You Cannot Download this book untill you login but you can read it .
Login Register
An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya
Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,
Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan
Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490
A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,
Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu
Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC
Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku
This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng
You can download more hausa novels there
Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online
It is free we do not charge for uploading novel
Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services
Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us
Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it
Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT
This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng
For feedback and support
Facebook : https://facebook.com/taskarnovels
Twitter : https://twitter.com/taskarnovels
Telegram : https://t.me/taskarnovels
๏ปฟ[11:02PM, 5/5/2017] โช+234 701 774 4623โฌ: ๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ปโโ๐๐ป
๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ
๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป
๐ญ
*GUDUNA AKEYI*โ๐ป
*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*
*BASED ON HORROR*๐ค
*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*๐
*THE BOOK OF Nabila*
*Page 1 to 10*
*Bismillahirrahmanir rahim*
Tsakar darene sosai, dan kusan ince kunnenka babu karar dazai jiyo maka, in banda na tsun tsayen dake shawayi sararin samaniya, sai kuma dan botsin dabaa' rasaba,cikin wani yanayi mai tsananin firgitarwa gamida ban tsoro, kabarin ke wani irin girgiza, Kai kace girgizar kasa akeyi, kana yasoma tsatsagewa,wani irin hayaki gamida Kara lokaci 1 suka kaure illahirin makabartan,
Sannan dg bisani, wani farin abu ya dan leko dg saman kabari, Wanda zai tabbatar maka dacewa likkafani ne, dan jikinsa duk jini ne,a dai ยฒ wannan lkc km kabarin ya Fara tafiya ta cikin karkashin kasa da gudu, kai kace tseran mota ake,abundai kamar a mafarki
Cikin wani irin yanayi na jin kunya Amaryar ke fadin ameen angona, Allah yabamu zaman lfy
Gaba 1 su suka shafa adduar da sukeyi,Ahmad yayi saurin juyowa dg kan daddumar dayake ya fiskanci inda amaryar tasa take,zuciyarsa cike da annashuwa da farin ciki, yadan daga kansa sama gamida dubaรฑ agogon dake manne jikin bangon dakin yace," swty nah darefa yayi sosai is tym 4 bed now, dan kusan 2am fah, kada fa mu makara"itadai amarya bata iya cewa komaiba, dan tariga ta gane inda angon nata yadosa, dan ayanxuma banda bugawa ba abinda kirjinta yakeyi, alamar fargaba, ganin bata da niyyar tashi, yasanya Ahmad tashi ya sunkuceta kamar yar baby, baiko direta koina ba sai kan bed,
Cikin kissa ya lakaci hancinta gamida fadin wato ke wai mai kunya koh? daga mgn shine kika wani rufe fusa, to yau zanga karshe kunya, gama fadin hakan keda wuya suka ga wutar gidan ta dauke,ga wata isaka da tasoma busawa mai karfin gaske, kamar zuwan sama ne zai sauko,cikin haushi kuwa Ahmad yace NEPA Baku kyauta ba wlh,awannan zafin dan Allah,gaskiya badan dare yayi sosai ba, da generator zanje na kunna,dan bansan zafi wlh, yana rufe baki kuwa sai kuwa gashi sun dawo da ita, da sauri kuwa yace alhdlah,aah Abu kuma yazama kamar wasa su dauke su dawo da ita hk sukai tayi,ganin basu da niyyar barin wutar ne, Ahamad ya yunkura da niyyar tashi ya kashe wutar dakin hade da ac,amma ga mamaki yaji ya jefa kafarsa cikin ruwa tsundum, ya da'da nutsa kafar tashi akaro na 2 yaji dai cikin ruwa take, da hanzari kuwa ya lalumi wayarsa ya kunna fitila dan ganin meye awurin,
Ay baisan sanda ya kurma wani uban ihuba, ya haye kan gado da sauri,dan saura kadan ya takewa amarya kafafunta,itama kuwa cikin tsanani kidima da razana ta biyo bayanshi da gudu, hade da fadin" lfy kuwa? menene? Cikin rawar murya gamida karkarwa ahamad ke fadin," jini jinine nagani akasa k'undum kamar rafi,dan kafafuna gaba 1 sun nutse ciki
Muje zuwa
[11:02PM, 5/5/2017] โช+234 701 774 4623โฌ: ๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป
๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ
๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป
*GUDU NA AKEYI*โ๐ป
๐ญ
*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*
*BASED ON HORROR*๐ค
*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*๐
*THE BOOK OF NABILA*
*PAGE 11 TO 20*
Gaba 1 amarya tariga ta gama tsora dajin wanan alamarin,musamman ma da taga zahiri da idanunta, tunda gaba 1 bed sheet din duk inda ya taka ya baci da jini, gashi shima Ahmad din da yake shine na miji maimakon yayi wani abu akai, aa kokari yakema idan yasamu dama ya boye a bayanta, dan jikinsa gaba 1 garkarwa yake,dan tsabar razana
A hankali sukaji an mur'da kofar 'dakin ,kana wani irin haske mai karfin gaske ya haske musu idanun su, hakan ne yasa dole Ahmad da amaryarsa rufe idanunsu sakamakon karfin da hasken keda shi,gamida k'an k'ame junansu,suna ihun neman taimako,sannu a hkl halittar nan ke tafiya a sandare, km nanade cikin wani farin mayafi, Wanda duk jikinsa kacaยฒ yake da jini,saa'nnan ta jikin mayafin ma jinine ke tsatsafowa,
Sai da tazo daiยฒ saitin gadon nasu sannan ta tsaya, gamida duba yazuwa illahirin dakin, kanta kawai halittar nan ta jijiga saiga kayan dakin suna zuba kasa Kai kace bishiya ake girgizawa, Kama dg akwatina,kayan kan mudubi,dashi madubin kansa, agogon bango Kai da duk wani abu da akasan anasawa a cikin bed room,na fashewa ya fashe hk na tarwatsewa ya tarwatse,
Cikin wata irin murya mai amo mara dadi hade da amsa kowa, ta Fara din,"wai Kai ango KO?!!!ke km amarya!!! Kabude kunnuwan ka da kyau,shuhaina ce tsaye gaban ka ke mgn,take cikin Ahmad ya fara kadawa,tsoran dayake ciki ya kara karuwa,tunda shi iya saninsa dai duk duniyar nan shuhaina 1 yasani wato tsohuwar matarsa,wadda allah ya amshi rayuwar ta wata 1 daya gabata,amma km ga wani abu mai rikidarwa na fadin itace shuhaina,mgn da tacigaba dayi ne ya katse masa tunanin da yake yi,"narantse da Allah bazaka kuma jin dadin duniyar nan ba,!!!kuma dukiyar da kake takama da ita bazata amfana maka da komai ba sai masifa!!!!, sai ka zamto gata gabanka amma bazata amfaneka da komaiba,kasani dukkan Wanda yayi tarayya da Kai karkashinta bazan taba kyaleshiba,
Kan kace me sai ga amarya na lilo a saman daki, kamar fanka batare da wani Abu ya riketa ba, fadi take" dan Allah Ahmad kaceceni Zan mutu, ta shaken wuyana,pls kabata hkr, ay ganin hakan da Ahmad yayine yasa zuciyarsa ta tunzura,gaba 1 yaji tsoran da yakeyi ya gushe,baisan sanda ya rugo da gudu ba ya tsuguna gaban shuhaina ido cike da hawaye, yana fadin" Dan Allah kirufamin asiri karki kasheta, ki tuna irin kaunar dana nuna miki, alokacin da kowa ya gugeji, nine fa Ahmad dinki, Wanda kika sha fadin babu abinda zan nema a duniyar nan Wanda baza kiyimin ba, sakamakon hallacin da nai miki matatah,
Wata uban tsawa ta daka masa, da karfin gaske,shi kansa saida ya razana,amarya kuwa jinta kake yif akasa an saketa ,tuni ta fadi sumamiya,shuhaina ce ke fadin mugu macuci, azzalumi,butulu
Insha Allah sai karshen ka ya zamto kowa *GUDUN KA YAKEYI*
Muje zuwa
[11:02PM, 5/5/2017] โช+234 701 774 4623โฌ: ๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป
๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ
๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป
*GUDU NA AKEYI*โ๐ป
๐ญ
*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*
*BASED ON HORROR*๐ค
*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*๐
*THE BOOK OF NABILA*
*PAGE 21 TO 30*
*ASALIN LABARIN*
Motocine tsala ยฒna alfarma,wato irin wadda harsahinnan baya ratsata farare kalยฒ ,dan samun irinsu sai wane da wane, su 6 kan kwalta keta faman zabga gudu,babu ko kakautawa, dukkan Wanda ya hangesu kokarin takansa yake, Dan gudun tsira da ransa,basu tsaya koina ba sai a harabar katafaren hpl dinnan dake grin abj, cikin kankanin lkc kuwa maikatan asibitin suka hallara agurin manya da kananan su dan daukar Wanda aka kawo, wato alh Bukar Baba dogon yaro,hamshakin dan oil and gas din da sunansa ya karade koina afadin kasar nan,musamman ta bangaren taimakon addini
Da sauri kuwa driver dake tukin motar ya danna wata na'ura sai ga kofar motar ta bude, kana kujerun suka wani lalan k'wasa gamida yowa waje,Kai kace gadon asibiti ne Wanda ake daukar Mara lafian da yake bukatar taimakon gagawa,caraf kuwa likito suka tarbi gadon nasa cikin hanzari gamida shiga dashi cikin asibitin,
Kai tasa dakin tiyata aka wuce dashi, dan a wannan Karon ayadda jikin nasa ya tsanan ta baa' bukatar bata wani lkc,can kuwa awaje cikin mota, shuhaina ce keta faman rabzan kuka baji bagani, wato diya 1 tilo ga alh bukar,dan rabon da aganta tayi kuka makamancin nร yau, tun rasuwar mahaifiyarta, shekara 2 kenan data wuce, wannan karon kam dole tayi hawaye dan tuni tagama sarewa da yanayin jikin na abban nata, don tunda take dashi bata taba ganin condition dinsa ya tsananta ba irin na yau,dakyar ta samu tayi controling din kanta saannan ta fito dg cikin car din,gamida nufar cikin hpl din, body guard na beye da ita,wani kayatacen daki da aka warema wayanda hannunsu ya cudi bayansu tanufa,gamida kunna naurar da zata sadata da dakin tiyatar kai tsaye dan gane wa idonta halin da akeci, da kyarยฒ likitocin dake aiki kan alh sukai nasarar tsaida jinin da yayi ta zuba sakamakon tsagewar da hantar tashi tayi,asakamakon kumburar da tayi sanadiyyar ciwon hanta ( Hepatitis)
Kuka kam shuhaina tashashi yau, dan hatta body guard da basa Mata mgn sai da dole tasa suyi mata mgn ta hanyar bata hkr,hade da karfafa Mata guiwa samun lafiyar mai gidan nasu DA yardar Allah,bayan kammala tiyatan da kusan awanni 6 ne Dr din dake kula da alh yayi mata waya da tana iya zuwa tagan shi,dan ya farfado, cikin hanzarinta kuwa ta mike taji zuciyarta har ta danyi sanyi, DA aka cema ya farfdo,takuwa nufi cikin dakin, bt wanan karon hana body guard dinta shiga tayi, akwance ta tarar da abban Nata, dan hk Takarasa inda yake dasauri da yar faraarta, koda ganinta shima murmushi ya fara mata,daf dashi tazauna gamida rike masa hannu kam tana fadin" Abba yajikin naka? hope dai kadan samu afuwa yanzu?pls Abba stay wit me dan Allah karka tafi kabarni, kamar yadda mami tatafi, i really need u abba,tana fadin hk wasu hawaye masu dumi suka fara zuba dg idanunta,cikin karfin hl da dauriya abban nata ya matse hannunta da nashi kana yace,akoda yaushe kirika kaddara kodamu ko bamu zaki rayu shuhainร ,tunda Allah yana tare dake, kitsare kanki da mutuncin ki, kada kisake kisauka kan tarbiyar da muka ginaki akanta, kanji my baby?akarshe dukkan harkokiรฑร danake gudanarwa ba Wanda bakisani bร to kikula dan sai kinyi hkr da jamaa',Dan ni rayuwa tazomin karshe shuhaina, kema kuma kinsan kinada irin wannan lalurar tawa (Hepatits)dan hk kikula wajen bin kaidojin da aka gindร ya miki,ban yarda ki cutar da wani ta hanyar sanya masa cutarnan ba,musamman idan kin tashi aure,kifito kifada masa gaskiya koda kuwa hakan zai zama sanadiyyar kin auruwar ki,ni kam dama bana jin ajikina Zan tashi, dan likita ya tabbatar min da cewa hantata ta buga,kuka shuhaina take sosai cikin rawar murya take fadin zaka tashi abba, zaka tร shi,Dan Allah kadena ambaton mutua Abba nah!!!,fadar likita ba fadar Allah bace,shidai kawai mumushi ya bita dashi, Dan shi kadai yasan yadda yakeji acikin jikinsa,take anan ya fara wani irin kakafewa,gamida wani irin tari mai karfin gaske,sai gashi jini ya fara fito masa ta hanci da baki,
Cikin tsananin kidima tasa body guard dinta da yayi sร urin hanzartawa dan kiran Dr,amman inah ko kan Dr ya karaso har rai yayi halinsa,innalilahi wa innailaihir rajun Allah yajikan alh Bukar Baba dogon yaro itace kalmar da Dr yafada asanyaye,hade da janyo mayafi ya rufeshi,
Muje zuwa
[11:03PM, 5/5/2017] โช+234 701 774 4623โฌ: ๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป
๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ
๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป
*GUDU NA AKEYI*โ๐ป
๐ญ
*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*
*BASED ON HORROR*๐ค
*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*๐
*THE BOOK OF NABILA*
*PAGE 41 TO 50*
๐๐ฎ๐ฎ๐ฎ๐ ๐ฌHappy ๐ฌ
โปยฐยฐยฐยฐยฐยฐโขยฐยฐยฐยฐยฐยฐโปbrithday to ma
โ โ Swt & lovely๐
โป โป son๐
โ IBRAHIM KALEEL๐ฉโ๐ฆ
A dan zaman da shuhaina tai da Ahmad, sai taji yana matukar bugeta, musamman barkwan cinsa,dan shi badai ka zauna kusa dashi komin bacin ran DA kake baisaka ka dara ba, kasan cewar sa mtm neshi mai rahar gaske,ga km gidadan ci, dan shi a yadda tsarinsa yake kauye tai masa mumunan kamu,
Dr ne tsaye kan Ahmad yanata yan rubuceยฒnsa,gamida kara duba lfyar sa,take km ya juyo da kallansa ya zuwa inda shuhaina take, hade da miko Mata wata takarda,gamida fadin,"wannan takardar dana miko miki ta sallama ce hajjaju,dan ga yadda muka saukin jikin nasa ya dace da mu sallameshi a yau dinnan, dan hk ga magungunan sa nan da zai cigaba Dasha na rubuta asiya,
Cikin sakin fuska tace toh tank u Dr, shima yace mata ya gode,kana ya juya yabar dakin,shuhaina ta dubi Ahmad Wanda yayi kicinยฒ da ransa, tace dashi" ya naga ka bata rai,kaida ya kamata Kai murna an sallameka, koba komai zaka tafi inda Kai niyyar zuwa, ko baka son sallamar ne?Ahmad yace aa ni bawai abinda ke damuna ba Kenan,to me yake damunka? shuhaina ta tanbaye shi,nifa daman bagun kowa nazoba, dan bansan kowaba a birni, azabar kishiyar uwace ta koroni dg garinmu,kasan cewata maraya gaba da baya,shiyasa kawai nร yanke shawarar fitowa neman kudi,km tunda Allah yasa na hadu dake, km na fahimci ke mutuniyar kikice nasan dana fada miki abinda ya raboni da gida zaki taimakan,koda da shara ne,
Jin kalaman dayayi ne yasa shuhaina amincewar ta taimaka masa, dan koba komai zata taimaka masa gudun kada ya fada ahannun bata gari, dan hk dg hptl gida ta wuce dashi,ta km hadashi da maigadi akan yarika kula dashi bakon tane,ba km ta kawoshi gidanta bane dan yarika mata aiki tana biyansa bane aa, sai dan kawai duk lokacin da take cikin nishadi ya rika 'debe Mata kewa
Kwanci dashi Ahmad har ya zama dan gari,kasan cewar duk sanda shuhaina ke less busy tana km shaawar hutawa, takan fita dashi dan yaga gari,dg bisani idan suntashi dawowa gida su biya ta shago saida kayayaki tasai masa kala daban daban,tare da sawa akoya masa yadda zai rika daukar wanka idan yatshi sakawa,dan har waya sai da tasai masa
Irin yadda Ahmad ya zama dan gaye,cikin kankanin lokร รงi abin har mamaki yake ba shuhaina,kasan cewar duk shiriritar dayake yanzu ya daiรฑร ,ya zama big guy,kyan dร yร ke dashi na asalin filani yafito fili sosai,gashi Kannan nasa da yake daukar gyara kusan kullum banda daukar idanu ba abinda yake,hk dan madaidaicin sajen daya bari yayi masa kyau sosai,
Duk Wanda ya sanshi abaya ya ganshi yanzu bazai shaida shiba, dan kwataยฒ yazama natsatse gentle dashi, hk ne yasa shuhaina ma taware masa 'daki daban, dan yanzu ba class dinsa bane ya rik'a kwana damasu gadi,yanzu baban abindร ke damunsa bai wace na rashin ilimi ba, dan hk koda ya fadawa shuhaina batร i kasa aguiwa ba,ta nema masa elementary school, km cikin yardar Allah da yake yasa abin aransa, sai karatun ya rika zuwa masa da sauki,
Irin yadda shuhaina kejin shakuwarta dร Ahmad acikin ranta abin yanzu ya cร nxร salo,dan ya kasance matukar batai ido 4 dashiba bata jin da'di,idan kuwa sch ya tafi taringa Allah ยฒ yadร wo,ita kanta ta rasa me hakan ke nufi, kada dai ace sonshi nake,to idan har dagaske Ina sonshi ya zanyi na tunkareshi da wannan mgn, kar dg karshe shima ya zamto *GUDU NA YAKE*
Muje zuwa
[11:03PM, 5/5/2017] โช+234 701 774 4623โฌ: ๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป
๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ
๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป๐๐ปโโ๐๐ป
*GUDU NA AKEYI*โ๐ป
๐ญ
*VERY INTERESTED AND SHORT*
*STORY*
*BASED ON HORROR*๐ค
*DON'T TURN ON THE LIGHT*
*WHEN READING*๐
*THE BOOK OF NABILA*
*PAGE 31 TO 40*
*Happy birthday my lovely son ibraheem Khalil Allah ya raya ka bisa tafarkin muslinci ,yayi maka albarka fidduniya da lahira ameen*
bayan kusun watanni da rasuwan mahaifinta,abbuwa suka fara dawo mata daiยฒ,tunda dama akin kamfanin ba bakonta bane, dan tun yana raye bayan kammala jamiarta ,tare suke zuwa km dama yayi hakanne sbd halin rayuwa, yanzu babban abinda yafi damun shuhaina bai wuce na zaman kadaici ba, tunda duk girman gidanan ita 1ke kwana cikinsa, ita ba yan uwa kusaba ballanta ta koma gurinsu da zama.tunda asalinsu ba yan kasarnan bane, Dan sunan kasar kawai takeji bt bata taba zuwa ba.
Batun yin aure kuwa tana matukar shaawar hakan kodan samun natsuwa da tsirada da mutunci,bt tariga ta gama fahimtar yawancin samarin da suke zuwa wurinta ba dan Allah suke sonta ba,musamman idan tafiya tainisa ta sanar dasu hln da take ciki,wani dg hk bazai Kara dawowa ba,wani km zai daure ya dawo ammafa bazai kara tunkararta da batun yin aure ba
Hkn kuwa bakaramin bakanta ranta yakeba ,dan sautari idan abin ya dameta zama take taita rabzan kuka, tunda tasan tariga da tarasa masoya masu santa tsakani da Allah a rayuwarata (mahaifanta)tunda tasan da ace sana raye irin wannan bakin cikin da take ciki bazai dameta ba,farin cikin suma Kadai ya isheta rayuwar duniya, amma yanzu gashi kowa *GUDUN TA YAKEYI*
Tun daga nesa motar keta zabga masa horn amma inah ,abinka da Wanda bai san kan yadda birni take ba ,gaba 1 yabi ya kidime kan kwalta,yayi nan yayi nan,ya rasa inda zai dosa,dg karshema tsayawa yayima cak gamida runse idanunshi kam, hade da kankame buhun ledar dake hannun shi,ay kuwa cikin tsautsayi motar ta makeshi da karfi, yayi wani sama ya fadi can gefe,
Shuhaina da tunda driver ya fara tukinsa taketa aikin karatun jarida ,batasan me akeba, sai yanxu da taji motar tai wani irin cin birki da karfi,kana tai wani mugun tsayawa a tsakiyar kwalta,cikin sauri tace "subhanallah meke faruwa?cikin kidima driver yasanar da ita abinda yafaru, ay dandanan ta fito waje da sauri ta nufi inda dandazon jamaa' da suka taru, kwance ta tarada shi malala cikin jini, dan hk cikin hanzari jamaa' suka saka matashi cikin mota, driver yaja mota sai asibiti,
Koda isarsu harabar asibitin dan sandan da commisorner ya turo dan daukar report din case din har ya iso,tunda tun suna hanya dama ta kirashi ta sanar dashi abinda yafaru,Dan hk cikn sauri ya gama duk rubutun da zaiyi suka shiga hptl din tare,batare da wani bata lkc ba aka shiga dashi emergency,Dan da nan kuwa aka bashi duk wani kulawan daya dace,aka kuma tabbatar mร ta ba wani matsala, buguwa yayi da dutse kan ya fashe, sai targade daya samu akafa.
Ganin yamma tayine sosai gashi km haryanxu bai far fado ba, dan hk shuhaina ta umarci driver daya tsaya gurinshi ita zata wuce gida,bt idan Ana bukatar wani abu yana iya kirata, taciro bandir din kudi ta mika mishi,nan sukai SLM da dr akan sai gobe da safe.
Wani tsadaden Swiss les tasaka mai daukar ido, launinsa ruwan hoda ne anmasa ado da rastin syk blue,ya matukar haska kalan fatan jikinta,mayafin data sanya da takalmin dake kafanta hadi da jakarta,sarkar wuyanta,dan kunneta duk launinsu 1 wato sky blue, tayi kyau sosai, dakanta yau take driving abinda rabonta da ace ta tuka mota ta dade,tafe take har ta iso harabar asibitin,Kai tsaye dakin Mara lfyn tanufa ,koda ta tura kofar dakin da shi ta fara arba ya tashi zaune ya jinginar da kansa jikin bango,sai faman kaleยฒ yake,take taji zuciyanta yayi sanyi, Dan hk da yar faraarta ta karasa
Driver na ganinta yayi saurin mikewa tsaye,hade da fadin ina kwana hjy" gamida karbar ledan dake hannunta,fuska asake ta amsa masa, gamida karasawa inda Mara lfy yake, shi kuwa abinka da dan kauye ,kur ya bita da ido,ko kiftawa bayayi,yana mamakin irin zubin da allah yayi mata,nan fa ya Fara zuba," kaiยณ Allah mai baiwa,daman da rabon zanga yar india nashigo burni?aradun Allah kamarku 1 da ita yar India nan, namanta sunanta, har kalan kayan ma kuwa,tab kice ni ay gaba takaini rankiya dade" kamar yayafa? Shunaina ta tambayeshi, yace to ay da abinda yafaru dani bai faruba na ganki? daria ce ta kwace ma shuhaina dan dama tunda ya fara baragadarsa take cinta a ciki,
Dan hk ta dakatar tashi dacewa," yanzu ni duk ba wannan ba meke damunka yanzu? km ya sunan ka?yace "dafarkon farawa dai nine amadudu jikan yalwa, dan idan baki fadi hk ba a jar kuka garinmu kenan bame ganewa, na 2 km ko inama ni ciwo yake min dan banso ace intafi gida dawuri rankiyadade,dan