Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

BABBAN KUSKUREN DANA TAFKA
Na Rasheeda A Kardam
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.cf
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu hausaebooks@gmail.com





BABBAN
KUSKEREN DANA TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM.
Bismillahi rahmanu raheem, dukkan godiya, da yabo,
tsarki da mulki sun tabbata ga Ubangijin sammai da
kassai. Na fara rubuta wannan littafin cikin iko Allah, ya
Allah ka bani ikon isar da sak’o mai amfani aciki, san nan
ka sanya, mutane zasu, nishad’an tu dashi, ta hanya mai
kyau ameen. Pg-1~5 Wani kyakyawan Matashi, mai jini
ajika, sanye yake cikin, kakin sa na Police, kalan blue da
bak’in wando. Kayan sunyi matuk’ar amsan jikinsa,
tamkar dashi aka tsara kayan, ko da na kali wannan guy
d’in. Dogon ne fari sol, yana da faffad’an k’irji, sannan ga
shi da dogon hanci tamkar pencil, yana da k’aramin baki,
ga kuma wasu sexy eyes, d’insa da suka rikitani,
shekarunsa bazai wuce 37 ba. A hankali yake tafiya, falo
ya nufo, dai-dai nan, naji muryan mata tana kiran Indo!
Indo! Indo!. Wacce a ke kira da indo ta fito da sauri, sam
bata lura da Yallab’oi ba, tana yankowa sai jin, garam
sunyi karo, take jikinta ya d’au rawa ta fara dan Allah
kayi… Bata k’arasa ba yasakar mata, wani lafiyayan mari
a fiska. Da gudu tayi ciki don tana matuk’ar tsoron
Haiydar. Shi ko gogan kar-kad’e inda ta tab’a ya fara,
cikin zuciyarshi kuwa, cewa yake”mtss na tsane ki bana
son ganinki, don ba yanda na iya ne. Indo tana shiga, sai
da ta share hawayenta,ta k’arasa cikin d’akin, taje ta
rusuna agaban wata mata, wanda da’alama itace matar
gidan, cikin sanyi muryanta mai dad’in sairaro tace”gani
Hajiya”. Wacce aka kira da Hajiya sai wani yatsina take,
tace”ga hulan Haiydar nan ki kaimasa, ya fita ni bazan iya
tashi ba, cikin tsoro Indo ta bud’i baki tace”Aunty wal….
“Kee yi min shiru umurni na baki, tashi ki kai masa, kina
yar aiki, har zanyi magana kema kiyi. Jikin Indo ba k’wari
ta k’arba ta fito falo, dai-dai koma ciki ya d’auko hulan,
wani kalo ya watsa mata, take yan hanjin cikinta suka
soma rawa, sam bata son had’uwar su, da Haiydar, don
ya matuk’ar tsanata, sam baya son ganinta, Indo kuwa ta
mak’ure ajikin garu kamar munafuka, duk tayi kalan
tausayi. cikin fushi yayi kanta. DEDICATED TO AISHA
MUH’D (MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH LUV
[5/26/2016]Rash Kardam BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-6~10. Cikin
fushi Haiydar yayi kanta, hularsa ya fin cike tare da tofa
mata yawu, ya wuce abunsa, cikin zuciyarsa na masa
suya, “mtss ace wai matar ka ta sunna, batasan kula da
hakkin miji ba. “Bata damu da duk wani abun da nake
bukata ba, wai sai yar aiki. “Yar aikin ma wanda bata min
ba, sam na tsani ganinta mtss. Yayi tsaki, dai-dai lokacin
ya shiga motar sa, mai gadi da sauri ya bud’e masa
yafita. Tafe yake cikin nutsuwa har ya isa area
Commander, yana shigowa aka fara sara masa, da han
zari ya nufi office d’insa dake sama. Yana shiga na biyo
sa, nima da sauri don na fara aikina, d’an madai- daicin
office ne, d’auke yake da tebur sai kujeran zama, gefe ga
k’araman fridge, da nesa na hango yar k’aramar TV
bango da ke mak’ale, office d’in yayi dai- dai misali. File
d’in da ke kan tebur ya duba, nan ya fara yan rubuce-
rubuce, nan ya d’aga waya yace”hello Sargent Nasir, kazo
ina nemanka a office d’ina yanzu. Wayar ya ajiye ya
cigaba da rubutu, ba’a d’au lokaciba wani d’an matashi,
ya turo qofar office d’in, yana shigowa ya kame kamar
katako tare da buga k’afansa a kasa, hannusa ya sanya
shi a gefen damansa tare da waresu. Cikin girmamawa
yace” Morning sir”. Naji an kira da sir, bai s’ago kansa ba,
yana rubutunsa yace” Morning how is your work?.
Sergent Nasir yace”fine too. Haiday ya ci gaba da cewa”
na duba file d’in case din mutanen nan, kun kaisu CID
ne?. “Eh Sir tun jiya ma aka kaisu. “Ok daman abun da
nake son ji kena. “Zaka ita tafiya. Sergent Nasir ya sake
sara masa tukunan ya juya ya tafi. Haiydar ko aikin da ke
gabansa yayi, bai fito ba sai lokacin Sallah, k’arfe uku da
rabi na yamma, ya kamala duk aikin da zaiyi ya fito ya
shiga motarsa ya nufo gida. Tun a hanya da yayi tunanin
abunda zaije ya tarar tsaki ya farayi, duk sai yaji baya
son komawa gidan. DEDICATED TO AISHA MUH’D
(MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH LUV [5/26/2016]Rash
Kardam BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA
©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-11~15. Indo ko tun
lokacin da Haiydar ya tofa mata miyau, da gudu tashiga
d’akinta, kan gado ta fad’a tasoma rusa kuka kamar ranta
zai fita, a fili take cewa”wannan wani irin rayuwa ne?.
“Mai na tsare masa ya tsaneni?. “Ina da iyayena suna nan
nasan duk rashinsu ba ran zauna cikin wanna k’uncin ba.
“Wayyo Ummi na! Allah ya jikanki, tabbas nayi rashi. “Ina
zansan inda dangina suke na nemesu, nasan su bazasu
tsaneni ba. A hankali ta tashi ta d’auko wasu fotuna, da
wani awarwaro masu kyau, sai d’aukar ido sukeyi,
rungumesu tayi tana kuka mai tsuma zuciya, a haka har
baci ya d’auketa. Kamar ama mafarki takejin ana kiran
sunanta, firgigit tanfarka, aiko taji an sake kiranta, da
sauri ta mike ta b’oye war-waronta da hotunanta, ta fito
cikin hanzari. Cikin isa Falmi tace”kee mai kikeyi da baki
min aiki na ba?. “Kin san Darling d’ina ya kusa dawowa.
“Ke harkina da wani saken da zakiyi bacci a gidan nan?.
“Ko kin manta matsayinki na baiwa ne?. “Mtss na baki
nan da 30 minutes ki gyara gidan nan, kuna in kin gama
kije ki gyara ma only d’akinsa. “Zakiga kayan daya ciresu
ki wanke su tass, kuma karkisasu a engine kinsan bai cika
son wankin…. Sallamansu Xahra da Meesha luv ne
yahanata k’arasa magana. “Oyoyo sis kune haka?. Cikin
sakin fuska sukace”eh mune da mayya. Falmi tace”ni
fushi nake daku ma rabon ku da gidan nan yau kunsan
wata 2 fa. Meesha tace”kawas tuba muke amana hak’uri.
“Sadeey tace” kyaleta kamar ita ta a zuwa mana a kai-
akai. Falmi tace”kudai ku k’araso tukun sannuku da
zuwa. Juyaa tayi ta kali Indo tace”keee mai kikeyi anan
har yanzu baki mik’e kinyi aikin gaban ki ba?. “Ko sai na
b’ata miki rai ne?. Sum-sum Indo ta wuce cikin gida.
Xahrah BB tace”Falmi wacece wannan?. Cikin ko in kula
Falmi tace”house girl d’ina ne. Meesha tace”kee baki da
hankali zaki d’auko wannan zankad’ed’iyar budurwa,
wanda duk na miji mai lafiya sai ya yaba da ita. Sadeey
tace”tayani gani fa, amma kinyi gan-ganci. Falmi tace”kai
banza haka zan barta, yanda nake da kishi ae ba zan so
wani ya rab’i Haiydar d’ina ba. “Muna tare daku bari ku
ga yanda zasu k’are in yadawo. “Kuma bana barinta tayi
kwaliya. “Kai gasalima ya tsaneta tsana mai muni. Xahrah
tace”kee baki san wani lokacin tsana yana dawo soyayya
ba. Falmi tace”kee zan bar Haiydar hakane, san a haka
ma baya son ganinta. DEDICATED TO AISHA MUH’D
(MAMAN ABDUL-SHAKUR) RASH LUV [2:30PM,
9/14/2016] Rash Kardam: [26/5/2016]Rash Kardam
BABBAN KUSKEREN DANA TAFKA daga www.hausaebooks.com.ng NA ©RASHEEDAH .A.
KARDAM. Pg-16~20. Shewa sukayi, hiransu ta yaushe
gamo sukeyi. Indo ko kitchen tashiga, ta d’aura girki,
tukun tayi side d’in Falmi, sai da ta gyara ko ina, sannan
ta je bedroom d’in Haiydar ta gyara, ta d’ebo kayansa da
sukayi datti, ta wankesu, tana duba abinci. K’arfe uku da
ta gama komai, ta jera a dining. Falmi tace”ki kawo mana
abincin mu falo”. Sai da da d’an rusuna tukun tace”to
Aunty”. Taje ta zubu musu a cooler da plate takawo,
Falmi cikin isa tace”kee wazai kawo miki ruwan ko ni
zanje ba d’auko?. Indo ta rusuna tace”ayi hak’uri zanje
na sauke abune akan wuta. “Mtss wuce ki d’auko kafin
kiyi abunda zakiyi. Indo ta jera musu komai agun gar
zata tashi Falmi tace”ni zanyi serving d’in ko sai na fad’a
miki?. Indo ta tsuguna ta jera musu komai, tasaka ta
mik’a musu, tukun ta mike ta nufi kitchen, don k’arasa
sauran aikin da takeyi. Sadeey tace”Falmi baki da k’yau,
gaskiya kina juya yarinyan nan. “Irin tsawan da kike mata
ni har ta ban tausayi wallahi. Meesha tace”niko yarinya
k’yau ta min gata black beauty. Falmi ta b’ata rai
tace”mtss dad’ina da ke rashin ganewa, mai maza zasuyi
da bak’ar mace. “Bakijin yanzu cewa suke su Fara ko da
mayya ce, suna sonta. Xahrah tace”Falmi ae bazaki gane
ba, sirrin k’yau yana tattare da bak’ar mace, don fara
inda za’a kwashe farin ba komai zaki gani ba zai tsaban
muni. “Amma magaanan gaskiya Indo ta had’u ba k’arya.
“Sai dai rashin gyara da wayewa ne ya mata cikas. “Ki kali
tsarin jikinta mana, irin shape d’in da maza keso ne. Take
Falmi ta b’ata rai jin an kushe farare, don bak’aramin ji
take da haskenta ba, gani take tafi kowace mace kyau. A
haka har suka cinye abinci su, Indo ta fito ta tattara
kwanuka ta kai kitchen, tana ajiyewa ta k’oma d’aki, ko
zama batayi ba taji k’aran shigowar motar Haiydar. Sai
da gabanta ya fad’i, addu’a tafara yi, sabida duk lokacin
da suka had’u, bata kwashewa ta dad’i. Haiydar cikin
takun isa ya shigo ckin gidan da Sallamansa, su Sadeey
suka amsa, ganinsu yasa ya d’an saki fuska don yasan
k’awayen Falmi ne sosai. Gaisawa suka kafin ya wuce
d’akinsa, yana shiga wani sassayan, k’amshi ya bugi
hancinsa. Ajiyar zuciyzuciya ya sauke, kayansa ya cire ya
nufi toilet, yayi wanka ya fito, k’ananan kaya yasaka,
sabida ga bak’i, da na shan iska zai saka. A hankali ya tako
zuwa falo, Falmi tun da taga ya fito tasan in ba’a yi
serving d’insa ba, zata sha surutu, cikin muryan isa ta
fara kiran, Indo! Indo! Indo dake d’aki jiki sai b’ari yake
ta fito da sauri, ta rusuna a gaban Falmi. DEDICATED TO
AISHA MUH’D (MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH LUV
[5/26/2016] RashKardam BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-21~25. Notice
Masu karatu, na cire Sadiya a k’awar Falmi, zan maidata
k’awar Indo, sabida wani dalili, ku kasance da YAR’GIDAN
JARAWA. Falmi tace”ke kwai bakinsan aikinki bane?.
“Bakiga Haiydar ya dawo bane?. “Kije ki zuba masa
abinci. Indo ta mik’e jikinta ba k’wari, sai bari yake, ta
nufi dinning area, Haiydar ko tun da ya hango ta, yayi
yar karamar tsaki, cikin zuciyarsa ko cea yake”wato
falmin bata ji, nace mata bana son aikina tana saka
wannan wariyan taki ji. “Dun taga ina qaunarta da yawa
bana son abunda zai bata min rai. Indo tana zuwa dining
ta fara serving d’insa, sai da ta zuba maza jelop d’in
shinkafa yaji Salad, sai k’amshi yake tash, gaskiya Indo ba
ya bace gurin girki, don ta taso cikin horon aiki, shiyasa
bata samun matsala game da iya girki, gyaran guri. Wani
lokacin in tayi decoration ta gyara ka d’auka, ba ita bace
tayi, wasu daban akayi hayansu sukayi. Sai da ta zuba
masa shinkafan ta tura masa gabansa, hannuta sai rawa
yakeyi, a haka ta d’auko kofin glass ta zuba masa zob’o
drink da tayi, ta d’auko zata ajiyea gabansa, hannuta sai
b’ari yakeyi, bisa tsautsayi ya sub’uce ya fad’i aiko sai
jikin, Haiydar, take rigansa tarine. Nan ganjin cikin Indo
suka soma shooky, hawaye ta fara yi. Haiydar cikin
b’acin rai yaga yanda ta b’ata masa jiki, ransa ya b’aci ya
rasa mai zai mata, mikewa yayi har yazo zai tafi, sai ya
fasa, d’auko juke d’in zobon yayi, ya shek’a mata a fuska.
Ae ko sai cikin idonta take tafara mutsu-mutsu, tana
niman hanyan saukowa, ganin abunda ya mata bai
sheshi ba, sai da ya bari tana lalub’en hanya, ya saka
k’afarsa ta fad’i timm! A k’asa, aiko ba shiri ta saki k’ara
shiko ya mik’e abincin da bai ciba ya kima d’akinsa. Duk
abunda ya faru a idon su Falmi, cikin jin dad’i tace”kun
gani ko ita kanta yariyan tsoronsa take, bare shi uban
gayya da baya son ganinta. Xahrah tace”to ki dai bi a
hankali, don in wahala yayi wahala karta gudu. Falmi
tace”ina zata je wa take dashi a Bauchi. “Ina ga ma la
Uwarta cikinta tayi tazo ta haife ta. “Don tun zuwanta sai
tana cemana ubanta Indo na raye, kulum maganan
d’ayq kenan. Meesha tace”Xahra ya kamata mu wuce fa
yamma tayi. Falmi tace”kai Messha wato ke kike zugawa
ku tafi ko?. Duka sukace yau ai mun dad’e, mu zamu
wuce sai gani na biyu. Falmi tarako su har gate kafin ta
koma ciki. Haiydar ya fito zai wuce Falmi tace”darling
bazaka ci abincin bane?. Ko kalonta baiyi ba yace”nagode
fita zanyi. Ya na fita motarsa ya shiga bai zarce ko ina ba,
sai k’aton katafaren gida, na alfarma, tun daga kan gate
d’in, gidan abun kalo ne, horn yayi mai gadi ya bud’e
masa, ya danna hancin motarsa, cikin gidan, gurin
da’aka tanada don ajiye motoci, nan ya nufa, sai da ya
ajiye motar ya fito. Gidan yana da girma sosai ko da na
kali harabar gidan, zagaye yake da fulawas ja da yelo,
sun matuk’ar k’awata gurin, a hankali yake takawa har
yashiga cikin gidan, falo ya fara tararwa, ko da na kali
falon, gaskiya ya tsaru komai na ciki Silver colour ne da
baki, abun gwanin burgewa. Daga nesa na hango wata
yarinya wacce bazata gaza 17yrs ba, tana danna waya,
farace sol kamar Haiydar, kuma suna d’an kama amma
shi yafita kyau sosai, da sallama ya k’arasa shiga ciki,
Hasna ta mik’e tace” Yaya Haiydar sannu da zuwa. Cikin
fara’a ya amsa mata, zama yayi a d’aya daga cikin
kujerun dasuke falon. Yace”Hasna kawo min abinci naci”.
Cikin tausaya ma Yayanta, mik’e wa tayi ta nufi kitchen,
abinci ta kawo masa, sai da tayi serving d’insa, tukun
koma gefe ta zauna. DEDICATED TO AISHA MUH’D
( MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH LUV
[5/26/2016]RashKardam BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-26~30. Cikin
zuciyarta ko tana tausaya ma yayanta, wanan wani irin
aurene ace mutum sam bai isa da matarsa ba, ko yasata
abu batayi, ga rashin kunya, ga kin jama’a, Hmm Allah ya
kyauta. Sai da ya gama cin abinci, Hasna ta kale Yayanta
tace” Yaya Ya Indo?. “Ina son yarinyan tana da hankali, ga
kirki wallahi, Hajiya ma tana yawan tambayanta. Wani
harara ya sakar mata, wanda yasata jan bakinta tayi
shiru, a zuciyarta ko cewa take”wai me Indo tayi ma Yaya
ya tsaneta, ko sunata bai son a kira, kuma ni tafin
Falminsa sau dubu wallahi. “Mtss ina ma da itace matar
yayan. Maganan Haiydar ne ya dawo da ita daga duniyar
tunani, da ta luka. “Hasna ina Hajiya fa? “Tana d’akinta.
Mik’ewa yayi ya haura sama. Haiydar na fita Falmi ko
kafad’a ta d’aga, alar ko in kula ta d’aki ta koma,
WhatsApp ta hau taci gaba da chatting da friends d’inta.
TUSHEN LABARI Alhaji Hashim Marad’i, Haifafen d’an
Niger ne, ya kasance mutum ne mai neman na kansa,
Allah yana bud’a masa, a haka har ya auri matansa
Firdausi, bayan aurensu da kwanki ya tattara, yan
dukiyarsa ya baro gari, ya dawo Bauchi da zama, shago
ya bud’e, cikin ikon Allah, kasuwansa ta bun k’asa, Allah
ya sanya ma dukiyar Albarka, nan da nan ya shahara ta
ko ina a garin Bauchi. Ana haka Matarsa ta samu cikin
karkuso kuga kulawa da tattali, har cikinta ya kai wata
tara, ana haka nakuda ya tashi, baiyi wata-wata ba sukaje
Asibiti, nan aka karb’e su, sai d’akin haihuwa. Bata dad’e
sodai ba ta sankato, yarta fara sol, Nurse suka gyarata,
suka dawo gida, ranan suna Yarinya taci sunan Fatima,
Alhaji Hashim ya d’au son duniya ya d’aura ma fatima,
baya son abunda zai tab’ata, Firdausi ma duk d’ayane,
kula ta musamman suke bata, har yarinya tayi wayo ta
girma sosai. Fatima tana da shrkara biyar, tayi wayo ko
ina tana zuwa har sun sata a makaranta. Wani safiya
ranar asabar, anyi ruwa sosai wata mata tana d’auke da
k’aramin ciki, tazo qofar gidan Alhaji Hashim ta zauna,
sai b’ari takeyi, ana haka Alhaji ya fito, ko da ya ganta, sai
yaji ta bashi tausayi sosai. Mai gadi ya kira yace”kaje ka
shigo da ita, gida ya koma ya samu Hajiya Firdausi,
yace”ga wata mata tana buk’atar tai mako, ki bata duk
abunda ya dace. Tukun ya fita. Firdausi tasaka a ka shigo
da matar sai yatdina take, ganin kayan jikinta yasa
tace”ke biyo ni boys quater ta kaita, nan ta ce bara na
kawo miki abinci. Cikin gida takoma ta d’ebo abinci ta
kawo mata, nan matan taci sosai, tayi godiya ma Allah.
Ko da Firdausi ta dawo, tace” ina zaki kuma daga ina
kike?. “Matar tace”ni bakuwace banda kowa na fito garin
Yola ne. Firdausi tana wani isa tana yatsina tace”ok kya
iya zama anan kafin mai gidan ya dawo. Bata jira
amsanta ba ta fita a d’akin, Alhaji Hashim bai dawo ba,
sai yamma sai da yaci abinci, tukun yana hutawa,
Firdausi tace”matar nan fa tana na. “Oh! Na manta mai
ta sanar dake gameda ita, don naga kamar ba’a cikin
nutsuwarta take ba. Firdausi ta mayar masa yanda matar
ta fad’a mata. Yace”kira min ita. DEDICATED TO AISHA
MUH’D (MAMAN ABDUL SHAKUR) RASH LUV [2:31PM,
9/14/2016] Rash Kardam: BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-31~35. Firdausi
ta kirata, suka taho tare, can gefe ta zauna, sai da ta
gaidasu. Alhaji Hashim yace”baiwar Allah ya sunanki?.
Matar nan tabashi amsa da”sunana Safinatu”. Alhaji
Hashim yace”matana tamin bayani yanda kika fad’a
mata. ” ko zan iya sanin mai ya kawoki Bauchi?. ” nan
take matar ta fara kuka, tace”Ni sunana Safinatu, ni
haifafiyar garin Yola ce. “Ina gaban k’anin mahaifina, na
taso cikin kulawa, har na girma, duk ran laraba, ake cin
kasuwar garin mu, kuma duk ranan laraba, na ke kai
tallen nono, cikin garin mu na Girei, a haka har Allah, ya
had’ani da Muhammadu, shikuma yana kawo shanu, duk
ran kasuwa, yana da zama’a Rugan Ribad’o. Ko da muka
dai-daita kamu, nan iyayena suka mana aure. mijin dana
aura ya kasance yanada garken shanu sosai, hakan
yasaka wasu ke jin haushinsa. Har suna masa gorin zuwa
yayi, duk da shima bafulatanine, kwanaki suka tafi,
kulum garken shanunsa sai hab’aka yakeyi, hakan yasa
mak’iya suka fara kawo masa hari. Tundaga likacin ya
fara sanar dani, duk da banjin dad’i, ina fama da laulayin
ciki. Bayan wasu watani, lokacin cikina ya fito, dadadare
muna kwance, wasu yan rugan mu suka zo donsu kashe,
Muhammadu su kwashi dukiyarsa, ganin hakan ya d’ebi,
kud’i yaban da wasu hotuna, tare da awarwaro, yace na
rike wannan. Ya kad’a shanunsa muka d’au hanya muna
tafiya, su Sale suka biyo mu, sunyi artabu da
Muhammadu, da kyar Allah ya basu ikon kwad’a masa
sanda’a kafad’a, ganin bazai iya kare kansaba,
yace”Safinatu ki gudu ki tafi garin Gombe ki nimi
yan’uwana, suna Gombe. Kafin yayi wani magana sun
kwad’a masa sanda take jini yasoma zuba, a gun ya fad’i
ko motsi bayayi. Ganin ina kuka Sale yace”ku kamata
don zata iya tona mana asiri, jin haka nasa gudu. Haka
har Allah ya taimakeni na fito bakin titi, saiga mai mota
na shiga ya kaini, cikin gari nasamu motar Gombe ta
tashi, sai na Bauchi, nan wasu sukace, idan ina sauri na
shiga na Bauchi, haka nashiga motar Bauchi, ko da na iso
yan kud’i na sun k’are, hakan yasa nayita yawon bara,
gashi bansan ta inda zan fara niman dangin
Muhammadu ba. Alhaji Hashim ya nisa, Yace”naji
labarinki, kuma a yanzu niman mutum batare da wani
Address ba, ba k’aramin tashin hankali bane. Awarwaro
ba zai zama abun shaidan da har za’a gano suba. Firdausi
tace”Alhaji mai zai hana tana mana aiki sai ana biyanta,
tunda Lami tayi aure wancan Satin. Alhaji yace”haka
za’ayi. Ya kali Safinatu yace”Safinatu sunanki ko?.
Tace”masa eh! hakane. Yaci gaba da cewa”zaki iya yin
mana aikatau, ana biyanki duk wata?. “Kuma zamu baki
d’akin da zaki zauna har sai lokacin da kika buk’aci
tafiya?. Cikin girmamawa tace”eh zan iya. Alhaji
yace”Alhamdulilah! Firdausi zata gwada miki komai.
“Sanna salary ki a wata dubu shabiyar. “Tace”nagode
Allah ya ban ikon kiyaye komai. Haka tamik’e ta koma
d’akin, tundaga wannan rana tadawo itace wankin kayan
Fatima da wanke-wanke, ga shara, abunci sai da Firdausi
ta koya mata. Duk wani abu ita takeyi. Ana haka har ta
haihu, cikin ikon Allah a gida bataje Asibiti ba. Ranan
suna yarunya taci Sunan Aisha, amma tana kiranta da
Indo, haka rayuwansu ta kasance. DEDICATED TO AISHA
MUHAMAD (MAMAN ABDUL SHAKUR) RAS LUV
5/27/2016] Rash Kardam BABBAN KUSKEREN DANA
TAFKA NA ©RASHEEDAH .A. KARDAM. Pg-36~40. Aishatu
Indo ta girma sosai,, gata da wayo, Indo tana d’ibi dani
amma wasu abubuwanta na haifinta ne, hatta muryanta
irin nasane, kwayar idonta, yatsun k’afarta duk nasane,
bak’in fata na ta d’auko. Gata da gashi kamar me, ganin
Indo tayi wayo ga Fatima tana zuwa makaranta, ko d’an
abu ya had’asu, karara Fatima ke mata gori, Aisha tayita
kuka. Hakan yasa na duba wani private school d’in da ke
nesa da gidan mu nasata, 30k ne kud’in makarantan,
amma duk term zan bada 10k hakan yasa na sakata a
Sky criest, kulum da sassafe zan shiryata, na d’aukota a
kafad’ana da kafa zan kaita. Ina dawo gida nayi aikina da
wuri inje na d’aukota. Da kud’in aikina nake biya mata,
dubu shabiyar, duk wata ake bani kud’in aiki. Kuma ba
abinda nake da kud’in kasancewan su suke ciyar damu.
Sai in Sallah yazo nayi mana kayan Sallah. Ahaka har
Aisha tashiga Junior school, ina biyan mata, na sata a
Islamiya, sam Aisha bata isa tayi k’awance da kowa ba
Fatima wanda a tana Senior Secondary school, ta sata a
gaba, yanzu Aisha itama tana tayani aiki, sosai mukeyi
tare. Fatima tana SSS3, a Doll pine Maria, ta canza
sunanta daga Fatima ta dawo Falmi, hatta Baban da
Falmi yake kiranta, tana harka da kwaye wayayu, masu
nutsuwan kenan Meesha da Xahra BB. Sune masu
hankali. A haka ta kamala secondary school d’inta. Ko da
result yafito sam baiyi kyau ba. Hakan yasa ta fara
diploma, tana karanta estet management. Tana final
semester, ranan ta fito a motarta, dai-dai Bauchi club,
motarta ta tsaya. Ga dare ya farayi, tun daga nesa ta
hango wani mota Range Rover baka, bakowa bane aciki
face Aliyu Haiydar. Da kamar zai wuce ganin macece
tana buk’atar taimako hakan yasa ya, ko da yazo da
sallamansa ya mata, ta amsa. Yace”lafiya mai ya samu
motarkin?. “Wlh ina tafiya naji k’aranta ya canza, kafin
nayi wata-wata ta tsaya. Bud’e motar yayi, yayi nasa
iyawar taki tashi, hakan yasa yace”in bazaki damuba in
taimaka miki. Tace”ba matsala. Wayarsa ya kira mai
masa gyara yazo ya d’au motarta, tare ma da bata
address d’insa, abunda yasa bata damu ba, taga Haiydar
cikin kayan Police, shiyasa tasan ba zai cutarta ba. Motar
suka shiga ya kaita har qofar gidansu, zata fita
tace”nagode da taimako gashi zamu rabu bamu san juna
ba. Murmushi yay8 yace”Sunana Aliyu Khaleeb Baba,
ama ana kirana da Haiydar wasu kuma sukan ce min AK
Baba. Cikin yanga tace”wooow nice name!”. “Ni kuma
sunana Fatima Hashim Marad’i, amma ana kirana da
Falmi. Cikin fara’a yace”suna mai dadi. “Ku ya Niger ne?.
Tace”masa eh zamane ya kawo mu Bauchi. Nan sukayi
exchange d’in phone number, tamasa godiya tashiga
gida. Kwanki sun tafi, yanzu Aisha tana Jss3 suna third
term, ranan jumma’a ranar da Aisha bazata manta ba a
rayuwanta, shine randa ta wayi gari mahaifiyarta ta rasu,
ranan tayi kuka, ta dawo bata kowa bata da gata sai
Allah. Bayan kwana
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment