Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

da hawaye.

A tsorace taja kujera ta zauna.

“Kalleni nan,rayuwa akwai azaban wuya ,mutane suna fama da muguwar matsatsin rayuwa ,amma bai kamata talauci yasa nagartaccen namiji mai jini a jika ka zauna kana kuka ba...as long as kana da kudin da zaka iya siyan koko da safe kasha kana da sana'ar da zaka samu kaci na rana da dare ko ba daɗi ,bakaje ka saci abun wani ba,wallahi ka gode ma Allah kar kudin abokai ya ruɗe ka ...duk haka muke fama ka ganmu nan...so calm down kaji?”

Zuru ya sake yi mata da ido baice komai ba

“Hunm ɗan jirani" ta mike da sauri taje ta dauko take away din jollop rice ta ajiye masa a gabansa
“Kaga wannan abincin? Na rana ne ,kaci ,kaci kaji,karka damu Ni zan zauna da yunwa ko kuma in mutane sun rarrage zanci rarrage rarragensu ,kai kaci nawa na lura yunwa kake ji kuma baka da kudin siyan abincin...”
In a slow motion ya ɗago yana kallonta da lulun eyes ɗinsa
“Kar ka damu kaci kaji ai Ni na baka (ta saka hannu cikin lalita ta ciro sababbin kudin da Junainah ta ranta mata ta Zaro sauran guda hudun ta ajiye masa a gabansa) jeka dashi duka kaji daɗin rayuwarka kaji....karka bari baƙin talauci yasa ka hadiye zuciya ka mutu ,har ruwan ka shanye zan biya maka ......

Ta wuce shi Katar Katar tana juya jiki ko'ina ta juya jikinta rawa yakeyi shima saboda ƙiba.

“Wai kaga babbar mutum kamar wannan yana kukan yunwa ,Allah sai ya saka mana tsakaninmu da shuwagabannin mu ɗin nan”

Haka ta cigaba da aiki sai zage zage takeyi ita kadai


***
To Night🌃
A gajiye Nooratu ta shigo gidan wanda shigowarta yayi daidai da dawowar Roomate ɗinta.

“Washhh ƙasusuwa nah ,billahillazi neman halak da wuya🥹”

Caɓe baki Junainah tayi “Hmm bai kamata ki karaya ba so so early like this Hustler,in dai har bazaki dau shawara ta ba ,to gajiya tukuna”....ƙararas rasss ta cigaba da farfasa ƙwai ɗin chewing gum din da take taunawa a bakinta

“Junainah nikam ya kikeso inyi wlh yau duk ƙwazona daƙyar na samo 1500₦ ”

Caɓe baki Junainah tayi ta saka hannunta a jaka Saiga mint ɗin kuɗi jaka² kudin Niger .
Duddulo ido Nooratu tayi “Kaiii yauma kin sake samowa? Junainah wai aina kike samo kuɗin nan🥹”

“Hmmm saboda na iya sarrafa halshena yanda ya kamata ne🫦”

“Kai😳Halshe? Kuma ?”

“Eh kalleni nan...(Ta yafitota da hannu) da sauri Nooratu ta gyara zamanta ta mata ƙuri da ido .

Saita halshenta tayi akan saman leɓenta ta siɗo saman leɓen ta maida halshen a hankali ,tana kashe mata ido guda.

“Ahayyye😄ai haka?” itama sai Nooratun ta kwaikwayi yanda taga Junainah nayi amma kafin kace me ta wanke kumatunta da miyau😆 “Haka kike yi kawai sai ki samu tulin kuɗin nan?”

“Mtsew ji gara😆😆cikin sanɗa zaki kafe mutum da ido sai kisa tsinin halshenki kadan a saman leɓenki sai ki lasoshi kaɗan ki maida halshen bakinki ki kashe ido ɗaya ,kamar haka(ta sake kwatanta mata)

Sakin baki da hanci Nooratu tayi tana kallonta ,da ƙarfi ta matse ido ɗaya ta sake lashe leɓenta “Yauwa Junainah haka ko?”

“Sai ki ɗan turo ƙirjinki gaba ki maida ƙafarki na hagu baya kamar haka...”

Miƙewa Nooratu itama tayi ,tana gyara zaman bujen skirt dinta
Ta wani tale ƙafa kamar mai shirin tseren gudu “Kalli...kalli jinan Junainah haka ko”

“Ke dallah gyara can kin wani saki tumbi ris a gaba ,ba'a yayin mata masu ƙiba ,dole ma ki koyi packaging ,ke laluran fa sun maki yawa....”

Dafe kai Nooratu tayi tanajin kanta na sassara mata saboda matse ido guda da ta dingayi na ƙoƙarin ta nason kashe ido guda.

“washhh Allah kaina ciwo yake ”

“Hmm sai kisha Paracetamol ai,Ni na gaji da training dinki gaba-daya bazaki taba wayewa ba ,a haka kuma kike neman kudi ga ƙiba ga ƙaton tumbi da gidadanci?aikuwa da sauran aiki....”

“Hum Nagode Allah haka Allah yaso ya ganni da ƙibana,kuma ance kurman jiki gareni mara nuna wahala ,amma kowa ya tashi zagina acemun mai ƙiba da katon ciki,Uwar mutum da uban mutum ma ɗika ɗika ne”


“Lalallalala Ni kike zagi Nooratu?”







Tantantan
Na kyauta ya ƙare.

Ki biya kuɗinki ki cigaba da karatunki cikin salama......
Labari dai bamu fara ba
Wacce take jiran samun na kyauta kuwa bazaki samu ba ,nasa duk wani matakan tsaro....

ZAKI IYA BIYA TA NAN BANK DIN
7782217014
MOHAMMED HASSANA
FCMB

KO KATIN MTN TA NN
09065990265

SHAIDAR BIYANKI KI TURA TANAN
09065990265




#OUM APHNAN
#LESBIAN GURLS💖😍


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels


Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3

3 Comments On YAN MADIGO
avatar
jamila-gambo

1 year ago

Reply

Tnc

avatar
jamila-gambo

1 year ago

Reply

Tnc

avatar
lora-freeman

5 months ago

Reply

Please am trying to download the remaining pages of this nd is not open

Please Login or Register in order to submit comment