Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

ganin taurari ko kafin ta ida kuma dawowa hayyacinta ta kuma jin wani a ɗayan kumcin wanda yasa jinta da ganinta ɗaukewa.
Kafin ta tuna duniya ta ke ko lahira ya kwashe mata ƙafafu ta faɗi ƙasa nan ya fara shurar ta ya na dukanta ta ko ina sai zaginta ya ke ya na tsine mata albarka.
"Ke ga ƴar iska mai son maza shine kika hakimce a cikin motar shi a gidan gaba ku na kallon juna kamar wasu tantabaru,uwar mi ce kuke yi?miyasa ba ku shigo cikin gida ba kamar yadda kuka saba,kenan wani munafurcin ne kuka kitsa"Alhaji Mudi ke faɗa bayan ya yiwa Imane liƙis duk ya tara mata gajiya.



Ihsane da Munira tuni suka shige ɗaki suna kuka saboda ba za su iya kallo ba, Mamy ta sunne kai ta na jin zuciyarta na ƙuna sai dai babu yadda ta iya doli ta zuba ido.
Munir kuwa waya ya ɗauka ya na ɗaukar komi a sace ya na gamawa ya turawa Ibrahim ta WhatsApp,shi ma ya na jin babu daɗi sai dai babu bakin magana dan Alhaji Mudi har ƴan unguwa shayin sa suke saboda rashin mutumci bai ragawa kowa shiyasa duka gidan suke tsoron sa dama-dama Ibrahim wani sa'in ya kan ɗan tirza.





A can wajen bakin get kuwa Baba Garbati ne ke faman yiwa Alhaji Mudi addu'ar shiriya saboda kukan Imane ya game duka gidan.Ɓangaren su ya nufa inda su ke da ɗaki wanda aka kewaye da zana,Mamu na ganin shi ta shimfiɗa masa tabarma ya zauna ya na mai cewa "kai Allah shirya,sam wannan ahali ba sa cikin walwala in Alhaji ya shigo"Mamu tace "su dai suka sani duka gidan ba su da mutumci gwara ma dai wannan marar magana shi bai saka babba aiki sannan ya san darajar ƴan Adam "Baba Garbati yace "Allah yiwa Ibrahim albarka duk da yayi karatu a waje bai sa ya ɗauki kansa wani abu ba"
Mamu ta canza zancen da "Halimatu na nan tafe cikin satin nan tace sun kusa yin hutu" yace "eh haka Kawun ta ke faɗa min yace jibi da kansa zai kawota nan tunda ba ta san gidan da mu ka kuma samun wani aikin ba"
Mamu tace "Allah sarki rayuwa ni wlh ban so mu ka baro gidan su Hajiya ba dan dai kawai ka nuna mata halin na ku na Fulani taurin zuciya ka ƙi bata haƙuri"cikin fushi yace "matar da ba ta san ƙaddara ba daga an banke ni da mota shikenan sai ta yi min zamiyar kuɗin albashi ?kuma Alhaji Mudi duk rashin mutumcin shi in ka yi masa aiki ya na biyan ka kan lokaci kuma da ya banke ni da kansa ya kai ni asibiti in wani ne ai sai dai ma ya gudu"
Mamu ba tace komi ba sai ma abincin sa da ta ɗauko masa.






★★★ *DAKORO*

Wani yanki ne da ke cikin garin Maradi,ba birni ne ba sosai haka ba za'a kirasa da ƙauye ba saboda akwai wuta da ruwa.
Wata ƴar matashiyar budurwa ce baƙa mai ɗan jiki,fararen kayan Fulani ne sanye a jikinta.A ido za ka fahimci zallar kyawu da dirin da Allah ya yi mata,tsoron gaban goshinta wanda ya ke reto ta kama kafin ta riƙe ƙugu ta fara taka rawa ta na ɗan matsowa kusa da masu buga ƙwarya.

"Halimatu ga Kawu nan zuwa wlh ki fito ni dai na tafi gida"da sauri Halimatu ta fita daga filin rawar ta ɗauki bokitin da take talar ƙanƙara da gudu ta cimma,Haule wacce ke saɓe da ƙwaryar fura hannunta kuma tarmus ɗin nono.
Dariya ta tuntsire da ita ta samu wata innuwa ta zauna har Halimatu ta iso ta na cewa "Allah ya isa tsakanina da ke Haule yanzu hakan da kika yi kin gyara?"dariya Haule ta kuma tace "yi haƙuri ƴar uwa na ban kwana ne,jibi warhaka fah ki na Maradi"haka kawai Halimatu taji gabanta ya faɗi, murmurshi tayi tace "ki shirya mu tafi tare" Haule ta miƙe tace "Kawu ba zai bari ba"
"Ki dai bari mu gwada tambayarsa"cewar Halimatu da sauri tace "a'a rufan asiri"daidai nan suka kawo gida.
A zaune suka tarar da Inna matar Kawu ta na naɗe kayan Halimatu da suka bushe,zama su ka yi suka fara ƙirga kuɗin da suka yi ciniki.





A can *MAROC* kuwa sosai hankalin Ibrahim ya tashi ganin irin dukan da Daddy ya yiwa Imane ,ba tare da ya tsara komawarsa gida ba ya fara shiri.
Duk wasu takardunsa masu muhimmanci ya tattara ya zuba a trolly ya ɗauki aniyar zai yi zamansa a can ko da na 5mois ne,bayan ya gama ya zuba kayansa su ma a ɗayan akwati.



Bayan 2days


Numfashi ya ja lokacin da ya fito daga cikin Bus ɗin da ta kawo su daga Niamey zuwa Maradi .
Da sauri Munir ya ƙarasa inda ya ke ya rungumesa,kafin su ja akwatunan zuwa mota.
A hanya Munir ke ta baiwa Ibrahim labarin rayuwar gidansu,shi dai bai ce komi ba har suka kawo.
Horne Munir yayi amman tsawon minti biyu an ƙi buɗewa,daga can cikin banɗaki Baba Garbati yace "Halimatu je ki buɗe masu babbar ƙofar"
Da ɗan gudu ta fito ta nufi get ta duƙa ta na zage kubar ƙasa,idonsa ne suka sauka kan dogon tsoron kitsonta wanda ke lilo kamar zai taɓo ƙasa.Get ɗin ta wangale ta na mai komawa gefe ta riƙe porte,Munir ya danno hancin motar ciki yayinda Ibrahim ya waiga ya na mai sake kallon ta.......



Comment
and share please
[29/04 à 21:57] MRS SADAUKI 💫: *ƘADANGARUN BARIKI*💅🏻💅🏻💅🏻
```

Romantic story```👌🏻




*☀️FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

```MRS SADAUKI 💫✍🏻```

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAGE* 7_8


Munir na gama parking ya fito tare da zagayawa baya dan fiddo kaya, Ibrahim kuwa ta mirror ya cigaba da kallon Halimatu wacce ta rufe get ta nufi sashen su ta na ɗan gudu hakan ya baiwa dukiyar Fulaninta yin ƙasa da bisa tamkar an busa balan-balan haka suka cika mata riga,da sauri ya janye idonsa ya na jin D ɗin sa na ɗan halbawa.
Sai da yayi kamar minti biyu sannan ya fito tuni kuma Munir ya fiddo trollyn,nan suka jera suka shiga ciki.Da murna Mamy ta tarbe sa ta na cewa "lale marhaban da Babana"ƙarasawa yayi gunta yayi mata pic a goshi kafin yace "miss You Mamyna"kumatunsa ta shafa tace "je kayi wanka ka zo na zuba maka abinci" da "toh Mamy"ya amsa kafin ya nufi part ɗin sa wanda aka gyara.Kayan jikinsa ya rage sannan ya shiga toilet ya sakarwa kansa shower,da saurin ya lumshe ido sanyin ruwan na ratsa fatar shi da sauri kuma ya buɗe su sakamakon hoton fuskarta da kuma yanayin ƙirarta ya faɗo masa "Black baby"ya furta a zuci ya na jin wani sonta ya shige sa lokaci guda.
Ya na gamawa ya fito,sai da yayi sallar Zuhur sannan ya fito falo inda ya tarar da duk iyalan gidan in ka fidda Imane wacce ke ɗaki ta na jinyar kanta.



Gaishe sa suka shiga yi cikin nutsuwa saboda kowa mugun shakkar sa ya ke,gaishe da Daddy yayi ya amsa ciki-ciki ya na wani ɓata rai kai kace wanda ya ke tamnar magani.
Ibrahim bai damu ba ya fara shan jus de goyave kafin ya fara cin naman hanji da Mamy tayi masa farar dafuwa,can ya ɗago yace "Mamy ina Imane ne?"duk dariya suka gimtse Mamy tayi murmurshi tace "ta tafi tiraku😹" ya sosa ƙeyar sa yace "ayya Mamy wai ba dai santi nayi ba?"Mamy ta dungure mashi kai tace "maza ci abinci da surutu"Ibrahim ya turo baki ya na cewa "ai ya ma ishe ni mu je na ci abinci tukunna"
Mamy tace "to duk ku tashi mu tai kan dining mu ci abinci Munira je ki kira Imane,Daddyn yara mu je ko?"cewar Mamy ta na mai miƙawa Daddy hannu shi kuwa gudan ƙato da shi ko kunya babu ya ɗora hannunsa kan nata,da sauri Ibrahim ya kawar da ido dama shi ne baƙon ganin haka dan su Munir har sun saba ganin soyayyar su Daddy wacce ba su ɓoyewa.



Ibrahim ya yiwa Munira tsawa yace "ke ba aiken ki aka yi ba?"da sauri Munira ta ajiye wayar Munir ta tafi kiran Imane.
Kamar wacce tayi maye haka ta fito fuska babu walwala Imane ta ƙaraso ta zauna,iyayenta ta fara gaishewa kafin Ibrahim wanda ya kafeta da ido ya na mamakin rashin tausayi na Daddy.
Ya na shirin amsa gaisuwar yaji Mamy ta ƙwala kira "Halimatuuu"haka kawai ya ji gaban sa ya faɗi sai kuma ya ji ya rasa nutsuwarsa jin muryar wata ƴar yarinya ta amsa "da na'am Mamy"sai kuma ta rugo daga kitchen ta nufo inda suke tace "gani Mamy"
Mamy ta ɗan murmusa tace "ayya zo ki yi saving ɗin mu ki fara aikin daga yanzu"da "toh"ta amsa kafin ta je gaban Daddy ta fara saving na shi kamar yadda Mamu ta koya mata yadda za tayi,ta na gamawa sai ta zuba ma Mamy sannan Munir sai ta dawo kan su Imane har ta kai ta zuba ma Munira.
Cike da mamaki ya ke kallonta ganin yadda ta zubawa kowa banda shi hasali ma ko kallon inda ya ke ba ta yi ba,har za ta tafi Mamy tace "ba ki zuba ma Babban yayan na ku ba"da sauri Halimatu ta juyo sai ta kalli inda Mamy ta nuna mata aka ci sa'a shi ma ita ya ke kallo nan take ta diririce ganin irin kallon da ya ke yi mata wanda ta kasa tantance na miye.
Jiki na ɓari tace "yi haƙuri ban lura ba,Mamu ce min tayi wannan ne babba"ta faɗa tare da nuna Munir, Mamy tayi murmushi tace "au!shiyasa kika manta da Babana to zuba mashi"ta amsa da "toh"ta ƙarasa inda ya ke ta ɗauki plate ta zuba mashi abinci sannan ta ɗauki cup ta fara tsiyaya jus ciki hannunta sai karkarwa ya ke.
Yatsunta ya ƙura ma ido uwanda suka sha jan lalle haka kawai ya samu kansa da kai hannu jikin cup ɗin ya karɓa ya na cewa "Merci !"da sauri ta ɗago kai ta kalle shi ta na jin wani daɗi saboda yace ya gode ba kamar sauran ba da suke mata kallon tsiyatatu.
Cup ɗin ya kai baki ya fara shan jus ɗin sai kuma ya ajiye ya fara tsakurar abincin,ita kuwa Halimatu kitchen ta koma gun Mamu wacce ta ke hadadar yin girkin dare Ƴarta na tanyata.




★★★ *BAYAN WATA ƊAYA*


Ameera tayi tagumi ta ƙurawa allon ajin da malamin su ke ta faman yi masu expliquer,a yadda ta ke kallonsa kai kace dukan hankalinta na gun shi ne.Ya na tsaka da cours ta fito waje ta shiga kelaya amai babu ƙaƙautawa kamar ranta zai fita,dakyar ta miƙe tsaye ta nufi can inda ta ke hangen pampo.Bakinta ta kuskure ta samu dakali ta zauna ta rabka tagumi "shin wa zan shaida ma wannan baƙin labari?babu shakka ciki ne da ni tunda ga alamomi nan sun bayyana kamar yadda malamar mu ta faɗa mana alamomin masu ciki..."kafin ta gama tunanin wani aman ya sake tawo mata.
Jikinta ta wanke ta fita daga harabar makarantar, adaidaita ta tara tace ya kaita ADS,suka yi ciniki ta biyasa kuɗin ya kaita.


A bakin ƙofar gidan tayi sallama, Baba Garbati mai gadi ya leƙo ya amsa, murya na ɗan rawa Ameera tace "cikin gidan ni ke son shiga" Baba Garbati yace "wajen wa kika zo?" "Mamy" ta basa amsa sai kawai ya bata hanya,har tuntuɓe ta ke wajen shiga.
"Assalamu alaikum"Ameera ta faɗa Halimatu wacce ke tsefe ma Ihsane kai ta amsa,shigowa tayi ta gaishe da su duk suka amsa kafin Ihsane tace "Ameera ke ce yau a gidan na mu ?"murmurshin yaƙe wanda ya fi kuka ciwo tayi kafin tace "eh wlh Alhaji yace na zo na amshi saƙo"ba tare da wani tunani ba Ihsane tace "kin kau ci sa'a ya na gida am ki shiga ya na ɗakin sa"ta faɗa tare da nuna mata part ɗin,jiki na rawa Ameera ta nufi ɗakin Alhaji .
Da salama ta shiga amman ba ta ida ba sauran ta maƙale a maƙoshi sakamakon tarar da shi da tayi zirrr haihuwar uwar sa ya na biyawa kansa buƙata.


Sanin babu mai shigo masa ɗaki in ba Mamy ba yasa Alhaji ko waigowa bai yi ba sai jin shashekar kukan ta,da sauri ya juyo maimakon ya razana sai kuma ya ji wani bala'in daɗi.
"Ah!ah"Meeran Alhaji daga ina kike?"ya faɗa ya na washe baki tare da nufota zai rungume ta ja da baya ta na rufe idonta,da ƙarfi ya jawota ya manna bananar sa cikin tafin hannunta ya shiga mulmulawa har ya samu nutsuwa Ameera ba tace masa komi ba dan damuwar da ta ke ciki ta fi wannan.


Babu alwala balle wankan janaba haka Alhaji ya saka kayan shi ya na mai kallon Ameera wacce ta rasa ta ina za ta fara gaya mashi.
"Tashi mu je"ya faɗa ya na ɗaukar key ɗin mota,babu muso ta miƙe ta bi bayansa su na fitowa Mamy tace "sai kuma ina Alhajina?"murmurshi yayi yace "Malam Abba ne ke son kayan abinci to dama na ce ya je mangaza su amsa to wai shi Nairo ya hana su shine nace bari naje da kaina"
"Ina kwana"sai a lokacin Ameera ta gaishe da Mamy ta amsa kafin ta yiwa Daddy addu'a.
Ya na gaba ta na biye da shi a baya suka nufi motar shi,gidan gaba ya buɗe mata ta shiga ya yiwa mota key sai gidansa wanda ya ke GAO.
"Fito mu shiga ciki"Alhaji Mudi ya faɗa lokacin da yayi parking Ameera ta maƙe kafaɗa tace "ciki gare ni"ta faɗa ta na fashewa da kuka, murmurshi Alhaji yayi yace "ai na san da haka shiyasa na kawo ki a cire maki shi"jin maganar za'a cire ya saka Ameera fita daga cikin motar.



A ɓangaren Ibrahim kuwa gaban idonsa Alhaji ya fita shi da Ameera ,da sauri ya shigo falon cikin rashin sa'a Halimatu ta kai masa karo kwanan kunun da ke riƙe da hannun ta ya faɗi ya zube mata a ƙafa.
Ihu ta saki ta na yarfe hannuwa,jiki na rawa Ibrahim ya nufeta da sauri ya cire rigar sa ya kamo ƙafarta ya shiga goge mata.
Ta na kuka ta dafa kansa shi kuma sai busa mata iskan bakinsa ya ke, Mamy wacce ihun Halimatu yasa ta fito tace "lafiya mi ke faruwa?"Ibrahim ya ɗago yace "Mimi ce kunu ya zube ma a ƙafa"
Mamy tace "ayya!to ayi mutum kullum cikin gudu,takwara ki rinƙa kulawa mana mu ga ƙafar"ta duƙa ta na dubawa ƙafar duk tayi ruwa "ina ga sai an kaita asibiti"cewar Mamy Ibrahim yace "a'a bari na bata magani"ya miƙe tsaye ya na jin sa wani iri Mamy ta ja hannunta suka nufi salon sai ɗage ƙafar ta ke ta ƙi takata😒



Babu jimawa Ibrahim ya dawo,cup ya cika da ruwa ya miƙa mata ta ƙi karɓa sai jujuya kai ta ke.
"Please Mimi ki sha wannan zai taimaka maki wajen ɗauke zafin ciwon sannan yayi saurin warkewa"cewar Ibrahim ya na mai sake miƙa mata Mamy ta karɓa dan haka kawai ta ke jin yarinyar har cikin zuciyarta amman ta alaƙanta haka ƙila dan sunan su iri ɗaya.


Juyin duniya Mimi ta ƙi shan magani,karɓar maganin Ibrahim yayi rai ɓace ya nasa sa cikin wani kofi ya zuba ruwa sai da ya narkesa sannan ya riƙe dukan hannuwanta Mamy ta yi mata ɗure.
Yawu ta shiga zubarwa ta na kwaɓe fuska alamun rashin jin daɗin goût ɗin, Mamy tayi dariya tace "oh!takwara yanzu maganin ne sai an yi maki irin na ƴan yara?"
Ihsane wacce ta saka apple ga kanta tace "Mamy ke ma fah haka Daddy ke fama da ke in za ayi maki allura ƙila dan sunan ku iri ɗaya da Mimi ɗin shiyasa..."kallon da Ibrahim ya watsa mata ne yasa ta yin shiru ta na sunne kai.


Part ɗin sa ya nufa ya na jin wata irin kasala na rufe sa,wani ɓangaren kuma sam zuciyarsa ba ta kwanta da fitar da ya ga Daddy sun yi da Ameera ba duk da bai ga fuskar ta ba yadda ya ga mahaifin na shi na rawar jiki har da buɗe mata mota yasa ya so bin su sai kuma Mimi ta dagula masa lissafi.
Ajiyar zuciya ya sauke a fili yace "akwai aiki gabana ashe shan magani ma ba ta iyawa mtws na tsani mace mai shegen son jiki ita ba ta iya kula da lafiyar ta to ina ga ƴaƴan mu"sai kuma yayi dariya yace "oh! Ibrahim wai mi ke damun ka ne?"jin an buɗe ƙofa ya sa shi juyowa da sauri Munir ne.


"Ya Ibrahim zo ka ga Imane ga ta can ta na hira a ƙofar gida duk da uban dukan da Daddy ya yi mata na so nayi mata magana sai kuma na ƙyale"cewar Munir ya na mai zama kan kujera.
Ibrahim yace "yanzu wa ya baka izinin shigowa?"ƙeya ya sosa yace "yi haƙuri na ɗan shagala ne da zancen Imane"Ibrahim ya tamke fuska yace "daga yau kar ka sake shigo min ɗaki ba tare da neman izini ba,maganar Imane kuwa da sani na ta ke hira ni na ce tayi saboda ba dafata za'a yi ba"
Munir yace "to Yaya,amman ka na ganin babu matsala in Daddy ya ganta?"Ibrahim yace "dan Allah ka fita ban son surutu"cikin jin haushi Munir ya fita.
Part ɗin su Imane ya shiga inda ya ke jiyo ihun Munira ,ya na shiga ya tarar da Ihsane falo ta na gagaɓa dariya ta buɗe kai ya na shan iska kamar mahaukaciya.
"Ke lafiya?"Munir ya tambaya,ta tsagaita tace "Munira ce ta saka apple da kai ya toye ta shine fah ta ke kuka"
Bedroom ɗin ya nufa can cikin toilet ya hangota ta tara kai ruwa na dukan gashin ta amman ta ƙi saka hannu ta cuɗa saboda gudun jin zafi.
Da sauri ya ƙarasa,hannunsa ya sa ya fara wanke mata dogon baƙin gashin kanta ita kuwa sai Washhh ta ke cewa.
Ta na ɗagowa idonsa ya sauka kan manyan breast ɗinta uwanda kallo guda za ka yi masu ka san sun girmi shekarunta,ba tare da ya shirya ba ya kai hannunsa kan.....



Comment
and share please
[29/04 à 22:15] MRS SADAUKI 💫: *ƘADANGARUN BARIKI*💅🏻💅🏻💅🏻

```

Romantic story```👌🏻




*☀️FIRST CLASS WRITERS ASSOCIATIONS ☀️*

```MRS SADAUKI 💫✍🏻```

_______________________


Thank you for contacting Sdeendtm! *BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE*

*I selling MTN data with this cheap price*

*MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500

Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance.
*Validity 1 month*

*Airtel,9mobile and Glo* *also available.*
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills* *Whatsapp OR
Call 08066268951*


*PAGE* 9_10


Buge masa hannu tayi ta na zarar ido kafin ta aro jarumtar cewa "miye haka Ya Munir?ka na cikin hankalinka kuwa?"harara ya banka mata yace "zan ci uban ki mahaukaci ne ni,uban waye ya mayar da rufaida yaghourt ɗin ki haka?au !kenan abinda ake faɗa ɗin dai gaskiya ne Jamilu soja ya mayar da ke *KARUWAR GIDA* ?(Mrs SADAUKI)"da sauri Munira ta girgiza kai sai kuma hawaye shaaaa .Mari ya ɗauke ta da shi yace "dan uban ki za ki yi bayani ne in na gaya ma Daddy zai ci ƙwal uban ki kin dai ga yadda ya yiwa Imane saboda kawai ya sameta da ƙato su na hira "Munir na gama faɗa ya fita ya bar Munira tsaye ta na kukan tausayin kanta.


Direct sashensa na can waje ya nufa ya buɗe ɗaki ya shiga,bisa matelas ya kwanta ya na zancen zuci "wato duk yadda namiji ya iya duniyanci mace ta fi shi,yanzu duk yadda Daddy ke kulle su a gida sai da Jamilu soja ya san yadda yayi ya tsotse yarinyar nan?"tsuki yayi tare da sake juyi ya na jin wani feeling ɗin Munira wanda yayi shekara da shekaru ya na taushewa sai ga shi yau ta tado masa tsimi.
Wani murmurshin gefen baki yayi kafin yace "wato yarinyar nan ita ba ta san kawaici ba duk yadda ni ke jin tausayinta ina share maita ta a kanta sai da ta kaiwa wani ƙaton banza kanta Allah sa dai iya rufaida yaghourt ɗin ya tsaya bai yi min shigar sauri ba"ya faɗa ya na latsa wayar shi ya shiga rubuta mata text.




A ɓangaren Daddy kuwa kamar wani nurs haka ya ɗora Ameera kan matelas ya shiga dubata daga nan yayi profiter ya biya ma kansa buƙata,yau ma ta sha kuka sosai tsabar azaba.
Wanka yayi ya fita ya rufe ƙofar ta baya ya je ya nemo masu abinci,babu yadda ta iya haka ta ci abinci sannan ya bata wasu ƙwayoyin magani ta sha ba'a ɗau minti goma ba ta fara jin ƙugunta da marar ta sun ƙulle can kuma cikin ya fara karta mata nan jini ya ɓalle mata kamar ba zai tsaya ba sai kuma ya tsaya amman ya na zubowa kaɗan-kaɗan.
Coton da pant ya miƙa mata ta kimtsa kanta, uniforme ɗin makarantar ta duk ta ɓace hakan ya sa Alhaji ya wanke su sannan ya sawo mata sabbin kaya.
Ya na murmurshi yace "congrat tunda cikin ya zube ai shikenan yanzu ko da kwai wata matsala?"ido taf hawaye ta dube sa sai kuma tayi murmurshin da ya fi kuka ciwo tace "babu wata matsala daga waje na amman a wurin ka kai yanzu za ta soma da yarda Allah sai ka wulaƙanta a duniya yadda ka yi min kai ma Allah sai ya aiko wasu Mazan sun yiwa ƴaƴan ka da albarka Annabi..."wani gigitacen mari ya ɗauke ta da shi yace "keee!ƴar matsiyata wulaƙantatu ce ƴaƴana kuma ƴan gata ne babu abinda suka rasa a duniya ke kuma uban ki mutuwar zuciya ya saka ya turo ki yawon karuwanci guna in ba ki sani ba to yanzu ki sani "yawu ta tofa masa a fuska tace "tirrr da kai tsohon banza mai taushe yara sa'an ƴar cikinsa kaji kunyar duniya saura ka ta lahira kuma ka rubuta ka ajiye sai kayi kuka da idon ka"ta na gama faɗa ta yunƙura za ta tashi Alhaji Mudi ya bangaje ta yace "babu inda za ki je daga rana irin ta yau kin zama tawa zan cigaba da zaman dadiro da ke har abadan abada "tashin hankali ne ya bayya ƙarara akan fuskar Ameera amman ta daure ta kuma ƙoƙarin tashi Alhaji Mudi ya rigaita fita daga ɗakin ya danna masa key daga waje.
Durƙushewa tayi bakin ƙofa ta na bubugawa ta na kuka amman ina tuni Alhaji Mudi ya yiwa motar sa key ya bar gidan gaba ɗaya.




Riƙe halshen mayafinta yayi ya na cewa "please kiss me"ita kuwa Imane ta rufe fuska da tafin hannu ta na murmurshi mai sauti kallo ɗaya za ka yi masu ka gane suna cikin shauƙin soyayya.
Tun daga nesa Alhaji Mudi ya tsaya da mota ya fito,wani ƙaton dutse ya ɗauka ya nufe su gadan-gadan ya na zuwa ya auna ma Jabeer shi a kai.
Wata irin ƙara ya saki wacce bai shirya ba ,da gudu Imane ta nufi cikin gida duk da ta ga halin da masoyin na ta ya ke ciki dan tuni kansa ya fashe jini ya fara zuba.
"Imane???Imane ki fito duk gidan ubanda kika shiga yau sai na kashe ki na huta kar ki je ki ɗora min tension"Daddy ke faɗa bayan ya shigo gidan.
Ibrahim ya tamke fuska yace "miye wai ka shigo ka na ta ihu har haka ?saboda kawai ta na hira za ka wani ɗaga hankali haka?"Alhaji Mudi bai tankasa ba sai ƙoƙarin jawo Imane da yayi wacce ta laɓe bayan Ibrahim.
"Haba Daddy ya isa haka sabida Allah in ba ka aurar da Imane yanzu ba sai yaushe?"cikin hasala Daddy yace "karatu za ta yi dan ubanta mazan yanzu da ba su san ciwon matan su ba ta yaya zan barinta taje tayi aure kafin wata shekara ta zo ta na maular abinci?"Ibrahim yace "na san duk da hakan amman Daddy abinda za ka duba Imane duk kunyarta ta fito fili ta shaida maka ta na son aure to Please ka barta ta yi"Daddy ya zaburo yace "na ƙi na barta dan ubanki ki shirya France zan tura ki wajen karatu sai na ga ta tsiya shi Jabeerin in can zai riƙa isko ki ku yi hirar ai na gani"ƙuuu ya nufi ɗaki.


Saurin juyowa tayi jiki na rawa ganin Daddy ya

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment