Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

BANA kAUnarka
Hausaebooks
Made:- by shuraih Usman
Domin samun wasu kayatattun littatafan hausa amatsayin hausa ebooks sai ku ziyarci shafinmu na yanar gizo gizo akan wannan adireshin http://shuraih.waphall.com

BANA KAUNAR KA!
1
WAHIDA! WAHIDA!! na"am gani nan d sauri na
isa
"salamu alaikum,yaya gani zauna magana zamuyi
da ke na zauna ina kallonsa wahida tsakaninmu
babu boye-boye babu munafintar juna saboda
Allah me yasa ba kya son yayanki dan uwanki
shahid (bom boy)? na sunkuyar da kai yaya zan
iya fitowa in fada wa ya al'ami shahid na shaye-
shaye?no ba zan iya ba na dago ganin yana
kallona duk saina dabarbarce nace haka nan bai
kwanta min ba ba kya sonsa kenan? na daga
kai...magana zaki yi ni gaskiya bana sonsa...aka
banko kofar yaya faruk ne cikin karaji yace ai
kuwa
dole kiso shahid ko kin ki ko kin so sai....ni dai
gaskiya BANA KAUNARSA haka kurum sai a tura
min ni wallahi...a fusace yayo kaina da gudu
(bedroom) din yaya al,amin ina fadin yaya kai
masa magana wayyo yaya al,amin yace kar ka
duke ta faruq kar ka taba ta amma ina ya finciko
ni
yayi bool dani na wuntsila ya kuma kai min kafa
al,amin ya rike shi da gudu na fita ina rusar kuka
dakin abbanmu na nufa suna zaune suna kallon
nigerian film ,mahida tai saurin mikewa ta rike ni
sister waya taba ki? jikin mom na fada ina kuka
tuni sister mahida ma ta kama kuka da kyar
abba
ya shawo kaina please i,m sorry baby waya taba
ki? ba ya faruq bane mahida maza kira min faruq
ta mike da sauri ta tafi ya kazo inji abba wata
tsawa ya daka mata ke fita min daga daki ba zan
zo ba wato keme yar uwa dan an dole tashi ne
za
ki shigowa mutane daki bako sallama to koma
kiyi
sallama ko in ci ubanki mahida ta juya tana
gunguni koda tazo sai ta cewa abba ya ce yana
zuwa ai kuwa ba ayi cikakken minti goma ba sai
gashi yana zuwa yayi sallama abba ya kalle shi
faruq me wahida tayi maka? nan take yaya ya
fadi
duk abin da ya hada mu abba ya kalleni wahida
baki da gaskiya dan me zaki masa rashin kunya
alhalin shine sama dake? nai shiru maza ki bashi
hakuri ko in bata miki rai na durkusa don Allah
ya
faruq kayi hakuri yai murmushi dana fassara shi
murmushin mugunta mahida ta kamo hannuna
muka bar dakin suna fita alhaji sulainman ya kalli
faruq yace abin da kake yi baka kyautawa
ummaru
yarinyar nan ka maida ita kamar jaka koda wanne
lokaci kana dukanta me yasa? abba wallahi
wahida
bata da kunya tayi mugun raina ni to ai kai kaja
ta
rana ka tunda kai kuke wasa dasu me yasa basu
raina al,amin ba? kaga ko kadan alamin baya
dukansu."BANA KAUNAR KA!!
2
KAYI hakuri abba insha Allahu ba zan kuma ba
shi
kenan Allah yai muku albarka mon tace "wai ya
amin ya fasa tafiyar? ai kin san jirgin sha biyu
zai
hau ko da naji
WAYE NE ALH SULAINMAN WATO MAHAIFIN
WAHIDA DA MAHIDA??
**** *** ***** ****
alh, sulainman haifaffan katsina ne kasuwanci ya
kawo shi garin kano kasancewar Allah ya sawa
abin albarka cikin kankanin lokaci alh sulainman
yayi gidan kansa sannan ya gina wani gida daban
kasancewar mahaifinsa ya rasu sai mahaifiyarsa
nana Aishatu da kanwarsa nana khadija sai
yayansa mohd rabiu da kyar ya shawo kan
mahaifiyarsa ta yadda ta dawo garin kano shi
kuwa
dan uwansa wato yayansa dama tuni ya saida
shanunsa da gonakinsu shima yaja jari, alh
sulainman ya hadu da matarsa haj, maryam can
garin kano sun kulla soyayya wadda ta kaisu ga
yin aure haihuwarta ta farko ta haifi yaya biyu
hassan da hussaini,hassan shine (al,amin) inda
usaini yaci (faruq) shekara goma sha shida ta
kara
haifar biyu hassana (mahida) inda usaina kuma
suke kiranta (wahida) sai yayan alh sulainman
mai
ha daya jal wadda aka sa mata sunan kanwar
alhaji
sulainman wato khafiya suna kiranta mamy sai
kanwarsa khadiya ma wadda take auran wani
babban ma,aikacin gwamnati mai suna alh aliyu
haidar, haifuwarsu daya jal inda ta haifi yaya biyu
hassan shine (shahid) usaini kuma suna kiransa
haidar amma sunan ubansa gare shi tsakaninsu
Al'amin da su shahid tsiran kwana goma ne
dukkanin yaran sun taso cikin tsantsar kulawa
sannan sun samu ingantaccen ilimi inda al'amin
yake matsayin dan kasuwa domin sana'ar
mahaifinsu ya fada sa faruq ma'aikacin kwastam
(costom) a turanche shahid soja yake son
zama,haidar doctor,sai matan mamy wadda take
bautar kasa,mahida da wahida kuma karatun
likita
suke sai dai yanzu sun dakata ko meye dalili
kwaji
nan gaba.
mahida ta kalleni kema duk abin da akai miki
keki
kaja,wai me yasa ba kya son shahid din? kinga
mahida kai ki dameni bana sonso ko ana dole a
so..? ya Al'amin ne ya shigo yayi shirinsa tsaf ya
zauna kusa dani sister zan tafi na kalle shi cikin
kulawa yaya sai yaushe kuma zaka dawo? sati
biyu
zanyi ku taso ku raka ni air port na mike muka
daura after drees akan kayan jikinmu muka rufe
dan kwalin rigar ya faruq shi yai mana direba
domin shi da mahida suna gaba nida ya amin
muna baya ya kalleni ni me zan siyo miki? yaya
irin man wanke kan nan da ka siyo min wancan
zuwan sai kuma sabulai masu kyau koda zai tafi
kuka na dinga yi ya rungumeni yana lallashina da
kyar muka rabu a motar ma ban yi shiru ba ya
faruq ya daka min tsawa.BANA KAUNAR KA!!
3
KE malama rufe mana baki ina kuma binsa zaki
yi
mu samu labari na tabbata da nine zan tafi ko
kishi ba zaki yi ba mahida tace ya faruq muje
gidan su small boy tana nufin gidan su shahid nai
tsaki ni gaskiya ba zani ba ai kuwa jin nace ba
zani ba yace ai kuwa sai munje koda muka isa
gidan kin fitowa nayi nace kaina ke min ciwo
sukai
ficewarsu shahid da haidar da mamansu wadda
suke kira anty suna zaune a falo suna (break
fast)
anty tace a,a mahida faruq sannunku da zuwa
shahid yace ni ban muku magana ba tunda baku
zo da wahida ba tare muke tana mota wai kanta
ke ciwo da sauri ya mike bari in shigo da ita
tasha
magani ina zaune na kifa kaina kan sitiyarin ya
bude motar ya shigo da sallama tuni kamshi
turaransa ya cika ni banda gobe shiru na minti
goma na san in na biye ta miskilin mutumin nan
sai muyi minti hamsin na dago abin mamaki
idonsa fea a kaina cikin sakan biyar na masa
kallo
sanye yake da farar t-shirt da wando (3 coter)
kin
tashi lafiya? nace lafiya na maida kaina na
kwanta
ya kalleni ba zaki shigo ku gaisa da anti ba?
banyi
magana ba wahida? mahida tace eh kanta ne
yake
ciwo oh sannu kinji na zauna kan (carpet) ina
gaida anti,anty ta ce wai ina Al'amin ne? yanxu
muka raka shi airport ya tafi china bom boy yace
oho shi yasa wahida take kuka anty tace bom
boy
kawo mata paracitamol,ya kawo min magani tuni
na soma hawaye domin bana son shan magani
kasancewar duk sun san halina sai ya ajiye
maganin ya kama min kan
koda muka koma gida abba baya nan kuma mon
ta
tafi unguwa muna zaune muna hira mahida tace
gaskiya sister ina son small boy...nai saurin katse
ta ai ki ta sonsa ni dai nace bana son bom boy
amma kin san aure tsakaninku bbu fashi.........to
Abba sai ka aura masa ni kamar kin sani ko ban
aura masa ke ba zan sanar da abba irin
matsannancin son da bom boy.........kan ta
karasa
na finciko ta na tsinka mata mari maganar ya
faruq
naji la! la!! la!!! kika mare ta me tai miki? dan me
zata dinga raina min hankali cool down wahida
da
kyau wai ke wacce irin yarinyace mara kunya
iye!
mahida ba yayarki bace? ke wallahi ko sunanta
naji kin kara fada sai na babbala ki"...to ai saika
fada min shekara nawa ta bani ko wata nawa ko
kai ba ka fadar sunan ya amin.....da sauri ya
finciko wayar soket abin haushi ko gezau ba tai
ba
ya finciko ta ya cilla kujera ya shiga dukanta
tana
ihu tana kiran mominta mahida kankame ta tai
suka shiga kukan tare, by muhd abba gana, na
mike ina fadin wallahi ba gaji gidan zan bari don
an ga ya amin baya nan dole aci zalina ina kuka
na hada kayana na datse na shiga jan akwati
mahida naja gidan kakarmu na nufa wadda ta
haifi
babanmu ina shiga na tadda mamy' yar baba
rabi,u tazo hutu da gudu muka kankame juna,atu
kakarmu ta shiga murje ido wa zan gani kamar
wahida? atu kenan ni sunana mahida!!!
August 13 at 7:30am · PublicBANA KAUNAR KA!!
4
KODA mum ta dawo tace ina auta? mahida ta
kwashe labarin duk yadda akayi ta fada mata ran
mom ya baci tace shikenan shida abba koda
abba
ya dawo mahida taje yi masa sannu da zuwa
yace
ina wahidar? mahida ta fede masa biri har
wutsiya
ya girgiza kai shikenan maza kije gidan sister
khadija ki gano ko tana nan mahida ta shirya tsaf
sai gidan anty bata same ni ba daga nan tai
gidan
baba rabi'u nan ma bana nan a gidan atu muna
zaune da mamy muna hira ta fado tayi wujiga
wujiga domin bata kawo zata same ni gidan atun
ba,duk a tunaninta ko na gudu katsina,ta fado
jikina dalla can ni kin ban wahala, wallahi ban
zaci
kina nan ba nice har gidan su mamy.........to ni
na
aike ki ta kalli mamy tace anti mamy yarinyar
nan
bata da kunya kin ganta ko yaya faruq bata
ragawa
ba mamy tace in an bi ta barawo to fa abi ta
mabi
sahu, in wahida nada laifi ya faruq na da
laifi.....ki
daure mata gindi nan kenan to ai shikenan abba
ne
ya turo ni ki tashi mu tafi na mike wallahi babu
inda zani in kin ganni a gidannan to dan uwana
ya
dawo....haka kika ce? yes bbu inda zani shikenan
mamy na tafi oho ki gaishe su umma ta gaida
aisha zasu ji amma ki sani abba na nan zuwa tai
ficewar ta ina jin tashin motarta da yamma muna
zaune nida mamy muna hira sai ga su bom boy
shi da small boy muna gaisawa na tashi na shige
dakin atu ai kuwa banyi cikakken minti goma ba
ya shigo ya ya tsunguna gabana yayi kusan minti
goma na dago lafiya nace cikin sanyin
murya,hannuna ya kama ya murza "my sweet
heart, na lumshe ido tare da zare hannuna
tunaninme kikeyi?,tunanin big brother okey ni ba
kya tunanina haba dai gaka me zai sa inyi
tunanin
ka shima don baya nan,anya sister har yanzu ba
kya sona? haba kana dan uwana in ki sonka ina
sonka ainun,zaki aure ni kenan? tambayar tayi
min
tsauri nace haba dai kana yayan nawa? oh my
god
me yasa kike wahalar dani kina wahalar min
da......" kai dai kaso ka wahalar da kanka domin
ban mumafice ka ba na fada maka gaskiya ya
dafe
kansa wahida gaskiya na ji dadin yadda ya furta
sunan kamar a bakinsa aka rada min sunan.
please help me wahida,help me,billahillazi ina
tsananin sonki son ki zai iya zama sanadi
ajalina.......bana fata kayi hakuri bom boy bani da
niyyar yaudarar ka domin sam a yanzu bani da
lokacin soyayya asalima ni karatu nasa a gaba
ban
jira ya kara magana ba na barshi a nan.kwance
nake ina tunanin irin son da bom boy ke min tun
ina mitsisiya ta har kawo yanzu ba zan taba
mantawa ba lokacin muna makaranta primary 5
lokacin ina da shekara tara min fito breakfast a
wannan lokacin shekara shida ya shahid baya
nan
yana kasar Rasha,ina zaune ni da wata yar class
dinmu sahura mannir sai ga mahida da gudunta
wahida ga yaya shahid wallahi ya dawo gashi can
yazo ganinmu na kalle ta shine kike wannan
uban
gudun kamar wadda akaiwa bushara da kujerar
makka??"
-------------------------------------------------------------------
gargadi: ban yarda wani koh wata ya canza koh
ta
canza wani wani abu diga cikin littafinnan ba,
kari
koh ragi yin hakan din Almuntahana ne wato
haramcaccene, kuma duk wanda yayi ba tare da
izinina ba ba,Allah ya isa ,ban yafeba, kuma
bazan
yafeba. sai sa nake alfahari da tall gate dan
Zamu
hadua candin da matashin/budurwar.kuma sai
an
saka min...BANA KAUNAR KA!!!
5
SAHURA ta cabe ai ina ganin ko kujerar makka
ba
zata yiwa rawar kai kamar....kar ku takura min
ba
dole inyi murna mutumin daya tafi tun ina yar
mitsitsiyata yace kixo na mike muka jera nai
sallama yana zaune a mota na bude na shiga
yaya
sannu da zuwa ya zuba min ido ko meye abin
kallo a jikina,oho nace ya shahid gani kaina rame
ko? ai zazzabi nai.
WACECE WAHIDA??
wahida yarinyace kyakkyawa ajin farko domin
mahaifinsu bafulatani ne mahaifiyarsu ma
bafulatanar kamaruce a wajen ta kuma suka
samo
tsantsar kyau tana da manyan idanuwa masu
tsananin haske kamar takadda tana da hanci
sannan tana da wadataccen gaashin gira baki
sidik
zara zaran gashin idanu,karamin baki mai dauke
da jajayan lips hakoranta masu daukar hankali
tana
da gashi sosai sannan tana da kyandiri son bata
ki
ba amma akwai abubuwan jan hankalin namiji kai
a takaice de zan iya cewa irin sune qurun ini na
duniya inka samu ka huta,(amma fa idan mai
hankakice),hannunta ya kamo taushin hannun kar
flourn dangote wanda yakan gamsar da mutum, a
hankali yace waya yi miki kunshinnan mom ce tai
mana nida mahida duk abin dana lissafa muku
wahida nada shi to mahida ma haka domin
kamarsu daya ko malamansu basa gane su sai
dai
banbancin su nutsuwa,mahida tafi wahida rawan
kai wahida akwai langwai da jan aji sannan tsiwa
ita kuma mahida tsokana.wahida kina jina wahida
ta daga kyawawan idanunta ta kalleshi ya shahid
ka fasa zama sojan? yayi murmushi wahida
kenan
kina so in zama? ta girgiza kai ina tsoran soja la!
daga yau ki bar tsoron soja domin yayanki ma
soja ne yaya amma dai baka harbin mutane ko?
ina harbin masu laifi mana.....karararrawar da
aka
kada ne yasa mahida fita da gudu tana fadin nina
tafi wahida sai kin taho wata leda ya dauka yace
gashi ku raba na amsa nai masa godiya naceya
shahid ka gaisar min da anti zata ji ina tsaye har
motarsa ta kule ina shiga class na tadda malami
yace zo nan daga ina kike? kan in yi magana
mahida ta taso taja hannuna muka wuce
malamin
ya girgiza kai haka nan yaran suna birge shi.ana
tashi direba yazo daukar mu na nemi mahida na
rasa koda na tambayi kawarta a ina sai ta ce min
suna ofis fada sukayi ita da wata haushi ya
kamani
ina fita na nufi ofis din ina shiga na gansu
tsungune gaban malamai na finciko ta na wanke
ta
da mari nace wallahi kamar a kunnen abba abba
fada ko zaki sani nina tafi in kun gama fadan kya
taho kuma wallahi zan cewa direba kar ya sake
ya
dawo daukarki na juya ina jin guntun kukanta
malam ne ya kirani zo wahida ki tsaya ta fada
mana gaskiya mallam ba zan iya tsayawa ba zan
fadawa ya faruq yazo ya dauke ta to shikenan ku
tafi gobe kwa dawo. a mota tace wahida don
Allah
karki fadawa abba kin ga fa ita ce fa ta fara
jana,dallacan rufe min baki da dai ace ban san
halinki bane ni dai karki fadawa abba ai kuwa sai
na fada masa muna zuwa bangaranmu muka
wuce
mukai wanka mukayi sallah sannan muka nufi
dakin mom da gudu muka karasa muka fada
jikinta,BANA KAUNAR KA!!!
6
TA rungume mu tana shafar tattausan gashin
kanmu ta kalli mahida waya taba min ke? ba
wahida bace ta mareni ke wahida ba antinki bace
kike dukanta mon fada sukai duk da haka in kun
kuma sai na fadawa abbanku nai raurau,Allah
mom
na daina tace yauwa autata ya amin gaba daya
muka fada masa ya rungume mu yana fadin I
miss
u la! mahida me akayi miki kila yi kuka? ba
wahida
vace ta duke ni wahida ashe baki da kunya lalle
zan miki bulala yaya tsaya kaji fada fa sukai a
makaranta mom ce ta kwala mana kira da gudu
muka fito ku zo kuci abinci bana so yunwa ta
kama min ku nace mahida jekiki dauko mana
abincinmu lalle ma wallahi sai dai in kar aci
wacece babba? mom ai dai nice babba ko? mom
ta girgiza kai tace kinga mahida aka fara haifa
ita a
gida ke kuma sai da muka je asibiti mahida ta
shiga tsalle na mike ina zumbura baki dakin ya
alamin na koma yana zaune yana cin abinci na
zauna kusa dashi ya kalleni me kuma aka yi
miki?
ba mom bace tace a hospital aka haifeni shine
kuma abin jin haushi yi hakuri zomuci abinci na
dau dan spoon ya janyo flet gassassun kajine ya
dinga yagowa yana daura mana kan abinci sai
dana ji nai hani an ya zuba min madara me sanyi
nasha tuni sanyin AC ya kwashe ninna kwanta
bacci me nauyi yayi awon gaba dani Al'amin ya
kalleni yayi murmushi yace wahida sarkin rigima
kenan.
BAYAN SHEKARA TAKWAS lokacin da mukayi
candy gaskiya mun fito da sakamako me kyau
don
haka mun samu kyaututtuka gun yayanmu da
iyayanmu a bangaran arabic kuwa munyi sauka
yanzu hadda mukeyi.
wayar mahida ce ke ta ruru ina dubawa naga
yaya
Al'amin salamu alaikum wa alaikas salam,yaya
al'amin kaki dawowa ko oh sister bako gaisuwa?
la! na manta kina so in dawo ko? eh mana to
kizo
airport da gaske? eh mana to kizo gobe airport
da
gaske? mahida ta warcewa yar ya amin da gaske
in
sanar da mom eh ki sanar mata insha Allahu
gobe
zan dawo shahid ma yayo min waya wai iya suka
zauka amma yana legas sukayi sallama ta kalleni
ke shahid ya dawo to ina ruwana,ta kai min duka
kar kiyi ruwan,da guduna ina fadin wallahi sai na
rama dakin ya faruq taje ta kankame shi tana
fadin
yaya ka mata magana ya buga min haraea tare
da
fadin ki kazo nan sai nayi boll dake,wallahi sai na
rama wayace a dokeni duk kurarinsa sai da naje
na kai mata duka ya dauko belt ya shiga lafta
min
ina kuka mahida ta rike belt din haba yaya me
yasa
zaka dinga dukata wallahi kai mugune what nine
mugu?? mahida ta tsunguna kalli yadda kaji mata
ciwo sai kawai tasa kuka muka dinga kuka yai
mana banza ganin kukan namu bbu sauki sai ya
daga niyi shiru kinji wahida ta mom ta shigo wai
faruq me kai wa yarannan mom wai danna duki
daya shine dayar ma ta kama kuka to me dayar
tai
maka??BANA KAUNAR KA!!!
7
mom fada suke yi shine na mike mom ya faruq
ya
tsane ni baya kaunata baya son bude ido ya
ganni
ni wallahi gidan zan bar masa mahida tace
wallahi
nima bin ki zan yi mom ita tai ta lallashinmu da
kyar ta shawo kanmu ya faruq ne ya shigo da
gudu mom na shiga uku kunama a dakina oho kai
ka jiyo alhakin yaranan ma ai ya ishe ka wahida
mahida kuyi hakuri abu kamar wasa har abba ya
dawo kunaman nan suna nan yai tai wa abba
magiya yazo ya cire masa amma abba yace bbu
ruwansa,kuma kar ka sake ka kashe su tun daga
wannan lokacin muka samu saukin cin zalin da
yake mana washe gari ina zaune dakin ya amin
shahid ya shigo ya tsunguna gabana ya zuba min
ido na kalli kaina ni ban ga abin kallo ba shi dai
haka Allah ya yo shi da kallo yaya me yasa kake
kallona? gani nai kin girma kinyi kyau nai
murmushi na mike na tafi dakinmu a falo na
same
ta ita da small boy suna hira abinsu kamar su
cinye juna dan sona gaishe shi na wuce daki na
kwanta ya amin ya shigo sister me ke damunki?
me kaga ni gani nai kin kwanta bbu abin da yake
damuna to tashi kije inji bom boy na narke ina
faman lumshe ido ni wallahi bacci zanyi ki daure
kijr kinji kanwata na mike zan fita ya janyo
hannuna dawo kisa hijabi ya fice na kallo kaina
riga da wando ne ruwan madara rigar ta dan
kama
jikina gashi masha Allah kirjina ya tumbatsa na
yafa mayafi na fita nai sallama ya zuba min
manyan idanunsa na sunkuyar da kai sai daya
gama jan ajinsa ganin bani da niyyar magana
yace
min kin wuni lafiya? lafiya ina antinmu? tana
gaishe ki ina amsawa na mike ina kuma zaki ba
lumshe ido ya shahid bacci nake ji ya miko min
wata karamar akwati na amsa nace an gode
Allah
kara mana dankon zumunchi yace amin,nima na
gode da addu'arki gare mu Allah ya amsa,ina
shiga
daki na bude kayan make up masu tsananin kyau
da tsada sai dogayan riguna da takalmi da jaka
gaskiya na yaba na kuma gode wa yayana bom
boy.ina kwance mahida ta shigo ta zauna kusa
dani sister ara min kaset din ki nace gata can
dauki ta dauka ta dawo ta zauna hello,ta fada
cikin
kwantar da murya haba my love kai fa kace min
gaka nan kuma naji shiru kiyi hakuri my dear kin
san akwai cinkosan ababan hawa amma yanzu
na
iso ina nan shigowa okey Allay ya kawo ka ta
sumbaci wayar tare da fadin i love you,i love you
na kalle ta waye kuma my love? wakika sani
banda
masoyina ya haidar kin san shine zaina shina
zaba
a matsayin aboki....ya ishe ni tashi ki fita tai
dariya wahida kenan ke wa kike so? ya al'amin
nake so ko nayi karya? keso fa nace so din
al,amin nakeso keso fa na aure nake nufi,oh sai
dai
a tambayo wa kuka za,a tambayo alhalin kece
abar
tambaya? ohi miki ya al'amin ya shigo ke mahida
small boy na kira kai yaya sunansa fa haidar to ni
small naga damar cewa ta kara gyara fuskarta ta
fita tana fadin duk ke kika shantakar dani zaki sa
in batawa my love nabi ta da kallo baki bude,,
August 13 at 7:48am · PublicBANA KAUNAR KA!!!
8
ya alamin ya zauna tare da cewa ke naki ba zai
zo
ba ne ,ni rufa min asiri ni bani da kowa asalima ni
yanzu bani da lokacin soyayya yace kamar ni kin
gani aure baya gana ni kan ba yanzu zan yi aure
ba nima gaskiya nafi so nayi karati sosai
gaskiyarki my sister amma naga shahid yana
sonki
sosai ko ba kya son soja ne? ni dai gaskiya
yanzu
bazan ce ina son shi ba domin karatu nasa a
gabana to Allah ya taimaka mana,da safe kamar
kullum na shiga dakin mom nagaishe ta nace
mom ya zancan karatunmu? a,a sai dai ki
tambayi
abbanku na mike da sauri
[10:07AM, 1/27/2016] A. GANA: na shiga dakin
abbanmu nayi sallama ya amsa min yana zaune
kan abin sallah na zauna kusa dashi nace abba
ina
kwana lafiya lau sister usaina na bata rai gaskiya
abba bana so acemin usakina to ya sunanki? ni
sunana fa wahida abba ya zancan karatunmu?
haba sister wahida wanne irin karatu kuma eh
abba to kia min yar uwarki inji raayinta ina shirin
fita ta shigo bayan ta gaida abba yace dama yar
uwarki ce take so kuci gaba da karatu amma
yaya
kika gani? ta sunkuyar da kai sannan ta soma
magana abba gaskiya ni aure zan........na zabura
na mike mahida kina da hankali aure! aure
fakikace? kuka ne ya kwace min ni kaina ban san
dalilin kukan ba abba ne yai ta lallashina har nai
shiru amma zuciyata kamar ta fashe don bakin
ciki
abba yace mahida menene hujjarki na kin karatun
sannan batun aure wakike so? dan waye?aina
kuma yake,abba munyi dashi zai barni na cigaba
da karatuna nace waye shi? abba ya haidar ne
dan
anty....da kyau mahida Allah yai muku albarka.
kefa wahida wallahi ni ba zan yi aure yanzu ba
har
nawa nake ni gaskiya karatu zanyi mahida ta
katse
ni da cewa abba wallahi ya shahid yana tsananin
son wahida cikin kuka nace shi ya fada miki yana
sona? don ni bamuyi dashi ba in ma ya fada miki
to ki bashi hakuri dan bani da lokacin soyyaya a
yanzu ina gama magana na fice wata dakinmu
na
shiga na kulle na fada gado kuka nake sosai me
yasa mahida zatai mana haka? menene aibun
karatun meyasa zata so aure akan karatu muddin
ta tauye mana karatunmu wallahi ta cuce mu
tuni
wani irin rikitaccen zazzabi ya rufe ni kaina na
sara
min.maganar abba naji yana kiran sunana na
mike
jikina n karkarwa na bude ya amin
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment