Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

karshe dole sai suzo sukamamu duka, yusuf ka rufamun asiri don ALLAH katafi kaji!.
tana gama fadin hakan tayi wani irin tari wani jini ya feso daga bakinta, nantake tayi kallaman shahada ranta yafice acikin motar nan.

Shikuwa yusuf nantake yarude yarasa meke masa dadi aduniya yaudai 'yar mutane ta mutu a hannunsa, bayan yaga mutuwar hauwa'u jidda 'yar kwamashinan 'yansanda yau saigashi, itama wacce yake mutuwarson tabarshi aduniyar, dawanne zaiji…
nantake zuciyarsa tafara bashi shawaran cewa" kawai yakashe kansa ya huta yafiye mashi komai sauki. Amma dake yadanyi karatun addini saiya tunoda hadisin annabinmu annabin tsira annabi muhammad (S.A.W) nacewa dukwanda yakashe kansa toya mutu kafiri, kuma makomarsa wuta.

saiya fasa aikata hakan kawai yabita wani koraro dake cikin ramin yasamu yafito dakyar, dake yaji ciwo asawunsa, yana fita yabita jeji domin gudun kada yabi hanya police suganshi, bayan yayi wani tafiya mai nisa kenan dukya gala baita saiya iske wata kauye, ya shiga garin yaga kwata kwata gidajen garin basu wuce, gomaba, daga farko da har mutanen garin sunkoreshi, amma daga baya sai suka dawo dashi aka kaishi gidan wani mutum anan yayi jinya na tsawon kwana uku, sannan karfin jikinsa yadawo.

Sannan yasake daukan hanya jejin yaci gabada tafiya batareda yasan inda ya nubaba, yana cikin tafiyarne yaci karoda wasu, masu roka sun dibo awakai, yasamu musu hannu yakoka musu akan burinsa na komawa gida bauchi, sai yayi sa,a sukace suma nan suka nufa, amma fa malam bamuda gurun zama saidai ka shiga cikin, raguna da awakai kazauna, ok ba matsala zan,iya zama agun.

Duk wannan matsalar da yusuf yake ciki bai manta da kudin sannanba yana dunkule dashi bai saje ba acikin jagarsa, to abunda bai saniba shine su wa'innan masu motar sundaukeshi ne kawai donsun fahinci cewa kudine ke dauke dashi kuma tabbas baida cikakken lafiya. Tosu kudin kawai sukeso, bayan yashiga motar yasamu wani kan karfe yana jiran shigansu cikin gari.
Sukuwa masu motar dasuga sunkusa isa cikin gari sai suka tsaya suka ciroshi suka sanya masa kebil,(cable,) awuya, saida sukaga yabar motsi sannan suja jefar dashi jeji,

anan ya yakwashi tsawon yini guda kwance, saidaga baya wasu bayin ALLAH suka daukeshi zuwa asibiti, dazuwansu suka kaishi babban asibitin koyarwa na ATBUTH, suka kaishi dakin taimakon gaggawa, (emergency) domin dubashi, daga zuwansu akayi sa,a dasauranshi kadan, amma babban narasan shine dama, maryam takai hotonsa gurin domin koda za'sameshi, to daga zuwansu, likitotin suka ganeshi,

shiyasa suka nemi maryam suka sanar sa'ita samun wani saurayi wanda yayi kamada wanda takawo hotonsa, cikin farinci wanda alkalima bazai iya rubuta mukushi ba. Maryam taje asibitin dazuwanta tagane cewa eh lallai tabbas wannan yusuf kwarai, amma ,taji mamakin yarda taga tabon duka ramewa ga rauni kato asawunsa, gashi duk kyawunsa yabace , yayi baki, cikin sauri tasanar da iyayensa.

bayan yusuf ya kwashe kwana uku asibiti, sannan yusuf yafara magana, yafara gane mutane wata guda yusuf yashafe, asubiti sannan yadawo gidan iyayensa, duk wannan tsawon lokacin, maryam da iyayen yusuf dasuke gurinsa, sunso yabasu labarin bacewarsa amma, idan yafara kokarin fada saiya fashe da kuka kawai,

Amma yau bayan yadawo gida, sai iyayensa suka kirawo maryam, sannan suka tutseye shi kan cewa yafadi gaskiya, dafarko yaso ya boye musu gaskiyar labarin, amma saiya tunada cewa gaskiya yafi komai dadi, anan yakwashe labarinsa duka yafada musu tundaga haduwansu da suhailat a 2go har karshen labarinsu da zancen mutuwarta, lallai zancenka yakasance abun mamaki sosai, bayan yagama fadin zancensa, sai maryam tafara kuka tana bori domin nuna kushinta, amma da iyayen yusuf sukayi mata bayanin T$AUTSAYINE lamarin ba GANGANCI BA,

saita hakura tagane cewa abun ikon ALLAH ne kawai haka yusuf yaci gabada rayuwarsa da maryam na soyayyah amma bai taba mancewa da suhailat da kuma hauwa'u ba, domin sune mutanenda yataba ganin mutuwarsu a hannunsa, sannan suhailat tayi masa halacci sosai shiyasa baya gajiyawa wajan musu addu'a. Bayan yagama karatunsa dashi da maryam sai mahaifinta yasama mada aiki domin rufin asirinsa, yau yusud yaxamo babban mutum sosai yanada gida da motar hawa nashi iyayensa sai sanbarka kawai asiri ya rufu babu wata matsala,

Wannan dalilin yasa akayi musu auren soyayya da maryam, yau aurensu shekara biyu kenan sunada yarinya guda daya mai suna suhailat,,,,,…

Karshe wannan shine karshen labarin TSAUTSAYI KO GANGANCI, wanda yadaukemu tsawon lokaci afuwan yan,uwa sakamakon shuru na kwana biyu na nayi amun afuwa,, aikine dagajiya sosai,

Bayan kwana biyu zan kawo muku wani insha allahi by yusud abdullahi A jibaga√

This Document is compiled by
Shuraihu Usman - 08140419490
YEAR of compilation - 2023;
Published to Taskarnovels.com.ng
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment