Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

��ࡱ�>�� ���������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������������

 !"#$%&'()*+,-./0123456789:;<=>?@ABCDEFGHIJKLMNOPQRSTUVWXYZ[\]^_`abcdefghijklmnopqrstuvwxyz{|}~�Root Entry�������� �F�WordDocument����1T0Table��������:Data
�������������������� P�,�KSKS�1T������������L9��:::::::�
�C
>�:::�
��
::�
:: 
'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI

Na Rahamat Muh'md Rufa'i Nalele
Bismillahir-rahmanurrahim
Part 2
07038260028


Cikin takaici takashe wayan
Baifi mintina ba ko Habiba tazo
Tace mae yafaru sahiba
Nan takwashe komae tagaya mata
Habiba ta gyara zama tace nifah ina zargin yarinyar nan tana ha'da miki da surkullan Su na QAUYE. Bakiji mah boka ya fa'da ba tace
Tsinanniyar yarinya wlhi natsane ta
Habiba tata6e baki tace nida zakibi shawata dakin fita daga harkarta kibar mata MARWAN 'din
Kefah babbar yarinyace bae kamata kidinga nuna kishinki akan namiji hakaba
Tace lallene mah
Kina nufin nabar mata MARWAN
Tace bazaki iyaba ko
Tace kwarae
Tace danice wlhi bar mata shi zanyi inyi rayuwata Cikin farin ciki da annu'shuwa
Tace abune mae wuya nabar ma wata MARWAN kima dena wannan zancan
Habiba tada'da gyara zama tace
Mezae hana to muje wajan wani bokan.
Tace nifah duk inda zamuje muje indae buqatata zata biya ya rabu da ita
Tace hmm
Mery kenan shikenan
kisa mana rana muje gun nakan dutse
Tace wane sa rana
Da badan inajin tsoran kar MARWAN yatambayi munafukin canba damunje mundawo yanzu
Tace wazae tambaya
Tace megadi man
Tace shikuma asuwa
Tace shi amae fa'dar gsky
Tace aikam
Yanzu dae zan samu lugwigwitaki kowa
Maryam tace
Kedae baki gajiya wlhi
Tace yazanyi nagaji da gwana kamarki
Nan suka fa'da aikata masha'arsu



Tunda MARWAN ya'dau hanya shuru bamae mah kowa magana
bacci yayi awan gaba da Nafisat
Hakanko yaba MARWAN damar kallanta San ranshi
Har yatsaya yasiya mah babanta kayan abinci da hajjiya bata farka ba
Agajiye suka iso qauyan Gidan megari suka sauka
Hajjiya tayi murna da ganinsu sosae
Tagabatar musu da abinci da ruwa mae sanyi tare da suyayyun kaji
MARWAN yayi 'dakin Adamu
Nafisa tazage sae labarae takeba mah hajjiya
Tace yanzu fah na iya turanci
Hajjiya tace
Badae yaran ya hudawa ba
Tace shi.
Kayya banji 'dadiba
Tace yana da da'difah
Tace kukuka sani
Tace ni namatsu naga BABANA
Tace aikam ya kamata dan kunda'de bakuga junaba
Tayi murmushi
Adamu da MARWAN ne suka fito.
Adamu yace kaga matar yayah sae atashi muje gun baba ko tace gidanmu
Yace eh kae
Da sauri tatashi tasa gyalanta
Hajjiya nacewa yanzu ko take maganar shi
MARWAN yazuba mata ido kawae dan
Yanasan kasan cewa ajikinta

Tunaninta da qafah zasu tunda banisa
Amma sae taga sun shiga mota

Akofar gidan nasu taga baban nata yana wankin huluna
MARWAN na tsayawa tafita da gudu tana cewa baba
Shima ganinta yasa fuskarshi tahaske da fara'a yace Nafasatu
Tace na'am.baba
Yace kece tace nice baba
MARWAN da Adamu suka duqa gaida shi
Ya'amsa Cikin kulawa.
Yace mushiga ciki
Nan suka shiga
Da baba Larai suka fara arba duk suka gae sheta ta'amsa fuska 'daure
Nafisa taqara gae da ita tace haba yarinya kingae sheni na'amsa to miye zaki da'da damuna
Nafisa tace kiyi hakuri Babah ina lantana tace tana 'daki tace to bari mugaisa da baba nazo
Taja tsaki batace komae Ba
'dakin Babanta tashige dan Su MARWAN tuni sunyi ciki
Nafisa takalli Baban nata tace yajikinka yace da sauqi
MARWAN da Adamu suka ha'da baki wanjan cewa Allah yaqaro sauqi
Yace amin
Nan baba yadinga jansu da hira dan gsky yaji da'din gananin Nafisa shar da ita
Can Su MARWAN suka mishi sallamah zasu tafi yace yau she zaku tafi
MARWAN yace dayau amma sae gobe
Yace Allah yakaimu yace amin
Suka fita
Baba yace da Nafisa
Bawata matsala ko tace bakomae wlhi inajin da'dina
Yace to madalla
Wani yarone ya keta shigowa da Kaya 'dakin Baban
Sanda yagama shigowa dasu tsaf baba yace kayanki neko.
Tace eh maman ya MARWAN ce tace akawo muku
Kayan abimcinko inaga shiya siya
Baban yafito dan ya mishi godiya amma sunyi nisa
Yadawo yana samae albarka
atamfufine kusan goma les biyu ga kuma shadda uku sune kayanda Momy tabayar
Kayan abinciko ko buhun shinkafane da katan 'din taliya tare da semo harda mangya'da
Yace Allah yashi musu albarka
Tace Ameen
Baba ka'dau shaddodin yace to kinga sae abamah
Hassana biyu mairo ma biyu
Tace zan bama maman Fatsima les 'daya Fatsima nabata atanfa ko
Yace eh yayi kyama ha'da mata da kayan abinci tace to
Yace sauran Kayan sae aba Larai
sukaci gaba da hirarsu hankali kwance

Larai ko
Tadae gane MARWAN shine mijin Nafisa
Amma Sam bata gane Nafisa bah
Tunda yaran nan yafara shigowa da Kaya jikinta yayi sanyi dan bata da'de da yima Baban Nafisa gorin yaqi kayo musu abinci ba
Tafara tunanin kayan waye
Can dae takasa 'daurewa tashiga 'dakin sae ganinta sukayi kamar anjefuta tace niko Malam Kayan wayene wannan yace mijin Nafisa ne yakawo. Dake tasan bashine dasuba
Ta washe baki
Tace to angode
Nafisa takalleta baba Larai badae San abin duniya ba tace aranta.
Nan baba yanuna mata kasan da yayimah Kayan.
Tahau masifah wae Su hassana asuwa dazae basu hartirmi biyu
Yace haka yaga dama
Tace harda bawa maman Fatsima da Fatsima
Yace eh wannan kuma ra'ayin Nafisane yafa'da yana Mae kallan Nafisa
Tace wannan Nafisa ce
Yace kwarae kinga ikwan Allah ko
Aibasan lukacin data sake Kayan hannunta Ba
Tace Nafisa tace na'am
Tace dama kece
Tace eh
Bata qara magana Ba takwashe sauran Kayan tafita
Baba yace
Kinga abinda 'yar uwarki lantana tayiko
Tace mae yafaru Baba
Yace yarannan yakubu ne yamata ciki yanzu haka tana tare da Cikin Ashe yamata Cikin yafi sau hu'du suna zubarwa
To dake Allah yayi asirinsu saiya tunu shiyasa wannan yaqi fita.
'Yan iskan yara Ashe shiyasa yaqi auranta
Nafisa tawaro ido tace ciki baba
Yace hmmm ke Larai taketa iskantawa togadae iskaci akan 'yarta
Nafisa tayi shuru tana tuna ranar da suka gansu alungu


Aiko Nafisa taga yanda lantana tarame tayi baqi irin da ita

Su hassana sae nan nan sukeyi da Nafisa sunata murnar Kaya
Abin yabama nafisa mamaki yanda suka kulata kodae sundena jin tsoran baba larai ne
har gidan fatsima Nafisa taje bayan taje gun mamanta
takoga sameta da kyakkyawa 'danta kuma taji da'din ganinta sosae
Tace Nafisa kinga yanda kikayi kyau kuwa tace Allah tace wlhi kamar ata6aki jini yafito ga 'yar qibar da kikayi gwanin sha'awa 6ul6ul dake
Tace kema ai haka tace bankaiki ba
Suka'dan ta6a hira tabata tsabartar
Takomah gida.

MARWAN yasaka Hajjiya agaba akan Lalle tasa wani yaje yakira Nafisa
Dan acewarshi bayasan takwana agidan
Tace to MARWAN
Nantasa almari yakirata
Nafisa nazaune 'dakin babanta tana tunanin lantana Duk tausayinta ya kamata
Almajiran yazo yagaya mata Hajjiya nakiranta
Tace gatanan zuwa
Sanda tajira babanta tagaya Mae
Yayi murmushi yace kiyima Larai sallamah sae dasafe kawae
Hako ko tayi
Tanufu gidan maegari abinta

Bayan sallar isha suna cin abinci da Hajjiya
Nafisa tafara bata lbrin Lantana
Tace duk hakkinkine Nafisa mubar zancan
Ga abincin mijinki can ki kaimae dan naji dawowar shi daga masallaci
Tace to ina na ya Adamu tace zaizo ya'dauka tace to ta'dauka tafita
Da sallama tashiga
Yana kwance yana waya
Yabita da kallo har ta'ajiye
Ta fuskanci da maryam yake waya kishi yakamata
Amma tasa aranta sae takatse wlhi dan haka sae tahaye gadan
Jikawae MARWAN yayi bakinta kicin nashi....
Mak'kiss=؋�'din daya koya mata shita mishi
Sannada tatabbatar maryam tagaji da cewa hello har takashe wayan
Kafin tafara kokarin kwatar kanta amma kash
Tajama kanta
Cukwikwitata MARWAN yahauyi Sam yafita daga haiyacinsa
Allah yane ya kwaceta
Da sauri tayi kofa......
Cikin narkarkiyar murya yace FEENAH...
Tatsaya. Yaci gaba
Zuciyata tacika da qaunarki
Plx kibani ruwan Zuma na soyayyarki
nasan kece zakiban ya gamsar dani
Idan kika barni Cikin ruwan ma'daci zan shiga wani hali
Inasanki inasanki inasanki.........
Wayarshi tayi qara
Maryam CE
Tace banyar ka'daga wayan nan bah tafita
Yabi wayar da kallo tare da murmushi yace kinkae wajan FEENAH


Kallo 'daya Hajjiya tama ta tagane aburkice take
Yanda taga Hajjiya tatsaida kallanta akanta sae tayi tunanin kaddar tazirgi wani abu
Tace ya naganki haka
Cikin in ina tace natsaya magane da wata qawata
Hajjiya tayi murmushi irin nasu namanya tace ayya lpy dae ko
Tace qalau mungasa ne kawae
Tace toma 'dakin mijinki
Nafisa tahaye gado tace aida ya Adamu zasu kwana
Tace kintabbata.
Har dacewa wlhi

Washe gari Nafisa suna karyawa da Hajjiya tace sati zanyi Hajjiya tace ya kamata kam. Dan kin kwan biyu
MARWAN ne ya shigo Cikin shirinsa
ya kalli Nafisa da sauri tayi qasa da kanta tace ina kwana. lpy yace.
Hajjiya tace yana ganka Cikin shiri harma kunkama qaryawa
Yace eh yanzu zamutafi. Ana nemana gun aiki
Da sauri Nafisa takalle shi tace
Ina anan zan qarashe hutuna
Bae kulata ba
Hajjiya tace to Allah ya kiyaye Ku yakaiku lpy
Ke tashi kiha'da kayan ki. Bari naje na dubama ma Momyn taku daddawa tafita
Nafisa tace haba yayah dan Allah
Yace mae kuma nayiba
Taturo baki tace nikabarni naqarashe hutu anan
Yadawo kusa da ita
Yace Dan Allah kitemaken mutafi wlhi idan kika matsamin nabarki bazan ta6a samun nutsuwa taba
Tace amma ya........
Yayi saurin katseta da cewa
Amma Mae my FEENAH dan Allah kiyi hakuri mutafi plx
Takalle shi gsky ne zai'iya shiga wani hali
Haka tashirya kanta badan tasobah
Sukama Su Hajjiya sallamah
Tace ga tsarabarta nan Nafisa tace sun gode

A kofar gidan Su Nafisa MARWAN ya tsaya
suna fitowa daga motar Baban Nafisa yafito
Nan MARWAN yamae bayanin tafiyarsu yanzu
Ya dinga musu addu'a
Nafisa tashiga Cikin gidan tamusu sallamah
Baba Larai ko kallanta batayi bah
Su hassana ne suka amsa mata
Suka bita da'addu'a
Tafito abinta
Baba yace to nafisatu Allah ya kiyaye tace amin
Yace kinga mijinki yaqara ban kudi
Takalli MARWAN wanda yake qoqarin shiga mota tace Allah ya saka yayah bae kulata Ba. Tashige motar itama tanama babanta bye bye
MARWAN yaja motar

Sunyi nisa sosae da QAUYEN
Nafisa takalle shi Cikin narkakkiyar murya tace yahyanah wani zarrr yaji tundaga kansa har babban 'dan yatsansa
yace na'am tace nagode da kyautar da kayimah BABANA
Yace nima nagode da yarje min da kikayi wajan dawowa yau
Cikin shagwa6a tace aiduk abinda zaisaka.....
Yaka tseta da cewa karkisa nayi hatsari pls

Baza kayi bah yahyanah
Yace hmm inajin muryarki har Cikin zuciyata
Shuru tayi bata qara magana ba
Dama shi hakan yakeso dan yasani sarae muryarta kawae tana hai farmae da masifar santa
Ahaka suka iso gidan
Abin mamaki
Sae ga maryam tace musu sannu da zuwa harda cewa tamusu abinci
Ita dae Nafisa shashinta tayi
Dake tana fashin sallah wanka tayi ta miqe agadanta abinta

MARWAN ma wanka yayi yayi sallama
Bayan ya'idarne maryam tazauna gefanshi tanamae fari da ido
Yaqare mata kallo top ce dae da wando ajikinta sae kamshi take
Yace kinyi kyau my luv tace nasani
Mae yahanaka 'daga wayata jiya yace dalili Mae qarfi
Tace wane daliline Wanda yasaka qin 'daukar wayata
Yace ba buqatar kisani dan ciwanki ne
Ta ta6e baki tace
Na dafa muku abinci Mae kyau dan nasan zaku dawo da gajiya
Yace tnx my luv kamar kinsan inajin yunwa
Tayi murmushi mae 'dauke da sakwanni kala kala
Tace muje ko
Yakama hannunta yace tukunna dae dan ina buqatarki
Tayi dariya tace aina'dauka kabu'de Nafisa ne
Yayi saurin runshe ido dan tafama mishi abinda yakeso
Yace nina'isa gaki
Ta bushe da dariya tace Allah ko
Yace yah.
Nan tasakar mae jikinta yayi yanda yakeso da ita
Sanda yasamu nutsuwa yayi wanka yanufi danning
Koda yabu'de abincin da tace tayi maekyau ka'dan yarage yayi amae yayi saurin rufawa
Dan indomie ce da kwae ta ha'da qarni sae tashi yake.
Yace maryam
Da sauri tafito
Yace wannan shine abincin tace eh
Tashi yayi yanufi 'dakin Nafisa
Tabishi da kallo tace zaka sanine daga kae har ita

A betroom yaganta tana bacci hankali kwance. Nafisa Kenan
Bazae iya tashinta bah
Shiyasa yakoma 'dakin maryam .
Tace ina Nafisan yace tana barci.


=ؗ�=ؓ�=ؗ�
Abinda yafaru shine.
Roqar Habiba maryam tayi akan taje tagayama bokan matsalar
Nanko Habiba takar6a taje gunsa. Yabata maganin yace tatabbatar MARWAN da Nafisa sunci maganin a abinci tace to yace
Idan har sukaci to wlhi aure tsakanin Su yaqare sannan ita Nafisan hauka zatayi
Tazo tagayama maryam shinefah
Tayi indomie da kwae

Maryam tace bacci kuma
ayya ya kamata taci abinci tukunna bata bar cikinta da yunwa bah
Yace wae waye zaici wannan abincin
Gabanta yafa'di
Yace kumana
Yace nidae kam bazanci ba ban saniba ko ita
Hankalin maryam in yayi dubu toko yatashi Cikin kissa
Taje tazauna gyefan shi tace haba my honey yanzu shikenan ninadena yin abinci kaci dan Allah
kate maken kaci ko colali biyu
Kaga kafaran tamin kenan yace wlhi bazanci ba kinsan wannan kika shirya kikasa nasake zanci abinci harna bar FEENAH bansata taminba yaja tsaki
Shike nan tasan tunda yarantse bazaici ba ranta 6ace tasa kuka da gudu tayi betroom
Ya qara jan tsaki

Dan gsky yunwa yakeji
'Daukar key'dinsa yayi yaje hotel sae yaga abincin bae mae irin kamshin na Nafisa ba
Amma haka ya'dan cakala bai koshiba yabar musu yasiyama Nafisan dan yasan zata buqata

Har ya dawo bata tashi bah
Ya ajiye mata ya fita
Yanajin kukan maryam yashareta ya shige betroom dinsa

Sae kunsan bayan isha'i sannan Nafisa tatashi. Tako tashi da yunwa ganin abinci yasata ganewa odar Su MARWAN yayi
Takika cikinta
sannan tasa kayan baccinta ha'de da feshe jikinta da turare sannan taqara kumawa baccinta

Can cikin baccinne taji MARWAN yana 'danjan qafarta alamar tafarka tabu'de ido hankali
Yace haba my FEENAH Cikin sanyin murya tace menene yayah
Yace kunsan 10 kenan bazaki tashi ki'dan dafamin wani abuba.
Taqarasa bu'de idan gabaki 'daya tace.
Ina kaci abinci har kakawo min
Yace ba girkin da zae gamsar dani FEENAH inba nakiba
Cikin sauri tature bargon jikinta tatashi kitchen tashiga
Yabita da kallo
Tamae kyau sosae cikin kayan baccin rigace da wando amma shara shara ce yana kallan komae najikinta
Dan ko bure xiya bata saba shiyasa dukiyar shanunta suke karo da juna ya lumshe ido
Tuni sha'awar shi tatashi kuma hankalinsa yatashi
Ahaka yaje dannin yazauna

Dankali tafere cikin sauri tasoya
Gyefe guda kuma tafasa kwae hade da tumatur da albasa da 'dan magi da kori amrif tasoya kwan yayi burbu'di sannan ta'dauki wannan dankalin tazuba akae
Taqara yanka tumatus da'dan citta ya'danyi mintina tasauke tajuyemae
Sannan taha'da mae tie takawo mae

Idanshi ne taga yayi jah
Zatayi magana yace tnx my FEENAH
Tace yahyanah bacci tafa'da Cikin jan hankali
Yace kodai kinsha maganin baccine tace aa wlhi inaganin gajiyar hanyace
Yace to zauna nagama ci dakaina zankaiki bet 'din
Ta zauna
Yanacin abincin yana kallanta
Ahaka yagama yakae kayan kitchen
Sannan yamiqar da ita ya rungumeta sosae
Tuni baccin yanemi wastsake mata
Yace I luv u
Yakama bakinta kiss sosae yamata sae duk jikinta yamutu
Zawa can ya'dauketa cak yakaita gado
Yafara yarata da rigarta
Subhanallah yace
Dan ganin duciyar bulaninta
Sam takasa hanashi akan abinda yakesan aikatawa
Dan talura yayi nisa
Yafasa shan Su Cikin wani salo
Kuka tamae yaso yashareta amma yatsaya
Rumgumeta yayi yana cewa Dan Allah FEENAH kibarni nayi.
Tace ni aa
Zae qara magana taqara samae kuka
Shuru yayi
Can yace sae yaushe zakibarni
Tayimae shuru
Bayasan matsa mata amma yasan idan har takaishi bango bazataji da da'diba
Ahankali yakwantar da ita yafita

Maryam yagani abet 'dinsa yayi mata murmushin dole dan kamar tasan yana buqatarta
Itako ganin datayi yanzufah santa yaragu a zuciyar shi. Dan haka fushi banata bane shiyasa tasauko amma da ba'in Cikin incin abincinnan da sukayi

Nafisa ko MARWAN yatafi yabarta da tunanin shi
Sam sae taji takasa nutsuwa
Dashi takwana aranta




Maryam tagayama Habiba basuci abincin Ba tace
Bakyajin maganane mery wlhi danice futa zanyi daga harkar 'yan iska gaskiya kiyi tunani tace inasan MARWAN Habiba somae tsanani
Taja tsaki tace gaskiya nafara kishin shi kifuta daga harkarsu dan Allah
Tace gaskiya sae nayi tunani
Tace to naji mae kyau
danma kinqi ne amma ga maza nan wa'danda saekin dirje kin za6a sanranki



=ؗ�=ؓ�=ؗ�
'YAR QAUYE KO 'YAR BIRNI =ؗ�=ؓ�=ؗ�
Ahaka komae yaketa tafiya kullun MARWAN da salan da yake zuwa ma Nafisa sam ya fitineta amma duk da haka bata bashi ha'din kae ba
Har hutunta yaqare daqer yabarta takoma skull 'din dan sanda tamishi kuka sosae sannan yakaeta da kansa
Kafin yabarta a skull din ne
Yace zanyi maraicin Ki my FEENAH tace
Baga Aunty maryam ba. Yawatsa mata wani kallo da sauri tasunku yar da kanta
Yace kumafah kin tunamin
Takalle shi
Yace kwarai dan duk abinda narasa agunki inasamu agunta

Qarara yahango kishi afuskarta
ta mur'da kofar motar dan tafita amma taji akwulle
Cikin jin haushi tace kabu'de min nafita
Yace lefin menayi lukaci 'daya kika'dauremi. Haskena (wato fuskarta)
Tace nidae kabu'demin
Ya juwata jikinsa yana cewa am sorry my FEENAH bansan 6acin ranki plx kisake min fuskarki
Taturo baki tace
Nidae kadena min zancan Aunty maryam dan Allah yace kefa kika fara. Tace
To nadena kaema kadena
Yace nadena FEENAH
Yafara kissing dinta taqer yasa keta yace kisa aranki hutun gaba sae kin bani hakkina
Shuru tamae yabu'de mata kofar tafita
Sae Ga Nafisa namae bye bye
Yajah motarsa
Tsayawa tayi cak agun SafiYYa da Halima ne suka dafata afurgice takalle Su

Tasakar musu murmushi SafiYYa tace
kamar bakiso rabuwa da shiba tace kwarae bayanda zanyine
Halima tace nazata Amar ne tace ya MARWAN ne SafiYYa tace muje kici kisha lbr bakiga Halima cikin farin cikiba tace aikam sukayi ciki anan taga Saudat tace shegiya kinga yanda kikayi kyau kowa tace basan sharri
Halima ta dafata da cewa
Nayi farin ciki sosae da samun number Amar gsky ya ha'du sosae
Duk lokacin da naso jin muryar shi sae nafake dake inasan shi Nafisa temakeni
Ta kalleta azuciyarta tace duk ciwanmu 'daya amma ni nafara fita
Afiliko cemata tayi damae zan temakeki tace yauwa
Inaso duk zuwan da zakiyi kidinga cewa Amar ya kawoki haka idan zaki koma yadinga zuwa 'daukarki
Zatayi magana
SafiYYa tace niko nafi san ya MARWAN yazo 'daukarta dan yana birgeni kuma gsky tunda nagansa naji gabana yafa'di......
Agigice=�3� Nafisa taka tseta da tace
Kina sanshi kenan tace gsky ban saniba tukunna
Tashin hankali=�F�<���
Nafisa tashiga cikin sanyin murya tace
Shi yanada mata har biyu kuma suna tsananin sanshi dan Allah SafiYYa karki soshi
Tace bazan ce miki komae bah yanzu sabo da ban fara tunanin shi ba hakan yanuna soyayyarsa bata kusan toni bah
Amma gsky idan zan dinga ganinsa sanshi zae shigeni
Cikin takaici tace bakince baza kiyi soyayya yanzu bah
Tace eh amma kinsan shi so baya shawara sannan ba'acin fariya akansa
Saudat tace yanaga yanayinki yacanja Nafisa
Kirabu dasu kar abin ya dameki
Halima tace muguwa danke baki fa'daba ko
Tace nikowa nafa'da tarkon so
Tunda duk narigaku shiga cikinsa ninasan yayake
Tace niba wannan ba
Nafisa kitemaken Amar yadinga kawoki sannan yadinga 'daukarki kirabu da SafiYYa har yanzu da sauranta. Tunda bata fara tunani bah
Nafisa tatashi tace Halima da wiya Amar yayarda da zuwa kawoni da kuma 'daukata ba amma zanmiki qoqari insha Allah
Ta rungumeta tana cewa tnx my sis
Saudat tace gaskiyne So=ؘ�o yamiki mugun kamu Halima
Tace eh fatana yasoni
Kenifa ina ganin
Zanje gidan Auntyna A kano dan kawae indinga ganinsa
Saudat tayi dariya tace Allah ko
Tace wlhi
Am Nafisa awata yunguwa kuke tace nasarawa
tace Dan Allah nima Auntyna anan take amma jerin unguwar manya aure takeyi anan
Tace OK komae zae zo dasauqi kenan
Tace kwarae
Kae amma naji da'di
Saudat tace Su Halima kullun za'ayi baccin farin ciki kenan
Tace sosae mah
SafiYYa najinsu amma Sam bata da niyar magana






Karatu sukayi sosae
Amma Sam Nafisat bata tare da nutsuwarta dan wlhi batasan Nafisa taso MARWAN
Duk Kansu sunlura wannan dawowar tata akwae abinda yake damunta
Sukance war meyake damunki ne Nafisa takance bakomae
Sukance shine zaki zauna kina tunani
Sae tace ina tuna mahaifiya tace
Anan ma suka San nita marainiya CE


MARWAN ne zaune a office 'dinsha yana tunanin Nafisa
haqiqa qaunarta tamishi mugun kamo
Gashi ya lura yarinyar nasan bashi wahala....
Aminu ne yashigo.
Yace kace zaka neman amma shuru
Yace kae dae bari ina Cikin wani hali wlhi
Yace toh=�3� inajinka
MARWAN yaja tsaki yace wlhi Son yarinyar nanne yamin mugun kamo
Yace wata tarinya yace FEENAH
Dariya takama Aminu batare da ya shirya Ba
Abinko yaba MARWAN haushi yace amma wlhi kae mutumin banza ne
Yace natuna lokacin da kake cewa baka santa katuna
Ya watsa mae harara
Cikin dariyar yaci gaba
Har nacema gaba zaka sota kace kaee barifah maryam CE azuciyarnan katuna
Kicin jin haushi yace plx Aminu bi serious wlhi ina Cikin wani hani
Aminu ya gyara kansa yace kasan harya tafarko ai
Yace wacce hanyace
Yace katuna dae
Kaga masamu baby girl ko boy. Ina maka fatan sa'a
Yace bayan wannan hanyar inasan santa yaragu araina dan wlhi Aminu ganinta kawae yana jefani cikin bala'i
Yace tab idan kuma baka gantaba nanma masifah
Yace wlhi haka abin yake
Nan sukaci gaba da tattaunawa inda shima Aminun yake gayama MARWAN 'din 'yar matsalolin shi sukaba juna shawara
Anan ma yake cemae Zakkiya ma tanasan yakae mata Nafisa
Yace yanzu nikaina kamar najawo hutunsu haka nakeji



Zaune suke suna bitar karatu
Ahalin yanzu Sam Nafisa bata ciki magana ba
Dan duk atsorace
Da SafiYYa
Wata tashigo tace ke Nafisa sugaba na kiranki
Tace ganinan tatafi
Halima tace muje ko Amar ne
Tace to.
Koda sukaje ce mata yayi yayanki ne yakesan magana dake
Suka zauna saeko gashi yakira
Tayi waje Halima tabita
Muryar MARWAN taji
Yana cewa my FEENAH.
Cikin jin da'din muryar tashi tace na'am yahyanah
Wani sanyi yaji shima yace kina wane haline
Tace na 'daya ina halin karatu na biyu ina halin tunaninka yahyanah
Yace gud yayi kyau
Yaushe nema zakuyi hutu tace
Nan da 1 week
Yace yayi dan gsky ina buqatarki tace to mae zanyi yace my FEENAH komae mah
Dan Allah kigaya min kallama 'daya naji da'di
Tace to Allah ya kareka ya kuma barmin kae
Cikin wata murya yace kinasan kasan cuwarki danine
Tace hmmm
Yace kiyi magana
Tace sosae mah
Yace da gaske
Tace hmmmm
Yace idanma baki fa'daba zaki shigo hannu
Cikin mamakinta ya tsinkawo muryarta tana cewa
Inasan in kasance tare dakae yahyanah
Banasan kadinga lesa dani
Yace nima haka my FEENAH wlhi banasan koka'dan kiyi nesa dani ko inzu yanzu na'daukeki
Da sauri tace aa yahyanah kayi hakuri
Shuru yayi
Kayi shuru.
Yace narame FEENAH sosae.
Tace meyasa
Yace rashin abincinki
Tace to Sha kuruminka MY D......
Tayi saurin yin shuru
Yace mekikace
Tace bakomae
Yace Allah sae kin Mae maita
Tace aikaji
Yace banjiba
Tace MY D
Yace sunan yayimin
Tace to shi kenan
Yace bakisan hirar ne
Tace ai bana gajiya da hirarka yahyanah
Yace MY D dae ko
Tace to MY D
Yace

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment