Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»Ώ*JAMI'IN SIRRI*
*C~I~DπŸ‘¨β€πŸ’»*

_PAID BOOK #300 ONLY_


_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK... (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY...
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *JAMI'IN SIRRI C~I~DπŸ‘¨β€πŸ’»*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



_Wednesday 13/9/2023 September_




*Ina mik'a jinjina gdy Yabo gadik ilahirin Masoyana nakusa Dana nesa Wad'an da nasani dama wad'an da bansani ba, Sak'onninku suna yawan zuwa gurina Koda yaushe Inajin dad'in Haka Ina Gdy πŸ™ sosai Allah YABAR ZUMUNCI*




_Fatan Alkhairy gadukan masoya na, Ina d'aga Miki Hannu my Husna πŸ₯°, Yabonki k'aunar ki duk na dabanne kina k'aunar Mujaheedah saboda Allah Nima ina Inayinki overπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ_




```BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM```



*Free πŸ…ΏοΈ 1 to 5*




.......Tuk'i take Cikin had'ad'd'iyar Motar ta bak'a sai shek'i na sabun taka take daganin motar kasan An zuba million Kafin A siyeta, karatun Al Qur'ani ketashi A motar inda duk inda tawuce zaka iya Jin sautin karatun,


Go slow tasamu gabanta , Siririn tsaki taja Had'id'a karkata motar tata tabi cikin wata k'aramar hanya, Duka gidajen Unguwar na Talakawa ne kallonsu take jefi jefi tana girgiza A ranta tana Fad'in "Allah ka wadatamu karabamu da talauci"

Nidai Mujaheedah Matar mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ nace Ameen


Har Tana gaf da barin Unguwar kwatsam saiga mutum tabige, ita kanta batasan Taya Akayi ta bigeshi ba, Cikin tashin Hankali ta tsaida motar tafito, Koda tafito wasu maza biyu har sun K'araso Gurin,


"Nashiga Uku, ku dubamin dan Allah Bai mutu ba dai ko," tafad'a cikin Rud'ewa ganin bakinsa na fidda jini



"To ke malama mahaukaciyar Inace kina Tuk'in ganganci A Y'ar k'aramar Unguwa irin Wannan,"?



"Ai kasan Y'aY'an masu Kud'i Haka suke ba Tarbiya ba tsoron Allah balantana girmama D'an Adam musamman talaka ma," d'ayan ya fad'a yana gefe Abunsa baiko K'araso ba



Duk da taji Zafin kalaman nasu Amma hakan ta dake tace"Ku taimaka ku samin shi mota muje Asibiti kada ya mutu,"



"Wa wllh nidai ba ruwana nayi Nan Sabi'u mutafi kawai,"?




"Haba banyin Allah wannnan ai Rashin Imani ne bayan Ank'ad'eshi Kuma harta nemi taimakonku kan Akaishi Asibiti Amma sai ku k'i,"?

Wani dattijo dayazo wuce yayi maganar



"Baba mudai bazamu iyaba domin dukansu bamu San ko d'aya ba Kai inzaka iya to bismilla" suna Gama Maganar suka wuce Abunsu,



Girgiza Kai kawai tsohon Yayi tareda taimaka mata Yasashi set d'in baya


Yace"Maza yarinya jeki ki Kaishi Asibitin Allah ya tsare Ni nawuce,"



"To baba na gode ga wannnan"

wasu Y'an Kud'i tabashi sannan tashiga Motar taja


Cikin k'ank'anen lokaci ta iso wata Kasaitacciyar Asibiti, tanayin parking ta fito tare A rikice ta k'walawa security d'in Kira Suka Kamashi Sukayi ciki Dashi,


Take Akayi Emergency Dashi,

Safa da marwa tafara A waje Tama kasa Shiga ciki Saboda fargaba,


Bayan wasu Awanni saiga wani doctor ya fito Yana goge gumi da sauri Tak'arasa kusa Dashi Tace"Baidai mutu ba ko doctor,"?



"Come down docter Nainaaa kema fikita ce Amma kinkasa control d'in kanki Wai ma Taya hakan tafaru,"?



"Kaga doctor Kafin muyi wannnan maganar Fara fad'amun Wane condition patient d'ina yake ciki"



Ajiyar Zuciya ya sauke yace"Gaskiya Kamar Yasami loosing memory nasa Amma bazamu iya gasgatawa sai in ya farka"



"Na Shiga Uku Ni Nainaaa, Bari na Shiga na ganshi,"

Bata jira Ansarshi ba tafad'a d'akin,


K'ura Masa Ido tayi Yana kwance samb'al da kusan duk Rabin jikinsa rufe da zanen gadon, gansa kuwa Yasha bandage, Fuskarsa ta k'urawa Ido, duk da bacci yake cikin halin Ciwo hakan Bai Hana bayyanar tsantsar kyawonsa ba, shid'in mai Kyau ne Zuciyar ta tafad'a,



Zama tayi D'aya daga Cikin kujerun d'akin ta lumshe idanuwanta gajiya takeji Sosai dama badaga gida ta fito ba tadawo daga wani k'auye ne bayan takaimusu tallafin magana sai ga Wannan Abun Kuma yasata zuwan Asibitin dole,


Sai kusan 4:30 ya farka A hanakali ya bud'e idanuwansa Ya sauke kan kyakykyawar budurwar da yagani kusa Dashi zaune, k'ura Mata ido Yayi


Sam batasan ya farka ba Domin Hankalinta ya Soma komawa gida Gurin Ummen ta, d'agowar da zatayi taga idansa k'yar Kanta,


Da sauri tamik'e Tsaye tana Fad'in...................





_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_



WhatsApp number 07064904617


*JAMI'IN SIRRI*
*C~I~DπŸ‘¨β€πŸ’»*

_PAID BOOK #300 ONLY_


_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK... (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *JAMI'IN SIRRI C~I~DπŸ‘¨β€πŸ’»*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._




*FREE πŸ…ΏοΈ 6 TO 10*



..."Sannu bawan Allah meke maka ciwo Yanzu,"?



K'uramata Ido Kawai Yayi daga bisani ya d'auke kansa,


Kasage tayi tana kallonsa tana tinani iri can saiga doctor San Yashigo


"Ah patient d'inki ya farka docter Nainaaa Baki fad'amun ba,"?



"Jikina duk ya mutu doctor San baiyi magana ba Ina tsoron banice silar rasa bakinsa ba," ta K'arasa maganar tana sake Zama cike da damuwa




"Ah docter Nainaaa ki kwantar da hanakali in Sha Allah everything will be okay, bara nayi checking d'in sa nagani,"


Gwaje gwaje Yafara Masa Sannan Yace"Abokina Sannu, meke maka ciwo,"?

Shima Ido kawai ya zuba masa baiyi magana ba,


"Kagani ko doctor na Shiga Uku"


"Come down Nainaaa, kada kisaka damuwa ranki d'an Adam fa bazai iya gujewa K'addarar saba,"



"Abokina kana wane gari Ina Y'an uwanka suke,"? Nanma shuru Yamasa baiyi Magana ba,




"Wai Anya Wannan ba kurma bane kuwa? Kuma Kodai maganar loosing memory d'insa ya tabbata ne,"?



"Ina tsammanin hakan Gaskiya Amma Akwai buk'atar Asami K'wararrin likitan brain su duba shi,"



"Kenan Zan fita Dashi waje,"?



"Eh to Kafin Nan dai zanyi Magana da doctor najib Yafara dubashi tukuna idan yaga da yuwuwar fitarshi waje Kinga sai Aje,"




"Ni Yanzu matsalata ma Rashin maganar shi, bamusan kowa nashi ba balantana mu sadashi da Ahlinsa,"



"Eh Kam Kuma da wannnan Amma Yanzu kije gida ki huta Nainaaa Ni zankula Dashi dama yau till down Zanyi," yak'arasa maganar Yana daga Mata gira,


Dariya tayi kyawawan hak'waranta Suka bayyana

Ta mik'e Tace"to Ina godiya doctor San sai goben,"


Matsawa tayi kusa dashi tana Masa murmushinta maikyau Tace,"Allah yabaka lafiya patient zanje gida nadawo gobe please kafara magana kaji,"


Murmushi kawai doctor San yayi sukayi Sallama tawuce


Shikuwa Saida ta fita yasaki d'an murmushi tareda rufe idansa bacci ya d'aukesa



Shiga motar ta tayi tana gyara Zama taji ringing wayarta Koda ta d'auka taduba missed calls tayi dayawa duk na Ummee sunfi yawa

Kafin tayi yunk'urin Kira wani Kiran Yasake shigowa

Cikin hanzari ta d'aga


"Kina Lafiya kuwa daughter meke faruwa inata kiranki but not respond,"


"Comedown Amma Ina Lafiya kawai nasami wata matsala ne nabige wani Amma Yanzu dai ganinan zuwa gidan"



"Subhanallah to da sauk'i kuwa,"




"Eh Amma da sauk'i ganinan dawowa ma k'arsa maganar," kit ta k'atse Kiran



Tada motar tayi tawuce,


Wani makeken gida Naga tayi Hong Aka bud'e mata tashiga parking motar Tayi tafito sai yanzu na k'aremata kallon, doguwace basosai ba tanada tsayin gashi da k'aramin Baki Hasken fatarta badayawa ba kallo d'aya zaka mata kasan naira tasamu gurin zama jikinta,


K'asaitaccen palourn nasu tashiga da sallama bakowa sai TV dake Aiki shi kad'ai,

D'akin Amma ta nufa tarar da ita tayi Zaune tana Azkar d'in ta


Da sallama tashiga d'akin tana zama gefen gadon tace"Ash wllh Ammaa nagaji dayawa kaina sai Ciwo yake Saboda gajiya,"



"Eyyerh Sannu daughter Yanayin Aikinku ne Haka Yanzu shi Mai jikin yaji sauk'i,"?



"Eh Ammaa but still baiyi magana ba bansani ba ko kurma ne dai,"


"To Allah dai yabashi Lafiya Yanzu jekiyi wanka kici Abinci kiyi sallah sannan kije b'angaren Abbanki ki gaida Momynku,"





"Ni wllh Ammaa banason zuwa gaba d'aya part d'in Nan Wllh Matar Nan Bata sona, Ni Allah ya rufamin Asiri dayasa ke kina Raye Kuma kina kusa Dani da bansan yazanyi ba, kin hanani kukan Rashin mahaifiya, Ammaa Allah yasaka Miki da Alheri,"



"Ameen, Nainaaa kenan to kobata sonki tinda ta Aure Ubanki ai Dole tasoki wannnan k'in kuma ita tashafa kedai kada ki fasa mata biyayya, Ummeenki kuwa verry soon zata dawo garemu in Sha Allah,"



"Allah yasa hakan Ammaa inacikin kewarta , bamusan wane take Ciki ba, ko ta manta Dani ne, watak'il Kuma Ammaa Bata Sona shiyasa ta Barni,"



"Nainaaa Uwa Uwace kuma koyaya ne tana k'aunar Y'arta na tabbata tana cike da kewarki,"



"Amma Ammaa baikamata laifin Daddy ya shafeni ba Dan ya rabu da ita Bai kamata Nima ta watsar Dani ba, kawai sainakejin Ni banida wata Uwa kece Kawai Ammaaa,"



"Nainaaa kinsan fa idan Aka rabu tsakanin miji da mata idan mijin Mai Kud'i ne tofa da wuya yabar yaransa gurin matar, Kuma Koda ya barsu idan zatayi Aure Dole fa sudawo gidan nasu Uban, to Balantana yarda Daddyn ki yake Sonki ai bazai iya Bari tayi wani Auren taje dake Agolanci ba bayan ke ganaki Gidan Uban,"




"Hummmmmmm Ammanaaa kenan nadai gano kinayin Ummeena da yawa shiyasa, Nidai bazan daina Fad'in Bata Sona ba kawai ta sallamani tinda ta rabu da Daddy," mik'ewa tayi tafito d'akin ta nufa iya tsaruwa d'akin ya tsaru komai pink

Toilet ta fad'a tayi Wanka tayi sallah taci Abincin sannan ta fito parts d'in ta nufa Koda ta Shiga can sainaga Wanda tafito Ashe bama Kyau bane Domin wannnan kam ba'a maganar had'uwa Anzuba dukiya Sosai,



Zaune ta tarar da Mommy ta d'aura k'afa d'aya Kan d'aya Tana Danna waya k'afafunta kuwa Y'an Aikinta suna Mata tausa


"Ina wuni Mommy"


A walak'ance ta dubeta Kamar bazata ansa ba sai Kuma Tace"Uwar gantali sai Yanzu kikaga damar zuwa gaida ni, kunacen keda wannnan Muna fukar Matar Kuna gulmarda kuka Saba ba, hunmm ai wllh nakusa maganin ku duka, Ni tashi ficemin A palourn Mai Bak'in hali da naci," Mtssswww



Itadai kanta k'asa duk da tanajin zafin zagin Amma batace Komai ba, kawai Dan takasa sabo da cin mutuncin Mommy ne amma ba Randa Bata zaginta musamman idan Daddy bai Nan sauk'in ta d'aya tanada Ammaaa da Tabbas zaman gidan saiya gagareta,




"Haba Mommy Dan Allah ki sassautawa Baiwar Allah Nan ,"



"Iyee Haira Ni kikewa fad'a? Wato gaki ke sallamammiya ke Mai Y'ar uwa ko? To wllh har ke Zan had'a dake nayi maganin ku banza shasha kawai,"

Mik'ewa Nainaaa Tayi tafice cikin sauri Haira tabi bayanta tanajin Mommy na zage zage Amma Bata dawo ba,


Rik'o hannunta tayi tace"Dan Allah sister na kiyi hak'uri bansan meke damun Mommy ba Amma dai ko Yaya ne kada wannan matsalar ta shafeni nidai wllh ke Y'ar Uwatace Kuma duk rintsi Muna tare, Kawai ki k'ara hak'uri,"



Murmushin yak'e kawai tamata tareda cire hannunta daga nata tawuce,



Saida ta b'acewa ganinta sannan tadawo palourn lokacin Sagar yayanta Yadawo Suka had'e sukamata Tass itadai Bata tankasu ba Kuma tasa A Ranta ba Wanda zai rabata da Nainaaa wllh..



Tana komawa d'akinta tashiga tafad'a Kan gado tana tinanin rayuwa tana kuka har dai bacci B'arawo ya sace ta......

To nace Assubah tagari................................



_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617

*JAMI'IN SIRRI*
*C~I~DπŸ‘¨β€πŸ’»*

_PAID BOOK #300 ONLY_


_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN πŸ’ž ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK... (23) D'AUKE D'AI D'AI DUNIYAR SHAID'ANU PAID BOOK...(24) RUHIN JINN PAID BOOK.. (25) JAMI'IN SIRRI C~I~D PAID BOOK 300 ONLY.
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken_ *JAMI'IN SIRRI C~I~DπŸ‘¨β€πŸ’»*
_Ina fatan yabada darussuka dama ilmantarwa Kamar dai yarda sauran littafaina suka bayar....._



_Friday 15/9/2023 September_


*Free πŸ…ΏοΈ 11 to 15*


.....Jimawar da tayi batasami baccin ba Hakan yasata makara,


"Daughter Wai bazaki fita Aiki bane Yau,"




Mik'ewa Tayi Tace"wllh Ammaaa yau baccin ne Yakasa barin Idanuwana,"


"Daughter Dole bacci yasaki gaba, Baki kwantawa da wuri ga Yawan tinani kada kijawa kanki wani ciwon daban, Yanzu tashi kiyi Wanka kizo kiyi break fasts,"


Mik'ewa Tayi tashiga toilet Already tayi sallah shiryawa Tayi tafito parlourn harta zauna zata Soma cin Abincin wayarta tafara k'ara doctor San tagani Rubuce

Tana d'agawa Tace"I'm so sorry doctor but I'm coming now" tana Gama Fad'in hakan ta k'atse tareda mik'ewa


"Ah tafiya zakiyi bakici komai ba,"?


"Ammaaa kin manta Inada patient Kuma better tinkan Akirani Yakamata na kasance wurin, Amma Asamin A baskets sainje Masa dashi ma,"



Delu Mai Aikinsu tazuba Mata takai mata mota Sannan tashiga tawuce,


Parking motar tayi sannan ta d'auke basket d'in tashiga ciki, direct office d'inta tashiga saida tagama settling komai nata sannan tafito office d'in doctor San taje but Yana Rufe hakan yasa tanufe D'akin da Aka kwantar da mutumin

Tura k'ofar Tayi da sallama tashiga


Dukansu Ido suka zuba mata bama kamar guy d'in domin ta burgeshi Sosai Komai nata slow cikin natsuwa da Hankali


Doctor San Yace"Kin manta Damu ba Kuma inatason naje gida Amma ba dama,"




"Dan Allah kayi hak'uri wllh na makara ne Amma Yanzu gani Yaya Ake Ciki kayi Magana da doctor najib d'in,"?




"Eh yazo tin jiyan ma Kuma yaduba komai normal Saidai eh Yasami loosing memory d'insa Saidai idan yaga wani Abu daya shafe Rayuwarsa tabaya to zai iya tinawa ya dawo daidai,"



"To Amma doctor San Maganar tasa kuma fa,"



Hahahaha"kinzata Wai Bai magana Yanzu ma Saida mukayi magana dashi yace ruwa Saidai na lura miskiline na K'arshe shiyasa duk Magana inbatazama dole ba tofa bazai yi taba,"



Maida kallonta tayi kansa saitaga ya d'auke Kansa yawani had'e Rai


Matsawa Kusa Dashi Tayi ta zauna Had'id'a zuba masa Abincin da tazo dashi pepper soup ne da shinkafa mik'amasa Tayi Tace,"Kaci Abinci kadaina B'ata Rai bafa da gangan na bigeka ba, Ni banma San na bigeka ba Kawai saiganin ka nayi kwance idan za'ayi tuhuma Kai Zan tuhuma d'an Samari," tak'arasa maganar tana wani farr da idanuwanta



Murmushi ya sub'uce Masa Dan shi harga Allah dariya tabashi,



"Yawwa idan kanayin magana da murmushi to Zan fasa tuhumarka, Yanzu kaci Abinci ka Huta Kafin nagama da Sauran patient d'ina sainazo Muyi Magana dakai," Bata jira Ansarshi ba tawuce dama doctor yajima da fita,


Saida tafita sannan ya d'auke Abincin yaci,

Tajima Kafin tagama tadawo Zaune ta tarar Dashi ya jingina da gadon,


Sallama Tayi Ai kuwa ya Amsa Ahankali Saida taji wani iri dajin saukar Muryarsa,


Zama tayi daga cikin kujerun d'akin Tace"Sannu bawan Allah yajikin naka,"



"Da sauk'i" Yafad'a Atak'aice idanuwansa na rufe




"Masha Allah A yanzu dai kasami sauk'i kaga Yakamata Asallameka so Ina zankaika Ma'ana Ina Ahlinka suke,"



Shuru harta cire ran Zaiyi magana Sannan ya Ware manyan idanuwansa kanta cikin sanyi da Alamar tausayi Yace"bansani ba nima bansan kowa ba saike, Ni ba d'an Nan garin bane Amma namanta Ina nake bansan Komai game Dani ba Yanzu," Wasu Hawaye Suka Soma silalo Masa



Cikin Jin tausayinsa Ta matso inda yake tace"kada kadamu Akai nice silar faruwar Komai Dan Allah ka yafemin zanje dakai gidanmu ka zauna Kafin Allah yasa Katina Komai naka, Amma ya sunanka,"?




"Sunana Abbas Shine Kawai Zan iya tinawa saboda Naga wannan tare dani, karancin passport d'auke da sunan Abbas Akai, Amma hakan zaiyu kuwa? Iyayenki zasu Bari na zauna daku bayan basusan Ni kowaye ba, ko Ni bansan waye Ni ba balantana nayi musu bayani idan Suka buk'ace hakan,"




"Kada kadamu Kan wannnan idan nayi musu bayani zasu fahimta Kuma ma Daddy na bayanan A Yanzu Amma nasan very soon zai dawo, Yanzu ka d'auki duk Abunda kake buk'ata Kazo muje kawai," tana gama maganar tafice


Binta Yayi da kallo Yana Aiyana Abubuwa dayawa Aransa Had'id'a sakin murmushi,



_NI DAI MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🀱 QUEEN OF WRITER πŸ“ KALLON IKON ALLAH KAWAI NAKE NAKASA FAHIMTAR KOMAI GAME DA WANNNAN MUTUMIN,"


Saida tagama Komai sannan Sukayi Magana da doctor San ya rakosu har mota suka wuce shikuma ya koma,



Kallon hanya Kawai yake har Suka Isa bawanda Yayi magana

Bayan Tayi parking ta fito tareda Kiran Mai gadi da Sauran masu kula da Gidan Tace,"kunga wannnan bak'ona ne, so Yanada ikon Shiga ko fita duk Sanda yatashi idan Kuma wani yanemi Wani Abu kanshi kawai kuce yasameni, banason sa'ido ko Shiga hurumin da baishafe mutum ba, Ina fatan kun fahimce Ni,"



"Eh madam munfita Kuma in Sha Allah zamu kiyaye,"



"Yawwa Masha sunanshi Abbas, so Shine kawai zaku iya komawa Kan Aikinku nagode,"


"Muje ciki ko Abbas"

Binta Yayi Suka Shiga parlorn

Kallo Yafara k'arewa palourn


"Zauna Bari Nakira Ammanaaa ku gaisa"


Gyad'a kansa Kawai Yayi tareda zama, itakuma tahaye sama



D'aga kansa Yayi Yana kalle kalle can idanuwansa suka fad'a kan wani photo k'ato Dake manne A bango, Itace cikin shigarki Likitoci da Sauran mutane gefe sai sai wani mutum data rik'e shima Yana rik'e da ita suna dariya ga A Ward's tsakansu,


"Ba shakka wannnan Shine," Ya fad'a cikin zuciyarsa tareda cije lip's d'insa na sama,

Jin Alamar Ana saukowa k'asa yasa da sauri yakoma ya zauna,



Fitowa sukayi tareda wata mata,

Sauka yayi k'asa Yana gaida Matar

Cikin fara'a ta Ansa Tace"A'a tashi ka zauna Abbas ai tafad'a mun komai kada kadamu bamuda matsala kasake ranka kaji ka d'auka kamar gidanku, Kuma itama ka Zama yayanta idan kaga tayi kuskure kamata fad'a ta Gyara, Ai Nainaaa mutuniyar kirkice tanada tausayi fatanmu Allah yabaka lafiya Kawai,"



"Ameen Ameen Ammaaa Ngd in Sha Allah zanzamo Nagari gareku," kansa A k'asa yake Maganar




K'uramasa Ido tayi tana murmushi itadai Yana burgeta Wllh,


"To kin fad'ama Daddyn ki Saboda gudun matsala"



"Ammanaaa kinsan samun wayar Daddy it's not easy Always he is busy but I will trying to charts on WhatsApp,"




"Hakane Amma kiyi gaggawar fad'a Masa kinsan Yanayin gidan naku dai," Tak'arasa Maganar tana mik'ewa



"Ammanaaa Ya Hassan ya kirani yace gobe zasu dawo fa,"



"Eh Nima sun fad'amun Allah ya dawo Mana dasu lafiya kawai,"


"Ameen Ameen, Zan Nuna Masa inda zai zauna"



"Eh Hakan ya kamata kam,"



"
Maida kallonta tayi gareshi kanshi Ak'asa, ga Alama Dai yana kunyar Ammaaa



"Ya Abbas kaidana Jin Kunya ko wani d'ari d'ari everything will be normal bamuda matsala ko gun Daddy bazan Samu matsala ba Domin yana sona kuma Yasan bazanyi Abu Mara Kyau ba, so tashi na nuna maka inda
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2

Please Login or Register in order to submit comment