Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo k'arshenta...kedai kawai ki tuntub'i wannan nomber 👉 08107819124 aduk inda kike afad'in zamu,iyajida matsalarki da yardar allah..yar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa way'anda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimta...allah yada mudace.🙏
________________________

Suko acan artabo akeyi tsakanin damusarnan da IRFAAN dakuma Hafees dayashiga Ganin tana Neman illata mishi D'an uwa domin duk tayaga mishi kyakkyawar fatarshi ta hutu.. shikuwa ya yanketa wuri biyu..suna cikin wannan artabon wasu manyan damusu suka fito sabida jiyo k'ugin Yar uwarsu d'aya damisa d'aya macen zakayya ce nufowurinsu sukayi cikin fishi da mugun nufi suka shek'o kansu...dukkansu sun sadak'at domin sunsan tabbas bazasu iya da damisa har ukkuba.

Akuma Dede wannan lokacine wannan budurwar ta,iso wirin itama cikin azababben gudun..Ganin abunda keshirin faruwane yasata bud'e Baki dak'arfin gaske tana fad'ar ammeeeee ammeee ammeee ammeee fad'a takeyi Bata fasaba...Hakan yasa sukatsaya cakk bawanda tak'ara motsawa acikinsu..Kuma tsayawarda sukayi yabawa Hafees damar sukar wannan damisar dasuke fad'a da,ita wuka abayanta..Dede isowar wannan budurwar damisar nafad'uwa k'asa budurwar tatarota tana girgizata tana fad'ar ammeee ammee...itako tana bud'e Ido tana kallanta

Sauran Kuma duka baya sukaja suna kallan wannan budurwar...d'agowa tayi da idanuwanta dasuka canja kala kaitsaye daga Farida blue suka Koma ja da blue abunda yayi bala,in razana Hafees datake harara da sauran Jami,an kenan dumin suntabbata wannan aljanace shikenan kwanansu yakere..shiko IRFAAN ko ajikinshi dominshi Sam beji cewa aljana bace Kuma baya tinanin mutince sabida Hakan shine ajiyeta akowanne gefeba..bayan tagama k'are musu kallo dukkansu Idonta nacikada k'wallah dominfa tanada zuciya sosai da fad'a sedai dan Babu bakin yine yasa takebinshida harara taji bala,in zafin sukarmata ammee dayayi.

Salken gefen k'ugunta d'aya tacire tana d'aurewa damisar inda yasoketa tareda shafa mata Wani abun data d'auko daga jikinta Wanda bansan kominene ba seda tagama shafa mata tsab kana tabawa abokinta saura..Tate makawa ammeeta tamik'e tsaye cikin iyawar uban giji da buwayarsa... k'arasawa tayi kusan wannan dasuka fito daga baya tana musu Wani abun tana shafa kansu kamar zancen kurame...aiko tana gamawa tad'aga sukazo tareda Saka wannan meraunin tsakiyarsu suka nufi hanyar komawa inda sukafito da,ita...abunda yabawasu IRFAAN matsanancin mmki kenan domin kamar sunajin maganar yarinyar kokuma suce aljanar...itako d'agowarda zatayi kawai setaga wannan kumurcin ya lauye IRFAAN dukkanin jikinshi Yana bud'ar Baki alamar saranshi zeyi...shiko yak'ame wuri d'aya komotsi batayiba balle kayi tinanin yatsorata..Amma abad'ini zuciyarshi kamar tafasa k'irjinshi tafito yakeji sabida fargaba dakiyace kawai irinta jaruman sojoji.

Cikin Jin haushi tace abeeee tareda girgiza kanta sabida Taga yajiyo kanshi Yana kallanta..aiko randa yaga abunda tayi sekawai yasulale yabar wurin...ajiyar zuciya IRFAAN yashiga saukewa shida sauran Yan uwanshi...itako kallan gefen cikinshi tayi Taga yadda duk yaraunata gajini se zuba yakeyi dakuma kafarshi da gefen fuskarshi...fuska tamarairaice irinna tausayinnan kana tad'auko Wani abun zata goge mishi...cikin sauri yaja baya Yana Dalla mata wata muguwar harara kana yad'auki kayanshi yashiga tafiya.

Tab'e bakinta tayi itama irin kaikasanin d'innan kana tad'auki kayanta itada Dan birinta suka k'ara gaba...d'aya daga cikin sojojijnne yacewa Hafees wlh yallabai ba aljana bace mutince Kuma inaga duka dabbonin Nan sunajin maganarta mizehana mubita musamu mafaka har zuwa safe...tabbas kuwa kakawo sharawa Hafees yafad'a cikin sauri Yana k'walawa IRFAAN kira Amma yashareshi...Shima shareshin yayi sukaci gabada bin bayanta tinda yaga dukkansu hanya d'aya suka nufa IRFAAN d'inne agaba se yarinyar sekumasu abayansu...shiko IRFAAN tafiyarce kawai yakeyi batareda yasan inda yanufaba Dade yatsaya tasaka mishi wannan abun ajiki gara yak'ara gaba kartaja mishi Wani ciyon...itako dakebinshi muhallinta tanufa Wanda Shima IRFAAN d'in can yanufa batareda yasaniba....!

*JEJI GIRL* paid book ne Kuma idan kinada buk'atarshi nera 500 ne kacal 👌 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank...kana Kitura shedar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr 💃

Autar alheri ✍️

🌳🌴🌳 *JEJI GIRL*🌳🌴🌳

(Yarinyar jeji renon namun dawa 👱‍♀️🦣🦍🐆🦑)

*Labari meban Al,ajabi da birgewa (romantic love and sexy story)*

Daga alk'alamin taku har kullun Autar alheri ✍️ marubuciyar 👇

SOLDIERS FAMILY
INGARMAN NAMIJI
WAYE MIJINA return
TANTIRANCI sabon salon
IZZAR MULKI
BIG LADY'S
MY LITTLE SISTER

Wannan novel paid book ne Kuma Dan Allah idan Bakida aure karki karantamun novel banasan kananun zantuka harkullun Ina gayamuku domin kawo sauyi acikin rayuwar ma aurata muke bayya komai acikin novel Amma bakwa fahimta bazamuyi novel Dan bata tarbiyar kowanne yaroba domin muma iyayene mun Haifa kozamu Haifa sabida Hakan Dan Allah kowa tayi Sha anin gabanta.

*Idan Baki biyaba karki karantamun novel idan Kuma kika karanta kokika fitar batareda kinsan wahalar danayi wurinyin abunaba keda allah* 🤷

Free fage yakusa k'arewa kiyi hanzari kinemi naki akan nera 500 kacal 👌 zaki iya tura kud'inki ta wannan account d'in 👉 2276776261 Sha,awanatu kasim UBA bank....seki tura shaidar biyanki awannan nomber 👉 07037092176 on WhatsApp karkibari abaki lbr 💃

Free
Page 11 & 22

____✅____&&&&&&&&&&&

"Tafiya sukayi hankali kwance itada Yan rakiyar ta tayi tafiya menisan gaske kamun tasamu abunda takeso musamman jimina tanasan wannan tsuntsuwar seda takama kusan ukku duk jiminar kana suka kama hanyar dawowa muhallinta.

Su IRFAAN kuwa tafiya sukeyi kawai suna nausawa cikin jejin Amma kowannesu a d'ard'are yake sabida ko bishiyoyinda kejikin wannan jejin abun tsorone balle insuyi laka arida kukan miyagun dabbobin dasukeji Tako,Ina dmgashi Kuma dare yafarayi domin duhu yafara sauka sabida koda IRFAAN yaduba agogon hannunshi karfe 5:30pm gashi Kuma idan sukace zasu Koma had'arine tinda duhu yasauko hakama idan sukaci gabada tafiya basusan abunda zasu tarar agababa...kowannensu a tsorace yake musamman maneer dayayi nadamar wannan tafiyar bakad'anba kawai bayyanawane beyiba...gashi sunduva Gabas da yamma kudu da arewa Sam Babu mafaka domin ko Ina afiline sekuma cikin surmuk'unda basusan abunda zasu tarar acikiba...Hafees ne yace bro wai yazamuyine wai yazama Doli munemi mafita kamin duhunnan yak'arasa saukowa sabida Sam jejinnan akwai had'ari acikinshi...Yana rufebaki kamun IRFAAN yabashi amsa dasauri Muneer yakarb'e dacewa wlh kuwa domin wannan jejin bala,ine zaku k'aramun kuskure mutin zeyi yajishi alahira..shidai IRFAAN bece komaiba Kuma Bedagaba Sema gyara tsayuwarshi dayayi Hakan yasa duk sukazuba mishi Ido..aiki Sega wannan damisar datakusa cinye fadeel tayosufa se akan Muneer Dake gaba..Wani irin ihu yatsandara seda jejin yad'auki...cikin zafin nama shiko IRFAAN yahiranyo kansu tareda b'anb'are damisar daga Muneer Dake Sume tin lokacinda yasaki ihun bek'ara sanin inda yakeba..dambe sukashigayi suna mulmula kamar Yana danbeda mutun D'an uwanshi domin bil hak'k'i nema wannan damisar keyi dukkansu takashesu..Shima Kuma Hakan Neman kashetan yakeyi kamun ita d'in takashesun.

Itako wannan budurwar suna cikin tafiya tajiyo wannan ihunda Muneer yayi irinna karazana d'innan kana Neman d'auki... cikin tashin hankali tadubi abokinta tareda watsawa da mugun gudu tanufi inda take jiyo ihun damugun gudun fanfalak'i domin ita atinaninta Wanda tabarone akance Wani daga cikin iyayen nata yasamu damar cutarwa Dan haka kawai taji bataso acutardashi Kuma bataso acutarda iyayen nata Hakan yasa take wannan gudun kamar zata tashi zama,u

*Sanarwa me mahimmaci kitsaya kikaranta koda Baki anfanaba maybe kinada sister ko k'anwa wadda zata anfana dakarantawar dakikayi*

🎙️Tsayakiji y'ar,uw🎙️

Wannan abun ingantaccen abune Kuma mematukar anfani awurinmu mata harda mazama batsafi aciki kumaba kauce hanya Amma bikudiratillah zakisamu abunda kikeso.

1,,macenda allah yajaraba da namuji manemi mata. Akwai tazo da yardar allah kukanta yazo k'arshe akwai zakara da,akeyimata me allura 99 zeyi kwana ukku anakiyonshi dasunanta Dana mujinta wlh billahi shida wata macen har abada ke kokekanki inbakice bandakeba inda yazo kwanciyadake tokema baze k'ara waiwayarkiba.

2,, hatsabibiyar gumba maybe kunajin sunanta Amma wannan ta banbanta domin Koni kaina bani nakeyiba Kuma ba,ayi,a,ajiye sedai idan kinaso kiyi bukin domin kuwa da sunanki za,ayita..wannan gumbar nalamunce Miki idan kikashata dasafe idan yamma tayi kisaka yatsarki agabanki kiji indan yatsarki tashiga tashiga jikinki to wlh allah kigayamin tsakaninki da allah Niko zanbaki kud'inki.

3,,me kurman namuji Wanda duk abunda zakiyi mashi aduniya baya,uhn,balle,uhn,uhn shidai gashi kawai yanashan dad'i Amma ke bakya fahimta..to kizo akwai bud'e bakin kurma D'an kuwa wlh allah ko bebeneshi seya kuwata dabebentakarshi.

4,,Akwai maganin sanyi Wanda sanyi komai jimawarshi ajikinka ko ajikinka to da izinin Allah seyafita Indai bana ajali bane.

5,, mata masu kishiyoyi marasa imani way'anda kerabasu damazajensu sedaisu asosu...to wlh kizo akwai maganinta domin tabbas idan bakece kina lamunce matashiba to sedai mugun abunta yakoma mata.

Ba,Iyanan baiwarda allah yabamu takeba duk wata matsala dakikasan kinada wadda tashafi namuji insha allah idan kikazo to Allah zekawo k'arshenta...kedai kawai ki tuntub'i wannan nomber 👉 08107819124 aduk inda kike afad'in zamu,iyajida matsalarki da yardar allah..yar uwa karki kirani domin yimun tambayoyi akan abunda kikariga kika Gani idan kinshiryama fuskantar matsalarki danneman maganinta to zaki iya nemana idan renin hankali yakawoki tofa way'anda keda kayan Kuma zasukulada lamarinki bazasu lamuntaba my nafatar kinfahimta...allah yada mudace.🙏
________________________

Suko acan artabo akeyi tsakanin damusarnan da IRFAAN dakuma Hafees dayashiga Ganin tana Neman illata mishi D'an uwa domin duk tayaga mishi kyakkyawar fatarshi ta hutu.. shikuwa ya yanketa wuri biyu..suna cikin wannan artabon wasu manyan damusu suka fito sabida jiyo k'ugin Yar uwarsu d'aya damisa d'aya macen zakayya ce nufowurinsu sukayi cikin fishi da mugun nufi suka shek'o kansu...dukkansu sun sadak'at domin sunsan tabbas bazasu iya da damisa har ukkuba.

Akuma Dede wannan lokacine wannan budurwar ta,iso wirin itama cikin azababben gudun..Ganin abunda keshirin faruwane yasata bud'e Baki dak'arfin gaske tana fad'ar ammeeeee ammeee ammeee ammeee fad'a takeyi Bata fasaba...Hakan yasa sukatsaya cakk bawanda tak'ara motsawa acikinsu..Kuma tsayawarda sukayi yabawa Hafees damar sukar wannan damisar dasuke fad'a da,ita wuka abayanta..Dede isowar wannan budurwar damisar nafad'uwa k'asa budurwar tatarota tana girgizata tana fad'ar ammeee ammee...itako tana bud'e Ido tana kallanta

Sauran Kuma duka baya sukaja suna kallan wannan budurwar...d'agowa tayi da idanuwanta dasuka canja kala kaitsaye daga Farida blue suka Koma ja da blue abunda yayi bala,in razana Hafees datake harara da sauran Jami,an kenan dumin suntabbata wannan aljanace shikenan kwanansu yakere..shiko IRFAAN ko ajikinshi dominshi Sam beji cewa aljana bace Kuma baya tinanin mutince sabida Hakan shine ajiyeta akowanne gefeba..bayan tagama k'are musu kallo dukkansu Idonta nacikada k'wallah dominfa tanada zuciya sosai da fad'a sedai dan Babu bakin yine yasa takebinshida harara taji bala,in zafin sukarmata ammee dayayi.

Salken gefen k'ugunta d'aya tacire tana d'aurewa damisar inda yasoketa tareda shafa mata Wani abun data d'auko daga jikinta Wanda bansan kominene ba seda tagama shafa mata tsab kana tabawa abokinta saura..Tate makawa ammeeta tamik'e tsaye cikin iyawar uban giji da buwayarsa... k'arasawa tayi kusan wannan dasuka fito daga baya tana musu Wani abun tana shafa kansu kamar zancen kurame...aiko tana gamawa tad'aga sukazo tareda Saka wannan meraunin tsakiyarsu suka nufi hanyar komawa inda sukafito da,ita...abunda yabawasu IRFAAN matsanancin mmki kenan domin kamar sunajin maganar yarinyar kokuma suce aljanar...itako d'agowarda zatayi kawai setaga wannan kumurcin ya lauye IRFAAN dukkanin jikinshi Yana bud'ar Baki alamar saranshi zeyi...shiko yak'ame wuri d'aya komotsi batayiba balle kayi tinanin yatsorata..Amma abad'ini zuciyarshi kamar tafasa k'irjinshi tafito yakeji sabida fargaba dakiyace kawai irinta jaruman sojoji.

Cikin Jin haushi tace abeeee tareda girgiza kanta sabida Taga yajiyo kanshi Yana kallanta..aiko randa yaga abunda tayi sekawai yasulale yabar wurin...ajiyar zuciya IRFAAN yashiga saukewa shida sauran Yan uwanshi...itako kallan gefen cikinshi tayi Taga yadda duk yaraunata gajini se zuba yakeyi dakuma kafarshi da gefen fuskarshi...fuska tamarairaice irinna tausayinnan kana tad'auko Wani abun zata goge mishi...cikin sauri yaja baya Yana Dalla mata wata muguwar harara kana yad'auki kayanshi yashiga tafiya.

Tab'e bakinta tayi itama irin kaikasanin d'innan kana tad'auki kayanta itada Dan birinta suka k'ara gaba...d'aya daga cikin sojojijnne yacewa Hafees wlh yallabai ba aljana bace mutince Kuma inaga duka dabbonin Nan sunajin maganarta mizehana mubita

An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya

Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,

Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490

A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,

Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu

Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC

Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku

This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services

Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us

Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it

Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT

This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

1 Comments On JEJI GIRL Book 1
avatar
zainab-garba

12 months ago

Reply

Very interesting novel,

Please Login or Register in order to submit comment