Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

PAGE 1


Gidan alhaji babangida wapa gidane babba Wanda za,a iya kirada family house.
Gidane daya tsaru sosai kasancewar gidane daya hada yan uwa.

Alhaji babangida wapa shine sunana asalin tsohon gidan Wanda allah yatimasa rasuwa tun a shekaru goma baya dasuka wuce.
Tsohon Dan canjine Wanda kuma shahararrene tafannin kasuwanci dakuma dukiya.

Matarsa daya aduniya wato hajiya rabi,hajiya rabi takasance mace mai kirki da kuma son mutane dason zumunci,

Sunada yara bakwai Wanda acikinsu hudu mazane inda ukku suke mata,
Kasancewar alhaji babangida wapa mai ilimin addini yasa yatsayawa ya,yansa sukayi ilimi sosai aduka bangarorin biyu watau boko da Arabic

Hakan yabasu damar Gina rayuwar ya'yansu visa soyayyar junansu da kuma son zumunci
Sannan uwa uba kuma kowwa zaune yake da kafafunsa.
Baba ummaru shine babba sai baba safiyanu sai goggo halima itace ta ukku daga ita kuma Sai baba Yusuf Wanda ake kirada baba isuhu sai goggo shatu goggo safiya da kuma auta wato baba Ibrahim
Kasancewar alhj babangida mutum be dayakeson yaya yayansa sun hada Kansu yasa yasiyi katon tankamemen fili inda yayiwa kowwa part dinshi kuma dukansu iri daya tun kafin ma suyi aure sannan kuma shima yagina nashi acikin

Gidane daya hadu iya haduwa,katon gate ne Wanda idan kashigo zaka iske harabar filin ajiye abin hawa agefen dama, agefen hagunka kuwa wani filine shima daban Wanda yafi wancanna ajiye motocin,inkadan yi gaba kasan kuwa zaka iske part hudune manya iri daya sai wani babban part dayake gefe shima daban.
Akowanne part yana daukeda babban falo sai kofofi guda ukku ,kowacce guda inkashiga zaka iske falone mai Dan girma sai bedroom da kuma bathroom sannan akowanne part akwai babban kitchen
Baba ummaru shiyafara yin aure Wanda abikinsanema sukadawo gidan

Ayanzu baba ummaru yanada mata biyu umma hajara itace babba inda takeda yara biyar YAYA ZAYYAD shine babba sai yaya munir sai kuma aunty zainab yaya al'amin da kuma Yusuf karami wato baba karami
Sai kuma umma zulaihat da takeda yara biyu rukayya da Ahmed sakamakon haihuwa datake suna mutuwa
Masha allahu suna zaman lafiya sosai sai dai sha,anin arayuwa kuma


Shima baba safiyanu yanada mata biyune da yara biyar mama babba wato hajiya safiya tanada yara ukku aminatu Fatima dakuma aliyu,sai mama karama datakeda yara biyu sultan da hamida

Baba isuhu yanada mata daya da yara hudu Muhammad SANI Wanda ake kirada mamman sai khadija da sa,adatu wadda suke kira ummy sai kuma maryam


Sai kuma matar baba iroro wadda ita yanzu takeda shekara ta biyar da aure inda kuma ta haifi yara biyu dayan yarasu yanzu daura daya wato al Hussain

Googo halima tana nan itama cikin garin kano tana aure kasancewar ita bata taba haihuwaba yasa yanzu haka akabata maryam yar gidan baba isuhu tunda ada tarike hafsa yar gidan googo shatu
Goggo shatun ita tana aure a danbatta tanada yara biyar itama hafsa itace babba wadda take gurin goggo halima har tayi mata aure sai shams shamsiyya faisal dakuma noor

Goggo safiya intake aure abuja inda mijinta yake rikakken Dan boko ma,aikacin bankine arayuwa suke ta yan boko hakan yasa takeda yara biyu sudais dakuma intisar
Wannan kenan
Yanzu gaba daya agidan baba ummaru ne kamar uba inda yakasance shine babba sannan kuma yan uwansa najin maganarshi sosai da sosai


Haka. Shima baba isuhu yakasance mutum mai zafi hakan yasa gabaki daya yadan gidan suke tsoronshi
Akaf gaba daya oyayen gidan sunfi Nina soyayyar su ga zayyad kasancewarsa da na farko dasukafara samu

Zayyad shine babba agidan inda yayi karatu mai tsayi Wanda yakai matakin Dr afannin acikin likitanci yanzu haka cikakken likitane dake aiki a asibitin malam aminu kano
Zayyad yakasance gwarzo kuma cikakken namiji Wanda yakeji da kuruciyarsa dakuma takama da kudinsa
Zayyad kyakkyawan namijine akin karshe iron mazannan first class,ingarman namijine sosai yanada tsayi sannan kuma yanada murjajjen jiki,farine sosai yanada saje sannan sannan yanda baking gashi mai kyau kamar na larabawa .

Kasancewarsa cikakken namiji mai lafiya hakan yasa yakeda ha'awa sosai rikakkene kuma kwarrarren nmb daya a iya duniyaci,amma hkan bai hanashi shan kanshi da Jan aji ba sannan duk iya duniyancin Dr zayyad baitaba sex da wata yarinyaba koda yamotso jarabarsa aguri yan matansa baya bari takaishi ga sex dasu yakai basar dasu yasha magani,yakandaiyi soyayyar nan tazamani
Kasanceqarsa Dan boko tasa had yanzu dayake cikin shekara ta talatin da biyu bashida niyyar aure mahaifinsa da dangin mahaifinsa suna iya kokarinsu akan su tursasa masa amma da anfara maganar sai hajjaju wato kalarsu tanuna adaina takuramsa shi aure mukaddarine takance "kumama zaidu yanada niyya (dayake it'a hakan take kiransa tun bayaso had yahakura)mutuminda har ginin gida naban mamaki yayi"
Ahakan dai suke takurawa to tun wata rana da babannashi yaji abinda yake aikatawa ashahararren gidannasa dake rukunin unguwar yan gayu ta tudun yola,Inda wani mai samaasa ido aharkar dannasa yake fadamasa amafiya yawan lokuta dannasa yakanzo da yammata iri daban daban gdn ,hakan yasa yacemasa yadaina kwana can din yadawo tsohon dakinsa dayabari na boys quarters cikin yan uwansa yazauna,sannan dolene kuma yayi aure acikin kankanin lokaci.

Hakan dayajine yatashi hankalinsa acewarsa shi bai shirya tsufaba, to nanfa akaitayi Inda data karshe dai hajajju hardasu hawan jini antakurawa jikanta, to daga karshedai maganar yayi aure ta lalace, su hajjaju hardacewa"nidaqyarma inba aljanace ta auri zaiduba namiji har namiji amma ba sha'awar aure"lol😀😀

Abangaren sauran yaran gidan kuwa yaya munir mutum ne dabaruwanshi shi kowwa nashine yanason wasa dakuma raha Inda yanzu shima cikakken manager bank ne
Yanada saukin kai sosai inda yanzu haka magana tayi nisa tsakaninsa da aunty shamsiyya ta danbatta so ake tagama hada n.c.e dinta asha biki

Yaya al'amin ma bashida fada amma bayason raini ko kadan shibama mazauni bane yana aikin s.s be inda yanzu haka yana jihar jigawa
Aunty zainab ma tana karatu inda yanzu haka take hada degree dinta afannin jarida itama danata masoyin Dan yamaso ayi bikinta tun baya akabari sai ahada Dana yaya munir ,

Aunty rukayya tana aji ukku itada yaya Ahmed da baba karami inda suke kokarin ganin sun samu kwalin degree

Sai aminatu da Fatima ya'yan baba safiyanu dakuma maryam ummy da maryam aliyu mamman dasuke shekara ta farko amakarantar gaba da secondry kasancewar ba Nisan shekaru sosai atsakani

Sauran yaran gidan kuma duka suna matakin secondary me banda al Hussain dayake nursery

WANNAN KENAN

KHADIJA da fateema da aminatu da ummy sun kasance kawayene tun suna primary
Sai dai halin khadija yafita daban shiyasa hajjaju take ganin kamar hajiya safiya mahaifiyar khadija wato mamee bata sonta Wanda kwata kwata ba hakabane halin khadijarne baizo daidai da yadda mamin takesoba shiyasa,

Arayiwar khadija ita kaifi dayace sannan kuma batacika tsoron abinda kowwa yake tsoroba
Tanada rashin kunya dakuma Nuna hakan yasa duk yadda Dr zayyad yake dasawa da mahaifiyar khadija amma kwata kwata shi yarinyar bata ranshi kamar yadda ahima bata ranta Dan tanada wata kawarta wadda takan bata labarin zayyad din takan ganshi a unguwarsu dakuma abinda takeji agari,hakan yasa khadija takara tsanar zayyad dakuma miyagun halinsa,

Khadija tanada cutar aljannu Wanda basu fiya tashiba Dan tunda take sai biyu suna taba tashi amma insuka tashi sukan bata wahala sosai Wanda komai sai anyimata
Dalilin karbo mata magani da'akeyine yasa takoma gurin hajjaju gaba days dazama
Khadija takasance irin matannan ne dakoke mace kika kalli jikinsu saikin yaba bare kuma namiji bawai tanada jikibane kokadan,
Sai dai tanada mazaunai masu daukar hankali Wanda duk abinda zatasaka sukan bayyana tanada dukiyar Fulani wayanda auka cicciko kuma suke atsaye ba alamar zasu lankwasa doguwace amma ba sosaiba tanada murjewar jiki sannan farace sosai kyakkyawar gaske

WANNAN KENAN BARI MUSHIGA ASALIN LABARIPAGE 2

Da sauri2 yaketa shirin fita kasancewar lokaci yafara ja gashi har karfe takwas saura Monti biyar,
Tsaf yagama shiryawa cikin suite bakake masu bala'in kyau dakuma daukar hamkali,
Mukullin motarsa yadauka da agogo yafito cikin sassarfa yanufi part din mahaifansa,
Da sallama yakarasa yashiga inda yataradda part din ahiru hakanne yatabbatar masa da yaran sun tafi makaranta
Sakin ummy zulaihat yafara lekawacikin sallama da taushin murya,
Atsaitsaye suka gaisa yafito yaleka dakin ummansa nanma kozama baiyiba masa cewarma ba fuskaryin hakan,
Ahaka gaba daya yashiga kowanne part kamar yadda al'adar gidan take
Bangaren hajiya safiya wato ammi shine karshe Dan haka yana fitowwa daga gurin baba Iro can yanufa,
Da sallama yashiga part din cikin xazzakar muryarsa
"Assalamu alaykum"
"Amn wa'alaykassalam" ammin tafada daga cikin babban falon,
"Ammi kinaciki"
"Wllhy INA daga nan tundazu nake jiranka naji shiru da yanzu make cewa zan leka in gano ko lfy"
Murmushi yayi tareda zama akusada ita sosai yace "wllhy lafiya kalau ammina baccine yayi dadi har nama kusa latti"
"To ai tunda lafiya da dadi sai katashi kaje ga abin karinka can kan dining kayi maza kaci karkayi latti"
"Tom ammina yafada yana murmushi tareda mikewa yayi dining".


" anya kuwa Hadiza rayuw zata yiwu ahaka ace mace sai shegen lalacin tsiya tundazu yan uwanki suke jiranki harsun gaji suntafi sunbarki"
Hajjajuce atsaye akan khadija wadda takoma bacci bayan tayi sallah,tundazu suke tashinta amma tayimusu banza
Har sungaji suntafiyarsu abinsu sun barta,
Yazuwa yanzu hajjaju takai Bango da rashin mutuncin hadizar,afusace tayi waje ,
Sanin madoki tatafi nemowwa yasa khadija najin tafita tamike yana harare harare tareda nufar kofa tana kunkuni"ai wllhy indai baki dainacemin hadiza ba to wllhy Nina bazan FASA miki duk abinda nagadmaba fitinanniyar tsohuwa kawai"
Kofar ta rufe tadawo tashiga bandaki,kasancewar tasan tamakara sosai yasa bata wani dadeba ta Tito daureda towel akugunta, taja stool tazauna tana shafa mai.

Ahankali yake cin abincin sunadan taba hira da ammi har yagama ya wanke bakinsa gamida daukar mukullin motarsa,tarakoshi har baking part dinnata kamar yadda tasaba addu'a ta yimasa yayi gaba yana daga mata hannu yanufi part din hajjaju

Hajjaju kuwa data fita dakko madoki tanajin rufe kofar khadija" tace ja'ira Aida kintsaya year banza"
Dakinta tashiga tadauki mayafinta tafito Dan dama tanason lekawa makotane tadubo Dan makocinsu dayasamu karaya.

Batafi minti biyu da fitaba ahikuma Dr zayyad yashigo yanata sauri2,
Ganin baiga hajjaju afaloba yasa yatura kofar bedroom dinta yaleka bakowwa aciki hakan yasa yanufi kofar day an bedroom din yatura junta kulle kuma yasan yaran suntafi makaranta bare yayi tunanin wannan izzatun yarinyarce takulle dakin acewarsa wai tafi kamada izzatun saboda izzarta😀lol!.
Kwankwasawa yayi batareda yayi maganaba, jin shiru yadauka kobatajibane yasa yakarasa kwankwasaw.
Itakuma khadija jin andameta da nocking yasa ta taso daga kan stool din datake zaune tana kwalliya,
Har yanzu towel dinner ajikinta Wanda bai wuce ko sambala sambalan cinyoyintaba,kasancewar bata ida kwalliyarba yasa ko bra bata sakaba bare pant,
Bude kofar kawai tayi tareda komawa dabaya ko kallon kofar batayiba tunda ita atunaninta hajjajuce...
Ahankali take tafiya tanajuya illahirin jikinta dakuma ingantattun mazaunanta masu daukar hankali,
Gaba daya Dr zayyad mutuwar atsaye yayi duk da cewar ba yaune rana tafarko daya fara San in cewar kanwar tasa tanada jiki me daukar hankaliba amma yaune rana ta farko daya tana ganinta a iron wannan yanayin.
Koda kwkkwaran motsi kasayi yayi yakuramata mayun idanunsa yanayi mata wani jarababben kallo.
Tuni idanunsa sukafara canza launi daga kalarsu ta farko tasss zuwa ja.

Tsyuwar yaci gaba dayi batareda ya dauke idonsa daga kantaba.

Itakuwa khadija data bude kofarda ita azatonta hajjajuce tayi gaba abinta, kasancewar tagama abinda zatayi agaban mudubin yasa takoma gaban gadon inda ta ajiye kayanta data dakko zata saka ,
Kamar ta matso inda zaifi ganinta kasancewar gadon yana fessing din kofar,
Always tadauka tabare tareda dakko pant tafara daidaitawa sannan tasaka, wajen sakawarne towel din yadan daga kasancewar tana gyara zaman pant dinnatane,
Hakanne yabashi damar hango manyan mazaunanta.
Uyhmmmmm yasaki wani malalacin nishi Wanda badan hankalinta baya kan kofaba tabbas ba abinda zai hanata jinshi,
Tuni ajiyarsa tafara harbawa Wanda hakan yakara rikita yanayin idanunsa kafafinsane suna fara rawa alamar Neman agaji,amma hakan baisa yadauke idonsa daga kantaba
Bra tadago zata saka takalli kofar daniyar yiwa hajjaju tsiya sukayi ido hudu dashi!!!
Wata mahaukaciyar kara tasaki wadda tasa yadawo cikin hankalinshi, fadawa tayi kan gadon tareda yayimo zanin gadon ta lullube jikinta dashi tanata karkarwa.
Dr zayyad kuwa Wanda gabaki daya jinin jikinshi yatsaya dakyar yasamu yatattaro sauran jarumtarsa cikin mutuwar jiki yaja wani malalcin tsaki " mtsss"tareda fadin munafurcin banza kawai,dakyar yasamu yaja kafarsa yakoma falo yakwanta akan kujera 3seater yakusa minti talatin akwance har yanzu kuma bedainajin feeling ba, ganin kwanciyar bazatayimasaba yasa yamike cikin mutuwar jiki yanajan kara yanufi falo,
Adaidai kofar fita sukayi kicibis da hajjaju baya yadan dawo ahankali Dan yabata hanya tashigo,
Kallo tabisji dashi tareda cewa
"lafiya zaidu"
"Lafiya kalau"
yabata amsa cikin yanayin mutuwar jiki
"Aini nagankane kamar wata mace sai lankwashewa kakeyi Kodai bakajin dadine"
Cikin yanayin kosawa da tambayar datakemasa yace
"Waike likitace ne dazaki tsareni da tambayoyi kinki bani hanyama nawuce haba"
Yafada adan zafafe
"Allah yabada hakuri zaidu ninafikama Dana kulaka"
"Amn kuma India wannan shisshiginne kulawa Dan allah nahakura adaina" yafada tana rabata zai wuce,
"Yawwa zaidu nace da allah bara nakiramaka Hadiza kadan saukemin ita makaranta wllhy.....baki bude tabishi da kallo ganin ko tsayawa kulatama baiyiva3

"Oni Rabi anya zayyanu kuwa shima bashida iskoki?" Ya allah kataimakamin kada kajarabci rayuwar jikokina"
Tafada yanayin gaba tashige dakinta.


Abangaren khadija kuwa tunda ta lullube take kyarma takusa minti talatin ahaka kana daga bisani ta lallashi zuciyarta ta tashi,tasa yanzu kotaje makaranta lectura bazaitaba barinta shiga lecture ba hakan yasa tamaida Mayan datayi niyyar sawa tashiga kokarin dakko wasu tanayi tana tsinewa zayyad tareda cemasa kwarto,
Ahaka tasamo wata doguwar Riga cooton matar nauyi tasaka tasa hula tareda faffeshe jikinta da turare tayi dakin hajjaju.

Azaune ta tarar da ita afalo tanajin radio tanufi kusa da ita tazauna ,tareda cewa "hajjaju wai mekika samune na kalaci wllhy yunwa nakeji"

Kallonta tayi shekeke tareda cewa"waike dama Hadiza baki tafi makarantarba?"

Kamar ta fadamata abinda yasa ta makara saikuma tayi tunanin cewa komadai ya zayyad yake Dan uwantane bai dace tazama mai tona masa asiriba,musamman ma dabatasan takamaimai meyakawoshiba kuma bata saniba kila alokacinda taganshi lokacin yazo.

Hakan yasa ta cewa hajjaju "wllhy hajiya kainane tunjiya fa yake ciwo shiyasa kikaga bantashima da wuriba"

"Ayyya allah yasawake saiki nemi magani kisha kokyadanji kwari"
"OK aaima da sauki sosai amma dai bara nayi break sai nasha maganin"

"To sai dai kije can bangaren babanninki danni banida sauran wani Abu dama doyace tarage ta gurin babarki kuma najuye nakaiwa marar lpyr nan na gidan babaji"

"Ayya allah sarki,wai yanzu harkinyimusu uban sammakon duba marar lpy?"
"Eh mana to inba yanzunba yaushe kikeso najene?" Tafada adan zafafe
"Allah yabada hakuri khadija Tafada tareda mikewa tayi hanyar waje,
Kallo hajjaju tabitadashi agaskiya ko ita yanayin jikin khadijar nabata tsoro musamman yanzu datake ganin kamar kara budewa take.



Bangaren baba iroro khadija tawuce da sallama tashiga,
" assalamu alaykum" da gudu al'hussain yayo kanta Wanda dama yana taskar gidane yana wasansa,
Cafeshi tayi da kyar Dan khadija badai ragwantaba,
"Oyoyo yarona,wai tsayama meya hanaka zuwa school"
"Ai makarantarce ta mutu"
Yaron yafada cikin Dan gwarancinsa da har yanzu bai kwareba,

"Makarantar kuma al'hussain"

Aunty maimunatu datafito daga dakinta yanzu tanayi musu dariya tace,
"Hussain kenan shine kekuma zaki biyemasa anan kita tsayuwa"

"To ai fira muke aunty "
"To ashigo sai muyi firar tare,INA wayarkine jiya da daddare nakiraki ince miki dasafe ki gitto kafin kitafi school amma najita akashe"
"Wllhy wayarce aunty matsala gareta bata daukar caji, !saikuma ganima allah yakawoni" Tafada tana murmushi lokacinda take zama akan kujera

Tashi aunty maimuna tayi tareda shiga dakinta ,itama khadija tazame takwanta akan kujerar tareda daukar wayar auntyn tafara kallon hotuna,

Minti biyar dashigar auntyn tafito da Leda ahannunta ,
"Kedai khadija bakya gajiya da kwanciya wllhy"

"To aunty yazanyi wllhy zauniyarce gajiya mutum yake"

"OK to gashi inji aunty bahijja jiya damukaje sannu da zuwa tabani inkawomiki takumace tanajiranki sarkin rashin zumunci"

"Allah sarki aunty bahijja tawa allah yabar kauna
Insha allahu zanje sannu da zuwa shekara aiba kwanaba"

Aunty bahijja yayar aunty maimunace,jininsu yahadu sosai da khadija tun zuwanta zaman sunan yan biyu lokacin sunzo dayake a Dubai suke zaune itada mijinta sakamakon shima za'ayi bikin kaninsa ,to daga nan haduwar jini dakuma kauna tashiga tsakanin khadija da aunty bahijja,yanzuma shekaran jiya tadira kasar dalilin rasuwar baban mijinta inda ajiya aunty maimuna taje musu gaisuwa,



Ledar takarba tareda budewa wani hadaddden turaren garwashine najiki,babbar kwalbace sosai, bude turaren ne yasa yabude gabadaya dakin da wani sihirtaccen kamshi na musamman,


"Kayyyyyy gaskiya aunty ba abinda zance da aunty bahijja sai godiya allah yabar kauna"

"Amn Amn saikuma kishirya kije...kodan yanzu tana gidan gaisuwa sai dai bayan takoma"

"Eh nima naji hajjaju tanacewa gone zakuje gurin sadaka gabadayanku ko?"
"Eh hakane"



Mikewa tati tareda cewa "aunty bara naje nagwadawa ammi "
"To kigaishesu nagode"

Mikewa tayi ahankali tareda lallabawa ta kwantarda al'hussain Wanda tundazu yafara bacci tadauki ledar turaren tayi gaba




Abangaren Dr zayyad kuwa daga bangaren hajjaju dakyar yasamu ya isa BQ din yabude dakinshi yashiga direct gadon yanufa Tafada tareda sakin ajiyar zuciya,

Lumshe idanunsa yayi watanda suna kankance gaba daya sukayi jawur yafada duniyar tunanin yanayin izzatun acewarsa,



Hakika ba yau yanayin jikin yarinyar yafara daukar hankalinsaba sai dai yakanyi kokarin dannewa abin baitaba damunshiba saboda shi bazai iya nuna zslamarsa akan wannan year ficiciyar yarinyarba musamman ma dayake ganinta amatsayin kanwarsa,haba wannan ma ai bada Kaine,
Amma baitaba ganinta ayanayi irinna yauba,
Abin tambaya anan shine,
Shin Dama yarinyar nan takai haka ne kokuwa tsabar jarabarsace tasa yaga hakan ?

To amma ai yana ganin mata dayawa ayanayin dayafi hakama shin meyasa yakasa dauke idonsa daga kan waccan yarinyar?
Mtssssssss yaja tsaki ganin bawanda zai bashida wannan amsar,.
Ganin wannan tunanin ba abinda zai haifar masa yasa yatashi yayi toilet tareda sakarwa kansa ruwa koyasamu yadainajinshi acikin yanayin dayake,
Kyawawan mintina goma yadauka sannan yafito daureda karamin towel akugunsa,
Ganin har yanzu gimbiyar tasa bata rissainaba daga mugun gamon dayayi yasa yabude wardrobe dinshi yadakko magani yaballa yawatsa abakinsa tareda binsa da zuwa,


Wata dakkakiyar shadda yadakko coffee wadda taji dinki irinna yan birni tasaka taje Kansa yayi tareda fesa turare kala kala kasancewarsa ma'abocin kanshi,mukullin motarsa yadauka da wyoyinsa yayi gaba abinsa,


Agsky Dr zayyad Dan gayune Dan motarsama kanta abar kalloce bakace gaba dayanta sannan tana daukeda baking madubin sirri wato tintake

Cikin takunsa na ingarman namiji Wanda yakejida samartaka yashiga motarsa tareda murzata yafice aguje

Tafe yake yanajin wakar kawu Dan sarki mai taken,(sai da ido ake ganin hanya)
Ahankali sautin kidan yake tashi inda yakebin wakar tareda kada kansa,
Har yakaraso unguwarta sharada daidai kofar wani gida yatsaya tareda daukar wayarsa yakira wata nmb,
Bugu biyu aka daga
"Kifito INA kofa " shine kawai abinda Dr zayyad yafada tareda kashe wayarsa,


Ko minti biyu ba'acikaba aka bude kofar,wata kyakkyawar budurwa tafito,fareeda kenan,

Fareeda kyakkyawace sosai sannan kuma cikakkiyar budurwace datakeji da kanta,
Yayi karatu akasar Malaysia inda acan tahada degree dinta takumayi masters,
Sun hadu da Dr zayyad ne abikin abokinshi inda takansance aminiyar amarya,
Fareeda irin matananne masu budadden ido sosai hakan yasa bata da kunya ko kadan,
Tanason Dr zayyad sosai so bans wasaba Dan bata taba yadda ta bata masa rai,
Ba zayyad ne kadai Wanda take taredashiba tana bibiyar maza sosai,Wanda take tunanin zayyad baisaniba,
Sai dai a iya bariki irinta zayyad ba abinda baisaniba na rayuwarta,

Bude motar tayi tashiga tareda Jan muffin ta rufe,
"Morning dear!"
Tafada cikin wata siga,
Yanayin da yafara kara tadamasa da tsuminsa nadazu,
"Morning"
Kawai yafada tareda Jan motarsa yaharbata kan titi,bai zame ko inaba sai gidansa dake tudun yola, 4

fitowwa yayi yabude gate din gidan tareda komawa yadanna hancin motarsa cikin gidan ,
Daidai gurinda aka tanada Dan ajiye motoci ya ajiye motarsa tareda budewa yafito,
Fareeda ma fitowa tayi gamida kama hannunsa suka nufi hangar shiga gidan,

Ahankali take murza cikin tafin hannunsa da yatsunta data shafawa man kara taushi
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment