Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[1:50pm, 05/05/2016] 📓
📓01 *'YAR JAMI'A*📓📓

_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*


_In Devotion to yuh my Dearies:

*ANEESAH ABUBAKAR RIMI*
*(ANEELURV)*
&
*UMMIEE ADNAN*



Gabatarwa:

Assalamu alaikum 'yan uwa da masoyana baki daya naga irin sakonnin ku naso da na ci gaba da rubutu akan littafina na 'yar jami'a hakan bai yiyu ba sakamakon rashin samun cikakken labarin daga wanda abun ya shafa!yanxu haka an samu gashi kuma xamu ci gaba!kamar kullum LITTAFINA YAR JAMI'A banyi don xagi ko batanci ga wata/wani ba sai don ya xama darasi garemu!allah ya bamu ikon anfana dashi ameen!!
Wattsapp:comment only 08103439416
Visit me @ herwwerhjidderh92.wordpress.com.


Hi Daddy shigowar tane yasa daddy da umma tsayawa daga hirar da suke da mai da kallon su gareta dariyar da daddy ya sakarmata yasa ta kara langwasar da jikinta ta hanyar fadawa jikin umma tana wani shashsheka kamar mai shirin kuka daddy xan wuce scul na ji ance jiya anyi lecture toh ai kinga irinta dama ai nasan xa'a rina kamar na sani nace jiya karkije airport tarar mahaifinki amma kika ki ji ki sani fa wannan makarantar ba kamar ta baya bace dole sai kin kula cewar umma tana kallonta fuska ba yabo ba fallasa tuni hajara ta mike daga jikinta tana bubbuga kafa a kasa tana daddy ka ganta ko ai bashiri daddy yaja hannunta fuuuu suka haye sama yana mai bata baki shigarsu dakinsa ke da wuya daddy yace beauty rufe idonki ki karbi tsarabarki amma fa bayawa kin san ba shiri kika sa na dawo dan naga murnar xagayowar haihuwarki gobe cikin sauri ta rufe tare da cewa toh na rufe daddy dakko min hannu yasaka cikin aljihun riga yaxaro karamar takarda ya bude hannunta ya saka mata yace gashi babu yawa kya iya bude idonki yanxu;ai kamar jira take ta bude me xata gani takarda(check)da rubutun kudi har naira dubu dari biyar,tace daddy wannan fa bade shine na kayan da xan siya na birthday na ba tana fadi tare da bata rai yace haba beauty kamar ni na baki haka a birthday"kawai na shiga scul ne dan ki farin cikin daddynki ya dawo" woooo" ihun da tasa ke nan tana mai rungumesa da fadin sai daddy na wallahi ko garin ba kowa amma fa ki kula maza kisaka a jakarki kafin......bude kofar da akai ne yasa ta yi saurin saka takardar a jaka da fadin bye daddy kam tayi bakin kofa ita bata wuce ba kuma batai magana ba har sai da daddy yace bata hanya fa kar 'yata tai latti matsawar umma yabata damar fita cikin sigar sauri batayarda tayi magana ba sai da takai bakin kofa da sauti mai karfi tana umma xan siya miki ice-cream rufe kofar tai da xura wa mijin nata ido sanin da abinda ya kawota yasa yayi azamar juyawa da bude kofar bandaki murmushi kawai ta saki tace kashiga kafito ina jiranka don akwai maganar da xamuyi!


Abangaren beauty kuwa kamar jira take ta karasa wajen aje mota tana dariya ta bude jaka ta xaro key ta bude motar tare da rufe ta tadau kusan minti biyar tana kallon kanta a madubin motar kafin tunaninta ya koma kan takardar daddy!yanxu toh yau me xanyi wanda yafi na kullum yanda xai sa na wuce duk wata kaza a scul din nan don allah yau sai an bini ko ba'a so hhhhhhhhh!jin dariya kawai kake na tashi kamar tana hira da wata karar wayarta ya katseta daga kogin tunanin data fada ganin wacceta kirata yasata saurin dauka da karawa a kunne tana fadin duk inda kike yanzu ki fito ki tsaya a bakin gate na scul dan yau akwai harka...





📓📓 02 *'YAR JAMI'A*📓📓

_By_*HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*


Harka kuma?ka ga shegiyar gari waya gina ki haka ?gaskiya beauty ba kyau wajen samu kalaman matashiyar yarinya xee-xee kenan wacce ta amsa sunanta! Shike nan dama ina hanya na tsaya gidan mai ne amma yanxu xaki ganni,ok toh sai mun hade haka ta fada tare da kashe wayar tana maida numfashi! Cikin nutsuwa takunna motar tare da kara sautin wakar (u are my african queen) wanda ya bata damar juya kan motar tai hanyar gate gaisuwa baba me gadi ke kai wa da washe baki yana kokarin bude kofar!jaka ta bude ta zaro dubu hudu ta mika masa tai waje ai godiya da kirari wajen baba me gadi ba kama hannun yaro!!


Kofar shiga jami'a cike take da motoci,mashina,kekuna da kuma dalibai matafiya kasa kowa cikin layi don karbar takardar shedar shiga jami'ar(gate pass)hange take tayi ko ta gano inda aminiyarta ta tsaya amma yawan motoci sun hana dole ta kira ta a waya tasanar da ita inda ta tsaya!can gefen titi kadan da gate ta tsayar da motar!gano lambar motar yasa beauty tai saurin karasawa tare da tsayar da motarta,tsayuwarta ya ba xee-xee damar bude motarta da nufowa wajen beauty;ai kamar jira take ta shigo beauty ta saki wata dariya jikake tana fadin ai mun afuwa na jima ko? sarkin fushi kallon data sakar mata yasa tai ajiyar zuciya tare da fadin mene labari!
Sannin kanki ne xee-xee daga haduwarmu wancan satin xuwa yau mun shaku da yawa kuma tamu tazo daya dan haka ina so na ke ta raini a scul yau fiye da yadda na yi satin daya wuce don so nake na zama 'yar jami'a lamba daya da kowa zai so ni a makarantar nan duk da ana cewa sai ka gama tashenka wani bai san da zamanka ba!amma ni beauty kisani da ban nake kuma dole abi ni don salona daban yake tawan!!hhhhhh dariya xee-xee ta saki tare da kallonta tana fadin kina wuta beauty! Naga wani country mall wajen ya hadu amma fa ban taba lekawa ba kawai xamu shiga ki siya ki canja acan tunda akwai wajen sa kaya sai kuma nima asai min nawa ko kuwa??xee-xee tai furucin tana mai watsa hannayenta!hmmn kema kin san wannan ba matala bace ke dai shiga motarki ki biyo ni kawai!!


📓📓03 *'YAR JAMI'A*📓📓
*BY HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*


Haj.Halima ce zaune bakin gado"wato umma tana jiran fitowar daddy daga wanka" tunani fal cikinta ta sak'a wan-can ta kunce wan-can" jin da tayi an watsa mata ruwa a fuska ana dariya yasa ta dagowa tana kallonsa"!har ka fito dear ta fada tana kauda kanta" !juyawa kawai yayi yana fadar ai tunda ba taimako ba dole nai saurin fitowa ba" don nasan ko fita ban gama yiba na fito !jin tayi shiru yasa shi juyowa tare da fadin ki tallafa min wajen shafa lotion mana uwar'gidan!mikewa kawai tayi ta dawo kusa dashi batare data bari sun hada ido ba"tahau shafa masa sai da tagama tsaf tana shirin tashi yace yau kuma fuskar laifi me tai miki kika barta?cikin halin ko in kula ta debo lotion din ta kai hannunta fuskar ke nan ya ruku hannun tare da fadin haba farin ciki na ki shafamin mai tare da kallon kwayar idona shine abinda nafi so sama da komai a yanzu dan nasan baki da musu.
Sannin halin matar tasa yasa ya dago fuskarta suna duban juna yace kiyi sauri mana ina so naji damuwarki fa kallon daya bita dashi ne yasa ta murmushi tana fadin dear kasan lagona da yawa duk damuwata ka iya da ita maza tashi kasa kaya muyi maganar!!murmushi ya saki ai kin san mata da miji sai allah tawan!
*******

Katon katafaren kantin nan na country mall beauty ta tsaya tare da fitowa cikin zumudi don taga lokaci na tafiya!besty yi sauri fito mu shiga ba lokaci fa cikin karamin lokaci suka shiga dauki wan-can aje wan-can" har sai da mai kula da wajen kayan mata ta karaso (area sider) lura da yadda suke bincike kayan tana tambayar baku sami abinda kuka zo nema bane?" naga tun daxu sai bin cike kuke? cikin sauri xee-xee ke labarta mata me suke so!murmushi kawai tayi tare da jan hannun beauty xuwa wani daki"daki ne madai-daici amma fal yake da kaya na alfarma"dubanta beauty tai cike da mamaki tace wow fantastic"nan matar ta dafota tana fadin wannan kayan da kika gani anan d'akin sai manyan mata ke sayansu ga k'yau ga kudi in zaki iya nasa ashirya ki a tailoring room dinmu" ya kika gani?baki kawai beauty ta bude tana kallon matar ai auntyn 'yan gayu kudi ba matsala ta bane ke dai ashirya ni kawai!auntyn 'yan gayu kuma kaji sabon suna cewar matar tana dariya"nan suka fito daga d'akin xee-xee de na tsaye tana kare ma wajen kallo auntyn 'yan gayu ce ta waigo tace kawar beauty ki zabi naki bari na kai ta ciki a gyara ta!toh kawai tabita dashi xee-xee tana kare ma wajen kallo lallai gaba da gabanta wai aljani ya taka wuta!


📓📓04 *"YAR JAMI'A*📓📓

_By_*HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRUNCESS'QUE~DEE*



Shalele na ya kika ga wannan shigar! dagani ba tambaya wannan shine namijin da baya tsufa!dariya suka saki a tare sannan ya dawo gefen gado kusa da ita ya zauna yana mai mata nuni da ta juyo inda yake!uwar gidana mata daya tal gare ni a duniya har lahira inshaallahu haleematu na gaya min damuwarki!Damuwata sanin kanka ne baza ta wuce taka da ta 'yarka ba wallahi dear ina shiga cikin wani matsanan cin hali idan naga yadda kake tafiyar da rayuwa hajara katuna yanxu ba da bace!ace yarinya tun tana karama sai abinda take so ake mata bata san fada ba!har tana ganin kamar kafi sonta akai na gaskiya dear da sake don haka kasan abinyi akanta!ya kamata muzauna muduba rayuwar yarinyar nan don nan gaba fa aure zatai haka zataje gidan mijin nata kuma har ta iya rike 'ya'yanta da wannan tarbiyyar hab.....ke!ke!ke dakata halima wannan ne daman damuwar naki ashe kuwa zaki jima cikinta ko dan bana miki magana kina gani ina kauda kai shiyasa yau kika biyo ni ta haka"?eeyee"?nayi zaton ma kina missing beauty ne din xata je scul ta barmu da kadai ci"ashe ke ba haka ba!toh idan ban nuna mata so ba wa zai nuna mata?ai wannan shine gata!"gata"?gata fa kace dear?wannan ba gata bane wallahi cutar kaine kuma ya kamata ace kasan da haka" inda nima haka aka kawo maka ni ai da nasan yanzu labari ya canja kafa tsaya ka duba maganar nan dear!"dubawar kenan kuma kisani rai na ya baci dan haka idan bazaki iya taimaka min akan tarbiyyarta ba ni zan iya ni kadai !kuma kar naji kar na gani bacin ranki akanta halimatu!

Mekewar da yayi ne yana neman fita rai a bace wai shi me 'ya yasata durkusawa gabansa tana mai sunkuyar da kai!dear dan Allah ka gafarta min kada fushinka yasa na samu fushin mahaliccina natuba kuma bazan sake ba amma na san da ranar nadama!hmmm tawan kenan tashi na ji ba komai kuma ya wuce amma ba ranar nadama!!cikin yanayin bacin rai ya fice tare da rufo kofar gammm kake ji !!tashi tai ta zauna tana kare ma dakin kallo!hmmn Allah gatan bawa ga dukiyar ga soyayyar ina samu amma tarbiyar 'yar ciki na an hana nabata wannan wace irin rayuwa ce da anyi magana ya hau fushi yana kururuwa kamar wani zaki wai shi me 'ya!"
hmm na biye ma tunani tabbas zan iya kamuwa da wata cutar bari kaga na tashi na leka kitchen naga me ladiyo ta ke yi!

(WANNAN KENAN)



📓📓

05 *"YAR JAMI'A*📓📓

_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*


Bude kofar da akai ne yasa xee-xee saurin juyawa rike da wata hadaddiyar doguwar riga a hannunta da alama ita ta xaba xa ta saka baki bude tabi beauty da kallo!ya kika ganni?cewar beauty tana kara gyara xaman kayan jikinta!wani smiling xee-xee ta saki hade da fadin mace kamar hawainiya lokaci kankani haka kin canja gaskia dole akira ki da *beauty* kyau kamar ba gobe"bari kiga nima nai sauri na gyara sai mu wuce kin san fa wannan tsohon mutumin ne damu!"wanne farin ko bakin?!bakin dai mana nifa naga ko d'an sako wasa cikin karatunsa baya yi balle dariya!ke dai yi sauri shirya mu wuce tun da bai iya wannan ba ai zai iya kallo ko?cewar beauty tana wani karkada boobs nata"cikin sauri xee-xee ta shirya ta fito ta tarar da beauty na karbar receipt daga hannun auntyn 'yan gayu da alama ta biya kudin kayan ne!xamu iya wucewa kawai na gama!hmmn yarinya ga kyau ga diri kin fa fita da yawa cewar beauty tana danna waya!yawwa na shigar da nambar sai kin ji ni auntyna" dariya kawai ta sakar mata hade da sallama suka wuce!

Gudu take sosai da motar kamar mai shirin tashi sama har ta isa babban gate na shiga *Jami'ar* ta karbi takardar shiga(gate pass) ta wuce har takai *A.Bukar twin theatre*ji kake kiiiiiiiiii... ta ja birki! Ido kawai jama'ar wajen suka bita dashi atunanin su motar ta kwace ma ta ne!hankali kwance ta bude motar ta fito rige da karamar jaka a hannu!ta hau duba bayanta ko zataga motar xee-xee can ta hangota ta kusa karasowa ta ja wani karamin tsaki!cikin sauri xee-xee ta karaso ta fito tana nufota tana cewa lokaci ya wuce nasan ma yanxu ya shiga wallahi mu d'aga k'afa!ke dalla mene haka da kin san da haka kike tuki kamar 'yar koyo!wai yanxu karfe nawa ne?10.a.m fa xee-xee ta fada jiki a sanyaye ni naga ko a jikin ki beauty wai ke baki da tsoro ne?hmmm kin san lokacin da aka haifi tsoro ina bacci pls ki biyo ni kawai...
Bin ta kawai take amma hankalinta duk ya gama tashi!daliban dake wajen kuwa tuni kallo da hira ta koma kansu kowa na tofa albarka cin bakinsa!

Kofa ce a rufe da alama an rufo wajen ne!hannu ta saka ta bude tare da shiga sauri-sauri" gudu-gudu take taka matattakalar ta haye sama ta na duba wajen zama! Can ta hango wuri kusa da wani saurayi taje ta zauna tana fadin dan matsa na samar ma xee-xee waje!tuni ya matsa yana binta da kallo na mamaki!daga kan da zatayi ta hango xee-xee tsaye bakin kofa ta kasa shigowa! In ranta yayi dubu toh ya gama baci!cikin tsawa kake jin maganarta tana fadin kishi go malama kar a gama attendance bake....

*Get out of my class*"!!!(fitar min daga aji) Maganar prof.kAS kenan yana cire karamin gilashin dake manne idonsa!binsa tai da kallo kawai ba tare data motsaba!are you not hearing me?(bakya ji na ne?) I said leave...(nace ki fita...)sorry sir i didn't get u(malam ban fahimce kaba)!!tafada tana watsa hannayenta cike da raini"dogon tabur din dake gabansa ya kaiwa duka da hannu"kafin yace"toh dan ubanki zan miki da yaran da zaki gane fice min daga aji kuma kar na kara ganinki cikin class dina and u monitor ya nuna shi" let d attendance sheet go round"waigowa yyi ga xee-xee yace ke kuma da kike waje shigo!cikin nutsuwa ta shigo tana fadin thank u sir(nagode malam)!mikewa beauyy tayi tana wani yauki tace ga nambata bawan allah ko daattendance sheet yaxo kaina kai min"ke kuma zo ki zauna ga waje baiwar allah"tana fadin haka ta dau jakarta fuuu tai waje kallo gaba daya yana kanta!adaddafe ya karasa lecture din amma ransa in yayi dubu ya baci har ya saka kafarsa waje kome ya tuna yace captain biyoni da takardar data baka bakin mota ya juya yayi waje !mikewa al'ameen yayi ya bi bayansa


Tun da ta fita beauty take ta faman zagaye a bakin twin theatre din ta kasa zama jira kawai take taga lecturer din ya fito!kamar daga sama taji takun tafiya!me zata gani PROF.KAS da wannan bawan allahn har sun dan wuce inda take tsaye!ta d'an yi gyaran murya hade da d'an taku kadan ta cin musu"hannu ta nuna wa captain tace dan Allah je ka dawo ka fada min full name din malamin nan bawan Allah?"ai ba al'ameen ba har Prof.KAS sai da ya juyo!tsananin mamaki yasa yayi wani irin murmushi mai cike da mugunta ya juya hade da sa kai gaba ya wuce!ganin bai tanka ba yasa tai murmushi itama ta koma ta samu kujera a gefen wajen ta zauna!
Abakin motar ahi ya tsaya sannan ya juyo"kana jina ko captain wani satin sai 10.a.m zanzo ina ta uxuri sai ka sanar"ita kuma waccan ka fada mata sunan naga uban me xatai dashi! Susa kyeya captain yayi kafin yace"sorry sir ai ban san full name dinka ba!har ya bude mota ya shiga kamar bazai magana ba can kuma yace khaleed Ahmad sulaiman!Da haka ya kunna motar yayi gaba abinsa!"






📓📓06 *'YAR JAMI'A*📓📓
_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS QUE~DEE*


D'aga kansa da xaiyi ne captain yaga duk anfito dalibai sun cika gaban theater din har baya iya hangota can yaji ana kiran malam kaganni nan! Hakan ya karasa da sallamarsa!ta amsa tana cewa zauna ga waje!tsayuwarsa ya gyara tare da fadin a'a nan ma ya isa!yauki tai da bakinta beauty tace"Yi hakuri ka zauna maganar da yawa!xama yayi yace"ok ina jinki!ko zan san sunanka naga kamar baka so ina kiranka damalam"!kallonta yayi aa nutse sannan yace sunana al'ameen!ok meenu kenan na gane",gaskiya meenu abinda ya faru yau banji dadi ba wannan tsohon yayi disgracing nawa a public kamar be san kiman mace ba"ai a xato na ai a xatona mace abin da xaai caring akaine ba ai harassing nata ba"cike da takaicin irin kalaman dake fita daga bakinta al'ameen ke kallonta"ganin yadda yake binta da kallo yasa ta dan shafi fuskansa da yatsunta"tace what meenu?ni bana son yawan kallo just gaya min sunansa da inda yake zama don naje musami understanding don next baxan d'oki hakan ba!buks nashi ya kara gyara xamansu kan cinyensa sannan yace gaskiya baiwar Allah bazan boye miki ba kin yi bade deba saboda wannan lecturern babbane a scul din nan kuma ko ba dan girmansa ba ai ubane be dace kina haka ba just kefa kina scul ne just to acquire knowledge and go"amma in kika biye wa lec....heyy...shout up...ni xakai wa nasiha?din kawai na baka damar xama dani?karka rslena min hankali malan"cike da fada take maganan"kabani sunanshi ka wuce period"ajiyan rai meenu yayi yace sunansa sir khaleed ahmad sulaiman!wani fari beauty tai da ido"what kHALEED AHMAD SULAIMAN?? Nice name"sai kuma ta toshe baki tana d'an fakar kallon meenu"au kayi hakuri fa ba santin malaminku nai ba"sunanshi kam yayi hakan yanzu kaga lecture ta yau ta wuce ni dan haka ina so ka zama mai taimako na wajen karatu in ba damuwa!karki damu yanzu ni zan wuce gobe in kin zo sai ki kwafi na yau don sauri nake xan shiga library research"!dariya abin ma yaba beauty yanxu ace duk lexturn har da shiga library"toh wane lokaci shakatawa xata samu kuma?tuninta ta katse ta dubeshi tace ai tun da aka fara lecture bana yi kai dai kawai bani nambarka mayi magana tunda sauri kake!ok gashi!nagode zankira sai kai saving!har ya juya zai tafi tace baka ji ba sunana Hajara Aliyu Mai-dollar!gyada kai yayi sunan yayi sai anjima,meenu ya fada yana tafiya!


Duk hirar da suke xee-xee na tsaye gyfensu tana jinsu!beauty ta juya ta kalle ta!hmm shegiya ga sangayu ka tsoro toh zauna kiji!xee-xee ta zauna jiki ba kwari menene kuma? ni fa yau na tsorata wallahi duk iskancina ina ragawa tsoho!!dalla yi min shiru sarkin tsoro ai nafiki girmama tsoho bazaki gane bane yanxu dai bari kiga!hannu beauty ta saka cikin jaka ta xaro wani karamin dairy(littafi)ta bude tace kalli nan zanyi tick(maki)anan!tanayi tace bari na fada miki mena rubuta a wajen "PLAN ONE" TASK COMPLETED"!!


Fuska yamutse xee-xee ta dubeta tace Ni fa ban gane me kike nufi ba beauty!hmmn karki damu zaki gane amma baki mamaki ba dazu dana kiraki baiwar Allah?? Toh saboda kar laifina ya shafeki"Ko da yake tashi muje nemansa!
wa din???xee-xee tai maganan tana zaro kayen ido!wannan farin tsohon na mana!!beauty ta fada tana wasa da mukullin motarta!

MUJE ZUWA!!!!



📓



📓07 *'YAR JAMI'A*📓📓
_By_ *HERWWERH JIDDERH*
*A.K.A*
*PRINCESS'QUE~DEE*


Mota suka shige basu zame ko ina ba sai gaban wani gini inda aka rubuta faculty of economics da alama anan office dinsa yake tuna nin daya fad'o ran xee-xee kenan sakamakon dakatar da mota da beauty tai a wajen!fitowa tai daga motar ta karaso wajen xee-xee"ki jirani anan yanxu xan fito" ta fada tana mai juya baya zuwa kofar shiga wajen bude kofarta ke da wuya ta ci karo da mutum gabanta cikin razana ta ja baya amma ina tuni jakarta ta daki hannunsa har wayarsa ta fadi kasa ji kake rasssss!!! Ba shiri tai saurin durkusawa tana kokarin daukar wayar hankali a rude!muryarsa ta tsinkaya ciki-ciki irin na kasaita yake fadin badai ni zaki dakko ma wannan empty cell din ba?c'mon zaro min sim din ciki malama!jiki na rawa ta dauki wayar ta zare sim din! ga shi ta fada tana mai daga ido domin ta mika masa! Wani irin hallita mara misaltuwa ta gani gabanta ita hasken shima tsoro ya bata"kallon da take me ne"yasa ya katseta"hey my sim"a dakule ta saki ajiyar zuciya!susa kai ta d'anyi tana mutstsuka face ta mika masa"kayi hakuri ban.......karki kuskura ki apologising nawa kede kawai ki zama mai kamun kai!kalmar daya fada kenan ya bude kofar yayi waje!
tayi kusan minti biyar tsaye tana jin voice dinsa a ranta ita bama maganan ke damunta ba"but
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment