Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[7/21, 3:44 PM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*


*Story and Written by Aisha Mamanteddy*

_Page 0 1_

*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932... Please wacce tasan zata karata Wannan labarin ta karanta shi yanzu tun daga page 1 bana so sai nayi nisa ki biyo ni akan na baki from the beginning ba zan iya ba gaskiya, ayi mun uzuri hidimomin nada yawa🤦🏻♀️...Sannan Ayi Haƙuri da posting din zaku ga ba tsawo babu yawan read more .*

8:30pm.
A hankali take shiga layin tana kallon Ɗiyar nata lokaci bayan lokaci ,wacce tayi laƙwaam a hannu mahaifiyar nata . Ƙare ma matan kallo nayi tare da yarinyar wacce ba zata Wuce shekara ɗaya ba a duniya . Malam mai Adaidaita maza yi gaba wurin Wancen Gidan mai Dakali zaka Sauke ni . Cikin Ɗan ɗaga murya mai Adaidaitan yayi magana duba ga yanda ake tsala Ruwan Sama ,dole sai ya ɗaga murya na bayan sa zai jiyo sa Saboda Ƙaran Saukar Ruwan saman . Ina kenan Hajiya..? Da hannu tayi masa Alama yayin da cikin sauri ya ƙarika bakin ƙofar Gidan yana faɗin " Hajiya mun iso . Sauke Gajeruwan numfashi tayi tana saukowa daga napep din cikin sauri tare da kudundune yarinyar nata da Mayafin ta . Kaɗan jira Ni mintuna biyu zaka koma dani filin Saukar jirgi na nan aviation. Kamin me keken ya bata amsa tayi saurin shigewa cikin Zauren Wannan Gida saboda Ruwan da ake yi .

Tun daga zauren Gidan take jiyo hayaniyar matan Gidan , tamkar ba ruwa ake yi sama ƙasa ba . Girgiza Kai tayi tana kallon Amrah yarinyar da bata san komai ba a rayuwar ta , a hankali ta furta " Allah ka gani ga Amrah nan ba barma A hannun ka da kulawar ka , Allah ka kare mun Amrah daga cikin sharrin mutanen Gidan nan . Rintse ido tayi tana tuno da Sasa sasa na wannan Gidan ,don gidan yawa ne yawan su kuma ya haura mutum saba'in yara da manyan su . Rungume Yarinyar tayi idanun ta na Saukar da Hawaye masu zafi da raɗaɗi , ina Son ki Amrah amma dole ce tasa zan barki,nan shine Miki dahir dole tasa zan kawo ga dangin ki , Ni mai sauƙi ce Nasan ko mun daɗewa zaki nemi ne domin kuwa ke Yar halak ce duk dan Halak baya mantawa da Uwar da ta haife shi . Motsawa tayi da Ƙarfi tana ɗaga ƙafarta tare da shiga Gidan kai tsaye bakin ta Ɗauke da Sallama..." Assalamu alaikum . Tayi maganan tana kutsa kanta zuwa Farfajiyar tsakar Gidan. Mata ne ta gani sunfi Ashirin a cikin ruwa wannan tana sukola wannan tana Aikin shiga madafi ( Kitchen) inda ko rufi babu sai uban hayaƙin itace dake fita kaman An ƙona taya . Kowa Aikin gaban sa yake a ruwa sam basu damu da lafiyar su ba kona yaran su da suke ta aikin taya su aikin gidan .

Hasko fitila Larai tayi tana furta " Innalillahi wa'inna ilaihir kasa ƙarikewa tayi saboda gulma dake cin ta a rai ,cike da Ɗaga Murya ta ke fadin " Hafsatu kece.? .Jummai ne dake kitchen tayi Saurin fitowa tana faɗin Wacce Hafsatun ke kuma da Wane haka.? . Wata kuwa Hafsatu kika sani bayan Dakta Hafsa dai da kika sani . Sakin fitila Jummai tayi a ƙasa tana kama Ƙwankwaso tare da cewa " Au kin dawo kenan.? Kin karasa inda zaki kai Yar zinan taki shine kike kokarin maƙala mawa mamacin da ya mutu shekaru Bakwai da rasuwar shi sai a yanzu zaki kawo yarinya yar shekara daya kice wai cikin Auwalu ne ? Kai Hafsatu kiji tsoron Allah dakta Hafsa ki tuna ALLAH fa Ɗaya ne . Kayya Jummai Ai da kin barta munji ta bakin ta , da kuma mene tazo yau .? Wancen karon dai munji tace ta Haihu yanzu kuma fa mene ya faru.? Baba Zuwai tayi maganan wacce take fitowa daga Ɗakin ta duka kuma sunyi zaman kishi da Hafsatu .

Ƙwallah ne ya gangaro fuskar dakta Hafsa a hankali ta furta " ba sai na maimaita maku matsalar da aka samu ba domin na faɗa muku tun fari ,amma Amrah Wallahi Bata da Uban da ya wuce Auwal Ɓaidu . Laha'ila ......!!! Muryar mata da yawa na tsakar Gidan suka hada baki suna fadin " Ɓaidu kika ce bayan Sunan mijin naki mai rasuwa har sunan uban da ya haife shi kika faɗi? . Jummai ne ta kalli Baba Zuwai tana cewa " A'a Illar Auren bariki kenan ai . A bariki ya Auro ta ,yo duk mijin da ya Auri mace yar Lagos ai dama sharri da bariki a jinin su take . To ki tattara ki fita kamin mu hadu muyi Miki shegen duka . Allah sai mun sauya kamannin ki wanda ke kanki ba zaki gane kan ki ba . Zuwai tayi maganan cike da zafin kishi yayin da Jummai ta kalli Hafsatu tana cewa " Kece dai Yar bariki amma mijin mu ALLAH yajiƙan sa da Rahma mutumin kirki ne soja adali ,kisisinan ku ta yan duniya kikayi kika shigo kika Aure sa . A yanzu ya mutu Baki da Gado mai Gwaɓi shine kika yi cikin shege tsawon shekaru biyar sai yanzu kice wai kina da cikin shi kwanciya cikin yayi sai yanzu ya fito duniya. Dalla tattara ki bar mana cikin gida kamin ..... Ya isa Jummai . Hafsatu tayi maganan tana tsiyayar da Hawaye . Ruwa na dukan tsakiyar kan ta . Fiddo da Amra tayi wacce ta rufe a Mayafin ta ,kana tace " Ga Amrah Nan ne Gidan su ,ba da ita nazo cikin gidan nan ba ,anan na same ta . Don haka itama yar Gida ce . Na kawo ta Wurin ku saboda bata da Wasu bayan ku . Ku riƙe Amrah koma duk Abin da zakuyi mata Ni dai na sauke nauyin da ya rataya mun ,na dawo da ita dangin mahaifin ta .

Kan uba ..! Waye zaki kawo mawa Yar Zina ya riƙe.? Jummai tayi maganan tana kama ƙugu kamin Baba Zuwai tace " To da yake akwai ƙannin Auwalu da yayyi ku matan su ai sai ku amsa tun da za'a nuna mana boko dole a rufe mana ido ga gaskiya mun san shi . Mata ne sunfi talatin suka taru duka matan gidan ne wasu jin Hayaniya yasa su fitowa .jin maganan da Jummai tayi yasa su duka hada baki suna cewa " Wane.??? Taɓ ai ko babu mazaunin yar zina a ɗaku nan mu . Baba Zuwai ce ta kalli Hafsa wanda gudun Hawayen idanun ta ke ƙaruwa. To kin dai ji ,don Allah ki dauki yar ki ki fita da ita kar ku bata mana suna ,ace gidan Kanol Auwal Ɓaidu har da yar zina .Kinga kin cuce mu mijin mu baiyi yawon duniya ba ki rufa mana Asiri .

Kallon Amrah tayi tana Fiddo da ita tare da Aje ta a ƙasa Ruwa sama ruwa ƙasa . Wani irin tsala ihu yarinyar ta fara Wacce ko tsayuwa ba tayi sai rarrafe . Ga Amrah nan duk yanda kuka yi da ita mai kyau ne , Ko ku riƙe ta tamkar Ƴa ko kuma ku Ɗauke ta ƳAR TSAKAR GIDA,duka wannan zaɓin naku ne . Nayi gaba kuma ba zan Waiwayi Amrah ba har girman ta . Tana gama Faɗin haka ta juya tana ficewa daga cikin gidan . Yayin da su Baba Zuwai ke fadin kai da Allah kowa ta tafi Ɗakin ta mu shige , da kanta idan ta leko taga yar ta a Tsakar gidan zata ɗauke ta ,waye zai riƙe ƴar Zina.? . A'a wane kuwa . Matan suka mara mata baya suna shigewa dakunan su har da masu rufo kofa wasu na sakin Labulayen su . Wani irin ihu Yarinyar Jaririyar da Bata wuce Shekara daya ba take yi a tsakar gidan tana rarrafawa tare da bulayi a tsakar Gidan , ruwa na dukan ta haka take yanka ihu tana ware² ko zata ga Mahaifiyar nata amma kuma bata ganta ba ......!

```Tallah```
Assalamu alaikum jama'a yau gaku ga buxuwa empire

Dakinga wannan page din indai ke mace ce to wannan page din nakune mata iyayen gida

Mata kamar yanda kukasani nicedai *buxuwa empire* wanda nake kawo maku kalolin mallaka,farin jini,kiranye dadai sauran su

Hajiyata mijinki duk dafa'insa kixo nan inshallah zamuyi maki maganin sa inshallah

Mace mai zama da miji mara kyauta mai mako kitaho inshallah magana ta kare

Kina zaune da saurayi ana mashi mgnr yaturo sai su gudu ki taho inshallah

Mace mai fama da matsalar jinnu matar aure ko budurwa

Budurwar da akalla zata kai shekaru 25 bata taɓa saurayi ba ta kitaho da izinin Allah

Budurwa mai samari amma da yazo ana murna zuwa daya bazai sake dawowa ba lamarin dai Allah shi gyara

Masu bukatar kiranye ko farraku tana iya mun mgn ta wannan number kamar haka:08139762831

Kiranyen miji
Aiki da tumfafiya
Aiki da idon dabba wato kamar bita zai zai
Aiki kan shanu a soke shi a bishiya

Aiki da sokakken dabba amma dabban da aka yanka sai a samu laya kamar guda 313 a xiba shi a duk wata organ 🫀🫁 ta ciki da ta waje

Zamu saka wani a idonsa a ƙwaƙwalwa aciki sannan a saka a kogo Hajiya ta mijinki he is sorry 😐 Allah ina fadamaki ai baya da tacewa sai naki

Sannan ana mawa yammata irin shi amma na kiranye cikin kwanaki uku xaki gansa a kowani hali aure kawai yake so

Bana tausayin namiji fa inkinsan kina tausayin mijinki kinfiso yarinka azabtar dake a maikuwan yarinka maki kyauta soyayya dake da yara ki da yan uwanki ba

To inkinfiso komai ki zauna a baya to gaskiya kizauna bansan yanda zan maki ba domin nayi ma mijinki mallaka ko saurayi ko yaƙi ko yaso sai yabiki yamaki abinda kk so kuma kk bukatar

Mallakar zuciya mai allurai a baima kare mai bukatar tabini pc

Mai bukatar mallakar ko kiranyen bakin Ruwa tabini pc inshallah mgn yakare

Nidai nafiso acemun Hajiya inason 🤗 komai da min da mijina kamar kaza ......... Ya rinka mun kaza kaza

Please 🥺 ko kinbini pc kigayamun abunda kk so direct

Matan da kayan sallah wani baiwa shi ba
Sha'anin yan uwanki bai san wannan ba

Lamarin ki da wasu kananan hidimomin ki sodayawa baya biyamaki bukata

Kije wani gida kiga matan gidan nayin abunda baki isaba kice dame tafiki dashi ga abinda tafiki dashi din .....

Ga mata masu bukatar kayan da'a available suke cikin price mai saukin gaske inshallah da masu aiki aciki da marasa aiki
Duk wacce take buƙata tana iya mun mgn ta:08139762831
Muna godiya ga mata bakiɗaya masoya mu mun gode🙏🙏🙏🙏🥰🥰🥰🥰🥰😍😍🙏🙏🙏🙏

*NASRULLAH DATA SERVICES*

_Reach out all for all your cable subscriptions at very cool rate (Airtime data, Tv Subs, prepaid bills)at comfort at your home_

*MTN*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500

*GLO*
200MB ₦100
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500


*AIRTEL*
500MB ₦200
1GB ₦350
2GB ₦700
3GB ₦1050
5GB ₦1750
10GB ₦3500

*9MOBILE*
500MB ₦150
1GB ₦300
2GB ₦600
3GB ₦900
5GB ₦1500
10GB ₦2500

*VALIDITY 30 DAYS*


*PAYMENT DATAILS*

ISHAQ NASIR
0778991869 | 7055852908
ACCESS BANK OPAY

*YOUR SATISFACTION IS CONCERN*

Follow this link to view our item on WhatsApp: https://wa.me/p/6501220559940694/2347055852908

*To kaman yanda na faɗa masu buƙatar na tallah ta masu hajar su a page ₦2000 ne idan kuma a Status ne ₦1000 kacal sai Kuyi mun magana ta WhatsApp number na 08081202932*


Mamamteddy📚🧸
[7/22, 11:52 AM] Matar Mijin Ta: *🛖ƳAR TSAKAR GIDA🛖*
*Romance love and Sympathetic Story*


*Story and Written by Aisha Mamanteddy*

_Page 0 2_

*Ga masu buƙatar na tallah ta masu hajar su zasu na biya ₦2000 . Idan a status kacal za'a yi Miki advert ɗin zaki biya ₦1000 only ...Sai ku tuntuɓi wannan number nawa 08081202932... Please wacce tasan zata karata Wannan labarin ta karanta shi yanzu tun daga page 1 bana so sai nayi nisa ki biyo ni akan na baki from the beginning ba zan iya ba gaskiya, ayi mun uzuri hidimomin nada yawa🤦🏻♀️...Sannan Ayi Haƙuri da posting din zaku ga ba tsawo babu yawan read more .*

**
Ihu yarinyar take tsalawa a yayin da Ruwa sama Ruwa ƙasa ake yin shi yana kuma zuba a kan ta . Data rarrafa ta nufi can Wani wuri sai taga babu hanyar ɓillewa ,don wasu da yawa a cikin gidan Rufe Ɗakunan su suka yi ,wasu kuma Labulayen su suka Sauke . Yarinya ƙarama yar shakera Ɗaya sam bata san komai a rayuwa ba ,a yau ne ta fara karo da Menene ake kira da Jarrabar Rayuwa . A yau ne tafa ganin kan tana bulayi a tsakar gida babu mai ɗaukar ta bare kuma Rarrashi . Tsawa aka yi mai ƙarfi Wanda yasa Amrah ƙanƙame jikin ta na Firgici da tsoro tana Ɗauke wuta . Wanda a daidai can Ɗakunan gidan Yara kamanta yan shakara Daya Wasu na hannun iyayen su Wasu kuma na jikin iyayen su sun Rungume . Assalamu alaikum gafara dai mutanen Gida , Baba Adamu yayi maganan yana hasko fitilar Sa zuwa tsakar Gidan wanda ya kasance Yayan mahaifin Amrah ne . Wato kanol Auwalu Ɓaidu . Kan sa rufe da buhu wanda yayi matara akan sa kaman lema . Cikin Sauri yake shirin nufar sasan sa inda matan sa da yaran sa suke . Hasken fitilan sa ne yasa Amrah gigif tana jan dogon ajiyar zuciya tare da ƙara saka kuka mai karfi irin na urincewan nan .

Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un ...Baba Adamu ya furta yana faɗin Yar Waye wannan a tsakar gida ? , wannan wani sakarci ne yar Waye haka a tsakar gida .? Yayi maganan cikin daga murya yanda zasu iya Juyo shi , cikin Sauri ya nufi inda Amrah ke Zaune yana Kai hannu tare da Ɗaukar ta . Habi...! Habi...!! Ya hau kirar sunan Habi don a tunanin sa Yarinyar data Haifa ne kwanan nan . Don basa gane yaran gidan saboda yawan su . A ragen lissafi idan ka lissafa yara da manya na cikin gidan ya'yan su sun kai hamsin in ma basu wuce ba . Jiyo Muryar Baba Adamu yasa kowa Saurin fitowa daga Dakunan su ,don sun san bala'i irin nashi . Kallon su yayi yana haske su da fitilu tare da kallon yarinyar dake karkarwa na sanyi , wanda a dai dai wannan lokacin Ruwan ya fara Ɗaukewa sai dai Walƙiya da Tsawa . Yarinyar Wacece wannan? Wani irin rashin kula ne ya same ku ace ana ruwa ku bar yarinya a tsakar gida tana ihu ita ɗaya ?.

Baba Zuwai ce ita yar na isa ta kalli Baba Adamu tana cewa " Ai Malam daka Sauke yarinyar nan ƙasa don ba yar sunna nace Fache Yar Zina.! . Innalillahi wa'inna ilaihir raji'un Ƴar Zina kuma Zuwaira.? Yayi maganan yana kallon Kyaƙyƙyawar fuskar Amrah Wanda yayi kama dana Fulanin zuryan . Eh mana Malam , Yarinyar da Hafsatu ta haifa ce nan ta kawota yanzu bata ta daɗe da fita ba , Wai a cewan ta yar marigayi ne kanol wanda mutuwan sa shekaru fa bakwai kenan .? Lumshe ido Baba Adamu yayi yana Girgiza kai kana yace " Yanzu jinin Auwalu ce kuka bari a Tsakar gida ruwa na dukan kan ta sama da ƙasa . Yarinya ƙarama Wacce ko tsayuwa bata yi bare tafiya ?. Saboda zafin kishin ku na banza da Wofi . Sakin baki matan Gidan suka yi suna kallon Baba Adamu wanda yake surfa faɗa inda yake shiga ba nan yake fita ba . Larai ce ta kalli Shi tana cewa " Malam ka natsu don Allah kasa hankalin ka ma'aunin ka a mizani . Shekaru fa Bakwai da mutuwar Auwalu mijin mu sai yanzu a kawo yarinya yar shekara Ɗaya ace wai Yar sace .? Ko don Hafsatu bata da da a cikin gidan nan take bakin ciki da gadon yaran mu .? . Kayya Haba Larai Haba wai yanzu da gaske kike wannan maganan, To Auwalu ba shekaran sa bakwai bane bashi a gida shekarun sa 9 ne. Sannan kuma da kuke tacewa Auwalu ya mutu ? A ina kuka Gawan sa , kawai kuce Auwalu ya ɓata kuma har yau ba'a gansa ba . Ina Addu'ar Allah ya bayyana Auwalu a duk inda yake Domin shine kadai Zai raba Wannan Gardaman .

Jummai ce ta kalli Baba Adamu tana faɗin " Ikon Allah sai kallo , Malam yanzu fa kace Shekarun sa 9 da ɓata , kar ka manta daga tura su yaƙi irin nasu na Soja shine fa har yau babu shi babu labarin sa . Kar ka mata Su majojin ne suka sanar mana Auwalu ya mutu ba'a ga Gawan sa ba . Yo tayaya wannan yarinya zata zama Yar sa ,itafa shekaranta ɗaya ne a duniya ,shi kuma shekarun sa 9 da barin duniyar baki daya . Humm Numfasawa Baba Zuwai tayi tana katse Jummai tare da cewa " Malam Wallahi duk Abin da Hafsatu zata ce sharrin sune na yan boko yan bariki .ta ganmu talakawa Zata zo ta cuce mu ,shine take fadin Wai cikin kwantawa yayi sai a yanzu da ya tashi shine ta haifo Wannan yarinyar wa take Amrah ce ko waye oho yar zinan ta dai ." Kayya...! Kar na ƙara jin wannan kalmar daga bakin ko wannen ku , Amrah ya ce a cikin gidan nan . Kuma jinin mu jinin Auwalu . Itama zata Zauna tare da Yan Uwan ta da dangin ta . Zuwa safe zanyi magana da Mazajen naku duka .kowa ta wuce ta bani Wuri .

Sumi² kowa tayi Ɗakin ta duk da da magana a bakin ko waccen su Amma kuma babu daman Amayarwa . Ɗaga Asabarin Ɗakin sa yayi yana shiga bakin sa ɗauke da Sallama wanda bai jira Amsawar Matar nasa ba yake fadin " Lanti Maza Ɗauko bargo a rufe Amratu,yanzu dama kina cikin gidan duk Abin dake Faruwa kina ji a daki.? . Muskutawa Lanti tayi ba tare da ta basa Amsa ba ta nufi uwar Daƙin ta tana fiddo da bargo tare da miƙa masa don ko hannu bata kai ba bare ta amsa Amratu dake rawar Sanyi da cira . Amsan Bargon yayi yana saurin rufe Yarinyar tare da Kallon Lanti wacce ta motsa bakin ta tana cewa " Ina ji , kasan komai na cikin gidan nan bana shiga saboda banda mutumci ba zan ɗauki cin kashin ko wacce mata ba . Don haka yau yarinyar nan zata kwana a dakin nan ba zan hana ba ,amma gobe sai dai ta kwana a dakin matan Uban ta gasu nan har biyu. Tana gama Fadin Haƙa ta juya tana kokarin shigewa daga ciki ne sai Baba Adamu cike da dan sarewa yace " Lanti wannan itama tamkar Yar ki ce bayan nan ita marainiya ce gaba da baya babu uwa babu uba . Mune kaɗai gatan ta a yanzu . Eh kayi Gaskiya malam Amma kar ka manta mu kan mu yayan mu sunyi yara rai takwas ne a dakin nan ,kaga su can ne zasu riƙe ta , Ni dai abincin da zan Bata har girman ta ba zan hana ba. Amma bayan nan babu Abin da zan yi a kan Wannan yarinya .
Humm Shikenan Lanti Maza Daura Ruwan Ɗumi kiyi mata Wanka zuwa safe Za'a yi magana sosai .
**
Da misalin ƙarfe 9:01am na Safe ne duka mata da mazan Gidan aka taru a babban Zauren gidan don dama haka suke yi idan zasu yi magana mai muhimmaci , an turza an raya Kowa yace ba zai Amshi Amrah ba ,sai da Baba Adamu ya bude ma Baba Zuwai Wuta ne akan dole Amrah a dakin ta zata zauna ,idan kuma taki sai dai ta fito daga Dakin ta bar shi ,don dakin na Mahaifin Amrah ne da Sauran yayyun ta . Jin haka yasa Don dole Baba Zuwai Amincewa ba don taso ba. Sai ma cewa tayi a ga filin tsakar Ɗakin can taje ta zauna . Haka dai a karkare babu mutum daya mai goyon bayan zaman Amrah a cikin gidan sai Baba Adamu wanda ya dauki nauyin cin ta da shan ta ,amma rayuwar ta a dakin matar mahaifin ta zata yi shi wato Baba Zuwai . A safiyar Ranan Koko Lanti ta dama tana zuba ma Amratu nata tare
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment