Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[18/06 8:24 am] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆🍆MIJIN
YAR UWA TAA 🍆🍆🍆🍆

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

~1⃣~

BISMILLAHI RAHMANIN RAHIM***********

Gudu take yi kamar ranta zai, fita dandazo yara 'yan makaranta islamiyya sa'ani ta suna biye da ita sai faman kwalla mata kira sukeyi da karfi ta banki "gate tafada cikin, gida bata ankara ba taji tayi karo da mutum tana dagowa taga waye tayi karo da shi, sai kawai taji saukar marin akan fuskarta cikin bacin rai ya finciko wuyanta sai da hijab dinta ya yage yakara wanka mata mari bakinta yafashe, tsananin zafin marin ya yaratsa kwakwalwa ta ta kurma mahaukacin ihu yaran da suka biyo ta suka ja birki, bakin "gate" cikin konar zuciya yafara magana ke wace irin 'yar iska ce Raheela"? Babu ranar da za ta fadi baki daukowa mutane magana ba yau, kuma wace masifa ki ka dauko dandazo 'yan makaranta suka biyo ki"?Raheela da ke dafe da kumatu duk zafin marin da taji bai sanya ta yin, kuka ba tadago dara-dara idanuta masu kama da madara tace ni ba abun da na yi musu kawai hakki'na na kwata shine don tsabar iskanci suka biyo ni sai kace na sace kayan uban'su daya daga cikin yaran da ke tsaye, suna jiran ko ta kwana tace karya ta keyi ya Amar kudin umma naa da ta aike ni da su ta kwance harara Raheela ta galla mata hade da cewa karya ta ke yi min yaa Amar itace ta aza kudin umma'taa, tace duk wanda yasan ya cika cikkake dan iska ya je ya daki duwawu wata "copper" za ta bashi naira dari shine sai da na daki duwawun "copper" din tace ba za tabani kudi naa ni kuma na gwada mata na fi ta karfi na fisge kudin tun lokacin da tafara zu ba yake mata kallon tsana yace kaicho ki Raheela ke kan kin ji takaici kin zama fitinaniya yarinya, yanzu duk yawan yaran nan arasa dan iska sai ke ya murde mata kunne sai nacire wannan shegen kunne da baya jin magana bata kudin'ta tun kafin na banballa ki' Raheela ta turo dan karami bakinta mai dauke da "pink lips" cikin tsiwa da fitsara tace ka yi hakuri yaa Amar ba zan iya bayarda kudinan saboda hakke'na ne cikin bacin rai Amar ya rufe ta da duka sai ihu takeyi hade da cewa saidai ka kashe ni yaa Amar amma kudinan sai nasha "viju milk" da su jin kalaman'ta yakara harzuka Amar yasa hannu ya buge mata baki ta kwalla razanane ihu ta shafi bakin'ta da ke zu bar jini gani jini a tafin hannuta yasa ta takarkare iya karfin'ta tana kwadawa mami kira Amar ya yasa hannu cikin aljihu yafito da naira dari biyu sabuwa dal ya, juya wurin yarinya mai kudi yace zo ki karbe kudinki kuma duk ranar'da nakara jin kin aza kudi don wani yadaki duwawu "copper" sai na ci ubanki' yarinya ta ja tayi tsaye tana tsoron takarasa wurin Amar ya danke ta gani taki karasowa yasa ya cilla mata kudin tace yaa Amar banida canji ya galla mata harara, yadauki Raheela ya daura ta bisa kafadar'sa ya nufi dakin'shi da ita karaf idanu Raheela suka sauka bisa fuskar Na'eema tafara kwadawa Na'eema kira yaya Na'eema dan "Allah ki taimake ni yaa Amar zai kashe ni wayyo yaya Na'eema da gudu Na'eema ta bi bayan su Amar yana shiga daki Na'eema na faduwa cikin tashi hankali ta ajiye Jakarta mai dauke da lifftafai bisa "stool" Amar ya kalli Raheela da "sexy eye's" dinshi yace me ki ke jira dan gidan'ku da ba za kifara ba sai Lokacin tafara hawaye saboda tagano abunda yake nufi Na'eema ta karaso wurin shi da 'yar sanyaya muryar'ta tace dan Allah yaa Amar ka yi hankuri, ba za takara rashin ji ta juya wurin Raheela da ke tsaye tana zullumin masifar da za ta tunkara tace kindaina koh Raheela"?
Cikin rawar murya Raheela tace wallahi yaa Amar nadaina ba zan kara ba...

🍆🍆🍆MIJIN YAR UWA🍆🍆
TAA🍆🍆🍆🍆

~2⃣~


Amar ya kai mata rankwashi, aka yace kar'ma kidaina fitsarariya banza da wofi ke kenan kullum cikin tsokana da daukar magana za ki yi tsalle kwado ko sai na hada ki da "belts"?
Da sauri Raheela tafara tsalle kwado Na'eema ta riko hannu yaa Amar, tayi kasa da murya,hawaye na zuba daga idanuta tace dan girman Allah yaa Amar, kayi hankuri ka kyale ta ba za ta kara ba yaa Amar ya shafi kumatu Na'eema yace shikenan Na'eema na hankura ke kadai ki ke jin tausayi wannan 'yar iska ita bata tausayi kanta ya juya wurin Raheela da ke tsalle kwado tana haki ga wani dan uban gumi da tahada yadaka mata tsawa ke mike tsaye a rude ta mike sai faman share gumi da yagage hijab dinta take yi ga kuma bakin'ta da ya kumbure yaa Amar ya nuna ta da yatsa yace duk rana da na kamaki da dukan duwawu "copper" sai na wanke miki naki da tafasashi ruwan zafi Raheela ta zaro idanu ta tsari yaa Amar da kallon tsoro cikin rawar murya Na'eema tace yaa Amar ruwan zafi fa"?
Yaa Amar yace Kwarai, kuwa ruwan zafi in kuma tana gani Kamar wasa nakeyi ta sake aikata abunda ta aikata ki, ga yanda zan kona duwawuta da ruwan zafi, Na'eema ta riko hannu Raheela ta ce insha Allah ba za takara ba yaa Amar Ya tabe baki yace ina kudin mutane"? Raheela da tafara tsorata da furucin yaa Amar tace ga su nan ta nuna cikin wando uniform" dinta yaa Amar yace oya kawo su nan da sauri ta zuge zariyar wando'nta ta tura hannu cikin "pants"dinta ta ciro naira dari ta mikawa Amar zaro idanu yayi cikin kidima yace ke yanzu tsabar iskanci ki rasa inda za ki boye kudi sai cikin"pants" lallai iskanci ki ya kai a buga shi a jarida Na'eema ta kyalkyale da dariya tace kai yaya wace irin jarida kuma"? Raheela ta kara mika masa kudin, ya galla mata harara yace in ki ka kuskure kara miko mini wadanan kazaman kudin sai na karya miki hannu Na'eema da ke ta faman kyalkyale dariya ta dauki jakkar littafan'ta suka fice daga dakin, Raheela ta ja dogon tsoki hade da cewa mugu kawai baqin azzulumi wallahi sai narama abunda yayi min Na'eema ta bude idanu fuskarta dauke da mamaki tace ke Raheela ki raba kan'ki da shiga hurumin yaa Amar ba irin su yaa Abdul bane da ke Juri iya shegenki, Raheela ta fisge hannuta daga rikon da Na'eema ta yi, mata tace aka wane dalilin zai dinga jinga ta sai kace jaka ko ina ruwan'shi da ni yadda yadaura min karan tsana ni ma haka na tsane shi, wallahi na tsani in bude idanu na naga yaa Amar "Allah yasa ya mutu kowa ya huta da baqin hali shi da sauri Na'eema ta kaiwa Raheela duka tace kan'ki daya kuwa Raheela "?
Miyasa za ki yiwa dan uwanki fatan mutuwa"? Don kawai yana miki fadan so kanki haba Raheela duk abunda Yaa Amar yayi miki yayi ne don yana son'ki "datz why" yake adawa da munana dabi'u ki ke ce kawai ki ke danganta hakan da kiyayya Raheela ta ja tsoki tace sau nawa yana fada min ya tsaneni ba ya sona har cewa yayi akan kiyayya da yake min zai iya yanka ni.....


EXCELLENT WRITER'S


Jeeddah Aliyu🌹🌹
[18/06 8:24 am] Jeeddah Aliyu🌹: ￿￿￿￿🍆🍆🍆🍆🍆￿MIJIN
YAR UWA TAA￿￿￿￿🍆🍆🍆🍆

Na Hauwa Shehu Aliyu￿🌹

~￿3⃣~

Tuni nagano cewa yaya Na'eema kinfi so yaa Amar akaina, da sauri Na'eema ta riko ta tace haba "lil sis" kidaina fadar haka daga ke har yaa Amar nawa ne kuma ina goyon bayan'ki da ki rama abunda ya yi miki Raheela ta, yi murmushin jin dadi ta rungume Na'eema tace ina son'ki yaya Na'eema taa Na'eema ta janye ta daga jikinta tace wuce mu tafi gida kar kije ki kara dauko muna wata sabuwar rigima don ke kan daukar magana ba wuya yake miki ba, Raheela ta turo baki ciki shagwaba tace kai yaya Na'eema wace rigima nake daukowa?
Duk lokacin da ki ka anyi rigima da ni to tsokana'ta akayi kin kuma san ni ba kyalewa zan yi ba Na'eema ta girgiza kai tasaka Raheela gaba suka shige cikin gida suna kada kafarsu tsakiyar gida Raheela ta daka tsalle tayi faduwar 'yan bori ta dagargaje iya karfin'ta tafara kurma ihu sai kace wanda uwa da ubanta suka mutu a hatsari jirgi sama, Na'eema ta koma gefe tana kallon iko "Allah saboda tasan wannan yana daya daga cikin hali Raheela a zuciyata tace yanzu nan 'yan kori ta guda biyu za su fito kowane da yanayi tashin hankalinsa dattijuwa 'Yar kimani shekaru tamani ta fito daga dakin'ta zani ta a hannu ta nufi wurin Raheela da ke ta faman zunduma ihu hade da shure-shure ta riko hannaye ta a rude tace babur ne ya buge ki Raheela? shine don tsabar mugunta irin ta 'yan achaba yakasa kai ki asibiti yasauko min ke jina-jina to Allah ya esa baki yafe ba, Na'eema ta yi murmushi sakamako gani yaa nazeer ya shigo a firgice da sauri yadago Raheela yace wai me ke faruwa ne kaaka tun daga "side" din mamee nake ji ihu tawan"? kaaka, ta gyara dauri zani ta, tace dan achaba ne ya buge ta kuma don.....Na'eema ta katsita ta hanyar cewa ba fa dan achaba ne ya buge ta ba, kaaka ta galla mata harara tace to uban waye yakeda jarumta daka mini yarinya haka"? cikin sanyi murya Na'eema tace laifi ta yi yaa Amar ya hukunta ta, a harzuke kaaka ta tasowa Na'eema kamar za ta cinye ta danya tsantsan masifa da bala'e suka baiyana akan fuskarta, bakinta Sai faman kumfa yakeyi sai kace wanda tasha omo" wai Amar wane irin mugu ne da baya kaunar a zauna lafiya"? sau nawa ina yi masa gargadi yadaina daurawa raheela hannu da yake shi, dan banza ne sai yayi kunne uwar shegu da magana ta amma ba komai yau zan ga uban da ya tsaya masa a gidanan, yaa nazeer ya ja tsoki yace wallahi kaaka in baki dauki kwakwara matakin akan irin dukan da yaa Amar yake yiwa tawan wata rana gawar'ta za'a kawo miki a gidanan kaaka ta zaro masifafu idanu'ta tace cabdijam gawa fa kace nazeeru ashe kuwa Za'ayi yakin basasa na biyu a gidanan, tashi mu tafi wurin uwar'sa taga abunda yayi miki ta fisgo hannuta suka nufi "side" din mamee yaa nazeer ya mara musu baya Raheela sai faman gunji kuka take Na'eema da ke tsaye tana kallon "drama" ta tabe baki a baiyana tace Raheela sarkin rigima yanzu kuma ta janyowa mamee masifa da bala'en kaaka tun daga "gate" din gidan kana jin sautin muryar kaaka tana zuba ruwan rashin mutunci a firgice mamee tafito daga kitchen" hannuta rike da ludayin miya tace kaaka lafiya wannan fitinaniya ta ke yiwa mutane karadi a gida sai kace wanda aka kwakwalewa idanu"? Jin furucin mamee yakara harzuka kaaka tace dan'ki ne fitinanne kuma wannan zuwa da nayi kashedi na karshe na zo nayi miki ,ki jawa Amar kunne yafita harka Raheela babu ruwan shi da ita ya kauda idanu shi, a kanta ko na dauki mumuna mataki akan'shi don tsabar mugunta zai zage dantse ya dinga narka yarinya sai kace baiwa ubanshi to wallahi ki jan masa kunne matukar yanaso zaman lafiya yafita daga sabga Raheela, tun lokacin da kaaka tafara yankar kauna mamee take kallon'ta inda sabo tasaba da cin mutuncin kaaka akan Raheela mamee tasauke ajiyar zuciya tace oh ni maryama naga takaina Amar ba zai daina dauko mini jangwan narasa dalilin da yasa ba zai zubawa Raheela idanu kamar yanda kowa ya zuba mata idanu a gidanan uwa da uba da suka haife ta sun zuba mata na mujiya in banda daukar magana irin na Amar ina ruwan'shi da ita kaaka takara hasala tace, dama ina sane da ku a gidanan jira nakeyi nasami sarari na wanke muku allo ku tass duk lokacin da aka azaluncin yarinyar nan nayi magana sai ku buge da yada mini gori ku ce a zuba mata idanu, kar ku zuba mata idanu ku zuba mata baki bakake munufukai, duk mugun alkaba'e ku akan 'ya'ya ku zai qare zo mu tafi Raheela "Allah yasaka miki dukan'ki da ya yi kuma ina zaune zai esko ni sai naci masa mutuncin, ta riko hannu Raheela suka fice nazeer yace gaskiya mamee ki dauki mataki akan yaa Amar yadaina exercises" akan 'yar mutane duk yawan "gyms machine" din da yake da basu esheshi motsa jini ba sai yasauke hannu shi akan 'yar mitsitsiya yarinya wannan yawa ne mamee"ki yi masa "warning" yadaina shiga gonar kaakus saboda batada kyawo, mamee ta nuna shi da ludayin da ke hannu'ta tace Ka kiyayye ni nazeer duk wannan iskanci da bankada da Raheela ta ke yi ae kai da kaaka ke Kara zugata baku San wannan son da ku Ke nuna mata, cutar ta ku ke yi ba sai ranar da ta janyo muku masifa da za ta kai ku gaban alkali, daga Lokacin za ku fara karatun ta natsu, maza ka fice min daga falon tun kafin na huce haushi kaaka akan'ka nazeer ya juya yana gunguni kaaka na rike da hannu Raheela suka nufi "Side" dinta yaa Amar da ke tsaye a "parking space yana kallon taya motar'shi da aka suce iskan tayar' ya tsinkaye kaaka da Raheela yasan qara shi, aka kai wurin mamee yayi sauri ya boye bayan mota sai da kaaka ta wuce sannan yafito, ya kalli taya motar shi wani irin bacin rai ne ya lullube shi yasan wannan aikin Raheela ne kenan dukan'ta da yayi da safe shine ta rama ga taya motar'sa....

🍆🍆🍆MIJIN YAR UWA🍆🍆
TAA🍆🍆🍆🍆

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

~4⃣~

Kaitsaye ya nufi bangare su yana shiga falon ya ci karo da mamee zaune harara tafara aika masa daga bisani tace burinka yacika Amar kaaka tashigo, ta wanke mini allo'na tasss Amar yanemi daya daga cikin kujeri falon da ke "facing" din mamee ya zauna mamee tacigaba, da yi mishi fada na roke ka Amar kadaina shiga sabgar Raheela inda abunda takeyi yana damunka, to kayi mata addu'a Allah yashirye ta kadaina dukan'ta ita kuma nata yaranci ne ya zo da haka da takara girma za ta tadaina, yaa Amar yatsine fuska daga bisani yace Wane irin yaranci mamee?" yarinya da take da 13 year's itace kullum za ku dinga danganta ta da yarinta wannan iskanci da take shekawa yayi yawa duk wanda yake unguwar nan yasan'ta kuma yanada labarin kwaranniyar'ta, mamee tasauke ajiyar zuciya tace wasu lokuta bana gani laifin raheela saboda kaaka ce ta jagoranci tabarbarewar tarbiyar'ta kawai abinda nakeso da kai kadaina dukan'ta, yaa Amar ya mike tsaye, yace mamee aro min "key's din daya daga cikin motocin "daddy" mamee ta bata fuska tace kai ina taka mota ne"?
Ya dan Sosa kai yace,tayi facin kuma banida lokacin, jiran labaran ya chanza taya saboda sauri nakeyi, mamee ta tabe baki ta mike tashiga "bedroom" din daddy ta dauko masa keys din ta bashi yafice daga gidan, kaaka da Raheela na shiga falon" kaaka tacigaba da zazzaga masifa da bala'e Na'eema da ke kwance bisa "three star" ta juya wurin kaaka tace haba kaaka dan "Allah ki barmu mu huta tun dazu ki ke abun daya matukar
aka kyale ki za ki iya kaiwa gobe kina wannan fadan na rashin dalilin, kaaka ta watsa mata harara tace ke Na'eema banaso munafunci ina ruwan'ki da fada na naga nan falon'na ne in har kinji baki iya juri fada na sai ki, tattara komaitsa ki" ki koma bangare ku.
Na'eema tayi murmushi hade da cewa Allah yabaki na mai bara kaaka.
Cikin zafin rai kaaka tace "ameeen.....



🖊EXCELLENT WRITER'S


Jeeddah Aliyu🌹
[18/06 8:29 am] Jeeddah Aliyu🌹: 🍆🍆🍆🍆🍆MIJIN
YAR UWA TAA🍆🍆🍆🍆

💕love story 2016💕

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

~7⃣~

Tsananin son da Abdullah yake nunawa Amar yakara saka hajara cikin, kuncin da baqin ciki, don haka tabi ayarin 'yan uwata na kaiwa bokaye da 'yan tsinbo kudin'ta don, taraba Abdullah da 'yan uwan'shi saidai kash aikin bokanta baiyi tasiri akan Abdullah ba gani haka yasa ta koma neman haihuwa idon rufe, taje asibiti likita ya tabbatar mata da cewa lafiyar'ta qalau lokacin ne, na haihuwa'rta baiyi ba amma hajara kasa hankura tayi tasoma amfani da maganin da bokanta yabata wai za ta haihu haka ta dinga daurawa cikin'ta najasa.
Saida Amar Ya shekara hudu a duniya fateema takara haihuwa da namiji aka rada masa suna nazeer.
Hajja rahee nagani hajara tayi shekara bakwai ko 'bata wata bata taba yi ba tayarda masifa da bala'e sai abdullah yakara aure ana cikin wannan rungutsumi, sadeeya kanawar fateema ta kamalla karatun ta na sakadire ta zo gidan fateema hutu tun da Abdullah ya kyala ido yaga sadeeya yace yaga Matar aure tun fateema nadaukar abin da wasa har tagano cewa Abdullah da gaske yakeyi, daki tasaka sadeeya ta ja mata kunne tafita da harka Abdullah saboda baza taba amincewa Abdullah aure ta don tasan kishi da hajara masifa ne ga sadeeya shiru-shiru ce sai ka yini da ita bakaji tayi magana ba, wasu har tsanmani sukeyi ko kurma ce, duk jan kunne da fateema tayiwa sadeeya bai shige ta ba domin kuwa soyayya sukeyi kamar su cinye junan'su, lokacin da Abdullah ya gabatarda sadeeya a wurin hajja Rahee ba karamin farin ciki tayi ba tace ae gara auren 'ya'ya buzaye da zama da juya da yakeyi, batare da sani fateema ba Muhammad yanemawa Abdullah aure fateema, Lokacin da fateema taji labarin har kuka saida tayi saboda tasan hajara sai ta zargi cewa ita ta hada auren abdullah da kanwar'ta sadeeya.
Hajara batasan Abdullah zai kara aure ba sai ranar'da za'a daura aure, wannan duk "plain din hajja Rahee ne a cewa ba za'a sanar'da hajara da wuri saboda kartaje wajen bokaye ta, ta wargaza auren rana da aka daura aure ranar amarya ta tare lokacin da hajara taji abdullah zai kara aure sai tayi 'yar karamar hauka nan take 'yan uwan'ta suka cika gida sai faman zugata sukeyi, wata yayar'ta mai suna asabe ta gyara zaman mullamulai duwawuta bisa kujera tace kaico ki hajara kin janyo muna abin fade a garin Kin barwa zuri'ar sambo da lami tarihi domin kece ta farko ta kuma karshe da aka fara yiwa kishiya, don tsabar iskanci da dakikanci irin naki, sai ki ka mike kafafu batare da kin datse kofar gidan'ki da katon "padlock ba to gashi nan irin wauta da saken da ki kayi ya janyo miki zama inuwa daya da bakar kadara kuma wani abin haushi wai ko sunan amaryar, baki sani ba.
Hajara tasauke katuwar ajiyar zuciya tace wallahi Anty asabe duk wata nake kaiwa lami kudi tana karbo mini taimako wurin malam mai allon karfe, kuma bana wasa da kayan mata" asabe taja tsoki cikin zafin rai tace tun 1986 aikin malam mai allon karfe yadaina ci, duk aljannu shi yanzu na karya ne, ke in zaki falka daga baccin ki falka ki zo aikai ki wurin boka bakamu mai gani har hanji shine, kadai yake da maganin matsalarki, cikin tsananin farin ciki hajara ta amince da hudubar shedan din da 'yan uwata sukayi mata.
tsabar zafin kishi irin na hajara yasa takasa fitowa lokacin da aka kawo, amarya balle taga fuskar kishiyar'ta sai a washe gari da Abdullah yakira su don yayi musu nasiha, su zauna lafiya hajara na shigowa taci karo da fuskar sadeeya zaune kusa da mijin'ta, cikin sarkewa murya tace Abdullah badai sadeeya kanwar fateema facalla ta ita ce amaryar'ka"?
Abdullah yayi murmushi, yace ita ce mana ae nasan za ku zauna lafiya saboda sadeeya ba ruwanta akwai hankali da natsuwa......


🍆🍆🍆MIJIN YAR UWA🍆🍆
TAA🍆🍆🍆🍆

💕love story 2016💕

Na Hauwa Shehu Aliyu🌹

~8⃣~

Hajara ta zaro idanu ta masu kama da idanu 'yan China" tafisgo dan kwali'n kanta tasha damara tace kan uban nan lallai kuwa Abdullah ka cika cikkake mayaudari Maciyi amana, yanzu duk 'yan mata da ke cikin garin kaduna karasa wanda zaka aura sai sadeeya"?
Babu abinda yau zai hanani naci ubanki siddiqu dan agadaz a gidanan tayi kukan kura ta afkawa sadeeya da duka da kyar Abdullah ya kwance sadeeya hannuta sadeeya sai faman kuka takeyi, saboda batasaba da halin karnuka ba abdullah ya riko hannuta yakaita "side din fateema duk da haka nan saida Hajara tabin su tasaukewa fateema kwadon tijara Hafsat ta sheka da gudu side din hajja Rahee tace kaaka ana fada da mamee da umma Anty sadeeya sai faman kuka takeyi nan take hajja rahee tagano abunda ke wakana, mikewa tayi ta nufi "side din fateema tafada cikin falon dai-dai
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment