Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


An dauko wannan littafi daga shafin www.dlhausanovels.com.ng ku ziyarci shafin na www.dlhausanovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from www.dlhausanovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT*🕊️ƘWARTON MANYA🕊️*

_Na...Mmn teddy_

1
_A cikin uku wannan kuka zaɓa ,,an daɗe ba'a haɗu ba,wannan ya sa xan murxa nayi amfani da alƙalami na nayi maku komai ƙwasha²😹 . So pls take note matured head only ,idan kuma kika ƙi ji hausawa nacewa bakya ƙi gani ba, ki kayi kunnen ƙashi na ur own prob not mine🤷‍♀️na ur own matter,buss aswear , bazan yi free page da yawa ba , only 5 pages i will for free page,so zaki iya fara biyan kuɗin littafinki ynxu".ina ƙara faɗa only matured head, full romantic ne salon labarin haka yazo dashi,bana son jin wani xancen banza don Allah"._

*Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k ne kacal kaman yanda suka saba biya haka zaku iya sambaɗo da kuɗin ku ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank.*


*"Ga masu buƙatar fara payment ɗin littafin ƘWARTON MNY zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ku tura ta account ɗina na sama👆 . Normal payment na wannan littafin ₦300...Vip pymnt ₦500... Special pymnt ₦1000 . Ƙi biya na antayaki a Paid grp.*

_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwan mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_

*****
_LAGOS_

Wani irin hayaƙi ne ya turniƙe ko ina na wannan gida , hayaƙi mai saka ciwon kai ,can cikin wani kitchen na hango wannan hayaƙi na fita ,wanda ko ba'a faɗa maka ba kasan icen ɗanye take amfani dashi ta damuna". Zainabu abamu ta Ashirin, Zainabu abani ta goma". Muryar yara kake ji kowa na faɗin Abashi na dai dai kuɗin sa, wacce ko aka kira da Zainabu ba abun da take sai aikin goge zufan dake saukowa tun daga goshin ta zuwa wuya". Sama'ila ne ya leƙo da kansa ta windon lange langen kitchen ɗin kamin yace " Taɓ Allah shi kyauta ,mutane na cin Dauɗa basu sani ba". Saka luddayin tayi cikin ƙullun kalallaɓan da take soyawa ,kamin ta buɗe murya cike da tsiwa ta hau cewa " Eh Naji Allah yasa dattin jiki na nake ɓanɓarowa nayi maggi da gishiri na zuba a ciki duka bai dameka ba , bashi ne dai nace a sana'a ta babu ,baxan bayar ba". Ke Ni kike faɗa mawa wannan maganan??. Yayi maganan a zafafe dama so yake ta tanka ya buga banza". Eh na faɗa maka ,ai Ni wlh da kowa xanyi faɗa indai akan kasuwanci na ne". Tayi maganan tana juya ƙullun kalallaɓan nata da gaba ɗaya garin matafi na ɗari ba sai sauran cefane da tayi". Sama'ila ne yayi saurin nufan Ƙofan fale falen kitchen ɗin da zumman dukan Zainabu ya buga ya gudu". Da Umma Halima sukayi arba,nan take ta ɗaure fuska ta mau tana magana cike da faɗa " Tattara kabar gidan ,idan baxaka tafi harkar neman ka ba,to kaje dai ko ma ina ne ,na rabaka da Zainabu kaƙi rabuwa da ita dai ko? To bari Malam ya shigo zan sa ayi maku iyaka tsakani". Cike da cizar yatsa Sama'ila ya juya ,sam bai so zuwan mahaifiyar tasu ba ,yaso ya bigi banza ne kamin ya bar gidan kaman yanda ya ƙudirta.
Zainabu abani kalallaɓa. Wani ɗan yaro yayayye yayi mata maganan yana miƙa mata kuɗin hannun shi ,hannu takai tana amsan kuɗin haɗi da buɗewa a tunanin ta ƴan biyar² ne guda biyu ,sai kuma taga ɗaya". Taɓ amma wannan Uwar taka taci uwar rainin wayo, banda iskanci nine zata aiko ka da biyar in baka wainar fulawa dashi? To kaci Sa'a yau my temper is Off in maka na turawa, da ba don haka ba ,wallahi yanda ka fito mata kana Annuri da kuka zaka koma mata,don sai na kileka ladon bacin ran da ka sani". Fice mun da gani dan ƙaniyar ka". Tayi maganan tana cilla Naira biyar ɗin a wuta haɗi da cewa " Baxan bada biyar ɗin ba na ƙona ta ladan ɓacin ran danayi". Ganin haka yasa yaron ficewa kitchen ɗin da gudu yana komar mawa Uwar sa da kuka. Saidai ƴan sayan kalallaɓa kowa yana Son mawa Zainabu magana kan abun da tayi bai kamata ba ,amma kuma suna gudun bala'i ,hakan yasa sai dai su bata kuɗi ta sallame su suyi ta kansu. Zainabu kiyi sauri ki gama zan aikeki kasuwar Dole ki Sayo mun Kayan yaji". To Umma na kusa baifi na soya ta ɗari ba yanxu ƙullun ya ƙare,tayi ƙare maganan tana karkata kwanon ƙullun da baifi kudayi ɗaya da rabi ba,nikam nace bala'i wannan wani irin riba Zainabu kebi haka?. Zainabu wai inji maman mu tace " Kiyi haƙuri ki bashi kallaɓan ta biyar ɗin yaye akayi masa". Cike da masifa Zainabu ta juyo tana kallon yarinyar da ƙanin nata da ta cilla biyar ɗin sa a wuta ,kana tace " baxan bayar ba ,ita tana bada bashin kayan sana'ar tane? Ni sai ta nemi cin mun mutumci a nawa ? To na cilla kuɗin huta ,ƙarikon yaye Allah yasa yau ya fito daga ciki duniya". Ki fice mun ke dashi kamin na tashi...tayi maganan tana rintse ido na masifa wanda da sauri yarinyar ta tasa ɗan ƙanin ta suka fice. A haka Zainabu tayi ta sai da kallaɓan ta gata da jama'a ,amma ba haƙuri kamin ta gama tayi faɗa babu iyaka. Tana gama kallaɓan ko wanka bata tsaya yi ba ,bare wanke fuska ta zura hijab ɗin ta iya gwiwa ,yaji dauɗan duniya baƙiƙirin. Umma karo kuɗin?".
Umma ne ta kalle ta sama da ƙasa ,kamin tace " Zainabu Bazaki ɗan wanke koda ƙafa ba a haka zaki tafi??. Ɗan gyara zaman hijab ɗin ta tayi kamin tace " Eh Umma a haka xan tafi , wa'anan mutanen Lagos ɗin ƴan iskan mutane ne,ko wanka nayi naci ado nasa gyale da atampha na fita sunana matan Aure a wurin su...baxasu taɓa kira na da budurwa ba indai ba shigar banza nayi ba ,nasa wando 3 quater ,idan kuma shi kikeso nasaka shikenan sai yanxu inna fita na tsaya a ƴan gonjo na siya da ribar da nasamu ta kalallaɓa".

A'a ina ,maza kinji amsa ta fi ki Sayo mun Kayan yaji komai da komai ta ɗari da hamsin...to Umma sai na dawo ". A dawo lafiya". Ficewa Zainabu tayi daga gidan tana nufan kasuwar Dole, alhmdullh a wannan karon batayi faɗa da tasi'u mai kayan yaji ba ,ta ɗauki hanyar dawowa gida ,wanda duk nesan gidan su da kasuwar a ƙasa take zuwa ta dawo a ƙasa ,ɗan kuɗin da aka bata na moto ta riƙe tace " zata jah jarin wani abun ,haka take Zainabu yarinya ce mai zafin nema,tayi wannan sana'a tayi wancenn kuma duka du basu taru sun zama guda ba, yarinya ce fitinanniya ta gaske gata bata da tsoro a ko ina ta shiga ,indai kayi mata sai ta maka ,ƙarya ne a wuni batayi faɗa har da su damme ba ,wanda ita har gadara take da cewa " bata faɗa da yarinya ɗaya sai su kai biyu zuwa uku,don idan ɗaya ne to tabbas xata mata lahani ,gomma sukai biyu zuwa uku ,to sai ta casusu. Gata da farin jinin ƙawaye kowa Zainabu haka matar Aure da yara.amma fa Zainabu bata da mutunci sam....ita idan batayi faɗa ba har ciwo ma take cewa takeyi,faɗa ya zama mata jinin jiki, gata duk ƙawayen ta tsoron ta sukeyi ,saboda tana da ƙarfi kaman Shari'a ,bata taɓa dambe ba ita taci nasara akan wa incan ba. Haka xata kama ƴaƴan mutane ta bigi na banxa ,idan iyayen su sun gidan Umma sun kawo ƙara. Umma Halima tayi ta basu haƙuri tayi faɗa ma Zainabu har ta gaji.

Hee heey Madam for ur babies". Nan Zainabu taji Muryar wani inyamuri yana katseta da cewa " For your babbie ,yana ɗaaga mata gonjon bby suit na yara". Wani irin fusata Zainabu tayi a zuciyar ta tana cewa " Wa'annnan inyamuran kullum iskanci ƙaruwa yake yi". Bama baby ba a'a yanxu babbie take dasu. Kai kalle Ni da kyau Dan Uwar ka kaga nayi kama ma da wacce take da Aure har da yara??. Shegu ƴan iskan mutane kawai ,wato sai na fitar da tsaraici ne sannan nake budurwa a wurin ku ko? Wanda sukayi sabo da ganin tsaraicin mata,shiyasa shekaru ƙalilan ido ya makance".

Inyamuri ne ya kalle yaya kallon ta kusa dashi haɗi da ware ware yana cewa " what is she saying?. Eiyee kana nufin ma baka san me nake cewa ba?". Kamin ya ƙara mawa Zainabu magana ne nan yaga ta ɗaga hannu tassss tana wanke fuskar sa da mari". What of now? Nace yanxu fa kaji me nake cewa ko sai na ƙara wanke fuskar ka da wani marin?. Cikin tsoro da rawar jiki inyamurin yace Sorry my friend sorry pls. Yanxu kayi magana tayi maganan tana wuce shi da mutanen da suka fara taruwa tana tafe tana cigaba da zage zagen ta". A wurin ba inyamurin kaɗai ba ne ya tsorata da Zainabu kusan duka inyamuran sun kasa mata mgn ,basu taɓa ganin yarinya wacce ashekaru ba zata haura sha takwas 18 ba ƴar bala'i kaman Zainabu ba...wannan yasa su kasa yi mata haɗin kan da suka saba ,suci mawa bahaushe mutunci. Haka suna kallon ta ta ɓace ,sauran ko hausawa sai dariya sukeyi ,suna jin daɗin abun da Zainabu tayi............

******

Ƙwarto ƙwarto manya naji wurin ya ɗauka ,waigawa nayi don ganin waye ake kira da wannan suna haka?? Amma sai dai nakasa fahimta a cikin su huɗun waye ke da wannan suna,kasantuwar dukkanin su Kaki ne jikin su ta Sojoji. Ɗayan su na gani wanda shi gaba ɗaya su hankalin su ke akan shi....idon shi a lumshe suke bai buɗe su duka ba, hannun sa riƙe yake da Sigari yana busawa haɗi da fitar da hayaƙin ta baki da hanci irin na tatattun ƴan duniya...a sojojin ma shi ɗin Zakka ne cikin su a tachewa". Irin jijjiga jijjagan mazan nan ne ,don sun wuce akira da ingarma,ga tsawo ga ƙiba.... Fari ne tass wanda yafi kama mun da ba cikakken bahaushe ba ruwa biyu. Wata ƙil ɗaya ciki daga iyayen sa ba ɗan Africa bane ba duba da yanayin zubin sa..ƙara sa sigari yayi yana zuƙar ta da ƙarfi yana furxarwa cike da tacewa t ƴan duniya,wanda anan ne na kuma ƙare masa kallo ,hulan kansa na gani yasha ban ban dana Sojojin dana saba gani. Domin kuwa tasa jah ne,wanda yasani jah baya ina naɗo maku rahoton baya baya kasantuwar fahimtar wani soja ne a gaba na... Soja ne militry Army wanda idan sojoji suka ga ɗayan su gudu sukeyi ,su ba'a yar je masu faɗa da soja ɗaya ba ,sai idan sun kai goma zuwa sha biyar ,saboda idan suka ce zasu ba Soja horo ko duka zasu kashe shi zuwa ɗaya". Wannan yada su Bama ka ganin irin su masu jan hula , a ko'ina suna killace sai wani irin babban ɓaraka ko yaƙi ya tashi a ƙasa ake fito da irin su kaman goma,to duk girman runduna sai sun gama da ita". Habab naji an kira sunan shi".................


*Littafin ƘWARTON MANYA na ne kaman yanda kuka san littafai na normal payment₦300 Vip pymnt ₦500 Special pymnt 1k ,zaki iya Turo da katin MTN ta wannan number 08081202932 ko kuma ki tura ta wannan account ɗin 6037312299 Mohammed Aisha keystone bank*


Masoya kunun share a duk wani grps da kuke ciki ,taku ce Mmn teddy mai maku son so fisabillh".


*TA FARKO DAGA CIKIN GARAƁASAN DANA SANYA GA abun da tace👇*

GARABASA💃💃💃💃

1)gidan zawarawa jaruman (MUHAMMAD FULBE da FATIMA FULBE

2)gidan kwarata jarumai
(ALIYU HAIDAR da HASILE)

3)bafullatanan ruga jarumai (MUHAMMAD ADNAN da MAIRO)

4)walijaam jarumai(ANWAR da SHATU)

5)kawaliya jurumai(ASHRAF da AISHA AMNA)

6)Siyasata jarumai (ASHRAF da AHYAN)

7)'Yar waye jurumai (UMAR FARUK da BABY AMRA)

8)Dijama 'yar Fulani jarumai(SIR ALIYU da DIJAAMA)

9)'yar aikina jarumai (CAPTAIN ANWAR da NANA AISHA)

10) Zuma da madaci
Jarumai (SIR KHALIT da SUHAIMAT)

*Ga me bima na farko*
1 Dijama 'yar Fulani - Dijama and Aliyu
2 Gidan kwarata -- Aliyu and Hasile
3 Gidan zaurawa -Fatima and Muhammad
4 Yar aikina - Anwar and Nana Aisha
5 Bintoto - Prince maleek and Bintoto
6 Walijaam - shattu and umar farouq
7 Bafullatanar ruga - Mairo and Muhammad Aeban
8 'yar maula - safiyyatu and umar
9 'Yar waye - Amra and umar
10 Zuma da madaci - suhaimart and khaleed


(2) Ta biyu kunga abun da tace a cikin gasar garaɓasa n da na sanya

Inason nayi nima

(1) Gidan zaurawa Muhammad &fatima
(2) Dijima yar fulani Dijima &aliyu
(3)Gidan kwarata Aliyu &hasile
(4) yar aikina Anwaar &nana aishahtu
(5)Yar maulah safiyyatu and umar
(6) bintoto Bintoto and prince maleek
(7)zuma da madaci Sihaimart and Khaleed



gidan kwarata yana fadakarwa ne akan fyade bashida kyau saboda bakasan dawa zaka hadu ba kuma gsky kakanni hasile bai kamata sumata hk sabida kaddara bata wuce kan kowa wanna ma kadai ya isa ya isar da sakon da kikeson isarwa akan iyaye da kakanni masu koran yayansu idan kaddara yafada musu
Na biyu kuma yar maulah shi wulkanta dan adam bb kyau yanzu umar yy tunani zai auri safiyyatu ne kuma yy tunani ita din mai sunar mamarsa ne sanna matarsa da yake zaune da ita itama bata taba tunanin yar maulah zata zama kishiyarta ba abokin umar tun tana yarinya yy dauwainiya da ita amma akarshe hakura yy yabarma abokinsa ita


Littafin nan shima yana fadakarwa ne akan maulah bashi da dd saboda wasu suna wulakanta mutun wasu dolene yasa suke maulah wasu kuma son abin duniya ne yasa sukeyi suma masu kudi dasukaga sunada kudi kaman Allah yafi sonsu akan talakawa ba hk bane idan nace zanzayano abinda yar maulah yake tafe dashi gsky bazai kare ba


A karshe ba abinda zamuce sai dai muce Allah yasaki a aljjana Allah yarabaki da sharrin makiya ameen saboda kina fadakarwa sosai a littafinki mun gode.....




*Mmn teddy mai dubu na masoya🧸*
*🕊️ƘWARTON MANYA🕊️*
_Na...Mmn teddy_

2
_Ina masu buƙatar a tallah ta masu Hajar su zasu biya 2k kacal👌_

_*Kar ku manta 5 pages rak zanyi na free page ,don haka ku fara biyan kuɗin ku na antayaku a Paid grp da wuri💃💃*_
*_Littafin ƘWARTON MNY na kuɗi zaku iya Turo da katin mtn ta wannan number 08081202932 ko ku tura ta account ɗi 6037312299 mohammed Aisha keystone bank. Normal payment ₦300...Vip pymnt ₦500... Special pymnt ₦1000 . Ƙi biya na antayaki a Paid grp_*

_A wannan karon baxan lamince ki/ka ɗauramun littafi a kowa kafofin sada zumunta ba tare da sani na ba,yin hakan kuskure ne ka/ki sanar mun da farko Ni baƙuwar sanyi ce ba zafi ba,amma fa indai na gani ,Aradu mai rabani da kai sai Allah._


_Siyan na gari...💃💃💃_
_Ina kuke ƴan uwa na mataa uwar gida da amarya,shin kunsan nesa tazo kusa kuwa?? Akwai ingattatun mayuka Suplement nasha na gyaran jiki da yasa jikin ki tayi kyau matuƙa ,duk inda kika shimfuɗa hannu ko ƙafarki sai an kalla an ƙara duba, ai zaton kina shafa wani irin tsadaddan mayuka ne na ƙarshen misali, nan ko sirrin na daga wannan tablets ɗin , yawancin banyan masu kuɗi dashi suke amfani ,don haka kar ki sake ayi baki, akwai kuma Suplement da zai ɓatar maki da dukkan wani tabo da ya shafi fatar ki...maganin nono da zai saka su suyi tuwo , idan baki da nono ne su ciko suyi tantsam² ,idan kuma sun kwantane jijiyoyin sun saki ,akwai Suplement da zan baki ,kisha kiga yanda zasu dawo tamkar ta budurwa ,su tsaya carr jijiyoyin da suka sauka su janye su haɗe da ƙirjin ki suyi wani cir su tsaya ƙyam...akwai kuma sabulai na gyaran jiki tare da ɓatar da dukkan wani tabo dan gane da esfi pimples da dai sauran su....duka ku tuntuɓi wannan numbern domin ƙarin bayani 09061466409_

I'm selling data to all Nigerian network Thank you for contacting Sdeendtm!
BUY DATA FROM THE AFFORDABLE PRICE
I'm
selling MTN data with this cheap price
MTN DATA PACKAGE*
500MB@===200
1GB@=====300
2GB@=====600
3GB@====900
5GB@====1,500
Dial *131*4# or *460*260# to check Data balance Validity 1 month
Airtel,9mobile and Glo also available.
*Subscription for DStv gotv star time electric pay bills*
Whatsapp or
Call 08066268951
*****

Wanda aka kira da Habab ne naga ya furzar da hayaƙin sigarin bakin sa yana ware lulun idanun sa da sai da na ƙara jah baya, manyan idanun sa ya ƙara warewa yana sauke su akan Abokanan nasa da su duka sanye suke cikin kakin Soja". Idon Habab kaɗai zaka kalla kasan bai san raini...kuma ko ba'a faɗa maka ba a fuskar sa zaka tabbar da shi ɗin akwai shi da zafi bai ɗaukan wargi". Motsa tattausan laɓɓan sa yayi yana cije su ta hanyar datse haƙora sa bisa laɓɓan nasa yana sakin ɗan murmushi da sai da faffaɗan Hushiryar sa da yaraba rabin fararen haƙoran sa a cikin wata irin miskilalliyar murya ya basu amsa da cewa " Saif kenan kuna kirana da Kwrton manya ,bayan kunsan Ni bani nafara neman mata da sunan kwarton ci ba,a'a sune suka fara nemana da sunan ƙwartanci.....Amma ai haramun ne ka sani ko??". Cewan Saif yana ɗaga ruwan giya ƙyanƙyaman shi kaman ya samu ruwan sha". Cigaba da busa sigarin sa Habab yayi yana cewa " kai dai cigaba da shan ruwan ka,Ni ai rabona da islamiyya tun ina ɗan shekara sha uku... Dariyar tsinewa Saif yasa yana cigaba da shan giyar shi kuma yana busar sigari". Wasu mata ne suka shigo ɗakin suma sanye da Kakin sojoji suka sa...irin lecrout ɗin nan ne mata wanda da ganin su ba Hausawa bane ba . Shakira ne ta nufo inda Habab yake ,zama tayi akan cinyar sa tana masa magana cike da raɗa ,wanda babu mai jiyowa daga shi sai ita suka san me suke cewa ". Idon sa ya rufe tsawon lokaci bai buɗe ba ,ganin haka yasa Jamima matsowa kusa dashi tana sunkuyowa ƙasa shi ,a tare suka fara aikin shafa masa jiki suna wani lumshe ido....Rigar jikin sa Suka sauke ƙasa suna kai hannun su saman faffanɗan ƙirjinshi suna shafa ƙwantaccen gashin ƙirjin nashi da yayi ma ƙirjin nashi rufa......Shakira ne ta miƙa hannun
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment