Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

AURA JARI
Bilkisu a ladan
Ebook creator:- Shuraih Usman
Domin download na wasu kayatattun littatafan Hausa a matsayin Hausaebooks tayadda zaku iya saukewa ku karanta acikin wayoyinku sai ku ziyarci wannan shafi www.shuraih.waphall.com Sannan ku zabi littafin da kuke so

For more download of some non- fictional hausa books as a hausaebooks so that you can download it to your phone and read it at any time (offline reading) then visit our wepsite at www.shuraih.waphall.com Adress and select your books for offline reading
Gargadi:- wannan ebook din bana sai ruwa bane kuma ba anyishi bane don batanci ga wani koh ga wata
Sannan ni shuraih Usman 99% bana tura littafi ta private kuma bana whattsapp sannan banda group a whattsapp ga wanda yaga wani kuskure da muka making acikin wannan littafi sai kiramu akan wannan nombar 08170707521

Ga duk wanda baisan yadda ake downloading na littatafanmu ba sai ya ziyarce mu akan wannan adireshin yanar gizo gizon http://keffians.xtgem.com/forum Sannan yayi tambaya in sha'Allah muku ma zamu mai bayani dalla dalla akan yadda ake sauke littatafanmu
Sannan ina kara maimaitawa bana whattsap kada wani ya ha'ince ku ta hanyar amfani da sunana a whattsap asha karatu lafiya
Hakkin mallaka (m) Bilkisu A ladan



Tafe take hannayenta rikeda littattafai bajin da ke jikin himar nata ya shaidamun dalibar alkausarce tana dai tafiyane amma fuskanta ya nuna damuwa wata motace ta sako kai duk horn da yake mata bata ji da kyar ya iya tsaida motansa amma duk da haka sai da ya dan bugeta mutanen anguwa a ka taru a kanta ana mata sannu a hankali ya bude kofar motansa ya fito da kafarsa tun daga ganin kalar jikinsa da kayan da ke jikinsa kasan dan hutu ne kafun ya karaso yarinyar da akewa sannu wanda naji mutane na kira da Rahima har ta tashi ta gyara jikinta da niyyan kurarata yazo amma suna hada ido ya samu kansa da kasa furta komai har mutane aka watse aka barsu tun tana jiran ya mata sannu ta gaji ta fara tafiya tana dan dingisawa yayi sauri yace afwan malama sorry ban samu na miki sannu ba duk da dai u caused it but still in baxaki damu ba in ajeki a gida dan naga kina dan dingisawa sai in dubaki cos am a Dr aikina knan murmushi tayi wanda ya karawa fuskarta kyau tace kar ka damu ba komai zan lallaba in karasa gida nan baya nake nagode sosai bata tsaya taji meh ze ce ba tayi gaba ta barshi sai da ta shige layinsu sannan ya tada mota ya bita kusa da gidan da ta shiga yayi parking ya fito ya nemi yaro ita kuwa Rahima tana shiga tayi karfin hali ta boye ciwon da kafanta ke mata a harabar karamin gidan nasu ta sami ummanta na tsinan shinkafa ta karasa ta daura kanta a bayan ummanta tace Rahima kun taso tace eh Umma sannu da aiki tace yauwa tashi ki cire kayanki kizo ga karyanki can nasan baki wani karya ba kika fita kafun ta tashi yaro ya doko sallama yace wai inji wanda ya kade Rahima yana sallama nan ummanta ta hau salati tana duba jikinta yanxu Rahima dama hatsari kikayi shine kikaki fada mun ta turo baki tace nifa umma lafiana kalau banji ciwoba kuma ai gashi nan dalilin kin fada miki da nayi yanxu duk kin rikice ta tashi ta shige dakinsu ummanta ta bita da kallo sannan tace ce mishi ya shigo Umman Rahima na ganin dan saurayin nan naga fuskanta ya nuna alamar mamaki tace wa zan gani haka ba dai Malik ba shima yayi mamakin ganinta yace nine umma nan suka shiga gaisawa yace umma ai na kwan biyu da zuwa naje can aka ce kun tashi gashi banda numbanku tace Allah sarki ya karatun an gama ko yace Alhamdulillah umma yanxu ma ina aiki anan asibitin UMTH tace masha Allah Allah sanya alkhairi daidai nan yayan Rahima ya yi sallama yana ganin Malik yace wa nake gani haka zama yayi sannan ya mika mai hannu suka gaisa nan suka tuna da da shirmensu yace yaushe a gari my man yace ai na nemeka har na gaji yanxu da ba dun tsautsayi ba da bamu hadu ba nan ummansa ta gaya mai abunda ya faru yace indai Rahimane zata iya yanxu tana ina duk tana jinsu tayi kaman tana jin bacci yayan nata ya taso ya daga labulan dakin nata yace kin fito koko kina jin mutane kin wani likimo nasan ba bacci kike ba ta tashi ta turo bakin nan kaman na ili mama in tana shirin kuka ta sanya hijabinta ta fito jikin ummanta ta samu ta rakube yace yanxu umma zamuje asibiti in dubata dan ba kayan aiki anan tace ba komai malik mun gode Allah saka yace ba komai umma ai kanwar muce yace amma nayi mamakin yanda na kasa ganeta Umma tace ai kwana dayawa Malik yace hakane kam
a hanya suna tafia suna hiransu banda Rahima da ke baya a mota tayi shiru tana wasa da yatsunta duk sanda ta dago sai sunyi ido hudu da Malik har ta daina dago kanta bata ma san lokacin da suka isa ba jitayi suna bude kofa kafun ta bude nata har yayanta da Malik sun bude mata dariya sukayi Malik ya tura nashi motan ta sauko yayanta ya kalleta yace zaki iya tafiyan ko in goyaki tace zan iya yace toh taka a hankali suna gaba tana binsu a baya har suka iso ya gama dubuta yana tattara kayansa wayan Yayan Rahima yayi ringn ya fita dan amsawa Malik ya taso ya zauna gaban Rahima a hankali ya kira sunanta bata amsaba kuma bata dago ta kallesa ba Malik ya ce Rahima na duba blood pressure naki which at ur age bai kamata ya hau haka ba me damuwarki Rahima me ke addabar zuciyanki ya hanaki sukuni ya sa blood pressure naki yayi shooting kar ki boyemun komai Rahima nima yayankine bata ko yi yunkurin tanka mai ba ya sa hannunsa ya dago fuskarta sukayi ido hudu wani abu ta hango a kwayar idonsa da ya sa bugun zuciyarta ya karu shima wani shock da yaji ya sa shi saketa ya kauda kansa daidai nan yayanta ya shigo malik ya gyara kayansa suka fice inda suka bar umma nan suka sameta nan malik ya koro mata yanda sukayi da rahima nan Ummansu ta hau share kwalla suna bata hakuri amma ina Rahima ma kukan take Ummanta ta dubeta tace ashe baxan gaya miki ki ji ba ashe bazaki rungumi kaddarar da Allah ya jarabceki da shi ba in kuwa hakane toh ba amfanin islamiyan da kike xuwa dan musulmi an sansa da rungumar kaddara ta kowace fuskar da ta zo mai Rahima komai nufin Allahne kuma karatunnan in Allah yace zakiyi wataran zakiyi shi amma yanxu ki sawa zuciyarki hakuri dan ko kin zana jarabawar kin ci zama xakiyi ta yi gwara ma kar a fara ki sawa zuciyanki hakuri amma in kince damuwa zaki daura wa kanki ba ke kadai zai shafa ba muma dole ya shafemu in kinyi hakuri wataran zaki ci moriyarsa Rahima ta share hawayenta ta ce Umma ki yafemun akan wautana har na saki zubar hawaye insha Allah zan rungumi wannan kaddarar bazaki sake xub da hawaye akan batun nan ba ta sa hannu tana sharewa ummanta kwalla yayanta ya tashi yayi waje malik ya tashi ya bi bayansa ya samesa ya hada kai da guiwa dafasa yayi yace haba my man kai da ya kamata kana karfafa musu guiwa kuma kana haka yace toh malik ya zanyi dunia ta mun zafi wlhy zuciyana na kuna ganinsu haka kuma na san Rahima a bakine ta hakura amma bazata taba daina damuwa ba irin burin da ta sawa karatun nan ace ta hakura gashi ni ba wani aiki ba zamanin nan namu in ba kana da kafa ba gashi gar kana ganin u hv qualified for d job bt sai yaran wane da wane ko kuma a ce sai ka siya gaskia talaka na wahala kuma shiyasa kasarmu baxata cigaba ba Malik yace insha Allah komai zai daidaita Allah dai ya mana jagora suka amsa da Amin.
Rahima Bilyamin shine asalin sunanta iyayensu su biyu suka haifa daga ita sai yayanta Mahmud haifaffun yan biu daya daga cikin local govt da ke borno nema ya fito da iyayensu inda bai jima ba Allah yayiwa abbansu rasuwa yanxu daga su sai ummansa suna surviving akan dan pension nata da kuma buge bugen Mahmud.
Malik kuwa dane na karshe agun Alhaji Mahir da hajiya zeenatu Alhaji Mahir fitaccen dan kasuwane da yayi kamari a nahiyar afirka yana da factories da dama gonaki,malls,gidan gona,jiragen sama he is just d definition of a business tycoon yaransa uku biyu mata sai Malik shi yasa duk suka dau son duniya suka daura masa.
.
Kamar kullum ta tashi ta taya ummanta aiki sannan ta karya ta wuce islamia karfe 12 daidai ta taso a kofar gida ta hadu da ummanta tana shirin fita ta dan russuna ta gaisheta sannan tace umma fita zakiyi tace eh matar kawunku ce ba lafia zanje dubasu ta dan bata rai ummanta tayi dariya tace nasan meke zuciyarki Rahima amma ai bazaki biyewa halin mutum ba ko ba komai wa yake a wajen abbanku kuma ko yau na fadi bakuda wani sai shi matsayin Abbanku yake sab beida haka ki saki ranki anjima idan Mahmud ya dawo sai kuje ku dubasa ta ce a dawo lafia sannan ta shiga gida kayanta kawai ta cire ta watsa ruwa ta shige dan kicin nasu ta hura gawayinta ta hau girki tana yi tana dan duba past questions na jamb bata ma ji sallamansu Mahmud ba ji tayi yace ina Malik ka gani ko abunda nake gayama ta dan raxana ta juyo ta hau tattarawa tace yaya nifa ni dayane shiyasa nake dan dubawa yace kya dai ji da shi ina umma taje tace gidan kawu ya dan bata rai me kuma taje yi a can wai kawu ne ba lafia yace Allah sauwake kin gama girkin ne dan mun kwaso yunwa tace saura kadan yace yi da wuri Rahina kizo ki sha gist ta ce Allah ya Mahmud yace banma musha tukun suka tafa Malik kuwa na gefe na kallonsu sai sannan Rahima ta tuno yana nan ta gaishesa cikin jin kunya ta wuce kicin bata jima ba ta fito da plate in tuwo da miya a wata roba ta kawo musu ruwan wanke hannu da sobo mai sanyi a jug ta nemi waje dan nesa da su ta zauna Mahmud yace aboki in ka sha sobon Rahima ka daina sha'awan kowace sobo yace Allah abokina yace kai dai sai ka sha kawai Santi suke tunba Malik ba Rahima kuwa na zaune tana dariyan santin nasu sai da sukayi nak Malik ya juyo yace gaskia Rahima bn taba shan sobo mai dadi irin naki ba dole kwanona ya dawo gidan nan Mahmud na daria yace u r always wlcm frnd ai nan gidankane ya dubi Rahima da duk ta kagu su gama ya gayamata gist in yace matso sis ai kan ya rufe bakinsa har ta iso gefensa gani tayi ya ciro wani envelope ya miko mata yace bude kiga tana budewa ta ji hawaye ya taru mata a ido Mahmud ya dago fuskanta yace bakiyi murna bane Sis ta share kwallan da ya zubo mata tace yaya kafi kowa sanin babban burina amma bn son abunda zai takura ma kaima nasan kana fama ga hidiman kanka ga namu bazan so in kara ma wani nauyin ban nasan ina son karatu amma yaya har ga Allah na hakura in da rabon zan karasa Insha Allahu zanyi ya shafi kanta Allah miki albarka Rahina Insha Allah wahalarmu ta kare kuma sai kin kai matakin da kike so a karatu wannan jamb da kike gani Malik ne ya siya miki kuma ya nema mun aiki a companin Abbansu sati mai zuwama zan fara so ki kwantar da hankalinki ki nutsu kiyi karatu ki basu marking scheme ko ya Sis kawalli sai sannan tayi dariya tace nagode yaya ya dubi Malik cikin jin kunya tace nagode Allah dada budi ya amsa da amin yace sai ki shirya gobe zan zo in daukeki in kaiki inda zakiyi

registration Mahmud yace a'a Malik in na dawo ma zan kaita yace am off gobe dts y i want to help kaikuwa aiki za ka kuma ka sanni Ynda nake da bn cnza ba ba abinda zaka fada da zai hanani zuwa yace ai ba sai ka tunamun ba sallamar ummansune ya katse su gaba daya suka amsa tareda mata sannu da zuwa Rahima ta tashi ta kawo mata ruwa tasha tareda hamdala ta miko mata papern ta juyo tana kallonta Mahmud ya kwashi komai ya gaya mata godia sosai ta mai da kyar ta hana hawaye zubowa burin yar lelenta zai cika Malik ya musu sallama hr ya fita Rahima ta bishi da zobo cikin jin kunya ta mika mai yace nagode gobe sai ki shirya around 10 zanzo
.
Malik na tuki sai jujjuya robon sobon yake yana murmushi a ranshi kuwa dadi yake ji he has finally met d gurl of his drims dan Rahima tayi ta kowani fanni ga kyau,nutsuwa kunya,tarbiya ga kuma ilimi a haka har ya iso gida mai gadi ya bude mai ya shige tareda gaishesa dan Malik akwai girmama mutane ga kyauta da son mutane a falo ya tararda ummansa tareda cousin insa fadeela ya gaida ummansa ya wuce tace Malik dawo nan ya dawo ya zauna gefen kafanta tace bakaga Fadeela bane ya dubeta fuskansa ba yabo babu fallasa yace sannu tace yauwa ya tashi ya shige dakinsa sanin halin ummansa ya sa baiyi magana ba if not ace shi zai gaida Fadeela tana kanwarsa fridge na dakinsa ya bude ya jefa sobon ya fada toilet yayi wanka ya sanya kananan kaya ya bi lafiyar gado kaman a mafarki yaji ana shafashi a hankali ya bude idonsa a razane ya tashi ya na nunata da yatsa me kkeyi a dakina kuma ban hanaki zuwa dakina ba kuma ni ba irin yan iskan samarinki bane da zakina mun irin wannan iskancin ki gaggauta barin dakina if not zaki raina kanki ganin bata da niyyan fita ya sashi dauko belt nashi ba shiri ta bar dakin shi ya rasa rashin kunya irin na Fadeela sam bata da tarbiya alwala yayi ya wuce masallaci dan magrib ya gabato sai da yayi isha ya shigo ya hau dining yana cin abinci Fadeela ta fito ta hau magiya yanzu My Luv haka zamuyi auren kana shareni dan kaifa nake zuwa gidannan amma ko kallo ban isheka ba by now yakamata ace ka sake dani mu fahimci juna dan aure ba wasa bane shi dariya ma ta basa yanda take magana kaman wata saliha ji yayi ta daura hannunta a kan nasa wani kallo da ya mata ya sata dauke hannunta ya tashi zaiyi daki yaji ummansa nacewa dawo ka zauna wlhy Malik ka kiyayeni akan yarinyan nan zanyi mugun sabama yace abu zan dauko sai gashi ya fito da sobonsa yana sha yana murmushi ummansa tace wannan kuma daga ina yace siya nayi ya tashi yace sai da safenku tace Malik ka kiyayeni fa yace umma wlhy a gaje nake kuma gobe zan fita aiki kinsan yanayin aikinmu ta bari in na dawo gobe zamu fita da ita da jin haka ta saki fuska tace toh shikenan Fadeela tashi kije ki kwanta itama da murna ta shige dakinta shi kuwa dariya yake yace ba sai kun ganni ba
Tunda ya tashi yake shiri ya shirya cikin kananan kaya around ten ya isa gidansu Rahima yayi sallama Rahima da ke kicin ta amsa mai tareda fitowa ta dauko darduma ta shimfida mai ta kawo mai sobo mai sanyi ta dan tsiyayo mai a cup sannan ta gaishesa ya amsa yace umma fa tace ta dab fitane yace kin shiryane tace eh daki ta shiga da dauro hijabinta suka wuce a mota yake tambayanta me takeson karantawa kanta a sunkuye tana wasa da yatsunta tsirara tace Medicine yace wow nyc sai ki dage ki samu cut off mark nasu infact ki wucema nikuma zan nema miki admission tace insha Allah zan kokarta wani cafe ya kaisu da yake VIP ne basu wani jima ba a hanyarsu na komawa ya dubeta yace kina chatn ne ta girgiza kanta yace y ai ta social media ana samun informations dayawa tace yayane yace in bari sai bayan nagama yace ok har kofan gida ya kawota ta gode mai sannan ta shige ciki shi kuwa ya baza wata duniyar sai bayan isha ya sulale ya shigo gidan dakinsa ya shige can ya jiyo muryan ummansa nacewa lalle kuwa Malik zai zo ya sameni a gidan nan ai dole yaki daukar wayana yana jinsu ya tashi ya sawa dakinsa key yayi kwanciyarsa Fadeela Ya dayace tilo ga wan Alhaji Mahir wato abban Malik ita daya suka haifa shiyasa suka dau son dunia suka daura mata sun sangartar da ita dayawa ta yanda ba a ganin laifinta komai ta nema bata suke kuma duk wnda ya tabata sai sunyi dashi.Abbanta shi ya girmar da abban Malik shiyasa yake respectn nasa sosai daga shi har matarshi shi yasa da ya kawo zancen hada Fadeela da Malik aure bai ji ta bakinsa ya amsa mai.
Malik tunda ya kwanta tunanin Rahima yake in ya rufe idonsa baya ganin komai sai kyakkyawan fuskanta da daddadar muryanta ya ja wayansa zai kira Mahmud yaga dare yayi tsaki yayi tareda yar da wayan yace dolene gobe in san ynda zanyi da haka bacci ya daukesa.Da gari ya waye ya riga kowa fitowa Iyayensa suka samesa sai duba lokaci yake Abbansa yace wannan sammako ina zaka haka ya russuna ya gaida iyayen nasa dining suka hau dan akwaisu da dokan karyawa da wuri umma ta dubesa ina Fadeela yayi kaman bai jita ba tace da kai fa nake Malik yace toh ni umma ina zan sani kin santa da shegen bacci bata sake tanka mai ba ta wuce dakin fadilan ai kuwa baccin take kafun su fito already ya bar falon dan ya san dole a dago maganan jiyan

.
Zaune suke suna karyawa kokoce da yar kosansu sallama suka jiyo Mahmud ya tashi ya fita sai gashi sun shigo da Malik cikin girmamawa ya gaida ummansu Rahima ma ta gaidashi ummanta tace tashi Rahima ki kawo mai abun karyawa yace umma a koshe nake tace a'a ko kunun dai kadan sha ta kawo mai kunun gyada da kamu fari kal sai kamshi yake ta aje mai sai gashi ya shanye dan kunun tai masa dadi tare suka fita da Mahmud a hanya yake tambayarsa mesa ka hana wa Rahima wayane yace nafiso in ta gama tukunna yace toh amun alfarma in sai mata dariya yayi yace nifa na riga da na gane take takenka amma ni bnda ni a ciki dan ban isa da Fadeela ba wannan tsakaninku da ita da umma yace baka isa wlhy ai kafanka zan kama dan ni dagaske nake naga mata kuma inaso yace Fadeela kumafa kafun ma azo ga su umma yace su suke abunsu dan ni banga mata a Fadeela ba yace toh Allah shige mana gaba.Tare suka koma gida wajajen magrib haka sai da suka cika ciki sannan sukayi masallaci hira sosai sukeyi da umma Rahima kuwa na gefe tana dan duba takaddun islamianta Malik ya tashi tafia Mahmud ya rakosa har kofan gida sai da suka sake taba hiran Mahmoud yace my man barin shiga in kwanta yace kai dan iskanefa in ana neman abu aka bi ta wajenka dama an shiga uku nidai ka turo mun ita dariya yayi yace gwara ka kada motarka dan ba fitowa zatayi ba yace ba sai in shiga ciki ba yace nanda minti kadan zata fito amma kar a rike mun yar kanwa inda ya barsu nan ya samesu ya dubi Rahima yace kije ana miki magana a waje tace nikuma yaya yace eh dan tasan ba mai zuwa wajenta dama da hijabinta ta tashi ta fita jingine da motarsa ta samesa ta mai sallama ya ce zagaya ki shiga tace a'a nan ma yayi sunyi shiru na dan mintuna dan ya rasa ta ina zai fara jin shirun yayi yawa ya sata cewa yaya yace kana nemana ya miko mata wata leda yace wayace da komai an sa miki tace a'a ka barshi nagode hidiman da kamun ma nagode Allah saka yace nikuwa sai kin karba indai Mahmud kike tsoro tareda shima aka saya so ko kinki karba zan shiga in ba umma ta sa hannu ta karba tace nagode sosai Allah dada budi yace na riga nayi carji ba sai kin sake ba ta mai sai da safe ta shige Yana shiga harabar gidansu ya tadda ummansa da Fadeela ta rike akwatin tana rokonta akan kar ta tafi dan tasan in iyayenta sukaji abun bazai yi kyau ba tace umma gwara in tafi kawai nagaji da wulakancin Malik tace kwantar da hankalinki mu shiga mu jirashi ki barni da shi kawai takunsa suka jiyo ummansa ta hau balbalesa tun kan ya iso bata ma san lokacin da Fadeela ta ja akwatinta har ta isa wajen motarta jin budewar motan ya ja hankalin umma ta dubi Malik wlhy kaje ka dawo da ita ni zan shiga ciki idan har
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment