Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️.*




*_MALLAKAR👇🏽._*


*DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.*




*_Marubuciyar👇🏽._*

*TAWA K'ADDARAR KENAN!!!*

*AUTAR MATA*
_{rikitacciyar yarinyah!!!}._

*_And now👇🏽._*


*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️.*




*بسم الله الرحمن الرحيم.*



*GODIYA.....*

*DUKKANIN YABO DA GODIYA SUN TABBATA GA ALLAHU SUBUHA NAHU WATA'ALA, TSIRA DA AMEENCI SUK'ARA TABBATA ZUWA GA FIYAYYEN HALITTAH MANZON TSIRA* *محمدرسولله صلله عليه وسلم*



*_GODIYA...._*

*HAR KULLUM BAZAN GAJI DA GODEWA ALLAH BA, DOMIN SHINE YA'ARAMAN RAYUWA DA LAFIYA HARNA KAWO WANNAN LOKACIN,IKON SANE YASA HARNA DAURA HANNAYENA DA SUNAN FARA RUBUTA WANNAN LABARIN....*
*DON HAKA NA GODE MASA NA K'ARA GODE MASA.*

*YA ALLAH INA ROK'ONKA KABANI IKON RUBUTA ALKHEREE KA HANENI DA RUBUTA SHARRI, YA ALLAH KASA DUK WACCE TA KARNCIN WANNAN LABARIN ALLAH YASA TAYI AIKI DA ALFANUN DAKE CIKINSA🤲🏼🤲🏼.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

*_JAN KUNNE......_*

*WANNAN LABARIN K'IRK'IRARREN LABARI NE,DON HAKA A GUJI JUYAMAN LABARI TA WATA SIGA, DUK WACCE TA AIKATA MAKAMANCIN WANNAN NA BARTA DA RABBUSSAMA WATI......*


*_NUSARWA........_*

*BANYI DAN WANI KO WATA BA, NAYI SANE DOMIN FAD'AKARWA TARE DA ILMANTARWA ,DAN HAKA A GUJI ZARGI, DUK WANDA YAYI DAI DAI DA MASA RAYUWAR ARASHI NE KAWAI.....*


*_DA WANNAN DAMAR DANA SAMU ZAN MIK'A SAQON GODIYA ZUWA GA👇🏽._*

*_YAYANA😍 AMINU D'AN KADUNA AMANAWA, UBANGIJI ALLAH YASAKAMA DA MAFIFICIN ALKHEREENSA YA BIYAMA BUK'A TOCINKA NA ALKHEREE DUNIYA DA LAFIRA ALLAH YADAFAMA A DUKKANIN LAMURRAN KA, YAKARE MAMU KAI DAGA SHARRIN MUTUM KO ALJAN, MATA TA GARI I PRAY BABBAN YAYA😍._*


*_TAKU TA DABAN CE👇🏽 ._*


_*AISHA ABDULLAHEE IDREES {SHATU}BAJIDA BAKIN DAZAN YI MAKI GODIYA SAIDAI KAWAI ZURI'A TA GARI I PRAY🤲🏼._*


*_ANTY HAUWAH {MMN USWAD} BANIDA BAKIN DAZANYI MAKI GODIYA SAIDAI KAWAI NACE ALLAH YAQARA DAUKAKA DA NISAN KWANA YA RAYA MAKI ZURI'ARKI AKAN SUNNAR MA'AIKI🤲🏼._*



*_HUSSAIN 80K TAKA TA MUSAMMAN CE ALLAH YAKAWOMA MATA TAGARI YA QARA DAUKAKA DA NISAN KWANA YASAWA RAYUWARKA ALBARKA🤲🏼._*


*_UMMU AFFAN GODIYA JIKKA JIKKA ALLAH YARAYA MAKI ZURI'ARKI AKAN TAFALKI MADAI DAICI DAN NABIYURRAHMATY🤲🏼._*



*_K'AWAYENA KUNA RAINA👇🏽..._*


*_UMMU MUHAMMAD NAJAMAGA {KULSUM} INAYINKI TA HANNUN DAMANA....._*



*_HAUWA'U SANI {UMMEENMUST} ALLAH YABARMU TARE🤲🏼 ._*


*_AISHA MUHAMMAD {AMARYAR LUKUUUU😜}ALLAH YAQARA DANKON SYYY ANA TOGETHER FAR....._*


*_KHADEEJA MUHAMMAD {SHEHYN TA'O🤗}ALLAH YAQARA DANKON LOVE QAWA TOGETHER FOREVER🤝🏽._*...


*_SAFEEYA ABUBAKAR SULAIMAN {FIYYART}GAISUWARKI TA DABAN CE MIJI NA GARI I PRAY🤲🏼..._*


*_SA'ADATU MUHAMMAD LADAN {SA'AMLAD} FARTAN ALKHEREE🤝🏽😊._*



*_TAKI TA MUSAMMANCE👇🏽._*

*_HABEEBA IBRAHEEM {UMMY HABEEBA} TAKI TA DABAN CE ALLAH YAKAWO MAKI MIJI NA GARI MUJE MUSHA BIKI💃🏽💃🏽💃🏽🤸🏼‍♀️🤸🏼‍♀️._*




*_DEDICATED TO ALL MY PANS LOVE YOU WIJIGA WIJIGA🤝🏽🥰😍._*




_Not edited❌._


*بسم الله الرحمن الرحيم.*

*PAGE 1️⃣ ↘️ 5️⃣.*


______________Kinga lawisa wallahi kidaina wahalda kanki dan kinsan bazanma ta6a daukar wannan banzar zancenna naki ba....

Haka kawai na tsahi cikin talauci sa'annan kuma na k'are cikinsa.....

Ina bazai ta6a yuwaba ,kinga gwanda ke ,dama sunanmu ba d'aya ba....

Duk Wanda yakalleki yasan kina cikin halin ha'ula'ii a cikin gidannan....

Haka kawai , gaki kintashi gidanku talauci duk yayi maku kanta , kuma shine kikazo kika auri talaka dan bakisan gunda keyi MAKI ciwo ba......

To gaki ga d'an tasallah idan kin'iya ki jik'asa ki shaaaanye🙅🏽‍♀️.....

Wacce aka kira da lawisa tabud'e baki dakyar tace"

anyaa *khady* *BAKINKI* bazai ja maki bala'i ba?

Dame kud'in da talaka waye yayi sune¿

Duk far Allah yayisu.....,!

Katseta tayi ta hanyar cewa ....

"Dakata lawisa!!!

bana buk'atar duk wani wa'azinki a halin yanzu....

Bakina ba'abinda zai jaman face alkheeree !!!.

,kuma zan jamaki kunne as from today wallahi karki kuskura ki k'ara d'aga wannan akwalar wayar taki da sunan kirana wai nazooo akwai matsala...

Kika kuskuara kika sake!!!!

Allah saina baki mamaki ,.....

Bud'e baki lawisa tayi da sunan yin magana SAIDAI kamin takai da maganar wacce naji ankira da *khady* tarigata d'aga mata hannu....

Kana tace " karki kuskura ki k'ara ceman tappp anan gurin.......

Tana gama maganr taja mayafinta dake kan igiyar shanya tayi waje da shamu d'ad'd'in k'afa fuwanta🤭...........


Tafe take awa ta k'arye laud'i kawai takeyi awa WATA lagwaniii🤣 BAKIN titi tanufar DOMIN jiran taxi ......

Tsaye take rik'e da k'ugu sai faman girgiza kai takeyi da Jan tsaki.....


Wani me aca6ane yaje wucewa ta gun har yayi gaba sai kuma yajawo dan aca6arsa yadawo ta gunn....

Ameencin Allah yatabbata zu ga ma'abuciya kyau kamala had'i da kwarjini......

D'ago face nata tayi takai kallonta zuwa gunda yake zaune saman d'an aca6arsa...

Wani wulaqantaccen kallo tabishi dashi kana , takau da kanta gefe taci gaba da harare hararenta kace wata zararra ce😳😂😂🤐🤐.......


Ganin irin kallon data watsa mashine yasa shi, gurgusawa gaba dai dai gunda keda Gini , ya'ajiye aca6arsa kana ya tako a hankali zuwa gunda take tsaye......


Haba kyakykyawa wulaqanci banaki bane be kamaceki ba, yakamata ki saki ranki mugaisa kana daga bisani na zayyane maki abinda ke cikin zuciya....

Bata vari ya'iyar da maganar daya fara ba, hannu kawai tacira ta wankesa da mari har biyu,kana tace "kai banza kalleniii ka kalli kanka kaga nayima kama da sa'arka¿

Ni bara na gayama ko mahaifinka nafi karfinsa balle kai dako gama wankema kashi ba'ayi ba.....


Dallah matsamam can , Abu sai faman d'auyi kakeyi Amman shine dan rashin hankali zakazoman da wani zance.....

Miyon bakinta ta tattaro kana ta fesa masa shi a fuska....

Kallon tsana da nuna 6acin rai yabita dashi kana yace " lallai yarinya tabbbas wuyanki ya'isa yanka tunda har zaki iya d'aga hannu ki mareniiii!


To bara nagaya maki bazan rama marina a halin yanzu ba, Amman ki rubuta ki ajiye ni hameed nadau alk'awarin mijin aure saiya gagareki a cikin duniyarnan , saikinyi da kinsani marar misaltuwa, saina mesheki abi misaltawa a cikin wannan garin .....

Oya jeki zaki ganine duniyace ta'ishi kowa Riga da wando.....✍🏽






*_idan naga ruwan comments zan daura daga inda na tsaya, idan kuwa naga akasin haka gaskiya bazan ci gaba ba!!!......_*




*_kuma sharhi nake buqata ba thanks or tabbas littafi yayi dadi or dan Allah aci mamu gaba......_to gaskiya bazan lamunta da wannan ba wannan karon dan haka idan kunne yajiii👂🏽........._*




*More comment more typing✍🏽🤸🏼‍♀️🤸🏼‍♀️.*




*_tabbas alqalami🖊️ yafi takobi🏌🏽‍♂️._*




*#Comment*
*#Vote*
*#Share*


*PLX👏🏽.*



*_~Y'AR MUTAN {BUBARE}CE✍🏽 .........~_*

*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️*
_{k'alubale garemu mata}._



*_MALLAKAR👇🏽._*



*DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.*




*_MARUBUCIYAR👇🏽._*

*TAWA K'ADDARAR KENAN.*

*AUTAR MATA*
_{rikitacciyar yarinya}._

*_and now👇🏽_*
*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️*
_{k'alubale garemu mata}._



*_jinjina a gareku👇🏽._*

*AREWA WRITER'S ASSOCIATION Allah yaqara mamu had'in kai da kaunar juna🤝🏽.*


*ATK PALACE GROUP taku ta musamman ce Allah yaqara had'a kawunanmu Ameeen🤲🏼🤝🏽.*

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


_Not edited❌._


*بسم الله الرحمن الرحيم.*


*PAGE 6️⃣ ↘️ 1️⃣0️⃣.*


___________Nufar gunda aca6arsa yake ajiye yayi yana tunanin wanne irin hukunci ya dace da wannan fitsararriyar yarinyar.....


Tana samun taxi tagaya masa gunda zai kaita, tafe suke ba'abinda takeyi face faman Jan tsaki had'i da sanya gefen mayafinta tana faman rufe hancinta....

Suna shiga unguwar takama nuna mawa me taxi hanyar dazaibi domin sadata da gidansu...

Ganin kwanonin sunqici sunk'i cinyewa yasanya me taxi taka burki kana yakai kallonsa akanta....

Yace "malam haryanzu bamu kawo gun bane¿

Eh ai nagayama saika shiga dani sosai ko¿

Dan haka dallah ja muje kud'ifad Zan baka ba kyauta zaka kaini ba , haba!!!!


Ke dallah rufeman baki ko miye zaki bani nikaaam bazan k'ara d'agawa dake daganan ba ,kunjiman ja'ira yaushema kika ceman saina Shiga dake wannan k'asungumin gurin¿

Dallah ficeman daga taxi tun ban kakkarya way'annan shegunayen k'afa fuwanna kiba......


Zanfice daga cikin wannan matsiyaciyar taxi Amman wallahi bazan baka ko kwa6o ba, haka kawai !!!

Aikuwa wlllh baki isaba saikin bani halak d'ina ko yanzunnan na canja maki kamanni.....

A tare suka fita daga cikin taxi d'it....

Duk'awa tayi da sunan ta cire talkaminta sai kawai ya ficike jakar dake hannunta , bud'eta yayi yaci karo da ~N~ 200 takarda gudu duk tasha jiki, daukarta yayi yasanya a aljihunsa kana ya fincika mata Jakarta a saman ka...

Kururuwa tahauyi had'i da zage zage da ashariya sai wacce ta manta....

Ba Wanda ya kulata domin kuwa ba meshiga sabgarta, kowa sha'anin gabansa yakeyi.....

Shigewa yayi cikin taxi Yakama gabansa,
duwa tsuna takama d'iba tana antaya wa taxi had'i da d'ura masa ashariya.......
{ni kuwa doctor nace anya wannan lafiyarta kalau kuawa🤔}......

To muje dai zuwa🚶🏽‍♀️.



Gidansu tanufar had'i daci gaba da zagin me taxi dabesan wainar da take toyawa ba🙅🏽‍♀️....


Ba sallama ba komai tasanya kanta gabaki d'aya a cikin gidan....

Wata dattijuwa CE a zaune saman y'ar tsakar gida tana tankad'en garin tuwo...

yayin da sauran mutanen gidan ko wacce na hidindimun gabanta.....

Ba Wanda ya kulata kowa yaci gaba da safgar gabansa....

D'akuna ne Jere birjik sunkai 10.....

Wani d'an madai daicin room tanufar had'i da fara rage kayan jikinta kana ta fito ta kinkimi bucket dake cike da ruwa ta fad'a ban d'aki sai faman Jan tsaki takeyi....



lokacin data shige ban d'aki , wannan matar dake tankad'an garin tuwo tsagaitawa tayi da aikin data keyi , kana tace


"Rabbu ya taroki ki gane hanyar tsira Nana khadija....

Kana taci gaba da aikinta.....



Tafi 20minutes a band'aki kana tafito tana tafe tana laud'i idan kaganta kace lagaunice🤣.!


{Ni kuwa Doctor nace wato ko toilet aka fito sai ansayar da hali🤔 muje dai zuwa🚶🏽‍♀️🚶🏽‍♀️🚶🏽‍♀️ l}.



*Shin Wacece khady¿.*


Muhad'u a page na gaba😜




*More comment more typing🤸🏼‍♀️.*





*ąƖƙ'ąƖąɱıŋ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ🖊️*



*_tabbas Alk'almi🖊️yafi takobi🏌🏽‍♂️._*




*#Comment*
*#Vote*
*#Share*


*Plx👏🏽.*



*_~Y'AR MUTAN {BUBARE}CE✍🏽!.~_*

*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️*
_{k'alubale garemu mata}._



*_MALLAKAR👇🏽._*



*DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.*




*_MARUBUCIYAR👇🏽._*

*TAWA K'ADDARAR KENAN.*

*AUTAR MATA*
_{rikitacciyar yarinya}._

*_and now👇🏽_*
*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️*
_{k'alubale garemu mata}._


*Wowwwww Ashe haka BAKINA YA JAMIN yasamu k'ae6uwa agun masoyana😁 gsky dolema na taka rawar shoky💃🏽💃🏽💃🏽💃🏽😍😍.*


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]

*masu kirana da masu yiman text message banida bakin dazanyi maku gdy da irin soyayyar da kuka nunaman saidai kawai nace Allah YAQARA danqon syyy tsakanina daku Doctor nayin kowa da kowa 💞💕💞.*



_Not edited❌._


*بسم الله الرحمن الرحيم.*


*PAGE 1️⃣1️⃣ ↘️ 2️⃣0️⃣.*


________________Khadeeja Abdussalam shine cikakken sunanta mahaifinta haifaffen garin kano ne , anan yake zaune da iyalansa a shiyar sheka dake cikin birnin kano.

yanada mata ukku hunaisa itace ta farko wacce suke kira da inna , sai ramatu wacce suke kira da amarya, sai lubabatu itace ta ukkunsu wacxe suke kira da inna amarya .


y'ay'an sa goma sha ukku mata goma maza ukku .
Nusaiba itace ta farko sa'annan zainab,sai sumayyah , sai huwailat ,sai zubaida , sa'annan, shema'u, sai asma'u sai khady, sai fateema, sai Aliyu, sai usman, bara'atu sai abubakar shine auta a gidan.


Hunaisa wato inna itace da biyar, Nusaiba da sumayya Aliyu da usman sai autarta asma'u.

hakama ramatu wato amarya itama biyarne da'ita, zainab da zubaida da fateema , sai bara'atu sai autarta wato shema'u.
sai inna amarya dake da ukku huwailat kana khady sai autansu abubakar.

Khadeeja wacce ake kira da khady itace ta takwas a gun mahaifinsu agun mahaifiyarta itace ta biyu y'a a gun inna amarya kenan wato lubabatu....

Yaran sun taso cikin tarbiya da kuma mutunta nagaba dasu ....

saidai kash! Ansamu zakka d'aya aciki wacce ko kad'an ba godiyar Allah a zuciyarta balle wani Abu shine mutunci..

A kullum mahaifiyarta tana kuka da'irin halayenta ko kad'an bata biyo dangin mahaifinta ko mahaifiyarta ba..

Domin kuwa su mutanene masu wadatar zucii..

Dukta da malam abdussalam bashida Amman akwai wadatar zuci , a haka Kuma ake zaune cikin y'ardar Allah da amincewarsa..

Gwargwado tasamu ilimin addinin Islam domin kuwa ta safke alqur'anic.

A fannin boka ma, ta samu iya abinda ta samu abinda ta samu domin kuwa takai matakin k'ark'are secondary school saidai halin rayuwa Allah be nufi ta k'ark'aren ba....


Saidai wani Abu d'aya dukta datana da ilimin islama bata aiki dashi ko kwayar zarrah...

Idan akwai abinda khady ta tsana be wuce talaka ba, sai kuma gashi tatashi cikin talakawa tsantsa.


Alhmdllh kuma tanada farin jinin jama'a saidai kashh!!!!..


ta dak'ushe tauraruwarta agun jama'ar...

Domin kuwa batada aiki sai canyewa al'umma mutunci..

Idan har kaga khady ta girmama mutum to tabbas ta ganshi da masu gidan rana...

Tanada manema gwargwado Amman duk ta koresu a cewar me sukaci suka bata taci¿

K'annenta da yanyenta mata duk suna d'akunan maza jensu sa6anin ita data tsaya ruwan idanuwa...

Ayanzu shekarunta sunkai kimanin 22 , k'awayenta duk wat'anda sukayi secondary school harma da primary duk suna suna d'akunansu ...

Sa6anin ita data tsaya jiran me kud'i da mota...

Haka rayuwa taci gaba da tafiya mahaifiyarta na k'ok'arin ganin ta fahimtar da'ita..

Amman inaaa!!!!

Wanda yayi nisa bayajin kira..

Domin kuwa khady tayi Nisan da har abada bazataji kiran da'ake yi mata ba...


Wannan kenan.....!




Sannu a hankali ta fito daga cikin d'aki hannunta rik'e da mayafinta da wayarta...

Hanyar barin gidan ta nufa sai faman tartsatsin yawu takeyi .

TAKU takeyi sannu a hankali idan kaganta bazaka ta6a zaton y'ar talawa bace ganin yadda take yiwa fuska kace taga kashine....



Wani d'an madaidaicin gida tashige had'i da kwala sallama , Matar guidance tafito hannunta dauke da kayan wanki da sabulu a hannunta...

A'a a'a kawata yau kece a gidannanmu¿


Wallahi nice surayya ykk?

Lpy kwana da yawa kindaina lek'oni...

Hummm kedai bari kinsan sha'anin rayuwa..

Wacce aka kira da surayya tace hakane kuma...

Zoki zauna kamin na kammala wankinnan...

Wani kallo tabita dashi kana tace "wanki far kikace¿


" yanzu surayya kina nufin wa"'azin danake yi maki hara yau beshiga junnnen kiba¿

"Haba haba yazaki zauna yiwa k'ato wanki¿

Sai kace yakowa haka a ...

Saurin d'aga mata hannu surayya tayi kana tace " dakata khady!!!


Karki k'ara cewa mijina k'ato...

Ni shine abin alfaharina dashi nake tunk'aho acikin garinnan a halin yanzu..

Dan haka baki isa ki hanani samun lada ba , dan haka idan har kinsan wannan banzan zancen ne yakawoki dan girman Allah ki kama gabanki wallahi bana buqata nagode✍🏽




*More comment more typing🤸🏼‍♀️.*



*ąƖƙ'ąƖąɱıŋ🖊️ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ✍🏽*



*tabbas alk'alami🖊️ yafi takobi🤺.*








*#Comment*
*#Vote*
*#Share*


*PLX👏🏽.*
*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️*


*MALLLAKAR👇🏽*

*DOCTOR MARYAMAAH IBRAHEEM*




*_MARUBUCIYAR👇🏽_*

*_TAWA K'ADDARAR KENAN!!!_*

*_AUTAR MATA_*
_{rikitacciyar yarunya}._

_And now👇🏽._

*BAKINA YA JAMIN*
_{k'ubale garemu mata}._



_______________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected].






_Not edited❌._


*بسم الله الرحمن الرحيم.*



*PAGE 2️⃣1️⃣ ↘️ 2️⃣5️⃣.*


_____________Ta6a hannayenta tafarayi tana kallon surayyah a kai kaice, kana tace "tabbb!

" Lallai surayyah yanzu dannashigo wannan a kurkin gidannanki kike Neman wulaqabtani¿

"Yes dan kinshigo naki Neman wulaqantaki d'in Oyo kama hanya fitarmab daga cikin gida...

"Barin irinku a cikin al'ummah wallahi bala'ine!

Haka kawai ina zaune da mijina lami lafiya kinzo kina batun hureman kunne!

Wato nadaina yiwa mijina biyayyah nakoma tamkar ke ko¿.
To hakanne bazaki gani ba wallahi ...

Kuma muddin kika koma shogoman gida da wannan banzan zancen naki Allah saina fasa maki baki....

Jan hannunta surayya tayi bata sakar mata hannu ba , saida takaita zauren gidan kana tace " kama hanya ficeman daga cikin gida...

Baki sake khady ke kallon surayyah domin kuwa ko a mafalki bata zaci irin wannan wulaqanci daga surayyah...


Batare datace komai ba tafice daga gidan gwiwa a salu6e...

Gidansu ta nufa , kai tsaye d'akinta ta nufa ta rage kayan jikinta kana ta zube a saman y'ar shamu d'ard'ar katifarta...




""""""""""""""""""""""""""""""""""""""""


Ga pic natanan INA buqatar Ku nemomin komai da komai Wanda yadan ganci tarinhin rayuwarta ..

Sa'annan waye mahaifinta a cikin garinnan..

"Okey sir!

Wani matashin saurayine zaune a saman lumtsumemiyar kujera, kaima kanka me karatu dazaran ka kallesa kasan nera da Hutu sun zauna masa...

Umurni ake bawa wani màtashin saurayin Wanda da alama wannan dake zaune uban gidan sane....

Ficewa yayi daga cikin d'akin .

Yayinda shikuwa yamik'e daga gunda yake zaune yanufi wani sashe dake cikin d'akin...


Wata kyakykyawar dattijiyace zaune hannunta rik'e da tuffa wato Apple...

Sannu a hankali take kutsirata yayinda a hannun damanta wata matashiyar yarinyace keyi mata fitara...

Da sassarfa ya k'araso gun yafad'a a saman wannan Matar,.

Mom!

Shafa sumar kansa tafara kana tace " yadai my son¿

"Mom nagaji wallahi!

" aikin me kayi my son?

"Kedai bari mom baya fad'uwa...

Murmushi tayi kana tace anya son yau kaci abinci kuwa¿

Girgiza kansa yayi kana yace " a'a mom yau komai bansawa cikinnan nawa ba..

Juyawa tayi gun wannan matashiyar yarinya kana tace bintu oyo jeki ko had'awa yarona lafiyayyen abinci kuma ki tabbatar kinbawa abincin tsaro na musamman karki kuskura ko d'aga daga gun kijira har yazo kafin ki d'ago daga gun..


D'an rankwafawa tayi kana tace "angama ranki ya dad'e...

Juyo fuskarta tayi gunda yake kana tace " son kadaure kaci abincinnan kaji..

Dan Allah karka bari yunwa ta'illataman kai , kaji ko¿

Kyad'a kansa yayi alamar eh yaji...

Kana taci gaba da cewa "kaje kaci abinci kaje ka duba mahaifinka , nasan tun safe rabonka dashi...

Tau mom karki damu yanzunnan kuwa ki bani 30minutes zaki ganni.........✍🏽




*More Comment more typing🤸🏼‍♀️🤪.*




*ąƖƙ'ąƖąɱıŋ🖊️ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ✍🏽.*

*tabbas Alqalami🖊️yafi takobi🤺.*




*#Comment*
*#Vote*
*#Share*



*PLX👏🏽.*


*_~Y'AR MUTAN {BUBARE} CE!✍🏽.~_*


*_~Y'AR MUTAN {BUBARE} CE✍🏽!.~_*



*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️*
_{k'alubale garemu mata}._


*_MALLAKAR👇🏽_*

*DOCTOR MARYAMAAH IBRAHEEM.*



*_MARUBUCIYAR👇🏽._*

*TAWA K'ADSARAR KENAN*

*AUTAR MATA*
_{rikitacciyar yarinya}._


*_And Now👇🏽_*

*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️*
_{k'alubale garemu mata}._



________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]



_Not edited❌._


*بسم الله الرحمن الرحيم.*


*PAGE 2️⃣6️⃣ ↘️ 3️⃣0️⃣.*


_____________Kahdeeja Khadeeja Khadeeja_ kina far jina kika kyaleni ko¿!!!...

Tsaki taja kana tace "Wai miye haka?

Mutum na barcinsa hankali kwance sai anga yana mafalkin gashi cikin yalwal arziqi shine Dan baqin ciki a zo adame shi...

Buge mata baki tayi kana tace " yoni Khadeeja nice keyi maki baqin ciki?

Iskancin naki kenan a saman kaina ya dawo yanzu¿


Zum6uro baki gaba tayi kana tace "eh mana!

Inafar mafalkin na auri miji me kud'in gaske gani a hakimce a saman kujera y'an aiki sai shawagi sukeyi a gun, kayan mak'ulashe ne, birjik a gabana Amman shine zakizo ki tadani....

Kinga ni banason jin haukarnan ,kizo aikenki nakesonyi gun k'anwarki..

Tabb! nikam ba inda zani so kikeyi ta rainani¿

Ina matsayin yayarta shine kuma zan tashi naje gidanta..

A'a nikam bazan jeba...


Kinsan Allah idan har bkizio na aikeki a canba, to saina fad'awa babanki dannaga shine kad'e dai dai dake a gidannan...


Shinwai meye zanyo maki a canne¿

Kinga d'an Rabin turminnan ne nakeson kikai mata kice Nace ta'ajiyeman shi a can, biki nake sonyi dashi..

Nasan kuwa muddin na ajiyesa a gidannan to za'a sangame manshi ne..

To kawo kud'in napep Dan kinsan bazan iya zuwa a k'afa ba...

Bazan baki ko kwabo ba, nan da can zakice saina baki kud'in napep?

Idan bazakije ba bani kayana naje babawa shi ubannaki yaje yakaiman...

Zu6uro baki gaba tayi kana tace " wai yaushe Nace maki bazan jeba¿

Sai faman nanatawa kikeyi cewa bazan jeba...

Zanje Amman sai nayi wanka kana naje na siyi indomie ko ita naci...

Dannikam Allah bazan iya cin baqin tuwonnan ba...

Girgiza kai mahaifiyarta tayi kana tace "Allah yashiryeki..

Amman bara na gayamaki karki mance inane asalinki?
Su waye iyayenki...?

Maganar baqin tuwo kuwa shine kikaci garkika kawo wannan matsayin da kike ganin kinfimu..



Tana gama fad'in haka ta fice daga cikin d'akin...


Tsaki taja kana tace " wai sai azo abi a takura me rai...

{Nima dai doctor Nace Allah yashirya mamu ke khady da'alama kinyi nisa gaskiya}!.



Wanka tashiva tayo kana tazo ta zumbula hijabi ta nufi waje...

Gunme shago ta nufar , ta siyo indomie ta ~N~ 70 kana ta dawo tahau dafuwarta....

Mintuna k'alilan ta kammala...

Tayi shigewarta d'aki tahau ciiii.... ✍🏽


Kuyi manage dashi banajin dad'i ne INA buqatar addu'arku..




*More Comment more typing🤸🏼‍♀️.*





*ąƖƙ'ąƖąɱıŋ🖊️ ɖơƈɬơཞ ɱąཞყąɱąɧ🤸🏼‍♀️*



*tabbas Alqalami🖊️yafi takobi🤺!.*





*#Comment*
*#Vote*
*#Share*


*PLX👏🏽.*




*_~Y'AR MUTAN {BUBARE} CE✍🏽!.~_*

*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️.*
_{k'alubale garemu mata}._



*_MALLAKAR👇🏽._*



*DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.*




*_MARUBUCIYAR👇🏽._*

*TAWA K'ADDARAR KENAN.*

*AUTAR MATA*
_{rikitacciyar yarinya}._

*_and now👇🏽_*
*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️.*
_{k'alubale garemu mata}._


________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


_Not edited❌._


*بسم الله الرحمن الرحيم.*


*PAGE 3️⃣1️⃣ ↘️ 3️⃣5️⃣.*


___________fitowa tayi daga cikin d'akinta hannunta d'aya rik'e da leda d'ayan kuwa rik'e da kyale sai kiciniyar yafawa takeyi....


Wani yarone ya rugo a guje ya rirrik'eta wayyo anty khady dan Allah karki bari abbas ya dokeni!

Kwalalo idanuwa waje tayi kana tahau gundula masa zagi ta uwa ta uba...

Kaidan gidanku ni sa'arka ce, dazaka zo kata6aman kaya da wannan dattin dake jikinka?

Dudun takai masa kana tasa hannu ta'ijiyesa gefe tayi wucewar sa...

Amaryace tafito daga cikin d'akinta takai kallonta gun wannan yaron kana tace "kai k'asimu waye ya dokarman kai yanzu far naganku kuna wasarku da abbas¿


Cikin sheshshekar yace anty khady ce!...

Salallami tafara kana tace "haba ai biri yayi kama da mutum wannan aikin ai sai ita..

Mukam allah yahad'amu zama da fitinanniya wallahi wannan bila'in dame yayi kama ?

To bara malam yadawo ayita tak'are gaskiya nagaji !

Ba'a barni na huta ba yanzu abin yadawo kan jikokina kenan?

Haka taci gaba da banbamin fad'a yayinda a dak'i inna amarya tanaji ba damar magantawa domin kuwa komai akayi mata itace ta janyowa kanta.....

Tafe take sai faman balbalin fad'a takeyi haba dan allah diboman shegen yaro ya ta6ani da shegen jikinsa sai faman d'oyi yakeyi , nima gashinan dukya gogaman....

Bara na koma gida saina koyamau hankali bari yakeyi idan tak'amars iskan!!!!.....




Taku yakeyi a hankali idan kaganshi bazak ta6a gazgata yana kaunar taka k'ada ba....

Wani babban guri ya nufa wanda ke zagaye da rumfuna manya manya yasha kayan alatu yayinda gurin yake kewaye da jami'an tsaro....

Kutsa kansa yayi a cikin d'akin ba shamakin komai...

Kwance yake rai a hannu allah mekaratu idan kaganshi bazaka ta6a yarda yanada raiba...

Gunsa ya nufa , wani dattijone fari saalll duk da yake yana cikin mawuyacin hali daganninsa kasan yana samun kulawa ta musamman...

Duk'awa yayi gun dayake kwance yakai hannunsa a saman nasa hannun ya rik'esa gaaammmm kace wanda za'a rabasa dashine....

Hawayene sukaci gaba da ziraro masa a saman fuskarsa hannu yasanya ya sharce hawayen kana ya daura face nasa a saman gangar jikin wannan dattijon.....

Abbana!!!!

Yaushe zaka warke ne¿

Yaushe zaka fara tafiya da k'afafuwanka¿

Hak'ik'a ina matuk'ar buqatar rayuwa me tsawo dakai abban!!!

D'aga hannu yayi sama kana yace " ya ubangijina kadubeni ka dubi wannan bawan naka ya allah katashi kafad'usa ,allah kasanya masa tsawon rayuwa ,allah kadubi idanuwana ya allah kabawa mahaifina lafiya dashi dani da kullihin jama'a.... ✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽✍🏽

{Ni doctor nace Allahumma Ameeen🙏🏽}.




*saifa kunyi hkr dani cox muna fama da matsalar NEPA😢.*



*more comment more typing🤸🏼‍♀️.*









*ąƖƙ'ąƖąɱıŋ 🖊️ɖơƈɬơཞ ɱɱąཞყąɱąɧ✍🏽



*tabbas Alqalami🖊️yafi takobi🤺.*





*#Comment*
*#Vote*
*#Share*


*PLX👏🏽.*




*_~Y'AR MUTAN {BUBARE}CE✍🏽!.~_*


*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️.*
_{k'alubale garemu mata}._



*_MALLAKAR👇🏽._*



*DOCTOR MARYAMAH IBRAHEEM.*




*_MARUBUCIYAR👇🏽._*

*TAWA K'ADDARAR KENAN.*

*AUTAR MATA*
_{rikitacciyar yarinya}._

*_and now👇🏽_*
*👄🤦🏽‍♀️BAKINA YA JAMIN👄🤦🏽‍♀️.*
_{k'alubale garemu mata}._

________________________________


*AREWA WRITER'S ASSOCIATION*
_________________________________
*💦{Arewa ginshiƙin al'ummah}💦*
_________________________________
https://www.facebook.com/104534761033461/posts
[email protected]


_Not edited❌._



*بسم الله الرحمن الرحيم.*



*PAGE 3️⃣6️⃣ ↘️ 4️⃣0️⃣.*



_______________mik'ewa yayi yanufi k'ofar barin d'akin yana tafe yana waigensa..


Tafe yake awa wanda kwai yafashewa a ciki, kaima kanka me karatu dazaka gansa kasan baya cikin kwanciyar hankali...


Kai tsaye sashen sa yanufa ya watsa ruwa kana ya janyo laptop yafara bincike akan matsalar mahaifinsa.....

*Nasan kun matsu kuji waye wannan bawan allah ko¿ oya kuci gaba da bibiyar y'ar mutan bubare sannu a hankali🚶🏽‍♀️🚶🏽‍♀️🚶🏽‍♀️🚶🏽‍♀️🚶🏽‍♀️🚶🏽‍♀️🚶🏽‍♀️.*














Sallama take kwad'awa ba kama hannun yaro, amsa mata akeyi amman sai k'ara bud'a burya takeyi tana kwalala sallamah...

Gajiya da amsawa tayi , tafita batunta domin kuwa da shigowarta ta fahimci ko wacece.


Fitowa tayi daga kitchine hanakalinta akwance sai faman sharce zufa takeyi...

"A'a anty khady kece ashe¿

Nikam naji awa muryar sani nayita amsawa maki amman hankalinki da alamu baya jikinki balle kijini...

A kai kaice takai dubanta zuwa gun datake kana

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment