Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

๏ปฟ๐Ÿ’“FAHERTH ๐Ÿ’“

Ahankali yake sauka kan jirgin Fuskarsa dauke da Murmushin nan nasa mai tsada tareda daukar hankalin dik maikallonsa Musamman yammata, dagudu Yaxeed yakarasa dai dai saukar yayan nasa Hunging dinsa yy cikin Murna yc Broh you Are welcome, cikin yanayinsa maikamada takama ya Answer da Am ohky,, kallonsu kawai Auwal keyi saida suka karaso yc Welcome to my nation๐Ÿคช cikeda xolaya yapadi hkn, Harara yaxabgamasa ma kawai yanupi mota cikin sauri Yaxeed yabudemasa bayan yashiga, Sam Auwal baidamuba narashin tankawarsa domin indasabo ysba d halin Aminin nasa km Dan"uwansa. Saida suka shiga dika Yaxeed yana kokarin tada motar, Sannan FAHERTH yc Sukuwa kayan nawa kunbadasu Sadakane? ๐Ÿคจ, Yaxeed yc to ai bro banganka d kayaba, cikin kupula FAHERTH yc tinda baxaka iyaxuwa wajen ma'aikatanba๐Ÿ˜  sorry broh bari naje, Karma kaje sakaran yaro.. Auwal yc to bismillah Anbuda shapin parko Aikadawo.. FAHERTH kumaidani inxaku iya,,, ๐Ÿ˜ 




๐Ÿ’“FAHERTH๐Ÿ’“ writings by Mujahidah..

Cikin dariya Auwal yc maida wukar wasa nake, Aikasan munyi missing dinka shekara 5 pha,, FAHERTH kadai kasani nikuyi sauri kukaini gd nagaji Wlh, dai dai lkcn Yaxeed yadawo yaja motar sukawuce, Auwal yc Amma bakiyi posting ga shapinkacewa yau xaka diro 9jar bako?? FAHERTH yc mekagani? Auwal ng bawasu mutane masu tarbonka, natabbata kuwa da sunsan CHANPION dinsu xaidiro 9jar wlh dgrinnan bamasaka tsinke,, Yaxeed dake driving yc wannan gsky ne brother,. Ajiyar Zuciya FAHERTH Yy yc eh wlh banpadaba ksan banason hayaniya km Abarsu suyi Aikinsu yapi Mutsaidasu, Auwal yc wanna hkne Amma kgdewa Allah FAHERTH Allah ybaka masoya dayawa. Yaxeed yc hkne wlh,, FAHERTH kuwa kwantarda kansa yy yalumshe ido, jiyake kansa nason ms ciwo sbd you ygji km ga Surutunda suka sakashi... Harsuka ISO bantada kansaba km baibude idanuwansaba, Yaxeed ne ypr pitowa Security โ›” gdn sukapara pitarda kyn d kecikin both, Auwal yc Munkarasopa Champion, saida yy 3 second sannan yc I know you can go,,, Auwal yc kaikumapa?? Saina huta Yabasa Answer Atakaice, lalle FAHERTH tosaikayita zama nikam NY nan Auwal yy picewarsa. Aunty tc Wai Ina yaron Aunty ng haryanxu baipitoba, Yaxeed dake kokarin wucewa yc Saiyagama jin Sarautar tasa wadda KO rawani baida,, dry Auwal yy.. Akalla yakai 30 seconds kapin yapito km Aunty tahana Amai mgn,, saida ygji Dan knsa sannan yapito, dagudu yaran gdn sukayi gunsa, cikin sakin puska yke tarbon yan"uwan nasa, Aunty tc to ai kwabari nima ngansa KO? Murmushi yy yanupeta Gaida yy taja hannunsa sukayi ciki,. A palour yatararda mommy gunta ynupa yanabata puska kmr karamin yaro cikin Muryar shagwaba yc Hava momma kotarbana baxakiyiba? Yana mgnr yanaxama kusa d ita tareda daura kansa kan ciyar momma Dan tureshi ty tc dadina dakai yaron Aunty bakada kunya dik Aunty tasagarceka,, dry sukayi duka. Yc Ina Abbaaaah? Aunty tc ypita meeting ne urgent ai da dashima xa,aje daukoka sai Uxuri yagibta ptn komai Normal, eh wlh Aunty saidai ngaji, to kaje kayi wanka kaxo Food is ready.. Mikewa yy ohky Auntyyyy,,,, dakinsa ynupa dakin yymatikar tsaruwa komai nit kalan kayan dakin komai pink ynson pink itace best klansa.. Akalla yakai 48 minutes kpin ypito wanka, gun saka kayama saida ybta lkc,,, kapin yakoma gunsu momma sukaci Abinci......

WANNAN KENANNNNโœจโšกโšกโšกโšกโšกโšกโšกโšก




๐Ÿ’“FAHERTH๐Ÿ’“ writing by Mujaheedah โœ๏ธโœ๏ธ Xainab ce Axaune tana naxarin wani littapi su Jameel da yakub Suna gepe da Umma Suna dan taba pira banda xee dan gsky batacika sonyin surutuba sai lkc lkc takesa bakinta Apirar,, Kamal ne yashigo d sallama gdn sukabasa Ixinin shiga gaida Umma yy ta Answer cikin para"a tareda tnbyrsa mutan gd ya Ansa d lpy mama tc Agaisheki, Sam xee bata dagoba dan batason shg sabgal kamal ypaye xapi g surutu, gyara xama kamal yy yc Ah Ah Ah Mutuniyar ba mgn? Harara kawai jameel yxabgamata yadauke kai, dan duro baki ty kapin tc inawuni yy cikin murmushi Ya Ansada lpy yarkanwarmu yau week end saidai Hutu ko? Gyada kai kawai ty tacigaba d Abinda take, dan kuramata ido yy Shidai agaskiya yanason xee km tanamatikar burgeshi ga Ilimi km gakyau xcyrsa tacemasa gakm miskilanci Murmushi yy abayyane, itakuwa Aranta saimitar kallon take, kamal yc wai ina Yanbiyune? Niga bangansuba๐Ÿค” Umma dake kokarin brn paloun tc Suntapi Issamiyya ne,, yc Ohky Allah ydwo dsu lpy Suka Answer d Amen,,, yakub ne yachanxa chanal inda Ake ball ysk, cikin sa"a kuwa saisuka tararda wasan FAHERT Wanda ybuga Ajamani, Yakub yc kai Masha Allah wlh wannan champion ne km yahadu inama Allah yahadani dashi kosau dayane, Wlh danaji dadi๐Ÿ˜Š Kamal yc Ai wannan guy din karshene wajen iya ball shys 9jar Muke Alphari dashi g kyau km, jameel yc hkn, kainimapa d bandamu da kallon ball ba nakanso nkalla indai akwai wannan guy wlh, Xee kuwa dik tanajin pirarsu Kan wannan guy dince dik xaman palourn ya isheta batason hyniya Km gashi sai xuxuta wani Banxa suke wai yanada kyau dankaramin tsaki taja tare d brin palourn, KO kallan inda TV ๐Ÿ“บ yk batayiba haka kawai guy din takaici ykbata kowa kagani mgnrsa yke, itasam bata taba ganin puskarsaba km bataso tagani tasan sai yy Ixxa d girman kai xuwa walakanci... NIKO NC XEE KENAN TINKAN KISAN MUTUM HARKIN PASSARA YADDA YAKE KM SAM FAHERTH BAIDA KODAYA DG ABUBUWANNAN DAKIKA PADA SAIDAI EEE YES โœ”๏ธ FAHERTH AKWAI IXXA DKM MISKILANCI INDA KEMA KINADASU๐Ÿ˜†๐Ÿ˜†๐Ÿ˜†๐Ÿ˜†๐Ÿ˜† Baridai napece kd tajini๐Ÿšถ๐Ÿผโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ๐Ÿƒโ€โ™€๏ธ

๐Ÿ’“FAHERTH๐Ÿ’“.....


A part dinsu momma nahango FAHERTH xaune saipaman dandanna wayarsa yk, ""'NIKO NC AH SU FAHERTH MANYA INDAI GA WAYA TO BAYANEMAN ABOKIN PIRA" BARIDAI NCGABA KD INCIKAKU D SURUTU,, AMMA KAPINNAN INAMA DIKA MEMBERS DIN NOVELS OF MUJAHEEDAH BARKA D JUMU"AH ALLA YAKARBE IBADUNMU๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹๐Ÿ•‹,,,,, TYPING DINA NAPARKO DIKA YAGOGE NAYI XAMAN BANXA TINJIYA XUWA YAU ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ...



Dika Attention โš ๏ธ dinsa nakan wayarsa, Salma ce tashigo dagudu tapada kansa tareda yin Huging dinsa, tanapadin I MISS YOU DEAR YOU ARE WELCOME AM VERY MISS YOU SO MUCH WLH Tanakarayin hggn dinsa, ..... Cikin tsananin bacin rai๐Ÿ˜ก FAHERTH yatureta kasa yamike cikin Angary voice yk pa din waike Mahaukaciyar inace? Meyasa Sam bakida tinani? Akan me xakiyi hgg dina? Meyasa bakida kamun kai? Am last worrning๐Ÿ˜  if do this Again I sweare to God Am punish Crazyyyyy๐Ÿฅถ dogon tsaki yaja ybr part din, itakuwa saikuka๐Ÿ˜ญ take tarasa meyasa FAHERTH yatsaneta km byasonta kmr itabajininsabace, km gashi Allah yadauramata masipar sonsa,, jin hayaniyarne yapito da Momma ganinta Akasa tana kuka km bakowa Anan yy matikar bata Mamaki Amma taji kmr sounds din yaron Aunty kodashi sukepada?? Cikin Hanxari Momma ta isa gareta tana tnvyrt meya paru?? Cikin kuka take mgn Momma meyasa Yy FAHERTH bayason ganina? Meyasa yatsaneni Wlh yy bayasona๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ
Ajiyar xcy Momma tasauke TV Baba Salma wayagayamiki Dan"uwa nakin Dan"uwansa? Saidai Asamu Mi's understanding Amma Yaron Aunty nasanki. Yhkr kidaina kuka kinji?? Hakadai Momma tayita lallashin Salma,...... Amma tasani Sam bajituwa tsakaninmu sbd Rayuwar Salma kokadan batama FAHERTH Amma xatadauki mtki kan yaron Aunty...... Apusace FAHERTH yashiga part dinsa, shigowar Auwal kenan Agdn Aransa yc to yau Antabo rigima.. Binbayansa yy yatarardashi xaune kan 2cter puska Adaure, Auwal yxauna kusadashi yadapa kapadarsa yc haba Abokina plx kadaina xcy dayawa kaipa Namijine, Ajiyar xcy ysauke, yc Amma yarinyarnan bataji, Auwal yc wakenan? FAHERTH yc Salma mana, Auwal yc yhkr Tashi muje shan iska kokaji saukin baccin rai,, baxaniba!! Plxxxxx tashimuje Dan Allah,, da kyar yasamu yarakashi......



WANNAN KENAN โœจโœจโœจ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซโœจโœจโœจ Gsky nagaji xanhutaaaaa


๐Ÿ’“โœจFAHERTHSSS๐Ÿ’“ โœจ 2โœจ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซโœจ๐Ÿ’“ HOT โค๏ธ LOVE

TRUE INDICATED by Mujaheedah """SHAPA"ATU ALEEEYOU........

Kallon ido cikin ido sukema juna bayan tadago puska Amma still tanajikinsa shima yana rike da ita. Kowa da Abinda yke Ayyanawa Aransa, suit โ™ฆ๏ธ ne Ajiknsa dark ๐ŸŒ‘ blue โœ… idanuwansa daukeda parin class itakuwa Atampace Ash color sai hijab iyaka guiwa, Auwal kuwa dariyace take neman subucemasa dakyar Ya iya hadiyeta yy yagyaran murya tareda matsowa know kusadasu yc Akwai mutanepa Anan km kunxama ๐Ÿ“บ tv kudaure kurike soyyayar Harku kebance mana yakarasa mgnr yn murmushi๐Ÿ˜Š lkc daya tayunkura xatabar jikinsa shima A lkcin yk dan tureta Bata puska yy yc Cikin cool ๐Ÿ˜Ž voice dinsa Keee!!! Bakida hankaline daxiki wanixo kipada jikin mutum? Meyasa kukeson hada jiki da maxa ne? Idan Aure kikeso aisaikipada yapi kurika kokarin padawa Maxa Akowane hali!!! Wani banxar kallo tawatsa masa Harxatayi mgn cikin sauri Sumee taja hannunta tanapadin yihakuri yallabai laipinmu ne km Insha Allah hkn naxata sake paruwaba, cikin daure puska yc dayapimuku, wai niyarki kimai damin martani? Hunmmmmm danjixan ๐Ÿ’‹ lips yy kawai ybar gun... Auwal daketa paman murmushi yamatso gunsu yc Kuyi hkrpa Hkmutumin yk Akwai miskilanci ga xapi Musamman ga mace km bayason raini Amma kunyi matikar dacewa. Tsaki zee taja tc Akai kasuwa nikam napi karpin Ajinsa, sumee ty saurin Rupe mata baki d Hannunta tareda cewa kai Xee ko inasaikin nuna halinki narashin hakuri? Waima Kinsan waye? Champion nepa Shahararren dan pot balls ๐Ÿ€ dinnan wato FAHERTHSSS, Dogon tsaki takaraja tareda yamutsa tature hannun Sumee dg bakinta tc Inaruwana dashikowaye? Bantaba kallon wasansaba sbd natsaneshi haka kawai Shiwalakantaccene Shine yau walakancin yaxago kaina Harda pa din Inabukatar Aure? Tapadi tareda yamutsa puska, dariya Auwal yy yc wlh kundai samu mi's Understanding Amma dik Abinda kike tinani kan FAHERTHSSS wlh bahaka ykba, dakin xauna dashi xakipamimce hkn, Harara Xee taxabgamai tc Allah yatsare naxauna dawannna banzar wlh danasan shine Champion din dasai na
Nacixarapinai Anan saina walakantashi wlh, Amma dik dhkn batabaciba wlh kagayamasa kalamanda yapadamun baici bulusba dan wlh saina Rama,,, tanagama padin hkn tapice, Atare Auwal d Sumee sukapito Auwal yc gsky naso sukasance dajuna sbd sundace km bakaramar drama ๐ŸŽญ xasuyiba. Dry Sumee ty tc nima npuskance hkn. Sallama sukayi kowa ywuce. Faherth yagama kupula sbd yadade Axaune Shys Sam yki kula Auwal. Xee kuwa gd ty tapiyarta batareda tajira Sumee ba Amma Aranta cike take da daukar panda gun FAHERTHSS....



XANHUTA NAGAJIII๐Ÿฅต๐Ÿฅต๐Ÿฅต๐Ÿฅต๐Ÿฅต๐Ÿฅต๐Ÿฅต๐Ÿฅต๐Ÿฅต


๐Ÿ’“FAHERTH๐Ÿ’“...

WACECE SALMA????? Salma diyacega yayan Alhji Yusuf ma"aji wato Mahaipin Faherth kenan salma d Faherth yan"uwane,, Alhji shehu shima maikudine Amma baikai yayansa Yusuf ba, yanada mata daya Hjy Hajira Salma kadaice Suka haipa shys Suke riritata Sunamatikar son ta km sun sagartata Dik Abinda Salma keso Sunayimata kd kosu basa sonsa, yynsa Yusuf yakanyi fada kan sagartawarda suke mata tayi yawa sudaina, Amma Ina saidai Yc Salma itakadice mallakinmu inbamuyi mataba waxamuma? Km meye Ampanin kudin nawa indai bankashewa Salma ba.. Girgixa kai kawai yusup xaiyi yc Allah ykyauta.....


SHAWARATA GAREKU KO INCE GAREMU KADA MU SAGARTA YAYANMU MUBASU TARVIYA IRINTA ADDININ MUSULUNCI DOMIN YAYA AMANACE WADDA ALLAH YABAMU KM WLH XAIMUNA TNBYR AMANAR AGOBE KIYAMA,, KM WLH DIK IYAYENDA SUKACE BASUSO YAYANSU SUYI KUKA TO WLH YAYAN XASU SAKA IYAYEN KUKA๐Ÿ˜ญ TAREDA NADAMA ALLAH KABAMU IKON YIMA YAYANMU TARBIYAR ADDININ MUSULUNCI AMEEENN.... ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ๐Ÿคฒ




Cigaban littapin.......
Sumee ce tashigo gdn d sallama Awaje tatararda mama tagaidata tc Zainab nanan kuwa?? Mama tc eh tana ciki Kinsan yardakice,, dry sumee ty tashiga dakin da Sallama Answer xee ty tc yarrainin hankali saiyau kika tinadani?? Sumee tc to ai kema kinmanta dani,, nikinga bawannanbama Dan Allah xokirakani wani boutique sabone inason inganshi Anataban lbrnsa, zee tc baxaniba keban iyawa dayawonnan Sumee tc Dan Allah kixo muje wlh baxamu dadeva. Dakyar tasamu tayarda suka pito mama tc sai Ina? Sumee tc xamuje nanne bayan layi mama tc to Allah ytsare Akuladai km kd Adade sukace Insha Allah,,.....

โœจโœจโœจโœจโœจโœจโœจโœจ Auwal ne ke draving Auwal yc kai champion yakamata Muleka boutique dincan taka kadade bakajebapa, dantsaki FAHERTH yaja kapin yc wlh bansan takura yanxu damunje can jama"a xasusan nadawo km banson hayaniya Musamman Ayau sbd raina Abaca yk, Auwal yc dik d hkadai xakayi hkr muje.. Baikara tankamasaba harsuka karasa, wajen cike yke da Mutane Masu xuwa Siyayya domin boutique din yahadu Ankashe naira Awajen ba iya kayan sawane kadaiba Akwai kayan motsa baki dana wasar yara kai Wurin babbane km gashi vangare bangare.. Dakyar yasamu Faherth ypito bangaren Kayan sakawa sukanupa, Mutane saipaman dagama Champion hannu suke Aikuwa kudi yapara ravamusu sukuwa sai Addu"a sukemasa, puska Asake yketa gaisawa d mutane wadanda basu sanshiba sai mamakinsa suke Axatonsu xaiyi girman kai Ashe vahaka yakeba, Yashiga gun manager ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ’ผ suntattauna gameda gurin komai natapiya lpy Alkhairai yymusu nakudi inda yakara jaddadamusu Ayirahusa kd Ama mutane tsada,.. Pitowa Sukayi Atare inda har manager ๐Ÿ‘ฉโ€๐Ÿ’ผ yarakosu mutane sai gdy sukemasa,, Suna pitowa dg danwani lungu Su Zee xasu shiga lungun Baxato ba tsammani sukaci karo ZEE D FAHERTHSSSS BAYATAYI LUUUUUU XATAPADI CIKIN AXAMA YAJANYOTA TAFADA KIRJINSAAAA๐Ÿคช๐Ÿคช๐Ÿคช๐Ÿคช๐Ÿคช๐Ÿคช๐Ÿคช HAHHHHHHHH RIGIJI GABJI YAUDAI GA FAHERTH GA XEEE KM MANNE A KIRJINSA๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜œ๐Ÿ˜๐Ÿ˜ KOYA XATA KAYA???.. ๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค” OHOO DANJIN HKN KASANCE TARE DANI KM A ๐Ÿ‘ฅ GROUP DIN NOVEL OF MUJAHEEDAH, .... AKASHI NA 2 CIKIN LITTAPIN ๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“FAHERTH๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“๐Ÿ’“ Kadapa ku manta kuna tareda SHAPA"ATU ALEEYOU MUJAHEEDAH MARUBUCIYAโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ ๐Ÿ’“FAHERTH๐Ÿ’“ Muhadu Akashi Na 2
.. Ngd Masoyana ANATARE ALL PLXXX COMMENT ๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™๐Ÿ™


๐Ÿ’“๐Ÿ’“ FAHERTHSSS๐Ÿ’“๐Ÿ’“ 2.......


Tinkan Auwal yatsaida Motar Faherth yapito. Girgixa kai kawai Auwal yy yabar gdn, Direct part dinsa yanupa pitowar Yakub dg part dinsa kenan yahadu dashi yc dama dg part dinka nake Amma nga bakanan, Momma ce takenemanka, ohky Muje, sunashiga part din Yakub yawuce aikinsa. Shikuwa dakin momma yashga d sallama kaya take ninkewa ta Answer xama yy Akasa tare d gaidata Ta Ansa, yc yakub ypadamin kinanemana Ayanxu, Xamatayi gepen gadon tc eh, inason najidalilinka nawalakanta Salma bayan taxo yimaka Barka da xuwa daure puska momma ty๐Ÿ˜  dukarda kansa yy yc dama.. dama... Dama.. Cikin daurewar puska tc dama me? Kasanpa baxandauke Wannan iskancinba, Akanme xakaka rika walakanta yar"uwarka? Kenan koda mun mutu baxaka rike YAN"uwankaba? Yc aa wlh Momma bahakabane kawai.... Katseshi ty dacewa koma menene Kd nasakeji ko gani Inkuma kasake xanyi maganinka, waima mekake tinani Idan Abbanku yji kana walakantamasa to wlh xaiyi matikar sabamaka Tashi kabani guri!!!! Mikewa tsaye yy yanapadin yhkr Momma xankiyaye insha Allah....

Monday morning ๐ŸŒ„ dik wani ma Aikaci ko dalibi saurin pita yk, Anna ma hk. Take Xee da Sumee sauri suketayi domin Atandin lecture, Momma ce ketada Faherth tc maxa katashi kaje kakai su Hauwa mkrnt sunada lecture km drebar bayanan saida tg tashinsa sannan tapice gunguni kawai yk haryashirya ynacewa dole nabar kasarnan Inkana 9jar bakada wani hutu, koda yapito Aharabar gdn yasamesu Hauwa d Aisha ne sukagaidasa, xabgamusu harara kawai yy yashiga motar cikin sauri suma sukashiga motar, Kira"ar sudas yasaki Amotar inda ykebi shima kai tubar kalla tavakin xamparawa๐Ÿ˜œ Harcikin mkrntr yashiga,
Tintark yasaka sbd baison Aganesa, parking yy sukapito, Allah ytsare skc yc Amin kudi ybasu kukara d wanna km karatu nakawoku ba shashanciba, Suka Ansa d to brother,, Haryapara ribas danupin pita Kamar dg sama yaga yg wani guiy yana kokarin cirema wata budurwa hijab itakuwa saikuka tk tanajan hijabin damatsawa baya Amma guy din ykirabuwa d ita gamutane sunkewayesu Amma Anrsa maikwatar yrinyar Abokan ๐Ÿ‘ฆ guy din saidariya suke..... TO WACECE??? KUMA WAXAITAIMAKETA??? SHIN FAHERTH XAITSAYA KUWA?? ๐Ÿค”๐Ÿค”โœ๏ธ๐Ÿค”๐Ÿค”๐Ÿค” To dik Maison jin Answers wadannan tanbyyin yakasance dani dkm NOVEL OF MUJAHEEDAH ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ซ



Cikin bacin rai ypiyo motar yanupe gun, dai dai lkcin d ykrasa gun T.k tukur kenan Asannan yapin cikemata hijab bayatayi xatapadi saitapada jikinsa jikinsa kuka take sosai ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ๐Ÿ˜ญ Court dinjikinsa yacire yasakamata Sam baikalle puskartaba Ransa yymugun baci gun T. K ya yanupa yawankamasa Mari 3 Ajere, cikin pushi yke mgn yc dayake dan"iskane maratinani saika taramutane Dankawai kaci xarapin mace,? Wani kallo T. K yawatsamasa yc nixaka mara? Shinkasan wayeni? Lalle champion kayi kuskure munepa gari domun munatare d kusoshin gwamnati koda Ankamamu dole Asakemu, Faherth yc Ooh dama kune manyan gari kebataw? Kune YAN Adaba ko? Tobari idannasa Akakamaka saiwani yayi belinka wayarsa yciro ykira najima ๐Ÿš“ police sukaxo suka Kama t. K dariya t. K yy yc suntapi dani Amma xandawo km wlh dawowata baxata muku dadiba Narantsemaka Sainayi Reaping Xee komai dadewa sbd Inadasha Awarta wlh sainakawar inkanaganin xaka iyakareta to bismillah. Kallon xee yy yc kinkubuta yanxu Amma wlh haduwarmu baxatamiki dadiba domin saina Aiwatarda nupina Akanki๐Ÿ˜ก Yanagama padin hk Akatisa keyarsa ywuce, Motarsa Faherth yanupa danupin barin gun dasauri Sumer tc dan Allah ka Ajemu Agd inbadamuwa km mungde d taimakonka Hunm bakomai kushiga muje, Harara yawatsawa SU Hauwa dasauri sukayi cikin mkrntr, Shiga motar yy yaja Sumee tc bayan layin kurmi xaka Ajiyemu, gyada kai kawai yy, Xee kuwa kuka kawai take Sumee nata lallashinta, Kukan nata ypra taba xucyr Faherth domin Arayuwa ytsane jin kukan Mace ko kuka Salma Akanjurene kawai Amma yanamatikar konamasa Rai,,, Adanpusace yajuyo sa"annan ygapuskarta yc ooh Ashekece? Aidanasan kece dabaxan bata lkcina Abanxaba, dik lkcinda xanhadu dake sainashiga matsala toma wayasani kotare kuke damacan kin kware gun hadajiki d maxa, daidainan ya ISO Unguwar yy parking. Batacemasa komaiba harxatapice yasake cewa Nashagayamiki kipada Amata Aure!!!!! Yangma pdr hkn yaja motarsa Amma can kasan xcyrsa yajin xai iya Aikata komai dan ganin yakare yarinyar dkm mutuncinta.. Wayarsace tapara Ringing sunan ogar Joseph keyawo kan screen din wayar, tsadai Motar yy ydg kiran, Hello sar Morning ๐ŸŒ„,, morning ๐ŸŒ„ 2 Champion dan murmushi Faherht yy orgar Joseph yc why you laugh ๐Ÿ˜„ Kodan nc champion? Aisunanda kehaskaka kenan nimapa naji Ausa km na'iya son ma xankarbe Addininku! Really orgar? Yeah, to Allah ys Amma danayi parinciki, Inca Allahu champion am doing it, Am kacirya gobe kaxo Akwai waca 9jar ๐Ÿ†š itally km kaine jagoran tpyar,, ohky ogar Am will be Around insha Allah, ohky see you.... Yakatse kiran, dankwantarda kansa yy jikin set din motar xcyrsa ncemasa natinamasa yarinyar. Dakyar ya iya control ๐Ÿ›‚ din kansa yanupi gd Part dinsu Momma yanupa dika Suna parlourn Harda Abbaaa gaidasu yy yaxauna gepen Abbaaa yy Nipa xanje Abuja gobe early in the morning ๐ŸŒ„ xamuje Italy ๐Ÿ‡ฎ๐Ÿ‡น wasa. Aunty Allah ykaika lpy suka Answer โœ… d Ameen, momma tc dakadawo km sai mgr AURE Abbaaa yc Wannan hkne ykmata kyi Aure, harxaiyi mgn momma tadakatar dashi tc bashawara BC Umurnine. Asabule yamike yahodo kyandaxai bukata yapito Rakasa sukayi Har mota sunamasa ptn samun Nasara, drive bane yawuce dashi,. Xee kuwa sunapitowa motor baba napitowa dg gd yagansu kallon tuhuma baba kemusu musamman xee dayagani ba hijab km gata sanye da rigar maxa ga Hawaye Apuskarta baiyi mgn bayashiga gd mutane Anguwa sainunata suke sunatsegumi... Tanashigowa yc kusameni dk dikanku Umma tc lpy kemeyaparu? Kadai Anyimiki pade? Baba yc Anmata pade kotayi iskanci kidubi rigar jikin ta km wanine ysaukesu Amota. Sumee tc wlh xatonka ba gskybane, katsaya mumaka bayani, Bayanin me xakimin? Yadda tasaida hutun cin ra? Jameel ne yashigo Axapape ko sallama baba yc baba kalli videos dinda Akewatsawa na Xee wlh baba xainab tacucemu tagama damu. Baba yc tadai cuce kanta wlh, kuka xee takesosai kmr ranta xaipita Sumee kw dasauri tbr gdn dayayanta tahadu yc dama nemanki xanyi ng videos dinda Xee take sheke Ayarta da t. K wlh nakara ganinki da ita sainakaryaki Sumee tc haba yy baikamata kuyankemata hkunciba batareda Kinsan meye yaparuba. Wlh dk video dinnan karyane. Waima yy inasanda kakema xee dahar xakayrd d Wannan, km pa yayanta Avokinkane, dalla malama dakata shasha Nidai ngayamiki Inkuwa kkaki wlh wlh wlh saina ballaki.............









WANNAN KENAN HUNM AMMAPA AKAWAI GWARAMA AKWAI KALUBALI GA ZAINAB KUDAI MUKASANCE TARE DANSANIN YAXATA KAYA TAKU HARKULLUM MUJAHEEDAH โœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธโœ๏ธ


๐Ÿ’“๐Ÿ’“FAHERTHSSS ๐Ÿ’“๐Ÿ’“ HOT LOVE 2........ Pitowarsa pilin ball kenan kawai saiyarinyar tapadomada Arai, kan resting chair๐Ÿ’บ yaxauna gaban wani Sweemun pul turawani Agun birjin dik dressing dinsu Sai Ahankali Amma shisam hankalinsa bayagunsu, / yarasa meke damunsa Ayan kwanakin nan yana neman xaucewa Akan tinanin Marakunyar yarinyarnan, dantsaki yaja tareda Dan buga kansa yc mekedamuna ni FAHERTHSSSS????? ////""""" NIKUWA NC KODAI KAPARA KAMUWANE FAHERTHSSSSS??? HUNM ANSWER TANBAYAR TANAGUN ๐Ÿ“˜ READSSSS NA NOVELS OF MUJAHEEDAHHH......




Yanakan wannan tinaninne yaji ringing wayarsa sharewa yy harkusan 5 messed call ๐Ÿ“ฒ sannan ydanja tsaki ydga wayar Adayan bangaren Auwal yc haba Champion meye hk meyasa kakejin dadin nuna halin KO inkula ga mutane? Idan ni na jurema hkn to wlh wasu baxasu jureba km xasu dauka kana kokarin walakantasune kai mutumin mutane ne please ๐Ÿ™ kadaina yin hkn Dan Allah... Ohky naji Abbanaaa, dariya Auwal yy yc bamaganar gatse Sai gsky, waima shine kashirya kayi tapiyarka KO SANARWA babuko?? Saida yadada lapewa kan kujerar sannan yc,

Please Login or Register in order to submit comment