Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[12/19/2017, 11:31] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
By
An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
Fauziya Usman

Alh mansir yashigo gida Haj Aisha tatareshi tare da 'ya'yanta Salim da Safna sunafadin Dady sansu da zuwa yarike hannun yaran yanayi masu dariya bayan yazauna yahuta yakalli matarsa haj Aisha yacemata bizarmu tafito gobe insha Allah sai tafiya tace kaimasha Allah amma inacikin farin ciki gobe zamu koma gida Nigeria shekararmu ashirin akasarnan gobe sai gida su Safna zakuga 'yan uwa bawanda yasanku kuma bawanda kuka sani Dady yace to saikishiya ainaga shirina jirgi kawai nake jira washe gari su Haj Aisha sukaje suka shiga jirgi karfe 05:00pm suka sauka jirginsu ya'iso Abuja sunshiga mota zuwa Gwambe suna cikin tafiya sai sukaci karo da 'yan fashi ahanya kafin su isa gurinsu suntsaya sunbude masu Salim kofa sunce sugudu domin basasan wani abu yasami 'ya'yansu 'yan fashin sunsamesu anan gurin suntakeso da bindiga su Salim dai sunsami damar guduwa wasu daga cikin 'yan fashin sunbisu aguje saidai basuyi sa'ar ganinsuba sunyi harbi biyu duk kanninsu hankalinsu yatashi su Dady sunyi tinaninsu Safna akaharbe sumasu Salim sunyi tinanin iyayensu akaharbe wadanda suka bisu Salim sundawo sunce oga angama dasu nantake Haj Aisha tafadi tasuma sunyaye kudinsu dasauran abubuwansu masu tsada suntafi bayan tafiyarsune Dady yawatsama Haj Aisha ruwa tatashi tana fadin Alhaji sunkashe mana 'ya'ya nashiga ukuna nanyashiga rarrashinta Allah yasa sunbarmasu motarsu saisukaci gaba da tafiya Salim da Safna ba'abinda suke sai kuka hardai Safna itada take 'yar shekara takwas yayinda salim yake da shekara goma sha shida tace yaya Salim inasu Dady yace sunkashe mana iyaye Safna saitafashe da kuka anan cikin dajin suka kwana gaduhu ga tsoro amma bayanda zasuyi

0⃣2⃣

Washe gari su Dady sun'isa Gwambe yan uwa da abokan arziki sai zuwa suke ganinsu amma kowa yazo yaji labarin cewar ankashe masu 'ya'ya saisubashi tausayi haka sukaci gaba da hakuri tinda bayanda zasuyi su Salim kwanansu biyu acikin daji baci basha duk sunyi baki sunrame sunfita haiyacinsu Safna tace yaya Salim kishirwa nakeji yace to Safna baranaduba naga ko zansamu tace to yaya Salim yatashi yatafi nemomata ruwa bayan wani lokaci taga yayanta yajima baidawoba saitabi bayansa tayi tafiya mainisa amma bataganshiba sai kuka take tana Kiran sunan yaya Salim amma sam ko alamarsa babu bayan tafiyartane yadawo kuma baisamo ruwanba saibai gantaba yashiga rudani saikin sunanta yake Safna! Safna!Safna!!! Amma shiru yashiga nemanta tako ina saidai baigantaba tafiya take tana kuka tafito gefen hanya tana cikin tafiya mota tazo wucewa bata ankaraba sai mota tabigeta mai motar yafito hankalinsa atashe wani babban mutumne tare da dansa namiji sai direbansa Alh Abubakar da kansa yadauketa yasata mota cikin tashin hankali suka isa gari kaitsaye asibiti suka wuce anduba yarinyar anbata gado saboda tanajin jiki yayi waya da matarsa yasanar da ita abinda yafaru yatura direba da dansa mai suna Safwan gida domin yadaukota Hajiya yatafi yadaukota tasami maigidan nata tare da Safna tace Abban Safwan yajikin yarinyar yace to da sauki Hajiya tace ya'akai hakan tafaru yace bayan mundauko Safwan ne daga makatanta muna cikin tafiyarmu sai wannan yarinyar tagilma mana ni Hajiya abinda yafi banmamaki shine wannan yarinyar daga ina take domin ba cikin gari mukagantaba adajine muka kadeta

0⃣3⃣

Hajiya tace gaskiya abin akwai daure kai amma koma miye idan tafarka zamuji saga gareta waiyo Salim tamkar Wanda yahaukace yaduba tako wane gefe amma baisami Safna ba Allah yasa yafito bakin hanya yayi zaune yanata kuka abin bantausayi yarasa maiyakeyi masa dadi arayuwa da fari ankashe masu iyaye yanzu kuma gashi kanwarsa tabata sannan baisan kowaba baisamma a'ina yakeba yadubi kansa yadubi inda yake yahango wata mota tafe yayankema kansa shawarar kawai yatsaya kantiti motar tatakashi yamutu domin yanzu yafi bukatar mutuwa tinda baida kowa aduniya nantake yamike yaje yayitsaye tsarkiyar hanya direban dake Jan motar kafin yakawo yaja wani irin birki yatsaya Alh Umar ne tare da matarsa Haj Luba sunfi saga mota Alh Umar yace yaro lafiya bakaganin motane Salim yace maiyasa baka takani da motarnanba maiyasa kabarni da lafiyata bakatakani da motaba niyanzu mutuwa nake nema domin banida kowa sunkashemin iyayena sannan ka kanwata tabata bansan inatashigaba banida kowa bansan a'ina nakeba yana magana yana kuka tausayinsa yakamasu Alh Umar yacemasa yaro zakabini gidana bayada wani zabi zabi dole yayarda yace eh zanbika Haj Luba tariko hannunsa tasashi mota sunci gaba da tafiya sun isa gida Haj Luba narike da hannunsa harsuka isa falon gidan tazaunar dashi tacemai yaro yasunanka yakalleta yace sunana Salim yakalleta yace yunwa nakeji tatashi tashiga kicin tadafa masa indomie da kwai tadawo tana bashi da baki domin taga hannuwansa basuda kyau bayan takare bashi abinci taje tahada masa ruwa tace yaje yayi wanka yatafi tadawo tazauna kusa da maigidanta shikuwa sai kallonta kawai yakeyi

0⃣4⃣

Tace Alhaji inasan magana dakai yakalleta yaga tana cikin farin ciki sosai yacemata inajinki tayi murmushi tace maizaihana murike yaronnan inaga Allah yahadamu dashine saboda baibamu haihuwaba shekararmu ashirin da biyu da Aure amma ko batan wata bantaba yiba nidakai duk kanmu muna bukatar haihuwa kuma abin tausayi yaronnan yace ankashe masa iyaye sannan kuma kanwarsa tabata yana bukatar taimakonmu maizai hana mutaimaka mashi kallonta yake yana murmushi Hajiya bantaba sanin kina da tausayi harhakaba karkidamu zamurika wannan yaron tamkar mumuka haifeshi zanbashi gatanda duk uba zaibawa dansa zanbashi kulawa tamusamman Hajiya amma inasan kisani wannan yaron amanace agaremu Idn n mukaci amanarsa to amana zatacimu tace insha Allah zanrikeshi amana zanbashi tarbiyar da kowace Uwa zatabawa danta dayardar Allah Alh Umar yaji dadi sosai aransa yace to Allah yashige mana gaba ta amsa da Amin bayan yafito wanka bayada kayan sawa sundaukeshi suntafi dashi sunyimasa siyayya komai saiya zaba sunmai siyayya maiyawan gaske bayan sundawo yasanya kayansa Hajiya Luba takalleshi tace Salim dagayau nice Ummarka kaji wannan kuma tanuna Alh Umar tace shine Abbanka duk abinda kakeso kafadamana zamuyima kaji yace to Ummi nagode sosai Allah yabani ikon yimaku biyayya sunji dadin abinda yafada Haj Luba Takai masa kayansa wani daki tacemasa Saalim kaga dakinka yayima yayi murmushi yace eh Ummi yayimin lokacin da yakirata da Ummi taji wani irin dadi azuciyarta tarungumoshi jikinta farin ciki yakamata harda hawaye tace tokaje kakwanta kaga dare yayi yayi murmushi yace to Ummi yakalli Alh Umar yace saida safe Abba yayi murmushi saida safe Salim yaahafi kanaa yatafi yakwanta zuciyarsa cike da tinanin ina kanwarsa Safna taahiga dawannan tinanin yayi barci

0⃣5⃣

Haj Luba ta kalli mijinta tace Alhaji da akwai ranar da za'akirani da Ummi bantaba tinaniba yace Allah kenan Idan yahanala wani abu saikuma yama wata Mafita tace Alhaji wallahi inacikin farin ciki Sosai Hajiya kenan aibasai kinfadaba domin gashinan akan fuskarki yacemata tashi muje mukanta dare yayi ta amsa da to tamike sunje sunkwanta

Kaduna
Karfe bakwai nadare Safna tafarka Ummarsu Safwan tana kusa da ita lokacin Abba yatafi gurin sallah Zainab nakusa da aummarta Safna takallesu amma natayi maganaba Umma tacemata sannu Zainab tayimata sannu bawani jimawa saiga Abba yadawo Umma tace Abban Safwan tafarfado da sauri yazo Inda take yacemata sannu yajiki lokaci daya tafashe da kuka Abba yaje yakira doctor yazo yadubata yace yanzu yakamata taci abinci Abba yayi waya da direba yace yakawo abinci asibiti Umma tace mata kiyishiru kinji cikin muryar kuka tace ina yayana Abba yajawo hannun Safwan yace gayayanki tace wannan bashine yayana ba sai kuka take Abba yace kidena kuka zankawo maki yayanki kinji tadaga masa kai alamar eh tace yunwa nakeji Umma tace karkidamu yanzu za'akawomaki abinci ba'ajimaba saiga habu direba dauke da abinci Ummace take bata abincin hartakoshi Zainab tace Abba wacece wannan yace Zainab bigeta nayi da mota bansan ko waceceba bayan Umma tagama bata abinci tacema Abba yarinyarnan tana bukatar wanka duba kaga jikinta duo yayi datti sosai yace to yanzu bara naje gurin doctor naji idan zaiyuwu mutafi gida yanzu saitayi wankan acan tasa kayan Zainab Ian kuma sai gobe saikitafi kiyo shirin kwana
anan

By Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:31] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
By
0⃣6⃣

Fauziya Usman

Ta'amsa dato yafita yatambayi doctor yace sudaiyi hakuri harzuwa gobe takarajin sauki yadawo direba yadauki Umma taje tayo shirin kwana tadawo taje da ita toilet tayomata wanka tafito tashirya mata tasamata kayan Zainab domin ita Zainab tana shekara sha daya duk dacewa batayi kwalliyaba amma saitayi ma'ana
Umma takalleta tace yarinya yasunanki tace sunana Safna Abba yace ina iyayenki tana kuka tace yayana yace sunkashe mana iyaye Umma tace subhanalillah innalillahi wa'inna'ilaihiraji'un Abba yace to ina yayanki yatafi yakawomin ruwa nasha tindaga lokacin bansake ganinsaba lokaci daya tausayinta yakamasu harda Zainab datake yarinya Abba yace zakizauna tare damu eh zanzauna yace yauwa Safna yata dagayau nine Abbanki wannan kuma Ummarki ga yayanki Safwan wannan kuma Auntynki Zainab kinji tace eh sunjima suna fira Abba yatasji yace Hajiya muzamu wuce lokacin Safna tayi barci Abba yasa Safwan da Zainab gaba yayima Umma sallama yatafi Washe gari Alh Abubakar yadawo asibiti tare da Safwan yashigo dakinda Safna take Safwan hannunsa dauke da kwandan abinci haj Sadiya tagaida maigidanta Safwan yagaida Ummarsa Abba yace Hajiya ina Safna tashiga wanka yanzunnan tana fitowa bawani jimawa tafito Umma tashirya mata tagaida Abba da Safwan Abba yace Safna yajikin tace jiki yayisauki Safwan mayayimata yajiki ta amsa da najisauki Umma tazuba mata abinci tace mazaki cinyeshi ta amsa dato ta kalli Safwan tace yaya Safwan zomuci abinci A'a Safna nakoshi tace idan bazakaciba nima bazanciba Umma tace maiyasa bazakiciba tace Umma agida nida yayana nakecin abinci Mummy tacemana cin'abinci tare yana kara zumunci shiyasa nakesan naci abinci da yaya Safwan Abba yakalli Safwan yacemasa Safwan jeka kuci abinci kaji ya amsa dato Abba yatafi

By Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:31] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
By

Fauziya Usman

0⃣7⃣

Inda take suna cikin cin'abinci Safna tace yaya Safwan ina Aunty Zainab yace tatafi makaranta takalli Abba tacemasa Abba nima zakasani a makaranta yayimurmushi yarike hannunta yacemata karkidamu Safna zansaki makaranta amma saikin samu lafiya tayi dariya farin ciki yakamata dasauri tazo gurin Safwan tana dariya tace yaya Safwan Abba yace zaisani amakaranta yayimata murmushi yacemata inamaki murna Alh Abubakar yace Hajiya lallai yaro yarone duba kiga Safna tawaye tamkar ba itaba hartamanta da abinda yafaru da ita yakara dacewa Hajiya inasan murike yarinyarnan tamkar mune muka haifeta Hajiya tace karka damu Abban Safwan wannan bakomai bane kuma aiyaro nakowane nidai fatana Allah yabamu ikon riketa bisa gaskiya da amana Abba ya'amsa da Amin yace Hajiya namanta bantambayeki baby ba tayi murmushi yace dafatan yana lafiya harzuwa wannan lokacin mutmushi take shima yasami Kansa dayimata murmushi tace lafiya qlau yake insha Allah yamike tsaye yace Hajiya nizanwuce office tace to Allah yakiyaye yabada sa'a ya'amsa da Amin su Safwan sunyimasa bye bye yawuce

KANO

Salim yatashi da safe bayan yayi wanka yashirya yafito yasami falo bakowa yasami guri yazauna yananan zaune amma zuciyarsa tanaga kanwarsa ko tana ina awane hali take gaskiya yana bukatar kanwatsa amma to ta'inazaifara nemanta gata yarinya karama bazaiso wani abu yasametaba nantake tausayinta yakamashi yana cikin wannan yanayinne Haj Luba tasamesa tama kallonsa tasan yana cikin damuwa takira sunansa Salim tare da dafa kafadarsa yadago kai yakalleta tare da cewa na'am Ummi tazauna kusa dashi tace Salim maikake tinani haka

0⃣8⃣

Yace ina tinanin Safna ne saboda bansan awane hali takeba wallahi banasan wani abu yasameta Ummi tace ba'abinda zaisameta zata kadance cikin farin ciki da yardar Allah yace to Ummi Allah yatabbatar da hakan Amin Salim to dan Allah kadena saka damuwa acikin ranka tadauka cewa Safna tana cikin farin ciki hakan shizaisa kasamu natsuwa ni da Abbanka kuma mukasance acikin farin ciki kajiko yace to Ummi zanyi kokarinyin hakan yauwa Salim Allah yabaka iko Amin Ummi alokacinne Alh Umar yakesaukowa yasamesu indasuke Salim yagaishesa cikin girmamawa ya'amsa cike da farin ciki suna cikin firarsu Larai tashigo tayi sallama tagaida Alh Umar Salim yagaisheta dayake tamanyanta tace hajiya ankarasa komai tace to Larai inazuwa Ummi taje tashirya abinci akan tebur tazo tace to abinci yayi ready bismillarku tarika hannun Salim tamkar wani karamin yaro sunje tazuba masu abinci sunci abincinsu cikin farin ciki bayan sunkarasa cin'abinci Alh Umar yakalli Salim yace Salim aji nawa kake domin inasan namaidaka amakaranta yace Abba nakare karatuna na secondary Abba yace to masha Allah .insha Allah nanbada jimawaba zakawuce gaba to maizaka karanta Abba insha Allah harkar banki shizankaranta insha Allah Abbanshi yayi murmushi yace to Salim Allah yataimaka Amin Abba Ummi tace ashe yarona aikin banki zaiyi tafada fuskarta cike da annuri yace insha Allah Ummina to Salim Allah yataimaka yabada sa'a Amin Ummina

0⃣9⃣

KADUNA

Kwanan Safna biyu asibiti akabasu sallama sunkoma gida batarasa komaiba hakan yasa takasance acikin farin ciki ana zaune afalo anafira tace Abba saiyaushe za'asakani a school ne kaikidamu Safna indai zancan school ne to angama insha Allah asatinnan zakifara zuwa school kinji eh Abba farin ciki da murna sunkamata takalli Safwan tace Abba maiyasa yaya Safwan shibaya zuwa school ne saboda yakarasa karatunsa na secondary school ahanyarmu tadaukoshi daga makaranta mukahadu dake tace Abba yayana ma yakare makarantarsa kuma Dady yace zaisashi wata makaranta sai lokacin Umma tayimagana domin batajin dadin jikinta gata da tsohon ciki haihuwa koyau ko gobe tace Safna ashe kinada magana haka to aishima Safwsn zaiwuce wata makaranta insha Allah acikin satinnan Abban Safwan yakai Safna makaranta anyimata inta biyu ankaita aji uku yayinda Zainab take aji biyar primary tare suke zuwatare suke dawowa idan akabasu Assignment yaya Safwan ne yake taimaka masu suna karatu sosai hardai Safna Allah yasamata sankaratu sosai Gata da ganewa domin tanada naci akankaratunta daga shigarta har'anbata monita a ajinsu saboda kokarinta shiyasa take birge Safwan dasu Abba sosai domin bata
wasa hakama Zainab itama tanadaga cikin masu kokarin ajinsu harms da makaranta domin ayanzu haka tana rike da mukamin Amira ta makaranta kowannansu yanada maida hankali sunabada himma ga natsuwa gagirmama nagaba saidai Safna akwaidanbanzar surutu Idan tafara sam batajin tagani amma duk da haka batawasa da karatunta

By Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:31] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
By
1⃣0⃣

Fauziya Usman

Ranar wata alhamis andaukosu saga makaranta sunshigo sunsami gidan tsit tamkar bakowa agidan kaitsaye Zainab tawuce dakinsu yayinsa Safna tashiga tambayarta inasu Umma Zainab takalleta tace Safna inace tare dake mukashigo gidannan ko eh Aunty Zainab tare mukashigo tace tomaiyasa zakisani agaba kina tambayata indasu Umma suke kibari mucire uniform saimuje dakinta mudubata ko to Aunty Zainab bayan suncire uniform sunsauko sunyi dakin Umma sunsameta kwance batada lafiya saijuyi takefamanyi dasauri Zainab takarasa gurinta tanafadin Umma lafiya maiyasameki Safna tazo itama tambayar da takeyi kenan saidai bata'iya basu amsaba Zainab tacema Safna taje takira indo mai aiki tace kije dasauri kafin tadawo tadau wayar Umma takira Abba tafada masa Umma batada lafiya Safna taje tafadama indo sundawo tare kallo daya indo tayimata tafahimci haihuwace sunanan tare da ita Abba yazo yadauketa tare da indo sukatafi akabarsu Zainab agida Safna tace Aunty Zainab inaza'akai Umma ne takalleta tace asibiti za'akaita zatahaifa man's Baby ne murna takama Safna jin'ance za'ahaifa masu Baby su Abba sun'isa asibiti nurse sunshiga da ita dakin haihuwa tadanjima tana nakuda daga bisani tahaihu cikin ikon Allah tayi nasarar haifo danta namiji kyakkyawa dashi kalarsa daya da Safwan su Zainab suna zaune agida saiga Safwan yashigo Safna tatareshi da zancan Umma tana asibiti zatahaifa masu Baby yace Zainab tinyau shene akakai Umma asibiti tace bayan mundawo saga makaranta Safwan yazauna atare dasu sai yamma sosai sannan suka dawo farin ciki yakama su Zainab murnarsu afili Safwan ne yakarbi Babyn yanata kallonsa yace Abba yaron yana kama dani eh Safwan nima naga kamar tinkafin yanzu Safna tace yaya Safwan nima kabani nadauka Zainab tace A'a Safna niza'afaraba ainice gaba dake kokinmanta a'a Aunty Zainab abaki idan kindauka saikibani nadauka

1⃣1⃣

Safwan yamikama Zainab tagani taba Safna tinranar da akahaihu suke dauki da murna harzuwa ranar suna ranar basu fito da safeba abin yaba Umma mamaki taje dakinsu danganin maiyake faruwa tasamesu akwance suna barci Umma tatashesu tace maikuke nufi kokun manta yau anazuwa makaranta Zainab tace Umma yaufane suna kuma ace saimunje makaranta dan Allah Umma kibarmu mujidadinmu ko Safna eh Umma takallesu kallon tsaf tace to wallahi baku'isaba saikunje makaranta maza kutashi kushirya ko ranku yabaci shirmen banza suntashi suna fishi sunshirya sunfito Safwan yace Umma dama yarannan suna gidannan basu tafi school ba Umma tace waicewa sukai yau bazasuba saboda yau ake suna bakagansuba kowace ture da baki Safwan yace dan Allah kufice kuba mutane guri kuma Allah yasa kusha dukan tsiya tinda bawanda yatsaidaku Safna tafashe da kuka jin Safwan yace Allah yasa a dakesu suntafi direba yakaisu amma sunyi nasatar shiga class batare da andakesuba bayan antashi anzo andaukesu suntafi gida sunshirya sunyi kyau sosai anradama Baby suna Ammar Safwan yakallesu yace kunsha kyau kannena Safna tace ba'asaniba yace Safna nikike cewa ba'asaniba tace to yaya Safwan maiyasa dazun kayimana fada harda yimana fatan shan duka yayi murmushi yace Safna kenan banasan wasa da karatu shiyasa duk da cewa kuna da maida himma yakamata nakara nuna maku muhimman cinsa dan kucire wasa meyasa zakuce bazaku school ba saboda kawai ana bikin suna bayan ba'abinda zakuyi agidan wannan badai-daibane shiyasa nayimaku fada yanzu kinfahimceni tayi dariya tace eh yaya Safwan Zainab dai batace komaiba Safwan yakalleta yace Zainab lafiya kikayi shiru bakomai yaya Safwan kina fishi dani dannayi muku fada ko a'a yaya Safwan wallahi bana fishi dakai domin nasan gaskiya kafada mana yayi murmushi yace yauwa ammafa najidadi sosai da kika fahimci hakan Allah yataimakeku yabaku sa'a sun'amsa da Amin yayinda suke dariya anyi biki farin ciki da walwala komai masha Allah

By Fauziya Usman
[12/19/2017, 11:31] Maman Adyan: ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ZABINA❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
1⃣2⃣
By

Fauziya Usaman

Gwambe

Haj Aisha koyaushe batada wani aiki face tinanin 'ya'yanta yanzu shikenan tarasa yaranta ita dama ranta suka dauka sukabar mata 'ya'yanta
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment