Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

✨🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH✨
✨3 GENTLE LADY'S👩✨
WRITTER'S ✍🏻 ASSOCIATION
✨🍃✨🍃✨🍃✨

https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7

✨🍃✍🏻✨📚🍃✍🏻✨✨🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡
️🗡️✨

بسم الله الر حمن الر حيم
Dasunan Allah mae rahama maejin Mae
In the name of Allah the most macifull and the most gracious
💖🤍💞💞🍃✨
1⃣&2⃣

'DAN HAKIN🍃 DAKA RAINA😏🤔

Nah
Sadiya A umar
💕Ummuh fateemah💕




Hadarine agarin sosae adur 'kushe take abakin murhu tanata hura wuta rugum niyyar hadarinne yasata tashi daga gurin dan xuwa ta tattara kayan ruwa dakar take takawa saboda tsohon cikin dake jikinta wanda yakae wata 6 haka take takawa ta tattara Mayan randuna da kayan ruwan

Sallama akayi damurmushi akan fuskarta tace aa kakah hajjah sannu da xuwa shigo mana ga hadari yana shirin yankewa

Cikin daga murya tace kinga nayi miki kama da wadda xata shiga cikin wannan matsiyacin dakin naku

inashi kantace din yake
tasan watake nufi

Yafuta masallaci Amman yanxu zaedawo kakah hajjah

Toh in yazo kice ina nemansa ina gidan alhaji hamisu ko amsarta bata jiraba tajuya ta futa

Tashi tae daga tsugunnon datae danta gaedata ta shiga yar bukkar dasuke girki tacigaba da hura wutar

Hapsath ce tae sallama cikin sauri dan antasosune saboda hadarin da aka gani agarin


Amsa mata RABI'ATU tae tace sannu da xuwa hapsatu antaso kune

Eyy Ummerh antashi ne sbd hadarin dayakeson tasowa sannuto maxa jeki cire uniform dinki kije ki kirawa kakah hajjah abbanku yana masallaci yanxu dan naji anyi sallama tun daxu

Toh Ummerh daki tashiga tacire uniform dinta wanda sungaji da kodewa sunsha faci kota ko ina saka wata kodaddiyar atamfarta tae tasa hijav dinta tafuto
Kakah hajjah ce takara dawowa itada alhaji hamisu Rabi Rabii Rabii kina inane ganinan kakah hajjah
Ina shi kantace din yake vae dawoba Amman ga hapsatu nan xata kiramiki shi yanxu tadawo daga mkrnt
Tsugunnawa hapsatu tae tace inawunin ku kakah hajjah wani kallon vanxa tae mata 😏😒 kana tace daban wuniba xakiganni eyeee munafuka mae hali irin na uwarta kema kinanan da bakin kinin anrasa mashinshini sae yawo ake ahaka
Sallamar alhaji mudan ce tajawo hankalinsu daga maganar dasuke shigowa yakarasa yi yay kamar vaeji me take cewaba cewa yay sannu kakah hajjah anleko mune yau
Eyy kantace naxone inji menene hukuncin daka yanke akan xancen dana maka shin kayarda da auren danace kayi ko kuwa
Murmushi yay mae kyau yace kakah hajjah abunda dae xan kara fada miki shine kiyi hkr dan bani da halin daxan rinka ciyar da mata viyu
Niba wannan natambayekaba kanaji kuma bari infada maka koka amunce kobaka amunceba toh sure babu fashi kanaji ko
Tayayama xaka yadda bayan anshanyeka gaba daya sae yadda akae dakae
Ahj hamisu ne yace nidama wlh tun farko banasan wannan auren nasu dan kashin tsiya garesu duk yan gidansu talaucine yakashe iyayenta ai

Kaema kafada yanxudae ranar asabar ne saurin sure kanajinako inkuma ba hakaba wlh tsine maka xanyi kavi duniya kanajinako
Ey Amman ranar asabar jibi fa kenan kakah hajjah mena tanada na auren dadae andagashi

Jibi na tsayar ko xaka nuna van isan bane eyeee sae naji
Allah yakaemu juyawatae suka futa itada ahj hamisu suka varshi anan tsugunne tagumi yay yayi shiru yayyafin da aka farane kuma vaetashi daga gurinva yasa Ummerh yunkurawa taje takama hannunsa kallonta yay idansa yayi jajir tace muje ciki
Daki suka shiga hapsatu kam gurin runfar girkin tashiga ta ixa wutar karar data kusa mutuwa tana share kwallarta

Bude tukunyar tae Amman mexata ga.. 🍃
🍃ALKALAMI YAFI TAKOBI🗡️🗡️✨
🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨
Page 3⃣&4⃣


Tana budewa taga wakene da gero ake dafawa murmushi tae tacigaba da ixa wutar


Rabi'atu ce tace Alhaji kayi hkr da kakah hajjah su iyaye da kake gani lalla6asu ake sae aravu lpy inva hakava saekashiga cikin fushin Allah


Domin su yimusu biyayya yana hade da vautawa Allah swt dan haka Ina rokonka dakae mata biyayyah


Amman kuma tayaya za'ai inyi aure vayan kinada tsohon ciki ko nauyinku bana iya dauka yanxu


Yan kayan miyan danake saedawa akasuwa sunyi tsada yanxu kuma banida jari kwata kwata


Kuma yanxumani bata aure nakeba fafutuka nake in Samu aikinyi kafun ki haehu saboda insamu in nemo abunda xa'ai hakika idan kin haehu



Hatta abuncin da xa'aci agidannan saekunyi wankau keda hapsatu akesamu aci abunci

Randa kuma baku samuba saedae mukwana da yunwa

Toh yanxu ya ilahi ni😔 mudansiru inna karo aure tayaya xan iya ciyar daku rabi'atu bayan bani da halin yin hakan

Ai ko Allah baece kayi aureba bayan baka da halin kula da dasu nagidan ma yaya aka cika bare kuma inkaro aure

Bani da komae bani dakowa daga Allah saeke da hapsatu da abunda yake cikinki Rabi'atu yaya kakah hajjah takesan inyine arayuwata

Ko so take infara satane tanadashi dan uwana yana dashi baxasu tae makamunba amman kuma sunasan su sani awata sabuwar wahalar Rabi'atu


Murmushi tae sannan tace karka damu da wannan duk bamae wahala bane dan wannan tinkiya da ragon nawa sae a yanka ragon abar tunkiyar ayi hakika dashi



Sukuma wadannan akuyoyin ka kaesu kasuwa gobe asiyar saekaxo kayi gyaran dakin da xata xauna


Sannan kasiyo kaya dinkakku kasaka ranar daurin aure kagadae vaka da kaya masudan kwari sosae duk sun mutual


Dama saboda auren hapsatu nabarsu naga takusa gama makaranta kaga in Allah yakawo miji baxamuji kunya ba amman yanxu amfaninsu yaxo sae ayi


Allah xae kawo mana wata hanyar danshi Allah baya vacci kuma maji rokon bawansane nasan in muka roka xae amsa mana kaji


Alhaji kayi aurenka kamar yadda mahaefiyarka ta umarceka dakayi


Sae kaga tahanyar hakan ma Allah yakara vuda maka dan Allah yanasan mutum mae hakuri da kuma yadda da kaddarah mae kyau damara kyau


Alhaji mudan ne yace tayaya ma xakice haka adauki abunda xa'aiwa hapsatu aure ayi aurenda vanga amfaninsaba vaxae yuyuba



Nayadda dae indae bansamu kudiva ayiwa avunda kina haefa hakika da ragonki


Amman vaxan dauki dukkan wani tanadinki dakukayi ta fafutukar tarawa in karar dashi lokaci dayaba Rabi'atu


Don Allah yasani vanasan auren nan amman Allah yasa hakan shiyafi alkaeri


Ameen tace sannan ta daura da cewa
Amman Alhaji....


Aa bae bari takarasaba yace banasan ki kara magana idan sunxo ganin daki sunganshi ahaka in sun yadda ton suyi jere in basu yaddaba to sukoma da kayansu


Dakar dae ta lalla6ashi yahakura akan xaesa a share dakin da phalon agyara duk inda yaxama dole


ruwa ne yafara karfi sosae lekowa tae taga hapsatu harta gama komae ta gyara gurin Dayan dakin taleka Anna taga ta ajiye komae na abuncin data karasa dafawa


Dakin sapsatun tashiga taganta tana xaune tana dudduba littattafanta na makaranta


Sallama tae tace hapsatu kifuto kixuba abuncin mana yaxaki dawo makaranta kuma ki kama aiki kigama sannan kidawo daki bakici komae ba kamata yay kici abuncin ko kafun kifara duba littattafan naki


Toh Ummerh naga kema
baki xuba ba ne shiyasa


Taso maxa kici abuncin ki kinji hapsatu nima yanxu xanxuba inci

Toh Ummerh tashi tae taje tadibo abuncin sannan taxauna acikin nutsuwa tanaci harta gama tafuta da kwanon varanda ta wanke sannan takoma dakin tacigaba da duba littattafanta



Kiran sallar da akene yasata tashi dan ruwan yatsagaeta saedae yayyafi da akeyi kadan kadan



Lokacin data futo har abbanta da Ummerh ta sun futo tsakar gida suna yin alwalar


Itama alwalar tae abbanta yana gamawa masallaci yatafi itada Ummerh suka koma daki suka tada sallah


lokacin da alhaji mudan yafuto daga masallaci yana shirin kama hanyar gida saeya hango balaraba da fauxiyya suna tahowa yi yay kamar baegansuba yacigaba da tafiya



Gabansa sukasha a'a alhaji mudan kaganni amman ko magana shine xakae gida tana washe hakwara kamar gonar auduga😄


Am Ina saurine saboda akwae avunda xanyi ne acikin gidan


wani yatsina fuska tae🤨 sannan tace Allah koh

kace tagaya maka kenan
karka tsaya akan hanya koh


Murmushi yay yace tavvas vakiyi karyaba tahanani kuma ta isa tahananin ne


ko amsarta vaejiraba yay gaba abunsa



Wata kwafa tae sannan tacewa fauxiyya muje xaka shiga hannune wlh yaro



Fauxiya ce tace waekema Mamah maemakon ki wankesa da mari saeki wani kamani mu tafi


Amman inwasune datuni kin koya musu hankali


Mari kuma fauxiyya aa baxaki ganeba ai

Yanxu aka fara inna nuna masa halina tun yanxu aimatsala xa'a Samu


Kibarshi in ya shigo hannu sae mufara namu aikin dan wlh sae Rabi'atu tabar gidannan wlh baxan iya xama da kishiyaba ya sin😏



Hakanefa wlh Mamah dakin burgeni kinga saenayi yadda nakeso agidannan



Bari kedae yar mamanta tafiya suka cigaba dayi


Alhaji mudan Kuwa lokacin daya koma gidan yatarar dasu hapsatu a runfarsu Rabi'atu tana koyawa hapsatu karatun Alkur'ani kamar yadda suka saba kullum


Murmushi yay shima yaxauna akusa dasu yafara binsu suka cigaba da karatun atare



Saeda suka gama suratul Ali'imran sannan sukae addu'a suka shafa



Tashi Ummerh tae tace tari in dauko maka abuncikako dan naga daxu bakaciba katafi masallaci



Toh yace kawae yana mikawa hapsatu Alkur'anin data bashi



Sallama akae suka amsa akusan tare
Ummerh ce ta waego da sauri dan tasan muryar mae sallamar bata da kirki



Itada da wasu matasa su uku
Shigowa sukae sae daya daga ciki yace nan ne gidan da ake.......

[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨
5⃣&6⃣
Nan ne gidan da ake wankau eyyyye.. Tayayama xaka tambaya bayan angaya mana cewa gidanne aka kawomin wanki

Ummerh ce tajuyo tace lpy meya faru balaraba me aka miji ko wankinne bae futaba

Aa yagamun dankwali akae kuma wlh sae an biyani ko kuma in cure akudin wankin naki

Aa baxa'ai hakaba balaraba bari hapsatu taje takae miki gidan asave mae dinki sae adinke amman wlh nama agidannan aka yaga mikinba saedae ko masu daukar kayanne suka tsaya awani gurin

Mekike nufi Rabi kina nufin mune muka tsaya awani gurin muka yaga mata dan kwalinta ko yaya
Allah mun tuba kinga munyi kama da matsiyata ko wanda talauci yasa babanta guduwa yavar uwarta ta mutu da talauci eyeeee

Ummerh kasa cewa komae tae tace hapsatu tashi ki kar6i dankwalin kikae musu gidan asabe mae dinki ta dinke musu duba kasan tabarmar nan akwae ashirin kidauka kikae adinke

Toh Ummerh tashi tae tadauki kudin ta gyara xaman hijabin kanta sannan tace aunty kawo inkae miki dinking

Tsilla mata tae sannan tace kiyi maxa inva hakava wlh insa su sani sumuki dukan tsiya inkika dawo

Amsa tae ta tafi tanata sauri tana xuwa kuwa ta tarar da ita tana dinkin bata tae bayan sun gaesa tadinke mata ko kudin kin kar6a tae tace yawwa tsaya inbaki wannan kikaewa Ummerh ki kice wae inji baffah wata katuwar gana maxgo ce tamiko mata tayata tae suka daura akanta sannan ta tafi

Lokacin dataje gidan da mamaki Ummerh take kallon ta amman saeta tsaya tana kallon ikon Allah dakar tasauke gana maxgon ta mikawa balarava dan kwalinta

Yawwa fauxiyya nikam nawanema kudin wankin nata dari 800 da hamsin ungo mika musu dari takwas hamsin kuma ta 6ata mana lokacine da akae

Kar6a tae taje ta cillawa hapsatu ungo matsiyata kawae juyawa tae ta tafi suka rankaya itada sauran yan uwanta suka futa sunata masifa

Ummerh kam shiru tae takyalesu amman tae alkawarin baxata sake musu wanki ba saboda talauci ba hauka vane
Shiga tae tadaukowa Alhaji mudan abuncinsa taxo ta ajiye masa tamika masa cokali tace Alhaji kaci avuncinka
Baema jitava dan yatafi duniyar tunani sosae tayaya xae hada balarava itada su hapsatu acikin gidannan ai 6ata masa tarbiyar yarinya xasuyi

Magana Ummerh takarayi tace Alhaji Kaci abuncin ka mana nan ma shiru yay ta6asa Ummerh tae furgigit yafurgita yana fadin kakah hajjah gaskiya baxan iya auren balarava ba kidae nemamun wata kawae

Alhaji mekake fadane eyyee wace balaravar xaka aura kana nufin wannan balaravar xaka aura
wlh itace kakah hajjah tace in aura Allah yasani banasan wannan yarinyar kwata kwata babu tarbiya agidansu wlh vansan yadda xanyi da kakah hajjah itada yah hamisu su fahimceniba

Hakane kam amman Allah yakawo mana dauki Allah kuma yasa akwae alkhaeri alamarin auren nan
Amen abban hapsatu yafada Ummerh takara cewa kaci abuncin mana abban hapsatu kadaena tunanin nan dan kar yahaefar maka dawata matsalar Kaji Toh Ummerh hapsatu dauko kwanon yay yasaka cokalin yafara cin abuncin ahankali haka haryacinye abuncin kiran sallar magriba da akeyi ne yasashi tashi yasake alwala yace musu naje masallaci
Adawo lpy Alhaji Allah yakiyaye
Amen ya Allah yace sannan yasakae yafuta

suma sallar sukayi sannan suka xauna sunacin abuncin su bayan sun gama ne hapsatu take cewa Ummerh gasakonan inji baffah asave mae dinki ce tace in kawo miki sun hadu akasuwa dataje siyan kayan dinki
Hmm baffah bayagajiya amman vansan meyasa kwata kwata bayasan xuwa garin nan ba tunda yasa kafa yatafi yaki dawowa kukane ya kwacewa Ummerh kiyi hkr Ummerh komae xaexo karshe hapsatu tace
Hakane kam amman kullum avun girmama yake ko mutuwar ammie ma vaexo va
Ummerh dan Allah kibani lavarinki kinji dan Allah Ummerh
Hmm maxa dauko kayan mugani bagarar da xancen tae
Tashi hapsatu tae ta jawo jakar ta vudeta suka fara dudduba kayan atampopine da shaddoji da lace amman duk masu kyau da tsada da kuma mayuka da turaruka da kayan kwalliya Kala kala jakar data ganine yasata budewa taduba kudine da yawa xasukae dubu dari da takarda aciki budewa tae ta mikawa hapsatu tace karantamun hapsatu kar6a tae tabude takara futular kwansu tafara karantawa
ASSALAMU ALAEKUM
RABI'ATU Kiyi hkr da dukkan yadda kikaga rayuwa kinji koda yaushe burina inxo kodan naganki keda mahaefiyarki da yaranki amman abun yaci tura narasa yadda xanyi dan koda yaushe dana nufo hanyar cikin garin bichi saenaji kamar ana huramun wuta amman ki gayawa mahaefiyarki nasan ita mae fahimtace da hakuri kuma
Sae anjima Allah yay muku albarka gaba daya
Kuka kawae Ummerh takeyi danjin ko mutuwar ammie baffanta vae saniba kuma dajin dalilin daya hanasa xuwa

Hapsatu ce tace kiyi hkr Ummerh sannan ina kara rokonki daki gayamun suwaye ku kuma menene asalinku
Xan fada miki amman bayanxuba kivari nida kaena xan vaki lavari
Toh Ummerh Allah yasa hada kayan tae sannan ta kaesu dakin Ummerh tadawo sallar isha'i sukayi suna xaune kowa yaja gefe suna laximi
Abban tane yay sallama suka amsa shigowa yay yaxauna suka shafa addu'ar tare hapsatu ce tae musu saeda safe ta tafi daki
kayan da baffah yava asave mae dinki Ummerh tadauko tanuna masa yayi farin ciki sosae sannan tabasa kudin tace wannan kuma kaga sae ayi dukkan abunda yakamata ayi dasu ka kama jari kaema kakumayi hidimarka ta auren nan

Toh amman Rabi'atu tayaya xak.... Vatavarsa yakarasaba tace aa Alhaji mesaya kakemun hakane wae duk lokacin dana baka Abu saeka mayarmun kodae dama baka damu dani bane kuma baka daukeni kamar yadda nadaukekaba

A'a ba haka bane ki fahimceni mana Ummerh hapsatu kinsandae bani da kowa saeke kamata yay ki dauki kudinnan ki kama wata sana'ar dasu ba niba kayanma daya bada aisun isa nasan har yanxu ina ran baffah nah

Murmushi tae sannan tace hmm Alhaji kenan haka suka ware kayan kowa sannan suka kaewa hapsatu nata daki suka koma da nasu
Dakin suka shia ummerh ta jajjera nata a yar kwallar ta kwanciya sukayi kowa yana addu'ar kwanciya bacci

Washe gari dasafe hapsatu ta tafi makaranta Ummerh dakanta ta tafi tashare dakunan da xa'ai jere na amarya tasaka adamu capinta ya lillike inda yakamata yayi shafen farin penti adakin harda nata itama haka aka gyara gidan yay kyau tavashi kudin gyaran sa yace sam vaxae kar6aba tae tae ya amsa yace aa sbd kece silar samun aikina kuma baffah shine yasani amakaranta harna gama baxan iya manta halaccin kuba Haka Ummerh vadan tasoba ta hakura ta kyalesa
Albarka taetaaeta saka masa alvarka yace mata sae anjima
Daki kam yasha gyara harda fenti mae gyaran wuta ta kirawo yaxo yaduba musu wutar aka gyara musu aka saka musu glap glap ako ina gida yayi kyau sosae ana gamawa tar wanka tayi sallar axahar dan daya tayi kuma Alhaji ma bayanan yaje kasuwa sarin abubuwan daxae fara siyarwa


Hapsatu ce tashigo gidan dauke da sallama abakinta tana karewa gidan kallo dan mamaki take yaushe akae wannan gyaran haka

Ummerh tace mata maxa xokiyi wanka kici abunci in aikeki kasuwa yanxu
Toh Ummerh Amman yaushe akae wannan gyaran nidae kixo kitafi aikin danace kiyi kinji koh tahowatae tashiga daki tana ganin yadda Ummerh ta ta kwashe komae juyowa tae tace Ummerh ina kayan nawa duba rumfar can duk suna ciki

Ummer toh ina kikasaka mana sauran kuma duk suna nan wanda kuma suka gaji duk na kwashe nabayar

Shiryawa tae taci avuncinta tae wanka tana gamawa tafuto tace Ummerh nagama yawwa ungo maxa kije gidan shafa dillaliya kice gacikon adaurowa yara kayan kutaho dash
Ummerh kaya kuma name kitafidae nave buds akafara rafkawa ana ayyi riri ayyi riri duk dan bakin ciki saedae yamutu dan..... 🍃🍃😉😉
[04/02, 7:56 AM] Ummuh Fateemah🥰💖🥰: 🍃✨🍃✨🍃✨
✨🍃DASHEN 🍃ALLAH🍃✨
WRITTER'S✍🏻 ASSOCIATION
https://chat.whatsapp.com/BHqoOEHjWQz26cyXRvt9V7
🍃ALKALAMI ✍🏻YAFI TAKOBI🗡️
بسم الله الر حمن الر حيم
✨DAN HAKIN🍃 DAKA RAENAH😏🤔✨
7⃣&8⃣

Duk dan bakin ciki saedae yamutu dan Kuwa nagaba yayi gaba wlh nabaya sae tsintar hula
Haka sukaeta habaecinsu babu Wanda yatanka musu karshema Ummerh cewa tae da hapsatu maxa jeki aikenki karkuma inji bakinki kinjini ko toh Ummerh kar6a tae tawuce abunta ko kallonsu bataeba sunata habaecinsu Amman ko akanta dan ita dama bamaesan hayaniya bace arayuwarta
haka sukaeta duddube dubensu suna maganganu Amman ko cikanku Ummerh batace musuba har suka tattara suka tafi basu dade da tafiyaba hapsatu tadawo itada yara sundauko mata kaya akura guda uku makil suke
Shigatae tana sallama tacewa Ummerh gakayan nan munkawo shigo dasu xa'ai toh hapsatu kushigo dasu

Bawani daukar lokaci akaeba aka shigo da kayan suna tayata shiryasu saeda suka jerasu gaba daya sannan Ummerh tavasu dari bibbiyu kowa tace nagode sosae babu komae sukace kana suka futa

Yaukam sunsha aiki itada hapsatu dan saeda suka sassaka komae a muhallinsa sannan suka fara share share da wanke wanke bayan sun gama Ummerh tace maxa ki karasa kisiyo mana abunda xamuci da daddare dan dae baxan iya aikiba wlh dan nagaji
Toh Amman Ummerh kibari tunda lokaci bae wani kureba kawae saena daura tunda inna gama babu abunda xanyi sae wanka
Amman hapsatu kin gajifa dayawa Aa karki damu Ummerh xanyi Toh Allah yay mini albarka hapsatu
Amen Ummerh hakadae tagama aikin tadaura girkin sannan tae wanka tanata murna yau itama agado xata kwana kamar yadda mutane suke fada sun kwana agado kuma kayantama suna yar lokar da Ummerh tasiya mata lokar tata take ta kallo tana murna sosae abunta shiryawa tae cikin wata blue atamfa tasaka sabon hijabin da baffa yasiyamata futowa tae taga Ummerh tana vacci murmushi tae tace Allah sarki Ummerh kingaji sosae yau

Xama tae kusada ita saetaga kuma tafarka tace Ummerh abbana shiru shiru vaedawoba haryanxu
Aa yace inyaje kasuwa xae tsaya yashiga burni wajen su kakah hajja daganan kuma xae koma yaviyo motar kasuwa sae karfe 5:00 kuma kinga suke tashi
Toh Allah yakawosa lpy amen tana xaune aka kawo wuta tace Ummerh kinga sun kawo wuta dama munkae kayan kallonnan gyara ey wlh Kuwa Amman bari Alhaji yadawo sae gobe akira mae gyara yagyara

Sallamar da akece tasa hapsatu tashi dasauri Ummerh yunkurawa tae ahankali dan dakar take iya tashi saboda tagaji gashi kuma cikin nata yau yamata jingim sosae

Sannu da xuwa Alhaji kallonsu yake yana kuma karewa gidan kallo harda su aunty wutar nefa kuma aka saka musu toh wanan aikin rabi'atune ma yasani murmushi yay yajuya yadauko dayan buhun yashigo da sauran kayan sannan hapsatu ta tayasa kwaso su suka kawo tsakar gida

Sannu Alhaji yawwa ummerhn hapsatu yagidan yakuma kuke lpy alhmdllh wlh alhaji tavarma da dadduma hapsatu ta shinfida masa sannan ta ajiye masa ruwan alwala da ruwan sha abuncinsa yashiga daki yadauko masa tace sannu da xuwa abbah yawwa sannu hapsatu da kokari kallon gidan yake anutse sannan yacewa ummerh wannan kuma daga ina haka gyaran gidan nan
Hmmm alhaji kahuta mana saena fada maka hapsatu kawo masa cokali yaci abuncinsa

Murmushi yay bece mata komae ba dauko masa tae ya amsa ya ajiye saeda yay wanka yay sallah sannan yaci abuncin lokacin ma hapsatu tayi vacci ita Ummerh ce tabashi lavarin duk yadda akae sannan tace gobe inasan in tura hapsatu kasuwa tasissiyomin Yan kayayyakin daxan rinka siyarwa naso nasiyawa hapsatu keken dinki to abunne sae ahankali amman insha Allah indae nasamu yadda nakeso gakayan nan daxan siyar toko xan bayar

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment