Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

BAKAR IZAYA
Na Ansholy
Ebook creat by Shuraih Usman
A.K.A 99%
Ebook published by http://hausaebooks.cf
.

BAQAR IZAYA😭 1
Bissimillahir rahamanin rahim
sadaukarwa ga qawata maryam rimaye much love you💋💋💋
😘Ansholly😘
Rugar jalo ruwa ake kamarda bakin qwarya kowa
yamaida gidanshi yakolle dan darene sosai ruwan harda
kankara gidan mlm iro
Yarinyace wacce aqastin shikarinta bazasu wuce goma
ba
Zaune ruwa nadokanta sai karkarwa take kowa nacikin
gidan yana daki
Amma ita tana waje acikin ruwa harta babanta yana
cikin gidan
amma baidamu da itaba yana dakinshi akolle yana bacci
mai dadi itako tananan
Cikin ruwa kuka tasa mai tsuma xuciyar mai saurare duk
da tasaba amma ba asbd da wahala
Ba adaina ruwan nanba sai kusan asuba kana aka daina
amma duk dahaka ana yaiyafi
Tananan zaune har akafara kiran sallah mahaifinta yafito
cikin dakinshi dauke da bota alamun alwallah zaiyi
Jikinshi wata irin rigar sanyice jibgegeya amma duk da
haka rawar dari yake
kallo daya yaima inda take yadauke fuskarshi yakama
hanyar bayi
Itadai tana zaune tana kallanshi harya fito yagama
alwalla yatafi masallaci
wani irin kuka tasa maiban tausayi tana tunanin anya ita
diyar mlm iro ce
dan da ita yarshice daya tausaya mata yadda yaganta
cikin wannan sanyin
shikanshi babba yanajin sanyi ina ga ita wacce bata wuce
shekara gomaba
nanda nan gabanta yafadi data tuno saura wata biyu
tacika shekara goma
takama tunani itadai tasan tunda tatashi mutane
ketsoran sura beta ciki harda mahaifinta
Wasu harkiranta suke aljana qawarta daya Hadixa
itama sadda tacika shekara tara hadixa tamutu wanda
sanadin haka uwar hadixar har gida tazo tai mata
danbanxa duka dawata maganar da harta mutu bazata
manta tab
[3/8, 1:04 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭2
😘Ansholly😘
Saudakarwa g hadixa tunau
Ta zurfafa cikin tunani kowai taji saukar ruwa ajikinta da
sauri tadago
taga waye yai mata haka dan bata gama jin sanyin ruwan
daya doketaba gashi anxuba mata
wasu ganin inna uwalace yasa tamaida kanta kasa cikin
tsawa inna uwale tace dan ubanki mikike
da har yanxu bakitai rafiba ibar ruwa cikin ladabi tace
inna naga anyi ruwan sama kuma duk sadda akai ruwa
Naga bana zuwa rafi juyawa inna uwaletai duk tadauko
ruwan duk tamaka mata ajiki
wa yannan ruwanne kikace kin tara to bari keji xuwa rafi
yaza mammaki dole
daga yau kodaza akwana ana ruwa bance kisaman kuda
roba daya ki taraba
nagaji dashan ruwan tare narafi nakeso kobakiji ba
Cikin rawar murya tace naji kana ta dauki tulin tatafi rafi
yayinda tabar uwale nata xaginta dan sotai taimata mgn
taimata dan banzan duka
tana fita kofar gida taga babanta dashi dawani
makwabcinsu dagaji maganarta
akeyi dan taji anacewa saura wata biyu tacika shekara
goma
tasan kuma da ita ake danduk cikin rugar ko yaro zaka
tambaya shekarunta indai harya iya magana zai fadama
tazo tagifta tagabansu tawuce dantasan kota gaishesu
bazasu ammasa ba dan babant yace karta qara gaisar
dashi domin
shiko gaisuwa bayaso tahadashi da ita duk cikin rugarsu
sarkin rugarne kawai yake mata magana
kana yake janta ajiki kamar jikarshi zata iyacewa shika
daine ke santa duk fadin duniya
hakadai taketa tunane tunane harta kai rafin saida tayi
alwalla tai sallah kana tashi zata ibi ruwan kamin
takai tulin cikin ruwa tuni wani irin bacci ya dauketa ba
ita tatashiba sai yamma lis tatashi dasaurinta
tadauko tulin dataga gefanta taibi ruwan cikin sauri
tajuya xata tatafi taji kamar anriqe mata kafa tawai wayo
bataga kowaba
nantake tasa kuka dan tasan duk sadda tai irin wannan
to ranar mai qwatarta gurin inna uwale sai Allah kuma
tunda taji kafarta tariqe tasan ita da komawa gida sai
anyi sallar magariba haka taita zama anan har
aka kira sallah kana ta tashi tatafi lokacin data isa gida
har anfara sallah
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭3
😘ANSHOLLY😘
Uwale nazaune wurin murhu tahassala wuta
kamar maida huwar kai ko inda innuwarta takema bata
kallaba
to ita kantama tasan duk sadda tai irin wannan baqar
izaya take gallaxa mata
shiyasa tana juye ruwan tatahu gurinta tadir kusa
kawai jitai tace kwanta kimiko man kafarki da sauri ta
kwanta
tamiqa mata kafar dan tasaba dasalan cuta irinta inna
uwale saidai
duk da tasaba tana tsoran yaukuma wace irin izaya
tatana darmata tana cikin tunanin nan taji wata
irin azaba tashiga daga cikin kafarta har cikin kanta wani
irin ihu tasaki
dukda sunada taxara daga gidansu zuwa masallaci
amma harcan saida sukaji wannan qara
liman da sauran mutane dama angama sallar sukayo
gidan mlm iro danjin mike faruwa
kamin sukawo ankuma fasa wata qarar da sauri suka
fada ciki ko jiran abasu ixinin shiga basiba
Uwalece riqe da wuka jajjawur ahanninta taqara
azamata akan kafa tana azamata tana shedewa tasuma
liman ne
yafara mgn haba uwale mi xakici jikin wannan yar
yarinyar duka Hainan nawa take daxaki taimata irin
wannan baqar ixayar
yarinyar dabata wuce agoya taba uwale tadaga mashi
hannu mlm dan Allah kada kataman
kasan mitaiman aikentanai tunda asuba rafi ibar ruwa
tanacan tana baccin dana san
bazai zame mana alheriba duka rigarnan dan duk sadda
hainan tai bacci nanda sati kajira
kaga abinda zai samu rigarnan kuma konsani baccinta
ba alkairi bane
shiyasa nace kamin wani abu yasamemu ita xaifara
samu dansu aljanninta insukaga anacis guna mata sun
barmu muhuta
daga liman har wa yanda suka shigo tare saida suka
yabama uwale gani suke tayi abin arxiki atunaninsu
inhar ana musguna ma hainan dole abar masu rigarsu
tahuta dan tunda aka haifeta rugarsu take cikin tashin
hankali
Liman yace ai uwale bansan haka bane cigaba daga inda
kika tsaya dan baxan taba mance
wannan yarinyaba ranar sunanta mai dakina tamutu
ranar da tacika shekara dana yamutu ainibaima dace
nazo nacece taba kawai dan xuciyar musilinci amma
yanxu ko kasheta zakiyi nagama magana
wani daga chan gefe yace wallahi dama kashetan akayi
dama yafi mana kwanciyar hankali
hakadai suka juya sukatai kowa yana fadin albarkacin
bakinshi
😘Ansholly😘
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭4
😘Ansholly😘
Ruwa inna uwale tadebo tawatsa mata afuska wata ajiyar
zuciya Hainan
tasaki wadda dagaji bata dadi bane tai maza tatashi
xaune
tana kallan inna uwale dan ubanki bari kallona shegiya
maiya toni kurwata tafi karfinki wallahi saida kicinye
tawasu badai uwale ba
kuma kitashi ki maxa ga wankinan kiman cikin ladabi ta
bude baki tana magana
tace dan Allah inna uwale kiyi haquri sai gobe nai maki
bakiji yadda qafata takeman ciwo
aikamar jira take tarife baki taji duka ko ina ajikinta
saida tai mata lilis da irin dorunar korar rakummar da
sike ta fiya da ita kiwo
kana tace kitashi kitafi kiman wankin kona qara maki
mayaiya wace harta mahaifiyarta bata bariba
haka taja jiki hartakai inda wankin yake kukanma bata
iyawa dan banda zafin duka da zafin da kafarta takeyi
wata irin yunwa takeji dan yau satinta guda ko lumar
tuwa batasa abakinta ba
hakadai tafara wankin cikin jiga tuwa wata tsawa taji
abayanta kobata wai wayaba tasan inna uwalece dan
ubanki daga zaune zaki man wankin
dasauri hainan tatashi tsaye duk da kafarta namata
azaba amma hakataita wankin harqafe daya nadare
kowa nagidan yai bacci ahankali takejan qafarta hartaje
cikin madahin gidan dan yinwa takeji tamkar zata mutu
tacisa a ta iske tuwo kuma yanada yawa tasan uwale ta
ajeshi nadimaman safe harta maida zata rife sai wata
zuciyar tace gwara kici
dan kinsan kokici kokar kici baxaki tsallake izayar uwale
ba gwarama kisan laifi kikai mata tazubo miya cikin
tuwan tazauna duk yawanshi saida tacinye shi
kana tatashi taje tasha ruwa tadawo tazauna jitake
kamarta yanke qafarta tayar sbd wani irin radadi take
mata haka taita kuka
har aka kira sallah asuba tanan zaune a inda yazame
mata daki wani irin xaxxafan zazxabi yarifeta sai rawar
sanyi take
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 5
😘Ansholly😘
Haka malam iro yazo yawuceta yatafi masallaci ko kallo
bata isheshiba
itama tashi tayi daqel ta dauki tulu tana tafiya tana hada
hanya dan batasu inna uwale
tazo ta isketa tasan dan banzan duka zata sha
tana fita gidan sarkin rugarsu tayi dan tasan shikade zai
iya tai makonta
Shima bacikin gidan tashiga ba awajan gidan tatsaya dan
matanshi sun hanata shiga
sunce duk ranar da taqara shigam masu gida saisun
illatata tana nan zaune har aka fito masallaci
dayake akwai hasken farin wata shiyasa yaga neta
Yace hainan mikike anan da asussuba haka tadago
fuskarta daqel dumin ta gala baita iya gala baita
wani bafa danshi yasa yadaukota ya ajiyeta acikin
dakinshi kana yadauko wani magani yami qama bafadan
yace bata tasha
Ya dagata yabata maganin tasha kana yabashi wani yace
ammshi kashafa mata aqafar saida yagama duk umarnin
da sarki yabashi kana yaja gefe yatsaya
Saida suka kwashe kusan minti talatin har gari yasoma
haske
kana cikin ikon Allah xaxxabin yasauka kuma kafar
tarage yimata zafi
Takalli sarkin tace ardo nagode murmushi kawai yai
mata kana yace mikikaima uwale tai maki wannan dukan
bata boye mashi komiba saida yayi danjim domin
shikanshi yasan duk sadda hainan tai bacci
garinshi yana cikin matsala domin bata bacci daga
shekara sai shekara to yanxu gashi saura wata biyu tayi
shekara goma
kenan wannan karin bazata ciki shekara goma ba
abubuwa zasu faru dan bawai abu dayane ke faruwa ba
Ita dai hainan zuba mashi ido tai tana kallanshi can dai
yadago shima yakalleta yace kiyi haquri hainan Allah zai
saka maki
inda ita mahaifiyarkice aiba zatai maki hakaba
Hainan tace yauwa ardo dan Allah kabani lbrn ni wacece
dan naji wasu suna cewa waini nakashe mahaifiyata da
kakanni na
dan Allah dagaske ardo taqare maganar tana kuka
ardo yakalleta cikin tausayi yace share hawayanki kinji
hainan yanzu
zakisan koke wacece
*tuna baya*
😘ANSHOLLY😘
08136195038
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 6
😘Ansholly😘
Kamar yadda kikasani rugarnan hade take da Fulani da
buzaye
to haka take tun kaka da kakanni gidan mlm sule da
malm amadu makwabtane kana kuma abokaine
nasosai da sosai wanda duk rugarnan ansan yadda
sukesan junansu har matansu haka suke
Yayinda malm sule yake ba fulatani shikuma mlm
amadu buxune duk dare tare sukecin abinci
Yauma kamar kullin mlm sule ke sallama agidan mlm
amadu da sauri yafito
Kayi haquri mlm sule kanata sallama ban amsaba wallahi
nagewaya bayan gidane yana maganar suka ida
qarasawa gurin da suke xama
domin cin abinci A,a bakomi abokina kana suka faracin
abincin saida suka gama suka wanko hannunsu
Kana suka dawo suka zauna domin tattauna abinda
yasha fesu mlm sulene yai gyaran murya
yafara mgn dama mlm amadu wani alfarma nake nema
agurinka saidai yagyara xama
yace ina jinka mlm sule dama iro nake yima neman irin
auran hadixa diyar wajanka
mlm amadu murmushi yai haba mlm sule dije yar kace
kaike iko da ita inma wani kace xakaba ba iro ba wallahi
bazance komi ba
Dan dije ikon kace ballantana iro Allah dai yasa alkairi
Amin inji mlm sule suduka akwai abinda suke tunani
dumin qa idar rugarnan indai maza dayawa sunasan
yarinyan tu dule sai anyi shadi
tu lukacin harda dan wajena kesan dija kuma duk rugar
nan ansan yafi kowa jarimta
gashi shi mlm sule antaba kashe mashi da a irin wannan
shadin dama su biyune yaranshi to yanxu saura iro anya
zai iya wannan kasadar
sana tunda buxuwace saiyayi wasa da rakumi su duka
sunyi zirfi cikin tunani
mlm amadu shiya katse shirun yace abokina nasan
mikake tunani
Yace mixai hana da asuba inminje masallaci adaura
auran kaga bawani shadin daza ai tunda tazama
matarshi
Mlm sule😁kai amma abokina kakawo shawara wannan
yayi Allah yabarmu tare nasan dai za asha surutu
arugarnan
ace munyi sar ranmu abinda ba ataba yiba kenan
Hmmm mlm sule inhar ana biyema mutane to subazasu
fadi abin alkairiba kuda abin alkairi kayi
haka kumafa ne abokina to yanzu tashi muje mugayawa
yan uwa dan sushirya
karsuce munyi gaban kanmu dan munga iyayanmu basu
raye
A,a Mlm sule ba inda xamu kasan daga yan uwanka har
yan uwana basanmu sukeba
zasu iya zuwa sufa dama sarki ace dole sai anyi wannan
shadin gara miyi shirinmu da asubar sunji
hakadai suka aje magana saida asubar kowa zaiji da
dauri auran kowa
yashiga gidanshi cikin farin ciki iro dayaji abinda
baffanshi yace yayi murna sosai dan dama yanasan
dija sosai gani yake kamar tafi ajinshi domin jail dan
sarkin rugarsu yana santa
Hakadai yakwanta cikin farin ciki yayinda dija koda mlm
amadu yafada mata abinda
suka yanke shida abokinshi bata nuna wani farin cikiba
kuma bata nuna bakin cikiba
yayinda iyayanta suka dauka kunyace takeji
*Asuba*
*Ansholly*
*08136195038*
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 7
😘Ansholly😘
Asuba nayi iro yafito cikin sauri yashiga bayi yayi wanka
yafito yayi alwalla lokacin baffanshi yafito shima zaiyi
alwalla kallan iro kawai yayi yagirgiza kai
Yayinda iro akashege daki akashafa mai yadauko
shaddarshi tasallah yasa sai wani washe baki yake waishi
ango
Chan naga yan group din Ansholly novels sunata
lekenshi wai inama yace yana sansu dan sunga yasha
kwalliya to qwalelanko loll
Haka iro yafito sai washe baki yake kamar saban kamun
nan lol
tun kamin mutane suzo su malam sule suka samu liman
sukaimai bayani amma yaki amin cewa
saida mlm amadu yabashi raqomi daya kana ya amince
domin mlm amadu mai kudin rugar nan ne domin kuni
danake sarki zamanin dayana
raye yafini raqumma nisa bakusa shiyasa yan garinnan
suke girma mashi yayinda dangin ubanshi dana uwarshi
suka tsaneshi
dan dukiyar da mahaifanshi suka mutu suka bar mashi
shikuma Allah baibashi dana mijiba yarshi daya mace
itace dije
hakadai liman ya yadda dan akwaishi akwai san kudi
bayan angama sallah liman yai sanarwar daurin auran
Iro da dije cikin ikon Allah cikinmu ba wanda yai musu
kamar anrife mana baki har aka daura auran
Kana tsegwamin mutane yafara tashi sudai su mlm
amadu hakuri kawai sukeba mutane duk wanda yace
basu kyautaba saisuce yayi hakuri
to andaura aure ba yadda za ace dole awarware shi
saidai surutun yayinda yan uwan mlm sule dana mlm
amadu sukace sunfidda hannunsu
daga kan almuransu dan sunga basu daukesu kan
iyayeba inda iyayansu nanan zasuqi gaya masu
sudai haquri suketa basu nan suka gama surutansu suka
qara gaba
da mlm sule yace abari amarya tatare jibi amma mlm
amadu yace ranar zata tare tunda bawani abu zatai
mashi cikin gida ba
Kuma tanada komi nakayan daki dan kayan dakin da aka
kaima dije irin nacikin yan borni ne dan mlm amadu
yanada
aboki cikin borni shiyaba kudin yaje yasawo mai kaya
masu kyau wanda duk yashiga cikin dakin dije bayasan
fitowa
dan gurin kayan dakin dije mukasan miye wannan abun
mai laushi katifa yake nifi
hainan tace dama ardo wannan abin mai laushi nadakin
inna uwale na innata ne tabbas shine hainan
dan tunda aka sawowa marigayiya dije har yanxu ba
wanda aka kara sawuwa irinta
hakadai amarya tatare gidan mijinta suna zaman lfy dan
hadixa bata da matsala yayinda jail dana har rishin lfy
yasha saboda
rashin dije dan dije ko kyanta zaisa asota dan lokacin
yan matan cinsu itace tarike kambon
kyaikyawa dan duk cikin rugar saiya zammana ba wanda
yakama qafarta agurin kyau
hakadai amarya da ango sukaita rayuwarsu cikin
mutunta juna dije nada shekara biyu Allah yabata ciki
karkiso kiga murna wurin wa yannan bayin Allah yayinda
ranar da yan gari sukasan da cikin aranar
gonar makwabcinko tayi gobara takone kurmus kuma
alokacin baza ace ga abinda ya haddasa gobarar ba
kinsan kauye da canfi
to daga nan wasu suka fara yan magan ganu dan
alokacin da abin yafaru ana cikin fadin mahaifiyarki
tanada ciki kawai sai wuta takama
agurin to alokacin da aka fara canfe canfen wasu sun
yadda wasu basu yadda ba
alokacin da aka fara mgnr liman yadawo daga kiwon
rakumin da kakanki yabashi yazu ya iske ana wannan
mgn
yaja yatsaya yace haba bayin Allah yazako fara yimana
canfe canfe daga ance matar iro nada ciki kawai sai ace
wuta takama agona aikamin ya ida rife bakinshi
rakuminshi yafadi yana shure shuran mutuwa kamin
adauko wuka ayanka tuni ya mutu to nanfa wa inda basu
ida yadda ba suka yadda
magana tabaza ruga dan dagaske hakanke faruwa da
mutum ya ammabaci dije nada ciki saiyai asarar wani
abu
Kuyiman haquri anjima zan qaro mako wani
😘Ansholly😘
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 8
😘Ansholly😘
sadaukarwa ga Ansholly novels group 💋love you all💋
Hakadai abubuwa sukaita faruwa harya xama anbar
maganar cikin dija acikin rugarnan
cikin dija nada wata bakwai bazan mantaba mlm amadu
da mlm sule da abokinshi Alhaji hamza wanda nace
maki shiya sawowa dija kayan daki acan birni
to sunanshi alhaji hamza yana zuwa rigarnan sosai sayan
nono to nan suka hadu da mlm amadu
suna gaisawa har zuminci yaqullu to ahakada har abota
mai qarfi tashiga tsakanin su domin mlm amadu
Yayaba da addinin alhaji hamza dan inyazo shiyake koya
mashi abubuwan addini dan rugarnan muna da qaranci
sanin Allah domin akwai jahilci
sosai dan liman kadaine mlmn dake koyawa to zuwan
alhaji hamza yasa muka qara sanin Allah domin duk
sadda zaizo saiya fadakar damu kana zai tafi
Bayan anyi gaishe gaishe mlm amadu ne yafara mgn
daman zowanai miyi wata shawara koma nace nafada
maka
Nace inaji yace shekaran jiya muka yanke shawara nida
mlm sule nasaida rakumana da mlm sule yaqi yadda
amma dana fada mashi
uzirina shima yadda to cikin ikon Allah muna cikin mgnr
saiga alhaji hamxa yazo to damuka gama gaisawane
nafada mashi bokatata
tare dayi mashi bayani abinda yasa zansaida shima ya
amince amma yaban shawarar na aje daya domin basan
yadda Allah
zaiyi da almarinba nima nayadda da shawarrashi to inda
Allah yataqaita abin shi alhaji hamza yanada wani aboki
mai irin kasuwancin yace mushirya nida mlm sule
mutafi burni akai
Mashi yace insha Allahu yasan zaisaya tunda kasuwancin
shine haka ko ake amma saida muka bari dare yayi kana
muka tafi
domin masu sa ido cikin ikon Allah da mukaje ba asamu
wata matsalaba yasaya yabamu kudinmu
nawane ma alhaji hamza yace milyan 40 yauwa damuka
amso munyi niyar mudawo gida aranar amma alhaji
hamza yace saimun kwana to da daddare nida mlm sule
mukai shawar gwara asai wani abu da kudin
A aje zaifi da ace kudin xamu taho dasu kana in ansaya
saimuba alhaji hamza ajiya to da haka muka kwanta
Da safe muka samu alhaji hamza da maganar shima ya
amince da hakan amma yace bazai amshi ajiyar ba
daqel muka shawo kanshi yayadda zai amsa amma saida
yakira mai dakinshi yafada mata da yaranshi dan
shekara goma
mai dakinshice tabamu shawarar gwara musai diamond
haka mukaje muka sayo diamond din milyan 39
akabarman milyan 1 ahannuna
shine damuka dawo mukace zamu taho yace saiya
biyomu dan asamu sheda muma awurinmu
yana zuwa nan yai shiru saida najima shiru domin ina
ganin wannan kasace
Hakanan daganin mutum saika yadda dashi harka bashi
ajiyar milyan 39
*Ansholly*😘
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭9
😘Ansholly😘
Wannan gangancine amma saina bar abin azuciyata
nafara mgn to mlm amadu
Miyasa kasaida raqumanka nibaka fadaman ba saida yayi
jim kamar bazai fada manba kana yafara mgn
abinda yasa nasai dasu shine kasan ni yata daya dije
kana yanxu ta Allah takasance
kaina nasan yan uwana bazasu ba dije gadoba koda
sunbata ba wani mai yawa zasu bataba
shiyasa nayanke shawar tunkamin ta Allah takasance
agareni gwara nayi kyauta da dukiyar
saida sarkin yaqara gyara xama kana yace to dijar kaima
kyauta da dukiyar taka indai har ita kaba
to kaima kasan kayi rarguwar dubara dan kana mutuwa
yan uwanka saisun amsa
a,a ba ita nababa dan daxata haifa naba ko yarda zata
haifa nabasu halak malak
to shikenan Allah yara basu da abinda ke cikinta lfy aka
amsa da Amin mlm sule ne yace ya kamata akira dangin
mlm amadu asanar dasu
haka aka aika kiransu amma saida mukacema alhaji
hamza yatafi domin inhar sukazo suka iskeshi to zasu iya
bigeshi su amshi diamond din
Kana mlm amadu yace kadda yasake ya qara zuwa
rugarnan sai bayan shekara shabiyar lokacin komine ne
dija tahaifa ya girma yana tafiya bada jima waba saiga
yan uwan mlm amadu
koda nagama fada masu abinda yafaru karkiso kiga
yadda suka rikice tamkar dukiyarsuce aka saida kanan
baffanshi harda daukeshi da mari danjin haushin
abinda yai
harda cewa indai harbaije yadawo da wannan dukiyarba
to babasu bashi
shidai shiru yai yaqalesu baice uffanba har suka gama
zage zagensu saka tafi da amshe raquminshi daya
dayarage
Allah yaso basuji cewa yanada milyan daya ahannunshi
ba dan bankai ga fada masuba suka fars zage zage
nasan da har ita saisun amshe nandai nabashi haquri da
abinda yan uwanshi sukaimai
yace bakomi ai abinda yasa yasaida raquman bawai dan
dije na diyar shi daya ba jiyai suna shawarar xasu
kasheshi inya fita kiwo
shiyasa yai maza yaje yasayar naji tausayinshi sosai
sukatashi suka tafi suma hakadai
rayuwa taita tafiya yayinda cikin dije yakai wata tara
haihuwa yau ko gobe
[3/8, 1:05 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 10
😘Ansholly😘
ranar asabar da asuba dije tasauka ta haifi kyaikyauwar
yarta wace hatta unguwar xoman data wanketa saida
yarinyarnan tabata tsoro
dan kyan yarinyar yayi yawa amma datai wani tunani
taga daga uwar har uban kyawawane shiyasa yarinyar
tazama maikyau haka
da akaba iro karkiso kiga murnar dayayi yana godiya ga
Allah dan kyan yarinyar firgitashi yayi
To aqa idar garinnan inhar matar mutum tahaihu dole
yaje masallaci yafada haka yai alwalla yatafi masallaci
cikin farin ciki
bayan angama sallah yace matarshi ta haihu tahaifi diya
mace kamin yagama rife baki
Wani yace kace annoba tafito duniya wadda in akace
uwarta nada ciki mutum yanayin asara ina ace anhaifeta
shima kamin yarife baki wani yaro yashigo massalacin
dagudu yace adamu babanka ya mutu kamin yaran ya
ida magnar nan adamu ya fece daga
Masallacin da gudu kamin mi wani yinquri wasu yaran
suka kaqara zowa suka fadamana mutuwar mutum ukku
hadda kakanki
mlm amadu
da gananfa mutane suka fara tsanar dije da iro haka
akakai matattu har hudu gidansu na gaskiya yayinda
mahaifiyarki dije har suma tai
hakadai akaita zaman gaisuwa yayinda mutane ko
kallanki basuyi daga dije sai iro saikuma kakaninki
matake daukarki wani abin mamaki tunda
aka haifeki baki taba koda rintse idankiba koda cikin
dare idanki abude suke ranar da su mlm amadu suka
cika sati guda aranar
tun cikin dare kike bacci kema aranar satinki guda
aduniya abin yayima dije dadi dataga kina bacci danda
duk atuna nunsu kobaki lfy
har anfara neman maki magani shiyasa duk yan
rugarnan suka sani tunda aka haifeki kwana shidda baki
taba bacci ba
wanda ansan jariri da bacci
to aqa idar rugarnan inhar mutum ya mutu to ranar
daya cika kwana bakwai aranar zakiga
anata abin ciccika kamar anayin biki kuma har yanxu
ba adaina ba haka mata dayawa suketa kai abincin gidan
mlm amadu
wani fura wani tuwo wani nono hakadai mutane keta
shiga da qwarya an aje da anyi sallah la asar za ai addu,a
lokacin bai ida karasawa ba
mukaji wuta takama agidan mlm amadu ga mata
dayawa aciki dan aqalla matan dake ciki zasukai ashirin
muka tashi dankai dauki amma da mutum yatin kari
wutar zakaga kamar ta biyushi haka munaji muna gani
wutarnan tacinye mutanan ciki kaf ciki harda
mahaifiyarki da matar mlm sule da matar marigayi mlm
amadu da matar liman
saida mangariba tai kana wutarnan tatsaya batare da
ankasheta ba gurin yayi sanyi qalau kamar bawurin akai
gobara ba
haka mutane sukaita shiga cikin gidan amma inba
tukaba ba abinda kake gani
Kakanki mlm sule sumewa yayi dan tashin hankali
daman ga mutuwar amininshi bata sake shiba yanzu
gashi matarshi
ta mutu wani abun mamaki ke kina kwance ba abinda
yasa meki dan wasanki kawai kike da hannu wanki
*Ansholly*
[3/8, 1:06 AM] +234 703 962 5239: 😭BAQAR IZAYA😭 11
😘Ansholly😘
sadaukarwa g limsy🌺 ina godiya da addu,arki
haka mutane sukaita magan ganu akanki wasu suna
cewa keba mutum bace qilan diyar aljannuce domin
kuta kyanki aka duba ansanke ba diyar mutane bane
haka dai mutane suketa magan ganunsu wani mai zafin
zuciya abbashe dan gidan jamo shiya daukeki ya samu
karmami ya kunna wuta
yaje zai sakaki ciki alokacin muna chan wajan qokarin
ibu tokar mutanan da suka qune ihun mutum kawai
mukaji muduka da sauri muka fito daga inda muke
Abbashe ne muka gani cikin wutar yanata ihu wuta tana
cinshi muduka kamar anriqe mana qafa muka kasa zuwa
inda yake harsai da yacinye wutar tamutu
kana muka iya zuwa wurin yadda muka ganki acikin gida
kina gefe haka yanzuma muka sameki sai wasa kike da
hannunki
tan bayar mutane mukai cewa miya kawoki anan kida
keki cikin gida nansuka
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment