Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

��ࡱ�>�� ����������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�Root Entry�������� �F� WordDocument����1R0Table���������Data
�������������������� P���KSKS�1Rmt�������rrGGGG+��#�G����������$��*rGG��GGGG���+��+��+��G+ *BANSAN INDA SUKE BA*
_a halin yanzun_

*NA*
*Jameelah Jameey*

*Yar'mutan kankia cec'�*

*MANAZARTA*
*WRITERS ASSOC*

*Marubuciyar=�G�*
*Nana Jawaheer*
*Gimbiya Hakima*
*Izzah ko mulki*
*Sanadin link*
*A gidan haya*
*�arawo ne*
*Sadaukin burhaan*
*Sanadin soyayyar shan minti*
*Bayi ma �a'�ane book 1&2*
_AND KNOW_
*BANSAN INDA SUKE BA*
_a halin yanzu_


*BISSIMILAHIR RAHMANIR RAHIM*


*Am back again my lovely fan's, fatan zaku anshi BANSAN INDA SUKE BA fiye da yanda nike tunani dan kuwa salon nashi daban yake, dan yazo da abubuwa iri� tsaya gaya maku shi zaku ce cika baki ne, amman na barku ku zaku gaya da kanku=��*


*Chapter one<�9�*

Wata budurwa ce tsaye idonta cike da hawaye tana kallon matar da ke kwance rai hannu ga Allah, ana bata magani, bayan Doctor din ya gama duba lafiyarta gami da yi mata allurar da yake mata kusan kullun,wanda ita har yanzun bataga anfanin yin allurar ba, duk da Allah shike da magani amman har yanzun itadae bata ganin wani cigaba... tashi Doctor yayi tsaye ya mika ma saurayin da ke gefe hannu yana cewa..."congrats Barrister Salim, Alhmdulh jiki ya fara yin sauki cikin ikon Allah."
Shima mike mashi hannu yayi sannan yace, "Masha Allah, Allah dai ya kara bata sauki." Cikin annuri Doctor yace...."Amin ya Allah, ni zan koma hospital abokina ga magungunanta nan Allah ya taimaka." Cikin dauriya Barrister yace....."Amin ya Allah ina godiya."


Bayan tafiyar Doctor, Barrister Salim ya Kalli Salma cikin nuna alama ta rashin wasa a cikinta yace..."yau dai Salma sai kin gaya man wacece ke, sannan kuma wani matsayin wannnan matar take dashi a wajenki." Tsareta da narkarkun idanuwanshi yayi yana jiran yaji abunda Salma zata ce mashi dan ya gaji da zama dasu ba tare da yasan su waye su ba....numfasawa tayi idanuwanta cike da kwalla dan ita yanzun ba wannan ne a gabanta ba, ta lafiyar wannan matar da ke kwance take amman ya zama dolenta yau dae ta gaya mashi wacece ita dan gaskiya Salim yayi hakuri da yayi zaman shekaru dasu yana taimaka masu ba tare da ya matsa mata da jin daga ina suke sannan kuma suwaye su, cewa tayi....."Salim ko baka tambayen ba daman yau nayi shirin na gaya maka wacece *UMMA SALMA MUHAMMAD*, sannan na gaya maka matsayin ta a wajena....


Zagaya Baban parlourn ta kamayi sannan tace...."Ka gyra zama yau zan baka tarihin rayuwarmu nida wannan baiwar Allah." Zama yayi ya maida hankalin shi wajenta ba tare da yace mata komae dan ya �agu ta fara, lura da tayi da hakan yasa ta fara magana..


"Mahaifina ya kasance maikudine na bugawa a jarida, nu biyu ne ya haifa nida yar'uwata Basma, kuma mudin yan biyu ne, na kasance mai bala'in son naganin a makarantar boarding tun Basma bata da ra'ayin zuwa boarding har na cusa ma shi a zuciyarta koda muka gama primary muka zana science and technical, cikin ikon Allah mu duka biyun muka samu addimission a G.G.Sandamu da ke cikin jahar katsina."


Ckin murna nike tsale ina ce ma Basma! "Ye! Ye!! Ye!!! Ke basma gobe ne zamu makarantar boarding fa..da yake ita Basma har yanzun bata ida sa son zuwa boarding a zuciyarta ba cikin tsora tace...."Ke Salma baki jin tsoro? Naji ance boarding mugunta akeyi sosai, ni shiyasa duk bani jin dadi baki daya..."ta ida maganar cikin damuwa da tsaro dan ita bata son abunda zai bata wahala a rayuwa, ni kuwa cikin garaje nace mata,"bangane baki jin dadi ba? Ai boarding duk wanda yayi maka ramawa ake, ai shiyasa nace ma Baffah in zai hado mana provision ya hado mana da dorina, kinga duk waida ta bugemu sai mu rama,kuma duk waida ta samu daukar ruwa, sai muce bamu dauka itama sai ta daukar mana namu, sannan mu hada madara da bornvita yanda muke so, ga kuma sardine muce mo koshi, ba kamar nan gida ba sai Momy ta zuba maka two spoon ba.."
Na ida maganar cikin Murna da yake mun taso cikin gata da kulawa tun daga kan Momy har Baffah, itama Basma ceman tayi cikin murna...''hakane Salma, to tashi mu tafi gidan Zaliha mu anso dinkin uniform din mu..."


Nida da Basma kenan, lokacin muna da kshekara goma sha daya kuma mu *IDENTICAL TWINS NE*baka gane Salma da Basma, saboda kamarmu da tazo daya komai namu iri daya ne harta maganarsu iri daya ce.
Momy kawai take banbance mu, itama a fuskar take gane wani abu ya banbantamu amman ba wanda ya ganshi sai ita daya, dan ko Baffah baya ganemu...... Ita Basma tana da san surutu, amman batada fada, ni kuma Salma mafadiciyace, amman bana cika san yawan surutu ba, to tanan watarana yan gida suke gane mu, da yake wani abokin Baffanmu Alhaji Mala gidanmu yake zaune shi da iyalinshi....Haka muka dauki hanyar zuwa gidan Zaliha dan anso dinki uniform dinmu.
"Assalama Alaikum.'' Cikin dariya Zaliha ta ansa da..."Amin wa'alaikumus Salam"...."Zaliha ina wuni."?...."Lafiya lau yanbiyu kyautar Allah, to yau sai kun gayaman wacece Salma wacece Basma a cikinku, sanann zan baku uniform dinku.. Ta ida maganar tana dariya...Karrab nace mata "nice Salma.".... Sai Basma tace.."Aa Zaliha karki yarda nice Salma itace Basma... nan sai gardama ta kaure tsakaninmu kowa yana cewa nice Salma, haka dai Zaliha tayi hakuri ta bamu dinkinsu ba tare da ta gane Salma da Basma ba, bayan ta bamu muka dawo gida.


"Momy mun dawo."...."to Sannunku da dawowa, kunga yanzun saura ku sawo tsintsiya tunda kun anso dinkin..."cikin shagaSe nace..."Haba Momy mu gaskiya ba wata tsintsiyar da zamu tafi da ita ni har yanzun banga Baffa ya sawo mana dorina ba, amman ana yi mana maganar wata tsintsiya...." cikin faWa Momy tace, dan kuwa bata son muje wata boarding dan ba yanda zatayi ne kawae, cewa tayi...."To tunda kun matsa ku a dole sai kunje boarding ai dole ku tafi da tsintsiya, tunda naga yau wulakanci kuke ji bari na ba Idi mai-gadi ya sawo man dan ban yarda ku tafi ba tsintsiya ba.".....Bayan Momy ta gama yi mana parking tace mu zo mu zauna tayi mana wa'azin tafiya boarding... Nan ta fara yi mana wa'azi kamar haka..
"Kuna jina ko"?cikin natsuwa muka ce a tare "Eh Momy." kamo hanayenmu tayi ta cigaba da cewa."Yauwa idan kuka je boarding bance ku yarda wata tasa maku hannu cikin wando ko riga ba, kuna ji ko."? Sake cewa.. "Eh mukayi, amman Momy duk maiyasa hannu cikin wando wata ko riga ai yar iska ce ko."? Basma tayi ma Momy tambayar cewa Momy tayi...."Eh Basma yar iska ce, ai shiyasa nace maku karda ku yarda ko kuna so ace maku yan iska."?...da sauri muka ce..."Aa bamu so."cikin murmushi ta cigaba da cewa..."sannan idan aka yi maku wanki ku tsaya kayan ku su bushe sanann ku kwashe ku linke abunku... "to Momy......"Sai kuma ku ringa yin sallah kan lokaci da sa dan kwali, karku sake ku zauna ba dan kwali, ko kuna so aljanu su shigeku."?...."Aa mudai bamu so.."Sannan ku ringa yawo da hijab, karku kuskura ku fito ba hijab"to Momy..
"Sai kuma kuyi karatu sosai, duk wanda tayi na daya Baffanku yace shi kadai ya san abunda zai bata, dan haka sai ku dage kuyi karatu karku sake ku chanza position dinku na primary kunji."?
"Eh Momy, nan dai Momy ta kama yi mana wa'azi sai da ta gama yi mana sannan ta barmu muka kwanta dan gobe da safe za'a kaimu school..


Washe gari tun da safe aka shirya mana komai da komai, harda abinci da miya aka akayi mana sannan muka shiga mota muka dauki hanya G. G. S. S. S. Sandamu...
Government Girls Science Secondary school Sandamu, makaranta yan mata ce take karamin hukumar sandamu daura local government katsina state..
Bayan mun shigo cikin makaranta, motarmu tayi parking a bakin gate, nan Baffah yasa aka shigo mana da kayan mu cikin makarantar, nan muka shiga cikin addmintrastion block..
Nan muka shiga office din vice -principal Salisu Nuhu, nan Baffah ya shiga damu ciki office din, aka fara yi mana registration bayan angama Baffah ya nemi alfarma abarmu a class daya, haka akayi mu duka aka kaimu JSS1C, sannan aka kaimu hostel RED HOUSE, bayan angama yi mana komai Baffah ya dauko kudi dubu goma ya ba vice yace "gasunan in kuna bukatar wani abu sai kuyi mashi magana."
Nan dai aka gama komai sanann muka dauki school bags dinmu aka rakamu class din mu...


Bayan an kaimu class, muka shiga class muka samu second roo first sit muka zauna ba tare da mun tambayi ko da mai waje ba... Bayan mun zauna sai ga wata ta shigo class da alamu fitsari tayo, amman tana dawowa taga mutane cikin sit dinta, cewa tayi....."Lafiya Malamai bangane ba? tace mana cikin fada, nima ce mata nayi....."Ko? cikin sigar raini, sannan na cigaba da cewa....."Karki damu zaki gane nan gaba kadan."
Na cigaba da hidimar gabana cigaba da cewa tayi....."To wallahi baku isa ba, sai kun fitarma a sit, tunda na rigaku zuwa.."
Kallonta nayi nace mata"Dan kin rigamu zuwa shine akace ke daya zaki zauna cikin sit din? sai kace daga gidan ubanki kika zo dashi." na ida maganar ina mata kallon banda lokacin mai lokacin ki...."karka manta Salim daman nace maka ni mafadaciya ce, to sai akayi sa'a na hadu da dai-dai ni dan itama ceman tayi cikin fushi da masifa dan ga dukan alamu itama ba daga baya ba wajen fada..... "Gidan ubana? ke har kin isa daga zuwanki ki nemi ki zaganman uban, ke kin san ni wacece a class din nan."?
Kallonta nayi na watsar sannan nace.......



*Muje zuwa..... =ؤ�*


*Yar'mutan kankia cec'�*


Share
Comment
Pls

*BANSAN INDA SUKE BA*
_a halin yanzun_

*NA*
*Jameelah Jameey*

*Yar'mutan kankia cec'�*

*MANAZARTA*
*WRITERS ASSOC*

*Marubuciyar=�G�*
*Nana Jawaheer*
*Gimbiya Hakima*
*Izzah ko mulki*
*Sanadin link*
*A gidan haya*
*�arawo ne*
*Sadaukin burhaan*
*Sanadin soyayyar shan minti*
*Bayi ma �a'�ane book 1&2*
_AND KNOW_
*BANSAN INDA SUKE BA*
_a halin yanzu_


*BISSIMILAHIR RAHMANIR RAHIM*


*Chapter Two<�9�*


*precious<�9�*

Gidan Ubana? Ke har kin isa daga zuwanki ki nemi ki zaganman uba? Ke kin san ni wacece a class din nan."?

Kallonta nayi na watsar sannan nace.....


*Continues<�9�*


"Yo niko nasan ke wacece, ke mutunce kamar kowa daga nan sai kuma mai? Kuma naje na zagi ubanki in kinji haushi sai ki rama tunda naga dai kina da baki." Na ida maganar ina murguWe mata baki....Nan fa dambe ya kacemai tsakanina da wannan yarinya wanda ni har yanzun bansan sunan ta ba balle na gaya maka a lokacin, sai dai daga gani yarinyar itama tana da fadi sosai, muna cikin dambacewa sai ga prefet nan ta shigo nan tasa mu rage tsawonmu, amman ni sai nace... "Ni ba zan rage tsawo na ba, Allah ya bani tsawo sai wani yace na rage wani tsawo wallahi ban rage......kafin na kulle baki na naji ta wanke ni da mari tana cewa...."Ke dan ubanki ni zaki kalla kice baki rage tsawo to bari na cire maki wanann haukan da kika zo dashi daga gida."


Dafe kumatuna nayi ina tunanin mai zan yi ma wannan matar da ta mareni ina cikin haka naji ana cewa....."Kam bala'in nan kika mareta."? Basma ce ta tambaya cikin fushi duk da ita Basma ba cika magana tayi ba, cewa prefect din tayi."....Eh na mareta dan ubanki ko da abunda zakiyi kema �aramar marar kunya.... nan kafin wannan prefect din ta farga Basma ta wanka mata mari lafiyaiye, nima na kara aza mata da wani marin nan muka taso mata mu duka biyun.. Aiko ranar mun sha na jakki, dan mugun bugu tayi mana sai da ta gama bugunmu, sannan ta hada mu mun duka ukun ta tambayemu sunayensu..
"Ya sunan ku? Kuma uban mai ya hada ku fada? Tace cikin tsare fuska....."Ni Suna na Asma'u Bishir.. Sae ni nace
"Ni Hassan Muhammad..sanan Basma tace... "Ni kuma Ussaina Muhammad...."cigaba da cewa prefect din tayi....."To uban mi ya hadaku fada? Asma'u tace...."Yaya Hafsat kawai daga na tafi nayo fitsari na tadda sun zauna man sit wai banda ikon tambayarsu dalili."kallonta wanda aka kira da Hafsat tayi sannan tace....."Ke dawa keda sit din."? Cewa Asma'u tayi...."Bakowa ni daya ce ke dashi." cikin mamaki Hafsat tace ma Asma'u...."To su sauran yan class din baki zama da kowa."? Cikin garaji da tambayar da Hafsat ke ma Asma'u, Asma'u tace..."Ai nice farkon zuwa ajin ni na kamashi sit din."girgiza kae Hafsat tayi dan ta lura idan ta bar class din ba tare da sasantamu ba, ba �aramar rigima za'ayi ba dan mu dukanmu ba daga baya ba shiyasa tace ma Asma'u....."To ga kawaye nan nayi maki daga yau sun zama sit mate dinki kinji ni ko."? Ba dan Asma'u taso ba tace...."Eh naji." maido kallonta Hafsat tayi wajenmu sannan tace...."to ku kuma su Hassana ga kawa nan nayi maku karku sake kuce zakuyi fada da ita ku hada kanku ku zama yan'uwa kunji."... �aga mata kai kawae mukayi dan har yanzun bamu huce akan abunda tayi mana ba, cigaba da cewa tayi...." kuna da Yaya ne."? cewa mukayi...."Aa bamu da Yaya." cewa tayi."ok shikenan wani hostel aka baku."?...."Red house."...."ok indan an tashi daga class ke Asma'u ki taya su kwasar kayan ku kaiman su corner ta kinji."?
"Eh naji." Asma'u tace cigaba da cewa Hafsat tayi."dan haka daga yau kin zama friend din su dan ban san fada...."Kuma ku Hassana Kawai ake kiranku."? Cewa mukayi...."Aa Basma da Salma." murmushi Hafsat tayi sannan tace."wacece Basma? Cewa nayi..."Nice." cewa tayi... "ai bake bace, ni gane ku nike, ce man zakuyi Hassana ce Basma ko Ussaina."sae a lokacin nayi dariya dan na saba ansar wannan tambayar cewa nayi. "Basma ce Hassana sai ni Ussaina." harar Basma ta wurga man sannan tace." lalalala Allah karya take nice Ussaina." nan gardama ta barke tsanina da Basma kowa na cewa nice dai Ussaina..



Tashi Hafsat tayi tana cewa."Ku dai kuka sani kowa ce zan kira Basma ko Salma shikenan ai ko."? �aga kai mukayi a tare sannan muka ce.."Eh." "yanzun ku tashi ankusa tashi dan haka ku taso kuzo a kwashi kayan ku..


Nan muka tafi muka kwashe kayan muka kai corner din Hafsat itace GAME prefect din lokacin..
Bayan mun gama kai kayanmu corner din Hafsat baki daya sannan Ma'u tai tafiyar ta hostel din su dan ta shiryaa.
Basma ta kalleni sannan tace."Salma wai haka zamu zauna cikin wanann dan wajen."? Nima kallonta nayi dan ba haka nayi tsanmanin zanga boarding ba nace."Hmm nima haka nike tunani, ja fa wajen dan karami Basma.." cikin damuwa da rashin sabo da waje Basma tace. "Gaskiya nidai bani iya kwanciya a bisa wannan gadon karfan."



Ni kuwa cikin murna nace."Ni kuma wajen yayi mani kyau fa Basma." bugu ta kawo man sannan tace "ai da man ke Salma kina san wannan boarding din, kawai da kin barmu ai da yanzun muna gida abun mu." Yaya Hafsat ta shigo tace."Basma." cikin rashin kuzari tace. "Naam Yaya Hafsat."... ku dauko towels dinku kuzo ku tafi wanka anjima za'ayi ringing din dinning in kuna so sai kuje ku ansa."


Cewa Basma tayi."Aa mudai mun koshi ko Salma."? �aga man kai tayi sannan nace. "Eh mun koshi." cewa Yaya Hafsat tayi."to ku taso na raka ku
Bayan Hafsat ta kaimu Class, ta wuce class din da take Supervisor...



Nan muka zauna saman dask muna ta shurutu daga zuwanmu ba wanda ya kaini shurutu, Asma'u ce ke biye man itako Basma sai dai tayi dariya idan mukayi abun dariya ita da yan class muna cikin wannan dan bazan surutu sai ga Supervisor din mu tazo..
"Ke zo nan." nan tayi pointing din na tace nazo.. Tashi nay nace...."Gani yaya." harara ta tayi sannan tace...."Surutun mai kuke yi mana cikin class."? Cewa nayi. "Bakomai."cewa tayi... "Kawai saboda iskanci shine kuke saki baki sai surutu kuke yi mana, yaushe aka kawoku dan ni bansan ku ba a cikin class din na."? Cewa nayi... "Yau."... Cewa tayi "OK to daga yau Idan aka zo evening ba'a surutu karatu akeyi kunji."?
"Eh munji." cigaba da cewa tayi."ko kuna san ayi maku repeating."? Dasauri mukace..."Aa wallahi bamu so ayi mana repeating Yaya.".... "to tunda baku san repeating ya zama dole ku bar surutu ku kama karatu dan nan makarantar in mutun baiyi karatu ba repeating ake yi mashi."..."To shikenan insha Allah."...ku tashi ko koma sit ku zauna, amman ya sunanku."?
"Ni Salma ita kuma Basma."..."ok ku tashi kuje ku zauna, wai yan class din nan wacece class captain dinku."? Nan suka ce..."Babu class captain." "ok shikenan yanzun kun kai nawa a class din."?
"Mu hamsin ne yanzun."..."ok ai kun cika ma dan haka ke Salma daga yau kece class captain kina jina."?..."Eh naji Yaya.".. "yan class kuna ji na? Na sa Salma ta zama class captain dinku, ke kuma Salma daga yau ke zaki dunga yi man Noise makers a class kinji."?..... "Eh naji." "sannan ai kin iya yanda ake roster ko."?.... "Eh na iya."..."to zaki yi roster daga Monday to Friday zaki rubuta yan shara banda ke da assistant dinki, sai ki zaba assistant da kanki..
"To na zabi Asma'u.".... "to shikenan ke Asma'u ke zaki ringa taimaka mata kinji."?
"Yaya Zainab naji." cewar Asma'u..... "to shikenan ku dauko litafin ku ku fara karatu, ku kuma su Basma ki samu aran note gun wanda ta'iya note sosai ku kwafa inda akayi baku nan.. "To yaya Zainab..
Nan muka anshi note wajen Asma'u muna kwafa, ita kuma Asma'u tana karatu..
Duty Master sai round yake yana bugun Wanda suka fito waje , filin makarantar yayi shiru kamar ba kowa a wajen kowa sai karatu yake mune bamu tashi ba sai six pm sanann aka tashi, nan fa juniors suka kama jin tsoron bin hanyar hostel, suna tsoran karda a dauke su *HAYA*(mu a sandamu muna cema daukar ruwan seniors *HAYA* )

"Nidai su Basma kuzo mubi ta bayan yellow, wallahi muka bi ta normal hanya haya za'a dauke mu fa."Asma'u take ce mana haka cikin tsoro da yake ita ta kwana biyu tasan yanda ake rayuwar boarding, ce mata nayi.... "Dallah wallahi wanann Asma'un kin cika tsoran bala'i, ba wata hayar da za'a dauke mu, indan ma an dauke mu sai mu basu hakuri mu wucewarmu, Amman Kawai dan saboda haya sai mu shiga daji."
Ce man tayi "Ai ni ba tsoro bane Kawai ina guje mana wahala ne."....Ce mata nayi, "karki damu zo mu wucewarmu."
"To shikenan." haka dai Asma'u ta bimu ba dan taso ba, ita dai taso tabi ta daji tasamu ta shige warta hankalinta kwance...
Muna cikin tafiya muka ji an shako mana hijab mu duka ukun anyi gife guda damu, cema wanda ta ja mana hijab nayi.....




*Muje zuwa..... =ؤ�*

*Yar'mutan kankia cec'�*

Share
Comment
Pls


*BANSAN INDA SUKE BA*
_a halin yanzun_

*NA*
*Jameelah Jameey*

*Yar'mutan kankia cec'�*

*MANAZARTA*
*WRITERS ASSOC*

*Marubuciyar=�G�*
*Nana Jawaheer*
*Gimbiya Hakima*
*Izzah ko mulki*
*Sanadin link*
*A gidan haya*
*�arawo ne*
*Sadaukin burhaan*
*Sanadin soyayyar shan minti*
*Bayi ma �a'�ane book 1&2*
_AND KNOW_
*BANSAN INDA SUKE BA*
_a halin yanzu_


*BISSIMILAHIR RAHMANIR RAHIM*


*Chapter Three<�9�*


*Previous<�9�*

Muna cikin tafiya muka ji an shako mana hijab mu duka ukun anyi gefe guda damu, cema wanda ta ja mana hijab nay...



*Continues<�9�*

"Ke malama lafiya zaki wani shake mana hijab sai kace munyi maki sata."? Senior din tace."Ke zanci ubanki, dan ubanki ni zaki tambaya lafiya."?.... "To bata tambayarki lafiya tunda mun ji an rike mana hijab."Basma take cewa haka, cikin tsiwa dan taji haushin yanda aka rike mana hijab, da yatsa senior din ke nuna ma tana cewa.Kai dan ubanku yaushe aka kawoku G. G. Sandamu."? Harara na dallah mata sannan nace."Oho! Ashe ma tambaya kike."? Tas! Tas! Senior ta wanke ni da mari tana nuna ta da yatsa tana cewa"ai takamarki rashi kunya dan kina JS one ko? To ni ko yau aka haifeki sai naci ubanki, balle ma da hankalinki tunda kina da hakora a bakinki." Yaya Hafsat ce tazo da sauri wajen tana cewa....."Ayya Yansilu, dan Allah kiyi hakuri kannena ne wallahi, sanann yau aka kawo su basu san yanda makaranta take ba." Cikin fada Yansilu tace."Hafsat bala, sunci darajar ki wallahi ko, da yau sai na karya wanann yarinyar dan naga alamun rashin kunya taitare da ita.." Girgiza kai Yaya Hafsat tayi sannan tace.""Wacece acikin su."?.... "Wanann mana." tayi pointing dina..
"Ok Basma ce ko Salma."? "Basma ce." inji Basma da sauri bace. "Aah Yaya Hafsat Salma ce." Cikin fada Yaya Hafsat tace. "ku dai kuka sani ku taho mu tafi, kiyi hakuri Yansilu zanyi masu fada yau din nan na gaya masu yanda makaranta take....."To shikenan, bakomai ya wuce.."


Nan Hafsat ta ja mu ta wuto damu hostel saida ta biya ta kai Asma'u kwanarta sannan muka juyo zamu koma dakinmu, a hanya ta nuna ma mate din su mu sannan muka wuce kwanarmu, Yaya Hafsat ce tace....."Ku zauna, ku fara cin abinci." Turo baki nayi sannan nace....."mun koshi bamu jin yunwa."
"Aa ban yarda ba sai kunci abinci ko na bugeku, tunda kuka zo bakuci abinci ba."
Haka sai da Hafsat ta matsa mana sannan muka ci abinci nan ta fara masu labarin yanda makaranta yake..
"Kuna jina? "Eh munaji..
"Daga yau karku sake zagin wata cikin makarantar nan, Inba haka ba wallahi sai sun karya ku, ba yanda zan yi tunda kuka yi masu rashin kunya..
"To shikenan." Muka ce"sannan hakuri zakuyi dan makarantar nan ana daukar Haya sosai, idan an daukeku kuce baku lafiya baku daukar ruwa kuna da Asthma kunji."? Tace mana, muma ce mata mukayi
"Eh munji." Cigaba da cewa tayi "sannan daga yau indan an taso class inma morning ne ko evening kuje class din mu sai mu taho tare, yanzun ma sai da na biya ta class dinku naga har kun taho."
"To shikenan Yaya Hafsat, "yauwa yan albarkan kanene, yanzun ku tashi na kaiku waje kawayena su ganku, "to mu tafi..

Hafsat sai da ta kai mu gun friends dinta baki daya kuma tana gaya masu muna da Asthma basu daukar ruwa nan akai ta yi mana sannu, daga nan muka wuce massalaci sallahr mangarid, bayan mun dawo muka huta isha'i nayi muka yi shirin night mune basu taso night ba sai goma na dare sannan muka kwanta bacci..
Tun asuba muka tashi mukaje sallah bayan mun dawo daga sallah Hafsat ta bamu ruwan wanka mukayi wanka muka shirya sannan ta bamu potion mukayi kafin mu dawo daga potion ta hada mana abinci..


Zama nayi ina cewa."Wash Allah, wallahi yaya Hafsat mungaji sosai." Dariya tayi sannan tace. "to ya zakuyi Salma ai haka akeyi a boarding dole ayi potion." Cinno baki nayi sannan nace."Amman gaskiya abun da wahala sosai, duk kufuna ya rike sosai." Kama kafar tayi tana cewa."sannu yanzun kuzo kuci abinci mu tafi class lokaci ya kusa..
"To shikenan, yau ma zamu evening."?
"Aa ai yau Thursday ba'ayin evening Fell za'aje ayi wasa, "yauwa da man inasan nayi wasa rabona da wasa tun ina gida.."To yau zaki yi wasa Salma, wani Kala zakuyi in anje fell din."? Shiru na danyi sannan nace."Nidai boli zaniyi kefa Basma."? Cikin jindadi Basma tace."Aa ni kuma gudu zaniyi, ai anayin shi ko yaya Hafsat."?
"Eh duka anayi, yanzun ku tashi mu tafi class..
Haka muka tafi class, nan masu sharar class sukayi nan malamai suka yi mana lesson lokacin tashi nayi aka tashi..
Bayan mun koma hostel wanka mukayi sannan mukayi shirin game, kallon Basma nayi da take son bata mana lokaci nace."Ni Basma kiyi sauri mu tafi kinga karki sa muyi lete." Cikin fushi Basma tace...."To gani nan ai sauri nike jarabatu uwar yanjaraba." Da yake nima nakusa fashewa da haushin tana bata mana lokaci gashi Kuma tace man jarabatu ma'ana uwar masifa fa, ae nace mata nima."ni kike cema jarabatu." Cikin masifa itama tace."Eh din angaya maki sai kiyi uwar da zakiyi masifaifa." Cikin zafin zuciya nace. "kam bala'i dan kinga kwana biyu ina raga maki shiyasa kike gaya man haka ko."? Kallon Banza Basma tayi man sannan ta nuna ni da yatsa tace....."Ai ga fili ga mai doki sai ki rama, da man ai nasan ke baki yafiya." Aiko nan nayo kan Basma

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment