Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

*FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA*

_PAID BOOK #300 ONLY_



*MAY 5/2023*




*MAY 22/5/2023 MONDAY*


_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *FATALWAR☠️ BUDURWAR MIJINA!!! PAID BOOK #300 ONLY* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 QUEEN👸🏻 OF WRITER 📝 CHAMBER*




_BISMILLAHI RAHMANI RAHEEM_




*Free 🅿️1 to 5*




..............Iska tafara kad'awa Wadda ke nuni da cewa Ruwan sama zai sauka, Ahankali Ruwan suka fara sauka inda daga bisani kuma sukayi k'arfi Sosai,


Already ta kammala komai da zatayi zaune take bakin gado tana matse k'afa Al'adar tace muddin Akafara ruwa sanyi Yana busowa Sosai dik Yarda ta rufe ko ina tofa sai sanyin ya shigeta take kuma wata masifaffiyar sha'awa take taso mata, Yanzun ma hakan ne, kama jikinta take tamatse gu d'aya Had'ida kwantawa ta nadunk'ule guri d'aya ta rufa da k'aton lallausan blanket d'insu Amma Abanza Abun k'ara yawa yake mata, Tina cewa tanada miji amma take faman Shan irin wannan bak'ar Wuyar yasa ta rushe da wani marayan kuka, sosai taci kuka ganin kukan ba Abunda zaimata yasa ta mik'e da k'yar tanufe k'aramar drowa d'in gadon, Wata k'aramar kwalba tajanyo tabude wasu k'anan maganine ciki dayawa kala kala fari da ja d'orawa zama tayi bakin gadon batare da ta Aunaba kawai naga tabud'e Baki tazuba cikin bakinta takora rowa Rintse idanuwa tayi Had'ida jijjiga kanta, Kafin wani lokaci bacci Mai nauyi yayi gaba da ita ba shiri...............





*************



'"Kasan Inasonka Mustapha ba kad'an ba so komai kace kana so A wurina bazan k'imaka shi, Nidai kawai fatana ka Amince da Maganar Auren mu, wallhi mustapha ko ba danginka zan Amince ka Aro dangin haya su shaida Auranmu,"




Shafa Fuskarta yayi had'ida had'e bakinsu guri d'aya take suka Lula duniyar Alfasha, dik sanda zatama mustapha Maganar Aure bazai ce komai Akai ba Kuma kowa nasa yak'i Bari tasani shidai kawai Aiki ya kawoshi Nan Jos garinsu ........



_Allah katsaremu katsare imaninmu da Aikata b'arna zina da sauran miyagun Aiyuka Ameen_





"Salamu Alaikum! Salamu Alaikum!! Salamu Alaikum!!! Ah kodai falmata Bata gidan Nan yau,"?


Jin shurun yayi yawa yasa tashiga har cikin bedroom d'in yanayin kwancinta kawai zai ganar dakai baccin bana Lau bane,



Fridge tabud'e ta d'auko bottle na ruwa masu sanyi tazuba A hannunta Ahankali tad'an shafa mata A fuska,


Doguwar Ajiyar zuciya taja Had'ida bud'e idanuwanta Ahankali ta sauke su kan Zahra,



B'ata fuska Zahra tayi kafin tace"Falmata Baki daina Shan wad'annan tablets d'in ba ko? Wai so kike ki kashe kanki ko saikin nakasa rayuwarki,"? Zahra tak'arasa Maganar tana b'ata fuska





Murmushi Mai zafi Falmata tayi Had'ida Mik'ewa zaune tana dafe kanta Dan Yana d'an Sara mata musamman tashin ta datayi daga baccin,

Ajiyar zuciya ta sauke kafin tace"Zahra bazaki fahimce matsala ta bane Allah yasani inacikin wani hali, Ace inada miji Amma shida babu duka ba banbanci Ina wahale Kuma tablet's d'inda nasha bana maye ko wani Abu bane kawai suna tafiyar da damuwa da rage fillings sai saka bacci so banda mafita tinda Allah ya had'ani da miji mara tausayi,"


Hawaye tafara zubdawa taci gaba dacewa "Zahra Rayuwar ki da Abban Amira tana burgeni bakuda matsala mijinki bai nisantarki mijinki ba fasik'i bane,"


Shiiiiiiiiiiii "Falmata kidaina Aibata mijinki hakan ke Mai hak'uri ce so kik'ara hak'uri sannan wllh ko wacce Macce gidan miji hak'uri take kotace batada matsala Wllhi k'arya take Saidai damuwar wata taninka ta wata, kuma bakida tabbacin bin Mata yake ba Aiki ya kaishi Jos d'in ba"




Uhunmmmmm"Zahra Kenan inda ba bin mata yake ba take zai iya wata d'aya batare da Ni ba,"?



"Kema kinada matsala Falmata kibishi Mana,"



"A'a Zahra zanga iya gudun ruwansa ne, Kinga nayi bacci sosai bari nayi Sallah nad'an gyara muje part d'inku Abban Amira yafita ai ko,"?



"Eh to Yi sauri harda breakfast ma muje can kiyi,"



"Yawwa nagode k'awar Arzikinahh,"


Dariya sukayi Atare tashiga toilet ita kuwa ta gyara mata d'akin sannan tadawo palourn tana jiranta................




_ASALIN LABARIN........._




*KASH NAGAJI WLLH KUNSAN DAMA BA LAFIYAR IDO GARENI BA SO DA KUNSAMI TYPINGS ERROR KO GAJEREN PAGE KUMUN UZURI DAN ALLAH, SO KUTAYANI ADDU'A ALLAH YABANI LAFIYAR IDANUWA, AMEEN 🤲*




Please sharing and comments🙏🙏👏🙌







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_



WhatsApp number

07064904617

OR

07068956952

*FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA*

_PAID BOOK #300 ONLY_



*MAY 5/2023*







_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *FATALWAR☠️ BUDURWAR MIJINA!!! PAID BOOK #300 ONLY* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*




*Free 🅿️ 6 to 10*




Asalin iyayen Mustapha da Falmata Dangin junane Suna Awani k'auye Cikin yola fad'a ya kaure tsakanin makiyaya da manoma Aka fara kashe kashe da k'one k'one hakan yayi sanadiyar mutuwar duka iyayensu, sukuwa dama can su masoya ne hakan yasa suka gudu tare sune kawai tsuka tsira cikin k'auyen,


Cikin ikon Allah saigashi sun had'u dasu Abbas Shida mahaifinsa Jin labarinsu suka tausaya musu sukazo dasu gida Umma Bata k'yama cesu ba, sannu Ahankali har suka zama kamar Y'an uwa kuma sune suka Zama gatansu har sanda Akayi Auren mustapha da Falmata inda Abbas da Zahra, dama can mustapha ya k'ware gun zane cikin k'ank'anen lokaci Yasami d'auka ya zamana har fita yake yin zane, Abbas kuwa D'an kasuwa ne, zaman lafiya da k'aunar juna suke, Tinda mustapha yafara zuwa k'asashe ba Yarda baiyiba Akan Falmata tazo suje tare Amma tace Batasan wannan ba ita Abarta kawai inda Zahra tinda Zairik'a dawowa shikenan,.....




Had'a Masa kayansa tayi tsaf cikin Akwati

Zaune yake bakin gadon ya zubamata Ido cikin damuwa Yace"Matar Kwangilafa na Samu A can Jos d'in tayu ma idan naje zauna can duka ko nakai wasu shekaru ko watanni nidai hankalina zaifi Kwanciya idan kina gefena Koda yaushe,"




Juyowa tayi tana d'an B'ata fuska"Amma ai tinjiya muka gama Wannan Maganar ko? Meye nasake tadota Yanzu kuma Had'ida maida hannun Agogo baya? Acan bansan kowa ba Anan kuma nasan Mutane sannan ko wani Abu zai sameni ai su Zahra suna Nan,"




"Falmata Wai nikam su suke Auranki koni? Hakken ki kansu yake ko nawa kan? Nace tare zamu bazan jure dogon lokaci batare da keba, sannan kinfi kowa sanin matsalar ki musamman lokacin ruwa da sanyi idan lokacin yayi matsalar ki ta motsa nikuma bana kusa to mezai faru Kenan, Dan haka tare zamu,"?




"A'ah A'ah A'ah nace a'a Mustapha kasan banason naci tinda nace bazani ba to wllahi bazanje ba, yau kasa ba tafiyar ne kabarni gida inace har wata 2 kasa bayi baka Nan to meya cini? Kuma Wannan shegen garin Ai inabika can zan halaka tinda sunfi ko Ina sanyi da yawan ruwan sama kawai kamun Addu'a Allah ya kareni shine kawai Amma Ni bazan bika ba Wllhi,"




"To shikenan dik Randa kika buk'ace Ni kinsan hanya" Jan Akwatin sa kawai yayi yabar gidan Rai b'ace baima tsaya salma dasu Abbas ba,




"Kaidai kasani Ni Wllhi bazan bika Jos ba natsane garin inkaje kamanta dani Mtswwww Aikin banza kawai," Kwanciyar ta tayi tana fad'a har bacci yayi gaba da ita,





Ya isa jos Lafiya Kusan shine yayi driving kansa, kai tsaye inda Kamfanin ya isa sunyi murna sosai da samun zuwa inda Nan suka mallaka masa k'aton gida Had'ida k'ud'ad'e masu nauyi Kuma suka so ya kasance dasu koda Aikin Shekara 10 ne, baiyi tinanin komai ba tinda Yana cikin fushi da Falmata hakan yasa ya Amince kawai, amma ya sanar dasu Yana da mata zai iya komawa yazo da ita, kuma suma sun Amince,

Gidan Aka kaisa,


Gidane babba maikyau yasha shuke shuke manyan itatuwa da k'anana bayan gidan yanada nisa da yawa hakan yasa yazama kamar daji bayan ba shukar da babu wurin yayi kyau Sosai, shiga cikin gidan yayi Yanada d'akuna Sosai Kamar namai gida yara mata bak'i , manyan zanensa yacire ya lallak'a A gidan, masu gadi kuwa har 2 maza manya saidai d'ayan ba Musulmi ba ne Kusan shike kula da tsaftar gida d'ayan kuma gadi, saida yagana dasu sannan ya watsa ruwa already yayi sallah da guzurin Abinci, kwantawa yayi take kuma Aka fara Ruwan sama, kwance Yake Amma duka tinaninsa Yana kan Matar sa yasan yana tsananin sonta itama haka Amma Yana da tabbacin nashi son yafi Wanda yake mata, baisan meyasa batason nisa da Abuja kullum indai zasu samu matsala to bazai wuce inyace suyi tafiya tareba musamman wannan karon tasawa ranta tsanar garin jos da yawa,
Wayar sa d'auka daniyar kiranta Amma Tina fushi yake da ita saiya fasa Haka yayi kwana cike da mafalkan Matar sa,..




Washe gari yatashi late shiyasa baikira taba wayar ma gida ya manta da ita, Saida yaje office suka Gama meeting sannan ya wuce wani restaurant


Tinda ya shigo Restaurant d'in hankalinta yake kansa kasa jurewa tayi yana zama takoma inda yake,

Zama tayi kujerar da take kusa dashi Had'ida cewa"Barka kyakykyawa"


Ko d'agowa baiyiba kawai yaci gaba da cin Abincinsa



"Haba kanada kalar wayayyin maza Uwa uba ga kyau sannan daganin ka kwai kud'i to meye na share Wadda tazo maka da Alkairi,"?



Nanma baikula taba, Yana gamawa ya Mik'e yaje biyan kud'in Abin mamaki sai kawai Akace masa Abiya Masa,

Yasan Wannan mayyar ce Dan Haka baice k'ala ba saidai garin sauri yabar wurin Ashe ya jefar da k'aramin katinsa yawuce, Aikuwa ta d'auka ganin har number gidansa naciki Taji dad'i had'ida yin murmushi Wanda ita kad'ai tasan ma'anarshi





.........




"Falmata kuwa ganin har Daren yawuce baikira taba gashi duk fashinsa bazai iya shareta ba Saboda Yana sonta hakan yasata damuwa safiya nayi tafara kiransa saidai not respond, kukanta tayi Domin A tinanin ta da gangan yak'i d'auka,


Haka ta wuni Ranar sukuku saboda weekend ne Abbas yana gida tare da Matarsa,.





Sai Kusan dare sannan ya Tina da wayar koda ya d'auko yaga missed call My soulmate gabanshi ya buga yasan zata damu Yanzu haka kila tayi kuka Yana k'ok'arin saka Kiran kawai yaji motsi kunna wutar d'akin Akayi cikin mamaki yaga wannan yarinyar cikin d'akin sa na bacci gashi dashi sai gajeren wando...............







_BASEERATA ITACE ARZIKINA😍_




WhatsApp number 07064904617

Or

07068956952


*FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA*

_PAID BOOK #300 ONLY_



*MAY 5/2023*







_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor Heesham paid book, (11) jinin Mulki paid book, (12) Bak'in kishi paid book, (13) Raunin macce baya hana d'aukar fansa free book. (14) ZAYYAN 💞 ZEEYAT PAID BOOK. (15) MAKARANTAR KWANA FREE BOOK. (16) SHAGALA FREE BOOK,, (17) SO SIRIRIN ZUCIYA..... And Other's BUT NOW (18) SAURAYINA.. (19)D.S.P ANNUR PAID BOOK....(20) SAKACINA PAID BOOK.... (21) SO!!! FREE BOOK... (22) FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA PAID BOOK..
loading..... Dika na Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱```

_Alhamdulillah godiya ta tabbata ga Allah mad'aukakin sarki Mai bayarda baiwa gawanda yaso Kuma sanda yaso Ina godiya ga Allah Allah daya sake bani dama had'ida baseerar sake kawomuku sabon littafina maitaken *FATALWAR☠️ BUDURWAR MIJINA!!! PAID BOOK #300 ONLY* Ina fatan yabada darussuka ga kowacce macce Kai hardama mazan baki d'aya Allah ka k'ara shiryamu dukanmu_

*INAYIN LITTAFAINA DOMUN BADA DARASI DA FAD'AKAR DA AL'UMMA BAKI D'AYA....... AKODA YAUSHE ALK'ALAMIN MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱 BAYA RUBUTA SHIRME KO BATSA KO LALATA RAYUWAR AL'UMMA SAIDAI INA K'OKARIN WAYAR DA KAN AL'UMMA DAMA DAWO DAMU KAN HANYA MADAIDAICIYA ALLAH KA TSAREMU DA AIKATA AIKIN DANA SANI.. INASONKU MASOYANA ADIK INDA KUKE NID'IN CE DAI TAKU HAR KULLUM MAISON GANIN FARIN CIKINKU MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱*




*Free 🅿️ 11 to 15*




........Jan blanket d'in gadon yayi Cikin tsawa Yace" are you a mad? Bakida natsuwa ko kunya ne Zaki shigomin har bedroom d'ina saikace wata matata? Wai ba magana nake miki ba, waima ubanwa yabaki damar shigomin gida Inasu Joseph da sani ne," Ya k'arasa maganar cikin d'aga murya Yana k'are b'oye tsiraicinsa,




Itakuwa murmushi kawai take tana cire kayan jikinta daganan ta Afka masa wasan ya sauya....


*Nidai waje nayi Ina Allah waddaran mata masu irin wannan muguwar Rayuwar, Allah ka k'ara shiryamu shiri na Addinin musulunci Ameen*



Abunda baisani ba sani yau bai kwana gidan Nan ba Saboda Rashin lafiyar mahaifinsa Joseph ne kawai kuma yasha giyar sa tatil ya manta k'ofar bud'e, Kuma koda bai shawuba tsaf zata iya siyansa da kud'i,..





Mike'wa tayi zaune zuciyar ta nabugawa da sauri da sauri wani mugun mafalki tayi Amma tarasa me mafalkin yake nufi kawai taga fuskar Wani Yana kiranta Kan ta taimakesa Yana Mik'a Mata hannu amma sakamakon sunada nisa Bata samu taimakonsa ba saiya rufta cikin wani tsohon gini,



"Innalillahi wa'inna ilaihin Raju'unn Wai to me wannan mafalkin yake nufi? Kodai Mustapha ne cikin wani hali,? Tajefawa kanta tanbayar



Mike'wa tsaye tayi tana fad'in "inaaaaa in Sha Allah He is safe, Bari nasake kiranshi yanzu,"


Kiran number shi tashiga Yi Amma tana rings but no response

"Oh ni Falmata mijina yayi fushi dani Sosai Abunda baitab'a yiba, Amma naso ka fahimce Ni kawai bana son garin Jos gaba d'aya wllh,"



_(Ni kuwa nace koma meye ai ke kika janyo Amma hakan nufin Allah ne Domin faruwar wata matsala wani dalilin yakan giftama d'an Adam sai gagarumar matsala ta fad'omasa, tabbas Nan bada jimawa ba Falmata Zaki fad'a gagarumar matsala da kinsani da kinbi mijinki tinfarko...........(( SHAWARA GAREMU DUKANMU MATA, kada ki kasance Mai kafiya idan mijinki yaso tank'waraki indai Abun baisab'awa Addini ba to Kada ki kafe dama kahuwa Bata haifarda Alkhairy, sannan idan so samune duk tafiyar da mijinki zaiyi ku kasance tare Koda baiso zuwa dake ba Idan dahali kiyi dabaru kibi mijinki Y'ar Uwa hakan zaifi zama Alk'awari gareki, Allah yasa mudace Allah ka tsaremu da Aikin Dana sani Ameen, Mujaheedah Matar Mlm Ammyn khausar 🤱 SHAWARA kawai nake Baku Koda yaushe....))_




Ganin wannan damuwar ba shine solution ba tafad'a toilet ta d'auro Alwala tazo tafara sallah tana Addu'a wa mijinta, Dama Falmata Akwai Ibada Bata Wasa da Azkhar Had'ida ibada ko kad'an, inda take makara gu d'aya ne intasha wannan tablets d'in.,


Tajima tana kaiwa Allah kukanta kafin takwanta.




Mustapha Komai kasa Aikatawa yayi Wannan Daren bayan komai ya wakana gaba d'aya kansa wani iri yake masa Karo na farko daya Fara sab'awa Ubangijinsa,



Washe gari ita ta had'a musu breakfast dakanta koda ya fito palourn ya ganta tana had'a kayan Abuncin ko kallanta baiyi ba ya nufe hanyar fita,


Da saurin Tasha gabansa tace"yanzu komai yagama wakana Mustapha Ishaq so ka sake ranka zaifi kawai muzama d'aya, Sunana Zeeza Kuma Tinda naganka nakamu da sonka zanso ka Aureni Dan Allah saboda na Aure ka yasa nabi wannan hanyar Amma ni ba Y'ar iska bace wallhi,"


Tsabar takaici baice mata komai ba ya zaga yata zai wuce, Caraf ta rik'e k'afarsa tana kuka tace"ka yarda Dani Wllhi bantab'a zina ba kuma yarda kasameni zaka gane kawai saboda Ina tsananin sonka ne shiyasa na Aikata hakan Wllhi idan baka Amince wa soyayya taba saina fad'awa Duniya kaine Wanda kaneman Kuma kamin fyade ta k'arfin tsiya"




Chakkkk ya tsaya, Abu d'aya ya fad'o ransa Falmata Akwai Randa suna fira take fad'a masa"Natsane mazinacin namiji mustapha kasancewarka kamili Wannan kawai zantuna na godewa Allah, da Ace kana zina Randa zan kamaka da wata wallhi daga Ranar zamu rabu Koda ba inda zani saidai nabi duniya Amma bazan iya Zama da fasik'i namiji ba"
Yana kawowa Nan ya zame ya zauna k'asan tiles d'in duk da sanyin Ac da itatuwan gidan baihana shi zubar gumi ba sosai.



Zeeza kuwa ganin ta Ambace B'ata Masa suna yayi sanyi saitayi murmushi A ranta tace nasamu lagonsa,



"Kazo muci Abinci ko Honey"


Baida zab'i dole yabiye mata,


Koda yaje Aiki ma ganin k'arin missed call na Falmata jikinsa k'ara mutuwa yayi baison mata k'arya kuma baisan mezaice mata ba Amma koma yayane tanada laifi data biyosa da hakan Bata faru ba ai, Haushi yaji Sosai saiya Kashe wayar duka,




Ahankali Zeeza Saida tagama siyen Mustapha ya koma kwartonta dama can tabar gidansu tashiga duniya ne, Saidai har yanzu takasa yin nasarar ya Amince da Aurenta,



Mustapha kuwa ya sauya Saidai yasa photon Falmata gaba wasu lokuta yayi kuka Amma baisan dalili ba haushi take bashi tinda tak'i binsa, yanzu ba kasafai yake kiranta ba wani lokacin saita kirashi idan kuma Yana tare da Zeeza bazai d'aga ba, Wani lokacin har Abbas yake kiransa ya Masa fad'a Kan yadawo saidai yace zaidawo Ahaka har Akayi Shekara,..



Wannan shine silar Falmata tasoma Shan magunguna na rage damuwa da saka bacci saidai inba Zahra ba Wanda yasan tana Sha, Yanzu sun zame mata jiki batama Jin dad'i saitasha,..

_MUNDAWO CIKIN LABARIN_



Zaune suke A Gardiner d'in gidan nashi kasancewar yau weekend bai fita office ba tana kwance kan cinyarshi suna fira wayar sa tafara ringing tana hannun Zeeza sunan da tagani ne yasa ta mik'e A razane tana rawar Baki "My soulmate wifey"

"Da..da...da....dama kanada Aure ne,"?..............................





_BASEEERATA ITACE ARZIKINA😍_



WhatsApp number


07064904617

Or

07068956952

*FATALWAR ☠️ BUDURWAR MIJINA*

_PAID BOOK #300 ONLY_



*MAY 5/2023*







_RUBUTA LABARI DA TSARAWA MUJAHEEDAH MATAR MLM AMMYN KHAUSAR 🤱..._

```MARUBUCIYAR... (1)Fahat hot-luv Free book, (2) Barrister khalee Free book, (3) Zuciyar namiji Free book, (4)Saina kashe mijina Free book, (5) Akan pre-wedding pictures free book, (6)Shagala Free book, (7) Silar d'a namiji Free book, (8) Maizaman kanta paid book, (9) Abbakar sarakeey paid book, (10) doctor

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3

2 Comments On FATALWAR BUDURWAR MIJINA
avatar
khadija-9-2-3

1 year ago

Reply

I really like this noble

avatar
taskar

1 year ago

Reply

Replying to khadija-9-2-3

Aha Tnax stay with us for more other novels

Please Login or Register in order to submit comment