Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

 SIRRIN YA MACE GROUP FACEBOOK

JEEDDAHTULKHAIR TIJJANI
&
MAIJIDDAH BELLO
09072988616💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞


AMFANIN ALBASA...

✍ *maijidda bello*✍

AMFANIN ALBASA (ONION )


Albasa tana da amfani a bangaren kiwon lafiyar dan adam, wanda mafi akasarin jama’a ba su sani ba.Shin Yaya rayuwar za ta kasance idan babu albasa?
A hakikanin gaskiya amfanin da albasa bai takaita wajen girke-girke kadai ba. Sarrafa albasa a halin yanzu na dada karuwa a fadin duniya baya ga tumatir.
Akwai albasa iri da dama a fadin duniya, akwai fara, ja, ruwan dorawa da kuma koriya, kowacce na da nata irin kanshin. Albasa za a iya cinta danya, adafe, ko a gashe. Ana kuma anfani da ita wajen karawa girki kamshi da dandano, sannan ana sanya ta a miya ko suya da sauransu.
Albasa na da dangantaka da tafarnuwa, ana kuma yin magani da ita.
Sannan albasa tana da tasiri sosai akan kwayoyin cuta akan yi magani da albasa na sanyi, tari da cutar Asma har ma da maganin kwari.
A kasar Chana suna maganin tari da albasa don kariya wajen daukar cuta da kuma cutar numfashi.
Kungiyar kula da lafiya ta duniya (WHO) ta goyi da bayan amfani da albasa don maganin rashin dandano da rigakafin wasu cututtuka, har ila yau ta yarda da amfani da albasa wajen maganin sanyi da tari asma da ciwon sanyi (Bronchitis).
Albasa kan rage maikon dake cikin jini. A kasar Indiya a wasu wuraren da basa yin amfani da albasa akan same su da maikon cikin jini da cushe jijiyoyin dake tafiyar da jini akan wadanda suke amfani da tafarnuwa da kuma albasa.
Albasa na bada kariya wajen kara kumburi game cutar daji.
Har ila yau albasa na bada kariya wajen ciwon ciki, da cutar daji da sauran cututtuka. Tana karawa huhu karfi musamman ga masu cutar asma.
A wani bangaren kuma, yana da kyau a lura da cewa, idan an yanka albasa rabi, to kodai a sa a cikin firinji ko a yar da sauran don kuwa idan aka bar ta ta kwana a yanke, in har an yi amfani da ita za ta cutar da mutuwa
jeeddahtulkhair
&
Maijidda bello?💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞


SIRRIN YA MACE GROUP👩‍👩‍👧

🌿🌿🌿 AMFANIN LALLE 🌿🌿🌿

Jeeddahtulkhair Tijjani
&
Maijidda bello

▶Lalle dai da farko wani sinadari ne mai dauke da alfanu iri iri, kuma addini ta kwadaitar da muyi lalle akwai sirrika acikin sa.
Nafarko dai lalle Kariya ce daga sihiri,
Kariya ce daga aljanu sannan kuma Kariya ce daga cututtuka da dama, yin lalle a kafa na zuqe cutar dake kafan sannan yana maintaining dumin mace, bi ma ana yana reserving ni imar mace ba tare da ya gushe ba, innace lalle wasu zasu dauka zanen hannu nake nufi ko?
Nop
  to lalle dai na gargajiya wanda muka rabu da yinsa yanzu shi nake magana akai:
Wanda ake tsokanar Wacce akaga tayi irinsa wai ana ganin wai ita bata waye ba?

Hmm to ki sani 👂🏽

Maganin da lalle keyi ma akan iya shan ruwan lalle spoon daya don wankin dattin ciki amma banda masu ciki, to yanzu dai zamu dauki bangare daya daga cikin amfanin lalle muyi magana akai, wato shine amfanin lalle da kuma yanda ake using dinsa don gyaran skin wato Fata_

Mu dawo kan mau du in mu, lalle dai ba karamin tasiri yake dashi wajen gyara fata ba, domin shi natural toner ne ba bleaching yake ba amma yanasa haske mai kyau kuma yana goge dattin fata, in kina son gyara fuska tai kyalli, laushi da haske to ki kwaba lalle da ruwan Kwai amma banda kwaiduwar kwan ki kwaba ruwa ruwa amma ba sosai ba ki lizimci shafa shi kullum 30 mins b4 wanka sai Kinga clear diff in two weeks in sha Allah:
Ga masu son hasken fata, ki kwaba lalle da ruwa, ki shafe a jikinki inya bushe ki dirje da man zaitun zakiga canji, sannan gamai son kamshin skin
: Ki kwaba lalle da turaren ki mai kyau na ruwa wanda ake durawa ki zuba isasshen ruwa a bucket ki sa garin lalle ta jika tai já zir sai ki tsiyaye ruwan ki diga turaren ki mai kamshi ciki Bayan kinyi wankan sabulun ki sai ki dauraye jikinki dashi inkin lizimci haka to bake ba rabo da kamshin jiki in sha Allahu
: Sannan ga gyaran duka jiki kuma zaki hada lalle da sabulun salo da Zuma kina wanka dasu duk zakiga canjin skin in sha Allah: Sannan ga Amare kuma
Kafin kiyi dilka na aurenki
: Skin zatayi laushi, haske da kuma santsi
Two months before bikin ki zaki iya wannan keda kanki kuma zakiji dadin hakan
Ki samu lalle mai kyau ki kwaba da turaren ki mai maiko, turaren gargajiya mai mai dinnan to ki jika kamar one bucket ba ruwa ruwa sosai ba Kamar dai kunu, kullum sai ki shafe jikinki da hadin lallen nan duka jikin ki, sãi kizo ki saka turaren wuta a kasko ko burner ki rufu akai ki turara jikinki hayakin turaren nan ya shiga sosai sai ki fita kije kiyi wankan ki zakiga change in your skin rapid change kuwa
Daga karshe kuma ga masu fama da pimples, er uwa ki hada lemon tsami da lalle kwabi mai dan tauri amma ba sosai ba kina shafa wa a fuskar ki after months kuraje zasu mutu sannan tabo bazai zauna ba ga hasken fuska da laushi.

Bamu hana turawa wani group amma duk wanda yasakemin post Allah ya isa


SIRRIN YA MACE GROUP

BY JEEDDATULKHARI
&
Maijidda bello


✍.?🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸


SIRRIN YA MACE GROUP👩‍👩‍👧

✍ *maijidda bello*✍


MATSE FARJI, KAMSHI DA KUMA KARA DANDANO

Ki samu
- lemun tsami
- zuma mai kyau
- raihan
zaki yayyanka wannan lemun tsamin sai ki sakashi a ruwan dumi sai ki kawo raihan ki zuba, sai ki kawo zuma ki zuba sai ki rika yin tsarki dashi tare da wanke duk wani lungu da sako na farjinki ciki da waje.

Jeeddahtulkhair tijjani
👩‍👧. &
Maijiddah bello



SIRRIN YA MACE GROUP
✍ *jeeddatulkhari*✍

HADIN LARABAWA DOMIN MOTSA SHA'WA GA MATA

ZAKI SAMU
- Garin alkama cokali biyar 5
- Garin dabino cokali goma 10
- Garin farar shinkafa cokali biyar 5
- Garin sha'ir cokali biyar 5
- Nonon akuya
idan kika hadasu wuri daya sai ki sa zumar ki mai kyau sosai sai ki barshi yayi kwana uku 3 sai ki daukoshi ki dafashi inya dahu sai ki dinga sha kullun har ya kare, in shaa Allah zaki canxa baki daya

Bamu hana turawa wani group ba amma indai aka sake mana post bamu yafeba

💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞💞

Maijidda bello
Jeeddatulkhari.
🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻🌻

SIRRIN YA MACE GROUO...👨‍👧‍👦👩‍👩‍👧

✍ *admin maijidda bello*✍

KARIN DUWAWU...

GAREKU MATAN SIRRI👩‍👩‍👧

HIPS ( KARIN KUGUN MACE )

Girmam Kugu'

➫ Girman kugun mace yana daya daga cikin abubuwan dake janyo sha'awa tare da tayar da
hankalin maigida idan ya kalli uwar-gida musamman idan tayi kwaliyya da matsatsun kaya masu nuna shape din jikinta.



➫ Shidai 'Hips' a jikin mace wata baiwa ce ta halitta
wacce Allah yakan halici dan Adam da ita, Wadansu
matan suna matukar sha'awan su kasance masu
cikan 'Hips'
Amman Allah bai basu ba.

➫ Hakan yasa na kalato ma irin wadannan matan
hanyoyin da yafi dacewa su bi wajen samun cikar
'Hips' batare da samun illoli a jikinsu ba.

➫ Wasu matan har kauce hanya suke yi, su je a saka
musu 'Hips' din roba.

➫ Kun ga akwai alamar kauce
hanya a nan ke nan.

Akwai nau’in ababen da mace za ta rika ci, sannu a
hankali, kyan diri da halittarta za su kara fitowa, ita
ma za ta rika ji ta kara cika, ta yi kyau.
Masana a wannan fannin, sun bayar da
shawarwarin amfani da

➟ Abarba,
➟ Ayaba,
➟ Gwanda,
➟ Kankana,
➟ Zuma,
➟ Madarar ruwa.

A kan hada su waje
guda, a markada su, har sai sun zama ruwa, sai a
dan kara zuma da madara.

Bayan wannan, mace za
ta rika sha a koda yaushe.

Haka kuma kina iya samun Zogale dafaffe, ki hada
da ganyen Alayahu, ki zuba Tumatiri da Albasa, ki
yi kwadonsu, ki rika ci. Haka nan za ki rika yin
wadannan kayan lambun da ki ka markada, sai ki
rika sha misali da asuba ko da sassafe kafin ki fara
cin komai.



Bamu hana turawa wani group ba, amma indai akasakemin post to Allah ya isa ☹

SIRRIN YA MACE GROUP👩‍👩‍👧👩‍👩‍👧

By

Maijidda bello and jeeddatulkhari
[9/19, 4:59 PM] Maijidda bello: 👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙 SIRRIN YA MACE GROUP👩‍👩‍👧👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙

JEEDDAHTULKHAIR TIJJANI

SIRRIN YA MACE GROUP👩‍👩‍👧
SIRRIN MUNE GROUP👩‍👩‍👧
MATA ZALLAH GROUP👩‍👩‍👧

✍ *admin maijidda bello

۩・GYARAN GABA (FARJI ) ・

✭✭✭ *SIRRIN GANYEN MAGARYA* ✭✭✭


Sirrin Ganyen Magarya tare da amfaninshi wajen:

➭ tsaftace Gaba (Jinin Haila,
➭ Wankan Biki,
➭ Doyin gaba 'Farji'

A wannan karon zan yi bayani ne kan amfanin
ganyen Magarya, musamman ga mata wajen
tsarkake jikinsu, sabanin sabulu da wadansu matan
ke amfani dashi wanda kuma yake da illah ga farji
(private part).


Uwar-Gida zata iya amfani da ganyen Magarya
domin kuwa shi bayada wata illah a jikin mace,
saidai gyarawa da kuma tsabtace farji sosai
dayakeyi.

Ganyen yana dauke karni da warin jinin haila, ko na
biki, sannan yana taimakawa wajen warkar da
mugunyar warin gaba ga mata.

Har ila yau, Magarya tana warkar da kwayoyin
cututtuka a jiki.

An fi son a yi amfani da danyen sai dai in hakan
bai samu ba, za a iya amfani da busasshen.

Yadda ake sarrafa shi kuwa shi ne a murza ko
kuma a daka shi, inda hali a gyara shi, sannan a
nika shi za a ga ya yi kumfa kamar kumfar sabulu.

A lura, yayin da uwargida ke amfani da ganyen
wajen wanke jiki, musamman gaba, za ta ga yana
dan yauki, haka kuma duk wani dadadden datti, zai
rika fita.

Bincike ya nuna cewa babu sabulun da ya kai
ganyen Magarya fitar da datti a jikin dan adam.

Da datan zamu daure mu kula da wannan tsabtan.

Banhana turawa wani group ba amma duk wanda yasakemin post Allah ya isa☹

Maijidda bello
Jeeddatulkhari
[9/19, 4:59 PM] Maijidda bello: ❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄❄. SIRRIN YA MACE GROUP, 👩‍👩‍👧
MATA ZALLAH GROUP👩‍👩‍👧
SIRRIN MUNE GROUP👩‍👩‍👧
MACE YAR LELE GROUP👩‍👩‍👧

✍ *maijidda bello*✍


HANYA MAFI SAUKI DAZAKI GYARA KANKI

*KAYAN GYARA AT SIMPLE WAYS*👇🏻
  
1)kasamu kwakwa da dabino da madara kiyi blending kishanye da Azahar  kafin dare hajiya🙈

2)kihada aya, cucumber, kankana, kwakwa sai kanumfari kimarkada kisha😀🍌👍🏻

3)kisayi cucumber mekyau babba kihada da Apple kiyi blending kisha hmmm I can't say anything just try it

4)kisamu minanas, kanumfari, da kankaran mata ko suger, inkinada Ayu kijefa acikin gora kizuba duk abinda Na lissafo 👆🏻aciki kizuba ruwan dumi kibari ya kwana kiyitasha duk lokacin dakikaji zakinsa yakare kikara ruwa da kankaran mata ko suger wnn hadin kekanki zakisan kinhadu gashi yakan zauna ajiki for long time

5)kisamu zogale danye kitafasa, kisamu kwai da kanumfari dakkake sai olive oil kikada kwanki sosai kizuba dakakken kanumfari 1tea spoon dasu magi da gishiri  saikizuba manki a frayn fan kizuba kwan kifasa soyawa saidauko tumatus da albasa karkisa attaruhu 🤗saikisa zogale kirufe for 2mnt kisauke kicinye duka indahali kihada da lemon Cucumber and Apple dinnan kisha Washhhhh🙃!!

6)Wannan kuma Na Ogane hajiya zekara mishi fresh milk sosai
Kihada kankan da ayaba kisa madara nagari kisa enough suger kibashi yasha 🍌tashine dadin nakine🙈😀😀 

jeeddahtulkhair

Let me stop here Ladies see you tomorrow but don't just read it. Always try and make your own at home bye👋🏻👋🏻👋🏻

🀼󝰮

MAijidda
&
Jeddatulkhari
👇

SIRRIN YA MACE

✍ *admin maijidda bello*✍


Yeeeehhh sannunki yar uwa mai kamshin apple🍎🍏
Kinfi kamshin apple sai dai pineapple🍍

Yau wajanki nazo nabaki wani dan sirri

HADIZOGALE
( xaburar da mace wajen sha'awa da karin juriya batare da
gajiyawa ba)
* danyen zogale
* madara peak
* zuma
* kanunfari
Zaki gyara ganyen zogalenki ki wanke ki markada shi sai
kitace ki zuba garin kanunfari ki zuba madara ta ruwa, da
zuma ki rinka sha ,safe da yamma....
Zakisha mamaki 🙈

✍ *maijidda bello*✍

&
*jeeddatulkhari👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙
SIRRIN YA MACE GROUP👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙 by. Admin
👇
✍ *maijidda bello*✍🌹

DAZAKI MALLAKE MIJINKI ❣


.biyayya=* mijinki yadawo daga aiki taho da saurdatsuguna ki amshi kayanshi
areda tattausar lafuzza,

- *sannu dadawowa habibia*

- *bayan kin kawomai ruwa kizubai yasha kar kibari yazuba dakanshi* kar kiji kunya dauka kibashi abakima.


*2*- zo ki kwanta a kirjin mijinki kar kinisanta dashi domin Allah ya halattamikishi.

- *kifaramasa shagwaba dasalo Kala Kala kice mijina yimin kitso* e.t.c

- *Kice angona tashi ka goyani idan zakushi daki kice yadaukeki kafarki yafaji cikin shagwaba*

*3*- tabbata kafin mijinki yatashi a barci kin kammala komai na abin karyawa kin kammala gyaran gida dashara.

*kitabbata ruwan wanka yana ban daki yana jiran mijinki basai yatashi yanajiraba*

- *mijinki nashiga wanka yisauri ki gyaramasa gadomsa ki zabamasa kalan kayan da kikega shima nason sawa*

- *idan yafito kice mai kece zakimasa Kwalliya kimamasa kina yabon kyaunsa koda kuwa mummunane*🤣

*4*- kamo hanun mijinki kuje wajan dakika shiryamuku abinci.

- *idan yazo zai sauna kice tsaya angona kifara share dattin karya awajan zaman koda babu😜 sai kice zauna a hankali mijina kar kaji ciwo kaji😀*

*5*- zumasa abinci kifara bashi abaki kinamasa Kira mai dadi.

- *soyayyar wajan cin abinci tafi dadi akan cafet fiye da man table😀*

Idan kun kammala ki daukomasa abinda zai tafidashi wajan aiki wato jakka.

- *rakeshi har kofa kinamasa addu'o'i Allah yatsareka mijina yabaka nasara yarabaka da makiya*

Amma kanwata, Yayata, Auntyna *kar kumance duk abinda zakuyi kunayin shagwaba Dan yana tasiri awajan namiji*

Takun dai kanwarku, kuma antynku.

✍ maijidda bello✍
[9/19, 5:03 PM] Maijidda bello: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 SIRRIN YA MACE GROUP🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 by admin

✍ maijidda bello✍
&
✍jeeddatulkhari✍

TSAFTAR HAKORA,,,



Lura da hakori na daya daga cikin hanyoyin dakan kara fitar da kima hadida kamalar mutum.
Duk yadda mutum yakai ga iya kwalliya hadida kwarewa wurin daukar wanka daxarar yagaxa tafannin kula da hakoransa saikaga gabadaya kwalliyar ta lalace, dankuwa yagaxa tafannin bawa hakoransa kulawar data dace.
Danhaka wannan wata hanyace daxata dawowa mutum kima, martaba hadida darajar hakoranki/ka koda kuwa hakoran sunyi irin baki ko tsatsa tacikine haka kuma yakan yaki kwayoyin cutar dakan haifarwa mutum warin baki.
*1 STRAWBERRIES*
Kinemi ganyen itacen strawberry kiyankashi kanana-kanana kidinga cuda hakoran dashi, yana sanya hakora haske sosai haka kuma yana kore dattin dake makalewa ajikin hakora, hakanan yana sanya baki fitar da iska me dadin kamshi.
*2 LEMON ZAKI(ORANGE)*
Kisamu lemon xaki mekyau meruwa kiyanka kimatse ruwan sannan ki guntsi ruwan abakinki sannan kisanya brush kidinga diddirxawa lungu da sako sannan kixubar kiwanke da ruwa. Yanasa hakora suyi kashar kamar kankara.
*3 LEMON TSAMI(LEMON)*
Kisamu lemon tsami kiyanka ki matse ruwan sannan ki sanya abakinki kiwanke kowane lumgu da saki na bakin,
yana fitar da duk wani dabbara-dabbara dakan makale a hakori...

✍ maijidda bello and jeeddatulkhari✍
🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹
SIRRIN YA MACE GROUP🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹🌹 by admin

✍ *maijidda bello*✍
&
✍ *jeeddatulkhari*✍


Gareku matan sirrin yau natawo muku da wani sirri👌

*MAGANIN BUSHEWAR GABAN MACE* 🌿

gamai samun daukewar ni'ima da rashin sanin dadin aure ko
rashin nishadi to amarya ko uwar gida ga yanda zaki magance.

∑ *aya*
∑ *zuma*
∑ *dabino*
∑ *garin sallaja*

sai ki markadesu ki tacesu sai ki rinka diba kadan-kadan kina
hadawa da zuma da garin habba kadan kina sha safe da
yamma.

✍ maijidda bello✍
&
✍ jeddatulkhari✍

Sirrin ya mace Facebook
And whasapp
[9/19, 5:03 PM] Maijidda bello: 👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠 SIRRIN YA MACE GROUP👩‍👩‍👧👠👠👠👠👠👠👠👠👠👠. By

✍ *admin maijidda bello*✍
&
✍ *jeeddatulkhari*✍


RRIN
🍂 *HADIN MATAN MASAR DA MATAN SUDAN:* 🍁

ko shakka babu shi wannan hadin matan masar da matan
sudan,da matan jordan
suna yinshi yana kara ni'ima musamman yana gyara aure, kuma
yana kara dadi wurin saduwa yana kuma sa nishadin masoya,
sannan kuma zaki zama yar gaban goshi.

✭ *kankana mai kyau*
✭ *zuma*
✭ *raihan*

sai ki yayyanka kankanar ki zuba a kofi, ki saka zuma da
madarar ruwa da garin raihan sai ki rinka sha safe da yamma.

✍ maijidda bello✍

✍ jeedatulkhari✍

E GROUP 🐽𪐍👩‍🐠S
[9/19, 5:03 PM] Maijidda bello: 🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸SIRRIN YA MACE GROUP🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸🌸 BY
ADMIN
👇
✍ *Maijidda bello*✍
&
✍ *jeeddatulkhari*✍

*ZUWA GA KO WACCE MACE👩‍👩‍👧*


(Female) SHIN KOKINSAN YAWAN JIMA I
Bincike ya nuna mace mai yawan
jima I tana saurin tsufa matukar
bazata juri shan kayan itatuwaba
musamman kankana da abarba
da madara peak...

*SAKONE DAGA SIRRIN YA MACE WHASAPP GROUP*

*ATURAWA AYN UWA MATA👌*

✍ *maijidda bello*✍
&
✍ *jeeddatulkhari*✍
[9/19, 5:03 PM] Maijidda bello: 👙👙👙👙👙👙👙👙👙SIRRIN YA MACE GROUP👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙👙BY

👇
Admins
✍. *maijidda bello*✍
&
*✍jeedatulkhari*✍

ABUBUWAN DAKE KARA RUWAN MANIYYI GA MA’AURATA
akwai abubuwan da dama wadanda idan ma’aurata suna cinsu zasu sami wadatar ruwan maniyyi saboda shine ginshikin jin dadinsu yayin saduwarsu ta aure karancinsa kuma yana haifar da rashin jin dadi ga dukkan ma’aurata.
⇨ ga nau’in abubuwan daya kamata a dinga ci ko sha don a samu Ni’ima
█ dangin ya’yan itatuwa ana son a dinga cin █
⇨ ayaba.
⇨ mangwaro
⇨ kankana
⇨ inibi
⇨ lemun zaki
⇨ tuffa ( apple )
⇨ gwanda
⇨ yazawa ( cashew ) da karas
⇨ cucumber
⇨ tumatir
◆ wake
◆ faten waken yaji albasa.
◆ tafarnuwa
Inda mutum naso

SIRRIN YA MACE GROUP WHATSAPP GROUP 🙋
~~

ABUBUWAN DAKE KARA RUWAN MANIYYI GA MA’AURATA
akwai abubuwan da dama wadanda idan ma’aurata suna cinsu zasu sami wadatar ruwan maniyyi saboda shine ginshikin jin dadinsu yayin saduwarsu ta aure karancinsa kuma yana haifar da rashin jin dadi ga dukkan ma’aurata.
⇨ ga nau’in abubuwan daya kamata a dinga ci ko sha don a samu Ni’ima
█ dangin ya’yan itatuwa ana son a dinga cin █
⇨ ayaba.
⇨ mangwaro
⇨ kankana
⇨ inibi
⇨ lemun zaki
⇨ tuffa ( apple )
⇨ gwanda
⇨ yazawa ( cashew ) da karas
⇨ cucumber
⇨ tumatir
◆ wake
◆ faten waken yaji albasa.
◆ tafarnuwa
Inda mutum naso

~maijidda bello~
~jeedatulkhari~
[9/19, 5:04 PM] Maijidda bello: 👙👙👙👙👙🐠𦐽𦐽𦐽𦐠SIRRIN YA MACE GROUP👙👙👙👙👙👙 BY ADMIN
👇
✍. *maijidda hello and jeeddatulkhari*✍

SIRRIN BAURE...

MATAN AURE ZALLAH....


SIRRIN MU MATA
Baure bishiyace wadda 'ya'ya ke futowa
jikin ganyayyakinta.....
Itacen jikin bishiyar baure da ake
sassakowa shi ake cewa sassaken baure..
Idan kin samu sassaken baure sai ki
wanke da ruwa,ki zuba sassaken a
tukunya ki zuna ruwa da yawa yaddah
zaisha kan sassaken ki tafafsa sosai..idan
ya dahu sosai sai ki sauke ki tace ki zuba
zuma ko sukari da kanin fari a xikin
ruwan da kika tafasa ki mayar kan wuta
ya kuma tafasa, sosai,sannan ki sauke ki
tace,ki zuba a jarka ko robar swan ko jug
kisa a firinji,kullum kisha kofi 2 safe da
yammah,wallahi sai kinsha mamaki zakiyi
ta zuba,ni ima zata saukar miki..mai gida
zai swimming son ransa.
Ki shanya sassaken baure ya bushe
sosai,adake miki shi da barkono da
cittah da masoro yayi laushi sosai,kinyi
yajin mata na sassaken baure kenan..ki
dinga zubawa a bainci ko romo. kina
sha..kasanki zai ciko,gabanki ya gyaru
mai gida yajiki zakwai..
Ki daka sassaken baure da dan kumasa
su daku lukwi,ki dibi garin cokali 2 ki
dafa kaza ko nama dashi..ki cinye kisha
romon..
Gabanki zai tsuke yaita tsattsafo da ruwa

FROM SIRRIN ya mace whatsApp group

Daga *admin maijidda bello*
[9/19, 5:04 PM] Maijidda bello: 🍄🍄🍄🍄 SIRRIN YA MACE GROUP🍄🍄🍄 by admins

✍ *maijidda bello*✍

Gareki Yar uwa

SHA YANZU MAGANI YANZU
idan kinaso lokaci daya ki jike da ni ima agabanki ki samu kankana me yashi ki fereta kiyi mata kofa sannan ki daka kanun fari ki zuba aciki saiki daka dabino bayan kin cire kwallon shima ki zuba saiki samu kwallon kwakwa ki fasa ki zuba ruwan aciki sannan ki rufe wannan kankanar kibarta ta kwana idan kari ya waye saiki dauko ki shanye gaba daya sannan ki cinye wannan kwakwar uwar gida wanna hadin keda kanki zaki gane kin hadu

From SIRRIN YA MACE whatApp. Group by

✍. Jeeddatulkhari

&
Maijidda bello👙👙👙👙 SIRRIM YA MACE GROUP 👙👙👙👙.

Facebook and whatsApp



INGANTACCEN MATSI>
idan kinaso kimatse farjinki koda kin haufu farjinji zai dawo kamar budurwa yar shekara16
Da farko kisamu lallenki me kyau ki kwabashi da zuma farar saka ki hada ki matse farjinki dashi sannan kisamu man zaitun da beby oil kidauko auduga kina dangwalowa kina digawa acikin farjinki kuma kada kina tsarki da ruwan sanyi kirinkayi da ruwan dumi musamman idan kinyi jima I kuma kina tafasa bagaruwa kina tsarki da ruwan farjinki zai kumburo ya burge me gidanki
Kokuma kisamu lalle gabaruwa ganyen magarya alimun dan kadan domin idan yayi yawa akwai matsala saiki tafasa saiki juye awajenda zaki iya shiga ki zauna acikin ruwan kisamu minti20 saiki fita koda sau daya kikayi farjinki zai matse musamman idan kin taba haifuwa zakiga yanda farjinki zai matse kamar baki taba haifuwaba uwar gida a gwada wannan
allah yasa adace

👇
*admin*

✍. *maijidda bello*✍
&
*✍jeeddatulkhari*✍
?👙 SIRRIN YA MACE GROUP👙👙

SIRRIN YA MACE WHATSAPP GROUP 2👨‍👩‍👧‍👦. From
👇
*admin*

✍ *maijidda bello*✍


Ga wani sirri wanda akasari larabawane suke amfani dashi
(1)kisamu kwallo mangoro
(2)Turaren miski
(3)Zuma
(4)Bawon ruman ga yanda ake hadashi shi
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment