Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

IDAN RANA TA FITO 3



1 Daf da magariba zanshiga gida baba yace jidda daga ina nace bab ce ta aikeni karbomata kudin adashi to canjimawa kizo inane manki to baba nashiga gidan nakaimata kudin nayi alwala nayi sallah nazo ina raragefan karbar abincina duk daninayi sunatahirarsu bancemusu sunyi sallarba baba gaje tadubeni rabe raben ubanme kikeyi nace tuwona tadaga murya shegiya uwarcintsiya to hinduwa tazonabata naki nayishiru inakallon hindan tana yanka loma hinden tace tashi akanmu kinzuramin ido karkisa nakware babagaje tace kurwarta kur yar mayu itada abinda kecikinta nakoma jikin dakinazauna yunwa nakeji sosai don yaukoda rana banci abinciba duk dadai dama bakullun nakesamu incisau ukuba inananzaune nakifa kaina cikin cinyata har baba yaleko yace gaje akawomin abincina ga mamakina sainaji shimatace hinduwa tacinye
2 nadago inadubansu cikin mamakin abincin da ta kauda yajuya batare dayace komaiba yasaba dama shinezai kawo adafa ahanashi namikezan fita gidan ubanwa zakikuma tadakan tsawa zandauko kofin ruwan babane indibo masa wani aifagara kusha ruwan kukwanta nayi sallama dakin baba yana zaune yakunna yarfitilarsa acibaibai nadauki kofin taredacewa baba bari nadebo maka ruwansha yaceto dana dawo da ruwa na ajemasa yace kinci abinci ne nace a a nawa da naka duka hinduwa tacinye yagirgiza kai cikin takaici tozokije kisayo mana rake da rogo idama za asamu wannan mai naman dakezuwa daga garako dakinsayo manamunci nazauna sosai inadubansa baba kudi kasamune yayi dan murmushi jekidawo dandali naje babu mainama saime kifi nasayomana darake da rogo nadawo baba yaje salla nasamu guri nazauna dan innashiga baba bazata barni infitoba duk dahaka sada tafito
3..Na dago ina dubansu cikin mmkn abincin da ta kauda ya juya ba tare da ya ce komaiba.Ya saba dama shi ne za ya kawo ayi kuma a hana shi. Na mike zan fita."Gidan uban wa za ki je kuma?" Ta dakan tsawa.""Zan dauko kofin ruwan Baba ne in dibar masa wani.""Ai fa gara ku sha ruwan ku kwanta."Na yi sallama dakin Baba, yana zaune ya kunna 'yar fitilarsa aci bal-bal. Nadauki kofin tare da cewa,"Baba bari na dibo maka ruwan sha." Ya ce,"To." Da na dawo da ruwan na aje masa ya ce,"Kin ci abinci ne?" Na ce," "A'a nawa da naka dukaHinde ta cinye.Ya girgiza kai cikin takaici."To zo ki je ki sayo mana rake da rago.In dama za a samu wannan mai naman da kezuwa daga Garko da kin sayo mana mun ci."Na zauna sosai ina duban shi."Baba Kudi ka samu ne?"Ya yi dan murmushi."Je ki dawo.Dandali naje babu mai nama sai mai kifi, na sayo mana da rake da rogo na dawo. Baba ya je sallah.Nasamu guri na zauna don in na shiga gida Baba ba zata bari in fito ba, duk da haka sai da ta fito tana kwala min kira."Ke Kuluwa gidan uban wa ki ka shiga?"Na fito da sauri daga shagon Baba don kada ta shigo taga abin da na siyo, na ce mata"Baba ne ya ce in tsare mSep 3Aisha Ummu Shureim Sa'eedMsmart BG Zee Town3.Tsaki taja tare da cewa."Dakin banzan shi in dai ya dawo ki zo ki gyara wa Hinduwa makwanci, saura daga nan ki tafi kula mazan naki."Lkcn da Baba ya dawo, na bashi sakon ya ce na zauna muci amma shi ba zaya ci kafin ba nina ci. Muna ci muna hira ya ce,"Jiddazan fada miki wata magana bakinki naki, bana son kowa ya ji."Na ce,"To Baba menene?""An kawo kudin Sadakin ki na gani ina so, da kuma dukiyar aure."Na zaroido, batun kmar cikin mafarki."Da gaske ne Baba?"Ya yi 'yar dariya tare da cewa."Na ta6a miki irin wannan wasan ne Jidda?"A"a Baba." Na yi shiru ina tunanin wanene wannan zai taimake ni?Ina jin nauyi da na tambayi Baba, sai dai ko wanene kuma ko ya ya yake ina nufin tsoho ko kuturu ne ko kuma Makaho ne kaiko Mahaukaci ne na gode Allah, kuma zan bishi......."Baba ya katse ni da cewa,"Ba ki tambayi ko waneneba."Kaima na kasa na ce,"Ko wanene ma Baba nasan ya yi ne don Allah, kuma ya yi miki albarka.Baba ya ce,"Haka ne, Allah ya yi miki albarka.Kudinnan kuma zan baiwa Maigari ajiyarsukafin isowar lkcn, sai a saya miki kayan daki dasu.
[29/09 8:48 am] Inna👬👫: IDAN RANA TA FITO 3

4.Murmushi kawai nayi ban ce komai ba. Duk da haka zan so in san ko wanene amma Baba bai fada ba, kamar yasan me nake sakawa sai ya ce,"Duk da ba zan sanar da ke wanene mijin ba, ina mai farin cikin sanar da ke cewa duk kauyan nan da mokatan kauyannan baa ta6a samun mace mafi darajan Sadaki bakamar ki, kai ko cikin birni sai an tona."Ya kama hannuna."Jidda kudin auranki wallahi-wallahini mahaifinki ban ta6a koda ganin kudi masu yawan su ba bare in rike su, naira dubu dari ne cif."Na zaro idanu tare da kankame hannushi."Dubu dari Baba?"Ya jijjina hannuna cikin muryarka kuka."Dubu dari Jidda, talatin Sadakinki, ashirin na gani ina so, hamsin dukiyar aure."Na dafa kirji tare da ajiyar zuciya, hawaye na sauka kan kumatuna."Amma kiyi shiru, wannan tsakanin ni da ke ne, ko 'yan uwana ba zan gaya wa ba.Zan dai je insanar da dangin mahaifiyarki suma kuma zan kwa6e su......."Baba Gaje ta hankado labalen tare da cewa."Ai Hinden tana jiranki ki kakka6e mata shimfida shi ne ki ka zo ban ki ka yi zamanki kuna zagina ko?"Zaraf na mike tare da godiya da Allah da yasa bata ji me muke cewa ba.Ganin takarda da 6awon rake ta zo ta budeledar ta sassana, sannan ta dubi Baba."Allah ya isa in anci da kasanmu."Ni kuma ta zuba mun dankwashi a tsakiyar kai tare da ce min......Like·[image­]3·Report·Oct 10, 2014Msmart BG Zee Town*Kuka*Kai antyna kin dai san nafi Haidar ko??tun da niwataran ina ta6a aiki.Ku nayi sututu......Ai Allah ya kara kinayi masu amma aka raina ai ka yanzu an ba parrot aiki da cikawakubari na kara don zata amshe wayartaLike·[image]2­·Report·Oct 10, 2014Khadijah AdamuAdd FriendtomLike·Report­·Oct 10, 2014MsmartBG Zee Town5."Tsinanniya, ke ce 'yar so saiya saka ki a daki ku ci kifi ku sha rake." Ta hankada ni na fadi sannan na tashi na yi cikin gida.Duk da haka yau sai na samu kaina da rashin jin zafin abinda ta yi min, domin yanzun ina da tabbacin lkc yana zuwa da zab fita daga wannan halin, dominduk abinda aka sa ma lkc mai sauki ne, zai zo ya wuce.Na kakka6e mata shimfidar ta kwanta tanata zagina."Shegiya, tuntuni ina jin bacci kin ki zo ki kakka6e min shimfidar.A haka da ki kare mummuna kawai mai kama da naman daji."A cikin zuciyata na ce,"WANNAN KUMA SAI KI GAYA MA UBANGIJIN DA YA HALICCE MU."Ranar dai ban runtsa ba don faran ciki,kwana nayi ina tunani."Gani nake yi kamarin nayi bacci zan farka in ga cewa mafarki ne.Kwana nayi ina nazarin waneneangon nawa?"Amsa daya zuciyata ke bani, ita ce koma wanene Attajiri ne.Ko tsoho ne haka yana nufin zan dan samuhutu.Kai anya kuwa akwai yarinyar da ta kai ni sa'a duk cikin kauyanan?, Ina alfahari da wadannan abubuwan.Na farko duk cewa nafi duk yaran kauyan baki da muni (kamaryadda su Baba Gaje suke fada) kuma ni ce kadai dan Maigari wato Ado ya ta6a buda baki ya ce yana so.Na biyu, ni ce kawai dukcikin kauyannan dan birni da bakon gidan Maigari suka ta6ayiwa magana, sannan duk munin nawa ni ce na fi duk 'yammatan kauyanmu tsadar Sadaki.Lallai mai hkr yana tare da nasara.Washegari ina ta aikina na kosa in fita talladon in je gidan Binto in fesa mata, ko zan 6oye wa kowa batun aurena dole in sanar da Binto, sannan Haja

6.Sai da na gama talla sannan na shiga gidansu Binto, tana zaune tsakar daki nayi sallama na shiga. Sama'ila yana shan kunuya ce,"A'a Kuluwa ce?"Cikin murmushi na ce, "Ni ce kuwa. Binto sannu wai cikin nan naki da girma yake haka ma na Hinde."Ta ca,"Don Allah ke kin cika shirme, zauna mana."Na zauna muka gaisa da Sama'ila, ya miketare da cewa,"Ya tafi Gona."Binto ta yunk'ura zata tashi, ko rakiya zata yi masa? Sai ya ce"Zauna abinki na hutarki.""Allah ya tsare ya bada sa'a."Ta ce mishi.Ya yi murmushi ya ce,"Amin Kuluwa sai anjima."Na ce,"To sai anjima."Binto ta dube ni."Kin san Yaya Ado zai zo hutu kwanan nan kuwa?""Kai! Da gaske?""Allah kuwa." Ta tabbatar min.Ta turo min wani kwano."Ga d'umame nan ki ci ga kuma kunu cikin wancan kwanon shan."Na ce,"To bari in ci, nasan kona koma gidad'an ruwan kokon ma da kyarzan samu tunda Hinde ta zo."Binto ta ce,"Har yau dai abin na Hinde ya k'i ne?"Nace,"To Binto yaushe kuwa lamura zausudai-daita, ko yaushe Baba Gaje tana shiryamata yanda zata ci mutuncin uwar miji da shi kansa miji. Binto ban ta6a rik'e su BabaGaje cikin raina ba ina ga shi ne Allah ya yi min wata sakayya."Ta dube ni da kyau."Wani abunne ya faru?"Na gyara zama na fara kora mata duk yanda muka yida Baba jiya. Murna gurin ta ba a magana.Sep 4Aisha Ummu Shureim Sa'eedMsmart BG Zee Town7."To ya ya ba ki tambayi Baba ba kin ji ko wanene?"Na ce,"Na kula baya so in sani ne, ana shi zaton ba zan yarda ba k'ila tsoho ne."Binto ta ce,"Insha Allahu ma ba tsoho ba ne.""Ni ko nakasashshe ne ma na gode Allah, tunda ya d'aga ni daga gaban Baba Gaje. Sai dai fa Amana na baki bana so ki fada ma wani, don su Baba Gaje ba su sani ba.""Ai ko babu mai ji, sai dai zan so ki fadawaHaja, nasan zata yi murna sosai.""Daga nan can zan nufa."Haka kuwa nayi.Ina shiga dakinta ta tare nida fara'a muka gaisa. Cikin zumudi na shiga karanto mata abubuwan da suka faru. Jin baba bai gaya min ko wanene mijin ba yasa Haja yin shirutare da nuna min bata san komai ba akan auren.San da na ce mata "Ina zaton tsoho ne ko yana da nakasa shi yasa baba ke 6oye minko zan ki.Sai naga Haja ta kwahe da dariya tare da cewa."In Allah ya yarda ma yaro ne."Na ce,"Ko wanene ma Haja in dai Musulmi ne ya yi min.¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤An­ samu kusan sati 2 da faruwar lmrn, rannan sai ga Dija Aminyar Baba gaje."Ina gibdin murhu ina jiyo su lkcn da take cewa da ita."Kawalli kin ji lbrn da na samo gidan Hassi?"Ta sake nisawa tare da rik'e bakinta.""In ko haka neGaje kin yi sake."Gaje ta ce "me aka yi kuma? Ko kina nufin batun Hinduwa?"Dija ta gyara zama.""Tabbbas ba ki
[29/09 9:19 am] Inna👬👫: Idan rana tafito

n8.Dariya Baba Gaje tasheke da ita har da kwarewa, sannan ta ce da Dija.""Don Allah ina ki ka samo wannan lbrn k'anzon kuragen?Ai ko cikin mafarki haka ba zata ta6a faruwa ba, bare gaske."Dija tayi 'yar dry tare da cewa."Ke dai bincika a hankali, domin kuwa za su iya 6oye miki."Cikin rashin yarda da zancen take dariya da cewa"To zan bincika, don ance ba a k'inta mu2m. Amma bisa gaskiya shirme ne wannan zancan." Ta nuno ni da yatsa."Dube ta fa sai ka ce dabbar daji, tayimiki kama da mu2m wadda za a duba ace ana so har ma a aura?"Dija ta shek'e da dry."Wa yaga Mujiya."Da suka fito zata tafi sai ta ce"Tambayar ta mu ji."Baba Gaje kuwa sai cewa ta yi."Kuluwa da gaske aure Babanki zai miki?"Na dube ta sannan na ce,"Yaushe?"Nan suka shek'e da dariya.Dija ta ce,"Har da saurin tambaya taji batun barin gidan nan, babu inda zaki."Baba Gaje ta ce, "Ina kuwa zata, aure sai dai ki ga wasu nayi. Yanzun ma ai kin yi bandaro tunda duk sa'o'inta sun yi aure.Da za su yi sallama ne Dija ta sake jadda matacewa ta tuhumi Babana. Bba gaje ta ce,"Ki daina damun kanki, "k'arya ce kawai,amma zan tuhumi 'yan uwansa tynda in ya6oye min ba zaya 6oye ma 'yan uwansa ba. ai sune za su bada ta."Suka yi ban kwana ta tafi. Cikin zuciya na ce,"Allah ya shirye ku in madu shiryuwa ne,in kuma ba masu shiryuwa ba ne Allah kai kasan yadda za ka yi dasu.Duk in da Baba Gaje tasan zata samu lbrn auren nawa ta bincika amma bata samu komai ba, daga k'arshe dai ta tattara ta watsar da batun
9.Cikin satinne sai ga Ado, na sha mamakin ganin yanda Ado ya yi kyau tamkar shima dan birni ne. Har gidanmu yazo yagaida Baba, kuma ya saka wani yaro ya kira ni na fito muka gaisa, na ce,"Ya birni ka gankakuwa Ado?"Ya yi dry tare da kallon jikinsa.""Kemaai kin kusa zama 'yar birni."Da sauri na ce, In ji wa?"ya sassauta murya."Kina nufin za ki 6oye min ne? Ai na samu lbrn auranki.""A can birnin mijin yake." Nayi saurin tambayar shi.Ya yi 'yar dariya tare da cewa,"Gaskiya kina da sa'a Jidda, duk kauyan nan ke ce ki ka fara samun miji daga birni."Cikin dariya na ce,"Ni fa dan san ko a ina ne mijin yake ba, ban san ma irin shi ba."Ado ya ce,"Za ki san shi, ke dai ki yi ta addu'a Allah zaya dai-daita miki lamuranki."Na ce,"To na gode, ai lamura ma sun somagyaruwa."Baba Gaje ta fito."Kai me ka ke yi gurinta?Ban raba ku ba?"Ya ce,"Na zo ne ai mu gaisa."Tasa bayan hannu ta mauje ni tare fa ce min"Karya kawai, wuce ciki."Ado ya dube ta cikin rashin jin dadin abinda ta yi min."Bana da kin daina nuna hassadar ki da k'iyayyar wannan yarinyar ba ki san irin baiwar da Allah ya yi mata ba, k'ila nan gaba inuwarta zaku sha ke da 'ya'yanki.Nan ko ta shiga jaraba tare da tsine-tsine. Ado ya ce,"Ki dai yi tunani Baba,in babu duniya dai akwai lahira." Ado dai ya manna mata hauka ya tafi.Sai zuma bala'i take duk makota sun taru wai kan me Ado zai ce mata ita da 'ya'yanta za su sha inuwar Kuluwa?"Wacece Kuluwa?"Ko uwarta ma wacece har ta mutu bate ita.Ta gaji ta wuce cikin gidan, nan ko ta shiga jibgata wai ko'ina naje sai in dinga zaginta, sai da ta barni kwance sannan ta ce in zo indebomata ruwa."¤¤¤¤¤¤¤¤Su M.B ana can soyayya ba dama ne, duk wani tattali suna yiwa juna.Tuni kuma sun soma zuwa Makaranta.Sep 4Aisha Ummu Shureim Sa'eedMsmart BG Zee Town10.Basma tana yin duk wani abu da ta san zata faranta masa rai, haka shima. Ta fannin abinci ne yake da matsala, in yana gida ya kanyi irin wanda ya iya suci, in kuwa ba shi da lkc dama suna da masu aiki.Rayuwarsu abin sha'awa, Husna ma ta kiraHjyrta ta shaida mata suna tare da Brotherdin su a America, kuma tuni ta soma zuwa Mkrnt. Nan take Hjyr ta shiga zaginta tare da cewabata da kishin uwa ta nuna maya cewa Bello yafi ta kenan, duk da tozarcin da ya yimata. To ta gaggauta baro shi ta dawo ta yafe ta itama kamar yanda suka yafe Basma.Husna bata katse mahaifiyarta ba sai da takai aya sannan ta ce,"Hjy magana ta gaskiya Brother ba shi da laifi, duk da abubuwan da ku ka mishi bai sa ya ta6a nuna min ba, haka nan bai ta6a min hirar abinda ya faru ba. Hsali ma shi ne ya somamin albishirin cewa yasan va za a tsare ki ba, kuma hakan e ta faru."Hjy ta ce,"Na gode kin dai nuna min cewa Bello ya fini."Ta ce, "Ba haka ba ne Hjy. Dady ba zaya yarda in dawo gurinki ba haka nan zama gidanmu babu dadi tunda ni kadai ce in Dady ya fita.,Sannan kuma Bilal Hjyr sa ta ce ba zaya aur ni ba, saboda abin da kika yi.Ni kuma gaskiya zaman gurin ya ishe ni, ina jin dadi a anan gani ga Anty Basma.,Tsaki Hjyr taja sannan ta ce, "TO shikenan ki zauna ke da makiyan nawa, tundasun fini mahaifiyarku." Ta kashe wayarta."Kuka Husna ta saka, nan Basma ta shiga lallashinta tare da cewa, "Wata rana zata gane, Kuma zata yarda cewa mijina mai gaskiya ne.
[29/09 9:28 am] Inna👬👫: Idan rana tafito

11.Mata da yawa suna bada lbrn halin maza na rashin kirki ko cin amana, ko kuma sakacin alkawari, niko zan bada lbrn rike alkawarinshi gami da yafiyarsa.Ki lura Husna, Bello Tahir bai ta6anuna min cewa mahaifina yasa a harbe shi ba, kuma an harbe shin ya yi jinya amma bai nuna min ba, sai da ya taho Sajan yake fada mana tare da ke."Sannan mahaifiyarki'yar uwarta ce dubi abinda ta mishi amma hakan bai sa shi juya baya daga gare mu ba ni da ke.Hasali ma sai tattalinmu gami da nuna kuluwarshi gare mu. Kalli irin kudin da yake kashe mana."Husna ta ce,"A gaskiya Anty Basma kin gama dace shi ne dalilin da yasa ki ka ga ina son Bilal, don wasu da'iun Bros rin nashi ne."Basma ta ce,"Na Allah in yaso sai ki ga ya shirya lmrnkun auri juna.""Allah yasa haka ne."Duk abinda Basma take fadi kan Bello Tahir haka ne, har cikin ranta ta ba shi dukkan gaskiyarta, duk abinda ya ce gare ta gaskiya ne.Ta yi matukar yarda dashi, shi kan shi in yatuna da batun Jidda gabanshi yana matukar faduwa, sai ya samu kanshi da da ya sanin auren da ya dedo ma kanshi, amma kuma in ya tuna da halin Jiddan ke ciki sai yaga cewa taimako ne, fatan shi daya Allah ya shige mishi gaba kan niyarsata alkhairi.Yana cikin mota kan hanyarsa ta dawowa gida Dady ya kira shi yana sanar da shi cewa.""Bello an bani mata, ina nufin shawarar da ka bani nayi kanta. Yanzun haka zuwa ranar Jumma'a zaa daura aure, kuma ta tare."M.B ya ce,"Kai amma fa nayi murna sosai,amma ka bincika sosai ko?"
12.Ya yi 'yar dariya."Na bincika mana Bello, Bazawara ce amma yarinya ce haihuwarta daya, mijintaya rasu ne."M.B ya sake cewa da mahaifin nasa."Ka bincika dalilin mutuwar mijin nata ko?"Saboda cutuka da suka yi yawa yanzun."Ya ce,"Eh hadarin mota ne."Yar limamn anguwar mu ce tana da hankali sosai, hakanan ga duk binciken da nayi bn ji wanda yafadi aibunya ba.""Alhamdulillahi,­a gaida mana Anty sai in mun zo."Yana isa gida ya taras da su Basma sun dawo daga Mkrnt, duk kansu suna zube kan kujera. Da sauri Basma ta taso ta rungume shi tare da mishi sannu dazuwa, Husna ta mishi sannu da zuwa. Ya zauna a gajiye ga yunwa.Basma ta zauna kan cinyarshi tana cewa da shi,"Darlingyunwa muke ji sai yanzun Helin ta dora abinci, kaje ka amshe ta don ka fi tasauri kuma naka yafi dadi."Yasa bakinshi ya dan tsotsi le6enta tare da cewa.""Na gajiMy Dear,nima in so samu ne in hau cin abinci yanzun."Dukkansu da Turanci suke magana tun zuwan su k'asar ba sosai suka cika yin Hausa ba."Ta ce,"To kaje ka taya tamana."Ya sake manneta a jikinshi."Basma ke da Husna ya dace ku koyi dafa abincu fa, musamman ke Hunsa in ni na jure baki sani ba ko wanda za ki aura ba zaya jure ba.""To kuwa Brother in ba zaya jure ba sai dai ya yi ta cin Indomie."Dukkan su suka sa dariya."Ya ce,"Na tuna Dady fa ya yi aure."Husna ta zaro idanu.""Aure kuma Bros?""Uhmhm!Ba a dai daura ba sai ranar Jumma'a."Ta ta6a baki, Basma kuma ta ce,"Budurwa?""Yariny­a ce amma ta ta6a aure."Husna ta ce, "Ni kam Bros ka ce mishi ya hkr ya dawo da Hjy.,Ganin yadda ta 6ata rai tamkar zata yi kuka sai ya ce,"Tozan shawarce shi amma kin san ba lallai bane ya yarda."Husna ta ce," In ma ba zaya dawo da ita baya hkr da auren ya auro karamar yarinya ta raina mu?"
[29/09 9:29 am] Inna👬👫: 13.Dariya Husna ta bashi, ya dai gano cewa kishi ne ke damun Husna. Waton tana kishin mahaifiyarta."Dady bai isa ya zauna haka ba tukunna batare da wadda zata dafa mishi abinci ba."Ta zum6oro baki."To baga kuku ba?""To in mun yi waya zan fada mishi, ko kuma ki kira shi ma."Ta ce,"A'a kai ne zaka fada masa don ya fu jin maganarka.""To zan fada, ki ka ce in ce mishi kina gaidaAntynmu ko?"Husna ta sake turo baki.Basma tana dry tana kalon fuskar M.B, ta sumbaci wu yanshi tare da cewa.""Honey kana k'ara kunna Husna ko?"Helin ce ta katse su da cewa"Ta shirya musu tebur."Shi kam M.B ya kanci abincin Helin ne kawai don yunwa, amma ba wai don dadi ba, su kuwa su Basma har da santi.¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤¤Ran­ar Juma'a kuwa bayan an tashi daga Sallar Jumma'a aka daura auran Alhj Tahir da Amaryarsa Fatima, wadda aka fi sani daNana, kuma a ranar ne ta tare a gidanta wanda yasha gyara tare da cana dukkan Ma'aikatan gidan.Rayuwa sosai su Dady suka shiga Shimfidawa shi da Nana, lallai namiji damaan ce namjin yana tsufa ta wani gefe ya kuma lkcn karfinshi ke kara zuwa ya dinga jin shi tamkar saurayi.Nana zata shaida hakan.14.Ni kam ina nan zaman jiran miji har an sa kimanin wata 6 ni da Baba ya ce nan da wata 3 har an kara 3 ga matsi da nake fuskanta daga gurin Baba Gaje fiye da da.Ga Hinde tunda ta haihu aiki ya karu gurina, wankin kashi, goyon yaron mai suna Zubairu, du in da zani dashia baya, ko talla har ma wani lkcn ya ki uwarsa sai ni.Binto ma ta haihu 'yarta budurwa sunanta Jamila, matar Ado ma tana nan da nata cikin.Shi kuwa M.B baya son zuwa Najeriya ne sbd batun auranshi da Jidda wanda kusan shi ne ya janyo ma kansa, amma in ya yi wani tunani sai yaga kamar bai yiwa iyayanshi da ita kanta yarinyar adalci ba, inya san ba zaya iya ba me ya kai shi cewa za ya yi?"Koda yaushe cikin saka wannan lmr yake, daga karshe ya tattara lamuranshi ya mikasu ga Mahaliccinshi, duk abinda ya faru da shi ya yarda daga
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment