Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏπŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
πŸ’« BIYAYYA GA UWAπŸ’«


πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
respect to mother
BY
'Kanwar soja βœοΈπŸ’ž
Dictated to all mother's in the world.














In the name of Allah the Beneficent the Merciful.





_After the successful of (FARASHIN SO ) now am back with ( BIYAYYA GA UWA )_
The true life story that consist, happiness with sadness, romantic sweet love,story with full of sympathy, patience and favor ,all in one...









🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*









In kina group Ι—ina bakya comments zan cireki*



Page _ 1 🌹 2

















Yabo da godiya a gariki a friend turn to sister Maman Hafiz, for your care and prayer's to me, the way you love me , thank you so much πŸ’œ






KD


Shigowar wata kyawawar budurwa mai 'kirar coca-cola black beauty dake sanye da pincil skit da top shit ta rataya guntun gylen ta a saman kanta daga ciki ana iya hango gashin attachment da akaye kitso calarbar masu girma dai _dai , tana tafiya tana girgiza jiki kamar 'iyar mazari tamkar da ganganr takiye da an ganta dole ka had'iye yawu musamman maza da basu kama kansu ba,












Rigi kunkuminta taye ta ajiye hand bag nata juyawan ta ke da wuya taga wacce ta fito daga toilet da guntun towel tana tsane kanta alama wanka taye , murmurshi ta mata "huuuuuu Zuby har kin 'karaso wallahi bansa mu damar shirya wa da wuri ba ko" tana magana tana ajiye 'karamin tawol akan stool ta iso gaban dressing mirro ji taye an rungumi ta tsam ta baya

















"Hhuuu sweety i miss you so much you are too hot enytime idan ina ganin ke kina sake tunamin abubuwan dewa da suka wucce kamar baki ba" murmurshi Moffy taye ta d'auko mai 'kirar paw paw ta matse kad'an tace '"kidai ba'a raba _ke da magana" juya fuskar ta taye kyawawan macce fara sol tagaban sawa gaban mota , nan da nan Zuby ta had'i bakin su a filli d'aya nan Moffy ta yar da gorar paw_paw ta kama kan Zubby ta "kara kai mata farmaki tura harshin ta __takiye. cikin bakin ta nan da nan numfashi su yafara gazawa kunchi tawol nin Zuby ta yayi ilahirin kyakyawar jikinta ne ya bayyana matse mata 'kirjinta takiye nan itta ma ta fara 'kokarin kamu na Zuby duk sun fitta daga hayyachin su ,

















Kirar da akawa Moffy ce taye saurin raba jiki da Zuby haushi Zuby takeji gashi tsummin jikinta ya tashi " anmman Moffy ya zaki'min haka "look honey bamu da time a yau daren namu ne bari ina shirya a kurguji " numfashi Zuby taja tana taimaka mata gun shafa mata mai Zuby taiye tana latsan baki kamar tsohuwar mayya , sai shafe jikinta takiye kamar bazai 'kare ba itta kanta Moffy yanayin ta ya chanza to anmman ya zataye dole su shirya








"No time for this "idan yaso daren yau sai su baje junan su" shafa man takiye akan kirjinta wanda hankalin su ya fara "kushiwa saboda tsananin 'kishirin ruwa da sukiye bankad'ata Moffy taye ta haΙ—a ta da jikin ginin nan da nan Zuby ta zaro idano tana ganin ta danne ta taye ta kama tsosar bakin ta da'di sosai Zuby taji nan sukaye tsindir haihuwar uwar su suka baje suka cire raine banda nishi ba abunda ke tashi a cikin d'akin 'kankami juna sukaye suka sakarwa junna murmurshi ,

















Nan suka shiga wanka tare suka d'auki haramar shirya a gaggauce Moffy taja akwatin ta haΙ—a kaya da wasu abubuwa da zai kaita tsawon kwana hud'u,. fitowa sukaye nan suka tarar da Mommy zaune tana latsa wayanta cikin shigar wando da riga da ya matse jikin ta ta baza 'kashin kanta har kafa'ld'ar ta , kai ta d'ago tana ganin su nan Moffy ta dafa 'kafarta tace











"Mommy zamu tafe " okay daughter how many day's zakiye a chan "?,Mommy just sai nadawo yanzu fa kinsan " look daughter kinaji jeki side drower ki kwashe iya kud'in da zai miki ke kulla da kanku kunji " kiss ta mata a saman goshinta ta tayi sama nan ta shiga wani babban d'akin da ya amsa da'ki ta bud'i drower nan ta. hango dollers a 'kifi guda kuma kuΙ—in Nigeria ne. ciki a 'katon drower wanda yakai tsawon 'karamon warldrop , itta kanta bata san addadin nawa ta kwashe ba nan ta fitto tana zuba murmurshi bankwana da Mommy taye ta juya suka fitta da Zubby...
---






WAIWAYE


Lokacin da Moffy ta shiga d'akin kwaso kayan Zuby ce ke ta kallon Mommy ttun Mommy bata lura da irrin kallon ba har tagani tace " baby Zuby matso nan ta zo ta zauna a kusa da itta ta ce mekeki bukata " "ba komai Mommy ", "okay idan kina son abu just tell me" murmurshi taye mata nan Mommy ta janyo ta a jikinta kamar 'yarta dad'i sosai Zuby taji kamar kar ka tashi daga wanan jikin da yake samun kula na musamman ga wane 'laushi kamar burodi sai wane ne'imatachin 'kamshe dake tashi a jikin ta sam bataso ace Moffy ta fitto yanzu ba salallamar su taye da bye bye , suka fitta wane jibgigiyyar b'akar mota ce suka shiga wacce Moffy ke janta wa'kakr ado gwanja luwai shi suka sa mai gadi ne ya bud'i musu gate da kad'an ma su bukishi suka kunna wa motar su wuta ,,,,







Mommy ce taye murmurshi kira ta danna a kan wayarta sunan mai gyran jiki ne ya fitto a saman screen nata danna wayar taye a handsfree "honey kina lafiya " lafiya lau u know i miss you yanzu wanan shigiyar 'yar ta fitta I hope kana kusa bata gayyamun kwana nawa zataye ba but da alama zata jima a inda zata " okay dear ki jirane zuwa dare"














"Ohhh my God a matse naki honey nayi missing naka i miss your hot body i miss the way that you treat me " okay shikkinan one hour yaye?" zum'bura baki yaye kamar yana gabanta tace "yes am waiting for you jikina sai rawa yakiye , ina mararrin jin d'umin jikinka", nan ta kashe wayar tana lashi 'kasar bakinta ........





********************************************





ya kukaji Salon littafin, yawan comment yawan posting , hope zaku amshi shi hannu biyu biyu yanda kuka amsa sauran book's na, ga dukkan wanda suka karanta FARASHIN SO suna tambaya ta hukunchi Aliyya ku biyoni fan's a BIYAYYA GA UWA ,









Dukkan yabo da godiya sun tabbata gun Allah maΙ—aukakin sarki, wanda ya bani lafiya sannan ya bani damar rubuta muku wannan littafin.






Allah ya Ζ™ara dubun salati a gun mafificin halitta shugaban Al'umma, Annabi Muhammad (S. A. W), da ahalin sa da sahabban sa da dukkan masu bin tafarkinsa har zuwa ranar tashin AlΖ™iyama.*



*Ina roΖ™on Allah ya tsaremin alΖ™alamina daga rubuta duk wani abu da zai kawo Ι“atanci a cikin al'umma. Allah ina roΖ™onka yadda ka bani damar fara rubuta wannan littafi lafiya, Allah kabani ikon gamashi lafiya, kura-kuran da zanyi ciki Allah ka yafe min da wanda nasani da wanda ban sani ba*



TSOKACHI
BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima Munir anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin chaΖ™wakiyar ta RUHI BIYU hakan duk ya faru ne sanadiyyar ha'kuri Afiyya ta cikin littafin FARASHIN SO .


duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .



Al'kalamin 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž




















πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
πŸ’« BIYAYYA GA UWAπŸ’«
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
respect to mother
BY
'Kanwar soja βœοΈπŸ’ž
Dictated to all mother's in the world.









_After the successful of (FARASHIN SO & DUHU CIKIN HASKE ) now we are back with ( BIYAYYA GA UWA )_











🌟






In kina group Ι—ina bakya comments zan cireki





_page _ 3 🌹 4





Tsayawa tayi a bakin wani lungu da yamma inda aka taru kowa na harkar gaban sa kyakyawar yarinya ce da zata kai kimannin shikaru goma sha biyu fara sol tamkar balaribiya mai hujin hanchi da dimple a kumutun ta d'aya na 'bangarin dama , wanda yaye dai dai da tsarin kyaun fusakar ta ,








Kama kwankwaso ta taye ta d'aure da guntun gyalin ta " gaskiya fa wanan awarar tamin kyau kuma kwarankwatsa sai naci ta yau ga Asabe da d'an banzan rowan ta yau" , matsowa tayi da hankali nan wasu tsirarra suka fara bata hanyan waau kuma na tsaye don ganin tamkar da fuskar tausayi tazo muzu,





Mai soya awarar ce ta d'ago kanta hararra ta bugawa RAYYA inda ta tsunguna "Aunty Asabe barka da yamma ya aiki naje gida zan miki wanke wanke baki nan shine nace bari nazo. nan ko zam miki wani aikin ke taimka ke bani ko guda biyu, " hangale bakin tayi " to yarinya kiko wacecce ne ban sanki ba asali ma suna na ba Asabe ba suna na Kaltume" ,





Amsar hamsin taye ta bud'e bokatin ta ta bada awarar "ke yarinya na nawa kikiso Ina da customer's dewa anan masu zuwa " a'a Aunty Kaltume ke taimaka ko d'aya ce ke bani na miki al'kawarin bayan na girma na zama lecturer zan karantar dake kyauta "





"Ke da Allah wawayiya bar ban i'yar iska kawai ne zaki raina wa wayyo don ubanki " zare ido RAYYA tayi " ubana kika zaga bayan Allah ya masa rasuwa a chan Makka da Madina yana barchin sa kinsa an tashi sa ko kai anmman lallai yau kinjawa tsohuwar ke babban asarra dama ma kin bani ko d'aya kin huta anmman sai nasa kinye asarar ta duka , don ma kince Albarka na kiraki da Aunty dube kifa duk bola 'kazamiya irrinki ",








Duk yaran suna kallon 'karfen hallin ta wane yaro ne irrin mara sa kunyan nan ya bangaje RAYYA har ta fad'i nan aka fara mata dariya ,ana "babo 'karfe yarinya sai ba'kin tsiya ku chasu yara ku chasu a chasu ba mai rabawa " tashi taye zaune tafara buga hannun ta akan chinyarta tana cewa "











" Yara ko toshi hanchin manya ko toshi hanchin , tsofii ku bani hanya jirgin na kashi zaizo " d'aga 'kafarta sama tayi ta sake budura tusa mai 'karfen gaske ga wari aii nan kowa ya watae yana toshi hanchin warin yasa mai awara kakkarwa amai ganin hakan RAYYA ta gudu da robar awarar ta juyi awarar da ta rage cikin d'an kwanlin ta nan aka biyota da gudu yara na cewa,








"'Barauniyar awara 'barauniyar awara 'barauniyar awara ko kama ta ta sace ta d'auke " yarda robar tayi ta fashi tasa 'kafa sai gudu lungu lungu taki shiga yara na binta ganin ta kusa kama hanyar kwalta basu daina binta ba ta shiga wane 'karramar gida da aka kewaye da guntun block ba'a gamma gini ba , shannu har ukku tagani a gidan gata da tsoron bala'e afkawa d'akin kusa tayi








Nan taga wani da wata macce suna kwance abunsu ihu ta buga waiyooo Allah "anmman kai anyi sokon namiji wawa kana "kato da kai zaka hau kanta ai sai ka karya ta ke kuma wawiyya sai ya 'balla miki hantarki" da sauri mutumin yaja bargo ya rufe jikin sa ita kuma matar ta rufe fuskar ta gaba'daya taji kunya shiyasa tin
lokachin auren ta tace itta kam siriri zata aura gashi yarinya ma tayi gaskiya ,








Bata gama magana ba Rayya ta fitta da gudu yaran suka shigo, katanga ta haura ta bayin gida nan mutumin yasa kayan sa sukace mai "bakaga wata yarinya kamar aljanna ba da tulin d'ankwali kamar kaya awara ta sace " shiru mutumin yayi ta shigo anmman ta gudu " nan suka fitta ita kuma ta baya ta hau kwalta sai gudu takiye chan ta samu mafaka ta kwance d'an kwali.











"Kai anmmann naci wuya wanan awarar kafin na samiki na sha wuya don haka dole na miki chin wulakanchin , nan tafara sawa a baka tsaki taja aikin banza ashi mai awarar ma bata iya ba ba d'adi ga shi ko borkono babo kamqr dosa,








Sosai ta chinyi ' guntu ya rage ta fara hawaye " shikkinan ne SURAYYATUL SIDDIQA yau nayi sata zan shiga wuta waiyoo Allah banyi ba, ubana ta zaga shiyasa anmman nayi al'kawarin zanyi sadaqa da sauran don ka yafe min "








Nan ta baiwa wasu Almajiiiiirai tasha ruwa a panpooo ta gyarah gashinta da ya tsofa ba kitson sai watsewa yakiye akanta da kyar ta tura sa chikin d'an kwalin ta chanza hanya sai unguwar Runde ta shiga wani lungun nan ta afka gidan su da sallama tamkar mutumiyar arziki nitsatsiya da ba ruwanta..








SURAYYA kinann inda wasu ke kiranta da RAYYA wasu kuma sadiqqa duk sunan na tane tana kuma tana alfahari da kasancewata a hakan ,,





WACECCE RAYYA ?
Kuyi ha'kuri da wanan short typing ko dage damin Comment Please shine 'karfin guiwata , yawan Comment yawan typing ne






TSOKACHI






BIYAYYA GA UWA ittace sillar makantar dani na fad'a DUHU CIKIN HASKE , a sanadin hakan nasamu damar had'uwa da santalilin Yarima Munir anan nagani shi fa ya kasance MIJIN MAGE ne ban gama shiga fargaba da tsoro a cikin zuchiya ta ba saida na fad'a tsundum a cikin chaΖ™wakiyar ta RUHI BIYU hakan duk ya faru ne sanadiyyar haΖ™uri da juriya ta Afiyya na cikin littafin FARASHIN SO .


duka wanan Zafaffan book's ne na wanan 'karamar marubuchiyyar .



Al'kalamin 'kanwar soja βœοΈπŸ’ž











πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
πŸ’« BIYAYYA GA UWAπŸ’«
πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€πŸŽ€
respect to mother
BY
'Kanwar soja βœοΈπŸ’ž
Dictatedtated to all mother's in the world.







_After the successful of (FARASHIN ) now am back with ( BIYAYYA GA UWA )_















🌟ROYAL STAR WRITER'S ASSOCIATION🌟*
{R.S.W.A}


https://www.facebook.com/Royal-Star-Writers-Association-101607075594165/?ref=py_c
*_Marubuta masu aiki da fasaha da zallar amana, fad'akarwa, ilimantarwa da kuma nishad'antarwa_*
_(R.S.W.A)Ruwa kad'ai ke maganin k'ishi_


*Alk'alaminmu 'yancinmu*









page 5 🌹 6






In kina group Ι—ina bakya comments zan cireki*






ADAMAWA YOLA


Wani tsohon gida ne da ya mallaki d'akuna biyu da guntun tsakar gida sai kitchen da bayin gida , ( toilet). daga 'kofar waje an ajiye d'aki d'aya da alamar na maza ne jan labulin gidan nayi nan na hango. yaran dake rayuwa a gidan su shidda sai uwa da uba rai takwas kinan.





Hamma Farouq shine babban yaronta gidan da ya kamalla diploma da shikkaru biyar a duniya ya nema aikin soja sau bakwai a rayuwar sa anmman bai samu ba sosai yakison aikin ga rashin aiki a jahar ko nace a 'kasar gaba'daya , daga 'bangarin d'aya kuma yana jan a dai_daita sahu (napep). a yanzun haka shine aikin da yakiye yana da kimannin shikkaru ashirin da shidda a rayuwar sa......











AUNTY AMINA (menart) ittace ta biyu wacce ta kamala secondry ta aka mata aure da wanda takiso yaki sonta sai dai ansha gwawarmaya sa, a yanzu hakan yaran ta biyu....








SURAYYATUL SIDDIQA ittace ta ukku mai shikkaru goma sha biyu a duniya wacce ta kamalla makarantar primary school nata ittace a ke goyo mahaifin su ya tafe 'kasar saudiyya tun tana da shikkaru biyu a duniya








Bayan shikkaru biyar mahaifiyar su mai suna Zainab wacce aki kiran ta da ADDAH ta sabon ta wani auren sakamakon kare mutunchi ta da kuma na yaran ta hakan ne kuma babban rufin asirin ta da yaran ukku dukka, nan ta aure wani mutum da ya
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

1 Comments On BIYAYYA GA UWA Part 1
avatar
taskar

7 months ago

Reply

fff

Please Login or Register in order to submit comment