Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

BA DAI KAFI SONTA BA
A story by Hauwa Saleh
Written by Ayusha iliasu
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]
8:51 AM] Ayusha iliasu: BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng Written
by:- Ayusha Iliasu. Story by hawwa saleh Dedicated to
Abeeda n Baseera. A'uzu billahis samiul alim
minashshaidanil la'inur rajim.Bismillahir rahmanir
rahim.wassalatu wassalamu ala sayyidil kaunaini,
sayyidus saqalaini(al insu wal jinnu) wa'ala alihi wa
ashabihi waman tabi'ahum bi ihsanin ila
yaumiddeen.Bayan hk:-Ina mai shaidawa yan uwa cewa
wanna labari ba'ayishi dancin zarafin kowa b ,haka
dukkan wani suna d akai amfani dashi yanayine yaxo d
hakan, duk wnd yaga yai kama dashi yai hkr badan shi
akaiba. Page 1 to 10 Tafiya take tana layi kmr zata fadi,
kuka take wiwi kmr ranta zai fita ta nufi bakin titin
unguwarsu,tafiya kawai take batare datasan inda
zataba,tanabin gefen titi, wani mutum ne yai parkin
gabanta ya fito dg ckn motarsa,maganar da yaimata ne
ta tsaidata dg tafiyar d takeyi, baiwar Allah ina zakije ckn
wannan daren haka? Kukan me kikeyi? Me yafito dake
daga gida da wannan lokacin? Itadai bata amsa masaba
kokarin cigaba d tafiyarta takeyi, saida y fusata y daka
mata tsawa sannan tai firgigit cikin shashsheqar kuka
tace 'yan gidan da nake ne suka koroni sukace nabar
musu gidansu,jugum mutumin yai yace to yanzu ina
zaki? ta amsa da nima bansan inda zaniba,innalillahi wa
inna ilaihirraji'una shine abinda mutumin ya furta gami
da cewa maza shiga mota mutafi, kin shiga tai saida
yasha wahala kafin y shawo kanta saboda tsoron abinda
zaije yaxo, sannan tashiga suka tafi. Wani tafkeken gida
taga sun shiga,umarni yai mata dacewa tabiyoshi a baya,
suna shiga palon gidan babu kowa ciki , cewa yai d
yarinyar zauna anan ina zuwa, direct daya dg cikin
dakunan da suka kewaye palon y shiga, shigarsa b
dadewa yafito shi d wata mata abiye dashi, karasowa
sukai suka xauna a kujerun da suke palon,har lkcn
yarinyar bata daina kuka ba, mutumin ne yai gyaran
murya sannan yace hajiya wnn yarinyar yanzu na ganta
tana tafiya a bakin titi, matsanancin kukan da takene ya
janyo hankalini gareta n tsaya danjin meyasameta, nan
mutumin ya zayyanawa hajiya duk ydd sukai d yarinyar
har ta yarda to biyoshi, hajiya ta tausayawa yarinyar,
sannan yace abata makwanci kfn safiya muji me ya
hadata da yan gidan datake,kasancewar hajiya mai
biyayya d yarda d mijinta yasa batai masa musuba ta
amasa da to alhj,yawwa hajiya yace gami d mikewa ya
nufi daki. Abinci da ruwa hajiya tashiga kitchen ta
kawowa yarinyar saidai takici kasamcewar bata cikin
hayyacinta, hajiya tai tai d ita taci taki tace takoshi, hk
hjy ta hkr ta maida abincin kitchen,umarni tai mata data
biyota , wani daki takaita, wasu yarane kwance kan wani
tafkeken gado,tashin daya dg cknsu hajiya tai tace g
bakuwa nan, ckn bcc yarinyat tace to mama takoma
bccnta,sannan hjy tace tahau gadon t kwanta ckn tsoro
d firgici ta hau t kwanta. Hajiya tana shiga daki t tarar da
mijinta yagama shiri harya kwanta, bakin gado t karasa
ta zauna tace alhj wllh wannan yarinyar tana bani
tausayi daga ganinta cikin tashin hankali take,nisawa
alhjin yai yace wllh hjy ni kaina bakiji ydd takeban
tausayi b yarinya yar karama batafi sa'ar sumayya bafa
cikin talatainindare (11:00 na dare) batasan inda zataba
wnn wace irin musiba ce?ajiyar zuciya hjy tai tace wllh
fa, Allah y kaimu gobe maji meyake faruwa d ita, amin
yace sannan suka gyara kwanciya. Tinda hjy t juya tabar
dakin yarinyar tacigaba d rero kukan d takeyi dan bcc
barawo kasa daukarta yai a wannan daren sabida tinanin
halin d zata tsinci kanta aciki dan mai yiyuwa ne nan
gidanma su koreta. Tashi tai ta zauna tana cigaba d
tunanin ydd rayuwarta zata kare dan tasan tai kaura da
farinciki d jin dadi a rayuwarta tasan cikin kunci d
wahala zata kare har takoma ga ubangijinta, suko yaran
hajiya bccinsu suke hankalinsu kwance sai taji dama
itace a ckn wnn yanayin. Kwanciya tai tin tana kuka d
hawaye harsaida hawayen suka daina fitowa sautin
kukan y daina bayyana har akai kiran sallah asuba tana
kwance idonta biyu bacci ya gagara ,hjy ce tashigo dakin
ta tashesu dan suyi sallahr asuba aladar gidance dole
suyi sallahr asubar a lkcnta,alwala suka dauro a tare suka
gabatar d sallahr,alqurani suka janyo dan jajjada haddar
karatunsu n islmyy. Suna gamawa suka shiga wanka
kasancewar ranar juma'ace akwai skul, sun shirya tsaf
ckn uniform dinsu sannan suka nufi palo dan gaida
iyayen nasu da yin breakfast,sun gaida iyayen nasu
sannan sukai breakfast din suka nufi harabar gidan
driver ne y daukesu sai skul. Ita kuwa bakuwa tinda ta
idar d sallahr bacci y dauketa ,ganin shurun d hjy taji yai
yawa bata fitoba yasanyata zuwa dakin,samun ta tai
tanata bacci, juyawa tai batare data tasheta ba tabar
dakin. Zaune suke a dining suna breakfast Alhjin ke
tmbyr hjy ina bakuwar, sanar dashi tai bacci take d
alamun jiya d daddare batai bacciba,alhjin yace to inta
tashi lkcn nadawo dg kasuwa ma tattauna tace to Allah y
dawo dakai lpy,mikewa yai yace ni zan tafi a kula d
yarinyar nanfa karta fice, to ta amsa masa gami d yimasa
adduar adawo lpy. Aikace aikacen hjy tashigayi kama dg
kitchen,palo,bedroom, toilet duk t kammala gyarasu,
palo t dawo t zauna tana kallon wani film d akeyi a mbc
action da karfe , lkcn bakuwar ta tashi dg bcc idonta duk
y kumbura yai jawur dashi ta fito palon, ganinta yasanya
hjy katse kallon d takeyi ta taso tace muje kiyi
wanka,hjyce d kanta t hada mata ruwan wankan t bata
soso d sabulu sannan t rufo mata toilet din,wata
atampha yellow n red colour dinkin skirt d riga ta zabo
mata dg ckn kyn sumayya tasan zasuyi mata daidai dan
kusan kansu daya d sumayyan,hajiya bata baro dakin b
saida t tabbatar ta shirya tsaf sannan suka nufo
palo,breakfast hjy t kawo mata nanma saida tai dagaske
sannan tafara ci ,tanaci tana kuka a hankali. Abdullahi
Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me
09038188199 Facebook.com/Abokinhira Page No. 1
Hajiyace ke cewa d ita meye abin kuka kuma? Kodan na
tilastaki kici abinci ne? Itadai shuru tai batace komaiba,
Ki kwantar d hnklimki nanma gidanku ne lkcn take
tmbyrta sunanta, ta amsa mata da sunana SARAH,sunan
kuwa mai dadi, nan hjy taci gaba d lallamita har tasamu
ta daina kukan da takeyi. BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng Written
by Ayusha Iliasu. Story by Hawwa Saleh. Dedicated to
Abeeda n Baseera. Page 11 to 20 12:00am hajiya ta tashi
ta shiga kitchen dan dora abincin rana tabar sarah a palo
a zaune, ganin hajiyar ta shagala d aikin girki yasanya
sarah cigaba da rera kuka,takurewa tai jikin kujera ta
dukunkune fuskarta a tsakanin cinyoyinta, jin wani sauti
me kama d sautin jiniya ne ya tabbatarwa d hjy lallai
sarah cigaba tai d kukan, cikin hanzari ta baro kitchn din
zuwa palo, ganin ta tai ta takure kmr kaza d sauri ta
karasa gareta gami d janyota jikinta ta rumgume tana
cewa haba 'yar mama kukan bai isaba ashe,nace kibar
kukan nan hk kinki sai kanki yai ciwo aimiki allura ko?
Cikin tsoro t dago kai ta kalli hjy kasancewar ta da tsoron
allura, a'a ni banason allura, tace to kidaina kuka inba
hakaba allura zanmiki ynx d sauri tace nadaina gami d
share ragowar hawayen d ke fuskarta. Misalin karfe 2:00
driver yai horn get man ya bude get din gidan, direct
parking space din gidan y nufa yai parking, su
sumayyane suka fito dg ckn motar d sauri suka nufi ckn
gida,shigarsu yai daidai d fitowar mamansu dg daki
dagudu sukaje suka rungumeta suna cewa mama yau
mun gaji d tsaiwa,malamin chemistry ne yasamu
practical a lab km a tsaye har 1 hour, hajiyace tace
kaikaikai zamuci tarar malam tinda y tsaidaku har awa
daya cikin barkwanci d xolaya take mgnr kasancewarta
mace mai son barkwanci,dariya su sumayya sukai gami
d zaro ido d rufe bakinsu d hannunsu sukace mama
malam nefa, tace malam din fa, suka kara kwashewa d
dariya dukkansu. Daki suka nufa suna shiga sukaga sarah
na kwance idonta biyu amma ta luluka duniyar tunani
batasanma sun shigoba,kayansu suka shiga cirewa
batare d sun kula sarah b, wanka sukai tare d gabatar d
sallahr azahar, surayya ce kecewa d sumayya wace
waccan?, tace mama tace min bakuwace,dan tabe baki
surayya tai ta mike tanufi inda sarah ke kwance, xama tai
kusa da ita tace ya sunanki? tace sarah itama tace kema
ya sunanki?tace surayya,amma kina da kyau inaso ki
zama kawata kinji sarah, mamakine y kama sarah ya akai
surayya takeson kawa d ita alhali batasan ita wace ba
batasan daga inda take ba "su sury anga kakkyawa xaa
manne mata", jin shurun d sury tai b amsa yasanya ta
taba sarah gami da cewa ko bakyaso ki zama kawatane?
tabatan d taine yasa t dawo dg tunanin d takeyi,a firgice t
amsa da inaso, murmushi suka yiwa junansu lkcn sumy
tace sury zomoje muci abinci, to tace gami d cewa sarah
kema zomuje muci, ni naci tin dazu tace to bari naje
muci na dawo muyi hira. Isarsu palo suka tadda
mamansu a zaune sannu d aiki sukai mata ta amsa gami
d sanya musu albrk, dining suka wuce suka tarar anjera
abinci take suka fara serving,sunci sun koshi sannan
suka dawo gefen mamansu suka zauna,sury ce ke tmbyr
hjyrsu kasancewar tafi sumy surutu tace mama ina kika
samo wannan kyakkyawar matar? tace bakuwace,
abbanku yakawota, to a ina ya samota?hjy tace dadina
dake kincika tmby kibari y dawo ki tmbyeshi,shuru sury
tai can ta kara cewa wllh mama tana da kyau inasonta
nidai, dariyace ta kubucewa hajiyar batare datayi niyyar
yiba tace to kinsamu ai. Tashi tai tsam d sauri tace natafi
muyi hira da kawata,tsawatarwa sury hajiya tai t hanyar
cewa batason surutu d yawan tmbye tmbye dan tasan
halin sury kmr yar jarida take. A wannan yinin ranar
sury d sarah sun saba d juna kasancewar sury tana da
son mutane inda sarah km keda saurin sabo d
mutum,hirar d sukai tadan debewa sarah kewa ta rage
mata tinanin d takeyi n ydd rayuwarta zata kasance,
hakan ya dadadawa hajiya rai ganin sarah tadan sake
dasu ta daina kukan d takeyi har tana dariya. Haka sukaci
gaba d hira ckn nishadi batare d kowa y tmby sarah
meke damunta ba km dg ina take ba, a wannan rana
sarah saida taji batason sury tai nisa d ita sbd tana debe
mata kewa. Karfe 5:00 na yamma alhji y dawo dg
kasuwa,cikin farin ck hajiya t tareshi tanai masa sannu d
zuwa, tayashi rage kayan jikinsa tai tare d hada masa
ruwan wanka a toilet yaje yai, lkcn d yafito dg wanka y
tarar hajitar ta fitomasa d kayan d zai saka dariya yai y
gyada kai yace yau km wnn kayan hajiya keson taga
nasa, y shirya tsaf ckn kayan rigace yar shara d wando
na wani yadi maikyau mara nauyi laurin ruwan
madara,sbd lkcn zafine, palo y fito y zauna lkcn hjy t
kawo masa juice da ruwa mai sanyi sbd baya cin abinci
inya dawo dg kasu sai byn sallahr magriba,zuba masa tai
a cup t mika masa y karba yana zolayar d yasaba yimata
yana cewa sannu d aiki uwar gida ran gida,uwar gida
sarautar mata daga ke ba kari, murmushi tai tana cewa
alhji kenn banda zolaya dai, yace Allah dgske na kulle
kofa dg ke, tace Allah y yarda yace to ba aminba d
alamar tsokana yace dm ku mata bakwa son abokiyar
zama, hmmmmm tai gami d cewa b ita muke guduba
halinta muke gudu yace hakene Allah y hadani d nagari
na karo uku, bata rai hjy tai tace banason irin wnn
zolayarfa kar taxama gskiya, kyalkyalewa d dariya yai
yace to naji sarkin tsoro tace eh naji tsoro ko gsky, to
shikenan abar mgnr. Hira suke ckn nishadi yace hjya ina
bakuwarmu d yaran nan suke, sbd yasaba duk lkcn d
yadawo dg kasuwa tare suke irin wnn zaman a palo kfn
ai kiran sallahr msgriba,ai alhj tinda ka fita take kuka
dakyar nashawo kanta tai shuru dan abinci m dakyar
taci saida lallami, ajiyar xuciya alhji yai yace ikon Allah ta
daina kukan? eh ta amsa masa yace ynx ina take tace ai
tinda su sumayya suka dawo dg mkrnta surayya tasata
gaba d hira ynz bakaga ydd tafara sakewa b har ta saba
da surayya kasan yar taka d surutu, dariya yai yace
alhmdllh haka akeso ai. Jin kiran sallahr mgrba ne ya
katse musu hirar da sukeyi suka tashi domin suje su
sauke farillah. Lokacin d alhji y dawo dg masallaci zaune
yatar d hjy a palo tagama jera musu dinner a kan table
mat, sabon alhji ne indai zasuyi dinner a palo sukeyi
shida iyalinsa, breakfast ne kawai ke kaishi dining km
shima in ranar weekend ne tare d iyalin nasa sukeyi,
karasowa yai kusa d hakiyar y zauna yake cemata ynx
hjy yazaai d wnn bakuwar, mirmishi tai gami d gyada kai
tace sarah yace au sunanta kenan tace eh baka tmbyta
bane yace eh,hajiyar ce kecewa yanxu dai tmbyarta xaai
maya barota da gidansu d daddare hartake kuka batasan
inda zata nufaba, kwarai kwarai alhj yace d hjy kin kawo
shawara, serving dinsa tafarayi saida t gama yace kinga
yarannan yau sun samu bakuwa sun manta dani ko
sannu d zuwa basuyimin ba yana mgnr yana er dariya,
dariya itama hjyr tai tace aikuwa suna can sun tsareta d
hira bari n kirawosu ta mike ta nufi dakin. Sannu d
dawowa abbah, lkcn y dago kai ya wurga musu harara
ckn wasa yace sai yanxu d namemeku zakumin sannu d
zuwa banaso, sumy ce tace ayi hakuri abbanmu yayin d
sury d sarah suke yar dariya a boye, to nahakura sumyn
abbah ku zauna muci abinci Allah yai muku albrk hada
baki sukai gaba daya harda hajiya sukace amin.
Abdullahi Aliyu Alkas Facebook.com/Abokinhira
WhatsApp Me 09038188199 Facebook.com/Abokinhira
Page No. 2 Sunci sun sha kowa y koshi, hjyce t umarci
sury t kwashe kayan takai kitchen ckn hanzari batare d
musuba ta kwashe takai sannan ta dawota zauna, alhjine
yai gyaran murya yace sarah, dasauri t dago kanta dake
sunkuye a kasa ta kalleshi tace naam, yace inason
kifadan abinda yasa kika baro gida d daddare kina kuka?
Kwallah ce tacika idon sarah takasa magana take taji
kuka ya subuce mata,d mamaki hjy t kalli alhj tace ikon
Allah dg tmby sai kuka,hannu y dagawa hjyn alamar tai
shuru, shuru ne y ratsa palon tsawan mintuna bakomai
kakeji b sai sautin kukan sarah data gagara
magana,andau lokaci sannan alhj ya umarcesu sutashi
su shiga daki sabida yaga sarah batada alamar yin mgn,
haka suka tashi suka tafi tana kukan. Haka sarah
takwashe tsawon sati a gidan alhj cikin kulawa d jin dadi
batare d sunsan ko ita wace b dg ina take b me yasa
tabaro gdnsu, kullin aka tmbyta bata iya magana sai
kuka. *BADAI KAFI SANTA BA? *Written by Ayusha
Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh* *Dedicated to Abeeda n
Baseera* Page 21 to 30 *WAYE ALHAJI?* Alhaji Yusuf
Sulaiman haifaffen garin kano ne, a wata unguwar da
ake kira hausawa cikin karamar hukumar tarauni,
mahaifinsa malam sulaiman wanda akafi sani d malam
sule yana d mata daya wato halimatu d yaya uku namiji
daya mata biyu,yusuf shine babbansu sannan maryam
da hadiza,Allah yaiwa malam sule rufin asiri daidai
gwargwado yana kula d iyalinsa yadda ya dace, yabasu
tarbiyya kwatankwacin yanda addinin islama y tanada ,
ilimin boko da arabiyya Alhj yusuf ya halarci makarantar
firamare dake unguwarsu wadda akafi sani d hausawa
model primary schl, dg nan ya tafi mkrntar sakandire
mai suna govt senior scndry schl sabuwar kofa, ganin
tafiyar d yakesha dg unguwarsu zuwa sabuwar kofa ne
yasa mahaifinsa y saimasa wani dan akwalar keke,wanda
kullun cikin wahalar dashi yake, yau in taya t sace koyai
faci a hnyar tafiya gobe insha maka Allah a hanyar
dawowa gd zaici karo d matsala har Allah y taimaka y
gama mkrntar y sami sakamako mai kyau. Ganin yusuf
ya kammala sakandire d sakamako maikyau ne ya
zaburar d malam sule wjn ganin dan nasa ya cigaba d
karatu,haka yaita fafutuka har Allah ys yasamu gurbin
karatu a sa'adatu rimi college of education kano,inda y
karanci history/islamic studies, akwana a tashi b wuya ya
kammala karatunsa ya samu kyakkyawar shaidar
karatun NCE (National certificate of education),ba
karamar murna d frnciki malam sule yaiba ganin dansa
y kammala krtn ba bata lkc, ganin sakamakonsa yai kyau
ne yasanyashi neman aiki koyarwa,Allah baisa y samu n
gwamnati ba sai a wata private schl , hk y hakura yake
xuwa suna biyansa dan abinda bai taka kara balle ya
karya ba. Lokanci daya yusuf y tsinci kansa d shaawar
komawa karatu take ya yanke shawarar sanarwa d
mahaifinsa, bai kasa a guiwaba ranar lahadi ya sami
mahaifinshi Zaunee akan dakalin gidansu yana shan
hantsi, sallama yai masa suka gaisa yake sanar dashi yazo
d wata muhimmiyar maganace,mamakine y kama mlm
sule a xuciyarsa yana cewa Allah ys yaron nan b aure y
daddagoba mana ba, nisawa yai yace inajinka yusufa
Allah ys alkhr ce yace insha Allah alkhrce babah yace to
madallah, take yake sanar masa d bukatarsa t son
zurfafa karatunshi, mlm sule yai frnck d hakan sosae
amma y katseshi d cewa wani hanzari ba guduba yusuf
kasan krtn digiri ba kmr wnd kai abaya bane wahalarsa
tafi wancan ni bazanma alkawarin daukar nauyin krtn
digiri b saidai xan taimaka ma d abinda y samu, godiya
yusuf y shiga yiwa mahaifin nasa d cewa dama dan
albashin d ake biyana ina cire wasu kudi dg cknsu n ajiye
dasu nakeson fara krtn, mlm sule yai mirna sosae ganin
dan nasa d hnkl har yana tara wasu kudade bayan
hidimar gida dayake musu da kudin mkrntar kannensa,
nan yasamai albrk d adduar Allah ys afara a saa. Cikin
ikon Allah yusuf y samu admission a jamiar bayero ta
kano inda y samu shaidar degree a history,har a lkcn bai
fasa zuwa koyarwar d yakeyi a private schl dinba, lkcn d
ya kaiwa shugaban makarantar result dinsa n degree
yatata shi murna sanna y kara masa matsayi d
albashi,mlm sule b karamin frn ck yai d hkn b har
mkrntar yaje yaiwa shugaban mkrntr godiya. Haka
rayuwar yusuf taci gaba d kasancewa cikin kwanciyar
hankali da sanya albarkar da mahaifinsa yake masa,har
zuwa wannan yanata fafutukar samun aikin gwamnati
yake amma abin yaci tira, ya zauna jarrabawar daukan
ma'aikata da dama amma baya ganin sunansa sabida
komai yaxama na yayan masu da hanya, interview kuwa
har kaduna,abuja Da sauran garuruwa yaje amma Allah
baisa ya samu aikin gwamnatiba,ganin wahala tana dada
yawa akansa tinda yanzu su maryam suna daf da shiga
babbar makarantar sakandire ne bukatar karatunsu zaifi
nada yasashi shawartar mahaifinsa kancewa yanason ya
dinga zuwa kasuwar kwari a ranakun asabar da lahadi ko
dako ya dingayi,mahaifinsa bai musa masa ba
kasancewarsa mutum mai hangen nesa, kuma ga tsufa
ya fara zuwa masa karfinsa na raguwa shiyasa ya goyi
bayansa tare damai adduar Allah ya taimaka,Yusuf yaji
dadin adduar da mahaifinsa yai masa. Alhamdulillahi
yusuf yafara zuwa kasuwar kwari yai kamakai (kwadago)
abin da yake samowa a weekend yayi rabin albashin da
ake bashi,amma duk d haka bai saki aikin koyarwarba
haka ya hada biyu g kasuwa ga koyarwa,akwana atashi
ba wuya gurin Allah yusuf ya saba da manyan yan
kasuwa, daya daga cikin mutanen da yusuf suke xama a
bakin shagunansu ne mai suna alhj ya'u ya lura da
nutsuwa gaskiya da amanar yusuf daga nan ya fara
janshi a jiki ya zama kamar yaron shagonsa, wata ranar
lahadi bayan antashi dg kasuwane alhj ya'u ya tsaida
yusuf yake cewa yanason ya bude masa shago sabida ya
yaba da nutsuwarsa da gaskiya d amanarsa amma sai
sunje gun mahaifinsa idan ya amince sai yabude
masa,farinciki gurin yusuf baya misaltuwa batare da
musuba ya amince suje gun mahaifin nasa,alhj ya'u yai
farinciki take ya dauki yusuf a motarsa sai gidansu.
Lokacin da suka isa gidan ne yusuf ya shiga domin
sallama d mahifin nasa ya tarar bayanan,fitowa yai
domin fadawa alhj ya'u bayanan sai ya hangeshi ya taho.
karasawa yusuf yai yacewa alhj ya'u ga baban nawa can
ya taho, jira sukai ya karaso, bayan sun gaisa ne alhaji
ya'u yafara sanar dashi makasudin zuwansa,cikin farin
ciki yai masa iso kan dakali yana cewa ai alhj magar bata
tsaye bace,zama sukai kan dakalin ya warware mishi
dalilin zuwansa,nan take mlm sule ya amince da
abudewa yusuf shagon, cikin murna da farinciki mlm
sule ya dingayi yiwa alhjin godiya da fatan alkhairi gami
da gargadi da nasiha ga yusuf ya rike gaskiya da
amana,ya kara da cewa alhjin duk wani abu dakaga ba
daidaiba kaxo ka sanar dani zandau duk hukunci da
yadace akan yusuf, hakika alhj yai farinciki da irin
gargadi da nasihat da mlm sule yaiwa dannansa,
daganan alhji yaiwa mlm sule kyautar kudi sukai
sallama, har gaban mota yusuf ya rakashi tare da kara
yimasa godiya. Cikin ikon Allah aka budewa yusuf shago
inda aka makareshi d kaya kama dg shadda, yadiddika,
atampopi dadai sauransu,ciniki gadan gadan ake a
shagon ,kasuwa ta bude dan har anfi ciniki a shagon
akan shagon alhjin,ba karamin jin dadi alhj ya'u yayi ba
da hada kasuwancinsa da yusuf dan dukiyarsa ta kara
yalwata d bunkasa har gida yake zuwa yaiwa mlm sule
godiya tare da yimasa alheri d hasafi n kudi,haka shima
mlm sule bai gaxaba a kullin safe da dare wajen yiwa
dannasa Addua da gargadinsa banda cin amana da
ashararanci da dukiyar wanda y baka amana haka kuma
banda hurda da abokan banxa da zasu sashi a hanyar
banza,ya kara da cemasa muddin ya kiyaye wannan
nasihar da gargadin zaiga cigaba a rayuwarsa, hakika
yusuf ya kiyaye maganar mahaifinsa baya taba kwandala
daga cikin kudin shagon sai abinda aka bashi dan haka
ya bar aikin koyarwar da yakeyi batare da shugaban
makarantar yasoba dan yanajin dadin aiki dashi kuma
students suna gane karatunsa amma ba yadda ya iya dan
yusuf kullin yana kasuwa dole sukai handing over ya
daina zuwa, su kansu daliban sunyi bakin cikin hakan
dan suna jin dadin koyarwarsa. *Littattafan
marubuciyar:-* *AMAL* *DUNIA MAKARANTA*
*RAYUWAR AYSHA* *MIJIN HAJIA* Abdullahi Aliyu Alkas
Facebook.com/Abokinhira WhatsApp Me 09038188199
Facebook.com/Abokinhira Page No. 3 *BADAI KAFI
SONTA BA……* *A yanxu haka zaku iya samun littafin
RAYUWAR AYSHA,MIJIN HAJIA d BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng a
blog dina kmr haka:-* *BA DAI KAFI SON TA BA daga www.hausaebooks.com.ng* *Written
by Ayusha Iliasu.* *Story by Hawwa Saleh.* *Dedicated
to Abeeda n Baseera.* Page 31 to 40 Yusuf ya hada
hankalinsa baki daya kan kasuwanci baida lokacin kansa
balle nahira da abokai, idan kagansh.i tofa da yamma ne
yadawo daga kasuwa ko kuma ranar lahadi da basa bude
shago, zama suke a gida su huta,Alhmdllh kuma
kasuwancin ya karbeshi cafcaf komai yana tafiya daidai.
Bayan shekara biyu da budewa yusuf shago ne watarana
yusuf yaje gidan alhaji ya'u domin ya gaisheshi, bayan
sun gaisa ne alhji ya'u yake cewa d yusuf yakamata
yanxu ace ya ajiye iyali, hakika yusuf yaji dadin maganar
dama yanason yai aure saidai inya jewa da mahaifinsa
maganar yana katseshi da cewa ya kara hakuri dan
yanzu inyace xai aure kar alhj ya'u yace kudin shagonsa
ya kwasa yai aure, jin maganar da mahaifinsa ya fadane
yasa yusuf ya hakura da maganr aure karshe ma ya
daina zuwa gurin budurwar da yakeso, jin shurun d
yusuf yai ne yasa aljhin ya

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment