Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

💐💐💞💞NU"
💞💞💐 N
💐💐 SA
💞 DA"
💞
Page💐 1
💞
💞DA"
💐💐SA
💞💞💐N
💐💐💞💞NU"




NA



💐 *MEENAT💞 💞UMAR FARUQ* 💐





SHIMFIDA




GODIYA


Godiya ta tabbata ga Allah ubangijin halitta daya bani damar Rubuta wannan littafi, tsirada aminci su tabbata ga Shugaban'mu Annabi Muhammadu (S.A.W)
Da iyalan gidan sa Da Sahabbansa, da wayanda suka bashi gaskiya har zuwa Ranan Alkiyama Amin.



SADAUKARWA


Na sadaukar da wannan littafin ga iyayena "Alh Umar Muhammad da "Hajiya Lauratu nagode kwarai da tarbiyar da kukai Mani ubangiji yasa kugama da duniya Lafia Amin.



Wannan labarin kagaggene bawai yafaru da gaske bane, saidai nayi shine akan irin "mutanan nan masu saurin yanke hukunci batare da bincikeba, nasama wannan labarin Nawa suna DA SANNU dafatan zaya fadakar.



Sannan wannan labarin ina kirane ga masu kudi dasuyi koyi da halin irin Na Alh Ya'u Na KaKa, suka sance masu taimakama talakawa kamar yanda wannan bawan ALLAH yayi acikin wannan littafin.


Wannan shine littafina' nafarko inafata zaya fadakar daku,kuma ban rubuta shi doncin zarafin wani ko wata KO kuma wasuba, saboda haka duk Wanda yaga halayya ko kuma suna sundace dashi to arashine ba dashi akeba nagode.




_edited by Zainuddeen Zain_






-------------------------------------------
® *~PEN WRITERS ASSOCIATION~*


_PEN: THE STRONGEST WEAPON_
-------------------------------------------



Bismillahirramanirhim



Mama! Mama!! Mama!!! Ina mama kam tayi nisa domin kuwa ko motsi batayi.


Tafdijam! Babbar magana... wai Dan sanda ya ga gawar soja.


Ai kuwa tuni Abdul-jabbar ya yi kukan kura ya chakumi wuyan Dan siririn nurse da sai rabon idanu yakeyi a firgice, yana cewa "ai wallahi tun da Kayi sanadiyar mutuwar maihaifiyata, to kai ma sai nayi Ajalinka. Dan iska kawai sai na kashe ka".


ko kafin jama'a su kawoma Dan siririn nurse dinnan agaji, tuni ya fara jin kamshin mutuwa, domin kuwa bakaramin, shake sa Abdul-jabbar ya yi ba.


Dakyar wasu nurses su hudu suka kwache shi daga hannunsa, daya daga cikinsu ne yace "lafia me ke faruwa ne cayode?"



Dan siririn nurse da aka kira da suna Cayode bai samu damar bayar da amsa ba kasancewar yanachan yana kokarin nemo numfashinsa da yake Neman kubucewa daga gareshi.


Abdul-jabbar ne cikin tsananin bacin rai yace "ka duba abun da ya yi Mani", ya nuna musu in da Mama take kwance magashiyyatan



Da sauri suka hada baki suka ce "subhanallahi! Ai mu bamu kula ba sam, ya akayi haka ta faru?"



Gaba dayansu suka nufi in da take kwance. Abdul-jabbar cikin kidimewa bayan ya daga hannunta ya juyo ya kalle wadanda sukayiwo ca a kanta, yace "ta mutu"
💞💞💐💐💞NU"
💐💐💞💞N
💞💞💐N
💐💐SA
💞DA 💞
Page💐2
💞DA" 💞
💐💐SA
💞💞💐N
💐💐💞💞N
💞💞💐💐💞NU"



NA




💐 *MEENAT UMAR FARUQ* 💐



```Dedicated to my lovely sisters may aljannah be your final destination with other Muslims ummah, Ameen.```






_edited by Zainuddeen Zain_





-------------------------------------------
*~PEN WRITERS ASSOCIATION~*


_PEN: THE STRONGEST WEAPON_
------------------------------------------



_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_





✍🏾





Abdul-jabbar ya zabura tareda cewa "ta mutu KO"?


Ya nufi Cayode yace ba fa zan yardaba, har ya fara cakumar wuyansa da niyyar ya kai masa wawan naushi, sai wani yace "Kai Ina fa ganin kamar bata mutu ba".



"Musa yi sauri ka kira doctor" daya daga cikinsu ya fada.



Da sauri Musa ya nufi office din har da sassarfa, sai ga su tareda doctor, da sauri yace "A'uzubillahi! Me yasa me ta"? Sukace "wallahi bamusani ba", daya daga cikinsu yace ina ganin kamar ta mutu fa", doctor yace "what"?



Da sauri ya tsuguna gabanta tareda daga hannunta, yai shiru, cen ya mike yace "Musa Kai maza ka dauko(stretcher) ayi maza a kaita emergency room, oya please hurry up"


Yace "OK sir", da sauri yaje ya dauko, har da hadawa da gudu suka nufi emergency room da ita, doctor na bin su a baya shima Abdul-jabbar yana biye da su, yace "don Allah doctor hide nothing from me, is she dea"?



Ba tareda doctor ya kalleshiba yace "no bata mutu ba", a dai dai lokacin da suka isa emergency room din, har doctor zaya shige room din sai ya juyo, ya dafa kafadar Abdul-jabbar yace "don't worry we will do the best we can to see her alive" yace "OK", da sauri doctor ya shige room din.



Yabar Abdul-jabbar tsaye cikin tsananin tashin hankali da tunani, a ransa kuwa cewa yake "shin idan har Mama ta mutu yaya zaiyi"?



Ji yayi gabansa ya fadi, da sauri ya furta "innalillahi wa'inailaihi raji'un!", yace "ya ubangiji ka ba Mamata lafiya Ameen".



Ji yake kirjinsa yana mashi zafi kansa sai sarawa yake, abubuwa sunyi mashi yawa zucci-zucci sai kai da komowa sukeyi a kansa. Ya kasa me ke yi masa dadi,ga matsalar Humaira Wacce kanta ne ya dawo Nigeria, Ga shi tun bai je ga warware matsar ba sai kuma ga wata ta bullo, duk ya rame yayi fayau dashi kamar yayi shekara yanayin jinya,
Shiru tsawon wani lokaci yana tunani, a ransa sai ya saka wannan ya kulla wanchan.



Cen sai ga doctor ya fito,
kafin doctor ya karaso gurin, Abdul-jabbar ya kare mishi kallo, Dogo ne yanada kiba kadan Wanda takarama tsayinsa kyau, wankan tarwada ne bai cika dariya ba yana saye da farar T-shirt me dogon hannu da bakin wando hannun sa yana rike da lab court, Yai ma Abdul-jabbar nuni da hannu alamar ya biyo shi da sauri, yabi bayanshi zuwa office din, mai girima ne an shinfide shi da carpet, akwai Kujeru masu laushi guda biyar da suka kewaye office din, sai wasu kananan kujeru dake gefe, table din me girmane cike yake da takardu,
Akwai laptop akai sai kuma wani Dan karamin katako me dauke da sunan shi.



Ya kalli Abdul-jabbar tareda zare dan karamin glass din dake manne a ldonshi yace "Bissimilla have a sit,"
Abdul-jabbar yazauna a hankali, tareda karanta Dan Karamin katakon Da akayima rubuta da manyan baki kamar haka, DOCTOR I. S. G. Ya tsurama Abdul-jabbar ido yace "munsamu ta farfado saidai nayi Mata alluran bacci saboda tadan samu Hutu, nan da awa daya zata farfado normal insha Allahu kar ka samu damuwa kaji KO, Saidai wane irin abu ne kai mata Wanda ya sa ta tsananin firgici, har ya sa ta tayi dogon suma haka?"
A dai-dai wannan lokacin ne aka turo kofa aka shigo office din, Dan siririn nurse din nan ne, hannunshi rike da (files) suka juya gaba daya suna kallonshi.
Yayin da Abdul-jabbar yake yi masa kallon tsana, shi kuma doctor kallon tambaya yakeyi masa, Cikin bacin rai Abdul-jabbar yace "wannan Dan iskan shi ne sanadin faruwar komai", doctor yace "kamar ya fa"?



"Muna tsaye muna jiran Result sai ga shi ya kawo yace sai sakamako yanuna cewa ina dauke da kwayoyin cutar nan me karya garkuwan jiki,
wai kanjamau shi ne ta fadi ta suma".



Doctor yace "what"?



Eh! Haka ya fada,
Yakalli Cayode da yai tsuru-tsuru da idanu kamar makaryaci.



Cikin tsananin takaici doctor yace "are you stupid
Shi ne joy chukuma"? Yayi tsuru da ido ba tareda ya bada amsar tambayar da akai masa ba,
Yadaka masa tsawa "Ina magana kayi mini shuru". Ya kalli Abdul-jabbar yace "kai ba sunan ka Abdul-jabbar
Ahmed ba"?


Ya ce "eh! Sunana kenan", ya kara kallon Cayode yace "ba nace ne ka kira shi ba Shi ne kaje Kai abun da ban sa ka ba ko? Saboda tsabar iskanci salon kabatawa mutane aiki ko"? Cayode zai yi magana doctor yace "shut up you stupid, and give me the files"ya mika masa hannu alamar ya bashi files din, Cayode ya mika masa ya karba yace "oya get out of my office, mahaukaci kawai", cikin sauri ya fita tareda cewa "sorry sir".



Abdul-jabbar ya bishi da harara yace "banza kawai Wanda baisan Aikinsa ba",
Doctor ya maida hankalinsa ga Abdul-jabbar yace "don Allah Kayi hakuri, wannan ba shi ne result din ka ba sakarci ne kawai irin Na Cayode, nace masa ne fa ya kiraka, Sha-sha-sha ne aikin da aka sashi daban Wanda yaje yayi daban, please sorry".



Yace "it's OK, dama dai Mamana nake ji", "kar ka damu zata farfado ai very soon inshaa Allahu ba tareda wata matsala ba, then, sai abu na biyu, abokina, damuwarka tayi yawa matuka, har tana barazanar haifar maka da ciwon zuciya, Wanda inhar zaka cigaba da sa damuwa acikin ranka to komai yana iya faruwa. Saboda haka ya kamata ka cire komai daga cikin ranka, Yanzu haka ma dole sai na rubuta maka wadan su magunguna Wadanda za ka samu Relief, saboda condition din da ka ke ciki yanzu.



Ko kadan Abdul-jabbar bai yi mamakin abin da doctor I .s. g. yace ba, dama yasan za'ai haka donmin shi a zaton shi ma doctor zaice masa Abdul-jabbar ai zuciyarka ta kumbura sosai saura kiris ta fashe,
Saboda tsananin tunani da damuwa to kuma sai aka samu akasin haka.
Ya kalli doctor yace "to nagode doctor kwarai da gaske, kuma in Allah ya yarda zan yi kokari nai aiki da abin da kace", yace "OK to Bari na rubuta maka maganin".



Yayi rubutu a takarda ya bashi, ya karba yace "nagode sosai fa, sai kudin Mama nawa zan bayar"?
Doctor I.s.g yayi murmushi yace "ba abin da za a bayar", "a ah doctor ayi haka"? "Eh! ka bar shi kawai ba komai," Abdul-jabbar ya sake yin godiya, A hankali aka turo koda aka shigo doctor ya kalli Wanda ya shigo yace musa ya akayi ne"? "Sir matan nan ce ta farfado", "OK to gani nan zuwa" yace "OK sir" tare sukafita da Abdul-jabbar.
💞💞💐💐💞NU
💐💐💞💞N
💞💞💐N
💐💐SA
💞DA"
💞
Page💐3
💞

💞"NU
💐💐N
💞💞💐N
💐💐💞💞SA
💞💞💐💐💞DA"





NA





💞 *MEENAT UMAR FARUQ* 💐





```This page belongs to my Aunty khadeeja lbrahim Godabe A b u Zaria, pls come back soon we miss youuu```






_edited by Zainudeen Zain_




-------------------------------------------
*~PEN WRITERS ASSOCIATION~*


_PEN: THE STRONGEST WEAPON_
-------------------------------------------



✍🏾



_only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers_




Tana zaune ta zabga uban tagumi sai kace wadda akayiwa mutuwa, gaba dayan su suka karasa wurin doctor, yace "Hajiya kin tashi" tace "umm!"




Abdul-jabbar yace "sannu Mama bata amsaba, saidai tsuramasa idanu da tayi kamar bata taba ganin sa ba.




Ya sake "cewa sannu Mama ya jiki"?



Tayi ajiyar zuciya tareda cire tagumin da tayi, tace "sannu Ina ciwo ne? Ai kai ya kamata Ayiwa sannu ba ni ba, domin kuwa Kai ke dauke da cuta. Yanzu saboda Allah abin da ya kai ka America ke nan"? Nan ta fashe da kuka tana cewa "nikam wallahi da nasan abin da za kaje kayi kenan, tovda ban yar da ka tafi ba, ga shi yanzu ka dauko wa kanka cutar da batada magani. kuma ka sani sarai ita wannan cutar in har takama Mutum to lahira ne direct ba tsayawa, amma shi ne ka kwasowa kanka saboda kasan koka Mutu ba kada hasara KO"? ta sake fashewa da wani sabon kukan"



Doctor yace "kwantar da hankali Hajiya", tace "kyaleni Likita, ai ni wannan yaron ya chuceni", yace "Hajiya da kin saurareni kiji abin da zamfada miki"



Ta fyace majina da gefen zani tareda share hawaye, tace "Ina saurarenka". Cikin shesshekar kuka.
Yace "kina ji ko"?


Ta kada Kai, yaci gaba da cewa wannan ba result din shi ba ne.


Akasi aka samu amma shi baya daukeda wannan cutar".



Ta daga Kai da sauri ta kalli doctor tace "a ah Likita kar fa ka yaudareni kar ka kuskura Kayimani karya"



Yace "Allah Hajiya da gaske nakeyi ai ba zanyi miki karya ba"



Tace "to ya akayi ya rame yayi baki? Na tabbata domin ba kasan shi ba ne kafin ya tafi shi yasa, amma ai ba haka yake ba".



Yace "zazzabi ke damun sa da ciwon Kai shi ne ya sashi ya rame" (ya fada Mata haka ne saboda hankalinta ya kwanta domin idan ya fada Mata gaskiya zata koma rikicewa ne).


Da kyar ya samu ta yarda sannan ta sauko daga kan gado, ta kalli Abdul-jabbar tace "Allah ya rufa maka asiri da yanzu sunan ka gawa".



Ta mayar da dubanta ga doctor tace "to ka bashi magani"? Yace "eh! Na rubuta masa ya siya", tace "to madallah Likita mun gode kwarai DA gaske".



Shikam Abdul-jabbar bai ce komai ba saboda tsananin mamaki, aranshi kuma fadi yake "Ashe Mama tana sonshi haka?
Ah! tana sonka mana ga shi ta nuna damuwarta a kanka,
Daga ance kana dauke da cutar H.I.V duk ta rikice".
Yayi ajiyar zuciya a hankali, hakan yasa yaji sanyi a ranshi yau Mama ta nuna masa kulawa ya saki sanyayyan murmushi.



Tace "to ai sai mu tafi ko"? Yace "to", suka fito doctor ya kara jaddadawa Abdul-jabbar kan yayi kokari ya sayi magunguna, yace "ai zan siya insha Allahu".



Mama tace "Ya sunan Likita ne"? Yayi murmushi yace "sunana Ibrahim", tace "A ah Ashe sunan Babana ne to mungode sosai Dattijon kirki".



Yace "Lah! ai ba komai sukayi musabaha da Abdul-jabbar yace sai anjima, mun gode fa doctor" yace "nima nagode", suka tafi.



Sunkusan fita daga harabar asibitin sai ga Cayode, Abdul-jabbar ya watsa masa harara.



Da sauri Cayode ya matsa gudun kada Abdul-jabbar ya sake shakesa, ita kam Mama bata kula ba har sukafita.



Yabi bayansu da kallo yace "Kai Ka ga Mutum sai karfin tsiya kamar Zaki?, yanzu ba domin su Musa ba ai da tuni na zama Dan gida a barzahu".
Yayi kwaf "Kai wannan guy din akwai shegen karfi,
a tafi dai Allah ya raka taki gona"
(Su Cayode anji Hausa har da su karin magana).



Mama tace "to yanzu sai mubiya Kasayi maganin KO"?



Yace "Mama ni fa akan sauri KO wallet dina ban dauko ba, tun da kika matsamank sai natashi muntafi"



Tace "to ai kai dinne wallahi kamar Wanda bai san ciwon kansa ba, ba kaga yadda kadawo ba ne shi yasa".



Yayi murmushi yace "to mu tafi idan naje nayi wanka da sallah sai naje (LUFHAT PHARMACY) na siyo tunda suna kawo magunguna masu kyau", tace "to Ai shikenan".



Ya tare musu Dan a-dai-dai-ta sahu yace ya kaisu kurmin mashi me adai-dai-ta yaja suka tafi.



Koda suka isa gida Abdul-jabbar dakinsa ya nufa, ita kuma Mama ta shiga cikin gida, "assalamu'alaikum", "a ah! Baba Lami Ashe kin zo"? "Wa'alaikumussalamu", eh! Hajiya kun tafi kenan"



Baba mai gadi ne yace mani maigidana ya dawo, amma Kuma kumfita tareda shi nace to KO lafia"?



"Wallahi maigidan naki ne ya dawo ba lafia, shi ne nace yatashi mutafi asibi".
💞💞💐💐💞NU"
💐💐💞💞N
💞💞💐N
💐💐SA
💞DA"
💞
Page 💐 4
💞

💞DA"
💐💐SA
💞💞💐N
💐💐💞💞N
💞💞💐💐💞NU"




NA




💞 *MEENAT UMAR FARUQ* 💐





```This page belong to my best friends, Maryam Aliyu Bala Mrs Shehu Maigishiri Minna and Maryam Muhammad Mrs Mamman gas knt```





_edited by Zainuddeen Zain_





"Tun da na ga alama ba hankali ya ishe shi ba", Baba Lami tace " rashin isasshen hankali fa, me ya faru ne"? Likita yace "zazzabi ne da ciwon Kai ke damunsa ya ma rubuta ma shi magunguna"



"Allah sarki maigidana yana ina ne yanzu"? Yana dakinsa zai yi wanka ne", "to Allah ya kara sauki" tace "amin".



Ko da ya shiga dakin sai ya gan shi tastas ko'ina an share an goge sai kamshi ke tashi, kamar kantin turare, yayi murmushi yace "Baba Lami kenan Allah dai ya biya ki"



Ya shiga wanka ya dauki tsawon lokaci kafin ya fito, sai da ya gama shirinsa tsaf sannan ya nufi cikin gida, sai faman kamshin turare yake.



Tana zaune tana kallon tashar MBC 2 duk da cewa ba jin abin da ake fada take yi ba, hakan bai hanata maida hankali ga kallon film din da ake yi ba.



Jin kamshin turarensa ya sa ta dago Kai ta kalleshi tareda amsa mishi sallama.
Tace "sannu maigidana ka fita Ashe kuma baka ji dadi ba, to yajiki"?



Yayi murmushi yace "Baba Lami kenan uwargida sarautar Mata ko ankiya bale an yarda, ba fa wani rashin lafia ba ne sosai, zazzabi ne da ciwon Kai, kuma da zarar na sha magani insha Allahu zansami sauki".



Tace "Kai maigidana ai shi ciwo komai kan-kantar shi to ciwo ne, ba ga shi nan ya sa duk ka rame kayi duhu ba? Kaidai Allah ya raba mu da cuta kowane iri ne". Yac "Amin".



"To ai ke baki sanibane", tace "me kenan fa"?
Yace "tunaninki naketayi achen shi yasa kika ga na rame" yakai karshen maganar shi da dariya, ita ma dariyar take yi tace "kaidai fadi gaskiyarka na daure"?
Yace "a sakeni".


"Kodai kana tunanin Humaira"?


A ransa yace "kamar KO kinsani", amma a fili kuma cewa yayi "ga uwargida wake ta amarya"?
Tace "umm-umm! kodai anata amarya wa ya ke ta uwargida", yace "a ah! Tun da ba a kama amarya ba ai kin ga dole a rike uwargida da kyau KO ya kika ce?



Tace "hmmm! To na yarda kadan amma fa kasan halinku maza, da kunyi amarya to kuma shikenan uwargida ta zama kwandon shara".



Ya kyalkyace da dariya yace "Kai Baba Lami harda wani kwandon shara"? Tace "eh! Haka kuke yi sai kaga anatayiwa uwargida wulakanci".



Yace "a ah! Ni kam ba zanyi haka ba", tace "umh-umh! Fa", Yace "insha Allahu", "to shikenan Allah yasa haka amin".



Haka nan sukaci gaba da barkwanci har Mama ta fito.



Yace "ni zamfita zambiya gidan Y.Y.K, saboda bai san na dawo ba, (abokinsa ne Y.Y.k wato Yusuf Ya'u Na kaka)



Mama tace "au! Dama ba kuyi waya ba"?
Yace "eh! Nayi ta neman line nasa ban samu ba", "to ka gaishe mini da Ummi ai duk bayan kwana biyu-biyu yakan kawota ta yini,
(Ummi diyar Y.Y.K ce sunan mahaifiyarsa ne wato Hajiya Karima) yai murmushi yace "to za ta ji, ya kallo Baba Lami yace "uwargidasss na tafi", A dawo lafia Ina gaida amarya domin dai yau nasan Chan za'ayini ko"?



Yai murmushi yace kin Amince in naje na yini a chan kenan"? "Na Amince tun da dai an dade ba a ga juna ba"



"To kin kyauta an gode miki, zamfada Mata cewa uwargidanta na gaisheta, sannan kuma tace ta bar miki ni, duk yafada yana dariya.


Da Sauri tace "ni"? to bamfadi haka ba nikam ba zambar Mata kai duka ba",
Ya fita yana dariya Itama dariyan takeyi hada Mama na taya su.



Da misalin karfe 3:30pm na rana, Humaira ce ke yin wanke-wanke abakin fanfo jikinta ya bata kamar ana kallonta cikin sauri ta kalli bakin kofa, aikuwa sukai ido hudu da mutumin da batai tsammanin ganinshi a wannan lokacin ba, batasan lokacin da ta saki kwanan da ke hannunta ba ta nufi in da yake tsaye, har ta kusa kaiwa gurinsa, ko me ta tuna sai kuma ta ja ta tsaya tayi shuru Chan kuma sai ta fashe da kuka.
💐💐💞💞NU
💞💞💐N
💐💐SA
💞"DA 💞
page6&8 💐
💞
💞"DA
💐💐SA
💞💞💐N
💐💐💞💞NU


NA


💞MEENAT💐 UMAR💐 FARUQ💞



this page belong to All people of kontagora.


---------------------------------------
PEN WRITERS ASSOCIATION

PEN THE STRONGEST WEAPON
----------------------------------------


✍🏾


only the exquisite and whizkid writers are opportune to be pen writers



T"ace dakatafi kabarni mana yau shekara kusan hudu sannan kadawo ,

yakada Kai yace OK shine yabaki damar kibarmani yarinya tafada tarkon wani kato KO?

To aigashinan ya yaudareta ya cuceta DA sauri ta katseshi dacewa cuta kuma? Yace eh cuta mana idan ba cuta da kuma yaudareba, yaza'ai saida yabari tafara sonshi sannan zaya gudu yabar da gyanbo acikin zuciya,

domin Na tabbatar haryanzu baza'arasa sauran son shi acikin zuciyartaba.

Yanzu kiduba kiga yadda yarinya takoma duk tarame sobada Allah,
Kuma dakike cewa natafi nabarku shekara hudu, aisanin kankine saida na shekara biyu agidan yari.

Yace nibaki kyauta maniba wallahi yarinyar daya kamata ace antakura Mata tayi karatu,
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment