Join Our WhatsApp Group

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .

Login Register

book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

................................

*page 61 to 70*

....Anisa yagani kwance Cikin jini, cikin tashin Hankali ya d'auketa yasa mota sai Asibiti yanazuwa Emergency Akashiga da ita, bazata iya haihuwa da kanta ba Domin tazubda jini Sosai hakan yasa dole Akamata C's Yara 2 Akaciro mata, macce da Namiji, fad'amasa Akayi shima Yafad'a gida amma Hankalinsa yanakan Matarsa dahar lokacin Bata farkaba,

"Likita lafiya haryanzu Bata farkaba kuwa"?

"Eh zata farka saboda tawahala dayawa shiyasa Muka mata allauran bacci Amma Nanda Awa 4 zata farka Saidai tana buk'atar hutu Sosai,"

"To likita mungode,"

Kamar yarda likitan yace hakan takasance, kulawa Sosai takesamu, tasamu sauk'i sosai saidai haryanzu batadawo Yarda take daba,

Ranarsuna Yara sukaci sunan Iyayensu, sosai Akayi shagali inda d'ayan gefen kuwa Rahila da ASP suka d'inke guri d'aya,

Bayan kwana Arba shirye shiryen bikin Rahila Kawai suke andakatar da komawarta harsai Angama bikin Rahila, wannnan karon Anisa dakanta takebada Shawara kada Ayi party sosai Sauran Abokansu suke Mata dariya, Anyi biki lafiya Angama harma Takoma gidanta Saidai Anhad'ata dawata Y'ar tsohuwa Dan kulada Yaran, Ayanzu kowa yasaki jiki dacewar matsala tak'are,

Tana Zaune palourn ita kad'ai domin babaa maikulada Yaran tad'aukesu sunfita gun Rahila Shikuwa Yana gurin Aiki, jitayi Ana nocking k'ofar palourn

Tashi tayi taje taduba saidai ba kowa, dawowa tayi tasakejin nocking d'in komatayi taduba wannnan karon tana bud'ewa wata bak'ar k'atuwar k'yanwa tashigo dagudu, jaaa baya tayi Cikin tsoro Aikuwa k'yanwar tazuba mata idanuwa k'yanwar bak'ace wulik gatada girman gaske fidda halshenta tayi dogo tasoma dariya, jaaa baya tafara wannnan Karon tasamu Damar Anbaton Sunan Allah, Aikuwa k'yanwar tarikid'a Takoma wannnan Aljanar wannnan Karon Fuskarta bud'e bak'yan gani bakinta na Fidda jini halshenta dogo idanuwanta jawur suna fidda jini suma, "keeeee kidaina Kiran Allah Anan domin bakisan Allah ba dakinsani bazakuje har inda nake Rayuwataba kutadani Kuma ku Hassalani yarda nakashe Sauran kema Haka zankasheki yau kuma A yanzu," cikin tsawa take Maganar bakinta harwani hayak'i nab'acin Rai yake fita,

Jabaya take Cikin tsoro darawar baki tace"kiyi hak'uri Dan Allah munyi kuskure Amma kiyafe muna hakan bazata sake faruwaba.....,"

"Keeee rufamin baki bawanda ya isa yahanani kasheki kema yau tahakan zaisa Sauran tsageran bil'adama irinku suguce tab'amu domin kuwa bakin ruwa harabarmuce kamar Yarda Sauran suka mutu *SANADIN PARTY* kema saikin mutu Yanzu," Hannunta yayi tsawo tashak'o wuyanta Cikin mugun nufi tayi sama da ita, k'afafunta Kawai take halhalbawa tana neman k'wacewa amma Ina wata miyar sai A mak'ota domin komai na babba yafina Yaro wani wanwani fad'a da Aljani bariba, Idanuwanta suka Soma rufewa numfashinta yasoma d'aukewa....................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

........................................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

*Page 71 to 80*

Kamar Anjefoshi yafad'o palourn Abunda yaganine Yasa numfashinsa D'aukewar wucin gadi domin shina arbayayi da Aljanar tana neman d'aukar ran Matarsa cikin dakewa Yasoma Anbaton Sunan Allah yanatofa Mata, wata K'ara tasaki tareda Sakin wuyan Anisa tafad'i k'asa rajacafff domin takina dasuma Aljanar kuwa tab'ace b'attt,
Cikin tashin Hankali Yanufeta ruwa yasha mata Afuska tafad'o tarin wuya tafara harda jini Cikin tarin nata Domin tasha shak'a Sosai shatin Hannuwanta duk sunbayyana tsinin faratantakuwa duk sunyanka gefen wuyanta, tari take Sosai tana maida numfashin wahala su babaa sukadawo hardasu Rahila dukansu sukahau mata Sannu

Rungumetake jikinsa tajima Cikin wani irin Yanayi sannan tadawo daidai kuka tafashe dashi tace"Wallahi bazata barni Ni yanzu harmaganafa munyi da ita Kuma tafad'amin zata Kasheni tace munshiga huruminta yarda takashe safa haka nima zata Kasheni, nashiga Uku ni Anisa Wannan wane Irin bala'i ne najefa kainaciki dukta *SANADIN PARTY* gashin har Ananeman d'aukar rayuwata, nidai yanzu na hak'ura da rayuwar nasan bazata tab'a barinaba dan Allah kobayan Raina ka Aure Macce Mai Addini domin inada Yak'in bazata Aikata Irin Aikinda na Aikataba nakasance maid'aukar wayewa da bijirewa sa da Boko samada komai nabirewa nabijire maganar Iyayena Inada Yak'inin ko wannnan bala'in k'awai ya ishe Hallaka Rayuwata, Dan Allah Kafin namutu kayafemin kafurta kalma yafiya Kafin numfashina na K'arshe mijina kayafemin Dan Allah," Tak'arasa maganar cikin kuka Sosai

Dukansu saida suka tausayamata Rahila kuwa kuka tasa,

Shikanshi Ammar Cikin dauriya dak'arfin hali yake lallashinta"kinga babu Abunda ta'isa tamiki da izinin Ubangiji Rayukanmu suna Hannun Allah ne shikeda ikon d'aukarsu bawai wani daban ba danhaka kicire tsoro Aranki babu Abunda zaisameki in Sha Allah domin inatare dake, najima dayafe miki Anisa bantab'a Rik'on laifinda kikamunba saidai Namiki fatan shiriya, yanzu kawai ki tsalkake Zuciyarki kiyi tuba maikyau kidage da Rok'onsa shima zaiyafemiki suma su umma sunjima dayafe miki, wannnan shiriyace tazomiki Bayan Kesha wahala ta *SANADIN PARTY* Allah yasa wannnan wannnan yazama darasi gadin masu hali rayuwa tason zuwa party Allah yashiryasu sugane zuwa hasarane kuma hallkane bawaiga mata kawai hardama mazan domin ba'a banbance Azabar Allah ba tsakanin maza da mata Saidai an bayyana kowane datasa kalar Azabar daidai da zunubinda ya Aikata Allah Yasa mudace,"

Dukansu suka ansa Amin, haka sukawuni sukuku, duk indazashi tana tare dashi zuwa safiya sukaje gida tare tanemi yafiyarsu kuma sun yafemata Nan Akasamu wani Babban malami yasoma Bata Rubutu yace tazauna nan gidan sati d'aya Indai tasake ganin matar kota mafalkine to Afad'amasa,

Kusan kwana shida batagantaba sai ranna bakai tabayyana, wannnan karon cikin mummunanar halittarta Wadda bata tab'a zuwa mataba tazo, kanta tayi danufi soketa da wannnan kaifaffan yatsan Hannunta....................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

........................................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

_Monday 9/10/2023 October_

*Page 81 to 90*

Secon to the last fage............

...... Addu'ar da mlm yabata tafara Aljanar tanason matsowa indatake Amma k'arfin Addu'ar yasa takasa Ayanzu duk wani tsoro yawanke daga idanuwan Anisa burinta kawai tayi nasara Kan Aljanar ganin takasa illatata kawai saita b'ace, sai Alokacin su umma Suka shigo d'akin, fad'amusu tayi duk Abunda yafaru Nan Akakira mlm Akafad'amai yazo,

"Tabbas Aljanar tana taredake ne, bawai Agida ko wani wajen takebada tana taredake ne kuma mafita d'ayace dole mukirata muji dalilin wahalardake datake, yanzu kowa yaje yayi Alwala, hakan takasance Duk sukayi Zaune karatu mlm Yasoma yimata shuru saican wata iska Mai k'arfi tatashi take Hasken d'akin yad'auke duhu yamaye gurbin, hasken d'akin kad'an ne Wanda hasken Ranane Kan iya lek'owa Aljanar tabayyana gabansu cikin mummunanar halittarta Maifirgitarwa tace"Akanme zaku kirani,"?

Duka d'akin ganinta suntsorata kamar suyi fitsari a wando amma Ammar dake yake bainuna tsoronsaba,

"Nakirakine domin kifad'amuna Meyasa kike bibiyar rayuwarta,"?

"Saboda itace tafara bibiyata nikawai a yanzu maganinta nake Kuma tindasuka tab'oni saina hallakasu kamar Yarda na Hallaka Sauran,"

"Metamiki konace duka mesuka miki dahar suka cancanci kisa,"?

"Sunje har harabarmu sun hallakamun jaririna Wanda tsawon shekara 60 munajiran zuwansa saigashi yazo bayan zuwansa wad'annan Shaid'anun bil'adama sunzo hargida suntakashi yamutu sunkashemin d'ana shiyasa dukansu nakashesu itama tinda taje bikin saina kasheta,"

"Amma Aibatacikin Wad'anda sukataka Yaron tinda ita batayi rayuwarba wad'anda Sukayi kinkashesu suma kinyi kuskure Domin bada sani sukayi miki wannnan b'arnarba, to Meyasa ita d'ayan k'awartasu Baki tab'a farmakartaba,"?

"Najima dakai Mata farmaki domin lalata duk wani jindad'insu bazata tab'a iya Koda zama kusada mijin nataba balantana harsu had'a shinfid'a ayi Maganar Haihuwa wannnan Shine nata Hukuncin, wannnan kuma Hallakata zanyi domin dama ita shed'aniyace marajin magana to zanyi maganintane tahanyar d'aukar ranta, nayi k'ok'arin ganin na hallaka yaran nata Saidai abun ya faskara domin mahaifinsu kullum cikin nema musu tsari yake kullum Addu'a tana taredasu wannnan yasa nakasayimusu Komai saikawai ita Domin tana Wasa da ibada,"

"Yanzu munaso ki yafemusu duka, dukansu kifita rayuwarsu kibarsu su huta suji dad'in zama,"

"Bazaiyuba duk nayi Alk'awarin sainacika dole tamutu,"

"Inak'ara gargad'inki daki rabu dasu cikin kakkausar murya"

"Bazanbari ba Dole su halaka," tana Ida maganar tasa Hannu daniyar shak'o Anisa, Ammar yayi saurin tofa Mata wata Addu'a Kan Hannun take Hannun yakamada wuta yasomaci Ihu tasaki Cikin jinzafin hakan domin duk wani Alkadarinta yanacikin wannnan Hannun gashi sun k'onamata shi, shima mlm yasoma karantu dukansu Suka d'auka take duka jikinta yakama da wuta Ihu take tana Fad'in"kudakata Kudaina k'onani zantafi zanbarsu zanrabu dasu kubarni nace,"ta'ida Maganar Cikin Azaba tana fad'uwa k'asa

Dakatawa sukayi mlm yace"zamubarki amma muddin kikasake shiga rayukansu tofa saimun hallakaki,"

"Naji nayarda duka narabu dasu zantafi zankoma duniyata Amma Suma sukula idan sukasake tsokanoni bazan barsuba Kuma Suka sake zuwa bakin ruwa Wallahi dagacan bawanda zaidawo" tanagama maganar tab'ace

Take Haske yadawo mlm yajiyo garesu yace"to kundaiji da kunnuwanku kuma kungani duk ba'abinda yajawo wannnan bala'in gareku face *SANADIN PARTY* wannnan bidi'ar dakukaje canne kuka had'u da Aljanar harkuka mata b'arna wanda inda Allah yaceceku ku Baku taka wannnan jaririnba laifinku zuwa wurin Shine yajamuku duka wannnan masifar yanzu inafatan wannnan yazama darasi gareku"

"Ai mlm bama garemu kawaiba hardama Y'anbayanmu idan sunada tinani ba Wanda zaisake zuwa party koda nacikin gidane,"

"Masha Allah, sai magana tagaba Kudaina wasada sallah ko Azkar domin sune Abunda suke matik'ar kare rayukanmu daga bala'i kowane iri ma, ku kasance masubin tafarkin Addini, Allah yak'ara karemu dukanmu"

Da Ameen suka ansa, suka sallameshi yawuce,

Sosai su Abba suka had'esu dukansu sukamusu nasiha Sannan Suka koma gidansu,

A yanzu zamansu gwanin ban Sha'awa sudukansu zaman lafiya da d'auke juna suke gidajen nasu kuwa Kullum Saidai sautin karatun Qur'ani ketashi,

Zaune suke duka sunacin Abincin Rahila tamike tashiga band'aki tasoma Amai biyota ASP yayi yana tanbayar lafiya? "Nima bansani ba Kawai Abincin baimun bane, Kuma kwanakin Kullum Cikin zazzab'i nake kwana,"

"Amma shine Bakitab'a fad'amunba,,"?

"Banason Hankalinka yatashine,"

"Kinga Yanzu muje Asibiti kawai,"

Taresuka d'unguma dukansu sukaje Asibitin, gwajin farko ciki yabayyana harna wata d'aya zokaga murna gundukansu wannan yak'ara Basu tabbacin Lalle Aljanar tafita daga Rayuwarsu................

_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_

WhatsApp number 07064904617

*SANADIN PARTY HORRO STORY💀☠️*

_FREE BOOK_

_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.. (26). SANADIN PARTY HORRO STORY
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *SANADIN PARTY💀☠️ HORROR STORY*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._

*Arayuwa zaka burge wasu Kuma zaka bawa wasu haushi, wasu zasu soka Wasu Kuma zasu k'ika wasu zasu yabeka wasu kuma su kusheka, Haka rayuwa take tafiya idan Kama wani wani bazaka masa ba, dukanin Sak'onninku suna zuwa gareni na Yabo da Akasin hakan, ban Damu da zagin wasu ba Domin kuwa nasan cikakkiyar ni'ima tana Aljanna Amma duk da hakan Ni Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 nakakce Alhmdllh Domin Alk'alamina A tsalkake Yake bana Batsa ko shashanci ko cin zarafin wani ko Aibatawa, Ina Rubutu Kan tsarin tafarkin Ilimi domin bada Shawara nasiha Fad'akarwa Wa'azantar ilimantarwa, kuma Alhmdllh Sak'ona Yana zuwa daidai inda Allah ya nufa Kuma Yana ban Lada daidai da Aikina, kuma Ina Samun Masoya daidai nufin Ubangiji ✨ Inaaa Alfahari daku Masoyana Kuma Ina sonku Tabbas _BASEERARA ITACE ARZIKINA😍_ Allah ya k'ara wadatamu yamuna K'arshe nainyau yasa mucika da imani yabamu Masoya Nagari ya karemu daga Mak'iyanmu, Allah kabama k'asarmu NIGERIA zaman lafiya da Arziki Mai Amfani..... AmeenAmeen......... Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 TAKUCE🥰🥰*

........................................

*INAAA KUKE MATA IYAYEN KWALLIYA DA GYARAN JIKI?? INAA MASU BUK'ATAR GYARA FUSKARSU DAMA JIKINSU? SHIN KINASON RAGE GIRMAN CIKINKI TO KU HANZARTO DOMIN SAMUN NAKU KODA KUD'INKA SAIDA RABONKA MAMAN TEEMA AND MORE 08100100821......... INAAA MASU FAMA DA MATSALAR RASHIN HAIHUWA? INA MASU FAMADA ULCER? INA MASU FAMADA K'IBA ANA NEMAN ARAGE? INAMASU JIKI SIRANTAKA ANANEMAN YIN K'IBAR? INAAA MASU FAMADA SIKILA? INAMASU FAMADA CIWON JIKI?? KAI DUK WANI WANI CIWO DA ALLAH YA HALARTA ADUNIYA TO YAYI MAGANINSA DAN HAKA KU HANZARTO AGUJE DOMIN SAMUN NAKU MAGANINMU BASHIDA MATSALA YASAMU KARRAMAWA DOMIN TINDAGA CHANA YAFITO GHT KENAN KABADA KUD'I MUBAKA MAGANIN MATSALARKA IN SHA ALLAH... HAKA MASU NEMAN MAGANIN MATA KO WANNE IRI AKWAI WANDA HARSAIKIN BADA LABARI HUNNNMMM RIGIJI GABJI WASU KAYA SAI AMALA KAWAI KUYI MAZA KIYI MAZA KAYI MAZA HAD'UWA DA MAMAN TEEMA DOMIN SAMUN MAGANIN MATSALARKI KO WACCE IRI 08100100821 ITACE NUMBER TA DOMIN HAD'UWA DANI KUWA NI MARUBUCIYAR LITTAFAI HAUSA KATUNTUB'I WANNNAN 07064904617 MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN OF WRITER 📝 HAUSA NOVELS 📚 CE*

*Page 91 to 100*

FINAL FINAL

FINAL PAGE

_((((Inamai Rok'on Allah indanayi kuskure Cikin wannnan littafin Allah ka yafemin inda nayi daidai kuma Allah kabani lada, haka kuma Masoyana inda littafin ya karkace baimuku dad'i ba kumun Afuwa,... Wannan littafin darasine darasin Kumashine na halartar PARTY Akwaisu dayawa suke zuwa hotal bakin ruwa daji dadai sauransu Aje Ayita bad'ala iri da rashin kunya, wannnan ba iya littafine kawaiba Wanda zaisa kukaranta kuji dad'i ko kuyi Nishad'i kumanta dashi ba a'a natsara labarine domin bada darasi Hak'ik'a Akwai Aljanu Kuma sukan iya shiga rayuwar d'an

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4

Please Login or Register in order to submit comment