Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*SAKACINA👿☠️👽*
_PAID BOOK_

*6 March 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*6/3/2023 March*

*Free page 1 to 5*

_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_

......Gudu take tsalawa batako duban inda Take jefa k'afar ta burin ta d'aya ne Kawai ta tserewa mummunar halittar da ke binta Abaya, tayi gudu Sosai kafin tasamu wani d'an lugu ta tsaya tana sauke numfashin wahala, Domin kuwa ta tsala gudu Sosai,.

Wani irin numfashi taji Ana saki Sosai Abayan ta A Razane ta waigo me zata gani? Abunda tajima tanama gudu shine yacin Mata bayan tasan tabashi tazara Sosai, jada baya tafara tana girgiza Kai Amatik'ar tsorace,

Bud'e wagegen bakin ta tayi tana dariya halittar had'ida hura mata wani irin iska daga cikin bakinta,

Baya tayi saboda k'arfin iskan jikake kawai Timmmmmmmmm tafad'a wani k'aton rame Mai cike da wasu halittun had'ida macizai,.

Ihu tasaki bayan wani maciji yakai Mata sura cikin Ramin,

A Razane tamik'e zaune kusan Atare suka falka k'arfin ihun ta shiyayi saurin falkarda shi

Zufa take faman tsiyaya Ajikinta duk da k'arfin Na'urukan sanyi dake d'akin tawani k'ank'ame jikinta

Da A Zama ya matso gurinta Yana kamata zuwa jikinsa Yana fad'in "Are you okay Dear? What's happened to you,"

Sam takasa natsuwa Balantana batano meyake cewa tabashi Ansa, jikinta sai rawa yake sosai Sam ba natsuwa tare da ita,

Ganin Sam bata gane meyake cewa Yasa yafara mata Addu'o'i Yana tofa Mata Domin ya lura mafalki ne tayi Wanda ya sata razana,

Yajima Yana Mata Addu'o'i Ayatul kursiyu falak da Nas zuwa iklas da Aya ta 5 dake cikin suratul bak'ara, Hakan Yasa tasamu natsuwa koda yaji shuru yad'an lek'ata saiyaga tana sauke numfashi Ahankali Alamar dai bacci ne ya d'auke ta Amma duk da hakan nunmashin nata Yana nuni da A tsorace take duk tawani mak'ale jikinsa,

Bashida zab'inda ya wuce yabarta jikinsa Yana shafa kanta tsantsan k'aunar sa tana cigaba da shiga dik Wani ilahirin jikinsa , matsalar Ashyat *SAKACI* sometime tana Wasa da Addu'a tacika *SAKACI* Ahankali har bacci b'arawo ya saceshi shima........

Kusan Basu farka ba sai 8:00 AM hasken waje ne ya soma shigowa tacikin labulayen d'akin, Ahankali ya bud'e idanuwansa hasken yasa ya maida ya rufe, sake bud'ewa Yayi cikin sauri yafara k'okarin Ajeta gefe Yana k'ok'arin mik'ewa

Jin motsinsa yasa tafarka tamik'e zaune tana mutsitstsika idanuwan ta, Cikin sanyi ta furta "Yadai dear love"?

Yariga yamik'e yana shiga band'aki da Addu'a Abakinsa Saida ya d'auro Alwala yafito sannan Yace,"Oya k'albe sallah mun makara fakara mafa dubi Agogo kiga ga haske ya bayyana sosai,"

Shinfid'a praying mat Yayi had'ida tada Sallah

Itama mik'ewa tayi bayan tayo Alwala tazo tafara Sallah batawani tsaya Addu'a Kan komai ba tamik'e tasake fad'awa Kan gadon take wani baccin Yasake kwasheta,

Dubanta kawai Yayi Ransa yafara b'aci, mik'ewa yayi had'ida bubbuga bayanta

Bud'e Ido k'ad'an tayi tana sake lumshewa cikin muryar Jin bacci Tace,"Oh my Habibi yau fa weekend ne kabari na huta mana please bacci nakeji ka k'yaleni"

"Haba wife bacci bayan ko wata Addu'a bakiyi ba? Meyasa kike *SAKACI* Yanzu da bautar ubangijin ki hakan fa Yana d'aya daga cikin manyan matsalolinki na Wad'annan mugayen mafalkan da kike duk ba Abunda kejamiki su face *SAKACI*"

"Haba Habiby wane *SAKACI* Kuma bayan kana gani ko bacci bansamu ba jiya? Kuma Ina fita Aiki gashi idan naje busy nake bana hutawa Nan d'inma baka barin na huta danayi magana shikenan kace *SAKACI* Dan Allah leave me alone I want to rest," tana gama fad'ar hakan Takoma cikin baccin ta.,

Girgiza Kai kawai Yayi ya Mik'e yafice d'akin d'akin,

Ya tsane cin girkin Masu Aiki shiyasa Yashiga da kansa kitchen yahad'a Abunda zaici da Kansa.....................................

```SHIN SALON ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 NA WANNAN KARON YAFARA BURGEKU????
TO MUJE ZUWA BUT WANNAN FREE PAGE NE PLEASE NAGA COMMENTS🙏🙏 HAD'IDA SHARING DAN ALLAH.........```

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 0706490467 or 07031012948

*SAKACINA👿☠️👽*
_PAID BOOK_

*6 March 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Free Page 6 to 10*

Bawani Abinci mai Wahala ya had'a ba Tea ne kawai sai Indomie yad'an tafasa bawani dad'i Amma Haka ya daure yaci Domin Yasan in baici ba Kansa zaisa A Wahala,

Saida ya gama yadawo palourn ya kwanta Yana lumshe idanuwana duniyar tunani ya fad'a

Yasani Ashyat tana sonsa Amma tin farko ita Macce ce Mai yawai *SAKACI* Bata cika maida Kai Kan wasu lamura ba tafaye Zama lazy musamman Kan ibada kuma A yanzu ne Abun nata yayi worst cikin wata d'ayan Nan da Auren su, Ya Jima Yana tunani tunani har bacci b'arawo ya saceshi,

Sai around 11:00 ta farka, Ahankali tamik'e tashiga toilet ta watsa ruwa Anan ne ma taga bak'onta na wata ya ziyarce ta Dan Haka tasaka Always tafito wasu riga da wando tasaka bayan ta d'aure gashin kanta da ribon bak'i kanta bako Dan kwali tafito tana kwalawa Mai Aikinta Kira

Da sauri baba Rabi ta k'araso tana fad'in Hajiya"gani Antashi lafiya"

"Lafiya Lau baba Rabi nace kidaina durk'usamun Ai kin Isa Haifana so ba buk'atar wannan girmamawar, Baki tafi gida ba dama ko kin manta yau Weekend ne"?

Tak'arasa maganar tana nufin daning "ki kawomin Abinci shi yafita ne? Yaci Abincin kuwa,"?

"A'a Hajiya baici wannan ba Amma dai Yashiga kitchen d'in da kansa ya samawa kansa Abinda zaici, eh nad'an tsaya girka Miki tuwo ne Amma Yanzu zantafi,"

Kawo Mata Abuncin tayi, kafin tayi mata sallama tauwce. Dama Haka suke duk weekend cewa take ta tafi itama tahuta, shiyasa baba Rabi ke k'aunar ta Sosai kuma Sam bata Mata walak'anci Irin na y'ay'an masu k'ud'in Nan kodan dai tayi Rayuwa gidansu Mijinta Aiman ne oho Amma dai Rayuwar ta maikyau ce..

Kasa cin Abincin kuma tayi Tana juya cokalin kawai, kenan dai shi baici Abinci ba to Taya ita zataci? Wata zuciyar ta fad'ama ta Ai shi bayacin Abincin y'an, cin Abunta tayi ta k'oshi sannan tabar wurin,

Babban palourn dake tsakiyar d'akin tsakanin nata danashi taganshi kwance ga Alama kamar bacci yake,

K'arasa gurin tayi had'ida d'ora hannunta Kan goshin sa D'an zafi taji Wanda ya nuna Mata yana Jin yunwa dama haka yake,

Mik'ewa tayi Bata masa magana ba Takoma kitchen jalop d'in shinkafa da kayan lanbu had'ida hanta ta had'a masa da zobo, had'a komai tayi ta d'auko Koda tadawo Still yana kwance wurin, k'aramin stoll dake Ajiye tajanyo ta d'aura Komai sama,

Sannan tazo kusa dashi iskan bakinta tarik'a hura masa A fuska saidai saitin idanuwansa,

Bud'e Idan Yayi Ahankali har sun Fara sauya kala saboda yaunwa Domin ko jiya ita ruwan tea kawai yasha ya kwanta,

Bai Mata magana Yasake maida idanuwan ya rufe,

"Katashi kaci Abinci gashinan namaka nasan yunawace ke damunka"

Ahankali yafurta"na k'oshi kije kiyi baccin ki kawai,"

Tagane fushi Yayi

Murmushi Tayi Domin dama Already tasan lagonsa hakan yasa tafad'a kansa da k'arfi had'ida jamasa saje tana kukan shagwab'a tana fad'in"Ni saika tashi Tinda nadafa saikaci Hayaty katashi" tana faman fad'awa jikinsa.,

Jintana neman kwance masa notikan Kai Yasa yace"Naji zantshi d'agani kada ki yarkani yanzu fa nauyi ne dake"
Yak'arasa maganar Yana sauke ta daga jikinsa,

"Haba dai Habiby ai kasan Banda nauyi nida ko Abuncin kirki banaci, Nidai oya bud'e bakin ka,"

Bud'e bakin yayi Aikuwa tashiga bashi Abincin
Saida ya k'oshi sannan tadaina,

Kallon sa tayi ganin Yayi shuru yajin Gina kansa Kan kujerar ya rufe idanuwana

Duk yad'an rame kwanakin Nan tadaina basa kulawa, tausayi yabata ta d'aura kanta tayi Kan k'irjinsa cikin sanyi tace..................

_SORRY KUYI HAK'URI DA WANNAN ALREADY NASHA FAD'AMU KU INADA MATSALAR IDO KUMA YAU BANDA ENOUGH CHANGY WLLH,,, KUYI COMMENTS SANNAN KUMUN SHARING DUKA SABODA ALLAH MASOYANA_

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904617 or 07031012948

*SAKACINA👿☠️👽*
_PAID BOOK_

*6 March 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Free page 11 to 15*

"Kayi hak'uri dear nadaina baka kulawar da ya kamata dakai ko? Wallahi nikaina nakasa gane meye da muwata ga yawan Wad'annan miyagun mafalkan da nake Akai kai,"

"Yana d'aya daga cikin manyan damuwar da ke Addabata indai ba weekend ba, bana smun damar cikin girkin matata, bana kusantar matata duk da kinsan Ni lafiyayye ne so bank'i Koda yaushe na Sami hakkena ba Amma Ina Yanzu fa Rabon da Wani Abu Yashiga tsakanin mu kusan 1 months dika Aurwn mu 3 months ne 2 months kawai nasan Nasamu cikin kwanciyar hankali da nuna soyayyar ki da kulawa Amma bayan Nan Komai ya sauya kodan kinci gaba da zuwa Aikin ki ne? Wasu ke nuna Miki Aikatamun Hakan bansani ba, maganar mafalki kuma Dole kiyi miyagun mafalkai kincika *SAKACI* Kika wasa dayin Azkar d'inki gashi kina k'aura cewa mijinki bayan kasan Yana buk'atar ki, Baki rasa ciba Baki Rasa Shaba Amma ki dage ke saikinyi Aiki why Ashyat? Kodai kindaina Sona ne Ayanzu," yayi tanbayar kalar yana yinsa Yana sauyawa,

"A'a Mijina bak'o d'aya wallahi kasan Ina sonka Kuma Zan iya daina komai Saboda Kai kasan banida wani daya fika, Zan gyara Aiman Kayi hak'uri Dan Allah kamun Uzuri Kuma in Sha Allah Zan nemi Hutu Agun Aiki Koda na wata 4 Domin na gyara kuskurena gareka, fannen ibada ma Zan gyara Kai Kanka kasan da Bahaka nake ba Dan Allah Kada kayi fushi dani Kuma kada kabari su Abba suji Wllh Zan gyara," tak'arasa maganar tana fashe masa da Kuka

Bubbuga bayanta yafara Alamar lallashi kafin yace"Don't worry, bazan fad'aba Kuma in Sha Allah kina d'aukar hutun Nima Zan nemi nawa saimuje waje Honey 🌕 mon ko,"? Yak'arasa maganar Yana kissing goshinta

Dariya tayi"to sarkin zumud'i banda wuce wuri I'm on,"

Maida kansa Kan kujera Yayi Yana numfashi d'aya d'aya

Mik'ewa tayi tana kwashe kayan..........

********""""*******

Durk'ushe na hagota itada k'awarta gun boka tana fad'in "boka Sam banason ganin rayuwar su cikin kwanciyar hankali inason Arabasu"

"A'a bazaiyu ba, saboda Abunda Allah ya had'a ba wanda zai raba yarinya,"

"Amma boka sukace bawani Abunda ke gagararka muddin muka zo zaka share hawayen mu,"

"Eh mukanyi Komai Amma bamu iya tunkarar Abunda Allah yanufa, ko wancan Aikin munyi nasarar tsorata kurwarta ne Saboda *SAKACIN TA* Narashin Addu'a kafin ta kwanta Kuma Aljanun da muka tura Mata wannan shaid'anin mijin nata ya koromuna shi da Addu'o'i masu tasiri daya Mata shiyasa tamik'e lafiya Lau washe gari, Amma d'ayan Aljanin yasa Mata gudun saduwa da Mijinta Wanda Ajiya yamata Kan gadon nasu Muddin Kuma Suka bar gidan to tabbas zasu sadu da juna Domin bak'ar Ajiyarmu Agidan take,"

"Wannan ma yayi daidai boka Amma kataimaka kasa Mata miyagun Aljanu wad'annan da zasu hanata sak'at tamkar su haukatata, Ni zanyi k'okarin ganin na Hana Basu bar gidan ba,"

"Hahaha ja irar macce bakida Imani shaid'aniya, Ungo Wannan kitafi ki tabbatar kinsa A inda zata tsallaka wannan Kuma ki tabbatar tashiga Cikin kanta daganan Komai zai Fara Yarda kikesu, kutashi shaid'anu kutafi,"

Cikin rawar jiki suka Mik'e tare da zube kud'i masu yawa suna godiya suka fice Ransu tasssss
Suna Aiyana Yarda zasu ruguza Aiman da Ashyat..................................

TO WAI SU D'IN SU WAYE????

MUHAD'U NEXT PAGE DAN SANIN KOMAI

_BASEERATA ITACE ARZIKINA 😍_

WhatsApp number 07064904671 or 07031012948

*SAKACINA👿☠️👽*
_PAID BOOK_

*6 March 2023*

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK..... loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *SAURAYINA* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA BADAN NEMAN SUNA KO D'AUKABA KAWAI INAYINE DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*

*Page 16 to 20*

"Momy Wai da gaske kike idan har Aka binne Wannan layar cikin gidan Aiman burina zai cika,"?

"K'warai kuwa shalele Ai kinsan kanki Zan iya Komai, tabbas boka ya bamu hak'ik'anin cewar muddin Aka saka Wannan layar cikin gidan, Wannan Kuma Aka sakashi cikin gashin kanta to Komai zai wakana yarda muke so,"

"Hahahaha Wayyo Allah dad'i shiyasa nake k'aunarki Momy na Saboda duk inda farinciki na zai Kai ke Zaki bishi kikawomin shi, Kinga muna zautata yauda gobe zaigaji daganan sai maganar sakinta tabar Masa gida burinmu yacika wallahi Momy na tsane Ashyat fiye da tinanin Mai tinani,"

"Hunmm kice muntsane ta dai gashegiyar yarinya da sa'a komai saikaga ta mallaka nantake,"

"Bari Kawai Momy banason ta ko k'ad'an, Yanzu Momy wazaiyi Aikin? Kuma yaushe za'a yishi,"?

"Ke Ai da zafi zafi Akan dake k'arfe Yanzu kuwa Zan je gidan,"

"To Momy sai kindawo"

"To natafi"

****************

Zaune yake bakin gadon sa Yana faman Aiki da computer d'in sa dika hankalinsa na gurin dik da Yana Jin yananyin buk'atuwa Amma sai Bai nuna Mata ba, kwance take gefensa ta d'aura kanta saman cinyarsa tana latsa wayarta Amma lokaci Lokaci tana duban fuskarsa Kuma taga zahirin kamar yanajin feeling ne, ita batasan meye matsalar taba da zarar Yayi niyar kusantar ta tofa jitake kamar Anbankawa duka jikinta wuta numfashin ta yarik'a Mata barazanar d'aukewa, Kuma Koda tayi niyar fad'amai saita kasa bakinta Yayi nauyi,

Mik'ewa zaune tayi tana k'ara matsawa kusa dashi cikin tsoro da gudun kada wannan Azabar tasake kusantar ta, Takai bakinta Kan nasa tafara Kissinger d'in shi,

Jin Hakan kamar A mafalki dama kuma matse yake yasa ya ture laptop d'in gefe shima cikin Azama yasoma kissing d'inta

Bakajin Komai d'akin sai nishinsu da k'arar kisses d'in da sukewa juna,

Duk yawani haukace mata, cikin dabara yafara rabata da y'ar rigar jikinta ya kwantar da ita Ahankali yabita

```Nidai Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱

Waje nafice Dan fad'ar Wannan Abun yafi k'arfin Alk'alamina dama idanuwana zuwa Baki na,. Allah kabamu Ikon Aikata Alkhairy Koda yaushe, ka hanemu da mugun Aiki musamman Rubutun batsa Allah ka kareni Daga gareshi ya Allah Ameen Ameen........```

Bubbuga k'ofar gate d'in tayi

Ahankali maigadin Malam Rabe Yazo ya bud'e, Harara ta watsa Masa tana fad'in "Zaka ban hanya na wuce ko saina bangajeka nawuce,"

Baice mata Komai ba dama Already yasan wannan Matar

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment