Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Copy by AISHA FULANI GAL


[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: 👧🏻 *MIJIN YARINYA*👧🏻

Story and written

By Fatima Zahra (Maman Khalid)





Page 1



"Fatu! Fatu!! Fatu!!!" Inna dake zaune saman ta barma ne take kwalawa Fatu kira.
fitowa tayi daga ɗakin ta ƙarasa gaban ta tace "gani Inna". Kallonta Inna tayi daga sama har kasa tace "haba Fatu yanzu ina zakije ki kayi wanan shegen adon nan naki irin na Aljanu?"
Turo baki gaba tayi tace "kin san fa yau ake Aure gidan mai gari kuma chan zani, nasan yanzu su Saude ma suna jirana kinsan fa mune k'irjin biki, Ni kuma Inna ki daina haɗa ni da Aljanu, duk garin nan banfi kowa iya kwalliya ba"
Sakin baki Inna tayi tana kallonta kafin tace "to kuwa ba in da zaki, ina ke ina zuwa gidan biki bikin ma na gidan mai gari in ba shashanci ba, yarinya dake"
ai kan ta barmar Fatu ta kwanta ta fara birgima da kuke kuke tana cewa "wlh sai naje Inna duk abinda za kiyi, kina son kar naci shinkafar gidan bikin ne ?" su Saude suyi ta min dariya Allah wlh nidai ki barni na tafi" ta fad'a tare da kara birgimar tana kuka kamar wanda aka duka, Inna tace "kaji min ja irar yarinya da iskanci nan kamar taɓa cin shinkafar ba ne?" Yarinya sai shegen gantalewar tsiya ba abinda kika iya sai yawo shiga nan fita nan duk mutanan garin nan ba wanda bai kawo min karan kina..,"
Kukan da takeyi ne ya tsaya cak cike da masifa tace "wani dan kutumar uban ne ya kawo kara na?" Wlh koshi wayen sai yaci gidan su kuwa a garin nan"
kallonta tayi tace "ki fara cin gidan mu kafin kici nasu fita ne dai ba zaki ba, Fashewa ta karayi da kuka tana cewa "don girman Allah ki barni na tafi karsu cinye abincin nan su hana ni idan banci ba wlh zazzabi zai iya kamani, har mafarkin shinkafar nayi, wai gani inata zubawa baƙi" faɗa tare da birgima kan ta barmar, ganin da tayi Fatu zata tara mata jama'a ne ya sata cewa "toh naji tashi ki tafi saura kuma kije ki ɗebo min fad'a ki dawo".
tashi tayi tana washe haƙura tace "na gode sosai Inna insha Allah ba wanda zanyi faɗa dashi, kuma idan nayi Aure nai ciki wallahi ke zan bawa ɗan halak malak"
ta faɗa tare da sa wani takalminta yar ruba ruba blue color ta ruga a guje tabar gidan.
Girgiza kai Inna tayi tace "Allah ya shiryeki Fatu"...

Tana fita direct gidan mai gari ta nufa, duk hanyar da tabi sai tayi tsokana, ko kuma idan taga tsohu tace masa ga kare nan, Allah sarki sai kaga mutum ya ɗaga sanda ya fara gudu, dry take ta wanka har ƙasa tana faɗin "Kaga wata ƙafa wai ina ruwan ƙwalle, Allah yay min tsari da auran ƴan garin nan"
tana shiga ta hango su Saude zazzaune kamar masu jiran sadaka, ƙara sawa tayi gaban su tace "yana ganku haka?" ko har yanzu ba'a Abinda kuka samo ne?"
Saude data zabga uban tagumi ne tace"ina kuwa ai inda kika ganmun nan tun ɗazo muke zaune an hana mu shiga cikin gidan"..

Wani ashar Fatu ta ƙunduma tace "wani dan i'skan ne ko yar i'skar ce ta hana ku shiga?" Ma'u tace "wannan GID'ADON ne mana shi akace masa kar ya barmu mushiga" riƙe ƙugu tayi tace "ko ana ha maza ha mata sai mun shiga gidan nan munci shinkafar nan, wannan ma ai baƙin ciki ne" Saude da Ma'u sukace "wlh yanzu me zamuyi, Dije tace "nidai ba ruwa na bana ciki" hararan ta Fatu tayi tace "idan mun shiga kuma ba zakici ba,Muna fuka da ido irin na Uwarki" hucewa cikin gidan tayi tana shiga kuwa GID'ADO dake riƙe da wata shigiyar bulala fuska a murtuke yace "ina zaki?" Itama hada fuska tayi tace "ciki mana zan shiga" yace "ba inda zaki bar nan ko sai nayi kasa-kasa dake" ya faɗa yana tunka ranta, saurin jada baya tayi domin ba ƙaramin tsorun bulala take ba, "zaki fita ko sai na watsa miki guda a jikinki?" Ganin da gaske zai iyayi ne ya sata juyawa ta fito ta samu su Saude na jiranta, suna ganin ta sukace "mu shigane?" Tace "a'a ku jirani ina zuwa yau sai na koyawa masa hankali wlh" ta faɗa tare da ficewa daga gidan, ba'a ɗau wani lokaci sosai ba sai gata ta dawo hannun ta dauke da wani baƙar leda ta wuce cikin gidan, tana shiga taga GID'ADO na zaune yana cin abinci hankali kwance, a ranta tace "kaji min da rainin hankali kai kana nan kana kwasar abinci mai dad'i kace mu kar mushiga, kalli yanda miyar nan tayi jawor dashi kai daga gani sai ya yi dadi wlh"
A hankali ta ƙarasa bayan shi ta bud'e ledar ta hura iskar bakinta kan ledar a hankali wani abu ya shiga mishi cikin rigar sa, da sanɗa ta ɓoya tana kallonsa, ya dauki abinci zai kai baki kenan yaji wani abu kamar ƙaiƙayi a bayan sa amma sai ya basar ya kai lumar bakin shi yana lumshe ido, Fatu dake kallonsa tace "yanzu zaka san baka da wayo yaro. Sai gashi GID'ADO fa ya fara soshe² da shafe² yana cewa "wayyo Allah ku taimaka min na shiga uku me yake faruwa ne ?" Fita tayi daga inda ta ɓoya tana dariya domin har ya cire rigar sa yana tsalle, daman daga shi sai wata ƙaramar bantai ne ajikinsa, ƙara matso kwalla tayi ta fashe da dariya, dariya sosai take yi ganin abunsa yana ta rawa cikin wandon, da k'yar ya iya cewa "don Allah ki taimaka min wlh bansan abunda ya tsame niba" dariya ta sake kwashe wa dashi tace "kar ka damu nina saka wannan rawan tunda ka hana mu shiga ciki, kiran su Saude tayi suka shiga suma suka fara dariyar sanda sukayi mai isar su kafin suka wuce cikin gidan. Ba susha wahalar samo abincin ba suka zauna suka fara cin abincin inda Fatu tace " Dije bazata ci ba, haƙuri da magiya ta fara bata amma tayi banza da ita sanda ta haɗa mata da kuka kafin ta barta ta fara ci".....


Kwance yake saman makeken bad dinsa daga shi Sai ƙaramin boxes ajikin sa, kansa na kallon sama amma idanunsa a lumshe suke, kyakkyawan guy's ne ƙarshe, hannayensa saman maran sa yana shafawa a hankali, wayarsa ta fara ringing,yana ɗan sauke numfashin wahala ya ɗauki wayar ganin sunan Dad ɗinsa, bayan yayi answering daga can ɓangaren Dad yace.
"Babana ka shirya zaka ƙauye wajan Inna" da mmki ya juya idanunsa yana ƙara maimaita sunan ƙauye a ransa,tab rabonsa da wani ƙauye ai tun yana zanin goyo yana jin, bakinsa ya shiga juyawa da ƙyar yace "Ok Dad" yana faɗin haka ya kashe kiran tare da mirginawa gefe.
buɗe ƙofar bed ɗin akayi wata haɗaɗɗiyar yarinya ce ta shigo tana wani karai raya har ta karasoo bakin bed din ta zauna, tana ƙare masa kallo daga sama har ƙasa, shi kuma yana jinta amma bai bude idonsa ba, hannuta tasa ta fara shafa maran shi cikin wani salon mai wuyar fassarawa, a hankali ya bude sexy eyes dinsan akanta yana mata kallon up and down, sanye take da riga da wando inya guiwa rigar kuma saman a ɗan buɗe yake, ba laifi tayi kyau, kashe mishi ido daya tayi, lumshe gajiyayyun idanunsa yay, faɗawa jikinsa tayi domin tasan sa mugun miskilanci ne dashi, hannunta tasa ta fara shafa masa kwantacciyar suman dake ƙirjinsa, wani abune ya fara ji yana ziyar tarsa, a hankali ya mirgino da ita ta dawo saman shi had'e bakinsu yay ya fara kissing dinta cike da ƙwarewa, itama kankameshi tayi, a zafafe yake romance dinta, zare yaor ƙaramar figigiyar rigar ta yay ya....!



Dan Allah dan Annabi share fisabilillahi 🤲🏼

Maman Khalid✍️
[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: *👧🏻MIJIN YARINYA👧🏻*

       Story and written

By Fatima Zahra (Maman Khalid)


*ELEGANT ONLINE WRITINS'S*

Page 2



____Ya kama na shanunta yana matsesu a hankali bakinsa yasa saman su yana tsosar nipples ɗinta, sosai suka haukata zunansu da romance, sun daɗe a haka kafin ya mirgina ta ta koma gifen sa ya mike ya shige bathroom ya barta kwance tana numfashi wahala for the first time taji haushinsa wanda bata taɓa jin irin sa ba.
A duk sanda suke tare sai dai ya rage zafin da ita ya miƙe ya barta cikin wani hali, ,cikin jin haushinsa ta tashi ta ɗauki rigarta ta mayar tana ayya nawa aranta idan tana raye sai ta lashe zumar sa.
bai fi 20 minutes ba ya fito daure da towel a waist ɗinsa sai wani towel ɗin a hannusa yana goge gashin kansa dashi, gaban dressing mirror ya wuce, zama yay ya ɗauki Body lotion wanda baya kama jiki sosai ya shafa ajikinsa, turarensa me sanyin ƙamshi ya ɗauka ya fara shafawa a jikinshi sanda ya gama shiryawa tsaf ya tashi ya wuce wrdp ɗinsa ya wuce ya buɗe zaro wani white T-shirt da navy blue jeans masu kyau ya sanya a jikinsa , tare da ɗauko white combat shoe yasanya a ƙafarsa sosai Yayi kyau sai ƙamshi yake zubawa.
tunda ya fito daga toilet din take binshi da ido tana ƙarewa murɗaɗɗiyar surai jikinsa kallo.
ɗaukar wayoyinsa da key car ɗinsa yay yana ƙoƙarin fita daga bedroom ɗin yaji ance
"fita zakayi ne?"
Juyawa yay ya kalleta ta domin shi yama manta akwai wata halitta a ɗakin, Miƙewa tayi tana cewa "haba baby yanzu abunda kake min ya dace kenan? Kasan yanda nke sonka amma sai kana sharewa kamar wanda bai san komai ba please ka amince da soyayya ta my dear"
ta faɗa tare da shafo ƙwantaccen sajen dake kwance kan fuskarsa tana jifar sa da wani irin kallo. janye hannayenta daga furkar sa yay cikin cool voice ɗinsa yace
"bana ce karki kara kawo min mgn nar nan ba? Na faɗa miki ni ba soyayya bane a gaba don haka idan ba wani mgn zaki ba sauri nake"
bata ce komai ba ,hakan ya sashi ficewa daga bedroom din, direct parking space ya huce ya ɗauki motar sa ya bar gidan..

Ɗaukar wayar ta dake ringing tayi, ganin sweet Iman ne ya sata sakin murmushi tana answering daga chan ɓangaren Iman yace
"where are you my dear? kinsan fa ke nake jira tun ɗazo na kasa samun sukoni" murmushi tayi tace
"On mah way dear" tana faɗar haka ta kashe wayar ta fice daga dakin"..

**KAUYE***

Su Fatu suna gama cin abincin suka fito har lokacin GID'ADO na tsaye yana sushe² gashi yara har sun cika wajan suna kallon shi, a ransa yana Ayyana yadda zaici uwar Fatu Shegiyar yarinya data addabi kowa a garin, gata ƴar guntuwa sai rashin kirki.
ganin har fuskar shi ta sauya kala ne ya sa Fatu sheƙewa da dariya su Saude suma suna taya ta, zama tayi a gefin ɓarin sa tace "kai GID'ADO kana son kai kayin nan ya daina?"
Da sauri yace
"eh wlh faɗa min me zanyi" tace "duk abinda na faɗa maka zakayi?"
"Eh zanyi wlh ki faɗa" "tom rawa zakayi idan dai kayi rawa toh zai daina"
ai kafin kace wani abu GID'ADO ya fara tikar rawa ƙyalƙyalewa da dariya suka fara yi Fatu harda taya shi rawar , abokinsa Kamal ne ya shigo ya kamashi kasan cewar ƙanin shi ya faɗa mishi duk abinda ya faru su Ma'u na ganin haka suka gudu domin sunsan mgnar yanzu zai masu mugun duka. Amma Saude da Fatu ko alamar tsoro babu suna ta dariyar su, Kamal ne ya musu wani mugun kallo janye shi yay suka fita daga gidan.

Saude na dariya tace "gaskiya Fatu kin birgine wlh me kika zuba mai ne?" Cikin dariya Fatu tace "ƙaiƙayi na zuba masa baya ce shi ɗin ɗan shegiya bace"
dariya sukayi suka fita daga gidan me garin, suka kama haryar komawa gida, suna tafiya suna wasa , hango me gyaɗa Fatu tayi tace "dole naci gyaɗar nan, domin daka gani zatai masifar daɗi, ga wani kyan gani da tayi, Tubarkallah kada baki ya kamata" Saude tace "gaskiya ko nima haka"
suna ƙara sawa wajan me gyaɗar Fatu tasa hannu zata ɗibi gyaɗar kenan me gyaɗar ta janye tiran ta da sauri tana cewa
"ba zaki ɗiba ba sai kin kawo kuɗi" kallonta tayi tace "ai kowa ko zaki mutu sai naci gyaɗar nan, jibi yadda take kallo na gwanin sha'awa" tace "sai ki ɗiba mugani" kama tire ɗin mai gyaɗar sukayi nan fa kokowa ta ɓarke tsaka nin su, duka sukai mata suka ɗebi gyaɗar yanda suke so suka barta tana kuka, ɗaukar sauran gyaɗar tayi tana kuka ta koma gida..

Suna tafiya suna cin gyaɗar su, hango shagon Malam Laminu sukayi Saude tace "wlh kwana kinnan duka ƙwaɗayin biredi nake da madara amma kaka taki ta bani kudi na saya" "hmm wlh ko nima haka, gashi ko kaje wajan wanan matsiya cin ma bai baka, domin shegen wayon tsiyane dashi wlh"
dariyar mugunta tayi tace "yau dai ko zai mutu sai munsha madara da biredin nan, Saude tace "Allah ko?" Tace "sosai ma kuma yanzu dai mu zauna a nan mu cinye gyaɗar kafin mu karay sa shagwn" zama sukayi sukai a banyan shagwn suka fara cin gyaɗar su suna b'abb'aka dariya, Jin motsin mutane a bayan shagwn shine ya sashi leƙawa, ganin su Fatu ne ya sashi haɗa fuska yace
"me kuke min a bayan shago?" Basu ce masa komai ba, hakan ne ya fusata shi yace "kuta shi kuba ni waje ko naci uban ku nan wajan"
Miƙewa Fatu tayi tace "ba dai uban mu sai nai naka" ran Malam Laminu ne ya ɓaci domin shi mutun ne da bai iya haƙuri ba, ɗauko wani ƙaton bulala yayi ya ajiye a gefen shagon, ya zabga mata bulalan a bayan ta, wani uban ihu ta tsala domin ba ƙaramin ratsa ta bulalan yay ba, Saude na ganin haka ta run tuma na kare ta bar wajen bata tsaya ko ina ba sai gidan Inna, Inna dake alwala ne ta ga Saude ta faɗo mata cikin gida ko sallma babu kamar an jefuta daga sama, Inna tace "ya na ganki haka ko sallama babu ina Fatun take?"
"Inna! Inna!! Inna!!!" Saude dake nishi ta kasa mgn sai kiran sunan Inna take ne yasa Inna Miƙewa tana cewa "me ya faru ina ita Fatun take?"
"Wlh zai kashe ta Inna" "wa za'a kashe yar nan faɗa min?" Malam Laminu zai kashe Fatu sai dukan ta yake kamar ya samu gaka" "innalillahi wa inna ilaihir raji'un!!" Na shiga uku ni Lami Laminun ne zai kashe min jika, fashewa da kuka Inna tayi ta dauko mayafinta ta fito waje Saude ta bita a baya suka nufi haryar shangon"...

Fatu kuwa tana ganin Saude ta arta ana kare ya sata cewa "yanzu ne lokacin da zaka bani biredin da madaran nan da hannunka tunda kai kace shegen mako ne dakai, faɗuwa tayi a wajen ta fara wasu abubuwa kamar mai Aljannu tana ta juye juye, Malam Laminu ganin ta da yay ta faɗi tana ta guje guje ne ya Sashi ƙara sowa in da take hankali tashi yana cewa
"kar dai ace yar nar Aljannu ne da ita? kar fa ace su tashin masa anan gurin domin yaji ance idan mutun nada Aljannu ka duke sa ko ransa ya ɓaci zasu iya tasowa"
ai bai san sanda ya furta "Innalillahi! Na Shiga uku ni Laminu na jawowa kaina bala'i"
Ganin da yay Fatu ta buɗe idanunta tana wani irin junjuyashi ta miƙe tsaye ne ya sashi sakin fisari a wandon sa, ya fara karanta duk wata Addu'ar da tazo bakin shi, Allah humma ajirni fi musibati ja..,"
ganin Addu'ar ma ta kasa zuwa ne ya sashi fashewa da kuka yana cewa " don Allah kiyi hakuri wlh bansan abun zai kai ga haka ba" wani irin dariya ta sheƙe dashi k'ank'an k'anka! Cikin murya mara daɗin ji Malam Laminu yaji tana faɗar "kaiiiii! Laminu kake ko wa? Har ka isah kasa hannu ka duki yar Autar mu to yau sai kwanan ka ya kare tunda har ka dukar mana yar Autar mu, sai mun ƙwaƙule maka rabin ɗuwawu,mun cire idonka ɗaya mun sha romu, yan zun nan zan batar da kai daga wannan duniyar na kaika duniyar mu achan zakayi rayuwar ka.."
wani irin kuuuu! Kake jin cikin sa yay bakin shi na rawa yace "innalillahi!" Don girman Allah kumin rai wlh bansan ita ɗin Autar ku bace shiyasa na duke ta" wani irin dariya ne yake kama Fatu ganin yanda yake haɗa gumi ga fuskar sa duk ta caɓe da hawaye da majina,ga fitsarin da yake saki ƴar yaluluwar abarsa sai yawo take a ƙasan wando.
danne dariyar tayi ta ƙara haɗa fuska, tana juya idanunta bakinta ya malƙwaɗe waje guda, kana ta kumbura murya tace
"mu bama ya fiya sai dai mu ai watar da abunda muka faɗa"
faɗuwa ƙasa yay ya kama kafar ta yace "nasan ku ɗin ko acikin aljanun ma kuɗin masu afuwa ne don Allah kuyi hakuri duk abunda kuka faɗa zanyi wlh amma ku yafe min"
tace "tom munji zamu yafe maka amma da sharaɗi" "ku faɗi ko wani irin sharaɗi ne na yar da wlh zanbi" shiru tayi tana danne dryarta kana ta riƙe ciki sbd gamo guntuwar abarsa da tayi ashe wandon a yage yake "toh yanzu nan ka shiga shagon ka ka kawo mana kayan da zamu mata jinya dashi, Madara da biredi ka kawo nan"
da sauri ya miƙe har yana faɗuwa yaje ya ɗauko manyan madara gwogwo ni biyu da biredi Leda huɗu ya kawo mata, karɓa tayi tace "ka cika alkawari amma da sauran domin yanzu nan zamu tafi saura muna tafiya ka kwance abunda ka bata ko kuma ka mata wani mgn ka gani idan bamu ɓatar da kai daga wannan duniyar ba zamu dinga bibiyar rayuwar ka" da sauri yana riƙe wando sbd jin Laminunsa ta leƙo yace.
"wlh ma ba za'a yi hakan ba amma don Allah karku dinga bibiya ta zan iya mutu wlh".
a zuciyar sa kuma tsinewa Fatu da aljanun nata albarka yake gashi yanzu sun raba shi da kayan shagun shi, daya tuna sai ya kara fashewa da yanzu dan jarin da yake da shi ne zasu karɓi rabi kai Allah tsinewa mai aljanu albarka, tunanin da ya kene ya tsaya lokacin da yaji muryar Fatu na asali tana cewa
"Malam Laminu wanna kayan fa, kyauta ka Bani?" Wani harara ya balyla mata kamar idanun sa zasu zube yace
"eh kyauta na baki maza wuce ki barmin koifar shago. Murmushi tay tace "ngd sosai Allah ya biya".
tana juyawa ta kalli Inna da Saude suna zuwa sai kuka Inna take tana ruwan bala'i ta ƙaraso tana cewa "yau ba me rabani da kai gantalalle, jikar tawa zaka kashe?"
Cike da masifa Malam Laminu yace "ko kuwa ince jikar taki ne take son kashe ni ba"
sai a lokacin Inna ta kula da jikin sa yanda ya jike sharkaf sai shegen zufan da yake, kallon Fatu tayi tace "me yake faruwa na ganshi haka?" Turu baki gaba Fatu tayi tace "ɗan duka na Yay kuma ma mun sasanta gashi ma harya bani madara da biredi kawai mu tafi gida"
Saude tace "ashema har kun sasan ta?" "
Eh kinga ma yace muje muci don haka mutafi kawai Inna kinga an kusa kiran sallah" "tom" kawai Inna tace suka wuce gida, suka bar Malam Laminu na jan Allah ya isa akan abunda ta masa ƙarshe ma rufe shagon yay ya wuce gida yana zunduma ihu!!



Ruky na fita direct gidan Imam ta wuce tana shiga bedroom ɗinsa ta wuce tana buɗewa ta hango shi zaune daga shi sai.....!



🔥👯🏻‍♀️ Yanzu aka fara wasan share fisabilillahi Habibaties

Maman Khalid✍️
[1/21, 8:32 PM] +234 706 120 4735: 👧🏻 MIJIN YARINYA👧🏻

Story and written

By Fatima Zahra (Maman Khalid)

ELEGANT ONLINE WRITINS'S

Page 5


____yace " gaskiya nayi missing dinku sosai" murmushi Momy tayi tace "muma haka da fatan ka dawo lafiya?" Lafiyan kalau alhamdulillah na sameku lafiya?" Lafiya my son yanzu kaje kaci abinci nasan ka dawo da yunwa" yace "ba kad'an ba wlh wuce dining area yay ya zauna kan kujera SONA tay serving dinsa  ya fara cin tuwun semonvita ce miyar Agushi wanda yaji namomi sai kuma ferfesun kaji wanda yasha vegetable sai k'amshi yake din a'barba" sosai yaci abincin yana gama wa, da wowa parlon yayi suka fara hira da Momy har sanda aka fara kiraye-kirayen sallah kafin ya mike ya wuce part dinsa"

Yana shiga bedroom din toilet ya shiga yayi wanka ya daura al'wala ya fito ya shirya cikin jallabiya fari sai k'amshi yake zubawa ya wuce masallaci"

Koda ya dawo part dinsa ya wuce cikin bedroom dinsa ya wuce, ya cire jallabiyar dake jikinsa ya kwanta saman royal bed dinsa ya lumshe gajiyayyun idanunsa, yana sauke ajiyar numfashi ajiyar ahanki, wayar sane ya fara ringing bude idanunsa yay ganin wake kiran sa sunan Ruky da ya ganine ya sashe jan tsaki ya gera kwanciyar sa, yana jin yanda wayar take amma bai daga karshe ma kashe ta yay gaba daya yana mamakin hali
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment