Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

waigo tare da duban fuskokin yaran aiko cikin sauri yatashi ya rungumesu yana tasbihi ga Allah .



*
Gaban baraka yayi mumunan faduwa jin wannan mgn da yagana tayi hankalinta yayi matuqar tashi tawuce dakinta dan kar a ganeta tana shiga ta zube kan kujera tace ina baxe yuwuba wlh ina zaune wata tazo tafini "amma wa'innan shegun mutane da suka tsinceta sun batan budget amma dukanku zanyi maganinku " nan tafara sakesaken yadda zata samu tafita dan yanxu bako da yaushe yake barinta futaba .



*
Sakinsu yayi tare da yin sujudu shkr dan nuna godiyarsa ga Allah nan wata sabuwar hira taqara barke wa tsakaninsu ,ana kiran la'asar su bappa da mlm suka nufi masallaci sukai sallah ,suna futowa daga mosque yafara sadakar yan 1000 dan yau cikin farin ciki yake saboda abunda yadade yana addu'ah yau gashi Allah yacika mai burinsa har da kari dasuka dawo gd part din baki sukawoce donyasan su inna ma nacan nan bappah ya shiga kiran 'yan uwa da abokan arxiki yana shaida musu abin alkrn da yasaukarmasa yau ,nan akai tai masa barka da arxiki da yimai Fatan Allah ya bayya na mai 'yar da akasace don duk da anyi shekaru da yawa ya kasa manta hakan gani yake kamar tana Raye kullum addu 'arsa sai ya sata aciki aiko inna da bappah suka fara gayyatar mutane xuwa wajen gagarumar walimar da suka tsara gobe ,wadda ba akwana da itaba amma antashida ita (uhmm abunka da masu Baki da kunu😁😁).




*
Shigowa yayi dakin tare da sallama aiko da sauri ta amsa ta tafi kawo mai ruwa cikin takun na riqaqun yan duniya ,shikanshi yayi matuqar mamakin ganin hakan daka gareta, tana dawowa tazuba masa ruwan da ta dakko mai sanyi tabashi,karba yayi tare dayin attasmiyatu yakai bakinshi yasha "alhaji dama inaso gobe naje gaida Babar saratu " jimyayi sannan yace.




*
"Baraka bazakiba kina ganin ' yar uwarki Allah yadawo da ita ko kiyi mata mgn sannan nima ko kiyimun murna saboda kin rainani inbarki unguwa ko, to yanxu ba irin da bace kema kinsani kuma gobe walima za'ai ba inda zaki inkinga dama kifuta gurin walimar ko ki zamanki kedai har yau baxaki canza halinkiba " hkr tariqa bashi tare da nuna tadena abunda take nan taita kalallameshi tare da cewa "kafun a fara nadawo fa" nan ya yarda suka cigaba da hirarsu amma duk hankalinshin nakan hansai da su nur .




*
Shikam mutuminan naku yana ganin ta dauka yasaki wani kasaitacen murmushi yanufi part dinsa yana zuwa yanufi wajan tankamemen wadrobe tare da budewa yadauko wani kayatacen diary nashi yazauna kan royal bed dinshi yayi wani rubutu Wanda nima kaina bansan me ya rubutaba.




*
3:00pm
Masu decoration nahango sunata faman tsara cikin guarding din gidan Inda cikin lokaci kankani guri yahadu Inda colour din yake peach and White da masu kwayaye masu colours suna ta haska gurin nan gurin yayi kyau sosai.





*
matujabbar CE zaune wata me kwalliya na tsara mata kwaliya tayi kyau sosai, bayan angama mata ta tashi ta tafi Sa kaya ,nan aka farawa amaturrahman itama ,wata gown CE ta 1million stone na amare fara tas me adon stone peach colour tasa sannan ta matsa gurin me kwalliya silly GAM ta tsantsaramata daurin tauban White &peach .





*
Amaturrahman ma dai tasha kyau Inda nata material din yake White & sea grean sunyi kyau sosai nan silly GAM ta daukesu photo tuna ta tura a yanar gixo .





*
Futowa sukai suka fara tafiya ..............🖊️






🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️
Votes
and
Comments
💞💞💞💞💞





Written
By:- [ EESHO ]
❤️❤️❤️
[7/23, 5:39 PM] Aisha Umar Ibrahim: *بسم الله الرحمن الرحيم*
🦚🦚🦚🦚
*ZAN JIRATA*
🦚🦚🦚🦚

*BY*

*AISHA UMAR IBRAHIM*



*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=106249334371950&substory_index=0&id=106248871038663&sfnsn=mo


*⚜{{H.Q.W.A📚}}*





*DEDICATED


To


MARDIYYA SA'EED





PAGE 2️⃣5️⃣➡️2️⃣6️⃣






*
Basu zame ko'inaba sai garden amaturrahman tariga ta zuwa tana shiga taji su ammi nacewa" happy birthday to you" inda wani Abu me kyalkyali yazubo daga saman kanta tana zuwa ta rungume ammi tare da kallon kowa na gurin sannan suka zauna akafara gudanar da abubuwa.




*
Daga karshe akazo kan cake ,inda naga wani cake me hawa 6 yayi kyau sosai da candles akai ba'abata lokaciba aunty JAmila ta Riyadh tace da ita "matso kusa ki yanka" amsar wuqar tayi tareda yin rau-rau da oily eyes dinta tare da cuno pinky lips dinta tace" aunty tsayina baze kaiba ".




*
Marshall dake zaune a rela din bene yana kallon abunda ke faruwa yayi kayatacen murmushi Wanda ya kara bayyanar da asalin kyanshi yanufi qofa yafuta cikin takunsa na zaratan maza .




*
Yana sauka yanufi part dinshi yana zuwa ya nufi tankamemen wardrobe yadakko wani white arman suit yasaka bakaramin kyau yayiba yakarasa gaban mirror tare da daukar hand comb yana mai gyara kwantaciyar sumarshi kanshi bayan yagama ya fesa turarenshi me dadi da sanyaya zuciya sannan yasaka takalmin shi dan kamfanin gucci tare da watch shima dan kamfanin yafuto yafara tafiya abunsa .




*
Aunty jamila ce ke niyyar dagata sukaji husky voice dinshi me dauke da amo yace " batta na dagata tunda bata da tsayi sai ta wahal da mutane nan gabama kila amaturrahman sai tafita" ya fada cikeda tsokana kuma yadaure fuska kamar bashine yayiba .




*
aiko dandanan idanunta suka fara kawo ruwa ta cuno karamin lips dinta tayi alamar zatai kuka ammi tace" kika sake kika lalatamun kwaliyarnan yau sai na zaneki dan sai abbun Ku yadawo munyi hotuna dan dama ke ba kwalliya kikesoba to kika batan kwalliya saikin sani , kaikuma dan gdn Ku yartawace gajera to Kaine gajere yishiru kinji yar albarka" daga kai tayi tare da jindadi dan ita ta tsani a kusheta shikuma tunda yagane yake takura mata da hakan .




*
Kallon watch din hanunshi yayi, batai auneba sai jin lalausan hanunshi tayi a yadauketa inda dadda dan kamshinshi yacika mata hanci lumshe grey eyes dinta tayi tare da budesu akan kyakyawar fuskarshi .




*
hakan yayi daidai da dagowarshi idonsu yafada cikin na juna saurin kasa tai da kanta shikuma yayi murmushin gefan baki yadagata yadda yakamata har ta hure wutar candles sannan ta yanka su ammi na tafi .




*
Tana yanko cake din da niyyar kaiwa bakin ammi , yayi rawa da hannunshi Wanda ba Wanda ya kula da hakan ciki kuwa har ita kanta .





*
Hakan kuwa yayi daidai da cake din hanunta yafadi kasa tayi saurin kai lallausan hanunta dan dakkoshi sai ya sauka kan kyakyawar fuskarshi inda lallausan hannunta yasauka kan fuskarshi, lumshe sexy eyes dinshi yayi yabude akanta ga wata iska dake kadasu .





*
Saurin dauke hannunta tayi jikinta na rawa tace "yaya kayi hkr wlh banganiba " cikin zuciyarshi yace oh god yarinyar nan da gayya take wani abunma kamar tana sani, a fili kuwa doguwar tsuka yayi tare da yimata kallon ki shiga taitayinki .




*
Nan dai ta ba ammi a baki da sisternta shikuma ya ajeta ya wuce gd abunshi .





*
Gift kalakala tasamesu domin duk kawayen ammi ma summata kara saboda kowa so take abawa danta insunyi candy dukda sunsan makaranta zasu tafi insun gama amma dukda haka suna ji dasu danko hakanan sai surinqa kawo musu abubuwa .




*
Abubuwa da yawa aka raba gurin birthday dukda ba taro akaiba daga su yan gd sai kawayen ammi , suko su amatujabbar ba wasu friend garesuba dama kullum suna gd .



*
Taro yatashi inda suka nufi main falo din gdn gaba dayan su kasacewar abbu yadawo , suka fara hotuna inda akai musu na family sannan akai musu kowa da Mahmud sannan akaiwa kowa nashi sannann akai musu da kuma ammi sannan kowa ya wuce part dinshi cikeda gajiya .




*
Wanka tafito tare da wuce wa gaban dress mirror taja chair tazauna tashafe jikinta da lotions dinsu masu dadin kamshi saida ta gama sannan ta buda tankamemen wardrobe dinsu ta dakko wata white &blue din sleeping dress tasaka me hoton spongebob sannan ta dakko blue band ta daure a yalwatacen gashin kanta da yasha gyara ta nufi Royal bed dinsu takwanata tare da kallon amaturrahman da ta dade da bacci sannan tayi musu addu'ah sannan ta kashe golfs din dakinsu tare da kunna bed side lamp takwanta abunta asuba ta gari .




*
shirye shirye sosai sukeyi kasancewar yaune walima dan ana gamawa su yaganah sunce wucewa zasu dakyar suka bari ayi walima dasu danma flight din da akai musu biking na 7:00pm shiyasa suka zauna .




*
Cikin sauri take sakkowa daga stairs tanufi parking space tana zuwa tashiga wata parado ta cilla motar kan titi ta nufi inda ta saba zuwa ta na isa dan yau itakadai tatafi don tanemi saratu bata same taba shiyasa ta tatawo ita kadai aiko boka yayi matukar farin ciki don bayason xuwan ta da saratu saboda axalxala .



*
"hmm aini Abu duk yabi ya jagulemun MLM " basaikin fadaba munsanko mai ke dai kirinka bin dokokinmu ta hakane xamuyimiki aiki mai kyau ammafa inkin bi doka"



*

aikinki na wannan karon yana da wuya sosai saikin dage ko dan wannan kishiyartaki "to MLM muyi abun da xami dan da kyar yabarni ,nan suka shiga bukar gami datambayar ta kawarta ....




*
wanna karonbasu da deba suka fito " wannan sai dai kiba yaranta dan ita tana da tsari sosai ajikinta tun da aka kona aljanin damuka tura gunta dan yannxu bawanda xai Iya xuwa gun ta. "toh "da hanzari ta amsa don' tafi jin haushin yaran akan uwar su don haka kome boka ya fada mata sai tabi don cimma burinta naganin bayansu






" Niko nace Allah kar ya bata ikon yi (mata mukiyi kanmu dan Allah xuwa gun boka bakaramin bata bane kin hada Allah da waninsa kuma duk Wanda ya hada Allah da waninsa to yayi shirka kuma Allah yace baya gafara ga Wanda yayi shirka India har yamutu yanayi amma yanayin gafara ga Wanda ya tuba ixuwa gareshi
kuma inkinje gun boka Allah baxai karbi sallarki ta kwana arba inba Allah yasa mudace ameen.)




*
to baraka na amsa tayi gida ciki jin dadin abinda boka yabata ,




*tana isa ta Tatarar anata kafa run funan baki aiko baraka tai naxarin hanyar da yaran xasusaba da ita donta Isar da sakon boka akansu .




*balaifi anti walima Anna kunne akan Son xuciya su. yaganah suntafi gd su hansai har airport suka rakasu nan baraka tafara janyaran ajikinta don susaba donko wankama wani lokacin ita kemusu tun hansai bata bari bappah yace ta barsu tun da yaga baraka tashir yu.




*
9:00pm
Zaune suke dukansu a main falo amaturrrahman na fadawa ammi box din da suka gani nan tasa ta dakko mata ta duduba sannan ta dago takalli abbu dake sanye da farin medical glass tace..................🖊️






My fans kar kuga update dan mutsi wlh banida lfy ayimun addu'ah👏👏👏.




🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️
Votes
and
Comments
Share plz
💞💞💞💞💞





Written
By:- [ EESHO ]
❤️❤️❤️
[7/23, 5:42 PM] Aisha Umar Ibrahim: *بسم الله الرحمن الرحيم*
🦚🦚🦚🦚
*ZAN JIRATA*
🦚🦚🦚🦚

*BY*

*AISHA UMAR IBRAHIM*



*HOME OF QUALITIE'S WRITER'S ASSO📚*
```{{The Home Of Qualitative Writers That Are Educate Humanities}}```
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=106249334371950&substory_index=0&id=106248871038663&sfnsn=mo


*⚜{{H.Q.W.A📚}}*



DEDICATED

TO


MARDIYYA SA'EED





WANNAN SHAFIN NAKUNE FANS 'DIN ZAN JIRATA & NABARWA ZUCIYA KUYI YADDA KUKE SO DASHI🥰😍😘.





PAGR. 2️⃣7️⃣➡️2️⃣8️⃣





*
Tare da cewa "wakake tunanin zai iya wannan abun har cikin gdn nan kuma securities basu ganshiba gaskiya abun da mamaki gaskiya".




*
Abbu kam cewa yayi " bansaniba amma koma waye Allah ya bayyana mana da alkhairi " dukkansu suka amsa da Ameen banda 'dan gogan da yayi azuci dankar a ganeshi .





*
Ammi ko cewa take "wlh koma waye 'yata tafi karfinshi" abbu 'dagowa yayi ya saci kallon Marshall yayi murmushi ganin ya cikule kamar besan komai ba ,nan suka ci gaba da hirarsu 'yayan ammi ko tini sunyi barci a falon kusa da ita sai ita da Marshall da abbu suke hirarsu gashi nauyin bacci ne dasu dan har gara amaturrahman kan amatujabbar .





*
Marshall ko ganin sunyi bacci wani farinciki ya lulubeshi amma a fili yaqara ha'da rai dan yasan shiza'asa ya tashesu yana cikin wannan tinanin yaji ammi nacewa.





*
"Mahmud tashi kannenka su wuce part 'dinsu sunsan insunzo hira sai sunyi bacci amma sai sunzo sun wahal da mutane tashe su mu mun wuce" nan Marshall yashiga tashinsu amma sunqi tashi murmushin mugunta yayi tare da nufar gurin fridge ya 'dakko ruwa me sanyin gaske yadawo gun da yabarsu.




*
Yadda yatafi yabarsu haka yadawo ya gansu bu'de ruwan yayi yashiga yayyafa masu amatujabbar tashi firgice dan ita yafi zubawa ruwan tare da cewa.




*
"Haba sis meye hakan kinsan dai banasan ruwan sanyi shine zaki zubamun ke inai maki abunda bakyaso ne? Kuma kinsan ammi tahanamu amfani da ruwan sanyi shine ni zaki watso mun ko ? To wlh sai na rama " duk wannan zancen da take bata San waya zubamata ruwan ba nan harda 'yar kwallarta sannan takoma takwanta abunta .




*
Daka mata uwar tsawa yayi aiko sai gani yayi ta tashi tazauna amaturrahman ma gani yayi ta tashi ta zauna tana mitsitsika ido .





*
"Ku wato Baku da mutunci kuzo da kafarku Amman sai an kaiku ko to daga yau duk ranar da na qara ganin kunzo hira kuma kuna jin bacci Baku tashi kun tafi ba sai na zaneku , Ku tashi muje " ya kama hanunsu suka nufi part 'dinsu yashigar da su 'daki yaja masu blanket ya rufe su sannan yayi musu addu'ah tare da rage musu hasken dakin ya kunna bed side lamp yafita yanufi part dinsa asuba tagari .




*
5:00am
"Alhaji! Alhaji!! Alhaji!!! asuba tayi harma munso mu makara".




*
" subahanallahi " toilet yayi da sauri yayo alwala ya nufi mosque yana dawowa yatarar da hansai tana koyawa su nur azkhar shima ya zauna yana binsu har suka idar suka shafa .



*
"Dady good morning"
"Morning yarana kuntashi lfy " suka amsa da lafiya nan itama hafsat tagaidashi ya amsa cike da shaukin kaunarta .





*
" salami alaikum "
"Wa'alaiki salam yau baraka ce wajan namu " "eh nice inna ina kwana " inna tayi mamakin ganin haka daga guri baraka 'yar da bata raga mata koka'dan amma yau itace taxo gaida ni "lfylau " ita dai inna jikin ta bai bataba duk da bappah yace mata baraka ta yi hankali amma ba tai tunani hakaba ko dai wani abun ta shirya to Allah yafita inna na wannan tunani "inna ina su fahad ko suna gun mamansu ne "
"Suma yanxu sukazo gaidani tare da Babansu sukace gunki zasu je " jin haka ko baraka tace .
"Inna bari naje gun 'ya'yan nawa" nan ta tafi abunta ,tana isa part 'dinta ta tarar dasu suna wasa nan suka gaidata ta amsa tare da cewa " me zan dafa maku 'ya'yan aunty "
"Aunty kidafa mana indomie dan yau mama plaintain take mana da kunun gya'da " cikin hanzari tashiga dafa masu abunda sukeso 15min tagama ta zuba musu a plate 'daya aiko dukka ninsu suka ha'da Baki gurin cewa"bissimillahi rahmanu rahim "suka fara ci danda nan suka cinye barako tafito da murmushin mugunta tace" har kun koshi ko 'ya'yan aunty "
"Eh aunty ".





*
Nan baraka ta tuna boka yace inzata basu ta tabbatar ta hanasu yin bisimillah dan inhar sukai bisimillah to maganin bazai yiba nan ji'bi ya fara ketowa baraka tashiga tambayarsu "kunyi bisimillah ko 'ya'yan aunty "
"Eh aunty munyi ai maman mu tace ko sweet zamu sha muyi bisimillah " nan haushi ya turnike baraka a zuciyarta, NUR tace" ai in mutum yaci abinci ba bisimillah to da she'dan yake ci kuma she'dan ai kazamine ko aunty?".





*
Banxa baraka tai da ita dan haushi , dasuka ga haka suka tafi gurin mamarsu abunsu.




*
Cike da gajiya suke futowa daga motar hanunsu dauke da school bag suka nufi cikin gdn a main falo suka tadda ammi zaune tana waya sai da ta gama takallesu cikeda kulawa tace " ya exam din my Angels "
"Alhamdulillah is so nice ammi "
"To adage da addu'ah dai " "insha allahu ammi ".



*
Nan suka wuce part 'dinsu abunsu sukai wanka suka shirya cikin wasu English wears, amaturrahman cikin riga da sket sky blue Inda amatujabbar aka hade cikin Riga da wando ,riga pink me ratsin black iya guiwa wandon kuma pencil black colour sannan suka futo main falo sukaci abinci sannan suka dawo falo kusa da ammi suka zauna kusa da ammi kowace ta bu'de littafinta tafara kara tunta .




*
Bayan 15min telephone din falon tayi qara nan ammi tamiqe taje ta 'daga dauke da sallama ,daga can 'bangaren aka amsa tare da gaisheta ta amsa sannan ta tambaya waye " Habib ne uncle dinsu amaturrahman nazo mu gaisa kuma securities sun hanani shigowa " "to Allah sarki Ashe kai ne uncle Habib din nasu to bani 'daya daga cikinsu "
"To" nan yamikawa nakusa dashi " kabarshi yashigo"
"To hajiya angama " nan Habib yashiga da zugar motocinshi har guda biyar .




*
Sunajin tace uncle Habib kowace ta tsaya da karatun da take suka karasa kusa da ita nan tafa'da masu yana waje suje su shigo dashi nan kowaccensu tasa hijab dinta har kasa domin dokar Mahmud ce wannan nan suka futa suka shigo dashi main falon gdn suka gaisa da ammi kamar sun San juna nan sukaita lbrn makaranta shidasu nan yace "sai kuka baro school ba ko sallamako "
"Wlh uncle muma bamusan bazamu komaba"
Nan suka cigaba da hirarsu .




*
30mins yamike tare da ajemusu kayan da yatawo musu dasu Leda 7 sannan yayiwa ammi sallama nan yamiqe tare da fara tafiya suka Rufa masa baya dan rakashi gurin mota .





*
Nan suka tsaya bakin motar dazai Shiga sukai ta hira tare da dariya abunsu ,ana cikin haka sukaji get man ya wangale get sudai basu fasa hirarsu ba dabawa junansu dariya .




*
Cikin mota kuwa abdurrashid yace "ashraf dama haka babynka sukai girma gaskiya na rabu da zuwa gdn ammi tsarki ya tabbata ga mahaliccin mu yanxu nima nasamu mata "
"To ai ba wannan zancen banxa nakaba kayiwa YAYA magana kasa nifa yanxu yazama yayana tunda ze ban amaturrrahman kai kuma amatujabbar kaga hakan yayi daidai to wancan da suke tsaye waye ne yaya da suke ta wani wangale masa baki haka nifa harna fara jin kishi" ...............🖊️









🏃‍♀️🏃‍♀️🏃‍♀️
Votes
and
comments
Share plz
💞💞💞💞💞






Written
By:- [ EESHO ]
❤️❤️❤️




An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2Chapter 3Chapter 4
Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment