Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

kuka da ta tuno da mahaifinta wanda bata sani ba,kuma shima haka tace aranta a wannan 'kauyen yayi rayuwan sa...kuka tayi sosai kafin ta isohhh Abuja...

Da isajn ta Abuja direct nufahn estate din ta tayi....inda da shiganta ta yi cikin dakin ta na under ground,don ma'aikatan gidan dake mata sannu da xuwa ma kallonsu batayi ba,illah cewa tayi" bata bukatan kowa yanxu,hutu ka'dae take bu'kata...

Don haka kowata ma'aikaciyya tayi waje ha'di da barin Afral,wanda tayi nisa wajen tunanin mahaifin nata.bayan tagama tunsnin ta ne,ta mi'ke ha'di da share hawayen ta,ta nufi toilet ha'di da yo alwalahhh,bayan ta idar da sallah ne baba yasha addu'a sosai.wanda tunda take bata ta6a yimae irin shi ba....
Tundaga wannan rana rayuwan Afral sosae ya kuma chanjawa,hantarar da takemawa ma'akata,tsanan talakan nan nata duk ta sauke shi,don taga asalinta kuma tasan ita 'din ba 'diyar kowa bace...illahh ta manomin kauye...

Sometimes har kiran wasu daga cikin ma'aikatan nata mata takeyi,inda xasu xauna su dinga bata labarai masu saka nisha'di da walwala....
A haka rayuwan Afral din ya chanja gaba 'daya,don su kansu mamaki sukeyi ma'aikatan,amma daga baya tuni suka manta komae,haka xasu xauna suyi ta dariya da Afral din suna raha sosai...



Tun bayan tafiyan su hamma Umar, su Amrah Ammarahhh da Afral suka samu wurin firan su daga wajen estate din nasu,don fitowa kowannen su takeyi daga nata estate din, su nufi wanni wuri mae kama da barander,sae dai banbancin shi da barander shi a tsakiyan gidan yake...kuma suna ganin shaga da mae fita na gidan. Kulllum haka xakaga sun xauna suna shan firansu sosai.....

Wanda a haka suna xaune sukaga shigowan wasu mata,wanda da alama 'yan mata ne su buyu....wani sojane yayi masu iso har inda suke xaune....sai da suka 'karaso wurin su ne Afral da Amrah suka gane su lubnahh ne,wanda gyafe guda feedo ce sae wani shan kamshi take...ha'di da hura hanci...

Ammarah ne da batasan kosu suwaye ba,takalle su hadi da watsar wa,don ta fahimci ko suwaye su tohhh bada arxiki sukaxo wurin su ba.

Wannan sucurityn ne tace" ga matan captin umar din nan...madam anxooohh wajenki ne...ta fa'di ha'di da kallon Amrah.

Ok su waye ne....!!!
Cike dajin haushi rainin wayon da Amrah tayi masu lubnah tace"okay ashe baki ganemu ba? Hmm tohh dama baso muke ae kigane mu ba,don min san a xancen mu ma xaku ganemu har fahimta inda muka dosah.
'Karamun tsaki feedo tayi,inda a tace" enough lubnah....ba dogon xance ne ya kawo mu nan ba,illah wurin wannan 'kannanun halitttun,ta fadi ha'di da pointing din su da yatsah....

Nan tacigaba da cewa" mussaman wannan mae kyaun aljanun...ta nuni ga Amrah da take binta da wani irin kallo.don tasan lubnah amma samm batasan feedo ba.

Feedo ne tacigaba da cewa" suna mufeeda feedo...kuma ni ce bdurwan Umar farouq tun tiltilo....don haka naxo ne naja maki kunne akan ki fita sabgana.kitattara yanaki yanaki kibar cikin gidan nan tun da arxikin ki.don Umar farouq dani ka'dai ya dace ba dake ba...baki isahh kiyi amfani da wannan kyaun aljannun naki wajen kwace mun shi ba,don tun kan yasan ki mufeeda yasani,mufeeda ya so taxama uwar 'ya'yan shi.don haka na baki nan da kwana uku ki tattara kayan ki,ki koma gidan tsoho....

Mtswwwwtss amma anyahhh kina da kwakwalwa kuwa kuwa!!! Gaskiya kamata yayi kafin kuxo nan kufara wucewa asibitin mahaukata don su duba lfyn kwakwalwarki,don ko ba'a fa"da ba da motsiwa...jubiki dallahhh,wae xaiso ha'da xuri'a da mace irinki????
Tohhh kiji na fa'dq maki" hamma umar basa'anki ba ne,ko a hanya balle a aure...kuma wannan yaxama na farko na karshe kar ki kuma kara xuwamun gida....kije chan kisamu dai dai ke....gantalalliya 'yar titi,mae xaman kanshi irin ki....kinga wannan xaku fi marching.

Afral ne ta amshe dq cewa'haba Amrah aeyi shiru kawai,ae bayanda mumini da fasiki sukayi tafiya wuri daya...don kawae aje anemi iri xaifi....

Tsaki Ammrahhh tayi ha'di da cewa'wae ku kun iyahhh basu amsan maganganun su,ae da kun kyalesu ne karku kwasu da ciwon gyambon ciki.don wlh tun da tafara magana warin bakinta ya cika nan wurin....

Dariya Afral tayi ha'di dacewa" ahhh....ohhhhh...." baby Amrahh her mouth is smelling odour....nan take suka hau ya tsinan fuska kaman da gasken nan...Afral ne tace" Amrahh ga hankie ki rufe hancin ki kar ki mana asaran babyn hamma Umar...
Nan take Amrah ta amsa hankien da Afral ta bata ha'di da likawa a kan fuskan ta.

Ammarah ne ta mi"ke ha'di da tsayawa gabansu don gaba daya sun rasa abunyi,don ba'karamun wulakanta sukayi ba.dahhh sun gansu yara sun dauka xasu 6ata masu raine,amma sae sukaga akasin hakan.

Ammarah ne ta fara cewa " daga yau sai rana irin ta yau kar wata daga cikin ku ta kuma shigo mana cikin gida if not kuma,xakuga abun dq xan maku....

Afral ne tace" ki barsu su shiga wlh sae dai babansu ta haifo wasu basu ba,don karnuka xansakin masu su cinye 'yan iska....

Murmushi Amrahh tayi cike da izzahhh tace" hmmm yaohhh dama mae ye amfanin su a duniyan,karuwan titi....ae dama mutuwa xata fi mawa iyayen su sauki abisa rayuwansu,suna xamawa iyayen su xagi...ni badasu xanyi ba,don banada lokacin su duka...

Waigawa tayi inda securityn nan mae suna sharlom take,nan tace" sharlom kike kowa ne,tohhh daga yau duk ranan da wa'inan mutanen suka 'kara xuwa mana gida kk bude masu gett tohh laifin kine,komae ya biyo baya kiyi kuka da kanki.

Don haka maxahhh kifitan mun dasu daga gidahhh...oyahhh Out...!!! "Amrah tace cike da tsawa wanda cikin habxari shalom ta tasa kyayan su lubnah kaman masu laifi suka bar wajen....wanda bakin shalom banda furta sorry madam ba'abun da take cewa...

Bayan tafiyan su ne,duka sukasaka dariya don sukansu sun san sunyi masu wulakanci sosai...


Sai da sukayi dariyansu har ta ishesu,sannan Amrah tace" ke kuma Afral waya fa'da maki ina da ciki da har kk wani 6a6atun iskahhh.
Murmushi Afral tayi ha'di da cewa " kece kike haukanki,ko rannan fah da mukaje gidan mom bakiji suna cewa"allah ya rabu da shi lafiya ba,ko kina nufin baki gane ba.

Shiru Amrah tayi don har ga allah bata san tana da wani abu ba a tare da itahhh,kuma koda mom Rayhana tace haka" samm bata fahimci inda xancan ta ya nufah ba.amma indae cikin ne tohhh babu musu,don ta lura kwana biyu kalan yawan cin abuncin da takeyi....da taci da taji yunwa...kuma ga 'yar kiba da ta kuma...tayi wani dumurmur da itahhh...

Ammarah ne tace"hmmm ae itah bata sani ba ne,tana tw haukan ta,fahhh ki kalla yanda take cin abun ci,ga kwa'dayin tsiya....

Dariya duka sukayi dajin kwadayin tsiyan da Ammarah tace...
Wanda nan take Amrah tace" tohhh ae kema haka...don gomma nimahhh.

Afral ne tace" kai Amrah mae yasa kika ce haka...

Dariya amrah tayi ha'di da ba Afral labarin ranan dataga Ammarah a waje,wae tanajiran wucewan mae a gwalimahhh,dariya duka sukayi harda Ammarahn...

Haka suka cigaba da firansu don tuni sun ma mantq da wasu lubnahhh da mufeeda....



wata biyu umar yayi ya dauki hutun kwana biyu daga gambia akan cewa"xae duba lafiyan iyalin shi...haka aka bashi hutun wanda sae da yadawo Abuja yayi kwana biyu sannan yajuya acewan shi nan da 2 mount xasu dawo...don ankara masu watannin training din nasu...haka Amrah tabi shi da addu'an allah ya tsareshi mata shi aduk inda yake...


A kwana atashi watanni najahhh kuma ranaku na tafiya,kaman yanda lokuta ke wucewa....yau saura kwana biyu 'karim girman su hamma umar,wanda yanxu suna kaduna.
Don acan xa'a 'kara masu girman daga captin xuwa matsayin major...

Koda suka taso daga gambia direct nufahn kaduna sukayi....inda tun ana gobe Ammarah da Afral suka tafi kaduna,don sun matsu da suga maxajen nasu, watanni hu'du da kwanaki ba wasa ba.

Itako Amrahh cewa tayi" baxata ba,sae da su ummu maryam,don haka su sae ranan karin girman nasu xasu tafi....



*~Safiyar littini...~*
Amrah na hango tafe tare da mom zaituna wanda bayan su su mom ne da daddy...cikin shigan su ta alfarma.

Amrah ko sanye take cikin wani irin dakakken bowel less wanda ya amsa sunan sa ko ido basae anfa'da maka ba....

Kallon yasaje da fatan ta matu'ka.don launin dark blue ne da milk...gaba dayan shi dark blue ne sai adon flawers milk...stones kuwa jefi² ne a less din wanda yakuma fito da tsadan shi dakuma ku'din ta.

Simple makeup ne a fuskanta....wanda tayi carving hadi da sama eyelash din ta maskara ta tajesu,suka kuma tayi sosai....man baki tashafa ma bakin ta,wanda batare dq tayi lining ba ya fitar da shape da kansa.sakamakon kiban da tayi jikin nan ya chanja...cikin ta ya bayyan wanda basae anfa'da maka tana da ciki baxaka fahimta...don kowa mamakin girman cikin yake...kace 6 mount ne,amma 4 mount ne,ya bayyana kanshi haka...


Plate shoe tasaka mai tsadan gaske ha'di da yafa 'yar mayafinta mailaunin takalminta milk colour....


Tun da suka isohhh kowa ke binta da kallon sha'awa don ko mahassadi yaga Amrah sae yace tayi kyau....don ni kaina maman teddy sae da nace so cute😘

Nufahn inda su umar suke sukayi inda Ammarah da Afral ke manne da su,don ku jirgawa basason suyi....su kansu sanye suke cikin kayan su na sojoji wanda ba'karamun yi masu kyau yayi ba,dakagan su kasam irin wa'inan segxy guys din nan ne....wanda suka tara komai,kamala,haiba,maxantaka.....da sauran muhimman abubuwa da akeson namji da shi,tohhh su babu abun da basu tara ba...lolz....

Cike da 'doki Afral ta nufi su mom ha'di da masu sannu da xuwa.don tayi matu'kar farin cikin ganin su....

Gaba 'dayan su umar,ammar,afeed....duka sun saki baki suna bin Amrah da ido,ha'di da kallon ma maki🤔
Don basu ta6a sanin Amrahh nada ciki ba,su suna kallonsu Ammarah ne da ciki ha'di da tausaya masu...da sukaga yanda cikin Amrah ya fitoohh fiye da nasu ne yasasu sakin baki cike da mamaki...

Shikan shi gogan Umar bae san tana da cikin ba,don bata ta6a gayamai ba....cike da tausayin Amrah n ya nufota,wanda kallon da su Ammar ke binta dashi yasata jin kunya ha'di da dukar da kai 'kasa.

Mom zaituna ne tace"tohhh wannan kallon fahhh,kunga itahh bamae rako ba,irin matan ku da kullum ba lafiya,suna aukin waya daku....kohhh....

Ummu maryam ne tace"ae dai daga yau ya'kare duka "daukan matan su xasuyi don baxasu barmana ba suyita wahalar da mu....su tafi da su cannn su xauna tare....

Dariya duka sukasa inda suka hauyi masu barka da isowa....

Shiko umar huggging din Amrah yayi ha'di da kama hannun ta suka bar wurin...nufahh can nesa da mutane sukayi inda anan yake ta aukin murnan ganin Amrahn da cikin babyn shi....don haka ganin yan 'ko'karin ta6a mata ciki a cikin mutane yasa Amrah saurin sakatar dashi.....ha'di da mae nuni da mutane.bai bi takan ta ba,har sae da tace" su mom da daddy fah na kallonmu....sannan ya hakura bae taba cikin nata ba...amma yana rike da hannun ta,kaman xa'a kwace mai itahhh....


Matan wasu daga cikin sojojin ne,suke xuwa wurun su hadi da gaisawa da Amrahn, don ba kowa yasan ta ba....haka suka dinga fira da junsnsu.....don basu hamma umar ka'dae xa'akarama matsayi ba.shiyasa wurin yakuma cika sosai.....da mutane...


Da aka fara kiransu hamma umar ne,ya mike ha'di da nufa da Amrah wajen su mom,i da sukuma sukuma sukayi can kan wani dan dandamali....inda shugabannin nasu suke....

Daya bayan daya aka kira sunayen su ha'di da gayan matsayin su,dakuma karin wasu sojoji.... Da alkhairan da ake masu in ankarq masu matsayi....


Abun nasu yatafi a tsari sosai....inda kafin a tashi daga wajen anci ansha....don kowa ka kallahh fuskanshi yana cikin farin ciki ne....

Bayan angama komai ne suka 'dau hanyar gida abuja....inda jiniya da motocin excute ke masu rakiya...

Su daddy kuwa sae da suka shirya walima a gidan hajiya kaka,don anan suka yada xango.....

Sae dare ne sannan kowa yayi gidan sa...wanda acan ma,haka sukayi walima nagani na fa'da,kaman xasu tara gagarumin mutane sukayi....
Inda su Afral antaka haka Ammarah, itako Amrah takasa sam,don tasan intayi rawan xataji ajikinta.don haka sae dai ta dinga binsu da ido....inda suke ta tsokanan ta....suna dariya.don sun san ba rawan zata iyahh ba a yanxu.....

Haka basu koma estate din su ba sae wurin 12 na dare...sannan kowa tayi sasan ta.

A wannan daren umar da Amrah sun nuna mawa juna yanda suke kaunar juna su matu'ka.don a wannan rana Umar yayi kokarin kawar mawa Amrah da kunyan shi datakeji....

Duk abun da yayi mata na kwanciyar aure sae yace itama tayi mae,inda ahaka tun tana jin kunya har ta daina,don a wannnan rana yanda tashayar da umar da'dinta,da ba soja bane,da ba sumbatu ne ka'dai xase mata ba,har da kukan da'di....

Don tissue tasamu ta ajiye a gyefe....wanda takai bakin ta kan burar sa,wanda dai² kan tsinin takam tana tsotsa da karfi,don hakan tafi tado da sha'awa sosai....don haka umar tuni yaficce hayyacin sa yana wani irin gurnani....ha'di da sumbatu....

Itako ganin hakan yasata 'kara kaimi ha'di da cigaba da tsotsan ta,kaman tasamu alawa...inyakawo ruwa ta xuba a tissuen dake kusa da itahh...
Mi'kewa tayi ha'di da xama kan burar sa wanda take xillohhh.xaman datayine yasa su duka sakin wani irin numfashi....wanda haka ta dingayi tana mikewa tana xama akan ta,sosai take sukuwa wanda tuni yafara sumbatun da'di da cewa" plz Amrahh kibarshi wayyoooo!!!!dadi"" Amrhhh xaki kasheni da da'dinki....duda taji shi amma sam takasa da katawa,saboda tasan bai gamsu da itahhh ba,kawae da'din ne yasashi cewa"ta bari....kuma itahhh tana bu'katan hakan....sosai take sukuwa akan abun,wanda duk inta xauna sae ya 'dauke wuta,ta hanyar jan nannauyan numfashi,sannan ya firxar...
Kae bakinta tayi akan nonon shi,wanda a hankali ta fara kamawa a ha'korinta,daya hannun ta na lilaya kan nonon "dayan.dayan kuma tana cixawa sama sama,hadi da cigaba da sukuwaa akan burar sa.


Umar kuwa yarasa bakin magana a yanxu sae gurnani yake....
Haka ta dinga mae stayel iri² don tasan umar bayada saurin gamsuwa don haka shiyasa ta tsuma jikin ta sosai da tsumi mata...

A hankali ta juya shi ha'di da kwanciya ya hauta.wanda nan take yafara sarrafata shima.tun daga saman ta har xuwa kasanta take bi da tafiyan tsutsa.wanda lokaci 'daya ya tsakumo nonon ta ha'di da fara squixing din su....sosae yake matsasu,inda lokaci guda kan nonon nata suka kumburah....sukayi lu6u²...

~*_I'M SOWIE WANNAN PAGEN NA MATAN AURENE PLZ INKE BUDURWACE KARKI KARANTA MUN_*~
~*BADON KU NAYI BA,DON MATAN AURE NE.DON MU'KARU MUKUMA WAYAR DA KANJUNA_*~

Tuni Amrah tafara Ambaliyan ruwa,wanda a hankali ya kai bakin shi kan vargin point din ta,yana tsotsan ruwan dake ambaliya...bayan ruwan ya dakata ne,ya saka burar sa wanda take a tsaye ta kosa tajita cikin kogin da'di....sakata yakeyi ha'di da kuma turata ciki sosai...wanda tuni Amrah tafara kukan da'di...sosai yake saka burar tasa hadi da fitowa da itahhh,wanda haka yadinga yi mata...
Juyawa yayi da itahhh gyafe guda ha'di da mata kwanciyan rufda ciki da itahhh,nan yakuma shigar mata da bananan sa ha'di da shafa duwawunta,yana bubbuugata.....wanda itakuma take kuma turomae da duwawun nata.yana mae kara xura axxakarin sa ciki sosae...
Sosae yake different stiyel da itahhh,wanda a haka tasamu release....

Mi'kewa xatayi amma sae hamman ya kuma jawota da'alama bae gamsu bane....

GAREMU MATAN AURE...BAI KAMATA INKUNA SADUWAR AURE DA MIJINKI BA,DAKINGA KE KIN GANSU,SHIKENAN SHI YAGAMA MAKI AIKI....A'A MAXA YAWANCIN SU BASADA SAURIN GAMSUWA.BAKOWANE YAKE DA SAURIN GAMSUWA BA.DON HAKA INKINASO KISAYE MIJINKI WATOHHH KI XAMA MATARSO DA TATTALI,KIKASAN CE MAE YAWAN BIYAMAE BUKATA,KODA KUWA KE BAKYA RA'AYIN HAKAN....
maman teddyn kuce....
Allah yasa duk abu da na fada baxai xama maku ta tsuniya ba,xakuyi aiki dashi...

Haka Amrahh ta cigaba da biyamae bu'kata,batare da ta nuna gaxawanta ba,wanda a haka har ta samu ya samu release....

A wannan rana Amrah tasha sa albarkan ya umar,inda kalaman soyayya ba iri da kalan wanda bae fa'da mata....haka suka rungume junan su har bacci yayi awon gaba dasu...


Tun daga wannan rana suke bai mawa junan su tatalin juna.hadi da kula da juna.

A safiyar laraba ne Amrah ta shirya tsafff dan taje asibiti a duba masu lafiyan babyn su....
Sanye take cikin abaya tayi rolling inda gyafe guda hamma Umar ne kanshi,na kusa da cikin nata yana kissing ha'di dayin mawa babyn su surutu....Amrah kuwa tun tanajin kunyan yanda yake abun shi a gaban mutane,yanxu har ta daena.don yanxu ma a sit din baya suke xaune.driver kuma najansu.

A haka har suka nufahh asubitin,inda basu 6ata lokaci ba,sukaga doctor kuma yadaubata ha'di da shaida masu lafiyar babyn su.inda anan yake kuma shaida masu watannin cikin nata.7 mount kenan.

Bayan sun fitohhh ne xasu nufi motahhh,itahh dae Amrahh taji hamman nata yayi saurin cewa" leenart......!!!"
Cike da rudu ha'di da mamaki yake kallonta.

Saurin kallon wanda hamma Umar ya ambato sunan ta da leenart Amrah tayi,inda taga wata mata kaman almajira....kayan jikinta duk tsunmoki don duk sun kode hadi da yagewa.......





















More typing....
More Comment....












Maman teddy ce....
[12/29, 9:56 AM] mmn tedy: Typing...





MANAZARTA WRITERS ASSO...


'YAR WAYE???
_Pure love and symphaty story..._

Written by: maman teddy...

~Labarina 'kir'kirarrene,ban yi don cin xarafin wani ko wata ba.inkinga ya shige da rayuwarki tohh akasi akasamu...~

Episode 58 - 59


_________________________,_______


*بسم الله الرحم الر حيم*


Hajiya kaka ne ta kallah Umar farouq ha'di da cewa"mijina maxa fita,tun da allah ya sauketa lfy,kasan bayanda xa'ayi kaganta yanxu,itah kanta ji da kanta takeyi a yau...don haka don allah ku fita kubamu waje...

Ta 'karke maganan ha'di da bin su Ammar da kallo,wanda lokaci guda duk ya fice daga hayyacin shi,er anwa na cikin wani hali...

Mom Rayhana ne taja hannun Umar dayake tsaye 'ke'kamm don baya tunanin iyahh barin Amrahn nasa cikin wannan halin...
Ganin mom ta ru'ko hannun shi yasa shi don dole,bin bayanta wanda daka ga fuskan shi,xaka fahimci damuwa matsanan ci...

Mom ne tajawoshi falon mom zaituna ha'di da 'kara lallashin sa,ta yanda xae 'kara ha'kuri har sae angama kintsata tukunnah da babyn nata...

Hakanan suka ha'kura suka dawo falo suka xauna.suna xaman jiran budewan kofahn mom zaituna...

Bayan ummu maryam ta fito ne daga bedroom din mom zaituna take sanar masu xasu iyahh shigowa...cikin axama duka sukayi cikin bedroom din.

Da shigansu suka cidda babyn daya a hannun mom zaituna tana 'kara gyarata,don da'alama macen ne,sae kuma namijin a kusa da inda Amrahn ke kwance tana bacci...shima tuni baccin yayi awon gaba da babyn...

Saurin nufahn mom sukayi ha'di da 'ko'koarin amsan babyn hannun ta,inda kowa ke rige²n amsan babyn...dariya mom tayi ha'di da cewa" tohhh su Afral anyi 'ya,tohh waxan ba acikin ku...kowa nason ya amsah.dariya Ammarah tayi inda tace" nice xa'aba mom...
Nan Afral ma tace " ni xa'aba mom...

Dariya mom tayi ha'di da cewa" tohhh Afral kici girma kibarma Ammarah... Ta fa'di da mikama Ammarah babyn.

Ammar kuwa Afreed,umar duka nufahn inda Amrah take kwance sukayi ha'di kallonta yanda take sauke numfashi a hankali cike da natsuwa.
A hankali Umar yakae hannun shi ha'di da ru'ko hannun Amrah... A hankali ta soma motsa idonta,wanda nan ta waresu ha'di da saukesu kan hamma umar dasu Ammar...
Murmushi tasakar masu ha'di da cewa ya Afreed!!!...

A hankali ya matso kusa da itahh ha'di da cewa" wow baby kinga yanda kk haifan mana babies kuwa masu kyau...gsky har sun fiki kyau.

Kallon shi tayi ha'di da kalon umar da yake dauke da babyn kusa da itahhh...yana 'kare mata babyn kallo,wanda yake godiya ga allah daya axurta shi da samun wannan yara,don yasan wasu haskene su a rayuwan shi sosai.

Kallonshi tayi ha'di dacewa "wae hamma na hakane...sunfi ni kyau...

Dariya yayo sannan yace" 'kyale Afreed wae shi yanason cemaki babyn nashi sun fiki ne,amma ni ae kya kinfimun kyau...

Dariya tayi sannan tace"yowahh hamma na,don shi kanshi ya Ammar yace mun nidin ae mae kyau ce...

Dariya Ammar yayi sannan yace" no gsky yanxu babyn mu sunfi ki kyau...
Au yaya haka kace? Hmm ae da mgnan hamma xanyi aeki,don shi kadae ya fadi gsky.
Dary duka suka saka,inda haka su Afral aketa fasali anyi 'ya'ya,da an'dau wannan xata aje,ta dau dayan.wanda sam tahana kowa 'ya'yan...don hajiya kaka har fa'da ta dingayi mata,wae ta handame 'ya'ya duka ta ri'ke...

Haka dae su mom keta dariya,don dama sun san Afral da son yara...
_____________________________

A haka Amrah taci gaba da xama gidan mom zaituna, don hajiya kaka tace" baxata koma gida ba,sae ta fita wanka tukun.
Don haka sam Umar baiji da'di mgnan hajiyan ba,shiyafison kullum ya rinka ganin babyn shi da matanshi kusa da shi.amma bayanda ya'iyah hakan nan yayi ha'kuri,wanda sae sai kullum yana cikin gidan mom,don daya tafi xae dawo,har sae.mom tagaji ta ka'da shi,sannan yake rabuwa da su,suyi sukuni.
Su feenart tun ana gobe suna sukaxo.inda anan Amrah ke sanin bikin nasu da ya'karako....don nan kusa xasuyi aure suma,inda feenart xata auri wani babban journalist...sae kuma teemahh xata auri wani babban Archetecture mai suna khaleed...
Niko nace sae mun ha'du a sabo novel dina mae takenan *DEEJAMAR 'YAR FULANI* (deeja my forever till the end of my life...)very soon insha'allah xan xohh maku da shi...littafi mai kirita² makirci ha'di da tsantsan soyayya...niko nace endless love kenan....
Hmm sae mun dae ha'du my real fans...baku labr bana wabane yanxu...

Haka su Amrah sukayi ta farin ciki sosai da jin maganan su teemah...inda haka akayi suna,inda yaro yaci sunan daddy watohh honourable moh'd,sae kuma yarinya taci sunan ummu maryam,inda suke kiranta da Afunnah...shikuma muhammad suke cemae aufahn...

Yara sun samu gata matu'ka wurin iyayen su,don dukansu ba 'karamun 'ko'kari sukayi ba akan haohuwan nata....

Wanda sosae Amrah tasamu gata da kulawa...6aayin mijin nata da su daddy...
Don umar har rabon kujerun makahhh sae da yayi awanan rana.

Anyi barin kudi,don aljihu sunyi kuka,inda Ammar ya biya mawa Amrah kujeran makkah,ha'di da cewa ta fito da mutum kaman goma wanda xata rabamasu kujerun,har da mukullun motahh ya dan'ka mata a wannan rana.

Haka dubban mutane suka taru,inda kowa ya watse yana mae addu'an allah yaraya ya kuma saukan na 'yan baya lfy...

Bayan haihuwan Da sati uku ne,Afral ta haifo ta ta 'diyar mace...

Inda tsakanin su kwana biyu Ammarah ta santalo nata namji...kai wannn shekara kalan farin cikin da wannan familyn suka shiga baxae fasaltuba...don sunyi 6annan dukiya...sosain gaske...wanda saedai muce allah yaraya 'ya'yannasu...
Afral 'yar ta taci sunan hajiya kaka, wato fatima zarahhh,inda Ammarah nata 'dan yaci sunan daddy wato Abdullah...









Maman teddy ce...
[12/29, 9:56 AM] mmn tedy: Typing...





MANAZARTA WRITERS ASSO...


'YAR WAYE???
_Pure love and symphaty story..._

Written by: maman teddy...

~Labarina 'kir'kirarrene,ban yi don cin xarafin wani ko wata ba.inkinga ya shige da rayuwarki tohh akasi akasamu...~

Episode 57


_________________________,_______


*بسم الله الرحم الر حيم*

Cike da tsantsan nadama da takaicin abun da su leenart suka aekata ma Umar, tafara xubar da hawayen nadama dakuma yafiya...
Da'kyar ta bu'de bakin ta ha'di dafara cewa"don allah Umar kiyi ha'kuri da abubuwan da suka faru...nasan ni mae laifi ce a gareka,amma naxo da 'ko'kon neman gafarar ka gareni,kamawa allah kayafemun konaga haske da sasaucin tsansnin rayuwan da nekeci a yanxu.don nasan bakomai bane ke 'dawainiya dani illah hakkin ka...katai makeni kayafemun don allah Umar... Ta 'karshe maganan da rushewa da wani irin kuka mae ban tausayi...
Dafata Amrah tayi cike dq tausaya mata tace" kiyi ha'kuri kidaena kuka don allah,waegawa indq Umar yake tayi inda ta kalleshi ha'di da cewa" plz hamma na kayafemata don allah.

Mayarda black space din shi yayi ha'di da cewa" ni sam ban ri'keta araina ba,kuma indaeni ne komae tayimun na yafe mata,allah ya yafemana baki 'daya.

Yana kaiwa nan ya bu'de furfin mota ha'di da shigewa yana maejiran shigowan Amrahn.

Kallon ta Amrah tayi wanda leenart banda godiya ba'abun da take mawa Amrah. Inda Amrah ke tambayanta mae yakawota asibiti...

Nan leenart ta goge hawaye ha'di da shaida ma ta komai na cutan da takamu da shi,watohh HIV...
Sosae Amrah ta tausaya mata,inda kafin su rabu tayi mata alkhairy sosae,sannan tata fi,zuciyanta fall tausayin halin da leenart take ciki a yanxu....

Niko nace rayuwan duniya kenan komai farare kararre...kashuka alkhairy ka girma ba agaba,hakama sharri koyaya ka aikata saeka tarar da itahh a nan gaba...

Koda suka koma gida haka Amrah ta tasa hamman nata akan yafa'da mata waye leenart!!!...

Badon ranshi nason tuno da itahh ba,yafara gayamata don kawe ya faranta ran Amrahn ne da takeson jin itahh 'din wacece???

Sosae Amrah ta tausaya mawa leenart, inda tayi mata fatan waraka....tun daga nan kullum rayuwansu chanjawa take,kullum suna tare cike da soyayya da kulawan juna..sosae Umar ke ba Amrah kulawa musamman da cikin nata yakai watan haihuwa...
Don gaba 'daya ya dau hutu a wajen aikin nasu...duda bakowa ake baema hutun haka kawae ba,amma shi ya samu,saboda yanxu sune manya...
Kullum yana ma'kale da itahhh,duda yanxu baya kusantanta,kasancewa cikin ya tsufahh sosai,don itama kanta jitake da jikin nata sosai...duda yana bu'katan nata amma kullum yake daurewa ha'di da mata fatan sauka lafiya..don xullumun da kullum yake kwana da tashi da shi akanta,ko itahh mae cikin batayin haka...
Sosai yake bata kulawa wurin excersise da sauran abu buwa,dakuma cin kayan en marmari haka...


Xaune duka suke a falon mom zaituna,inda

Please Login or Register in order to submit comment