Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bata san zaman gidan yafi mata
rufin asiri, bata san yanda zuciya Sofia take bah,tundai
bah yanzu data auri mijinta ba.tayi bugun kofa tana
rokon ya bude ta,banza yayi da ita daga karshe keys din
motar shi ya dauka ya fita siyo masu takeaway.Tun tana
tsaye tana bu'buga kofa tana bashi haquri, har tah koma
dur'kushe kamar mai rokon gafara tana buga
kofa,amma ina shi kam harya siyo masu abinci yana bisa
hanyar dawowa.tah gaji ta Shafa mah kanta lafiya ga
yunwa na adaba ta,jan jiki tayi tah koma tsakiyar daki
tayi kwance har bacci ya dauke ta,ahankali ya bude kofar
dakin,ya ganta kwance tsakiyar dakin tayi bacci, abincin
tah ya ajiye mata bisa bedside drawer ya dauke tah cak
sai bisa gado.ya koma parlor ya zauna yana gama cin
abinci wayar shi tayi ringing "not again what did she
want this time around" Nisham "hello Sofia what did
you want again" Sofia "hello my love how have you been
with your new bride,I saw your wedding on TV you
married a lady who used to be my work" "Just cut it out,
am not your love am your ex husband recall that into
your fucking head" "Well well well let's get to the
business, I called you to make a deal" "What deal" "You
have to marry me if no then I'll kill your precious mum
and your beautiful wife,so that we can be together and
forever" "Hell no your going crazy" "No am not,am just
doing what is best for me and you,if I can't have you I'll
rather kill you and kill myself so we can be together after
our death.but I can't let her have you Aisha gentle
[26/09 1:44 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILN KI🌹 Na Aisha
bawa PART 2 Page 77 Cikin tashin hankali yayi hanging
call dasauri ya isa kofar dakin shi ya bude, zaune take
bisa gado tasha tagumi,zama yayi kusa da ita . "hello my
dessert flower" "your dessert flower did you expect me
to believe that after locking me up in your room" "I have
even tried tunda ban rufe ki ah store ko laundry room
ba ah daki na rufe ki with royal bed,spring katifa,air
condition room heater toilet complete set of Jacuzzi so
what else do you want" "My freedom that is what I
want" "Ummm no you won't have that either,and idan
naji kin kira gida kice nayi locking inki ah daki you will
surely pay for that na fada maki kar kice baki sani ba"
Kuka tah fashe dashi "Ni wlh Allah ya isa bazan yafe
ba,mugu,azallumi" "Well just look at her spoiled kid" Ya
fita ya rufe tah a daki. Sofia ce ta Kara kiran shi "Hello"
"What" "Calm down my love" "Did you expect me to
calm down,no way" "Hopefully their is, let's meet so we
can negotiate and come to a term" "Where should we
meet" "I'll text you the address" Tayi hanging call din
"sister ashe you are so brilliant haka your plan is
working glamorous" "I knew it will work and its going to
be the end" "cheers" "cheers" suka kurba expensive red
wine dake gaban su "wow is wine is so sweet and
tastetaste Aisha gentle [27/09 7:26 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A
DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com By Aisha
Bawa✍🏽 PART 2 Page 78 "Yeah it is and its so expensive I
bought it specially for you I no you would like it" "its a
nice gift gsky thanks" call din *nisham* ya shigo wayar
ta " hello are you there?" "Yes so come out let's finish
this" Cikin isa da gadara Sofia tah fito tare da elder sister
ita Rita suka fito, kusada shi tah tsaya tah sha'fa face
inshi da sauri ya buge mata hannu "Hello handsome"
"Pls just go straight to the point" "Wow wow easy there,
as I can see you truly love that bitch" "No she's not but
you are a Rilly bitch" "Yeah I can't argue with that I know
am a first class bitch" "So tell me you haven't slept with
me for once did you slept with her or no" "What the hell
is your problem you have no f**kn' buzz to no that" "I
guess that is,you haven't make love to her,so let's go
inside" Rita ta katse ta "Hell no your not going anyway so
all this you just want to sleep with me that's all" "No
that's not all I just need him" "Fuck the hell out of you"
Yana tsaye yana kallon su sai fada suke faman yi,mota
shi ya shiga ya dauki hanya sai gida,koda ya doshi gidan
jikin shi ah sanya'ye ga gate din gida a wangale waje yayi
packing ya karasa cikin gidan da kafa ga mai gadi dah
gardener kwance kasa ah sume kasa shiga gidan yayi
police station ya kira sannan ya kira nazir Aisha gentle
[27/09 3:35 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽 PART 2
Page 79 Zaune yake da'kas ah interlock dake harba gidan
yasa uban tagumi daga kah ganshi kasan yana cikin
matsala,bai mah san isowar su bah sai,dah nazir ya dafa
shi "tunani ya isa haka bro ka tashi ga police din nan sun
zo" Dakyar ya kama shi ya tashi tsaye _"Ina *nisha*
take?"_ Sai dah kanshi yayi wani sparkling _"nazir I don't
no ni ban shiga gidan ba ah nan tsaya kar finger prints
Ina ya fito ace nine"_ Asp din yace gaskiya ne gara dah
bai shiga ba,hand gloves aka basu suka shiga gah kofar
dakin shi anyi tempering inta har ta bude ko ina an duba
bah *nisha* ba alamun ta,phone inshi yayi ringing. Asp
ya karba yasata hands free Dama phone din idan kana
making phone calls tana recording ya bashi order din
yayi magana kuma kar ya nuna alamun akwai wasu
kusada shi "Hello Sofia what do you want?" "My love
kaga greatest surprise koh your lovely baby is gone and
yanzu zakaji wani call about your mum so in exchange
of their lives you have to marry me" "Pls Sofia don't do
anything bad to them pls I'll do as you wish pls" "Now
who's begging you,you just have 3 hours to decide" Tayi
hanging wayar.phone in nazir yayi ringing dad ne ya kira
hankali tashe yana mgnr Ma ta bata nan nazir ya kwashe
komai ya gaya mashi Aisha gentle [27/09 5:11 pm] Aisha
Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com
By Aisha Bawa✍🏽 PART 2 Page 80 Dakyar aka kwantar
mashi dah hankali akan kar ya tafi sai gah video Sofia ta
turo mashi ta BBM gah projector din study room inshi
akayi playing video din, *nisha* ce ah tsaye an daure
mata hannaye tah sama an sah mata wani kata'ko ah
wuya,ita ko Ma tana zaune bisa kujera an daure tah da
rope gah wani katon karfe ah garwashi yayi Jah
sosai,allura dabo'bi tah nuna da wannan karfen. Wato
zatayi mah *nisha* allura rashin haihuwa bah yanda
zaiyi dole ya dawo mata ita ko Ma zata illata tah da
karfen mai zafi.hankalin su a tashe daga gani haka aka
tura cis zuwa gidan suyi rescuing ma da *nisha*, koda
sukayi surrounding gidan suka bala kofa suka shiga,
Sofia da sister inta ne zaune suna shaye'shaye kamar bah
su suka turo video din ba,hankalin su kwance don susan
dole sai sunzo checking,Sofia tace baza su bincika mata
gida ba warrant,nan take team leader din ya nuna
warrant din,tah tsorata sosai kar ah gansu,tah San
kwanata sun kare don ko *nisham* na iya point trigger
on here forehead kuma ya dauke ta har abada talkless of
nazir,Rita tah nuna mata bah komai she shouldn't
bother herself with such thing, suka bin cika gidan ciki
da waje bah alamun su agidan,haka suka koma masu da
sad news din, *nisham* yace "I won't give up I no their
is a chance and a way" kowa ya kallo shi,suna gani
kamar ya samu tabin hankali ne, nan ko hankalin shi
daram dad yace ah kai shi daki ya huta don bai da
lafiya,Abba da dady su kace "ba inda zai tafi yana nan
haka kawai yaro lafiya shi lau ka aza mashi ciwo
temperature inshi is normal,blood temp. Inshi haka,BP
inshi same" nan yah kawo plan din da kowa ya yarda
ddashi. As expected sai gashi ta kira shi video call yayi
picking "your even eating while your mum and wife are
still hanging no food no water" "did you think I care"
"yes of course why not" "No I don't so don't bother
waiting for me to show up" Ya ajiye wayar Aisha gentle
[27/09 7:16 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽 PART 2
Page81 "Rita this f**king ass hole just hang on me I
don't no what to do anymore I'm tired of being like a
gangster" "Don't tell me your wick,opps sorry we didn't
came from d same dads no wander" "Are you mocking
me" "Yes am mocking you because your wick,so get
your as up let's visit them" Kofar suka bude aka sa masu
legs insu cikin ruwan ice, wayar Rita tayi ringing tana
gani *nisham* ta matsa da sauri,tun daga nan Sofia ta
fara suspecting inta, kasa kasa take magana don ka sister
inta ta ji tah. *hello nisham how my I help you* Smiling
yayi yasan anzo gurin,haka yake so *your the lady I love
not your sister,so pls free my mum in exchange of my
love to you* *what about your wife* *just do
something else with her I don't need her* *no don't you
worry I'll bring them back safe and sound both your
wife ad mum* *owk my dear, love you, bye* *l love you
too* Tah kashe wayar tunda ta fara wayar take kallon ta
har tah kare "don't even think of betraying me rita"
"Why would I betray you,look if you are doubting me let
me no so I can fly back to may home" Aisha gentle
[28/09 11:37 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽 PART 2
Page 82 Da bakin ciki ya mata bakin ciki allura tah dauko
tah choka ma *nisha* da karfi sai da tayi wani mugun
Kara na wahala da ban tausayi. Ah bangaren su
*nisham* sun kashe dare suna hada plan don vedio call
din dah sukayi da Sofia ya gano hanyar da aka ajiye su,
searching din da aka tafi yi an laka cameras kowani
wurin kofa ah gidan,shiyasa aka tsare su parlor, sannan
wayar da yayi da Rita GPRS ya nuna tana cikin gidan
which means a gidan suke. Yanzu suna da enough
evidence's akan su,sai kusan asuba bacci ya kwashe su.
Yayin da Sofia da Rita na kwance tare da yan matan su
(Allah kah shirya Mu,shiryi na addini musulunci,yasa mu
gane gsky,Mu mutu muna masu gsky kuma musulumai)
Suko *nisha* da ma "La haula wala quwwata illa billahil
'aliyyil 'azeem"suke tayi,tun suna yin ta waje har suka
koma yi ciki,saboda babu kwari,karfin hali ne kawai.
Karfe 5:30 suka tashi sukayi sallah asuba suka Fara shirin
zuwa rescuing din su. Rita ce ta fito wajen gida tana
waya da *nisham* akan ya jira karfe 6 na yamma dai2
Sofia ta fita zata kawo su under bridge sai ya dauke su.
Tana karewa tah komai cikin gida.bata san duk abunda
take fadi Sofia taji komai.dariyar karfin hali kawai take
mata tana jiran su isa underground inda aka ajiye su
*nisha* Aisha gentle [28/09 8:00 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A
DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com By Aisha
Bawa✍🏽 PART 2 Page 83 Bah sallah ba salati ah tare dasu
sai bida mata yan uwan su da shan barasa da hodar ibilis
suna gama breakfast suka isa underground din
gidan,Sofia tah kira yan matan ta suka shigo ba wasa a
fuska su Rita tace "Sofia what are you doing" "Am going
to betray you before you betray me,did you think am
that stupid to believe a stupid christian like you a
daughter of a priest, I no you like my husband" Duk
wannan abun ah gaban su *nisha* suke "Um um point
of correction your ex husband, and we don't have any
difference between me and you because you don't pray
or do you? You don't wear proper clothes you don't do
anything that a good Muslim should do your not a
Muslim and your not a Christian either your just a bitch
our own mother died because of you,you killed your
father to inherit his wealth you attempted to kill my own
father because your path of his last wills and now that
same person is trying to kill me your just a monster,you
can do anything just for you to be rich" Kasan bindiga ta
buga mata ah baki sai dah ya fashe "girls un tie them,
close their eyes and take them to the car" da gudu Rita
tah tashi "no no no your not taking them away I have
already promised *nisham* that I'll take them to
him,just kill me instead and free them back pls" Tah kalli
yan matan "girls are you thinking what am thinking"
trigger kawai tayi pressing bullet sai gah hannu Rita,wani
azababen ciwo dataji, ihun ta sai da wurin ya amsa,jayo
gashin kanta tayi "those that hurts,am not gonna kill you
but you will watch me succeed" aka fito dasu tare da rita
da itama an daure ta aka kada ta boot dah karfi,suko su
*nisha* boot din motar Sofia za'a sa su Aisha gentle
[28/09 9:29 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽 PART 2
Page 84 Harbin bindiga kawai sukaji, dah karfi tah figi
motar ta tah wuce da gate din gaba daya kamin mota
guda ta cis su bita har ta bace,nan ta ba yan matan ta da
Rita da Ma, yayin da tah riga tah wuce da *nisha* Akayi
arresting girls inta,aka sa Rita cikin ambulance ita da Ma
zuwa clinic din na'eem ,wani tashin hankali ya ziyarci
*nisham* tun yana tsaye har ya kai duke kamar mai
rokon gafara "LA ILAHA ILLA ANTA SUB'HANAKA INNEE
KUNTU MINAZ ZALAMEEN(A) oh ni ina ciki matsala,ina
cikin bakin ciki da tashin hankali,Allah kayi min
magani,yanzu dana ke jin bazan iya rayuwa bah Ayshatu,
yanzu ne Allah ya jarrabe ni da rashin ta,its good to
accept the little you have,appreciate with your two
blessed hands, Allah ka taba zuciya wannan mata ta
agaza min ta bani matata,Allah ya kawo muna karshen
wahala nan,yasa iya kata kega" yana magana yana
kuka,kamar karamin yaro,sai da kowa ya tausaya ma
halin da yake ciki,nazir da Abba suka jah shi zuwa
mota,dah kyar suka bashi baki yayi shiru. Sai kwasa gudu
kawai take yi,data gah tayi masu nisa,sai tayi parking ta
fito tah bude boot hankalin tah ah tashe ta yarda ita
gefen titi ita daukar ta *nisha* ta mutu,tana gani motar
cis tah bulo da gudu ta shiga mota tah figi mota a tsiyace
ta wuce.parking sukayi aka kira ambulance, suka cire
mata ledar da aka rufe fuskar ta dashi amma ina tayi
nisa koh nishin tah bakaji,rashin ruwa bah wasa ba.haka
aka sata cikin Ambulance sai hospital emergency room
straight akayi da ita dah kyar aka Jaye *nisham* aka
shiga da ita "don't give on,stay strong inshaa Allah zaki
samu sauki we will live a normal life with full of kids in
our home and a brighter future for us and our on born
children, I love you like crazy, I can't do with out
you,your my deepest tout my amòř" Aisha gentle [29/09
10:00 am] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽 PART 2
Page 85 Koda aka fito da ita single room aka wuce da
ita,aka sa mata oxygen, na'eem ya tara su waiting room
yana magana with a lot of pain "nasan kowa ya kosa dah
yaji mi yasa mi *nisha* but yanzu tunda granny tazo I'll
explain anything dama ita tace ka in fadi komai sai tah
iso. unfortunately yanzu I can't say something good
about her recovery firstly tayi undergoing so many
hours without water, with may even cause death,
secondly tana da high fever ko da incident din ya
faru,Wanda ke batun ya sakar mata liver disease,thirdly
blood pressure nata is so high,fourthly anyi mata
injection na daina haihu,Wanda zai kashe mata ya'yan
haihu har abada sai wani ikon Allah,saboda haka I think
what's best for all of us here is *nisham* ka saketa kah
auri wada zata iya Haifa maka ya'ya" kamin su dady suyi
magana *nisham* ya riga su "are you out of your mind
daza kace na Saki mata ta sbd ciwon dah bai kai ya kawo
bah,toh wlh bazan yi bah,ko court din duniya zaka kai ni
don in saki kanwar ka bazan yi ba,tayi going through a
lot because of me and kana maganar in saka mata da
Saki,hell no ko batayi going through wannan abun bah
I'll not divorce period" granny ta basu haquri "kuyi
haquri this is not the right time to argue koh ita wada
kuke yi saboda ita bazata so haka ba" nan tah kwashe
yanda sukayi dah *nisha* ta fada masu,sai faman
mamaki suke.bah ah bari kowa ya shiga gani ta ba sai
washa gari da safe zaynab da na'eema suka Shiva gani
tah sunyi two hours zaune shiru,sai Chan oxygen din ya
Fara kuka,breathe inta ya tsaya chak,hankali
tashe,na'eema tayi pressing bottom nan take doctors
suka shigo,aka ce su jira waje. *nisham* a masalacin
hospital din ya kwana yana shigowa don yana jinshi bah
daidai ba,da gudu na'eema taje gurin shi tana fada mai
yanda sukayi haba mazan sai kasa suuuu ya suma Aisha
gentle [29/09 6:20 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽 PART 2
Page 86 Doctors din sun rasa abun yi don basu taba
samun irin case din ba, suka yanke shawara ah kyale ah
gani for 30 minutes idan tah dawo shike nan inko rai
yayi halin shi,Allah ya jikan ta. Har kusan 32 minutes
basu duba ta bah sai da ya cike 35 sannan babu abunda
zasu iya yi don nishin ta ya dauke zani dake rufe da ita
suka Jah suka rufeta,haka suka isa waiting room da sad
news, dah karfi Mumy ta isa dakin tana kuka tana yi
mata addu'a suka biyota suna bata haquri kan tah daina
kuka,kamar a mafarki sukaji murya ta "mamana miyasa
kike kuka am still there right beside you,ki bani ruwa
isha" cikin sauri doc. Na'eem ya karasa da ruwa ya dago
ta ya bata, Tasha ruwan da yawa Mumy daskarewa tayi
wuri daya don gani take she's dreaming,su umma ne
suka dafa ta da yana guntayen tears insu "your not
dreaming sister what you are seeing is nothing both the
truth" su zaynab sbd kukan su yama fi na Mumy waje
nazir ya fita da su. ***************** Cikin kwana
hudu tah murmuje kamar ba ita ce patient ba,sai ka
dauka su zaynab ne patient din, duk kwanakin ga da tayi
tana tunani *nisham* ko lafiya,don kullum kowa na
zuwa har dare banda shi ko lafiya,amma tana jin kunyar
tambaya,zaynab tah katse thinking din "wai ke bazaki
tambayi mijin kiba" "murmushi kawai tayi" "idan bazaki
tambaya ba Niko bazan fadi ba" na'eema tace "haba
zaynab daga samun saukin ta, kyaleta *nisha* ya
*nisham* ya suma for days ago all thanks to me dana
fada mashi abunda ya sameki nan wurin ya fadi sume,
bashi ya bude ido ba sai yau dah safe" "👀 wayyo Allah
na,baku kyauta min ba,mijin bai dah lafiya ko ku fada
mun,amma ku kuna nan2 da mazajen Ku har kun rasa
inda zaku sa su kuka sosai ta fashe dashi,su Mumy da
granny dake bakin kofa suka tsaya kallon ikon Allah,don
ko sun san idan suka shigo shiru zatayi dan akwai ta da
kunya. Aisha gentle [30/09 8:40 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A
DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com By Aisha
Bawa✍🏽 Part 2 Page 87 Anyi discharging insu rana daya
aka wuce dasu sabon gidan iyayen su da aka gama
ginawa irin gidan su na Dubai,dakin Ma aka wuce da ita
shiko dakin murad,sai tsiya murad keyi mai wai lover
boy. ############# Yayinda aka Kai Rita cell bayan
an cire mata bullet anyi dressing din wurin nan ake ta
faman interrogating din girls in Sofia ko suna da ma
saniya inda zata boye duk sukayi shiru suka ki fada da
azaba tayi azaba dayar tah tona asiri koda akeje gun don
ayi arresting dinta tah yi setting gidan on fire tafi so ta
koma ashes da ayi arresting inta,gashi ba wurin gudu
traffic an laka pic Nata ga cis ko ina airport ma haka,aka
kira fire service suka kashe wutar koda aka shiga gata ta
fadi kasa Rabin ji ya kone "Allah kayi mana kyakyawan
karshe Ameen" Inda akayi sentencing yaran tah 3 yers in
prison,Rita 5years koh ayi biya kudin bill 10m haka
Baban ta ya zube su cash ya dauki diyar shi suka bah
kasa,ita ko Sofia tayi jinya ta kare aka yanke mata life in
prison gashi tah Fara tabin hankali due to drugs din data
yi sha ***************** Yau da gobe duk daya ah
gurin Allah, yau satin *nisha* biyu ah gida bah yanda bai
yi Ma da granny su bashi mata shi ba amma sun ce ya
rubuto takarda saki ya bata don baza'a kara saka life inta
on stake ba. Yau dah dare duk suna zaune ah parlor
abba yace duk ina dah magana daku Aisha gentle [30/09
8:43 pm] Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com By Aisha Bawa✍🏽 Part 2
Page 88 Keh *nisha* kina son mijin ki, Kai tah daga,toh
kai *nisham* har yanzun kana son matar ka "eh Abba
yanzu ma na fara son ta" dariya duk suka sa "toh Masha
Allah sai Ku tashi ku tafi sabon gidan Ku tunda an kare
komai tun lst week,Ma da granny suka ce " *nisha*
kunya zaki bamu yanzu lallai" Karfe 9:30 suka isa gida ya
nuna mata dakin ta,wanka tayi tah shirya cikin sleeping
gown purple pills inta tah sha da addu'o eh da'a ka
bata,wayar *nisham* dake cikin handbag dinta yayi
ringing,phone din ta dauka tah bi hanyar dakin shi da ya
nuna mata,tana shiga kwance tah ganshi yana kallon
sama,yana jin karaso wa tah ya tashi zaune, phone din
tah mika mashi zata wuce hannu ta ya riko,yah jayo tah
jikin shi,yayi switching of wayar shi,nan ya shiga kissing
inta all over bata hana shi ba,Ina gani abun ya chanza
salo na rambad'o ah guje kar ido na ya harbe.
********************* Cikin wata 5 strong soyayya
tah shiga btwn masoyan inda cikin ikon Allah *nisha*
tah samu ciki,tana dauke da cikin wata 2⅔ sai nan2 ake
yi da ita gashi tah bude clothes line inta " *Nisham
clothes line and fashion house* Sofia ko bakin ciki ya
ishe ta tayi hanging kanta "Allah yasa mu cika da imani"
23 years later na Kara Kai ziyara ah gidan Mr & Mrs
Muhammad *nisham* suna zaune ah haraba gidan su
zaune bisa grass carpet diya 5 suka fito ah guje sai
faman mita sukeyi iman itace tah biyu tana da 18,sai
twins na farko fadil da fadila suna da 15,sai twins na
karshe aiman da walid direct wurin dady Insu suka
garzaya "dady kaga ya affan ko wai bazai bari mu dauki
baby afnan ba wai bamu iya dauka ba" suna gani
hada'den saurayin ya fito mai kimani 22 years rike da
baby afnan duk suka sha jini jikin su,dady dinsu yayi
murmushi don yasan *DALILIN* su nayi shiru "toh shi
affan dah yake school wake dauka bby affan" "dady shiii
he's here" Mumy dinsu tace "haba my *ultimate clean
freak"* " *haba my *dessert flower"* affan yace "woow
this deserves ah NYC selfie" "aiit buddy go and get the
selfie stick" "no dad don't bother I got one here" nan
sukayi selfie suka bah yasan such brief history din yanda
sukayi aure fadila tace. " yeee *A DALILIN KI* my mum"
*nisha* tace"a family hug". _they live happily ever after_
*ALHAMDULILLAH* Ah nan na kawo karshen littafina
mai taken sunan *A DALILIN KI* Wanda na bata ma yayi
haquri, its just a frictional imagination but I hope kunji
dadin kasance wa tare Dani ah cikin wannan littafin *A
DALILIN KI* Godiya ta musamman ga Allah (SWA) dah
ya bani ikon fara novel in nan cikin koshin lafiya da
mutunci. Allah yasa an amfana dashi. Godiya ba OHW
Online writers association Hausa novels Harfsart Rano
oline novels Mamys novels Hikimar mace Duniyar
marubuta @ 360 Duniyar marubuta Sai mun hadu ah
next novel ina mai suna AZLA Tah Ku har ko yaushe
Aisha gentle ke muku fatan alheri [30/09 10:40 pm]
Aisha Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹
www.gidannovels.blogspot.com _Yabon gwani ya zama
dole.. Lalle aysha bawa *gentle* kin cancanci a yaba
miki..._ Littafin *Adalilinki* ya fadakar kuma ya
nishadantar.. _More grees to ur elbow_👍🏿 _Mun gode
sosae sae mun jiki a *Azla*.. wooo cnt waitt ooo👯..._ Urs
beloved anty 😉 _Harphsart Rano_ [30/09 10:49 pm] Aisha
Bawa✍🏽: 🌹A DALILIN KI🌹 www.gidannovels.blogspot.com
_Words can't adequately describe how happy and glad
I'm for having such a caring sis up up up my beautiful
aunty HAFSAT RANO I don't even no the tongue and
language to use for me to say THANK YOU SO MUCH I
REALLY APPRECIATE Allah ya bah zumunci._ *shinny eyes
& more gress to your elbow* ```Ur beloved Humpty
Dumpty Aisha gentle❤``` [01/10 8:59 am] Aisha Bawa✍🏽:
*ALHMDLLH MASHAALLAH* *SANNU DA KOKARI AISHA
BAWA HAKIKA LITTAFIN ADALILINKI YA BADA MA'ANA
YA FADAKAR YA NISHA D'ANTAR ALLAH UBANGIJI YA
KARA BASIRA DA ZAKIN HANNU* _IDAN KUKASAN BAKU
KARANTABA KU HANZARTA KUNIMESHI KADA KUBARI
ABAKU LBR_ , *ADALILINKI* *ADALILINKI*
*ADALILINKI* *UMMEE ADNAN💗💕* [01/10 9:08 am]
Aisha Bawa✍🏽: *MASHA ALLAH* *My dear aunty meenah
ban San da wani bakin Zan Fara godiya bah,there is no
amount of thanks that I can offer you but ga kadan daga
ciki Allah ya albarkaci rayuwar ki dah family inki baki
daya* _shinny eyes and more gress to your elbow_
```your beloved yar kanwar ki aisha bawa🎀``` adsense
2 hereADALILIN KI
Littafi na Daya 1
Na Aisha bawa
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.cf
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5
Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment