Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

cikin Bola ne, wallahi sai ya fasa qwai akan Boko Haram! Sai ya tona asiri! A ran nan aka kwashe sojojin, ko kwana ba su yi ba a jihar! Shin menene sirrin?
5 tayaya muna najeriya munsani muda muke cikin gari kullun matsalar network muke fama dashi fa ako wani state' amma shekau dake jeji yakanyi upload vedios 1 hour ma ta'ina shiyasa network oho??.....

Munacikin wannan hiranne da wannan dattijo ma'abocin jin labarai' dattijo me hangen nesa.. Saiga safara'u tashigo cikin gida' tafaka abayan get' takai 15 minute suna magana dawani saurayi' wanda dama muna yawan ganinsu tare. Sannan yafice daga motar' ita kuma tashigo cikin gida' daga ganin alamunta ba lafiya ba gigece tashiga gida bayan tayi parking....

Shiganta keda wuya sainaji ana kirana yaya yusuf. Nace na'am naje naganta tana tsaye akusa da fridge tacemun pls' yauba yara agidan yaya kataimaka munda maltina mana nace catton nawane' tace no just 1 nakeso yanzu dansha' tacire naira dari taban...

Nafita naje na sawo mata maltina agun jibir me shago' nakwo mata barrister wannan shine iyakan abunda nasani, yana gama zancensa yaname karasawa da kuka' yayindai hauwa'u tafar dacewa'' karka damu danje naci gabada bincike harzuwa nanda 3 days daya rage mana mushiga KOTU.... Anan sukayi sallama tawuce zuwa gidansu' bayan ta'ajiye habu a gida shima......

KOTO KOTU KOTU
3 MAY
BAYAN me shari'a yazuna yafara dacewa'' ko lawyern wanda ake tuhuma yakara zuwa da hujjoji wanda dai baiyana mana agaban kotu? ''Eh yame shari'a inji barrister hauwa'u¤ amma inaso lawyern me kara yafara kawo nasan hujjojin tukunna kafi nagama tattara nawa..

To alkali yasake jefa irin wannan tanbaya ga lawyer AIA lawyern me kara' yayinda yatashi saiyace'' nidai ina rokon kotu data gaggauta yance hukunci akan yusuf' shine yakashe safara'u 'yar hajiya rahama' domin likita yatabbata guba tasha' shima ya amince cewa shine yabata abunda tasha nakarshe kafinta rasu, saiya zuna...

Barrister hauwa'u tadan mike sannan tagyara zaman glass dinta' dacewa yame girma me shari'a inaso kotu taban dama domin kara tan tanboyoyima hajiya rahama' anbaki dam inji alkali:.
Hajiya tafito tanadan bari hakannan domin jikinta yayi sanyi dag dukkan alamu' hajiya rahama inaso kibani labari akan dorebankiL yusuf yataba miki laifi kokuma, kina zarginsa kasancewa mutumin banza? A.a wlh nidai iya sanina dashi yarone me mutunci adaline me girmama manya' barriter tadanyi rubutu takara..

Dacewa'' shinko yarki tana soyayya da maza ma'ana tanada saurayi? Tace ehto nidai nasan tanada wani saurayi dan makarantarsu dasuka shaku yakanzo hargidama wajanta, sannan tana chart wani sa'in nakanjita da irin abokanta na chating din suna waya... Yau todaki iya zuwa kizauna inji berrister kenan'

inaso kutu tabani dama domin kiran shaidana na2. Anbaki inji alkali' inason ganin malam me gadi na gidan hajiya rahama' yayinda baba yafito yana me kakkarwa' yace gani yarinya' karka damu yanzu daka koma' inaso kabani labarin lokacin marigayiya safara'u tashigo gida dame tazo?
Ehto tashogone da wani yaro wanda dam sunsaba daga bisani sukayi sallama tashigo' da alamandai kaman batajin dadi sannan tanemi da yusuf damuke tare daya sayo mata maltina' ina waje bayan get ina hangensa ya tsallaka yasayo, yazo yashiga gidan namu.

MUHADU ZUWA GOBE DOMIN GAMA LABARIN INSHA ALLAHU**TSAKA MAI WUYA**
part=>8

''Bayan bayanin baba mai gadi sai berrister hawa'u auwal, tad'an juwa tayi rubutu sannan tasake juyowa zuwaga alkali' takara dacewa'' yame girma me shari'a yakamata kotu tayi amfanida hujjoji dana kawo gaba gareta. Tundaga wancan zama zuwa yau'

idan kotu datayi la'akari da yadda manager na kamfanin maltina tabbatar. Manada cewa babu yadda da'ayi a bude maltina asaka wani abu aciki batareda angane ba' sannan ga shaidan baba me gadi; nacewa akan idonsa yusuf yasayo maltinan kuma yashigo dashi cikin gidan'

sannan itakanta hajiya rahama babu wani shaida data kawo nacewa tabbas yusuf ne yabama 'yarta guba. Lawyern tama baikawo wani hujja ba banda na likita dayace tabbas guba tasha. Sannan cikin report na likitanma babu tabbacin cewa acikin meye tasha gubar' kokuma hour nawa gubar yayi, ajikinta kafin ta mutu!

Alkali yadan kada kansa mekamada kwarya.ka wani katon sanko. Sannan yayi dan wasu rubutu yace mata cigaba berrister, tadanyi dariya alaman taji dadi' takara dacewa nagode my lord¤. Taci gabada zancenta taname cewa' dan haka inaso nakara kawoma kotu shaidana na karshe` wanda shine insha allahu dai kawomu karshen wannan shari`ar,,, ambaki dama berrister hawwa'u inji alkali

shaida na karshe shine' malam ma'aruf abdullahi' shine saurayinda marigayiya' safara'u tazo taredashi, lokacin baiwuce saura sa'a dayaba tabar duniya' farin saurayin mekyan sura' dogo mai dogon hanci' farine kalan gari` guy ne yasa wandon nan na guys' weezy yayi abunda ake kira handsdown' ga wata dirkekiyar agogo a hannunsa. Yamatso ya sunkuyar da kansa alamandai yaron baiso zuwansa wannan guriba''

'''malam ma'aruf abdullahi ko? Inji berriter' ''eh sunana kenan, injishi. Yauwa kodaka iya fada mana meye alakar da marigayiya safara'u? Nanda nan kamanninsa ya canja yafara zufa' hakorinsa na karkarwa' kada kadamu malam ma'aruf nan kotune mai adalci ba kurku-ku bane' kagane' kafada iya abunda kasani katafi` karyane kawai bamaso.. Sannan imma kayi laifi ko kaine silar faruwan wannan abu karka damu' nan kotun akwai rangwami, kafadi gaskiya da kanka sai shari'a tama adalci. Amma idan kotu tagane gsky daga baya saika fuskanci hukunci me tsanani' ''inji yarinyar nan gwanan surutu kenan me fasaha: berrister hauwa'u

sannan ma'aruf yafara dacewa'' nidai d'alibine a makaranta jami,ar JIBAGA' UNIVERSITY'') Dake garinnan yanzu haka ina 300 level ne nahadu da safar'au tun muna remedials' kafin shiganmu aji na farko na jami,ar' munsaba sosai tasan gidanmu nasan nasu' kayaushe muna tare' tundaga mutunci har'muka shiga soyayya' soyayya tayi karfi sosai
kowa sanmu tare' mukayi alkawarin aure' tare bayan munshiga 400 level ne' naga karatun mu yanzu yayi nisa.

Saina shawarceta akan' yakamata ace muje, jejin YANKARI¤ dake cikin garin bauchin. Domin mushakata' sannan nasa mata zobe agaban kawayenta' alaman soyayyah tayi karfi kenan muyi yawo cikin jeji domin shakatawa' sannan muyi wanka aruwa' masoyiyata ta'amince da wannan kudiri nawa' muka saka ranar tafiyan' sannan tadebo kawayen nata su 15' da bokaina mu 10 muka dauko motoci mukaje'
mukayi komai lafiya' har muka tashi, da yammaci'
ahanyar dawowanmu ne mukayi karo da wasu 'yan fashi yayinda dukan sauran motocinda muke taredasu sunbarmu abaya' nine kadai na miji acikin motan' nine kuma ke driving' sauran su 3 ne abayan motan' sai safara'u dake gefena. wa'innan 'yanfashi sun mana kwace' sai suka nemi dasuyi lalata da' safara'u da kuma wata kawanta' yayinda nikuma nace wlh hakan badata saku ba saidai su kasheni' shine dayansu ya dauko wani icce. Ya dake dashi kayina' nafadi kasa summam-me' ya nuna wata alaman duga abayan kansa,

AIMUN AFUWA ZUWA GOBE INSHA ALLAHI LABARI DAI KARE''

Yusuf Æbdullâhi Æ Jibagâ ina barar addu'aku sakamason ciwonkai dake damuna tunjiya. Yanzuma haka ina fama dashi**TSAKA MAI WUYA** 9

farfadowa kawai nayi nagansu akaina sunaimun fifita yayinda safara'u kuma keta rafsa kuka' gashin kanta duk abirkice' abundai babu dadin zance' 'yanfashin kuma sun gudu abunsu' muka tashi muka shigo cikin gari' ahanyane mukayima juna alkawarin sirrinta abunda yafaru a tsakaninmu, sannan nayi mata alkawarin dan aureta' koda, abunda aka mata yawuce haka

tun ahanya nake nagane safara'u tafi damuwa akan abunda yasamemu samada d'ayar kawanta' shigowanmu gari tace'' atsaya tashiga chemist tazoda wani magani ahannunta tashiga motar' nayi-nayi akan ta gwadamun meye tasaya' taki nayi niyyar kwacewa' amma taki bani. Sannan tayi tamun rantse-rantse kancewa ba komai bane, daga karshe take nunamun maganine' datakeson amfani dashi' domin bataganema kanta ba.. Dagana muka wuce. Gidajen kawayenta muka saukesu. itama damukaje anguwarsu' nabata kan motar' sannan tadan gyara jikinta domin kada wani yagane' nayita lallabinta akarshen rabuwan nabata hkr sosai' gami mata alkawarin aurenta' harta gwadamun babu komai' nayi mata kuka sosai dukda ina na miji kasancewa karta aikata komai' taimun alkawarin karna damu' shine nafita amotan mukayi ban kwana' ganina da safara'u na karshe kenan.
Yaname dago kai tagwayen hawayene' ke kwaranya daga idanunsa. Ya shesh-shekar kuka..

yayinda ma'aruf yagam zancensa"

berrister hauwa'u da berrister AIA. YUSUF.hatta alk'ali ma . Dukansu kuka kowa yabarke dashi domin tausayin labarin. Danganeda al'amarin. Harmada jama'an da sukazo kallo wanda suke cika kotun..
hajiya rahama kuma kuka yankan jike tayi tafadi sumam-miya. Kowa hankalinsa yakoma kokarin ceton ranta...

buga tebur da gudumar da alkali yayi yasa kowa yayi shuru'' yace kotu dataje hutu na '2' hour domin tunanin hukuncinda data yanke gameda wannan shari'ar.

Sannan kotu tabada urmarnin akai wacce take kara Asibiti. Akuma sannan bayan ta farfado adawo mana da'ita domin yanke hukunci agabanta...

Nantake 'yansanda dake gurin suka shigar da hajiya rahama mota domin kaita asibiti'
1 hour" keda wuya bayan yusuf yasamu guri yazauna domin jiran fitowan alk'ali saiga hajiya sundawo, yayinda tazo kai tsaye yafara neman gafararsa. Akan kuskurenda ta aikata gareshi' sun yafi juna kenan sun share hawaye saiga alk'ali yadawo..

KOTU KOTU KOTU
bisaga la'akari da hujjoji da kuma shaidu. Da berrister hauwa'u Auwal. Takawo' kotu ta yanke hukunci kaman haka " kotu tana wanke yusuf daga dukkan zargi sannan tana bashi hkr bisaga yanayinda ya tsinci kansa' sannan kotu tana wanke hajiya rahama daga dukkan zargi' domin abunda tayi nasaka yusuf A KOTU wannan ba laifi bane rashin sanine:
DAnganeda al'amarin ma'aruf kuma kotu ta yanke masa hukunci zama agidan kaso' da horo mai tsanani' harna wata uku) domin yazama izina gareshi kan yawoda 'ya'yan mutane batareda'izinin iyayensu ba' sannan kotu tana umartan 'yansanda dasu lalimo wa'innan 'yan ta'addan domin a yanken musu hukunci....
wannan shine karshen wannan shari'ar..
KOOOOOOTU

dagan 'yansanda suka tuntsira keyar ma'aruf zuwa gidan maza'

shikuma yusuf da berrister hauwa'u AuwaL. Suka mike zuwa gidan mahaifiyarsa. Tareda hajiya rahama suka' labarta mata dukkan abunda yafaru, hajiya rahama takara neman yafiya gun mahaifiyar' yusuf. Suka yafi juna,

yusuf da hauwa'u suka fantama cikin soyayya wanda daga karshe taroki babansu' yabashi jari me kauri' kasancewan. Wanda baiyi karatu mai. Nisaba balle asama masa aikin gwamnati' wanda daga karshe sukai aure har ALLAH ya basu yara biyu' mace da na miji, sunan na miji abdullahi' mace kuma safara'u.....

Nidai mai rubutu zaune nake ashagona inakan famada hamma. Yunwa ga kasuwa tabushe. Babu ciniki saiga wata babban jeep. Tafaka gabana yayinda' wani magidanci' yafito shida matarsa' da yaransu biyu' suka dunfaro' shagona tuni yawuna ya tsinke kan cewa yaukan' na warke domin daga ganin wannan babban cinikine.

Bayan sunmun goma na arziki sunyi sayayya naci riba' sai kyak-kyawan matar nasa tace barita tsallaka dayan barin domina sawo' kayan drinks' tsallakawanta keda' saina zauna nadauki wayana: domin hawa facebook chart' saina daka tsaki). Lafiya kuwa malam? Injishi a,a alhaji babu komai' kawaidai ni mutum ne dakeson rubuta labarima jama'a domin su karanta ' imma sukaru dashi kosu' nishadintu dashi. Amma yau nahau kaf basirana tarasa meye dan rubutu'

hmm okay toka gyara zama barina baka labarina saika rubuta musu' domin akwai TSAKA MAI WUYA. Dana shiga sosai kafinna zama yadda nake' dafarko dai sunana YUSUF. Sunan matana kuma: HAUWA'U. Yafara bani labarinsa daga kotu har'izuwa nan inda muka tsaya.

Nikuma na rubuto mukushi domin nishadinku gamida amfana dame labarin yakunsa:

ALHAMDULILAHA WANNA SHINE KARSHEN labarin TSAKA MAI WUYA
saikuma allah yahadamu gobe da HIKAYAN DAN DAKO DA 'YAN MATA.

Yusuf Æbdullâhi Æ Jibagâ ke muku fatan alheri
This Document is compiled by
Shuraihu Usman - 08140419490
YEAR of compilation - 2023;
Published to Taskarnovels.com.ng
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment