Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏGOYON KAKA
Na Umma Yahaya
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*1*
Bismillahi wassalatu wasalamu alah rasulullah,alhmdllh ayau ne Allah y bani ikon fara sabon buk dina mai suna *goyon* *kaka* Allah y bani ikon farawa a sa'a ameen.

Yarinya ce da baxata haura shekara takwas ba ta sheko da gudu cikin gdan nasu ko sallama babu,direct bandaki ta nufa abin data debo acikin rigarta ta xubesu a bakin ban dakin mangaro nagani da alama tsinkosu tayi ba wani excuse ta tura kofar bandakin saboda matsanancin fitsatin daya korota,suman tsaye tayi sakamakon wanda ta gani a bandakin saboda tsabar tsoro a wando ta sako fitsarin,a 360 ta juya kotakan mangwaron batabi ba dakin kakarta ta shige gurin buya ta shiga nema can Allah y bata sa'a ta fada karkashin gado a lokacin kakar kuwa tana baccinta batasan mai yake faruwa ba.
Wanda ta bude a bandaki kuwa ransa duk y baci saboda bakin cikin yarinyar ta ganshi ba kaya a dalilin wankan da yake a gaggauce y karasa wankan y futo ransa duk a jagule matashine da baxai wuce 22 years ba ko daki bai shiga ba y wuce dakin kakar,masifa yakeyi tun daga tsakar gda yake kwalawa kakar kira danyasan xata iya boyeta kaka!kaka!!kaka!!!wlh yau saina kusa balla yarinyar nan kowa ma y huta ayi yarinya sai hatsabibanci,dannaga iskancinnaki gaba yakeyi tinda harkin kai ki leka mutum a bandaki yana wanka lokacin y karasa shiga dan duk babatun da yake a tsakar gidane kaka kuwa bata jishi ba saboda tana wata sabuwar duniyar cikin bacci.
Kaka!kaka!!kaka!!! ya kwala mata kira da karfi a firgice ta farka a baccin tana haba mai gdan wannan tashin hankalin kira kamar an kawo farmaki,tsaki yayi mtsss yace ni ina shegiyar jikarnan taki mai siffar aljanu,bata fuska tayi tace wlh Aslam ka kiyayeni,ubanme tayi maka xaka fara xaginta yarinyar ma da bata gidannan,tsaki yadanyi yace yace ai baxaki gane ba,tace eh mai xan gane,yace yarinya bakyason laifinta nidai kawai ki futomin da ita danyau saina babballata,islam cikinta ne yace kuwwwww tana xaxxaro ido tana addu'ar yasa karya ganta,dan tasan laifin datayi masa inya kamata xai iya kasheta,dan wlh yaya Aslam mugu ne,kaka ce ta juya tayi kwanciyarta tana kayi ka gama nidai a gidannan ko mai kama da islam ban ganiba tun rana data futa.
Juyawa yayi yace wlh nafasa yin satin yau xan koma dan aljanar jikarnan taki xata iya sakamin hawan jini,kaka tace kafi ruwa gudu umma tagaida aysha kuma karka kara kiran islam da aljana in baxata kirata da sunanta ba ka bashshi ba dole bane,islam sai data tabbatar da yaya aslam y futa sannan ta fara kokarin futowa.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*daga* *sisin* *mama* πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 8:52 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (1/10/2016 11:00am)na umma yahya musa

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*2*
Kokarin futowa takeyi daga maboyar tata kakace tajiyo mutsu-mutsu a karkashin gado tace au Ashe shegen berannan bai mutu ba aikuwa yau xan saka maka maga..bata karasa magana ba taga islam ta fito tana xaxxaro ido ,kaka ta kama baki tace lah ga ja'irar kaya yaushe kika shigo,xumbura baki islam tayi tace daxu nashigo.
Kaka tace to menene y hadaki da wancan mai bakar xuciyar yadda y xuciya daya kamaki dako makota baxasu iya kwatarki ba,karamin bakinta ta cuno gaba tace to ai daga gonar malam tanimu muke shine fa fitsari y matsoni tofa bansan fa yana bandakin yana wanka ba shine nashiga duk cikin dangarta take maganar,kaka ce ta tuntsire da dariya tace kaji yar nema daman nasan laifi kikayi masa,islam itama dariyar take tace Allah bada gangan nayi ba,kaka tace toh naji,islam tace yanxu ina yaya aslam din saboda futa xanyi xamu tafi rafi yau ana kamun kifi,kaka ta karkatar da baki tace kinsan bakar xuciyarsa yace gda xai tafi,islam tace gwandama dama duk y takuramin y koramin abokanaina y hanasu shigowa gidannan sannan y hanani futa wasan dare,tashi tayi tace kaka saina dawo,kaka tace to amma baxaki hutaba naga yanxu kika dawo,tace au bari nadauko mangwaro na ki boyemin dan sai da mukayi dambe da hanne na kwato mangwaron nataho nasan intaxo tagan shi xata dauka,ta futa ta dauko ta kawowa kaka ta dauki daya tana wlh kuma kaka karki shamin kinjiko,kaka tace xancen banxa mai xanyi da kayan tsami xoki dauki abinki,dariya islam tayi tace Allah y baki hakuri kakata ta kaina ta fuce,a kofar shigowa dakin kaka sukayi kicibis da yaya aslam rangwashi y sakar mata a tsakiyar ka,wani gigitacciyar kara ta saki sanadiyyar wani masifaffen xafi da taji y ratsata,a kuje ta fuce waje taci gaba da ihu,da gudu kaka ta taho har tana tuntube xani na faduwa tana daukaπŸ˜‚ da aslam suka hadu xai shigo dakin hade girar sama da kasa kaka tayi tace me kayi mata,murmushi yayi yace haba ta wajena me kuwa xanyi mata tsorata dai tayi data ganni shine fa ta fice da gudu taxata xan daketa,dariya kaka tayi tace yauwa aina xata dukanta kayi narama mata,xaro ido yayi yace yanxu saiki dakeni tace ras ma kuwa,sallama sukaji anayi kaka ta xari mayafi aslam y mara mata baya malam tanimu suka gani y kawo karar islam da kawayenta da abokananta irin barnar da sukayi masa acikin gona,kaka tace karka yiwa jikata sharri yaushe taje gonarka,kana da wannan shegen saka idon da bakar rowa ta yaya har xasu dauki mangwaronka ka bassu,yace ai katanga suka haura,kaka tace ni islam bataxo da mangwaro ba Aslam ne y dinga bawa malam tanimu hakuri dan yace mai gari xaije y fadawa,tsaki kaka tayi tace kaje birni ka fadawa sarki ba mai gariba,dakyar Aslam y shawo kan malam tanimu dan sai da y bashi 2k y hakura dan tanimu akwau san abin duniya lol,bayan sun shigo gida dan karamin tsaki Aslam yayi yace wlh ke kika dada bata yarinyar nan in ba haka ba yaushe har tasan ta haura katangar mutum ta sato masa mangwaro dududu nawa take,kaka tace karyane fa sharri yakeyi mata,Aslam y nuna mangwaro akan gadon ta yace wancan fa,kaka tahau borin kunya tace to ayi mutum sai bakar rowar jaraba y shuka mangwaro mai warin gawasa kanshi y ishi yara y hanasu mai xai hanasu tsinkowa,Aslam yace wlh da inada iko da mayar da ita gurin aunty amarya xanyi tunda ba tarbiyya kikeyi mata ba,harararsa kaka tayi tace to ko ubanka nina raineshi kuma nabashi tarbiyya,xaro ido yayi y kama baki yace Allah y baki hakuri,kaka tace naji,yace ai yayana wlh baxan kaisu riko ba balle kuma *GOYON* *KAKA* xaki tayi tace wanema xai rikema yaya,yace eh naji kinsa ina bata lokaci sallama naxo miyi xan tafi,kaka tace haba Aslam au da gaske kake baxaka cika satin ba,yace gwanda natafi tunkan kikai ga duka tunda kin fara xagi tace nayi dukan ma indai kan islam ne sainayi maka,y futa yana kinjiko tace ga daddawa nasiya musu ka tafi da ita yace baxan dauki kayan wari ba yaja trolly bag dinsa yai gaba.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*daga* *sisin* *mama*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 8:52 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (2/10/2016 2:00pm)na umma yahya musa

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*3*
*ASALINSU*
Malam umar shine mahaifin Abdul da Aliyu asalinsu yan jihar kano ne a karamar hukumar gwarxo,Ahmad da aliyu sun taso cikin hadin kai da gurmamawa,inda Aliyu yake bawa Abdul girma sosai da sosai,mahaifiyar su Aysha tana kokari wajen ganin tabasu tarbiya.
Mahaifinsu malam umar dan kasuwa ne yana kasuwancinsa tsakanin cikin garin kano in yaxo yayi kasuwancinsa y koma gda gwarxo haka suke xaune cikin rufin asiri,y bawa yayansa Abdul da Aliyu tarbiyya da ilimin xamani dana boko sannan ranakun hutu yana daukarsu suje kasuwa saboda suga yadda yake gudanar da kasuwancinsa,haka suke rayuwarsu har Abdul y kammala secondary skull dinshi y shiga university a lokacin Aliyu yana s.s 1.
Lokacin Abdul yana 300 level Aliyu y gama secondary shima y shiga university shekarar da Abdul xai hada degree dinsa a shekarar ciwon ajali y kama mahaifinsu y rasu sunji mutuwar malam umar saboda da wayansu ba'a tabayi musu mutuwa ba kakanninsu tun suna kanana suka rasu da taimakon Allah Abdul y samu y karasa makarantarsa yaci gaba da kula da kasuwancin mahaifinsu.
Xaune suke babarsu da suke kira da umma tace yanxu kai yaronnan dayake dan fari ne bata fadar sunansa(Abdul)girma y kamaka y kamata ka nemo mata kayi aure murmushi yayi yace insha Allah.
Kwanci tashi asarar mai rai Allah y hada Abdul da wata yarinya khadija bai sha wata wahala ba ta amince akayi bikinsu,khadija yarinya ce mai ladabi da biyayya suna xaune lfy inda yake xaune a cikin kano a unguwar ja'in dayake haya y kama gda mai daki 3 sai kitchen da bandaki,a waje ma akwai shago da bandaki ya nemi kaninsa y dawo sai da aka kai ruwa rana sannan umma a'i ta yadda y kama gaya dan da cewa tayi sai dai y dawo gida y gyara y xauna sai daya nuna mata kasuwancin da yakeyi yana da muhimmanci gwanda yana kusa dashi sannan ta hakura,Aliyu y dawo gidansa yake xaune a shago safe rana da dare khadija ce take basa abinci ko daidai da rana daya bata taba gajiyawa ba,saboda Aliyu yanayi mata biyayya kuma khadija tana da kirki.
Duk week end suke xuwa suna gaida umma a'i tanajin dadi sosai saboda yadda kan yaranta yake a hade,kuma suna kulawa da ita.
Dayake kasuwancin yanxu sai da ilimi yake tafiya kuma Abdul da Aliyu suna da ilimi shine dalilin karfafuwar kasuwancinsu,dan yanxu Abdul harya fara futa kasashen ketare domin kasuwanci yana shigo da kayayyaki kuma alhmdllh komai yana tafiya daidai saboda suna fitar da hakkin Allah.
Aliyu yana shekarar karshe a makaranta yayansa Abdul y siya musu wani tamfatsetsen fili a unguwar rijiyar xaki,tuni yasaka aka fara gini part ne 2 manya sai kuma akayi kananu guda 2 a lokacin kuma khadija tanata fama da laulayi,cikin 5 months aka gama gidan saboda akwai wadatattun kudi.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*data* *sisin* *mama*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 8:52 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (2/10/2016 3:00pm)na umma yahya musa

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*4*
A lokacin y kira Aliyu dan yayi masa rakiya unguwar rijiyar xaki yaga sun nufa wani tamfatsetsen gida yaga y nufa dashi a machine din yaya Abdul sukaje a aljihunsa yaga y futo da key y bude gidan mamakine y kama Aliyu kasa boye mamakinsa yayi yace yaya gidan wane,murmushi Abdul yayi yace mushiga tukun shiga sukayi kowanne part an kawata shi da kayan xamani masu bala'in kyau cikin fara'a Aliyu yace yaya naga gida kuma yayi amma ina son karin bayani inji gidan wane,dariyar shima Abdul yayi yace gidanmu ne cikin mamaki Aliyu yake kallan Abdul yace eh namune rimarmu nake tarawa da tayi yawa shine nayi tunanin mai y kamata nayi shine naga y dace kawai na gina mana gda tunda kaima kaga ka isa ajiye iyali,kaga y nuna masa manyan yace wannan daya naka daya nawa,waccan na umma waccan dayan kuwa na yaranmu maxa da xamu haifa in Allah y kawo, farin cikine y lullube Aliyu y rungume yayansa Abdul harda kukansa yace ngd ngd ngd yaya Allah yabar xumunci Abdul yace ameen sai da suka koma sannan Abdul yake fadawa khadija itama taji dadi tayi fatan alkhairi kallan Aliyu tayi tace kanina saura mata ko kuma inaji ni xan samo maka dannaga kamar kanin nawa tsoron mata yake,dariya Abdul yayi yace haba aunty na waya fada miki amma dai nabaki xabi tunda haka kikace,dariya tayi tace xancena gaskiya ne kenan yace eh naji,Abdul shima dariyar yayi.
Da suka je gaida umma a wannan satin Abdul yake fada mata itama tayi farin ciki,Abdul yace umma yanxu haka ma nayo mana order motoci basu karaso bane,tace lallai kaxama magajin malam Allah y kara hade kawunan ku y albarkanci dukiyarku sukace ameen.
Abdul yace yanxu umma yaushe xaki koma can gidan murmushi tayi tace da ace malam yaso xamana a birni daya kaini tun yana da rai da y kaini birni,amma tunda bai kaini ba yanxu ba avinda xai kaini birni xama ina muku dai fatan alkhairi Allah yasa ashiga a sa'a,sukace ameen duk yadda sukaso su shawo kanta ta yadda ta koma firr taki haka suka hakura.
Aliyu yace yanxu yaushe xamu tare murmushi Abdul yayi yace ba yanxu ba ka bari sai nan da xuwa khadija ta haihu kafinnan ka samu mata aliyu yace toh umma tace Allah y raba lfy sukace ameen.

*I* *luv* *u* *all* *my* *fans*

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*daga* *sisin* *mama*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 8:53 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (3/10/2016 4:00pm)na umma yahya musa

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*5*
Ha suka gama xaman ranar duk yadda sukaso su shawo kan umma a'i ta yadda taki haka suka dawo,lokacin da Abdul y fadawa Khadija itama bataji dadi ba.
Cikin ikon Allah akwai wata yarinya fateema da take shigowa take taya khadija aiki kamar wasa khadija tayi mata xancen Aliyu,ta nuna kunya a lokacin,khadija da Abdul da Aliyu ne suke xaune Khadija tace kanina nifa nayi maka mata yarinyar kuma wlh tana da hankali kuma ga kyau saboda bafulatana ce,dariya Aliyu yayi yace kai aunty na wa kika samomin itama murmushi tayi tace Fateema ce yarinyar da take shigowa,Abdul yace gaskiya kinyi tunani dan yarinyar akwai hankali,Aliyu yace toh shikenan Allah y xaba mana abinda yafi alkhairi,sukace ameen.
Cikin ikon Allah Aliyu da fateema sun daidaita tsakaninsu soyayya sukeyi mai tsafta cikin wata uku aka kammata komai aka saka rana 2 months masu xuwa,a lokacin saura 1 months khadija ta haihu.
Cikin ikon Allah wata 1 da saka rana khadija ta haifo santalelen yaronta mai kama da babansa sak tamkar kaki yayi ranar suna yaro yaci sunan kakan shi umar suke kiranshi da (aslam)aslam y taso cikin gata kowa yana nuna masa soyayya.
Bayan haihuwarsa da 2 weeks khadija ta tare a sabon gidan sai lokacin umma a'i taxo barka da ganin gda saboda acewarta jikan fari sannan kuma dan yaronta na farko kwananta 2 ta koma shima dakyar takai da 1 tayi tace xata tafi.
Bayan sati 2 akayi bikin Aliyu xaman lfy sukeyi da matarsa tana masa ladabi da biyayya suna xaman lfy da khadija da take cewa momyn aslam yanxu,ita kuma tace auntyn aslam saboda a gurinta yake wuni sai dai in yana kuka take kai mata shi ta bashi nono in yasha ta koma dashi sai bacci kuma.
Lokacin da Aliyu y gama makarantarshi shima kasuwancin yaci gaba dayi.

πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
*daga* *sisin* *mama*
πŸ’˜πŸ’˜πŸ’˜
[11/12, 8:53 PM] β€ͺ+234 703 443 5155‬: (3/10/2016 4:30pm)na umma yahya musa

πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
πŸ’πŸ’
πŸ’
*GOYON* *KAKA*
*6*
Cikin ikon Allah kasuwancinsu y kara karfafa lokacin arxikinsu y kara bunkasa.
Fateema ma ta samu ciki kula khadija take bata ta musamman har cikinta y isa haihuwa ta haifi na miji aka saka masa sunan yayan Aliyu wayako Abdul qadeer (ameer)haka sukaci gaba da haihuwa inda aslam nada shekara 2 khadeeja ta khadeeja ta kara haihuwa ta haifi namiji aka saka masa Aliyu suke kiransa (Haidar).
Cikin ikon Allah khadeeja tana da yaya 5 duk maxa aslam,haidar,sadiq,khaleefa,usman.
Fateema kuma tana da yaya 3 itama duk maxa ameer,yusuf,khaleefa ,har yau basu samu mace ba burin yaran gidannan y ta'allaka akan su samu kanwa sannan suna girmama tsakaninsu,cikin ikon Allah fateema ta samu ciki yana da wata 2 khadeeja ma ta samu duk ilahirin yarannan addu'a sukeyi Allah yasa babanninsu su haifa musu yan mata.
Cikin ikon Allah fateema ta tashi da nakuda aka kaita asibiti bata dauki lokaci ba ta haifo xankadediyar yarinyar ta mai kamata babanta sak sai dai kawai hasken mamarta ta dauko,murna kuwa gurin iyalan gdan ba'a cewa komai.
Ranar suna aka sakawa yarinya Aysha aslam yace (Islam) xa'a na cemata tun daga lokacin rainon islam y dawo daga makaranta y dauketa ba wanda y isa y karbrta babban abinda yake sakawa aslam y kai islam gurin mamanta shine kuka in tana kuka batasan lallashi ba shine yake hadasu fada,tun lokacin da aka haifi islam kaka ta roki alfarmar tanaso Aliyu y bata ita inta isa yaye tun daga lokacin y amince yaxo y fadawa fateema itama tace ba komai tunda y yarda godiya yayi mata sosai.
Islam nada wata 2 mommy ta haihu itama mace ta haifa aka saka mata zainab sunan maman mommy amer yace shima ameera xa'a saka mata haka kuwa sukece mata ameera akwai hakuri dan in amer y daukota sai aslam yaje y dauko islam amma shi sai y mayar da ita saboda kuka yayita jin haushi kuwa.
Kwanci tashi babu wuya su islam sunyi 2 years a lokacin aslam nada 14 years dan yana j.s 3 wata rana y dawo daga makaranta yaxo y tarar an dauki islam an kaita gwarxo ranar wuni yayi yana kuka ko abinci bai ciba ranar.
Islam acan ma kuka take tanata gwarancin neman yaya dakyar kaka ta lallabeta tayi bacci,satin islam 2 ta ware shikuwa aslam ganin da iyayenshi sukayi damuwa tayi masa yawa yasa suka tattara shi suka mayar dashi boarding skul y koma s.s 1 tun daga nan rayuwa taci gaba da tafiya.
Wani hutu y dawo da murnarshi ya shirya y tafi gwarxo amma lokacin da yaje y tarar islam tanata birgima tana ihu duk ta

Please Login or Register in order to submit comment