Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
Y'AN UBA NE

( True life story )

πŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈ

Na
Rabee'at Muhammad
( Maman Khaleel )
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*πŸ’¦{Arewa ginshiΖ™in al'ummah}πŸ’¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]
GODIYA
Godiya ga Allah subhanahu wata'ala wanda yabani ikon rubuta wanan littafin tsira da aminci su tabbata ga shugaban mu Annabi Muhammadu( S.a w ) godiya ga Allah da yabani ikon fara rubuta wannan littafin Allah nake roko kabani ikon gamashi lafiya tare da sa ya'n uwa sukaru da d'an Abinda zan fad'a.

Asssalamu a laikum warahmatullah.

Y'an uwana maza da mata ina maku sallama irin ta addinin musulunci.
Bayan haka a yau nazo maku da wani labari mai tab'a zuciyar mai karatu,sannan kuma ya ilmantar ya kuma fad'akar gami da nishad'antar daku Masoyan littattafaina,wannan littafin ba nayishiba ne dan cin zarafin wani ko wata ba sai dan jan hankali ga al umma .

GAR GAD'I
Banyarda wani ko wata tayi amfani da wani b'angare nacikin littafin nan ba sai da izinin na, dan haka a kiyaye azauna lafiya domin zaman lafiya yafi zaman D'an sarki.

Dedicated to:
Aunty Hauwa (Maman Uswan) Allah yasaka miki da mafificin Alkhairi bisa kokarin da kike Allah ya kara daukaka Ameen.

Special gifts to:
Yusuf Nuhu Angon( Fadila)

Ibrahim Aliyu Bros(Babana ni Kad'ai )

Fateema Sunusi Rabee'u
(Ummu Affan)

Uwa tagari
Maryam Ibrahim (Dr. Maryama)
Allah ya bar zumun bisa kokarin tayani share da kuke Ubangiji yabiya Ku da Aljanna madaukakiya gabad'ayan mu da masoyan mu.

Wannan page din nakune yan gidan girma gidan hadin kai wato Arewa Writer's Assassination maza da Mata Allah ya had'a kanmu Amin.

Daga marubuciyar:
Habiba
Kishiyar zamani
Ni ke da gaskiya
And nowπŸ‘‡
Y'AN UBA NE

DASUNAN ALLAHAI RAHMA MAI JIN K'AI.

Page 1&2
D'AN D'ANO

Garin Jos yau antashi da wata iska ga guguwa na tashi garin ya had'e da wani hadari wanda da na kalli gabas tayi bak'ikk'irn ,wannan shine ke alamta mana iskar damina ne, ina cikin tafiya ta cikin garin Barikin Ladi inda nake ta cin karo da kabilu da ban da ban kamar su Birom ,Hausawa,Flani,da dai sauran yare kowa na ta sauri ya koma gida, kar ruwa yasamesu a hanya,Dan ma inda sabo sun saba da ruwa Dan ma wani lokacin Aruwa suke cin kasuwancinsu,indai kasan jihar jos,domin suna da albarkar damina sosai,haka insayi ne garin bai iya daukar sanyiba,yaf yaf nasoma ji alamar saukar ruwa,ai da sauri na nufi wata rumfa wadda na hangi wata iya mura tana gashin Masara ,sai faman fiffita wuta take ,nadubeta nace" sannu Madam ya kasuwa?".

Tayi Murmishi "yauwa sannuko".

Haka natsaya agun har aka d'auke ruwa muna hira da wannan mata tana karamin haske game da garin nasu, nasiyi Masarar naci ,kamin nai mata sallama naciga ba da tafiya,wani me Okada nagani nataresa nace gangare za kakaini.

Yadubeni yace to "Hajiya"
Nahau haka muketa wuce gonaki na masara ne, Dan kalin turawane,dasu kabeji,dasauran kayan lambu,Wanda Allah yabasu albarkarsu,har muka isa cikin gangare ,D'an K'aramin garine inda yatara yare daban daban acikinsa musulmi da crister inda suke zaune lafiya,garin yayi dadi sakamakon ruwan da akai kowa na ta sabgar ganmbansa,ina tsaye ina ta kallon tsarin gidajen anguwar wad'anda mafi akasarinsu ginin kasane ,na hangi wani gida madai dai ci ne ba laifi yana Dan kyau,gidan yana d'auke da kofar k'arfe y'ar dai dai na tura kai na cikin gidan, ba laifi yana Dan girma domin nahangi wasu d'akuna guda hud'u a Jere ,gawani daga gefe,sai madafi(kicin),sai kuma bandaki daga k'arshen gidan ,gidan babu simintin tsakargida an dai share sa kal,babu ko tsinke nai sallama naji anyi shiru alamar kowa yana d'aki na soma lek'a dakin farko inda najiyo hayaniyar yara,nahangi wata shirgegiyar mace Bak'a katuwa tana zaune agefen yaranta,suna ta hira inda naji daya daga cikin yaranta nace wa "wallahi Baabanmu sai dai in bankama Nabil ba wallahi sai ya raina kansa, munafiki yau wallahi sai dai Baba yau ya kasheni in nadakeshi ,wadda naji ankira da Baaba naji tace ai yau wallahi Sam bazan yadda ba nima kullum yaro yayi tsokana saboda anfi sonsa sai adunga Goya masa baya ai dani yau Malam zaiyi ba da kai ba Ila".

Wai cab hmmm ai da sauri na matsa d'ayan dakin inda naji yo sautin karatun alkur'ani irin warash din nan na malaman zaure, cikin muryarta mai sanyi in da nahangi yaranta sun xagayeta suna fad'in abinda take karantawa wannan shine yake alamtamana tana koyamasu karatune,Wanda dama tsanin farko na ilmi yaro Uwace domin itace malama ta farko ga y'ay'anta Allah yasa mukasance masu dora yaran mu kan tafarkin sunna Ameen.

Kiran sallah la'asar yasa su dakatawa in da tadubi yaranta guda 6,4 mata 2 maza ,tadubesu cike da burgewa tace "kowa yaje yayi alola azo ai sallah,Nabil da kai da yayanka kutafi Masallaci,to Mamanmu,suka fad'a gaba d'ayan su,suka mike kowa yadauki buta sukai alola ,matan suka nufi daki mazan kuma suka nufi masallaci kamar yadda mahaifiyarsu ta umurcesu".

A hanyane Ila yakama Nabeel ya nakad'amasa duka,harda fasa masa baki inda ya nufo gida duk ila hirin jikin sa jinine yana ta kuka,da Mahaifinsu suka ci karo akofar gida wanda dawowar sa kenan daga gona wanda yake rataye da fatanya a kafad'a cike da kid'imewa naji yace " Nabeel kaia wa?".

Danjin amsar da Nabeel zai ba mahaifinsa sai,dakuma sanin dalilin da yasa Ila dukansa sai kubiyoni a hankali danjin cigaban wannan labarin.

Maman Khaleel

D'inkuce✍️

Y'AN UBA NE

(True life story)
πŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈπŸ™†β™‚οΈ

Na
Rabee'art Muhammad
( Maman Khaleel )

________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*πŸ’¦{Arewa ginshiΖ™in al'ummah}πŸ’¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

Dedicated to:
Aunty Hauwa (Maman Uswan) ina godiya ga Addu'a Allah ya raya Iyali.

Special gifts to :
All Member na 'YAN UBA NE jiya Comments d'inku yasani rawa πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ harda juyi ina yinku over insonku nima sosai Allah ya hada min kanku gaba d'ayaπŸ’‹ zan fado ku a next page insha Allah.

Wannan page din nakune y'an Uwa na na Arewa Writer's nagode kuma da Addu'a gareni Allah yakara hada kanmu Ameen.

Daga marubuciyar :

Habiba
Kishiyar zamani
Ni ke da gaskiya
And nowπŸ‘‡
Y'AN UBA NE

Dasunan Allah mai rahma mai jin kai.

Page 3&4

____ Nabeel cikin shasshekar kuka yace "Ila ne Baba ya dakeni,me kai masa?".
Nabil ya share hawayensa da gefen hanunsa,kamin yacigaba da cewa" D'a zu ne na kasa kara (Rake) shine yaxo shi Iron gidan malam Idi zasud'aukar min nahana shine fa sai suka kamani da rigima Idi ya d'auka ya ruga, sai ga baban su Ema ya kama su ya karban min yakuma ,dake su akan abinda suka min ,shine sukace sai sun rama a kaina da yatafi".

Malam Saminu ya girgiza kai tare da Fadin muje gidan zasu zo su sameni ai ,suka shiga ciki nan fa Sahura ta fito tasoma gallawa Nabil harara tare fad'in " mashe ranci me hadda sa kinibibi munafuki wallahi Allah dai ya...!
Ya i sa haka Sahura! Ya i sheni haka wai ke wacce irin macece mara kamun kanki mara girma sai najiki ne eyeee!!!

Malam Saminu ya fada cikin fushi wanda bashiri takoma d'aki tana y'an k'unk'unai tasaki labule da karfi tanakarasa fadin asameka da mijinka azo ai tahada maka bala'i wallahi duk sai nayi maganin su muna fukai.
Malam Saminu bai jiyo abinda take fadi'iba ,yakama Nabil ya cire masa riga ya nufi koraro da shi yadubi yayarsa yace" Amina debo min ruwa na wanke masa fuskar da bakin".
"To Baba "
Bayan ya gama wanke masa suka rankaya sukai cikin d'akin Mahaifiyarsu Nabil,wadda take zaune tayi tagumi jin motsin megidan da yaranta yasata fara Murmishin karfin hali,tare da Fad'in Malam sannu da zuwa ,ta dubi Nabil ta hararesa tace bana ce duk abinda y'an uwanka suka daukaba ka dai na magana ba ,suje su dauki nawani mana ,ai arzikine naka yaga abunka yace zai d'auka".
Malam Saminu wanda shiyasani daman nata zata rufe da fada kullum natashine mara gaskiya,ya dubeta cike da takaicin kalamanta,wanda ga gaskiya nan amma sai ta boyeta taba wani gaskiya wai dan gudun fitina,yace" Sannu Halima banace kidai na tauyema masu hakkiba,shin waike wata irin macece wadda bata son yaranta kullum akatabasu sune da tsokana gashi jama'a na fadamin da wuya aji su Nabil sun tsokani wasu,dan haka nidai ya isheni haka wannan tauye hakki,kuma wallahi duk randa wani ya kara zuwa maka wajan sana' a karkace komi kabarsu sud'auka in nadawo kafad'amin kanajina ?"
Nabil ya gyad'a kai alamar to".

Yafita yana ta ma Matarsa Addu'a akan Allah ya sakama da alkhairi domin Halima macece mai son zaman lfy da kwanciyar hankalin mijinta,yaga koda yanuna mata bacin rai ,amma sai da tabasa hakuri.

SHIN WAI SUWAYE SU NABEEL?

Kamar yadda kukaji Saminu shine mahaifin su Nabil, Malam Saminu yanada mata Uku Sahura ,Binta da Amarya Halimatus sadiyya,Sahura itace uwargida Auren saurayi da budurwa sukai tun a kauyensu,da ke can Gumel ta jihar jigawa,inda daga baya suka dawo garin jos da zama saboda anan ne yake kasuwancinsa dafarko yafara zamane a Nasarawa yana zuwa kasuwar Farar gada yana sai da kayan gwari wato(kayan miya),ahankali ahankali yasoma yin kwari suna tare da wani Abokinsa mai suna Muttaqa shikuma dan Barikin ladi ne shike kawo masu kaya yasiya su bashi kudinsa ,ahankali shakuwa ta shiga tsakanin Muttaqa da Saminu har ta kai da kowa ya san gidan kowa,inda Muttaqa ya sa wa Saminu sha'awar yin noma ,inda yace indai zayyi to zai sama masa hayar gona idan yashuka amfanin gona sai ya fitar masa da gallar gona aba megona,inda da farko Saminu yaso yayi gardama nan dai Muttaqa yacigaba da lasa masa amfanin noma da yafi nazaman da yake A farar gada,da wani lokacin asamu wani lokacin sai hakuri,indai kasan kayan gwari,yau kai dariya ne gobe kuma kai kamar ka d'ora hanu a ka kai kuka.

Wata rana Saminu suna hira tare da medakinsa Sahura yayinda yake shaida mata zai fara zuwa Barikin Ladi yayi noma,da farko taso taki amincewa wai tana tsoro azo asoma yak'i akashe shi tarasa me kaita gida wajen su Inna ta fad'a tare da wage katon bakinta tana kuka,yayi Dariya yace " haba bakomi kiyimin Addu'a mana kinga in nayi noma fa kaya nane kinga nan da nan zamuyi kudi nasiya maki Atamfa Soso y'ar yayi da leshi da wannan shaddar dakikace ansiya ma makociyar mun nan mema sunan ta?"

Ta kara gyara zama tare da washe katon bakinta tana Dariya tace"yauwa Galila shadda kamfala kuma Yalo nake so".

Yayi Dariya aransa yace" aikuwa kwa saje a wannan bakar fatan naki,amma dan Azauna lafiya yace ai ko shud'iya kikeso ita zansaya maki Sahura ta ".

Takoji dad'i domin Sahura a kwai son karya sai dai babu halin yinta,sai kuma gashi yanxu zata samu,ai yaxama dole ta yadda ko ta d'aura Soso Y'aryayi gakuma uwa uba Shadda galilan kamfala,wai zata yaki yan gidan su itama da sallah ,tayi Murmishi.

Wannan shine mafarin zuwan Malam Saminu Barikin ladi inda cikin sa'a yana zuwa yasoma noman Dankalin turawa,da su Cabej,da green beens da dai sauran kayan lambu,wanda cikin hukuncin Allah noma tayi kyau akasamu yabanya mai yawa,yako cika ma Sahura duk alkawarinda ya daukar mata,tako ta daga hanci sama suma sun zama masu kudi babu sauran mai gwada mata yatsa,haka tai tayi babu wadda ta kulata dan sunfita ilmi da wayewa shiyasa basubiyeta,mace daya ce tagoge ta da fadin amma kamin kuyi kudin naga nabaki kwancen kayana kinsa domin suna da biki ai shine kayan fitan dan haka ki iya bakinki.
Ai kuwa tai gum daga nan bata sake ko da kwakkwaran tari ba sai ma fadin mahassada yanxu dai ai nafikarfinku.

Sai dai suyi dariya.

Kwaci tashi ba wuya a jen Allah yau Malam Saminu yatarkata iyalansa yadawo Barikin ladi da zama inda domin yanzu noma yagama masa komi yakuma gane lalle nima tushen arziki,inda Malam Muttaqa ya bashi daki acikin gidansu,bayan wata 1 da zuwan Sahura Barikin ladi ta tsiri yawon bin makota gida jan Hausawa,da Birom wad'anda kejin Hausa tasoma had'a gurmi nan da nan sai fitina,ta tashi acikin gida da akabi silsila akaji wadda ta had'a,a ranan kam tagane shayi ruwane a hannun malam Saminu, inda yace yasoma gajiya da munanan halayyarta, shi Aurema zayyi ko hankalinsa zai kwanta.

Aiko ranan takwana bala'i daganan bai kuma cemata komiba gashi yanzu yaranta 5 Babban yanacan garinsu duk ta lalata masa yara wannan abin yana matukar damunsa,haka yake ta hakuri,kwatsam wata rana tafiya Gumel ta kamashi inda yatafi dan kakansu ya rasu yatafi gaisuwa ,koda yacema Sahura ta shirya sutafi sai cewa tai yaran nabarwa wasu?

Haka yatafi ,yana zuwa dama da dan kudinsa a mara inda yahadu da Binta ,Binta bazawarace irin sakin wawan nan da Hausawa kefadi,ya ganta ya nuna yana sonta,yaje ya samu Baban Sahura dan Aminin Baban sane,aiko bai samu wata matsala ba yace zashi yanema masa Aurenta ,Iyayensane kawai yaso yasamu matsala dasu,kamin daga bisani yasamu suka hakura sakamakon nasihar da Mahaifin Sahura Yayi masu.

Suka jin jinama dattakon mahaifin sahura wanda dama saboda yarsa yasa sukaki amincewa,Binta kam damatuni taji Malam Saminu yakwanta mata aka daura Aure yataho da matarsa da yan rakiyarta mutum 2 basu tsaya ko ina ba sai cikin Barikin ladi inda dazuwansa yakira Abokinsa kuma Amininsa suka kebe yasanar da shi yazo da baki dan yayi Aure,duk wadannan maganar sunayine lokacin waya batazama pure water ba a gari,inda yatayashi murna yakuma ce masa akwai dakin da kaninsa yatashi acikin gida yaje kawai ya hadasu gida daya da Sahura, sai alokacin yaji wani dammmm!.

Domin shi ya manta ma batasaniba ya nisa yace hakane ita ma batasan da maganar Auren ba,Muttaqa yayi Murmishi yace"kar ka damu kayi hakuri kajure duk boren da zatai ma kaji kazama namiji tsayayye azamantakewarka da matanka".

Ya nisa kamin yace" insha Allah nagode bari mukarasa gidan".

To mutafi tare kawai inji Muttaqa, kaya sukaga anata shigowa dasu ,Sahura batanan tatafi yawon makotan da tasaba har a ka gyara ma Amarya daki bata dawoba,yaranta kam sai murna suke suna fadin yau acan zamukwana ko Salisu,wanda aka kira da salisu naga yace tab nidai ina dakin Baabanmu ancefa kishiya Baba ya mat ...!

Kai ! Kai !! Salisu me kace!!!?...........….

To gaidashi shi Malam Saminu yayi Aure shin dawata Fuska zai dubi Sahura, yafada mata yamata kihiya?

Shin waye ya katsema Salisu hanzari?
Duka sai kubiyoni in meduka ya kaimu gobe dan jin cigan wannan labarin nagode.

Maman Khaleel

D'inkuce✍️

Y'AN UBA NE

(True life story)

Na
Rabee'art Muhammad
(Maman Khaleel)
________________________________

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*πŸ’¦{Arewa ginshiΖ™in al'ummah}πŸ’¦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

Dedicated to :
Aunty Hauwa (Maman Uswan) Allah yakara girma ya sa afi haka Ameen.

Special gift to:
Ibrahim Aliyu Bros Allah yabar zumunci yakawo min Uwa tagari πŸ₯°

Kai yau nayi rawa har da juyi πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ Comments dinku nasani nishadi Y'an gidan YAN UBA NE kamar su :
Yousuf Nuhu
Fauziyya jibril
Maryam ms
Fateema Abdurrahman
Rukayya Muhammad
A'A joda
+234 808 311 5208
Maman Amir
Baduku
Ummu Asna'u
Da dai sauran wadanda bansamu kiran sunan saba insha Allah next page zakuji sunanku 1by 1 insha Allah ,Allah yabar kauna Ameen.

Daga Marubuciyar :
Habiba
Kishiyar zamani
Ni ke da gaskiya
And nowπŸ‘‡
Y'AN UBA NE

Dasunan Allah mai rahma mai junka.

Page 5&6

Kai !kai !! kai!!! Salisu me kace?

Sahura ta fad'a tare da dafa k'irjinta,da sauri Adamu ya nufeta cike da farin ciki yana tsalle yana gadin dagaskene Baaban mu Wallahi dakinta ma yayi ky....!

Ai bata bari ma yakarasa ba ta kaima bakin sa bugu tuni bakin yafashe ,abinka da yaro yana ganin jini yako tsandare da kuka ,ai ko bi takansa batayi ba tayi cikin gida idonta a rufe zuciyarta cike da bala'i,nan ta samu matan gida sunyi cirko cirko ,ta ballamusu harara aranta tace muna fukai magulmata,babu wadda ta kulata ta karashi hura hancinta ,kamin tanufi dakin da Bilki ta tashi matar qanin Muttaqa,taga sabon labule sabon ta kalmi,ai ko da sauri ta nufi dakin dai dai lokacin Amarya Binta da Y'an uwanta sun gama rama sallolinsu da suka rasa,tadaga hannunta sama kenan,taji wani mulmulelan zagi wanda yamatukar tayar masu da hankali,a firgice suka juyo suna kallonta,kallonsu tashigayi awulakance tagane su sarai lalle zaku gane shayi ruwane,takara cin damarar rashin mutumci tace wata shegiyarce ta ma mijina asiri ta Aure min miji muna fukai,masu bakin ciki,anga mutum cikin rufin Asiri anmakale masa,to bari kuji wallahi tallahi yarinya wahala ita zata mayar da ke inda kika fito dan kuwa Malam Saminu nawa ne ni kad'ai batare da wata shegiyaba a.....!
Kau!kau!!kau!!!! Taji a kumatunta wadanda suka mataukar razanata ,cikin kid'imewa ta kurma wani ihu kamar na zata tada iska,tako daka tsalle ta cakumo wadda take tunanin itace Amaryar Malam Saminu ya daka mata tsawa cike da takaicin halin Sahura yace Wallahi kika kuskura kika taba masu yarinya to kitabbata yau dinnan munrabu rabuwa kuwa ta har'a bada gatanan a hannunki Uwarta daketa karki fasa.
Ai cikin karaji ta hankad'a Amarya Binta takusan bigewa da bango,wadda duk tagama tsorata,Sahura tasa kuka tana fadin kasakeni mana daman nasan kayi Aurene da ka wulakantani ta fad'a tare da barin d'akin tayi nata cikin kuka,gashi megidan ya zubar mata da mutunci a idon wannan tsinanniyar matar tasa tarasa sukuni,ga matan gida babu wadda take shiri da ita tagama kamar murna suke,nan fa takara rushewa da kuka,tare da Fad'in kaci a manata Saminu kumma wallahi kazo duk cikon da nai maka na cefane tun muna Nasarawa Wallahi yau sai ka biyani bashinaπŸ˜„πŸ˜„πŸ˜„ (kunfaji mai karatu tsohon labari yadawo sabo wanda nikai na Maman Khaleel bantaba jiba gashi yau naji sanadin Amarya Binta Muje zuwa muji shin malam Saminu zaiyadda da maganar bashin ko a'a ?)

Haka tai ta kuka yaranta suka zagayeta suka yi cirko cirko suna kallon katon bakin maman su wagege,tana bude murya kamar ta kato da sunan kuka,kakan abubuwa da yawa take ,gashi tabata da matan Muttaqa mahaifiyarsa ce kadai take ganin girmanta itama dan bata shiga sabgartane,jin sallaman Maman tai ta shigo d'akin tana fad'in haba sahura wannan ba girmanki bane ,ai ba a kanki zata zauna ba yarinyar nan ,kinji kiyi hakuri kikama yaranki ki rungume kizauna lafiya da abokiyar zamanki,kitaya mijinki san zaman lfy ,domin ni ina da yakinin Saminu bazai wulakantaki ba dan yakaro Aure ke ko zayyi bazan barsa ba domin shima d'anane kinji,ki kwantar da hankalinki ki dai na kuka ko so kike Amarya ta rainaki kintsaya kina wani kuka eye? Maman Muttaqa mai Suna Laure tacigaba da rarrashin Sahura hartasamu ta dai na kuka, kamin daga bisani tafita ,tabar Sahura wadda take ta tunanin yadda zata bullowa wa Amarya Binta.

Shikam Malam Saminu ya na gama hukunci yayi gaba dan yasan ko me yasha Sahura yanzu bazata sauraresaba dama yakawo masu ruwan ledane wato(pure water) ya iske Sahura na zabga rashin mutumci,inda sam wannan kalami da yamata burgace dan sam Aurensu ba narabuwa bane ,dan yana girmama mahaifinta,domin yana da kima mai girma a zuciyar sa.

Bayan tafiyar baki Amarya Binta da kyar Saminu yasamu yadan ci Amarci ,saboda bala'in Sahura,bayan yagama

Please Login or Register in order to submit comment