You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
an bar arziki inda yake Rana ta
biyu sai da aka gyarewama jego ko ina sannan
baki sukafara tafiya rukuni rukuni anti rabice
kadai ta kwana hudu ta warwaregajiya sosai
kana ta koma innasaude ke kula da wankan
jegontahartayi arba'in tana je tana katatuta
kwashi alheri mai yawa sukakoma tare da mami
aka bar mamada dan bebinta maryam ta
samomata yarinya zata kai shekara shabiyar tare
suke zuwa makaranta tazauna mata da ameer a
motasaboda ya ruka samu yana shannono
isasshe to Allah ya raya shiya kwao Ameerar da
ke ta fatansamu nan gaba -BAYAN. SHEKARU
BIYAR. Satinda ya wuce ne akayi shagalin
bikinnadin wakilin marafan lafai wandaakayi a
fadar mai martaba sarkinlafai wannan yana daya
daga cikinabubuwan da suka kawo shi
wakilinmarafan kasar nan watau DR AL- AMEEN
dalili na biyu don tafiya daiyalansa sakamakon
makarantardaya samo wa mama taci gaba
dazurfafa iliminta shi yasa bayanbikin nadin
suke ziyarar bankwanatare da ban gajiya ga
wadan dasuka sami halartar bikin nadin tunsha
biyun rana suke garinfandogari da yaran su Allah
daikonsa mama ta iske yan uwantada yawa
suma sun zazzo ganin gidairinsu danlami dake
sakkwato gakuma yaya ali da iyalansa shi
yasafarin cikinta ya karu sukayi ta hirabar bayan
sallar la'asar abubuwadangin abinci da kudade
ta kawowa kawun nan ta da matansu Ta fito
suna tasa mata albarka yayaali na dauke da
karima(ameera)yar shekara daya da rabi dokta
yabude mota yaran suka zauna gidanbaya da
hafastu mai kula dasu yayaali ya mika mata
ameera ya rufekofar yayin da mama ke shiga
gabata zauna itama yaya ali ne ya rufemata
kofar ta dubi shi tanamurmushi na gode yace
Allah yatsare tace amin gaba daya
sukayisallama da al-ameen sannan yashiga
mazauninsa ya tada motasuka wuce ta dube shi
tun kafinsubar layin tace ranka ya dade
zakakaini wani gida nan bayan tashayace kina
so muyi dare dai yau Aawallahi bazama zanyiba
kawaigaisawa zamuyi in fito mantawanayi da
muka fito wajen inna damun wuce yace ok amma
donAllah sharp sharp kin san yanayinhanyar tace
Allah shi taimakimarafa ya dan dubeta
Dungurugunkuma? -tace me ya rage gaba
kadanmurabus zai yi ya bar maka gadonyace har
naji sanyi da kikacemurabus tsoran bakin ki
nakejikinsan wakilin ma ke ki ka faranada min
kawai naji dadi yace waiza'a min sarautar
wakilin marabatayi murmushi tace bakawai
baneakwai cancanta shima yaga dacewara
tattare da kai yace uhm..kinsabafasa min kai
wakiliyar marafanlafai ta dubi shi tana yar dariya
daidai yana tsayuwa kan mahada indashagon
danliti yake da Ameeara tafasa kara ta firgita
kowa duk sukajuya suna tambaya lafiya
hafsatutace ameer ne ya ja mata gashi Mama ta
nuna shi kafara ko waime ya hadaka da gashinta
nekullun sai kaja mata dadinsu yayidariya yace
baki ganin shi baya dashi al'ajabi abin ke bashi
ya ganshizalau zalau yana lilo ko dadina taceba
wani muguntace da wasuidanuwansa kamar na
agolannufawa, dokta ya saki baki suwaleeda
nata masa dariya jim yanakallonta kafin yace ke
maimaitaabinda ki kace kamar wa? Ta faradariya
ai kaji abinda nace tace okdama idan bana nan
zama ki kekina yankar min dadi akan wannanyar
rigimar yar taki ko to dadinabin idon nufawan
aka gani akarude ta tabe baki Allah shi
kyautameye a idon zai bata amsa ke nanwani.
Tsoho ya dauki hankalinsa dayake buga glass
din tagarsa kumada alamun taimako yake nema
nanda nan tausayi ya. Kamashi ya zuge glass
dinyace sannu baba kaitsaye yace ataimaka min
da kudi inci abincitake nan yasa hannu aljihu ya
zarodari biyar ya mika masa ya wuceda sauri ko
godiya babu tabbatuwarbabu hankali ke nan ya
kada kai yamaida glass sama yana fadinALLAHU
AKBAR ALLAH mungodemaka ki wannan
kyakkyawanmutumin da gani yana da zubi
dafulani ko ina yan'uwansa suke sukabarshi ya
lalace haka yanzu hakaidan kika bibiya matsalar
karamaceamma saboda rashin kulawa yasata
girma shiru bai. Ji tabashi amsaba fuskarta na
can tana kallon indatsohon yabi ya taba ta ta
waigo anatse ta dube si ta ina zamu bitace ka
hau titi kabi dama ya hautiti yana mamakin
yadda jikinta yamace haka shi yasa bai gama
hawatitinba ya tambaya yanaga kamarbaki tare
damu Tayi dan yake ta kada kai kaga tsohon
nan... Ya katseta bashi nake gaya miki ba abin
gwanin ban tausayi ko ina yanuwansa suka
barshi yana yawo tsirara? Gaba daya kayan
jikinsa ba su rufe al'aurarsa ba mtsw.. Ya ja
tsaki ta kara kada kai. Tace hummm..... A
zatonka tshone ko?da kyar in zai girme ka tsabar
rashin tsoran Allah ya maida shi haka banganeba
tace a takaice shine DANLITI... Yayi shiru yana
dawo da tsohon cikin kwakwalwarsa nan kwanar
zaka shiga yaji tana fadi yasaki siginal ya fada
har suka ja birki kofar gidan maman fati ba
wanda yace wani abu game da danliti ta kalli
gidan yana nan yadda yake sai dai akwai mutane
a. cikinsa ta dubeshi tace kaga wancan gidan
ciki ya ajeni ya rinka cin zarafina ya murtuke
fuska yace donme kikace in kawoki nan tace zan
gaida maman fati ne matar da ta rinka taimaka
min da abinci da sutura harma da kudi.yace ina
ne gdan -ta nuna na wanda zuke tsayegabansa
yace maza ki shiga nimakice ina gaisheta ta
wuce da sauricikin gidan ta bar dokta
zuciyarsana tafasa baya son ganin gidanamma
idonsa yaki daina nunamasa shi yan mintoti
kalilan mamata fito tare da maman fafi
cikinmurna har kunne tana fadin inayaran suke,
gasu nan a mota tadan duka suka gaisa da al-
ameensannan mama ta bude mota ta gayara duk
suka gaisheta ke mamahar kinyi uku tace ga
sunan kumakina gani lallai ba shakka Allah
yaamfana miki su tace amin nagodetace nike da
godiya wannan irinhidima Allah yasa bata gama
rufebaki ba al-ameen ya miko wasukudade yace
ki kara mata ta amsata mika mata zasu kai
dubu gomabaki sake ta karba tana godiyamama
ta shige mota tana fadin tosai wani lokaci Allah
ya sauke kulafiya na gode da zumunci
mamaAlhaji nagode yace ah muke dagodiya yaja
mota tana daga masuhannu Sun hau titi sosai
bakin al-ameen amace yake mama ta dube shi
tacekana mamaki ko ya numfasa yaceke dai bari
lallai Allah yayi gaskiyabaya zalunci baya son
mai zalunci"anyway"mu koma can inda kikaraina
min wayau ki kace ido kamaragolan nufawa ko?
Tace na shigauku yau yace sosai kuwa tunda
kintaba dadina tace ayi min afuwa abari idan na
samu abba na sai karama kace ido kamar agolan
fulaniyace ke ki kasan wannan idan ma Agolan
KATSINAWA ne "idon't care" tace wayyo Allah
tubanake yi Allah ya taimaki wakilinmarafa
Baban waleed da waleedauban Ameer da Ameera'
yayai yardariya yace ga tsoro ga neman fadaeh
ba komai muje a hakan yacekin san wani abu
gaskiya nextweek zamu tafi tace ayya na
zacizamu jira waleed kaga sati nasama za suyi
hutu kuma hutunkarshen shekara ne yana da
tsawozaiji dadi idan ya kasance taredamu ya
dubeta yana murmushinaji maman yara ina fatan
rokonaya karbu ya kamo yatsunta yamatse yace
babu wani rokon ki daba zai karbu ba a waje na
muddinnafi karfinsa karki manta kina gabada
dukkan abinda na mallaka hakakuma idan kin
dake iyayena dukduniya bani da abinda na fi
sokamarki raina yana kaunarkisakeena babu
abinda zaki nema awajena in hana ki insan
karshenmagana? Daya yau na zama Drsakeena
kawai ta tuntsire da dariyakai dokta na wannan
shinebanbarakwai yace namiji da sunansakeena
ai duk cikin so ne tace nayarda domin nima na
shagala dayawa kaga idan na dubi abba nayana
tafiya da kansa na tuna iringagarummar
gudummawar da kabayar Allah ya taimake mu
sai injikamar in mika wuyana ince kayanka
kullum gani nake ayyukanasunyi kadan ya
dubeta ya yimurmushi ya kara matse
yatsuntayace kiyi shiru kawai karki sanirusa
kuka tayi yar dariya yajahannun bakinsa ya
sumbata yace "ILOVE YOU" tace ME TOO ya
dubetaSO MUCH ta kai hannu zata turahular sa
ido waje tace kai na turerawanin wakilin yace
aikaji dadi yahadani da aiki dole sai na
nadafarin. Nan bisa kai idan zan shigajama'a -
tace kuma yayi gaskiya fa shirawani ai
musulunci ne kuma yanakara kima da kamala
dadin dadawayana yiwa dokta na kyau yace
banson zakin baki tura shi kawai kigaya min inji
dadi tasa hannu tatura hular goshi tace SO
MUCH shike nan? Yaran suka ji sun daukidariya
a bayan mota waleeda hardatafi ameer ya mike
ya ziro kansaya kama hular dadi gyara
hularkakaji suna ta dariya yace gyara mindadina
momin nan bata ji ko yagyara masa yana fadin
ido kamaragolan nufawa suka kece da dariyatace
oho dai dara taci gida yacedadina kayi shuka a
idonmakwarkwa bai dai gane karinmaganar ba
dariya kawai yake yi azatonsa dadinsa ya rama
ne shiyasa mama ke ci gaba dayi masudariya
motarsu na cilla gudu a titi.ALHAMDULILLAHI
sai muce Allahya sauke su lafiya a wannan
tafiyada wacce zasuyi zuwa rasha sati nasama
haka nima ina godiya gaAllah daya bani ikon
kammalawannan fararren labari zanyiamfani da
wannan dama in rokiaddu'a wajen bayin Allah
mutaimaka da addu'a ga yan'uwanmumusulmi
wadanda suka tsinci kansucikin irin wannan
musiba damakamatansu, TAKU HAR KULLUM
YAR MUTAN KAGARA KARSHE ALLAH HADAMU
A WANI LITTAFI.
. An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
__
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels