Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Novels BOOK
MABUDIN WAHALA 1**1
Wata rana yarinyar ajinsu nafsa taxo da wayar
hadset nan sauran yaran aji suka xagayeta
suna kallo babu kamar nafsa da tayi ma2kar
rudewa 2n daga lakain tasha alwashin
mahmuda yana xuwa xata ce masa GSM
takeso ya sai mata,bayan wata3 sai ka gashi
yaxo sunyi murna da ganin juna inda yaxo
mata da tsarabar 2raruka a ranar ne kuma ta
gabatar mishi da ba2n GSM yayi shiru yana
naxarin shirme irin na nafsa wai shin tasan ma
kudin GSM kuwa bare layin?to ko shi bai kai ga
mallaka ba 2kunna. Yayi yar gyaran murya
sannan yace me xakiyi da GSM?tace ni dai ina
so zan dinga bugawa mutane,yace wa gareku
mai waya?tayi shiru yace to ki bar ba2n GSSm
xan sai miki amma sai nan gaba in nima na
siya sai mu dinga yin wayar,tayi shiru yace
kinjini? Tace um naji amma fa yarinyar ajinku
tata mai kyau irinta nake so. Yace ita yarinyar
wa ya bata?tace saurayin ta mana yace kema
xan sai miki amma ba yanxu ba, ba haka taso
ba. Kwananshi hudu ya koma cikin haka su
nafsa sukayi canjin aji,wata rana suna bayan
gdansu ita dasu sunusi tana sanye da kayan
islamiya taki tafiya tunda mahaifinta ya koro ta
tace ita dai tana son waya don Allah cikinsu
wa xai sai mata? Fahat ya kira sunusi gefe
yace yarinyar nan fa yan iska ta maida
mu,kome sai tace muyi mata mun biye muna
mata kuma kai kasan kudin banxa muke
kashewa gara mu yagi rabon mu mu kyaleta,
sanusi yace to wace dabara xamuy mata?
Yace xan dauko wayar yayana a boye sai mu
nuna mata muce xamu bata amma sai in ta
yarda ta bamu kanta yanda take da shegen
son abin duniya yarda xatayi in mun cimma
burin mu saai mu gudu da wayar, sunusi yace
haka ne zamuyi maganin kwadayi sai mu kaita
dakina 2nda kaga gidanmu na cikin lungu
ne,nan suka tafa sannan suka dawo gurinta.
Itama tana dariya tace gulmar wa kukeyi?
Fahat yace ba gulma bane muna lissafin yanda
xamu hada kudi ne mu sai miki waya tace kai
aiko da har na mu2 baxan manta daku ba,
sanusi yace matsalarmu 1 yanxun kin samu
wani gaye kin share mu kuma shi ba saya miki
wayar xaya iya ba. Tace in kuna so ku sai min
kawai ku sai min ba ruwanku da wancan
kowanne da gurbin shi. Sukace hakane, fahat
yace tofa kin san rayuwar nan yanxu cudanni
ne in cudeki,sanusi yace sanar da ita kawai ba
wani xagaye xagaye,in xaki bamu kanki sai
muje dakina minti kadan ki amshi waya,tayi
shiru tana 2nani wannan shine ga koshi ga
kwanan yunwa. Kada ki damu mun baki xuwa
gobe da dare kiyi naxari inji fahat. Tace to
xatayi 2nani. Kaji wauta fa!
Sai da ta daidaici an tashi daga makaranta ta
nufi gida. Ikilima ta sanar da haule cewa ya
nafsa fa bata je makaranta ba maimakon haule
tayiwa nafisa fada sai ta balbale iklima da fada
wai bata son xaman lafya kuma bata san me
nafsa ta tsare mata ba take nuna mata tsana.
Iklima tace Allah ba tsana bace haule yaya
nafsa bata san xuwa makarantar islamya kuma
ko taje in anyi mana kara2 batayi sai suru2
daga ance ta karanta xatace ita bata iya
ba...nafsa ta jibga mata dundu na kasa din
kema dan ubanki kina wani yi ne? A daran
ranar suna xaune suna cin abinci suna hira
ikilima dai tana jinsu nafsa tace yauwa haule
saurayina yace xai bani wayar nan da ta shigo
ta yayi shine nake tsoro kada baba ya gani yayi
min fada. Haule ta kalli gurinda iklima take tace
sai dai in ikli ce xata fada kin san ta da
shegiyar gulma. Iklima tace ina ruwa na ni?
dama ni ina fada ne don ayi mata fada ba wai
don bakin ciki ba,in ba sakarai ba wanene xai
ki nashi da karuwa? Haule tace ke dai kika sani
ta dubi nafsa ki amso kinji babanku nuna masa
xa ayi? Shi da komai baya son cigaba ikli ta
dube su kamar tayi magana sai ta kauda kai ta
fasa. Maganar haule ta sake bawa nafsa
kwarin gwiwar baiwa su fahat kanta don su
bata waya duk da cewa bata xayyane ma
haulan bukatar samarin nata ba,yanxu dauwar
ta daya mahmu wanda ko yaushe in yaxo
girinta nasihar shi da ita ta kula mishi da kanta
sannan baya sonta roki kowa kome sai shi don
yace mata kwaday da roko suna karya
mu2mcin ya mace tare da jefa ta cikin kowane
irin hali don shi kanshi yanda nafsa ke rokonsa
baya ga tsananin sonta da yakeyi da 2ni ya
kama gabanshi. Ta yanke shawarar 2n2bar
kawarta safina,safina tace banxa ki yarda inda
nice ma wallah da 2ni na karbi wayar,nafsa
tace ina jin tsoron kada mahmud ya sani ne
safina taja tsaki kinjiki da wata banxar magana
to kece xaki gaya mishi? Nfsa tace ke naji fa
ance suna ganewa in basu sameki budurwa ba
safina tace to in ya gane sa me?nasan ma
2nda yana mutuwar sonki baxayi magana ba.
Nafsa ta dauki shawrar shirme gurin kawarta
don haka lokacin islamiya sai ta jira su bayan
gidansu kamar yadda suka shirya suka nuna
mata waya amma baxa su bata ba sai komai
ya kammala. Nan kuwa ta bisu dajin su sunusi
(A'uzubillah musa idanu kan yayan mu).
Bayan anyi abinda xa ayi taci wuya gurinsu
daga karshe suka gudu basu bata wayar ba
gashi kuma babu damar ta kai kara gurin kowa
ta tona asirin kanta,faruwar wannan lamari sai
yasa nafisa jin kai tare da ganin cewa ta girma.
Daga nan kuma ta xama karyar duk wanda
xaya taya ta in dai xai bata kudi xata bishi.
Nan fakudi suka dinga ci ita da haule,ta dinga
tsara sababbin dinkuna takalma da kayan
shafa,waya kuwa wani Alhaji da ta bishi ne ya
sai mata sabuwa dal ga mayukan kara fari
gami da dade fatar jiki.
Duk wannan lamarin mahaifinta bai sani ba
2nda baya yini gidan,sannan in ya lura da
bakon abu a gurinta yayi magana sai tace
mahmuda ya sai mata. Iklima kuwa duk tasan
abinda nafsa keyi kai ko haule ta sani kudin da
take kawo mata ne baxa su bari ta kwabe ta
ba. Cikin haka ne mahmud yaxo minna shi
kanshi yayi matukar mamakin yanda lokaci
kadan nafisa tayi ,ugun wayewa bai soma
tsorata da lamarinta ba sai ranar da taxo
dakinshi da rana yana bacci sai kawai yaji
hannunta a fuskarshi. Ai da ya tashi ya rufe ta
da fada tamkar xai dake ta yace kina hauka ne
nafisa kike taba ni? Taco to menene a cili
masoyina kaifa xan aura. Ya dauki rigarshi
yana sawa don ganin yanda ta tsura wa
kirjinshi idanu sannan yace amma ai ba a
daura ba tace sai ka dinga yi tamkar baka
waye ba yace wai ku me kuka dauki wayewa
ne?wlh kun jahilci wayewa naki ganin rashin
kunya da fitsara ita ce wayewa?to in haka kika
dauka bakima waye ba kuma fita daga dakina.
Nan ta xube tana rokon mahmud har da
hawaye yace wa yasan me kikayi da bana
nan?nan ta shiga rantsuwar bata kome.
*****Nafsa tana masifar son mahmud don haka
2nda ya dao ta kashe wayarta ta boye ta
kuma aje harkokinta. Yana tafiya ta koma ruwa
tuni ta daina xua islamiya baban ya daka ya
gaji bokon ma tana xua ne kawai saboda
mahmud ne ya sakata tasan in bata xua xasu
haura sama dashi ita kua da ta rasa shi gara
ta rasa ranta haka take ji a cikin xuciyarta.
Kwanci tashi mahmud sun gama service ya
dira minna. Nafsa kusan ta fisi murna ana
xaton shi kenan yanxun sai dai ya soma aiki
suyi auransu su fantama amma sai taji shuru.
Shi kuwa mahmud ya nemi aiki har ya gaji
kowa yasan irin yanda kasar namu take aiki
saida hanya,shima mahaifin shi yabi ta
sanayya amma duk ba a dace ba dan haka sai
yaba mahmud shawarar tunda gashi da shagi
a waje xaya xuba masa kayan masarufi yana
saidawa sannan xa ayi bikin shi 2nda yana da
gidaje sai ya xabi daya a gyara su xauna da
matar. Mahmud yaji dadi sosai ya nuna
murnarshi ya samu nafsa yace xa a xo
maganar auren su cikin sauri tace ka samu aiki
din ne?yace a'a shago xa a bude min kofar
gidan mu. Tayi dim!cikin xuciyarta tana
maimaita shago kuma?ita kam ba xata auri
mai shago ba. To ki auri wa?xuciyarta 2t
tambayeta. Tasan tabbas bata iya auran kowa
sai mahmud dinta to amma shago?masu kudi
da yayan masu kudi sun sha nuna suna sonta
amma saboda sonshoi duk ta share. Yace kinyi
shiru?ta dan taba baki gaskiya ni ka bari ka
samu aiki sannan nima na gama kara2na. Ya
tsura mata idanu nafsa na tabbata xan iya rike
ki koda ban samu aiki ba kara2nki kuwa xaki
cigaba. Tace to kabari 2kunna sai nan gaba
kadan. Yace to amma banga kina murna ba?
tace uhum kaima kasan ko ban nuna ba ina
cike da farin ciki. Bayan ya tafi ta shiga gida
babansu yana nan bare ta gaya ma haule don
haka sai ta nufi dakin su.
Tuni iklima tayi barci itama ta xube kan
tabarmarta ta shiga 2nani anya xata iya auren
mahmud baya aiki?itadakeson ta auri miji mai
katon gida da ka2war mota?shago fa,kanti
mijinta xai dinga xama,kai mahmud ma ya bata
kunya duk ajinshi da ji ji da kanshi ya tsaya a
kanti?wata xuciyar ta sake xugata da cewa duk
kyanki duk yangarki ki xama matar me saida
suga da kulla madra lallai kawayenki irin su
safina xasuy miki dariya,dubi Alhaji sani mai
son auren safina har ya 2ro kudin gaisuwa
gdansu dubu hamsin,sadaki sai nawa?jibi barin
kudin da yake musu ita da iyayenta amma ita
don kawai soyayya sai ta wulakanta?kai da
sake!gashi duk cikin friends dinsu tafi kyau
amma bari gari ya waye ta sanar da haule. Gari
yayi haske tana xaune ta xuba tagumi ko
sallah batayi ba dama ita in ba matsa mata
akayi ba da ba2n sallah bata cika maida
hankali ba,iklima tana gefe tana azkar din safe
nafsa ta daga murya tace haulr,mahaifiyarsu
dake gndn murhu tana hura wuta ta nufo dakin
tace kiran me kike min? Ta shigo dakin ko lin
samo wani abinne?ai ni 2nda wannan shegen
saurayin naki ya dawo kika jefa mu cikin talauci
kinki sauraron masu baki abin arxiki sai shi
kyautar shi bata wuce dubu 2 itama sai ayi
sati2 ba a baki ba. Nafsa tace mahmud ne
xaya 2ro jiya yake ce min yan gdansu xasu zo.
Haule ta tabe baki xasuxo ba2n auranku?
Nafsa tace eh amma damuwata bai fa samu
aiki ba,shagon kayan masarufi babansu xaya
bude masa. Haule tace tabdi jam!lallai kin
kama tashar daji ance miki kayan masarufi
suna daurewa ne?da kun cinye sai ku tsugunna
shikenan a shiga wahala da ko yaushe ina rayo
ki cikin tsalelen gda
In xakixo gidannan kixo mana cikin dirkekiyar
mota cike da kayan masarufi ki biya mana
makka yan gulmar cikin layin nan masu miki
sharrin kina yawon banxa suji kunya. Nfsa tace
nima nafi son mjin da xan huta amma ina
matukar son mahmud ne,haule tace son banxa
ai wannan xamanin so shine kudi yarinya baki
da wayo nafisa tace to kuma ni baxan iya
korarshi ba ne, haule ta gyara xama kin san
hausawa suna cewa kora da hali yafi kora da
dukan sanda canxa mishi xakiyi kwata kwata
har ya gaji ya tafi ina mai tabbatar miki da kin
dasa wa xuciyar ki tsanarshi xakiji ya fice miki
a xuciya. Nafisa tace to xankoyi haka in sha
Allah,haule ta fita tana murna gami da yiwa
nafsa kirarin da takan yi mata yarinya guda
tamkar da dubu yarinya mai tsada.
Shikuwa mahmud 2ni an bude shago an xuba
kaya sannan mahaifinsa ya saya masa mashin
don xuwa babbar kasuwar minna don saro
kaya 2ni kuma ya soma cinikin shi. Lura da
yayi nafsa bata son ba2n shago shiyasa ko
yaxo baya mata,cikin haka ne wata asabar da
hantsi kawayen nafsa safina da mama zee
suka xo wucewa sai suka ganshi a bakin
shago motar fiyo wata tana sauke mishi safina
ta taba mama zee dubi saurayin Nafsa
baby,mama zee ta kalle shi kina nufin wannan
ne mahmud din? Safina tace shine mama zee
tace kai amma nafsy beby taji haushi shagon
sa ne? Safina tace kila shagonsa ne baxata
fada ba kada muy mata dariya amma xo mu
karasa mu gaisa suka karasa aka gaisa sukace
gidan mutiniyar taka xamuje ta cigaba da cewa
ka bude shago ne? Wallahi a nan muke dan
samun na rufin asri inji shi,suka dubi juna da
mama zee suka ce Allah ya taimaka. Ya bude
fridge ya kwaso maltina 2 da dogon biskit yasa
cikin leda gashi ku dan sha safina tace daga
gaisuwa sai mu karya jari yace a'a ba ba2n
karya jari ku dai na gode da gaisuwa
Safina taki karba Mama zee ce tasa hannu ta
karbe tare da cewa Babu karya batun maltina
kai dai mun gode Allah ya kawo kasuwa. Suka
tafi suna tuntsura dariya. Mama zee tace
yanxun duk yanga da jan ajin da Nafsa Beby
take yiwa Alhazawannan saboda wannan ne?
Safina tace kin dai ganshi don kyau yana da
kyau kuma ya hadu amma kyau da haduwa
shine aljihun mu2m. Mama zee tace ashe dai
kin gane,nifa ba ruwana da wai so ko
kyau,kyawun mu2m ni a gurina bai wuce ya
sakar min kudi ba. Da wadannan hirarrakin
suka isa gidansu nafsa sun gaisa da haule
sannan suka shga dakin su nafsa tana kwance
tana shirga bacci,mama zee ta dada mata
duka tare da cewa tashi shegiya kasa uwar
bacci kin kwanta kina ta shegen bacci, ta mike
da sauri ta xuba musu idanu tayi murmushi
tare da cewa wlh kunyi masifar ban tsoro na
dauka baba na ne,nan suka shiga hirar duniya
mama xee tace um bari insha maltina ta, safina
tayi karaf tace ke yar gari munga masoyin ki
shine ya bamu ashe shago gare shi? Nafsa ta
tabe baki tace ashe har an bude shagon?
Mama zee tace mun sheda mun sha maltina.
Safna tace wlh nafsy beby zakiyi nadama a
rayuwa matsawar kikace xaki auri wannan
mahmud din. Mamaxee tace barta ma dinga
xuwa gdanta muna bata kwance,nafsa cikin
masifa tace na wuce nan safeena son mahmud
ne kawai ke dawaiyniya dani na rasa yadda
xanyi kuma nima ina 2nanin auranmu bazaya
yiwu ba matsawar bai samu aiki ba. Mama zee
ta dafata Hajiyan Allah share shi xakiyi ki kama
na gaske, nafisa tace nima shawarar da na
yanke kenan.
Ckn kwanakin mahmud ya soma ganin chanji
gurn nafsa zuwanshi ya kai sau 3 cikin satin
amma sai ace bata nan,ranar na hudunne ta
fito fuska daure yayi yayi yasan me ke damunta
amma tace ba komai shi kuwa tamkar ta kara
mishi sonta ne cikin xuciya. Cikin kwanakin
yayi ta fama ta yarda magabatanshi suxo
gdansu sam taki, karshe ma ta da taga yana
so ya matsa mata sai tace gaskiyar magana
baxanyi aure yanxun ba in xaka jirani in gama
kara2 to,in baxa ka iya ba je ka nemi wata.
Kalmar ta firgita mahmuda ta kuma hana shi
bacci kenan in yana sonta dole ne ya jirata da
yabi duk yanda xaibi bai samu amincewarta
karshe sai ya hakura kan cewa xai jiratan.
Koda yaxo mata da ba2n bata ji dadi ba
hakanan da ta sanar da mahaifiyar ta itama
bata ji dadi ba, karshe tace barshi shine
wahalalle.
Malam Usaman mahaifinta shine da kansa ya
samu mahmud lokacin da yaxo tadi yana
jiranta kusan minti 40 bata fito ba Mahmud ya
tsugunna ya gaida Baban su Nfsa. Malam
usman yace yauwa mahmud daman ina son
ganinka ya kara matsowa kusa da mahmud
nafisa ta shaida maka cewa ina nemanka
kuwa?yayi shiru sai kuma yace eh ta fada min
shi yayi haka ne dan kawai ya rufa mata asiri.
Malam usman yace ta sanar dani yanda kukayi
kace sai ta gama makaranta ko? Gaban
mahmud ya fadi bai dai ce kome ba ya cigaba
da cewa naso ace kunyi auranku 2nda nafsa
ba wani xuwa makarantar take ba sai asarar
kudi da kakeyi. Mahmuda ya kalaci miyau ya
hadiye yace nima naso hakan amma nafisa ce
ta dage kan cewa sai ta gama makaranta.
Malam usman yace oho dama ita ta dage kan
haka?to shikenan in kaje gida ka 2ro min
manyanka cikin jin dadi yace to,baban nafsa ya
shige gda,nan ya samu nafsa sai lokacin xata
fito ta gama mishi wulakancin nan ya hau ta da
fada ita da uwarta yace haule na sani kece kike
saka nafisa duk abinda takeyi,to nace ya 2ro
min magabatan shi ni talaka ne bana neman
kome gurinsa kuma daidai karfina xan kai mata
daki duk gantalin da take cikin gari sarai na
sani ana fada min ta nagaji ya shige daki a
fusace, nafsa tana ftowa ta soma da cewa kai
malam bari in gaya maka ba a aure dole ai da
xakaxo kana hadani da mahaifina.
In nace bana sonka dole ne? Yayi shiru sannan
ya mike tsaye. Cikin muryarshi mai sanyi yake
cewa na sani duk bakin da ya furta so don
yace ya fasa bacin rai ne,ni dai xan 2ro
magabatana kamar yanda mahaifinki ya
bukata ya cigaba da cewa nafsa ke yarinya ce
baxa ki gane ba sai in anyi bikinmu xaki gane
nufina na kai lokacin da ya kamata in aje
macen sunna a dakina dan kauce ma fadawa
ga halakar zina. Tace ina ruwana,ni dai ba
yanxun ba in ma ka 2ro magabatan naka sai
kasan me xaka gaya musu suce ta juya mishi
baya kila kafin lokacin ka samu aiki dan baxan
auri dan xaman shago ba ta tafi abinta ta shige
gida ta bar shi da kamshin 2raranta
Ya tsura ma gdansu idanu yana cike da
mamakin nafsa dubi gdan su fa amma har shi
xata raina ma wayo,gdan ma ba nasu bane na
haya ne ya sani domin akwai wani lokaci da ya
biya musu dubu 33 kudin makarantar kaninshi
ya bada sai da yayi ma mahaifinshi karyar
cewa wani abokinshi ne xa ayi wa
mahaifiyarshi aiki ya ara mishi kudin. Ckin
tsananin damuwa mahmud ya nufi gda tare da
kudurcewa xuciyarshi ya bar nafsa koda yar
gold ce ita,sai dai kuma da ya kwanta don yin
bacci sai baccin ya kauracewa idanunsa 2nani
kala kala ya duro mishi xuciyarshi kuwa ta
shiga xogi mai radadi don ganin yana shirin
rabata da abar sonta. Tilas ne ya jure duk wani
wulakanci dz nfsa xata mishi 2nda yana tsanin
sonta. Wata xuciyar tace 2nda ka toshe
kunnuwanka daga jita jitan da abokanka har
ma da kannanka sukayi ta kawo maka kan
nfsa ai dole ka jure wulaka ncinta. Ya 2na wani
abokinshi Bashir suna kiransa obor irin yan
yawon nan ne daga wannan xuwa wancan club
yayi mishi rantsuwa da girman Allah cewa yaga
nfsa da wani Alhaji har cewa yayi yaxo suje ya
kai shi,mahmud ya masa musu abu daya ya
sani bai taba wa yar wani ba don haka Allah ba
xai bashi wadda wani ya taba ba domin shine
yace maxinaci baya aure sai maxinaciya
yaruwarsa. Bashir yace shikenan.s BOOK
MABUDIN WAHALA 1***2
Kishi taji tana taya mahaifiyarta,lokacin da
mahmud ya dawo daga rakiyar baban nata ya
same ta ta zabga tagumi,yace lafiya? Ta dube
shi sannu da shigowa. Ya zauna yana
cewa,kada ki saka komai cikin ranki ki roki
Allah abinda yafi alkhairi ya zabawa mahaifinki.
Hawayen da suka taru cikin idnta mai kalar
bacci suka zubo,tace"na tsani in ga mahaifa
biyu basa tare da 'ya'yansu duk runtsi" yace ba
dadi nima mahaifiyata tun muna kanana suka
rabu da alhajinmu sai dai har zuwa yau suna
mutunta juna haka nan munyi dacen matan
mahaifi tamkar sune suka haifemu sannan
suna girmama mahaifiyarmu. Iklima ta tsura
mishi ido,tace "Amma lokacin da abin ya faru
na tabbata ka shiga damuwa. Yace sosai ma.
Sai ta samu kanta da tausaya mishi. Ta ciro
kudin ga su. Ya dubi kudin sannan ya dube ta.
Naki ne ai. Tace na sani. Yaxe a'ah ba zan
amshi kudinki ba,ki siyi duk abinda kike so".ta
ce to ai sunyi yawa zan dai dauki 20k sauran
ka aje su gurinka,ina nufin ka kara jari.
Yace,alhajinmu ya bani jari sai dai na aje miki.
Tace ni dai na baka ne kuma manzon rahma
(S.A.W) yayi hani da maida hannun kyauta
baya. Ya amsa tare da cewa na gode. Ki ledar
can. Ta mike taje ta duba,naman miya ne sai
gwangwanin Maltina guda uku. Ya fita kasuwa
yaje ya siyo musu fridge dan karami dubu
talatin sannan ya sai DVD dama yana da TV,ya
siyo mata takalma kafa biyu. Godiya tayi ta
masa har sai da ya daure fuska sannan tayi
shiru.
***An kawo amarya daga jalingo mai kyau da
nutsuwa. Ba zata kai sa'ar haule ba,sunanta
Hama.sabon gidan da iklima ta siya aka kai
amaryar. Koda nafiu yazo ya fada mata koda
wasa bata ji tana so taje gidan ba. Duk
kwanaki mahmud a matse yake har yana
mamakin kanshi da bai damu ba,lokacin da ba
shi da matar ko don yanzun ya ganshi gashi
gata ne? Kullim zai kudurci tunkararta amma
yanda take matukar bashi girma yana sa shi jin
shakkar tunkararta.wani lokaci kuma in ya tuna
ita kanwar nafisa ce sai yaji ita din ma haushi
take bashi. Yau an tashi da ruwan sama tun
safe,sanyi ya ratsa garin duk kowa yana kulle
cikin dakinsa iklima ce ke dan kai da kawo duk
ruwa ya jikata,rigar bacci ce a jikinta kuma
bata sa hijabi ba tunda wajen ba kowa sannan
iyakarta kicin dinta don dafa musu ruwan
wanka da na karyawa.rigar ta manne a jikinta
kasancewar mai santsi ce,gashinta na baje a
gadon bayanta duk da ta daura wani karamin
dankwali baki na jallabiya.hankalinshi ya kai
kololuwa da tashi musamman inya dubi
kirjinta. Ya tashi daga kan doguwar kujerar da
ya zam makwancinshi dai dai tym din data aje
flask da kula mai dauke da chips,yace garin da
sanyi sosai gashi ina jin bacci,ko na hau
gadonki? Ta dube shi da mamaki tana share
ruwan fuskarta. Gadonka ne ai don dai ka nuna
baka so ne na gaaje. Yayi ciki yana dariyar
yake ya fada gadon tare da jan bargo,ta biyo
shi ko zaka karya tukunna? Yace a'ah kulle
kofar da sakata in kin gama bana son wani
yazo ma a tashe ni. Tace to sai dai ruwan
wankanmu ne a risho amma bari nayi kasa
dashi.ta kulle ta zauna falo dama tana son ta
kalli wani kaset na wa'azin sheikh jafar har ta
kunna TV sai taji muryarsa yace "Ikelee" tayi
dan jim saboda yanda ya kira sunan nata cikin
wata irin murya da sauri ta shiga.daidai lokacin
da ruwa ya sake kecewa tamkar da bakin
kwarya. Idanunshi a rufe yace zo ki ji. Ta
matsa kusa dashi,dan shigo bargon nan ki dan
matsa min jikina,na gaji sosai.ba tare da wani
tunani ba ta zauna bakin gadon tare da cewa,
ta ina zan fara? Ya bude idanunshi sun danyi
ja"baki iya tausa ba?" Ta girgiza kai tare da
cewa ban taba yi ba. Bata ankara ba sai dai
taji ya jawo ta jikinshi.
"zo in kwatanta miki kanwata" gabanta ya fadi,
dk ta daburce. Ya matse ta a kirjinshi har sai
da tayi yar kara ta soma mutsu-mutsun
kwacewa, yayi mgna cikn kunnenta "nutsu
kanwata sako zan baki". Dole ta nutsu dn
sakon yana da nauyi. Ta gane nufinsa, dn hk
dk ta rude. A ynda ya share ta tn kawo ta gdan
sam bata zata zaya zo mata ba. Jikinta sai
bari yake, shi km sai kokarin bada sakonshi
yake. Lkcn da lamura sukayi nisa sai ta soma
kuka tare da kiran baba da mama gami km da
bashi hkri. Dama iklima uwar raki, shi km sabon
shiga, domin karo na farko knan a rywrshi da
ze kusanci mace. Bnda ana ruwa bb abnda ze
hana yan gidan jin muryarta ba. Don hk ya
toshe mata baki. Mahmud shine ya fita kicin ya
juyo mata ruwan wnka ya kai bayi, ya zuba
nashi.
DOWNLOAD
DOWNLOAD

3 Comments On MABUDIN WAHALA
avatar
amina-ibrahim-4

6 months ago

Reply

Good

avatar
taskar

6 months ago

Reply

Replying to amina-ibrahim-4

aha

avatar
taskar

6 months ago

Reply

Replying to amina-ibrahim-4

aha

Please Login or Register in order to submit comment