Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

DUTSEN CIKIN RUWA
Na Haleema G khaleel
Complet
Ebook creat by Shuraih Usman
Ebook publish by www.hausaebooks.com.ng
Ebook din nan yazo maku ne daga shafin www.hausaebooks.com.ng
Kuna ziyartar shafinmu don samun sababbin littatafai
Ga duk wanda ke bukatar ebooks nashi ya samu shiga cikin wepsite namu sai ya turo mana da littafin ta Email namu [email protected]
♡DUTSEN CIKIN RUWA.....♡ GARGADI:banyarda wani ko Wata yajuya min min wannan kirkirarren labari nawa ba,banyi Dan wani ko Dan Wata ba,sunayen da garuruwa naciki da nasa dukdan su nishadantar dame karatune banyin dancin fuskaba saboda haka kada ajuyamin wani sashe ko wani bangare naciki batare da izinina ba inhar hakan tafaru NAJA ALLAH YA ISA!!!! ..♡..♡..♡ STORY AND WRITTEN BY: HALEEMA G KHALEEL 0⃣1⃣ Cikin sauri-sauri take tafiya kada lecturer insu yarigata shiga, sabida dokarshi ce inyarigaka shiga tom sede katara next,time. Dauke take da lab-cout da sch bag inta dressing inta wanda kusan kullum shine shiganta, gown ne eather Material, Atamfa, ko Ready made kiran Bahrain Oman, ko Kuwait. Yanxunma Gown ce jikinta Sea,green tayane kanta da peach colour veil. Kannan yasha Top-knot. Setashin sanyin kamshi take, wanda bazaka tantance wana irin perfumes take using ba. Akan kwanan dazata sadata da Biology Lab insu tagansu sunata K'us-K'us i. Tai saurin fadin " ````LA ILA HA ILLA ANTA SUBHANAKA INNI KUNTU MINAZ ZALIMIN```." Inda sabo tasaba dahakan dasuke mata koyaya zata hadu dasu sesunyi magananta. That Y! tabama "Innansu labari tace mata tai ta addua duk wani mai nufinta da sharri, in sha Allah baze tasiri a kantaba. Musamman yadda bata shiga abinda bishafeta tun a farkon zuwansu sch in, duk abinda baruwanta bata minding buissnes inta akai. Hasalima bata fiya maganaba bakowa take kulawaba. Hakan yasa dayawa dakacin mates innasu suke ganin girman kai gareta especially Shema da Zuzu. Tun farin karatunsu suke shigemata datagan ba karatunne gabansuba yasa ta ajesu a Side. Hakan yasa suke takun saqa dasu.. A bakin kofan Lab in tatsaya tasaka lab-court inta tana zura Tag inta agaban rigan taji anbangajeta. Tag in yai gefe tai taga2 zata fad'i tai saurin dafa jikin block in. Ko ba a gayamataba tasan bazasu wuce Shema da Zuzuba. Daukan Tag inta tai tasa tashige Lab in batareda ta dubi kowaye yamata hakaba. Tareda qudurcewa a ranta matuk'ar yau aka had'asu Group daya a Practical in bazata shigaba sede yakoreta. Yanadaka gefe yagan duk abinda yafaru yaji tak'ara birgeshi matuk'a shima yarufamasu baya yashiga Lab in anata hayaniya seda practical teacher in yaxo kowa yanutsu. Yai dividing insu Group Group. Allah yataimata group insu daban2, su biyu mata daka ita se Jidda ja'o. Aka fara practical in Tissue Respiration. Tanata hadamasu Apparatus tazo aje ruwa kawai tazubama USMAN BELLO GALADIMA ajikinshi. Gashi dama yabi yasa mata idanu duk abinda take idansa nakanta tun shigowanta dasafe..... To suwaye wadannan?? Kutara kusha labari IN DEDICATION TO MY ANEE AND MISS XOXO...... ✍ ANISA_DIDI🍼🍉😜 [2/18, 10:37 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 26/10, 9:30AM ♡DUTSEN CIKIN RUWA.....♡ Na Haleema G Khaleel Godiya ga Allah. Godiya agareki ANTY AZIZA I GOMBE{```UMMYASMEEN```} Allah yabar k'auna❤ 0⃣2⃣ A haka har suka kammala practical innasu duk da ita atakure take yadda yaketa satar kallanta.. Kiran Attendance malamin yayi kowa yai ficewarsa. Har suka kammala darusan ranar. Agajiye liss tada gida kayanta kawai ta ajiye tashiga band'aki, wanka tai tareda d'auro Alwala. Shiryawa tai tanufi d'akin Innarsu. Zaune tasami Innar tana ta gyaran kayan K'annanta, gefanta kuma Ahmad(deedat) dan,autansu yanata rikici Inna tahanashi fita. sannu da gida inna tafada cikeda ladabi, Innan ta amsa fuska sake. To Rigimau miye kuma? NAJA'ATU tafad'a tareda janyoshi jikinta. Meya faru da d'an Inna? Tace masa tana shafa kansa, alamun rarrashi. Ba Innace tahanani futaba, yafad'a tareda rufe idansa waishi yayi fushi. Haba Deedat banda abunka ai Inna tayi dai-dai datak'i bari ka futa bakaga Magriba takusaba. Kuma ba asan Yawo, yahakuri kaji wataran zamuje unguwa muma ko? Damurna ya amsa yace ah! Har gidansu Anwar zaki kaini muhau lilo ko? Yafara tsalle yana murna yasaki ransa kaman bashiba. Murmushi tai k'asa-k'asa takallo Innar tasu da itama Deedat in yasata dariya. Naja'atu tace Inna gara shima Deedat asashi a Makaranta tunda ankusa d'iban sababbin D'alibai. Wannan surutun da san yawan nasa duk ya ragesu. Ajiyar zuciya Innar tayi hmmm! Yayar,Salim kenan. Domin Innar bata fa'dar sunanta itace 'yarta tafari. Su zauna si hirama seda Najar ta dage. Dan ita Innarsu Al-kunya gareta irin na iyayen daa. Kuma inbatai da itaba dawa zatayi tinda Rayuwar tazama Naka sai naka. Dadin zama sai bare inji Hausawa. Innar tace Allah yakaimu muga yadda za'ayi. Domin Rayuwar gidannan tana bani tsoro. Hakuri zamu kara Inna, wataran sai labari Naja'atu tace tana mai share hawayenta. Mutara domin jin gundarin labarin!!! Didi_Aneesa🍼🍉😜 [2/18, 10:37 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 28/10, 5:07PM ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA*.....♡ Na *Haleema G Khaleel* Godiya sosai *ummyasmeen*. Allah bar kauna❤ WAIWAYE: 0⃣3⃣ Alh,Abdul mu'iz Auwal Getso shine Mahaifinsu Asalinsa 'yan Getso ne dake Gwarzo, su uku mahaifiyarsu Iya Rakiya tahaifa Baba,Barira seshi Abdul Mu'iz da k'aninsa Muhammadu. Dakanan kuma Allah yakar6i abarsa, hakan yasa mahaifinsu k'arin aure. Ya auri Baba Asabe. Har itama tahaifi nata 'ya'yan su biyar hudu mata d'aya Namiji Azeema, Furera, Saudat, Kareema sekuma Umar autansu.. Rayuwa sukai cikeda k'aunar junansu, suntaso duka kansu a had'e. Baba Asabe takula dasu dukansu. Bata yadda wani zaije gidan yaga Alamun ba ita tahaifesuba. Sunsami tarbiya da karatun addini dana zamani dai-dai misali. Har yasamu yashiga F.C.E Bichi ita kuma Barira aka mata Aure.. Haka har lokacin da kowannensu yai aure. " Ta dalilin cigaba da karatunsa yamaidahi Birni". Yafara kasuwanci. "Tinda 6angararen dayake kenan". Yana zaune a unguwar 'Dorayi,Babba. Ba laifi yayi Aure-Aure. "Hajiya Aina'u itace matarsa ta lalle. Tanada 'ya'ya biyar. Tarasu awurin haihuwarta ta k'arshe. Matarsa ta biyu kuwa. ```Auren,zuminci```, akaimasu da ita wato Mama-Lubabatu itama 'ya'yanta takwas dashi. Dakanan ya Auri Momy Lami da Goggo Safiya. Goggo Safiya itama 'ya'ya takwas ta haifa. Tarasu yai su duka "yasanar masu zai 'kara Aure". Bakowo bace kuma face, Ummu-Salma. K'anwa gawani abokin cinikayyarsa dake Gusau. "Wadda itace Innarsu Naja'atu". Jin hakan bak'aramin Tayarwa da Momy Lami hankali yaiba. Ta tada K'ayar baya. "Hakan kuwa yai sanadiyar barinta gidan. Inna Salma itace matar daya auro ta 'karshe kuma yake Matuk'ar santa da tausayinta. "Domin tasha wahala agurin mutan gidan dama 'ya'yansa mata manya dasuke ganin Sa'arsu aka auro." Kuma tanama kansha. Danma tana Hak'uri da kawar dakai gameda abubuwa da dama. ********** Wannan kenan!!! *Didi_Aneesa*🍼🍉😜 [2/18, 10:40 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 29/10, 12:30PM ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA*....♡ *Na* *Haleema G Khaleel* 0⃣4⃣ Banafsha itace Babbar 'ya agidan, Allah yayita mai Larurar, Kurmanta dakabaya ma ta,rasu. Daka ita sai Habiba, se yaya Lawan shine babban namiji kuma 'da na uku duk 'ya'yan hajiya Aina'u ne takuma haihuwar Adam inda A haihuwar Kausar ta rasu. Se rik'onta yakoma gurin Mama Luba. Itama 'ya'yanta takwas. Dina, Fadil, Bahijja, Fahad, Haris, Labiba, Rumaisa da Habibu. Momy Hadiza kuwa 'ya'yanta hudu: Bilkisu, Afiya, Fa'iza se Musa su kadai tahaifa tabar gidan. Inda Goggo Safiya takeda Takwas itama: Hafiz, Idrisa, Mabruka, Madina Bilal, Dauda, Nasir da Juwaira. . Inna Salma, Mahaifiyar su Naja'atu. Tun lokacin datazo gidan, Dina da Habiba sunga Sa'arsu mahaifinsu ya auro suke taya Iyayensu Kishi. Bak'aramin wuya tasha agurinsuba. Gashi bata haihu da wuriba sedaka baya. "Bayan anmasu Aure har Dina tahaihu" da shekara biyu sannan Inna Salma tahaifi tagwaye, Isma'il da Ibrahim. Sannanne haihuwa ta bud'e mata akai-akai. "Ta haifi Naja'atu dak'annanta Kamal, Samiha, Fawad , Salim da Autansu kuma Autan gidan, wato Ahmad(Deedat)". Duka 'ya'yan gidan su 32 ne biyu sun mutu. Naja'atu itace 'ya ta Ashirin da biyar Agidan. Duka in an ha'da da kannanta tara dana sauran d'akin dakuma wadda suke Uwa daya Uba 'daya. "Alh Abdul-Mu'iz yakasance mai yalwatawa iyalansa komi dayake ahakkun Uba shiyakeyi. Makaranta mekyau da tarbiya gwargwadan iyawarsa " Lokacin dayake kan samunsa. "Tinkamin karayan arziki tasameshi. Watarana Inna suka tashi Samiha bata da lafiya, ciwan ido dakyar aka wanke, mata da ruwan 'dumi yabud'u. "Ga Alh, bashida kudi" Sukarasa yazasiyi, Ita ba sana'a ba. dakyar Hafiz d'an Goggo Safiya yasamo mata 'dari hu'du. "Dominshi yana tausayamata" kuma jininsu ya had'u. "Tamaidashi tamkar ita ta haifeshi ita dama bame zafi ba". Sau dayawama inyasamo 'yan ku'di wurin sana'arsa yakan raba biyi yabata, duk abinda yasameshi kuwa na dad'i ko akasin haka zai gaya mata tabashi shawarwari. Kuma yaga fa'idan hakan. Hausawa sukace ```Abinda babba ya hango, yaro ko yahau Dala baze ganoba.``` *Aneesa_didi*🍼🍉😜 Anisadidi.pun.bz [2/18, 10:40 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 30/10, 4:17PM ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA* ♡ *Na* *Haleema G Khaleel* 0⃣5⃣ Da d'ari-hudu da hamsin, tahad'a suka tafi Asibitin, Murtala dake cikin gari, Dukda haka bak'aramar tafiya tashaba, duk dan tarage kudim motan. Aka duba Samihan aka bata magani. Sunsha wiya kafin sudawo. Da dawowarta tatarar da abin mamaki. "K'aninta Sa'ud yazo daka Gusau" . Da farincikinta tatareshi. Dukda bata da wani abu dazata bashi. Koba komi ```Shinfidar fuska.... Tafi ta tabarma```. Balle d'an uwanta dasuke ciki d'aya dashi. Sannu da zuwa sukaima juna. Yakarb'i katin asibitin, segani tai yafuta. Tare dasu Isma'il suka shigo, yasiyo mata magungunan da madara me sanyi. Bayan ya huta yaci yasha. Yacikasu da tsaraba da Mahaifiyarta tahad'o yakamata, kwana2 yai yacikasu da shatara ta Arzik'i. Yakoma Gusau. Haka rayuwa taita tafiya, Inna nacigaba da fuskantar k'alubalen rayuwar gidan iri-iri, da dad'i ba dad'i. Tana cigaba da hak'uri. Sabida 'ya'yanta " sune k'ananu agidan, kuma sune abun a tausaya musu. Naja'atu da yarinta, tin bata fuskantar abunda akema Mahaifiyarsu harta fara ganewa. Dukda tataso cikin gidan yawa. Allah beyita mai hayaniyaba, asalima batada yawan magana. Hakan datakeyi yasa wasu daka cikin yayyunta mata kecemata "Munafuka. Sumimi kasam. Kawai saidai tai murmushi.
Inta gayawa Innarsu tace mata tayi hakuri, 'yan uwantanw." Wataran zasu dena. *bayan shekara5* *Cigaban-labari* Naja'atu yarinyace mai sanyin hali. Duk wasu haleyenta nak'warai tasamosu daka Innarsu. Kyakyawace sosai, farin dangin babansu kawai ta d'akko, hatta yatsunta da sirantarta, na Innane asalinsu fulanin Gusau ne. Akwai dukiyar fulanin. Sedai batada tsayi sosai. Tashare siraren hawayenta. Tana tunanin wannan rayuwa. Wani abubuwanma sabida ganin idon Babannasu ake bari. To inaga yafad'i yamutu! Yazasiyi? Taja nannauyar ajiyar zuciya. Hmmm!! *Didi_Aneesa*🍼🍉😜 Anisadidi.pun.bz [2/18, 10:41 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 31/10, 5:15PM ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA*♡ *Na* *Haleema G khaleel* 0⃣6⃣-1⃣0⃣ Ranar takama lahadi. Bata da sch, bayan ta kammala gyaran dakin Innar tasu, tashare tai moping, se tashin k'amshi dakin yake bakace sunada masu fitsarin-kwanceba. Babban floor ne se dakuna guda biyu da band'aki. Da k'aramin kitchen agefe. Inna da Samiha da ita, a d'aki daya, "d'aya kuma kananun k'annanta mazane su3 ne aciki. K'a'idar Alh ce dazarar yaro namiji yakai shekara 10 -12 za a maidaka waje boys quaters, haka duk sauran d'akunan matan gidan yake. Dukda akwai babban Kitchen, wadda takeda girki ita zatai azubama kowane 6angare. Misalin 10am Hantsi yad'aga, tayi wankanta tanata tashin k'amshi, gefanta ☕ruwan-bunune, da wainar gero taji k'uli😋. Tagama karin safenta, tahau yin tsifa. Tawanke kan, ta gyarashi. Dan dama ita ba ma'abociyan san kitso bace, duk da yawan gashin datake dashi. Kitchen tashiga. Dan taya Innarsu had'a abincin Rana. " Tuwan dawa, da miyar d'anyar kub'ewa taji busashshen kifi. sukayi. Suka kammala. Takaima kowana d'aki nasu. Sannan takimtsa gurin. Dakomawarta d'aki sallah tai, ta d'an shingid'a, Nannauyan bacci yai gaba da ita. K'arar wayanta ne yata data. Hafsa Hussain ce, 'yar ajinsu a islamiyya. "Salamu Alaikum ukty" Daka d'aya 6angaren Hafsa ta amsa, suka gaisa hafsa tak'ara mata tunida Aikin da aka basu cikin littafin ``` *Durusulluggatul arabiyya* ```domin tayi kada tazo a hukuntata cikin wanda basiba. Tad'anyi mata bayani darasun dayadda zatayi. "Sukai sallama. Sesun hadu a islamiyyan. Duk da bakullum take zuwa ba. Amma tana kiyaye kowane abu dazesa a hukuntata. Sauri tai tad'akko jakanta, tafara yin aikin, tai iya wanda tagane, sauran kuma in sunje Islamiyyan kan akar6a takarasa. Wanka tafarama Salim shi kuma Kamal yai nasa suka shirya seda suka jira Samiha ita ma tashirya sannan Naja'atu tasasu agaba sukama Inna sallama 3:30 suka tafi a hanyar islamiyyan, suka hadu da Fawad yayi futu-futu da alama daka fillin ball suke. Salim yace" yaya,Fawad yau bazaka makarantaba? "Ganin kallan da Naja'atu kemasa ya hau sosa k'eya. Yanzun zan shiryo nataho. Yafiye maka de tafad'a. Danshi tin yana yaro inda abinda yafi tsana to ace yatafi makaranta. Tin ana dukansa har akagaji aka basshi. Kunsandw maza dak'in makaranta. Musamman Islamiyya. Sukai gaba suka barshi karya sasu latti. Bayan an idar da Sallah, kowa yai Ajinsu. A Ajin su Naja'atu maza sun zauna matan ko suna tsaye basu sami Tabarma ba, gashi indai Malam yariga yashigo sede su zauna ak'asa. Yadda kua sukeji da gayu,😉(miss u gayu-gayu). Nafisa tatashi sarkin tsiwa😜 aiko tama mazan tatas hadda fad'in basa kishinsu. "Su sunsamo abun zama amma su ko oho. Wani dan ajin Sanusi yaita bata hak'uri. Yafita yasamo masu. Hannun Naja'atu taja dukda ita bame yawan maganabace, se ma abum yabata dariya ganin anja Hafsa,Sady da Nafisa hassan. Aji-Aji sukai tabi, Har suka gano Tabarmassu. Aikan ansha jaraba kafin su kar6o. Wata Fiddausi a ajin ta tashi tanata sirfa masifa, sega Malaminsu Malam,Farouk, yakirasu shima yahau nasa waisu sun had'e kai farare, se rashinji sukai. Nafisa kuwa ta Cuno baki😚(mom heena😂). Yace "kuma karna k'ara ganinku haka batare da kunsa bak'a acikinkuba. Amsawa sukai yace kowa yakoma Ajinsu. Nafisa sarkin mita kuwa tai