Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

GAMJI WRITERS ASSOCIATION
(home of exceptional writers)


*_AMATOU_* 🧕🏻
(The_single_mother)


~_Based on_~ ~FICTION~✍🏻

_Just for fun_ 🤸♀️⛹🏻♀️

1.

Tafe take kan titin da Babu kowa sanye da qaton hijab har qasa light blue hular ta kwanta fuskarta Wanda yasa fuskarta sanye take da facemask Dan haka baka ganin komai sai girarta data cika da gashin gira Wanda kana Gani kasan ta wadatu da Suma a duk jikinta bayanta goye da jaka baqa sai sneakers Dake qafarta Wanda kana Gani kasan tsohone sai dai baiji jiki ba sosai mutum zai iya sakawa dukka shekarunta idan ka kalleta ba zata wuce 25-26 ba, riqe take da wata yarinya da bazata wuce 5 years ba exactly irin shigarta ne a jikin yarinyar bambancin kawaii ita yarinyar Babu facemask yarinyar kyakkyawa CE kana ganin yanda take tafiya kasan ba yarinya bace me hayaniya ba, a hankali suke tafiya har suka gangara wata sabuwar unguwa Wanda take cakude da gidajen kasa da kuma sababbin gidaje ba laifi Yan madaidaita masu kudi, wani matsakaicin gida suka qarasa tura qofar tai tana me kallon yarinyar ganin yanda take yatsine fuska, tai murmushi tace farran Mimi kin gaji ko?? A hankali ta gyada kai cikin muryar Yara cike da kwainane da manyance tace kafana ciwo Mimi Dan mu Dena zuwa islamiyyarnan mimi, suna shiga cikin gidan take cewa Farrah me zakiyi idan mun zauna bamuje islamiyya ba while Muna da time din yin boko Wanda baby abunda zata qaremu Banda zaman duniya ?? Shuru Farrah tayi dukda ba fahimtar mimintata tai, kiyi haquri zan na daurewa Ina ajiye mana kudin machine kinji ??? Gyada mata kai sallama sukai a cikin parlon, parlon babu komai sai tsuran carpet wata Mata ce me matsakaicin shekaru ta daga Kai ta kallesu da fara'arta, har Kun dawo?? Gyada kai Amatou tayi tace mun dawo umma rabi barka da gida, barkanku dai ta fada tare da dora farrah akan cinyarta tare cire mata hijab dinta, sannu Fatima nasan kin gaji ko?? Daga mata Kai tayi tace sosai, dariya umma rabi ta sanya tace tashi MUJE in Miki wanka kici abinci ai sallar azahar sai ki kwanta miqewa sukai suka kama hanyar Daya daga cikin dakunan baccin gidan Wanda kwaya ukune sai kitchen da Kuma toilet biyu a ko wanne daki Daya Kuma a parlor miqewa amatou tai ta shiga Daya dakunan itama, cikin toilet ta shiga itama ta watsa ruwa da ruwan dumi ta fito daure da zani a jikinta goge jikinta tai da wani tsohon towel ya tsufa Amma fesfes yake bashi da nauyi kana ganinshi gyara parking din kanta tayi ta dauki verseline na Johnson ta shafa ta dauki powder kana ganinta kasan me sauqin kudi ce, shiryawa tai tsaf cikin doguwar Riga marar nauyi a jikin, ya Dan Kalli kanta a madubi Wani Abune ya gitta a kwakwalwarta, murmushi tai hade da sunkuyar da Kai idanunta Yana cikowa da kwalla goge idanunta tai da sauri she doesn't need to be emotional yanxunnan she has to be strong for her sister and daughter, fita tai daga dakin ta tafi kitchen samun umma rabi tai tana zuba ma Farrah abinci, bayan ta ma farrahn wanka ta sa mata light pink vest da ta kai mata har gwiwa kanta me cika da Dan tsayi madaidaici anyi parking dinshi da ripond irin na yara kana ganinshi kasan yana samun kula, ko Ina na kitchen din tsaf dukda ba wani tarkacene a kitchen din ba shiyya bama kitchen din damar samun space tunda bbu kaya a ciki sai Wanda baza'a rasa ba, Farrah ce ta Kalli amatou, Mimi zakije saloon ne?? Murmushi tayi tace zanje mana Farrah me xan zauna nayi a gida?? A hankali tace hutawa mana dga umma rabi har amatou dariya sukai suna jinjina yarinta irinta farrah, miqa ma amatou shinkafa da waken da yaji cabbage da tumatir da albasa sai manja sannan ta miqa ma farrah nata Amma ita miya CE aka zuba Mata yar kadan akai ficewa sukai gaba dayansu sai Kuma tace umma rabi yaushe maamaa ta fita??? Umma tace wajan qarfe goma da Rabi tace Sha Daya take da aji nasan zuwa qarfe biyu zata dawo insha Allah, gyada Kai kawaii tayi, ta zauna Nan parlor suna cin abincinsu, bayan ta gama ya miqe ta bar farrah da umma Rabi a parlorn ta kai kwanon kitchen tace imma bari na Dan kwanta zuwa la'asar, to sai kin fito, umma rabi ta kunna rediyo a qaramar wayarta , umma bazaki daina Jin wannan redion ba ni bana sonta, dariya tai tace Farrah knan shikenan sai muyi ta zama shuru haka da maryam tana Nan nasan bani da matsala za muyi ta hirarmu Amma kukam ba abokin hira a cikinku tabe Baki Farrah tayi tace idan Ina magana daya Nan dina ciwo yake ta fada tana nuna qashin fuskarta dariya kawai take a ranta ta raya wannan da ubanta na nanba'a San kalar iyayi da manyance da nuna hutun da zatai ba, Dan dai kawai rayuwa tazo mata a hakane gashi DAI Bata San meye jin Dadi da Hutu ba tunda sanda aka haifeta babu su amma sai ka rantse cikinsu aka raineta, suna Nan suna ta hira sama sama har bacci ya dauki Farrah ta miqe ta dauko Dan karamin pillow taxo da kwantar da ita ita Kuma ta wuce bandaki ta daura alwala ta fiddo sallaya Nan parlor ta tada sallah ,wajan qarfe 2:30 saiga shigowar Maryam wadda suke cema maamaa baqace Amma irin baqinnan me sheqi na kyau suna yanayi na jini da amatou amma basa kama kwata kwata kowa da wanda tayo kamarshi Amma kana ganinsu kaga jini daya dan gaba dayansu suna da Suma Dan abun ya qarama fuskar maryam kyau knan gashin girarnan a cike sallama tai tana mita nace muku ku dena barin gidannan a Bude gida duk mata Kuna barin gida a Bude ga rayuwarnan Amana da tsaro sunyi qaranci nide ba ruwana wlh, umma rabi tace to sarkin tsoro mantawa sukai inajin bayan sun dawo daga makaranta, kallon Farrah da tai bacci wani qayataccen murmushi ta saki qaunar wannan fuskar tana bala'in son Farrah , tana sata farin ciki da annashuwa idan ta kalli Farrah ji take ko ita ta haifeta sai haka tana tsananin qaunarta Kuma babu abunda ya rabata da yayarta carbon copy dinta ce, qarasawa tayi ta durqusa ta shafa gashin farrahn cike da so umma na daga kan sallaya tana kallonta gaba dayansu su ukun wata qauna ce a tsakaninsu gasu Kuma Yara amma yanayin rayuwa ya maidasu manyan dole shiyyasa take ganin qoqarin amatou tana qara jinjina mata yanayin qarfin Hali irin nata tun tan shekara 10 take fuskantar rayuwa Amma tsananin abun Saida ta shekara a shirin, qarfin addua,tarbiyya da Kuma iKon Allah shi ya tsaida amatou akan qafafunta a qananun shekarunta ta fuskanci qalubalenda da wata CE ta taso cikin dukiya Mai tarin yawa rana tsaka yazo ya katse ta shiga uqubar rayuwa da ba'asan me wata zatayi ba Dan wata zata iya bin duniya a irin wahalar da amatou tasha wata zata gwammace ta tafi yawan duniya yafi mata sauqi Amma amatou bata zabi wannan ba, ta zabi ta tsaya ko yayane ta kwatar ma kanta yancinta Dana qanwarya ko yayane ta dauki nauyinta sai Kuma Farrah ta qaru duk ta hada ta rungumesu tare da tata qaddara bayan taje ta roqeta da Allah daga qauyensu akan taxo ta tayasu zama dafarko qi tai tana ganin ya zasu ciyar da kansu idan sun zauna a gidan Kansu Amma da tai tunani idan ma taqi zuwa Babu wani riba tunda yanda amatu ta nuna ko za'aime bazasu zauna gidan yayansu ba Wanda suke Uba daya ba Dan basa ga maciji da matarshi bayan gallazawa da tai musu a baya kuma yayan nasu ba wani damuwa yake dashi ba sai dai yace suyi haquri amatu tace mata zatayi Sana'a insha Allah, Allah ba zai hanasu abunda zasu Kai Baki ba, Hakan kuwa Akai da Dadi Babu Dadi zaiyi wahala su tashi Basu da abunda zasuci har ta shayar da Farrah ta yayeta Bata samu wata matsala ba, tana Dan kasuwancinta sannan tana ririta abunda ta danyi saving a banki.....

*Tushe*

Amina Garba isma'i da Maryam Garba isma'i mahaifinsu cikakken bakano ne irin asalin baqaqen kanawa ba baqi ba Dan kasuwa NE Kuma ya jiqu da boko sosai Babu abunda baya siyarwa na kayan abinci yana da wire house a almost 13states Dake arewa a gurinshi dayawan Yan kasuwa suke sarin buhunhunan kayan abinci da sosai yake bada komai cikin sauqi a cewarshi bashi da wata riba idan ya tsananta ma mutane sun siya kayanshi da tsada Yana da farin jini dama sai kuma arharshi da sauqi akan kayanshi ya janyo Mai mutane da dama yayi DG daga baya akazo aka bashi PS(permanent secretary) kasancewarshi Yana da karatunshi sosai, matanshi biyu matarshi ta farko yaranshi 6 namiji 1 mata 5 daya sai ta rasu wajan haihuwa sai suka zama su hudu ta biyun itace maman su amatu wadda ta kasance bakatsiniya fara tasss Amatou itace first born dinta sai maamaa Wanda amatou ta bama 5years itama tana da 5years mahaifiyarsu nada ciki Allah ya karbi ranta cikin wata bakwai sun kwanta da ita suka tashi Babu ita, ba qaramin kuka amatu tai ba Dan itace me Dan hankali tasan idan mutum ya mutu baya dawowa maamaa kuma Taga amatu tana kuka itama sai tabi sahu sunyi kuka sosai mahaifinsu ya rarrashesu bayan anyi bakwai a Lokacin yasa aka Nemo Mai amintacciyar me aiki wadda zata kula Mai da Yara Dan yasan bazai ma fara kaisu wajan uwargidanshi ba sbd sanin halinta daga ita har yaranta mata, namijin ne kawaii baya biyesu Amma Shima yanada nashi halin kawai dai shi namijine harkar gabanshi yake duk ta hure ma yayanta kunne kamar ba babba ba lokacin da aka auro mamansu amatu ma ba qaramar wahala ta sha ba tunda yaranta sun Dan girma sosai sannan aka aureta so sai da aka Sha fama Dan ma ba kanwar lasa bace dukda ba wata babba bace Amma Bata daukan raini bazata rainaka ba Kuma kada ka rainata duk qanqantarka Kuma duk girmanka maganar mijinta kawaii takeji a lokacin amma Babu Wanda take ragama shiyyasa Akai gogaggen kishi Kuma kishin yafi zafi tunda Basu Isa su takata ba daga qarshe mahaifinsu yayi masu iyaka da ita Hakan yasa suka qara tsanarta, ko a jikinsu lokacin da ta rasu Dan amatu CE ma ta je ta samu babanta a part dinshi tace mishi mamansu taqi motsawa tuntuni take tashinta da mamaki ya miqe daga kan kujerar da yake suka fice Yana shiga dakin da take gabanshi ya fadi ganin wani kyau da yaga tayi tana daga kwancen Kiran sunanta yyi yaji Shuru ya tattabata Yana Kiran innalillahi wa inna ilaihirraju'un a zuciyarshi BAYA so ya nuna Wani tashin hankali a Fili saboda yaran Hakan yasa ya kalleta yace daukomin wayata aminatu juyawa tai jikinta na Dan rawa dukda batasan me yake faruwa ba Amma tasan ba lfy ba binta yyi da kallo sai Kuma ya juya ya Kalli maamaa dake gefenta tana bacci cikin kwanciyar hankali abun sai ya bashi mamaki zagayawa yyi ya gyara mata kwanciya sannan ya dawo ya nemi zani ya lulluba mata akan kayan baccin dake jikinta da sauri amatou ta dawo tana miqa Mai wayar, karba yyi jikinshi a sanyaye yana Kiran first born dinshi Mahmud bayan ya daga ya sanar mishi Yana part din maman amatou ya zo ya sameshi, abun ya bashi mamaki Amma dai baice komai ba, ba jimawa sai gashi Dan gidanshi jikin gidansu yake, a parlor ya tsaya Yana sallama kallon amatu babansu yayi yace jeki CE ya shigo fita tai tana kallonshi Dake ba wani sabawa sukai ba Amma de ta gaisheshi tace ya shigo, ciki still dai yana ta mamaki har ya shiga cikin dakin dayaga amatu ta shiga turus ya tsaya bakin qofa Yana kallon abunda ke lullube a Kwance babansu Kuma yana zaune daga gefe ya dafe goshi dagowa yyi yace yawwa Mahmud sai Kuma ya Kalli amatu yace aminatu Maza jeki dakinki zamu Kai mamanki asibiti, Kuma dagasken asibitin zasu, juyawa tai ta fita a sanyaye bayan ta fice ya Kalli Mahmud sannan yace I think she is no more, a hankali ya furta innalillahi wainna ilaihirraju'un yanxu mahmud I think mu kaita asibiti a duba ko abun cikin nada rai, daga Kai yyi cike da gamsuwa ya gyada mishi Kai fita sukai da ita asibiti a lokacin zancen har ya zagaya ko Ina na cikin gidan an fito kowa yana jimamin rasuwarta tunda jiya ma ta fito tsakar gidan, haka suka je akai scan aka ga abun cikin ma ba rai Wanda likitan yace masu Yana kyautata zaton tun dare ta rasu dawowa sukai akai Maya sutura aka sallace ta lokacin amatou da maamaa suna ta KUKA bayan sati Daya babansu yasa aka nema musu me kula dasu tana kula da cinsu da shansu maamaa kullum sai ta tambaya Ina mamanta sai DAI ace taje unguwa zata dawo abunka da yarinta wata 1 ta manta sai time to time take tunawa bayan wata shidda babansu sukai accident a hanyar kano zuwa Kaduna anan ne kuma gabaki Daya gidan ya girgiza bayan watanni da rasuwar Akai rabon gado aka damqawa Mahmud gadonsu amatu a hannunshi da mamanshi ta tada bori bazai riqe ba sbd ance har yayan zai riqe tunda shine babba tamkar Uba yake a gunshi da kyar aka shawo kanta ta barsu Dan dangin mamansu ba wasu qarfi garesu ba SUNA ganin kamar nauyi zasu daura ma kansu kowa dai Yana gudun responsibility ya dauki su amatu babu abunda ya can ma makarantarsu ana biya musu both Boko da islamiyya har amatu ta gama school tana shekara 16 inda a lokacin sun gurzu wajan matar Mahmud barinma amatullahi Dan ita take dauke wahalar maamaa ga kuma tata ko aiki aka Saka maamaa sai ta faki Ido tace maamaa ta zauna ita zatayi aikin lokacin da tai graduation ta fara zama budurwa awards na gold medals data karba suna da dama cuz she is super talented a brainiac and a genius idan ka kalleta zakace karatu bai dameta ba Amma idan ka tona sai kaga ba haka ba cuz she is gifted bayan grad sosai girma ya bayyana a tattare da ita, tana 17years Shuru Babu zancen karatu lokacin da taima yayanta maganar makaranta sai cewa yyi ai kudin gadonsu da yake kula dasu ya qare kuma shi mamanshi bazata barshi ya biya mata kudin makaranta ba Dan Dana Yana daga dalilin dayasa mamanshi ta yadda sbd taji bashi zai cigaba da kula da harkarsu ta kudi ba shi kawaii nasu wajan kwana da Kuma abinci Wanda Shima dakyar ma yake isarsu, amatu was shocked Dan she clearly remember millions din da akace natane ita da maamaa na gado ko da har university zasuyi har sai yayi ragowa Amma Yana ce mata wai kudin sun qare, tun daga ranar Bata qara cewa komai ba a haka har watarana Dan uwan babansu yazu ganinsu da danshi yaga amatu yace Yana so kowa Yana ganin tuwona maina Kuma Shima me kudi ne rayuwa ce kawai ta zamani ba zumunci kowa sai harkar gabanshi kawaii yake sai lokaci bayan lokaci Ake haduwa babansu amatun ma NE me Dan zumunci , Babu tambayar amatu suna ganin ai tuwo na maina za'ai Kuma kamar rufa ma juna asiri za'ai yasa suka fara zancen Biki sai dai shi barraq yace su dakata sai ya nemeta ta yadda tukunna idan Bata yadda ba zai haqura dukda da gaske Yana bala'in sonta Amma bayajin zai takura ta haka kuwa Akai so da qauna Daya ringa nuna mata dole amatu ta Bada Kai bori ya hau soyayya me aji da tsafta sukayi Yana bala'in son maamaa dalilin amatu yayi musu gata kuma yace idan zai auri amatu da maamaa zasu tafi amatu was sooo happy da ta manta rabonta da farin ciki haka tana 19 years bayan ya tabbatar sun fahimci juna Akai masu aure dab da zata shiga 20years......




Mrs maan🥰[
✨: *AMATOU*🧕🏻
(The_single_mother)



~*Based on*~ *~FICTION~*

Just for fun🤸♀️⛹🏻♀️


2.

Their marriage life was full of love and affection Babu ha'inci a cikin soyayyarsu yanda yake riritata kamar kwai and ba takura ba komai Dan kowa da inda yake zama a dangin nasu and uwar mijin na sonta sosai Bata da matsala anan ta samu gatan iya abinci sosai tana dishes daban daban da farko ma cewa yyi ba sai tayi girki ba tayi qarama amatou tace a a ya barta tayi so SUNA da chef namiji Amma sai ya sallameshi ya dauki wata chef christian ta iya dishes dayawa harna hausawa contract din one year ya dauketa haka kuwa akai tana 3months a gidan ta samu cikin Farrah fadar murnarsu ma Bata bakina gata da so Babu Wanda Bata gani ba a cikinta ya Kai 9 ranar wata litinin suna ta gyare gyare a wajan ranan yake dawowa daga Germany a Lagos ya sauka sai ya hau flight daga Lagos zuwa abuja daga abuja kawaii sai ya dauki mota daga can zuwa kaduna Wanda a tsakanin Abuja to Kaduna Yan fashi suka tare shi suka harbeshi a Kai bayan sun kwashe duk wasu Abu masu daraja dake motar suka tafi, a ranan sunyi yashin hankali amatou a take a wajan ta fara labour a ranar kuma ta haifo Farrah Wanda aka rada mata sunan maman amatou that was the begining was the begining of her suffering anan ta fara fafutukar rayuwa bayan an raba gado ita da Farrah sun samu kasonsu babu laifi tunda ba wani personal Abu nashi na kanshi yake dashi ba yawanci arziqin babanshine amma taji dadi sosai anan aka taimaka aka NEMA mata gida me sauqin kudi a Zaria me daki uku da parlor dalilin dayasa ta CE sai zariya sbd tana son shiga school haka ma tana son cigaba da karatunta haka ma tanaso maamaa Dan a nata hasashen Allah ne gatansu sai wannan karatun da zasuyi ganin tunda ta haihu ma Babu me bibiyarsu a cikin yayyinsu bare dangin mijinta an dai yi mata kayan baby na Gani na fada so duk wasu useless abubuwa da taga zasu iya rayuwa babushi duk suka sassaida da taimakon drivern gidan barraq shi yake taimaka mata har gidan ma shi ya samo mata haya kasancewarshi Dan zariya bayan tayi settling komai suka tafi kankiya qauyen mamansu wata distance yar uwar mamansu tana zaune Bata da aure ta roqa akan su taho tare da farko umma Rabi taqi daga baya ta canja shawara ta biyosu har wasu na ganin kwadayi zai kawota tunda kallon kudi ake musu haka rayuwa ya kasance musu ta ajiye almost 5m a account bayan siyan gida da tayi tai musu yan abubuwansu ta kama shago a cikin garin zariya inda ta Bude saloon cuz daga ita har maryam sun iya gyaran gashi tun tana yarinya take koya gun mamansu haka kitso ma ta iya kala kala tasan diff mai na gyaran gashi Hakan yasa ta sissiyeshi sannan ta zauna jamb first attempt ta samu 310 Maryam was so excited a lokacin amatu Kam ko ajikinta sabgarta take kasancewa marks dinta yasa bata wani sha wahalar samun admission ba bayan tayi post UTME medicine and surgery ta dauka Kuma suka bata babu tantama a hankali ta fara karatunta cike da nutsuwa da kwanciyar hankali, Bata taba barin Maryam taje shagon ita kadai sai idan tana Nan suje su biyu sbd tsaro shaquwace me tsanani tsakaninsu tana lavel 200 zata shiga 300 tasa Maryam zana jamb itama sai ta dauki BNsc nursing Kuma da taimakon ubangiji suka bata, sai suka fara karatun tare ta Kuma nema musu islamiyya can sama da unguwarsu ran da Bata da lectures har 6 sai suje Amma tafi zuwa asabar da lahadi sbd lokacinne tafi samun time sosai Farrah tana 4years itama ta sakata a islamiyya Amma Bata shiga Boko ba ita tana so ta sata amma tasan nauyinne zai qaru sosai a kanta Hakan take ganin kamar bazata iya ba kudin da take riritawa baifi 1.7 ba ya rage sun ci fin 3m a shekara 5 su dukkansu Dan haka suke koya mata komai a gida yanda duk randa ta tashi shiga makaranta bazata samu matsala da ajin da za'a sakata ba, maryam Bata taba mata Hausa tun tashinta amatou ce ma suke Hausa da ita amma wani lokacin itama tana mata turanci tun bata maidama musu har tazo a hankali take yi Kuma Maryam na nuna Mata abubuwa dayawa a waya and Bata da matsala da islamiyya tunda Shima ana zuwa da ita makaranta tun kafin a sakata ta iya addu'o'i dayawa sun iya kitso Amma kasancewar basa zama sosai yasa kasuwar Bata Wani ci masu sosai Amma ko ba komai suna samun na Dan kashewa tunda inhar ta Bude zata samu customers....... Wannan knan



Qarfe uku da rabi ta Farka Amma Bata tashi ba saida ta jiyo Kiran sallah gaba Daya gajiyace a jikinta jiya har 6 suna suna lectures ta inda ta godema Allah umma rabi da Maryam
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment