Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

ο»ΏYAR BOKO
AYUSHA ILIYASU
Made by;- Shuraih Usman
Daga:- http://shuraih.waphall.com
Ku shig nan kuyi like na shafinmu http://fb.com/hausaebooks

[12/18, 2:20 PM] *Ayusha Iliasu musa: 02/12/2016. 9:50pm

*Y'AR BOKO* πŸ“šπŸ–


*WRITTEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*


0⃣1⃣-1⃣0⃣

BISMILLAHIR RAHMANIR RAHIM

Neenarh zaune a school library, tana revision n lecture din d suka futo, gefanta Ummy lolo ce ita ma ta maida hankali g calculation din gabanta, neenarh ce tace besty lokacin sallah yayi is better mufara sauke farali sannan mu cigaba d gashi, atare suka mike dan zuwa central mosque dake cikin campus danbin jam'i, zuwansu keda wuya akai kiran sallah, kafin liman y tada ikama sun idar d nafila rakaa biyu,

Wayan neenarh ce t fara ringing ,tana dubawa tace zuhra ce tare d amsa kiran ,tace Hello? Adaya barin zuhra tace kuna inane tin dazu kunbarni sai zagaye nake cikin schl bangankuba, neenarh tace masallaci mukaje mukai sallaa,but we are on our way to d lecture hall pls ki samar mana seat ,yanxu zamu karaso, 2:00pm suke d lecture ka'idar malaman department din shine in lecturer y rigaka shiga hall shikenn kayi missing lecture wannan rana, kamar kullum yauma lecture din political science deptrmt zasuyi Mai taken *INTRO TO POLITICAL SCIENCE*hango malamin sukai yana tafe a bayansu saura kiris y cimmusu aikuwa basu san lokacin d suka daga kafa d yar rige rige dan ganin sun rigashi isa ba,aikuwa suna zama shima ya shiga Hall din ,musa Abdullah auditorium katan Hall ne dake cin akalla dalibai dubu, bisa g alada duk wani dalibi n jamia yasan cewa dalibai from different department ke Haduwa guri guda dan yin lectures, su ummylolo n daga cikin dalibai da ke department of economics suke subsiding d pol Science d sociology, shigowar malamin y Sanya aji yai tsit, saboda tin ranar d y fara shigowa y kora musu warning tare d wassafa musu sharadansa, tare d ja musu kunne subi doka a zauna lfy, dan duk student din daya fada trap dinshi zai dandana kudarshi, malam Abdulmalik shine ke daukansu course din, a hankali ya dinga musu bayani dalla dalla, inyana ma explaining concept sai kaji tankar kwakwaluwar K y bude y zubama, gashi d kawo examples d refrence, shi yasa daliban ke alfahari dashi, aladar shi guda duk lokacin d y gama, zai pointing randomly akan koma waye ya mishi tanbaya base on abin d sukai treating, in kayi nasarar amsawa y baka marks, inkuwa akasin haka zaiyi deducting 5 marks from ur continuous assessment, minti daya baya karawa akan two hours d schl t yarjemai.

A kalla arana suna yin lecture 3,kuma d intervals tsakanin ko wanne ,hakan n basu damar kara bibiyar abinda malamannasu suke koyar dasu, alakar Ummy lolo , neenerh Xuhrah t samo asaline tin ranar d suka zo karbar admission letter, neenerh ce t fara zuwa, ganin gurin arufe yasa t nemi gefe t zauna kan benci ,saboda murna ko baccin kirki bata samu tayi ba, ummylolo ce t karaso inda taga Wata budurwa a zaune , tace hiii Sis, ta amsa d hy, t kara d cewa pls a ina ake karban admission letter? neenerh tace n wana deprtmnt din? tace economics.window din dake kallansu t nuna mata tace nan ne, nima su nake jira n Karbi tawa, jin haka yasa Ummy samun guri t zauna, jefi jefi suna dan hira, a hnkli akai t taruwa sannan aka fara basu, bayan neenerh t Karbi tata tace d Ummy barinajira ki, sai muje bank muyi payment, wannan itace silar haduwar su, yayinda zuhra kuma sun hadu a Cafe lokacin d sukaje shigar d courses din d zasuyi.


Ayushailiasu.Blogspot.Com
2/12/16. 9:30pm

*Y'AR BOKO* πŸ“šπŸ–



*WRITTEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*

1⃣1⃣-2⃣0⃣

6:00pm lecturer din y futa daga hall din neenarh, ummylolo n zuhra tafe suna hira, sannu a hnkli har suka karaso parking space n campus, motar neenarh suka nufa kirar jeep 2016 ,ummylolo zaune a gaba, Xuhra a baya, hirar abubuwan d suka wakana a schl yau suke, in suka hadu basa ji basa gani, kansu farga har anxo inda suke sauka su hau Wata motar, ita kuma t wuce gida, sallama sukai t kara gaba.

Isarta gida Gate man y bude mata kofa tare d rissinawa har kasa yana hajiya brk d dawowaa,ko daga ido batai t kalleshiba balle yasa ran zata amsa ,saidai t daga mishi hnnu,haka taita cin karo d yaran gidan amma b wanda ta amsawa sai dai insunci saa t daga musu hannu, palo t tadda momynta d sassarfa t karasa gun ta, mom tace oyoyo daughter y lecture, Hope dai yau baki gaji kamar jiya b, cikin shagwaba tace walhi mom karatu a nyja no easy harna fara futa a hayyacina, dama a london nai zamana n karasa karatuna, walhi mom duk ke kikasa Dady y dawo dani, mom t shafa kanta tare d cewa hba daughta zaki saba dandai baki dade kina zuwa b,at times goes on u will b Use to it, mikewa tayi t ce d Mom bari n dan watsa ruwa nayi sallar magrib.

Tayi wanka tare d Sanya English Wears, inhar tana gida kayan d take sawa kenn, dan intasa atanfa, lace ko shadda sai taji tamkar t dora dutsen dala a kanta, futowarta keda wuya t yada zango a dining, asabe t shiga kwallawa kira House maid din su, asabe, asabe, aguje asabe t tawo Dan kartayi lefi, ta durkusa har k'asa tare d cewa aunty gani, tace kawomin abinda zan wanke hannu, yau d fingers dina nake shaawar cin abinci, avin y d'aurewa asabe kai harma mom dake can nesa dasu, abinda uwar dakinnata bata tabayiba, bata d damar tanbaya ,a hnxarce t kawo mata, tare d tsiyaya mata ruwan t wanke hannun, umartar asabe tayi d tai serving dinta sakwara t sa mata malmala daya d miyar ganye Wanda tasha Spice's d kaza, atake palon y gauraye d daddadan kamshi Wanda y Sanya yawun neenarh tsinkewa, a hnkli t dinga cin abincin harta kammala ,t wanke hannunta t koma tsakiyar Palon inda mom ke zaune tana watching wani series.neenarh ta ce mom wai yaushe Dad zai dawo ne ? T ansa d gobe Insha Allah, wani ihu d tsalle neenarh tayi tare d cewa Wow, can't wait πŸ’ƒπŸ’ƒπŸ’ƒ,nayi missing dadyna gsky, g pocket money n y Kare inason sayan takalma d viels, mom cikin bacin rai tace ina kudaden d y baki kan yayi tafiya, kina nufin Kin kashe 100k daya baki? Neenerh tace Mom 20days fa namayi kokari walhi nayi manejine d ita, Mom tace bari kiji in shi dadyn Naki y Saba sangartaki nibazan laminci haka b daga yau sai yau dubu 20k zai dunga baki every month, neenerh cikin hawaye t karaso gun mom tana pleading pls mom ki rufan asiri, walhi 20k tamin kadan, kiyi hakuri bazan tanbayeshi b, zanyi manage d ragowar canjin d ke hannuna zuwa karshen wata,fada mom t yi tai mata tare d nuna mata illar sabo d kashe kudi, inba mutuwa akwai talauci, hakuri dai taita baiwa Mom saboda tasan in zancen yaje kunnen Dad shiknn y daina bata kudi duk d irin so d kaunar d yake mata, baya Tsallake maganar matartashi, mom tai mata banxa ,sai daga karshe tace,hakan d nake miki b wai sankine banayi b, so nake n gyara miki tarbiyya Dan kwata kwata bazan laminci dabiun d kika taso dasuba.

04/12/16. 9:20am

*Y'AR BOKO* πŸ“šπŸ–



*WRITTEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*

2⃣1⃣-2⃣5⃣


D sasssfe neenerh t tashi a hnxarce ganin tayi latti, t nufi toilet danyin wnka tare d alwala, ko breakfast bata tsaya yiba t shiga dakin mom, tace mom sai n dawo, a gurguje t futo t nufi motanta t fuce, dai dai kabuga t tsaya t dauki ummylolo d zuhrah suka nufi schl.


suna shiga lecture hall din lecturer haneef y shigo cikin takunsa n kasaita, duk d hayaniyar d ake lokaci daya aji yayi tsit, malamine nitsattse ba ruwanshi d harkar yanmata.


Tunda y shigo hnklinshin n kan kyakkyawar beauty (neenarh ),jiki sanyaye yayi abinda y kawoshi y fuce tinda y isa offc dinshi fuskar neenerh ke mishi gixo, lokaci daya zazzafar kauna d soyayyar neenerh t shiga jini d tsokar shi.


yinin ranar cikin wani mawuyacin yanayii yayi shi, bacci kuwa sai barawo.


A bangaren su neenerh kuwa byan Sun futo daga lectures xuhra ke cewa, yau n g abun almaraa? atare suka tanbayeta a ina? dariya tayi tare d shewa, tace a lecture hall, kunga yanda wannan lecturer din ke kallon ki kuwa, neenarh tace wafa ? Atunaninta ummylolo take nufi, zuhra tace ke mna, tabe baki neenerh tayi tace Tab, iska n yawo d mai kayan kara ,a zuciyanta tace Ko a jikina, bani d lokacin kula saurayi, karatuna shine a gabana,).


A fili tace ni wallahi mmki kuke bani ku har kunada lokacin hirar samari balle harta kai g ku kula su,inkunga n kula saurayi saina kammala first degree, n gama masters d PhD, 😳😳a tsorace suka zaro idanu,hba besty wanna waca iriyar maganace, a gidan aurema ai ana karatu, dariya tayi tace ai a gidanmu baa tsaida shekarar aurena ba, haryanxu ni yarinyace a gidanmu,furucinta y daurewa kawayennata kai amma sai su ka basar, suka shiga yi mata nasiha game d muhimmancin aure g diyar musulmai, koba komai yana karawa ya mace kima d daraja a idan alumma, tare d garkuwa g fadawa hanyar d take halaka, duk d dai sun san kawar tasu nitsattsiyace amma aure shine cikar kamalar mace .


Duk maganganun d suke fada tamkar waka take jinsu, yanda suke futowa daga bakunansu, haka iska ke gaba dasu btare d sun shiga kunnuwanta b, ballantana suyi tasiri azuciyarta, haka suka karaci babatunsu amma t tafasa batace musu ba.


zuhra ce t kara d cewa ai wallahi duk zance ne inji masu magana ,danbaki sami saurayin d zai sace zuciyankiba ,amma d muma sai dai muji asama cewa Kin fada tarkon so. Dariya sukai tare d tafawa, binsu tai d ido, cikin kunar rai tayi kwafa, batasake kula suba haka suka gama lectures din yau suka nufo gida, a zuciyarta gani take Sun ci mata fuska tare d raina mata hankli, danmeyasa zasu mata dariya harda tafawa mahaukaciya suka maida t kokuma Wanda batasan Me take ba .


Ranta abace t iso gida, hawaye a fuskar t shabe shabe kamar wata kankanuwar yarinya, t nufi dakin mom t fashe d Kuka, mom cikin tashin hnklin ganin yar tata cikin halin d bata taba ganiba tace lfy daughta? kuka t kara rushewa d, mom tace Wa ya tabamin ke, sai lokacin tace su besty ne, dariya Mom tayi tace me y hadaku keda aminan naki ? A shagwabe tai mgna tsokanta suke wai wani lecturer dinmu kesona, wai sainayi aure, dariya mum tayi tace haba neenerh kema kinsan tsokanace, kinsan Dad dinkima bazai aurar dake yanxu b, batare d kincika Mai burinsa n ganin kin zamo professor b ,abinda nakeso dake kimaida hankali wajen karatu,cikin jin dadi tai dariya,tace yawwa mom Ashe kema kingane, nidai ki tayani d addua Allah yasa min albarka a karatunnawa, mom tace amin.


Mikewa tayi t nufi part dinta dan hutawa cikin tsantsar farinciki.Haka t yini cikin farinciki, bataso ayi mata zancen saurayi balle t kai g mgnar aure, wayartace tai ringing d har b zata daga b, azatonta ummylolo ce ko zuhra, amma Data duba sai taga ashe rasheeda ce, cikin farinciki t amsa call din, bayan sun gaisa take mata albishir cewa sunanan tafe zuwa yin hutu gidannasu, sun dan taba hira karshe sukai sallama,dakin mom t nufa dan sanar d ita zuwan su rashida, mom taji dadin jin haka dan hakan zai kara musu dankon zumunci d yayartata


Ayushailiasu.blogspot.com

4/12/16. 9:35pm

*Y'AR BOKO* πŸ“šπŸ–



*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*

2⃣6⃣-3⃣0⃣

Neenerh anyi kwanan farinciki jin su jidda d mrym zasu kawo musu ziyara, ya'y'an ka'nwar Mom ne wadda ke aure a birnin tarayya abuja, sa'o in neenerh ne, inkagansu zakace yan ukune saboda tsabar kamar d ke tsakaninsu, jidda d marsie twince ne, duk inda zakagansu tare suke, komai nasu iri daya ne daidai d colour, ko a schl parent dinsu basu yarda a raba musu class b, jidda itace hasana marsie husaina, dabiar su t sha banban tun suna k'anana, ita jidda tanada san hayaniya d tsokana yayinda marsie shiru shiru ce ,Abu d yawa in jidda t yo tsokana akan marsie abin ke karewa,cox bazatace b ita t aikataba,tsawansu daya, a inda suka banbanta ita jidda tafi marsie kiba ,wani lokacin hartakai g anmata hukunci sai dai taita Kuka karshe t share hawayenta,Ak'idar neenerh d jidda iri daya ce t burin yin zurfaffan ilimi wanda b kowana namiji yake d burin yiba, balle mace datake d takaitaccen lokaci .

Misalin karfe goma suka sauka a Aminu kano airport, driver mom taba umarni yaje y daukosu, cikin kankanin lokaci suka iso gidan aguje suka karasa tare d rungume yayar mahaifiyar tasu, tare d risinawa suka gaisheta t amsa cikin kulawa tare d tanbayar mutanan gida, tare suka tanbayi Mom ina neenerh? mom tace ta tafi schl amma sabida murnar zuwanku tace 12 zata dawo t debeku saikuje schl din tare t karasa lectures din.neenerh n lecture amma duk hanklinta n gida ,tunda t duba tym taga ten tayi t tabbatar d y'anuwannata sun iso a daddafe t bari malamin y futa, aikam bata tsaya bata lokaciba tayi gida, su ummylolo sai kiranta suke amma ina hnklinta yayi gida ,isarta gida, ko kulle motan bataiba t nufi ciki tin kan t karasa t dingajin tashin muryar jidda suna hira d Mom, aikam suna ido hudu, jiddan t taho a guje suka rungume juna, marsie n zaune n kallan ikon Allah, mom KuWA cewa tai o ni Bilkisu yarannan yaushe zasu san sun girma, atare suka zube a tsakiyar carpet n palon tare d tafawa, dariya sukai baki daya, neenerh ke tanbyrsu sun iso lfy? Sukace lfy. Sai alokacin t kula d marsie tace Sistr y gajiyn hnya tace lfy lu, tare suka ci abinci, sukai sallah quarter to 2:00pm suka shiga buk, straight lecture hall din suka shiga suka zauna, zuhra ce t hango shigowarsu, hakan yasa ta yafuto Ummylolo tace ganemin can neenerh dasu waye, kai amma suna mugun kama dama tanada kanne mata, kan zuhra t bata amsa Malam haneef yashigo,nan aji yayi tsit, yau ma kamar kullum sai dube dube yake tare d sanyin toxali d hasken idaniyarsa, y hangi bangaren Data saba zama, gadai friend's dinta su biyu amma b ita, hakan yasa yaji jikinsa yayi sanyi,zuciyarshi t fara harbawa d sauri d sauri, cikin dabara yafara zagayen ajin yana bayani azuwan yanason yasamu full concentration n students din ,can y hangosu zaune abaya su uku, baisan lokacin daya mutsittsike idanuwansa d hannuwanshi biyu azatanshi itace take mishi gixo,tab soyayya manya, hakan y tabbatar mishi b gixo bane su ukune masu kama daya, dandai so so ne, amma d sainace b zai iya futar d abar sannashi cikinsu ba, sai dayai dogon nazari akansu, ya ganota, t yanda y fahinta Kuwa shine , neenerh tafisu hasken fata, kuma d gani tafisu maida Hnkali Akan bayanin d yake, Dan y Kara tabbatar d zarginnasa, bayan y gama yi musu bayani sai yayi pointing at neenerh t tashi dan amsa tanbaya, with caurage t tashi tsaye tana sauraron tanbyar tashi, dayake economics yake musu y tanbayeta what are d differences between speculative motives and precautionary motives ? cikin gwanancewa d dinbin basira tabada amsar tanbayar aikam kanta rufe baki yan aji sun dau tafi ji kake πŸ‘πŸ‘πŸ‘,shi kanshi t burgeshi ,take y bata 5marks bonus ,haka y tattanbayi sauran student's din har akazo kan zuhra y tanbayeta what are d differences between demand n supply, itama t bada amsa daidai gwargwado, duba agogon hannunshi yayi daidai d cikar lokaci, batare d bata lokaciba yace Class rep d assistant nashi should follow him to his office,πŸ€” tofa rigiji gabji,wata sabuwa injii dan caca, Kabeer wanda akafi sani d kB shine class rep ,neenerh kuma assistant nashi.

Neenerh bataso hakanba, dan Kuwa yau a farinciki take n ganin cousin's dinta, Allah Allah take y gama, t tashi su tafi gida sai g wannan malamin zai jawo mata delay, kB ke mata mgna tazo su je, tace yayi gaba gatanan zuwa, atare suka jera neenerh, jidda, marsie, umylolo d zuhra, kallo y koma sama, kowa kallansu yake cikin mmki dama neenerh yan uku ce,isarsu kofar offc din sukace zasu jirata a waje, bataso hakanba, Da sallama suka shiga ita d KB yayi daidai d juyawanshi yana waya, danhaka baisan su waye ba, yadai musu alamu d hannu su zauna.


AyushaIliasu.blogspot.com
06/12/16. 6:50am

*Y'AR BOKO* πŸ“šπŸ–



*STORY N WRITEN BY*
*AYUSHA ILIASU*

*EDITED BY*
*HAWWA SALEH*

*IN DEVOTION TO*
*HUMAIRA B MELODY*

3⃣1⃣-3⃣5⃣


Kammala wayan nashi keda wuya, y juyo dan isar musu d sakon ,kirjinsa ne y harba tare d bugawa dam tamkar zuciyar t tsage πŸ’” sakamakon toxali d yayi d neenerh agabanshi,tamkar a mafarki.


bai taba zatan itace asistnt Class rep din ba, nan muryanshi t fara rawa, tamkar Wata Mace (Me akai d maza)ganin girmanshi zai zube n diriricewa d yayi, yasa y tattaro hankalinshi guri guda.nikam Ayusha ina gefe ina kallon ikon Allah.


Y dora d cewa, mak'asudin kiran d na muku shine,innasan zan bada Grp assignmnt wanda zai zamo matsayin continuous assessment dinku, help me divide d Class into at least 10 grps, here are d questions, each grp should ans one question,not less than 10 pages,to be submitted n presented nxt week by group leader same time n venue of today lectures.


kB yaso yadan nemi alfarmar malm haneef y Kara musu koda one Week ne amma kwarjininsa y hanashi kodayin tari balle kokawa , neenerh cikin zazzakar muryarta tace pls sir ataimaka akara mna one or two weeks zamufi samun enough time nayin research, baisan lokacin d yace b matsalaba.


Kb yayi mmkin saurin amincewarsa kasancewar malm haneef kaifi daya ne inya fadi mgna baya canjawa, batare d y kalli neenerh b yace zaku iya tafiya,suka hada baki sukace tnk u sir tare d juyawa dansu fuce ,xuciyar Mlm Hnf ce t shiga yi mishi kaikawo tare d yi mishi gargadi d cewa, wannan itace damar d zai Fara k'ulla alaka d neenerh, kada kada kai miss using nata,sai d ya daidaici Kb y futa, baisan lokacin d yace Asistnt Class rep.tsayawa tai cak danjiran mezaice.


jin bai furta komaiba yasanya,D mmki t juyo, tare d neman kujera t zauna kamar dazu jiki a sanyaye, shikuwa Kb y futa, shirun yan sakannine y ratsa offc din, karshe yayi t Maza, y tanbayeta, what's ur name? Ta amsa d my name is maryam rano, amma anfi kirana d neenerh,yaji dadin sunan aranshi, y Kara d cewa y karatu dafatan kina gane komai d komai, tanbayar t daure mata kai, amma b damar t Ki amsawa sbda malaminta ne.


saikuma yace Kimmin kama d Wata student di nace a Abu zaria? d mmki tace ,ban taba zuwa zariya ba, sai yace ok to kamannine.

kamar y karbi Numbr dinta sai kuma y fasa kada t raftoshi d wuri, yace u are free to go, gdy tayi mishi tafuce .

Kb mmkin mai y tsaida neenerh a ofishin byan tare y sallamesu, Bangaren su ummylolo sai side talks suke itada zuhra, zatansu zaizamo gaskiya, aikuwa neenerh n futowa suka kalleta tare d yiwa juna sigina suka kwashe d dariya, hakan y bakanta mata rai,

isowarta gunsu tace my jidda mu tafi ko tare d riko hannun Marsie tayi gaba, sakaka ummylolo d zuhra sukai suna kallonsu harsuka bace musu, zuhrace t kalli ummylolo tace tabdijam lallai neenerh batada kirki dan zata rage mana hanya shine tayi tafiyarta t sharemu, zuhra t bata amsa d kinsan mutuniyartamu akwai saurin fushi yanxu haka dariyar dataga munyi t zargi wani abu aranta, inkuwa hakane to laifinmune dan t nuna mana batasan haka tin jiya.

A hanya Kuwa Marsie ke tuhumar neenerh d cewar, Sistr dan munzo shine zaki wulakanta friends dinki agabansu hakan b dadi n is unfair, inke akaiwa bazakiji dadiba, uffan batace mataba harsuka isa Mota suka shiga, jidda ce t hango su zuhra n kokarin hawa schl bus, tace neenerh hango cen ,duban gurin tayi tare d dauke kai, t tada motarta t nufi Gate, mintuna shabiyar y kaisu gida, har wannan lokacin ran neenerh abace gani take mahaukaciya kawai suka maidata.

Zuwan neenerh offc din shi b karamin dadi y jiba, Dan ji yake tamkar t amince d karbar soyayyarshi, a zuciyarshi yake rayawa Ashe ada bai san wace itaba , A yau d tazo offc dinshi y tabbatar d
DOWNLOAD
DOWNLOAD
Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2Chapter 3Chapter 4Chapter 5

Please Login or Register in order to submit comment