tayi d'ayan Nafisa da Sady natayata. Sukuwa Hafsa da Najah sede si murmushi. Akasa tabarma kowa yazauna. Suka kara jerewa su biyar a layi. Ita Naja'atu sarkin tsoro k'ok'arin chanja waje take aikua Nafisa tajawota hartana k'okarin fad'uwa abinka da ba k'iba. Muraja'ar Al-qur'an akafara. Hakan yasa kowa ya nutsu. Sukai karatunsu suka gama. Har aka kammala karatun. Malamin Arabiyya yaxo ya ansa Aikinsa dukda bata gamaba, haka tabayar.. "K'arar K'ararrawace ta ankarar dasu. Sunata surutu. Sukai addu'a kowa yatafi. Abakin get in Makaranta ta tsaya jiransu Samiha, suka rankaya sukai hanyar gida. "Kamal bazaka tafi a hankali ba! "Kullum kai kenan kaita gudu ahanya sekace yaro. Bakaganin ko Salim baya abunda kake." Bata ankaraba sejitai Kiiiiiiiy. Mota tai gaba da Kamal... Waiyoo yaya kamal Salim yafad'a da k'arfi. Ita kua Naja'atu tama rasa mizatai. Se hawaye Shaar😥. Saurin Tarota Samiha tai ganin tana neman fad'uwa. Innalillahi kawai taaji ana furtawa😳 Kubiyo didi👉🏽 *Aneesa_didi*🍼🍉😜 [2/18, 10:41 AM] ‪+234 703 962 5239‬: 1/11, 12:18PM ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA* ♡ *Na* *Haleema G Khaleel* 1⃣1⃣-1⃣2⃣ Jitai itama ta fara maimaita ```Innalillahi wa inna ilaihi raji'un```. Bold eyes inta takuma zarowa😳. Sukai saurin k'arasawa inda Kamal yake a yashe, Samiha ce tai k'okarin d'agashi. Razanannen Ihun da Kamal in yasa, bashiri Samiha ta sakeshi. Naja'atu tace Kamal sannu kullum gayama nake kadena gudu amma kak'iji ai kaga irinta. "Kuka yafara yana waiyo Allah yaya k'afata waiyo Inna. Shikuwa wanda yakad'eshi da motan, *mukhtar* ne. Anan unguwar suke. D'ane ga Alh Mahmud Ateeku. Da matarsa Haj Uwani, sun haifi, Mustapha, Zainab se Mukhtar Shine d'a na uku agidansu, da k'annansa Leena, Ummi da Iman autarsu. Mukhtar kyakyawane, kamar shiyai kansa sede bak'i ne shi domin 6angaren mahaifiyarsa dake kathoun a Sudan yayi. Dan wasuma Bak'in-Balarabe suke kiransa a family. Sede yakasance gagararren Yaro ne, duk irin yadda Iyayen nasu suka jajirce akan tarbiyassu. Amma abin nasa k'aruwa yake. Sabida muggan abokai daya had'u dasu. Gangs guda garesu. Na 'ya'yan masu hannu da shuni. Shaye-shaye suke kamar ba gobe. Kotayaya kuwa se annemo kayan maye. Bawanda besansuba. Musamman M.M Ateek dawani Shanto. Shikuwa Maude 'yan zugane. Tinda iyayensa bamasu kud'i bane. Yawanci kullum suna hanyar Gwazaye. Ko kamasu akai yasan abokan zasi belinsa. Shiyasa yake biye masu. Ganin haka se suka yanke shawaran akaishii karatu Dubai. Duk dan arabashi da abokanansa na nan dasuke k'ara janshi cikin sharholiyar rayuwa. Aikam bata chanja zaniba. Sema Wak'a dayaje ya koyo. Sau biyu Alh M Ateek yana kaishi gidan mari, dan yasamu Horo yabar shaye-shaye dayakeyi. Bayan anfito dashi akaro na biyu. Se sukadena bashi kudi akai-akai. Yakoma indai zaiga kud'i saiya d'auka, kowani abu dazaika kudi' tokuwa zai d'auka su siyar da abokanansa. Kawai suse kayan maye. Yanzunma Motar gidan yad'akko ba asaniba, tunda ko mota andena barinshi yahau shi kad'ai.. Yanata Falla gudu, aikam yabige Kamal. Futowa sukai shida abokinsa Wizzy, Mukhtar kuwa yahau Masifa "kawai yara ansakeku a hanya kaman dabbobi. Bakusan me kukeba. Yanzun ni gashinan anjamin 6ata lolacina, a wofi" yanata sababi. Calm down abokina, wixxy yafurta hakan. Suka k'arasa gurin, Samiha kuwa mizatai inba Harararsuba. "Kobakada ido ai se haka malam har dazakana had'a mutane da dabba, sabida bakasan darajar mutaneba" dantasan im Naja ce bazata ce komiba. Shikuwa Mukhtar Mamakine yacikashi. Wannan 'yar yarinyar dabatafi sa'ar Ummi k'anwarshiba take gayamasa magana. Gani sukai yayyansu biyu sunzo ya, Hafiz da Isma'il. Domin sunkusa kaiwa gida. Salim yaruga yafad'a agida. D'aga Kamal in sukai subiyi, yasami gocewar kashi a k'afarsa gashi duk ya kukkuje. Ganin hakan yasa Mukhtar in cewa susashi a motar. Suka tafi kaishi, Asibiti. Ita kuwa Naja'atu k'wak'k'waran motsi kasawa tai, se Hawaye dake tabin fuskarta😪 Ahaka suka k'arasa gidan. Samiha kua se mita take. Dashigarsu Mutan gidan wasu na tsakar gidan sukaimasu jaje da Allah yakiyaye. Masu jaraba kuma, suna tayi. Itadai sum-sum tashige d'aki. Tanaji samiha tanata maidama da Inna yadda akai, da mita akan sanyin yayartasu, abin yai yawa. Wataran ma ko taresu akai za amasu duka ita sedai tai. Shiru. Murmushi Innar tayi. Tace bakomi daka Allah ne. Ai "kema Samiha kidinga hakuri kina rage fad'a da maganannan taki." Ai shikenan Inna, Allah yak'ara kiyayemu, tai band'aki abinta. Bayan magriba, sukaga shiru, basu dawoba. Itadai duk jikinta yai sanyi. Tahau bama Inna hak'uri, "Wallahi Inna Kullum anatafiya shi baze tsayaba sede yaita gudu. To yau tsautsayi se wani d'an unguwannan yabigeshi." Bakomi ai Yayar-Salim Innar tafad'i. Tareda Addu'ar Allah yamasu Albarka yak'ara kiyayewa. Suma su kuma kulawa dakansu suduka... Allah kakara tsaremu Ameen!!!😄 *Aneesa_didi*🍼🍉😜 [2/18, 10:41 AM] ‪+234 703 962 5239‬: ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA.....*♡ *Na* *Haleema G Khaleel* 1⃣3⃣-1⃣4⃣ Su yaya,Hafeez da Isma'il kuwa basu suka daba se wajen 9:PM. Shikuwa kamal Annad'e inda yasamu gocewar, da dressing inda yajijji ciwo. Kwantar dashi sukai d'akin inna. "Ga kayan mak'ulashe da MM Ateeqs yasiyamai, daya saukesu yak'arasa gida". Itakuwa Naja'atu d'aya d'akin inda su Saleem da Deedat suke can takoma tai kwanciyarta. Tabarma Kamal sukwana tareda Inna da Samiha, akan gadon. Shikuwa Mukhtar, duk irin abubuwan dasuka dad'e suna aikatawa, Yau kad'ai yafarajin badad'i abinda yake, yafara tunanin yadda yarinya k'arama zata tsaya tana mayar masa da magana, kuma yakasa d'aukan Action akanta. Duk rashin Mutuncin dayakema 'yan matan dasuke nemansa. Baya biye masu. Duk iskancinsa baya neman mata, abarshi da shaye-shayensa,na syrup tabama se ransa yai mugun b'aci zeta busawa. Yanzun gashi ga Taba amma yakasa busata. Jiyake inama yazama Mutum cikakke, yadda ba mahaluk'in dazai kamasa Raini. Rana ta farko da Mukhtar yaji Nadama tafara shigarsa. Kallan kansa yatsayayi a madubi, meya nema yarasa? Dazai jefa rayuwarsa cikin wannan hali! Harhada duk wasu tarkacen kwalaben syrup wanda yasha da wanda bema bud'asuba yai duk yasa
a shara. Tareda gark'ame K'ofar d'akin nasa danma karwani yaxo yadameshi. *Washegari* Da asuba na idar da Sallah, Liman yayi khud' ar daya saba, wadda duk tak'ara Sanyayama Mukhtar da jiki. Seda gari yafara shaaa, kowa yai Hanyar gidansa. Mustapha da Abbannasu sunrigashi shiga gida, k'arar rufe k'ofar get inne yajuyo dasu. Azatansu Mlm,Madu megadine, ganin Mukhtar cikin fara k'al in Jalabiyya, ba k'aramin mamaki sukajiba. Musamman Abban nasu, tsayawa yai kawai yana binsa da ido. Bek'ara Mamakiba seda yaji Mukhtar in yadurk'usa yana Abba barka da asuba, be amsaba yaigaba abinsa. Ganin haka yasa Mukhtar in mikeya, suka Musabaha da Musthapa. Shima yanata mamakin yaushe rabon da sugan yatashi da asuba ma balle haryaje masallaci. Kowa yai hanyar d'akinsa. Dukda Mukhtar yaso gayamada abinda yasameshi. Abbansu kuwa murna fal ciki yashiga gida yana bama hajia Uwani labarin d'annasu, tareda Adduan Allah yasa Adduar da sukeyi ce ta amsu. Musamman Mukhtar d'in. ``` Wannan kenan``` Tsaye take abakin get in sch insu ```School of science```tana jiran Napep ko Taxi, dan yau lecture d'aya garesu. Jidda Ja'o k'awarta tayafito ta tace tazo su sauketa. Murmushi Naja'atu tai tace suje kawai bakomai. Karta 6ata musu lokaci ga napep nan zata hau yakaita. Tai musu godiya suka wuce. Usman yana gefanta duk wani motsi dazatai idansa nakanta, tasha kamashi yana kallanta. Se yai fuska. Ita tarasa meta tare masa duk yabi ya takurata a 'yan kwanakinnan. Sam kuma da bata ganinshi. Seyanzun. Fitsarin da take ta rik'ewa taji kamar yazubo. Ga napep yataho tanata tsaidashi, segani tai yatsaya agurinsa. Batasan sanda ta galla musu hararaba, tareda cuno d'an tsukakken bakinta. Murmushi kawai yayi harseda kumatunsa ya lotsa, dan duk abinda take idanunsa nakanta. sukai magana dame napep in, yayo inda take, shigewa ciki kawai tai batare da ta fad'a masa ina zaikaitaba, seda sukai nisa tasanarmai da d'orayi Babba zai kaita. *waye usman dinnanne*??? *Aneesa_didi*🍼🍉😜 Anisadidi.pun.bz [2/18, 10:41 AM] ‪+234 703 962 5239‬: ♡ *DUTSEN CIKIN RUWA*♡ *Na* *Haleema G khaleel* 1⃣5⃣-1⃣6⃣ *Waye USMAN*?? *Usman d'ane ga Alh Muhammad Bello Galadima. Dabinai. Asalinsu fulanin k'auyen Dabinai ne dake Gabasawa cikin jihar kano. Alh Muhammad bello da akafi kira da Bello Galadima. Shine Galadima nabakwai agarinnasu. Bayan rasuwar Mahaifinsa Malam Ishak Galadima, tinda yafara jinya se akabawa Bello Rikon,k'warya, saboda shine Namiji duk yayunsa Manya Matane. Seshi dasauran k'annansa. Bayan Rasuwar Mahaifinsu, sarautar Galadiman tadawo kansa. Dukda

Please Login or Register in order to submit comment