoyin kansa suka fito a saman forehead 蓷insa sukai ra蓷a-ra蓷a kamar an zana su, da sauri da sauri ya shiga sauke ajjiyar zuciya yana jin wani sanyi na ratsa cikin farar fatarsa zuwa cikin nama jikinsa ha蓷i da 蓳argon dake sarrafa cikin 茩ashinsa, wanda hakan ya haddasa masa afkuwar wani zazzafan zazza蓳i mai 茩onar da jinin Mutum, duk abinda yake tana kallonsa, kuma tana fahimtar komai dake faruwa dashi, abu 蓷aya da ta gagara yi shi ne ta ha蓷a ido da shi, she can't, yana da wasu sexy and killer eye balls, wanda anytime suke a lumshe kamar mai jin bacci ko wanda yake shaye-shaye, wanda bai san shi ba idan ya kalle sa zai 蓷auka he's always sleeping ne, but ba haha bane, kawai dai he's strong Man, cikin 茩asa da murya tace "Kai mutum ne, ni kuma Aljanna ce, amma mene yasa nake jin ina da relation da kai?, Ina jin kamar na sanka tun da kamar na ta蓳a rayuwa da kai, tambayar shi ne where? mene yasa nake jin feelings a kanka?, my grandma told me bil'adam suna da son kansu da yawa, basu da tausayi ko imani, basu tausayawa na 茩asa dasu, kowa hope and wish 蓷insa a kansa yake 茩arewa, sometimes nake 蓳adda kama zuwa Bil'adam just to watch the people, but seriously they're all many different types of people in your society, kamar dai kai you have a good heart, baka da damuwar kowa burinka kowa ya amfana daga baiwar ka, amma idanun jama'a na kanka mai yasa mutane duniyarku ke son cutar da rayuwarka ne SHEIKH IMAM HAMDAN?", duk maganar da take idanunsa a lumshe suke yana jin yadda take ta zuba ita ka蓷ai kamar parrot, wato a Aljanu ma akwai masu shegen surutu kenan?? Ware idanunsa yayi a kanta sosai a hankali kuma ya fara 茩o茩ari Motsa jajayen la蓳蓳ansa, runtsa idanunsa yayi a hankali kuma yayi taking deep breath, cikin harshen larabci yace "Wacece ke?" 茦asa Airah tayi da kanta, saboda yadda zazza茩ar muryarsa ta daki dodon kunanta, ba abin mamaki bane dan ta ji muryar so sweet and cool saboda tasan muryarsa cikin baccinta, amma Wannan ya sha banbam da wacce, wannan is real not dream shi ne a gabanta yake magana da harshen da kowa yake fata da muradin ace ya samesa,domin yazo turanci ya zama ruwan dare, kasa bashi amsa tayi sai 茩asa da tayi da kanta, ganin tai masa shiru yasa Sheik Imam Hamdan saka tafin hannunsa zuwa saman fuskarta ya tallafo ha蓳arta su kai facing juna sosai kamar mai kunyar magana yace "Answer my question who are you?" Hannunta ta 蓷ura saman bakinsa tace "shiiiiiit!!" sai kuma ta janye hannunta tace "You asked me at the right time ya shugabana" ganin yadda ta茩i yarda su ha蓷a ido kamar dai wata mara gaskiya yasa Sheikh gyara zamansa a hankali kuma ya kai dubansa zuwa 茩afafuwan ta wanda basu gama komawa na mutum domin ga jelar mesa nan yana gani, 蓷auke idanunsa yay yace "Look at me, look into my eyes, akwai wani tarayya daman tsakin mutum da Aljan bani da labari?" girgiza masa kai tayi idanunta na kawo ruwa domin sosai ta ji ta fara shakkar Sheikh saboda jarumtarsa da kuma 茩arfin addininsa, kamar zatai kuka tace "sunana Airah is long story please just keep it on your mind one day I'll tell you everything" kafa蓷a ya ware irin "I don't care"蓷in nan, numfashi ya sauke yace "first tell me miyasa kika kawo ni nan?" wani 茩awataccen murmushi tayi sai kuma tace "Yanzu Allah ya nufa ka ganni but every time, every second, every minute you're in my heart,kullum da kai nake kwana" "Uhm" yace kawai yana 茩ara ware rikitattun idanunsa a kanta sannan tace "what i mean kullum tare muke kwana a bed 蓷inka, bana samun cikakken bacci mai nutsuwa da kwanciyar hankali indai ba'a jikinka nai bacci ba, duk sanda kayi nisa dani ina jin kamar 茩arshen rayuwata yazo ne, 蓷omin jikinka kawai ke sawa na samu nutsuwa da kwanciyar hankali, na so fa蓷awa Tijama sai kuma na fasa saboda wannan SIRRIN MU ne, ni da kai, i thought it was a play ashe ya wuce haka, I'm in love with you Sheikh Imam Hamdan ,i love You too much dear, i love You till the rest of my life Imam ,na 蓷auka bani da hankali ko kuma shirme, why Aljana za ta so jinsin mutane, mutum kamar Imam, to muma ai Ubangiji ya halicce mu kuma ya sanya mana zuciya kamar yadda kuke da ita, kaga ba abin mamaki bane dan zuciyata ta kamu da sonka Imam, please accept me as your wife Imam, zan zame maka komai babu wanda zan bari yasan cewa ni Aljana ce, zan ta baiyana gareka da kuma danginka a matsayin mutum just like you're, bawai haka ne ka蓷ai burina ba, ina son baka kariya akan kariyar da Ubangiji yake baka, ba lallai kasan abubuwan da suke 蓳oye ba amma ni nasan komai naka, dan Allah accept, kada ka juyan baya, kamar yadda Mamana da Abbana sukai min,Tijama da Ju蓳e sune ka蓷ai suke supporting nawa" ta 茩are maganar tana saka masa kuka tamkar ba Aljanna ba, sosai zuciyarta da kuma hurinta ha蓷i da gangar jikinta suke 茩aunar Sheik Imam,tun tana zanin goyo wata rana ta ji Iyayen ta na magana akan ha茩urinsa da kuma jarumtar sa da taimakon da ya kewa talakawa , tun a sannan ta kamu da soyayyarsa mai wahalar gaske, bata da magana sai ta Sheik, wata rana tayi suffa irinta Bil'adam ta shiga cikin gari, tashin farko gidansa ta nufa tai rashin sa'a lokacin ya je sauke farali a 茩asa mai tsarki, bata tsaya 蓳ata lokaci ta nufi makkah a nan tai arba da shi a cikin harami gaban ka'aba yana sanye da fararen kaya masu 蓷aukar ido, surar jikinsa a bayyana ga six packs 蓷insa abin birgewa, fari ne jajirr kamar ka ta蓳a shi jini yay tsartuwa haka yake, ko ina na jikinsa gargasa ce kwance sai she茩i take gwanin sha'awa, is too young domin bazai wuce 23 zuwa 25 ba,t a 蓷auka babba ne sosai, amma yanayin hutu da kuma cima mai kyau yasa ya zama cikakken Namiji mai jini a jika da kuma lafiya, yana da fa蓷in 茩irji wanda duk rabin 茩irjin sa gashi ne kwance lub-lub, kana ganinsa kasan yana gyming yana da wasu kalar fresh pich lips wanda suke very soft and shinny he's behaving like king of Saudi Arabia, eye lashes sunyi zara-zara har saman girarsa, babu abinda ya bawa Airah mamaki sai ganin sa da tayi saman wheelchair da alama yana da nakasa bashi da 茩afa, tun a lokacin taji tausayinsa ya kamata sosai, gashi dai babban mutum yana da komai na rayuwa ku蓷i, ilimi both boko da Arabic yama fi 茩arfi ga Arabic domin a nan Saudi'a yay karatunsa, maganar ku蓷i kam ba'a magana, bai rasa komai na rayuwarsa ba, babu abinda ya nema ya rasa, amma ya rasa farin cikin sa uwa uba babu 茩afar taka wa, a nan ta gama kallonsa ta koma cikin dajin da suke da zama, tun daga ranar ta 蓷aura lalurar duniya a kansa sonsa take sosai, ta蓳a ta da yayi yasa ta sauke ajjiyar zuciya mai 茩arfin gaske, kafin ta 蓷aga jajayen idanunta ta kalle shi, saurin 蓷auke kanta tayi saboda ba zata jure kallon cikin idanunsa ba, maganarsa ta dawo da ita hayyacinta inda yake fa蓷in "Ashe baki da tausayi ke mai son kanki ce ban sani ba? tayaya zan iya soyayya da Aljana what kind of rubbish ?" Cikin hasala itama tace "You can Sheikh Imam Hamdan ,sau nawa kana tarayya dani a Matsayin mata" da sauri ya kalleta Murmushi tayi tace "Yeah! I'm pregnant with your unborn child Sheikh, bana da niyyar cutar da kai ko kuma cin zarafin ka, bana son na haifa maka 蓷an Haram domin dani da kai duk Halartattun 拼a 拼a ne, sai da aka yi Aure aka haife mu, mai yasa ni kuma zan za蓳i haifar 蓷an zina? Ko kayi accepted 蓷ina as your wife ko kar kayi kasan ina da 茩arfin ikon da zan zauna da kai na saka kayi tarayya dani, ask me why banyi haka ba? kasan dalili shi ne ina sonka Imam, so mai 茩arfi da kuma girman gaske, tunda na bar iyaye na ai
DOWNLOAD
DOWNLOAD

1 Comments On SIRRINMU
avatar
halimat-6

7 months ago

Reply

Thanks for everything Am so happy for Getting this novel God bless you sis

Please Login or Register in order to submit comment