Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

dauwama cikin haske
da rahma kullum zakiga kinasamun nasara arayuwaki
kuma Allah zai tsareki zaiyayimiki dukanin damuwarki
kiyita kokarin aikatawa kinji doter ko bakiyiba Indai
kinyi niyah Allah zaibaki lada Allah yabaki ikoh takalli
mumy tace mumy nagode allah yasaka da alheri kuwa
yace ameen......



ANAL 54
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Suna zaune ana hira ABBA yashigo yayi musu ya mai
jiki, yace anjima zaa sallami ko dan haka kuxauna cikin
shiri anal tace yauwa ABBA dama gobe inada test
yace toh.Yaya yana cikin driving ya tuna anal tace
zasuyi test gobe, yakirawo besty dinta tagayamai sunan
malamin ya dau hanya sai "buk". Yana shiga yaga
mukhtar abokinsa yace kardai kacemun harkafara
lecturn yace shegi yason ranka suka tafa sunata hira,
yace umar karkace kayi aure, mukhtar maizamu fasa
yanxuma tabiyu garine. kai jara babbe nikuwa munanan
munata search, ai yakamata kam gwara kayi auren
hahha yaciwonka fa yace aina warki mukhtar, shegi
mata biyu ai dole kawarki, kai dayarma ko tarewa
bataiba tana asubuti. Yabashi shi labarin komai" yace
umar kardai anal yace itace yace gaskiya kayi lucky fa,
sukasa dariya yagayamai akan test dinta yazo yace ai
bakomai zan daga test din sai nan da 2weeks kafin tyme
din nasan tadawo. yaya yakalli mukhtar yace godiya
naki yace ai bakomai bani numberka zankiraka nazo cin
abuncin amarya, yaya yayi dariya saikazo ni bari natafi
inason zanshiga jufatu zansai mata ice cream. mukhtar
yace kaji masoya barina baka wadansu texts msg kadinga
yimata sending, zata soka wallhi saboda txt yana aika
sako Na zuciya, amma fa 5 kawai zanbaka. Wannan
Katurama around 10 nasafe: True Lovers
Are Like Upper & Lower Eyelids!
They Often Meet
Because They Miss Each Other and
When They Meet, They Don't See The World
Around!
Shegi mutumina kagwada fa, wannan kuma gurin 4
narana zaka turamata :You were gone before we knew
it..& only GOD knows why..My Heart still aches in
Sadness & secret tears will flow..What its meant to
lose you..no one ever know...
Wannan kuma around 7 pm zaka mata send; I want
you like the roses want the rain. I need you like the
poem needs the pain. I would give you anything, my
blood, my life, to have you! I love you!
Wannan kuma around 9
:It is time of leisure,To think of you is my pleasure,
My love for you is my only treasure, which on earth
cannot be measured.
Shikuma wannan inxata kwanta gurin 11: Dreaming of
you makes my night worthwhile,
Thinking of you makes me smile,Being with you is the
best thing ever,And loving you is what I’ll do forever..
Umar inafata dai ka fahimta wannan, kuma ka
turamata da safe never worry about The delay of ur
SUCCESS compared to others...COZ constrction of
Pyramid takes more time than an ordinary
Building..Good Morning kai mukhtar gaskiya irin
message ai dole kariketa yanmata umar barima kaji na
gayamaka......




ANAL 55
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Umar bari na gayamaka shi "so" wani abuni da ubangiji
yaki zawa acikin zuciyoyin mu. Kuma so gaskiya ne ba
karyaba, inaso aduk lokacin da kake tare daita kadinga
janta jikinka, kafara sabamata da dumin jikinka, kuma
ka kasance mai bata hot kiss ako dayaushe, kadinga
hugging dinta has suprise, kadinga janta dahira akoda
yaushe, kadinga neman shawararta a koda yaushe,
kadinga nunamata itah dabanci a idonka, kadinga
yabonta da godemata ako dayaushe kana yabon halinta.
Umar ka fahimta, mukhtar aini ba abunda zancimaka
sai dai Allah yabaka mata tagari, yace amin umar
nagode sainajika natafi yace okay tohm.
Yana xuwa gida yayi wanka yasaka jallabiya ya fito
palour yakkalita kibaki iyah sannu daxuwaba, takallisa
sanunka to, yayi tski malama dakko min abincina kobaki
dafaba, takallisa nafada indomie yace okay dakkon
tawa, takallisah tamikamai yana budewa yayi tsaki yace
Allah yasawake muke, ya ajiye abuncin yaji yahada tea,
aisha takalli yaya gobe zanji sabon gari zanji saka
atachmnt, yakalleta how dr idiot are you! Toh Let me tell
you badai agidan nanba, aisha look.......




ANAL 56
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yaya yakallita yace aisha look babu kyau saka atachmnt
fa ACIKIN HADISIN IBINI UMAR
YARAWAITO MONZON ALLAH (SAW)
YACE: ALLAH YALA'ANCE MAISAKA
ATACHMNT DA WANDA AKISAWA DA
MAI YIN HUSHIRYA DA WANDA
AKAYIWA BUKHARINE yarawaito haba aisha
saikace bamusulma ba to kiyiwa kanki fada, nina fita
saina dawo.
Yana shiga asubutin yatarar an sallamisu, yahuce gida
yagaida umma yace umma yamai jiki tace alhmdulilahi,
yauwa umma kigayawa anal anfasa yimusu test tabari
ran Monday sai takoma skul din, tace to zangaya mata
umma barinaji gurin momy kinji tace kagaidata.
Yana zuwa yatarar da mumy nakallo yace inayini mum
lafiya lou son yagida lpya mum,
atikah tayi sallama tashigo tagaida yaya tazauna mum
aiki aka bamu wai mayi amfanin wayannan abubuwan
Zuma, Zaitun, habbatus-sauda, Dabino, Gishiri.
Mumy Danallah kigayan yanxu, to atikah bari mu fara
da "ZUMA" manzon Allah (saw) yace: na hureku da
kudinga yin magani da abu guda biyu donsu ake samon
waraka , sune:-alqurani da zuma domin su magani ne
na kowacce irin cuta (bukhari ne yarawaito).
Acikin surutul nahli aya ta 68 zuwa 69 Allah Yana
cewa:-"Ubangiji yayi wahayi zuwa ga gudan zuma
cewa :kuriki gidaje daga duwatsu da kuma daga
itace.kuma daga abin da suke ginawa(gidan zuma)
sannan kuce daga dukkan yayan ya'yan itace kuma ki
shiga hanyoyin Ubangiji suna hurarru wani abin sha
yana fita daga cikkunanta mai sabarwa launi kansa.
Acikinsa akwai wata waraka ga mutane, lallai ne acikin
wannan hakika akwai ayoyi ga mutane wadanda suki
yin tunani. Yauwa mumy saura Zaitun. .......





ANAL 57
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Yauwa mumy saurah zaitun, atikah shidai
" ZAITUN" Manzon Allah (saw) yace: kuyi amfani
da man zaitun, domin yana magance sihiri da shaidanu
da kambun baka.kuma kushafa man zaitun ajikinku
domin yana kore talauci. Kinga atikah wannan yanayi
mana nuni dacewa yanada kyau
amfanidashi. Mumy habbatus sauda, fa atikah ita
"HABBATUS-SAUDA" abu huraira (RA)
yasamu daga annabi (saw) cewa :-kuyi amfani da
habbatus sauda domin babu wata cuta da babu
maganinta acikin habbatus sauda saidai mutuwa kawai.
Bkhri ne yarawaito). Yauwa mumy sakallahu khair
yanxu mayi amfanin dabino, atikah shi "DABINO"
yanada amfani sosai domin yana magani kuma yana kara
lafiya kaifin ido, Ansamo a cikin " Dibbun nabawi"
cewa uk Wanda yakarya da dabino guda 7 to
wannan rana babu sihiri ko dafi ko sammu dazai cutar
dashi inshaa Allah. Mumy gishiri fa, Ansamo daga
sayyadina Ali ibn abutalib (ra) cewar "watarana
Manzon Allah (SAW) yacemin ya aliyu duk lokacin da
zakaci abinci toka kara da laasar gishiri idan kagama cin
abinci kagama cin abinci ka kuma lasar gishiri, yin
hakan yana tare da waraka da cuta guda saba'in
acikinsu harda kuturta, maruru, kuraje, da ciwon
hakora. Allahu aalam shikenan mumy nagode Allah
yakara girma umma takallita ba bukomai atikah Allah
baki miji nagri yaya yace amin, amma atikah naji dadin
tambayar nan taki nima kinga Na amfana. Mumy nina
tafi saida safe sukace Allah yakaimu.Anal tana tashi
tashiga wanka tasaka wata blue duguwar riga tasakko
tatarar da umma, tace umma ina abba gobe inada test
kigayamai tace ai yaya yaji yayi magana anfasa test Din
sai nanda two weeks haba umma Yauwa yaya nagode
mai anal zauna kice abinci ga magungu nanki to umma.
.........



ANAL 58
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Anal zauna kice abinci ga magungu nanki to umma,
yauwa auta Allah yayimiki Albarka yatsareki ameen
umma ta tanagama cin abincin taji tayi alwalah
takwanta umma tashigo Anal harkin kwanta ina fata
kinyi addua a a yanxu zanyi umma, toh kiyi alwalah
kikwanta da hannanun dama kikaranta falaki da nasi, da
ayatul kursiyu, da Amanar rasulu, sai subhanallh33,
walhamdulilah33, wallahu akbar 34, kikaranta fatiha 21,
ﺑِﺎﺳْـﻤِﻚَ ﺍﻟﻠّﻬُـﻢَّ ﺃَﻣـﻮﺕُ ﻭَﺃَﺣْـﻴﺎ , ﺍﻟﻠّﻬُـﻢَّ ﻗِﻨـﻲ ﻋَﺬﺍﺑَـﻚَ ﻳَـﻮْﻡَ
ﺗَﺒْـﻌَﺚُ ﻋِﺒـﺎﺩَﻙ ,3 ﺍﻟﻠّﻬُـﻢَّ ﺃَﺳْـﻠَﻤْﺖُ ﻧَﻔْـﺴﻲ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻭَﻓَﻮَّﺿْـﺖُ
ﺃَﻣْـﺮﻱ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻭَﻭَﺟَّـﻬْﺖُ ﻭَﺟْـﻬﻲ ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻭَﺃَﻟْـﺠَـﺎْﺕُ ﻇَﻬـﺮﻱ
ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﺭَﻏْﺒَـﺔً ﻭَﺭَﻫْـﺒَﺔً ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﻻ ﻣَﻠْﺠَـﺄَ ﻭَﻻ ﻣَﻨْـﺠـﺎ ﻣِﻨْـﻚَ ﺇِﻻّ
ﺇِﻟَـﻴْﻚَ، ﺁﻣَﻨْـﺖُ ﺑِﻜِﺘـﺎﺑِﻚَ ﺍﻟّـﺬﻱ ﺃَﻧْﺰَﻟْـﺖَ ﻭَﺑِﻨَﺒِـﻴِّـﻚَ ﺍﻟّـﺬﻱ
ﺃَﺭْﺳَﻠْـﺖ .
Saiki karanta suratul as sajdah da suratul mulk, toh
ummata nagode sosai Allah yakara lafiya, umma
wannan adduar Idan antashi daga barci ko idan anyi
juyi acikin barci, Anal wannan ci wacce idan mutum
yayi juyi abarci ga adduar daxaiyi ﻻ ﺇِﻟـﻪَ ﺇِﻻّ ﺍﻟﻠﻪُ ﺍﻟـﻮﺍﺣِﺪُ
ﺍﻟﻘَﻬّـﺎﺭ ، ﺭَﺏُّ ﺍﻟﺴَّـﻤﻮﺍﺕِ ﻭَﺍﻷﺭْﺽِ ﻭَﻣﺎ ﺑَﻴْـﻨَﻬـﻤﺎ ، ﺍﻟﻌَﺰﻳـﺰُ
ﺍﻟﻐَـﻔّﺎﺭ,
Yauwa ummata nagode sai da safe toh Anal akwana
lafiya, tana sauka tashiga dakin ABBA umma takallisa
tace Anal fa batasan an daura mata aure da yaya ba
yace zata sanine dan wani satin xata tare.........




59
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Dan wani satin zata tare zansanar daitah tace to abbah
da asuba umma ta shiga dakin anal tatashita tayi sallah
tace ki kumayi zikirin tashidaga barci ﺍﻟﺤَﻤْـﺪُ ﻟِﻠّﻪِ ﺍﻟّﺬﻱ
ﺃَﺣْـﻴﺎﻧﺎ ﺑَﻌْـﺪَ ﻣﺎ ﺃَﻣﺎﺗَـﻨﺎ ﻭَﺇﻟﻴﻪ ﺍﻟﻨُّـﺸﻮﺭ da kuma wannan
ﺍﻟﺤﻤﺪُ ﻟﻠﻪِ ﺍﻟﺬﻱ ﻋﺎﻓﺎﻧﻲ ﻓﻲ ﺟَﺴَﺪﻱ ﻭَﺭَﺩّ ﻋَﻠﻲّ ﺭﻭﺣﻲ
ﻭَﺃَﺫِﻥَ ﻟﻲ ﺑِﺬِﻛْﺮِﻩ tace toh.
Umma tana fita tagyara gidan tasaka turarin huta
tayimusu breakfast duk suka taro a dining abbah yakalli
anal auta yajikinki inafatan dasauki,abba ainaji sauki
yauma nakeson naji gidan yaya teema yace toh Allah
yakiyaye saikin dawo tace amin, yace nina tafi sai
nadawo tace toh adawo lapia, tana hawa sama sai bacci
bata tashiba sai 4 tayi sallah tayi azkar tashirya tasaka
wata gown dinta green duk takama mata jikinta tasaka
dan karamin dankwale tasaka jaka tasakko, umma tace
dawannan dankaramin mayafin toh umma maiyayi, tace
to shikenan adawo lapia, ina zaki fara xuwa tace gidan
mumy zanfara zuwa daga baya sainaji gidan yateema
tace toh adawo lpya, tana fita tayiwa habu driver
magana suna zuwa mumy tace yata harkinji sauki tace
eh mumy nawarki ina anty atikah tatawo mutafi, tana
daki kishiga kiyimata magana, tayi sallah ma tashiga
atikah takallita yanxu matar yaya haka kika fito anal
takallita cikin rashin fahimta mai ruwanki nikitawo
mutafi sukayiwa momy sallahma, suna fita suka hadu da
Yaya yafito daga mota anal tace yaya inayini yakallita
danubanki haka kikafito look nalurah ur still growing
stupid getout idiot kawai wallhi kika kara fita haka
saina ballaki shige kiji ki anshi hijjabi, abun yabawa anal
haushi sai kuka taki toh mai ruwanka dani aubaxaki ji
kichanjaba taki tafiya yabiyota aguje tafada dakin mumy.
.........




60
ANAL
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Tafada dakina mumy yabiyota, zakiga gardama yausaina
zanike mumy tace dakata yaya maitaimaka zaka biyota
,mumy kalli shegar daki jikinta fa haba mumy naimata
magana kuma tamayarmun mumy kikyalene daitah, Anal
takallisa cikin kuka mumy kimai magana saikace wani
mijine haba pls yaya kara budane duk jinkinsu yayi
sanyi, yaya nan danan idonsa suka kada yafita, anal
takalli mumy please kibawa yaya hakuri yanzu zaiyi
fishi dani tafashi dakuka mumy tace aigaskiya yake
gayamiki, kinsan babu kyau saka matsatsun kayafa
SINAFANI MIN UMMATI LAM ARA
HUMA,WAHUMA AHLUN NAR,RIJALUN
MA'AHUM SIYADUN YADRIBUNA
BIHANNAS,WA NISA'UN KARIYATUN
ARIYAT,MA'ILATUN
MUMIYLAT,RU'USUHUNNA KA
ASNIMATIL BUKHTIL MA'ILA.
Kidaina kinji doter saboda matsatsun kaya sunada illar
wallahi domin akwai jijiyoyin dasuke matsewa inda jini
kigudana,kuma matsatsun kaya suna zubar da nono
kuma duk wata magudanar iska yana toshiwa kuma
kinsan ajikin mace anaso yadinga shan iskah, ki takalmin
nan ma mai tsine wallhi ciwon baya yakesawa saboda
akwai wani kashe abayanki aduk lokacin dakikasaka sai
kashin yakifa, kidaina kinji doter takalli mumy toh
mumyta nagode bani hijjabi bari naji nabashi hakuri, tace
toh tafita taga ba yanan atikah tace dalla tawo mutafi,
sunashiga sukatarar da yateema tana kallo sukafadah
jikinta, tace karku karku karyani mana takalli anal
wato harkin warki atika ta hararita aidama cutar love
ce sukasa sa dariya tace sutashi sudorama tuwo miyar
kubeewa suka yimata suna gamawa sukace mata zasu
tafi takallisu atikah Allah yakawomiki miji nagari, anal
takallita au yateema bandani koh nagode tafita sukayi
dariya, tanazuwa gida tafara shirin makaranta gobe
zasu koma, 9 habu drive yakaita tana Zuma class mate
suka dinga yimata yajiki besty tabata duk abunda sukayi
batanan, abba yakirawo yaya yacemai kaji kadakko anal
a skull Na aiki habu jigawa yace to ABBA yayi
wanka yashirya yanazuwa skull din ganta tare dawasu
maza sunata hira harda dariya, ranshi yabaci Idonsa
yayi ja yayi horn besty takallita anal waccan kamar
yaya takalli car din tace la shine bye sai gobenku
tanashiga kafin takarasa zama yawanketa damari
kiwacce irin mara hankalice eh damazan kike hira harda
wangali baki takallisa Tafada jikinsa yaya kayi hakuri
bazan sake ba yacireta daga jikinsa yakallita yayi tsaki
harsukaji gida tana kuka yakira sunanta anal kidaina
kinji tace wallhi yaya nadaina kayi hakuri yace toh yayi
kyau kigaida umma........



ANAL 61
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Wallahi yaya nadaina kayi hakuri kaji, yace to yayi
kyau kigaida umma tace toh tana shiga tayiwa umma
yagida, tahau sama tayi wanka tasaka pink atampa
tasakko tace abinci umma ina novel dina ,umma tace
wanni novel naki, tace WHY IS EVERY ONE SO
CRANKY Na c leslie charles, yanakan mirror dina
race to umma.
Yaya yana komawa gida yatarar da aisha tana bacci
yatashi ta malama tashi kidafan abunci, tace nasa akawo
takeaway, yakallita yace what d use of u malama
kitashi kidafamun sauran kiyimun jagwalgwalo,
Takallisa tace mai zan dafamaka, yakallita yace Rice n
stew sai lemo buh kowanne iri, tashiga kitchen tarasa
yadda zata dura abincin, takirawo anty binta pls anty
kigayamun yadda zanyi rice n stew da lemo tace okay.
Yanzu kidura rice dinki aikin iyah dafawa koh naiyah
dafa rice, din stew da any juice, itah stew gawannan
nan kiyi Na vegetables Zaki soya chips bat kada ki bari
Yayi crispy sosai saiki kwashe ki aje gefe. Sai kizo ki
yanka
vegetables (carrot, green beans, cabbage, cucumber nd
green pepper), sai ki dansa mai kadan a fryn
pan ki fara zuba carrot, green beans da attarugu ki dan
soya su suyi lyk 3mins haka sai ki zuba
cabbage da spices, saiki dauko chips din ki zuba a ciki,
saiki fasa eggs dinki da dan yawa kisa a ciki.
Nd idan kinaso kina iya addn liver a ciki.
Shi kuma lemons kiyimai mix fruit kawai, kisamu
kankana abarba sai mango da gwanda thatz all u need
kiyanka kankana sai abarba kibare bawan mango ma
kicere kwallon hakama gwanda itama kigyarata sai ki
markadasu kitace kisa ajug kisaka coconut flavor kisa
sugar shikenan saikisaka a frige, yauwa anty binta
nagode sosai, tace tsaya aisha Allah yasawake miki
yanzu bakije kunyaba eh mijinka yasaka abu bakaiyah ba
wallahi kiyiwa kanki fada takashe wayar, aisha tayi
tsake dankin koyan abu shine Zaki wani yimun wata
magana mtswww...........



ANAL 62
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Aisha tagama komai takai kan dining table taajeye taji
tagayamai yanafito har tsoran ya bude abunci yake yana
budewa yaji kanshi yafara Ci balaifi yadanyi dadi amma
lemon yayi dadi sosai, yakallita aisha dama kin iyah
abinci haka amma bakyamana, takallita aibabu abunda
baniyah ba kawai banga damaba, yace yayi kyau hakan
tabar wayarta a dining tafara ringing yaya yadauka
yasa a hfree, Aisha dama bakida hankali shine kika
kirawo binta takoyamike yadda Zaki dafa abinci toh
tabugo tana ciwa wai nacuceki daban koyamiki girkiba,
yaya yayi sauri yakashi aisha dan kunya daki tagudu,
yana gamawa yakoma daki yayi wanka yatafi gurin
mukhtar.
ANAL tana palour tana cin abinci ABBA yashigo
tayimai sannu da dawowa yace mata sannu auta inkin
gama kizosdaki inada magana daki tace toh, tana gama
cin abincin tayi sallah tadaura tuwo tahau sama taci
ABBA gani yace yauwa auta magana Ci daban
gayamiki ba nace sai kinsamu sauki, kiyi hakuri kiyarda
da kaddara Dama Allah yarubuta Dr hassan ba mijinki
bani, alokacin da akasanar mana da mutuwar sai muka
daura mike aure da yaya Takalli Abba Tana kukah
Abba yanxu yaya yansona abba katinafa yana da mata.
Yakallita shima umarni yabi idan kin isah kikarkibe tashi
kibani guri kafin naballaki shi aka gayamiki ya tankamun
sai yau nakara harda umar danani duk umarnin
danayimai baitaba tankawava,Amma ga yarcikina tana
mayarmun damartani, takallisa cikin kukah abba kayi
hakuri bahaka naki nufiba nafison ku auramun wadda
yakesona abba, zakitashi kiban guri kosaina ballaki
shasha sha, nafasa wani satin jibi zaki tare fitarmun
adaki, tasakko idonta duk ya kumburah duk tunanin Dr
takeyi yanxu tarasashi zata zauna dawanda baya sonta
wadda ya sadaukar da soyayyarshi gawata tafashi da
kukah, umma takalli abba lallai yarinyar nan batasan
yadda yaya yakeson taba abba yace xata gani.........




ANAL 63
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Abba yace zata gani ahankula yanxu dai kufara shirye
shiryen komawa umma tace toh inshaa allahu, anal tayi
tagumi tarasa maikiyi mata dadi tanata tunaninta taji
sallamar yaya yashigo taimai banxa taki ta amsa masa
yace kee anal wai badaki nake maganaba takallisa tayi
tsaki yakaraso ya wanka mata mari tarike kuma tunta
yana huci nikekaiwa tsaki ko har rashin kunyar take
takai haka suna haka sai ga momy da atikah sunshigo
anal tatafi ta rungumeta mumy nacewa abba yaya
bayasona amma yake yarda abba yaci baxan yardaba iko
kikeye damu kinan koma jibe xakitare batakamarki skulba
to kindaina from today yaya Wanda yayi mutuwar
tsaye yace abbah kayi hakuri danallah, abba yakallisa
yace xanyi maganinki tunda tarbiyar dakika samo kenan
yakalli mumy yace nina fita umma tace mumy sannunku
daxuwa mumy takasa komai sai anal data runguma
tanata kuka takallita tace doter karkidamu kinji
inyadawo kibashi hakuri,kaikuma yaya kakara daukar
hannu ka dakita walhi saina sabamai umma tai dariya
tace aikuwa indai tayi rashin kunya dole yahorata
mumy tace nadai gayama yana tsaye yaji jiri yafara
daukarsa yaxauna mumy talallashi anal dakyar tayi
shiru kikwantar da hankalinki doter daki xantafi anal
tace Allah momy tace eh yauwa mumyna, atikah
takallita ta dallamata harara banxa sarkin shagwaba
nidama karyake yayi yaya yace saidai nakaryaki
akasaka dariya anal taje tayi wanka tasaka wasu riga
da sikit Na English wears tasakko sun kamata komai
najikinta a matse suke tunda tasakko yaya yake kallonta
wani mugun shaawarta tatasomai umma takallita tace
taji taraba abinci taxubo musu, takalli umma ni wallhi
mai mumy tace a a kukyaleta atika jike raba umma
takwalo mata pillow Wanda taruga dagudu hips dinta
sai rawa suke, suyaya hankali yatashi har idonsa yayi
ja. ( GAMI DA MATAN AURE KUSANI
KUMA KULURA BABU ABUNDA YAFI
ENGLISH WEARS DA DUK WASU KAYA
DASUKA MATSEKI JAN HANKALIN
MAIGIDA MUSAMMAN INSUN
MATSEKI KO FUSHI YAKEYI DAKI
KIKAIMAI SHIGAR NAN TO
KINKASHE SHI MUSAMMAN INKIN
IYAH KALAMAI MASU DADI TO NAN DA
NAN ZAI NARKE KO DA WANI ABU
KEKISO AGURINSA TOH KIGWADA
KIGA, INDAI KIN'IYA MAGANA, KISSA,
TSAFTA ,GIRKE, KWALLIYA, TO FAH
MIJINKI KO WANENE SHI KIN
MALLAKI SHI ZAI MUTU ASONKI DA
TUNANINKI ZAIKUMA DINGA JI
DAKE YANA BEGINKI.).
Anal ta zubowa kowa tazubo Na yaya takawo mai
tunda tatawo yake kallonta ya anshi plate din wadda
tadan goge hannun sa yaji wani yar idonsa sukayi ja,
umma takallisa tace Dana lafiya naji kayi shiru yace
bakomai, anal tatawo da abincin masu gadi da driver
tafita haka zatakai musu, ashi yaya yaganta yatashi yace
umma bari naji nayi alwalah, mumy tace toh kashiga
toilet mana yace no awaji xanyi yana fita yaga takusa
karasawa gate ya dakamata tsawa wadda sai data barar
da abinci tayi sauri tagudu garden..........




ANAL 64
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Tayi sauri tagudu garden wadda yabita yana kallonta
Dan baki da hankali ahaka zaki fito banxa inbanda
rashin sanin ki markanki masifa yakeyi amma duk
hankalin sa yana jikenta tace kayi hakuri baxan karaba
yadda take magana tana lumshe ido kawai taje bakinsa
anata tayi saurin tureshi tagudu tana gudu tana mugu
kawai yadda hip2 dinta sukeyi hankalinsa yakara tashi
yayi murmushi kinkusa kixamo tawa yaji wani sonta
yana kara ratsashi yaja mota yatafi, yakira umma yace
mata yatafi mumy tace kutashi muyi sallah sukayi sallah
suka gyara gidan sukasaka Air freshner, ANAL takalli
mumy tace mumy yauwa inada tambaya please mumy
tace inajinki doter tace yauwa mumyta.
Mumy Dan Allah maiyi amfanin ALBASA,CITTA,
AYABA, KANKANA.umma tace ku kullum cikin
tambaya mumy tace ai haka yakamata sukasance kullum
cikin binciki saikiga tahaka sunsan abubuwa dayawa
umma tace hakane kam, Mumy taka kalli ANAL tace
kina jina koh! ALBASA:
"Da farko hakikanin gaskiya amfanin da albasa bai
takaita wajen girke-girke kadai ba. Sarrafa albasa a
halin yanzu na dada karuwa a fadin duniya baya
gatumatir.
Akwai albasa iri da dama a fadin duniya, akwai fara,
ja, ruwan dorawa da kuma koriya, kowacce na da nata
irin kanshin. Albasa za a iya cinta danya,adafe, ko a
gashe. Ana kuma anfani da ita wajen karawa girki
kamshi da dandano, sannan ana sanya ta a miya ko suya
da sauransu.
Albasa na da dangantaka da tafarnuwa, ana kuma yin
magani da ita.
Sannan albasa tana da tasiri sosai akan kwayoyin cuta
akan yi magani da albasa na sanyi, tari da cutar Asma
har ma da maganin kwari.
A kasar Chana suna maganin tari da albasa don kariya
wajen daukar cuta da kuma cutar numfashi.
Kungiyar kula da lafiya ta duniya (WHO) ta goyi da
bayan amfani da albasa don maganin rashin dandano da
rigakafin wasu cututtuka, har ila yau ta
yarda da amfani da albasa wajen maganin sanyi da tari
asma da ciwon sanyi
(Bronchitis).
Albasa kan rage maikon dake cikin jini. A kasar Indiya
a wasu wuraren da basa yin amfani da albasa akan
same su da maikon cikin jini da cushe
jijiyoyin dake tafiyar da jini akan wadanda suke amfani
da tafarnuwa da kuma albasa.
Albasa na bada kariya wajen kara kumburi game cutar
daji.
Har ila yau albasa na bada kariya wajen ciwon ciki, da
cutar daji da sauran cututtuka. Tana karawa huhu
karfi musamman ga masu cutar asma.
A wani bangaren kuma, yana da kyau a lura da cewa,
idan an yanka albasa rabi, to kodai a sa a cikin firinji
ko a yar da sauran don kuwa idan aka bar
ta ta kwana a yanke, in har an yi amfani da ita za ta
cutar da mutum don ita albassa ta kasance kamar kura
ce ga ‘kwayoyin cuta.
Wannan kadan daga cikin amfanin albasa ANAL tace
yauwa umma Allah yabarmana ki, yanzu CITTA fa
ANAL "Citta na daga cikin itattuwan dake kara kuzari
a jikin dan adam, An jima ana
amfani da citta a kasar Sin( China)a matsayin magani
da karin armashi kin abinci
kadan daga cikin abubuwan da Citta ke kara shine:
Tana kara gudanar jini
Tana kara kwanatar da jijiyoyin jini
Tana kare jiki da cuttitika
Tana kare kuburin jiki
Tana rage cuttar hunhu, sayi, mura da sauran su.
Citta tana taimakawa wajen bada kariya da yawa ta
wajen iskar dake shiga ikin hanji.
Sannan tana kare cuttutuka kamar jiri,amai da gumi.
Tana kare me ciki daga yawaita amai don an tabbatar
da mata 19 daga cikin 27 kan
kamu da amai yayin da suke da karamin ciki da bai
gaza sati 20 ba,ba kamar sauran
magunguna da ke baiwa masu ciki don tsayar musu da
amai wani lokacin akan
samu yana da matsala yayin haihuwarsu amma citta
Bata da matsala kuma kadan ake bukata asha.
Ga masu fama da ciwon gwiwa ko kafa don shekaru
sunja sai a rika hada citta a
cikin abinci ko abin sha zai taimaka.
Anyi wani bincike inda aka gwada masu anfani da citta
a cikin wata 12 6 maza 23
mata daga
shekaru42-85 a cikin lokacin da bai gaza wata 6 ba
daga cikinsu aka sami wanda damuwarsu ta fama da
ciwon gwiwa ta yi sauki. To ANAL saura " AYABA"
CIN AYABA YANA KARIYA DAGA
KAMUWA DA CIWON DAJIN KODA
(KIDNEY CANCER), AYABA TANA
DAYA DAGA CIKIN ABUBUWAN DA
SUKE SA MUTUM YA ZAMA MAI
SAURIN DAUKAN KARATU DA
DABARA AYABA NA TAIMAKAWA
WAJEN KARA KUZARI.
SHAFA AYABA A FATA NA KARAMA
FATA KYAU DA ZAMA SUMUL
AYABA TANA KARFAFA IDO KUMA
TANA KARE IDO DAGA CUTUKKA.
AYABA NA KARE MUTUM DAGA CUTAR
ULCER
Mutane da yawa na son cin ayaba amma basu san
amfaninta ba, haka na sha ganin tambayoyi akan
wai ayaba nasa kiba?
Amma amsar shine ba dan itaciyar dake sa kiba idan ka
cishi kamar yarda aka fiddo shi daga lambu
balle har ma yasa kiba.
Ayaba na narkewa cikin mintina (45)sauran 'ya 'yan
itatuwa na narkewa cikin mintina (15) wannan
shine yasa kasa zaka ji wasu na cewa cikina ya cika na
ci ayaba amma bayan mintina 45 zasu ji
kuma duk ya narke.
Idan mutum zai mai da ayaba da
sauran 'ya 'yan itatuwa abin karin kumallon sa cikin sati
daya zaiga chanji wajen Lafiyar sa.
Ayaba na taimakawa Wajen Rage kiba, ayaba na
tattare da kayan gina jiki wanda ba sa saka kiba.
YADDA ZA'AYI AMFANI DA AYABA
WAJEN MAGANI.DOMIN RAGE KIBA;
Kullum Mutum yaci ayaba Ukku kafin ya karya
kumallo har tsawon Sati 3.
DOMIN MAGANI KURAJEN FUSKA;
Ana hada Ayaba da Zuma a shafa a fuska da dare awa
daya kafin a kwanta idan za'a kwanta a
wanke da Ruwan dimi sai a shafa man Zaitun.
DOMIN CUTAR UlCER;
Ya kamata mai cutar Ulcer ya riqa cin abinci da Ayaba
ko kuma cin ayaba bayan ya gama cin
abincin, yin haka na Warkar da ita kuma yana kariya
ga wayanda basu da ita. ANAL kadan kinan daga cikin
amfanin ayaba.......




ANAL 65
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Momy nagode saura amfanin kanakana to ANAL umma
takalli atikah yadai sai rubutu kike atikah tace umma
wannan aidole arubuta saboda wasu su amfana umma
tace gaskiya kam , mumy tace kankana nada mutukar
amfani: Kankana na daga cikin kayan marmari da
ma'aurata
zasu iya more amfaninta a gadonsu. Kankana nada
sinadari mai yawa
na CITRULLINE. Kashi 92 cikin 100 na kankana
ruwa ne ,sauran kashi 8
na sinadarin ne. Amfanin wannan sinadari shine - yana
sanya hanyoyin
jini a cikin jiki su saki jiki. Hakan nasanya karuwar
gudanar jini ga
al'aura da kuma sauran jiki. Sakamakon haka nasanya
karfin mazakuta
da ni'ima tsakanin ma'aurata a lokacin saduwa. Yana
karama mata
ni'ima da nishadi sosai. Wannan sinadari yafi yawa ga
bayan kankanar
(fari). Duk da haka, akwai sinadarin mai yawa a cikin
tsokar kankanar.
Tasirin sinadarin yayi kamada na VIAGRA -
maganin karfin mazakuta. A
yanzu hakadai, masana-kimiyya na nazari akan samarda
sabon irin-
kankana wanda zai samarda sinadarin mai yawa a cikin
kankana domin
amfani dashi kamar magani wajen al'amarin jima'i. Asha
Kankana minti
30 kafin a fara saduwa. Haka kuma yana da kyau ga
lafiya mutum
yamaida kankana abincinsa. Kuci Kankana, domin ita
abinci ce kuma abin sha, tana wanke ciki kuma tana
qara ruwan Maniyi, tana
inganta Jima'i, sannan tana gyara Fata. Nunannar
kankana na taimaka ma fata saboda
sinadarin lycopene dinta.
- Sinadarin arginine dake cikinta na kara yawan
nitric oxide dake kara ma namiji karfin gaba.
- Nitric oxide da wasu sinadaren kankana na
taimakon masu ciwon zuciya da hawan jini.
- Tana haifar da samuwar wadataccen barci.
- Sinadarin vitamin C dinta na taimako wajen
maganin cututtuka da dama.
- Tana maganin ciwon daji kala-kala, da kuma
ciwon koda.
Kadan daga amfanin kankana ANAL yauwa mumyta
mungode godeya dubu Allah yasaka da alheri, haba
doter mayi amfanin sanin aidama shi ilimi amfaninsa
inkakaranta tokaima kakarantar to mumy Allah yabamu
damar aikida ilimin sukace amin mumy tace xanbaku
wasu lakca sai anjema in munyi sallah umma tace to
kuji kudorah girki sukatashi suka tafi. .........



ANAL 66
✍🏻✍🏻✍🏻 Aliyu Ultimate-3mc
Umma tace su tashi kudor mana girki sukatashi suka
tafi kicin atikah tace to maizamu dafa anal tace komayi
atikah tace muyi burabisko da miyar taushe anal tace
daman baniyaba kya taimaka kikoyamun tace toh mudai
yadda mukeyin namu "BURABUSKO"
step one
Za ki bada masararki a surfa
miki ita sai ki bushe ta, ki tabbatar cewa ba sauran
Dusa aciki, sai ki bada a 'barza
miki ita. Idan aka 'barza sai ki tankad'e ta da rariyar
zaga-zaga, ki fidda garin tas.
step 2
ki daura ruwa a tukunya. Sai ki
dauki 'barzajjen masaran nan ki sa a wani kwano mai
huji~huji, a turance
ana kiransa (SIVER) sai ki daura shi akan tukunyar
da kika daura akan wuta. Sai ki samo leda mai tsabta
ki rufe

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3
Chapter 4
Chapter 5Chapter 6

Please Login or Register in order to submit comment