Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

bincike da gano yadda wannan al'amari sannan na warware maka komai game da wannan dogon daki
"Dawwara ya kebe can waje daya nesa da inda sarki zafatarutu yake tsaye ya dauko wani katon masaki yasa wani farin garin magani acikin ruwam da ke cikin wannan masaki sannan ya rufe idanuwansa ya soma kiran sunan Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% boka gayyar bayan dakika sittin sai ga fuskar boka gayyar ta bayyana a cikin wannan kaskon dake gaban dawwara
.
Boka gayyar ya fashe da dariya yana mai kyakyatawa ya tari numfashi dawwara yace da shi,
.
"Kasani yakai dawwara hakika zaka jefi tsuntsu biyu ne da dutsi daya, saboda wata ajiya ce acikin wannan daki da sarki zaftalarutu yake magana, kuma muddin ka mallaki wannan ajiya to zata matukar taimaka maka akan hanyar ka ta zuwa kogon darul yamzin tun can wani zamani mai tsawo daya wuce anyi wani kasaitacce kuma azzalumin sarki wanda sunansa ya watsu agaba dayan duniya kowa ya san da shi wanda ake kira da suna barbushe
.
Sarki barbushe ya kasance yana da karfin runduna da matsafa da suke akarkashin mulkinsa ance komai hatsabibancin bokayen wannan zamani ba'a taba samun wanda ya hada ido da sarki barbushe face idanunsa sun tsiyaye ba Shuraih Usman inkiya Shuraih 99%
.
Wata rana sarki barbushe yana aune a fada ana fadanci kwatsam sai ga wani mtum da matarsa sun shigo fadar, koda sarki barbushe yaga wannan mata dake tare da wannan mutum sai yaga tunda yake a duniya bai taba ji ko ganin kyakkyawar mace mai cikar halitta sama da ita ba
.
Nan take sai ya kamu da tsananin sonta ya shagaltu da kallonta har sai data tsargu, bayan wannan mutum yayi gaisuwa gaban sarki barbushe sai ya sake dukawa yace,
.
Yakai wannan sarki mai daraja ni da matata mun sauka a wannan kasa takea ne da niyyar mu yada zango anan kafin gobe da safe muci gaba da tafiya zuwa inda muka nufa"
.
Yayinnda sarki barbushe yaji wannan batu sai ya sa aka basu masauki a cikin gidan sarauta, al'amarin daya daurewa duk mutanen dake fadar kai kenan suka cika da tsananin mamaki akan wannan al'amari, take sai sarki barbushe ya tashi ya shiga cikin gida, fada ta watse kowa Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% gabansa
.
Jama'a suna masu al'ajabi cewa yau gashi sarki barbushe ya sauki baki har acikin gidansa abinda tunda yake a arayuwarsa bai taba barin wani mutum ya shigo kasar sa da wani abu na dangin dukiya ba face ya amsheta, baya barin kowacce mace mai kyau muddin ya kyalla idanuwansa akanta sai ya biya bukatarsa da ita indai tayi masa, sannan hankalinsa zai kwanta
.
Sa'adda dare ya raba sai sarki barbushe yayi shiri ya tafi bangaren da wannan mutum yake suka kadaita sannan yace da bakon
"Ka fadi duk iya tarin dukiayr da kake bukata a gareni, ina mai rantsuwa da darajar iyayena zan baka ita muddin zaka bar mani wannan kyakkyawar mace da ka kira da sunan matarka"
.
Yayinda bako dakalansu yaji wannan batu sai hankalinsa ya dugunzuma, ya dimauce jikinsa ya kama karkarwa wata gumi ya Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% karyo masa kawai sai ya kara dukawa a gaban sarki barbushe yace
.
"Yakai wannan sarki kayi sani cewa ni a addinina haramun ne wani abu ya shiga tsakaninka da matata ta sunna,
Ma'ana ba zan iya mallaka maka matata ba, wannan babban laifine awajen ubangijina"
.
Koda sarki barbushe yaji wannan batu sai ya bushe da dariya al'amarin daya matukar girgiza dakalansu kenan hankalinsa ya kara dugunzuma fiye da farko
.
Sarki barbushe ya juyo a fusace ya dubi wadansu dakarunsa dake tsaye a gefe day yace
"Ku kama shi ku daure shi, kuma kuje ku fito mini da matar tasa, nan take dakarin suka cika wannan umarni
.
Dakalansu yanaji yana gani agaban idanuwannsa yayi wa matsarsa fyade, al'amarin dayasa matar ta hadiyi zuciya ta sulale a kasa matacciya kenan, shi kuwa dakalansu sai ya fashe da matsanancin kuka na bakin ciki ya kama hailala yana mai kai Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% kukansa ga Allah
.
Sarki barbushe yasa dakarunsa suka tasa keyar dakalansu ana dukansa anayi masa korar kare har aka fitar dashi daga kasar
.
Tun daga ranar da aka kori dakalansu, sai masifu da bala'u iri iri daban daban suka addabi kasar taimara, sai masifu da bala'u iri daban daban suka addabi sarki barbushe cikin kwanaki shida sai daya kasance an rasa gane abinda yake damun sarki barbushe har takai cewa baya iya fita ko ina har takai cewa mutanen kasar sa suna tsananin tausaya masa abisa wannan al'amari
.
Lokacin da sarki barbushe ya fahimci ya shiga tsaka mai wuya , sai ya tara gabadayan yan majalisarsa domin su shawarce akan wannan lamari, daya addabeshi, koda sukaji haka, sai kowannensu ya fada cewa lallao sai ya aika a kirawo masa boka kailanu shi kadai zai iya gano dukkan abinda yake damunsa yayin da sarki barbushe..........
.
Kai wallahi nagaji bazanje nayi cajin wayata
.
Toh anan zan tsaya sai mun hada bayan kwana biyu
Nidinne dai Shuraih Usman inkiya
Shuraih 99% ma shafin Hausaebooks da
Keffians News TellerRANA DA WATA
Littafi na biyu 2
Na abdulaziz sani madakin gini
Typing:- Shuraih Usman
Post:- Shuraih 99%
Part C
.
.
Koda boka barbushe yaji wannan batu sai ya aika aka kira masa boka kailanu yazo a gabansa sarki barbushe ya dubi boka kailanu yace dashi
.
"Yakai babban boka kailanu, ka sani cewa yan majalisa ta sun shawatce ni da na sanar da kai abinda yake damuna, wanda ina da masaniyan zaka sama mamni mafita akan abinda ya addabeni"
.
Yayin da sarki barbushe yazo nan a zancensa sai boka kailanu ya bushe da dariya ya dade yanayi har sai da yayi mai isarsa, sannan ya daure fuska kamar bai taba fara'a ba a rayuwarsa ba al'amarin daya matukar kidima sarki barbushe kenan ya dubi boka kailanu yace da shi
.
Ina dalilin wannan dariya taka alhalin muna cikin tsaka mai wuya?" Koda boka kailanu yaji wannan batu sai ya sake bushewa da dariya a karo na biyu, sannan Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% ya dubi sarki barbushe yafara da cewa
.
Hakika yakai sarki barbushe ka aikata wani babban kuskure wanda duk wannan wahalhalu da masifu da suke addabarka , sun samo asaline daga sakamakon wani mutum dayazo wannan kasa kayi wa matarsa fyade , wanda saboda haka ne matar tasa ta hadiyi zuciya ta mutu
.
Shi kuma ka koreshi, kasani yakai barbushe wannan mutum yakasance ma'abocin wani bakon Addini ne wanda a duk lokacin da suka roki ubangijinsu yana amsa musu
.
Kuma duk wanda ya kasance daya daga cikin masu wannan addini baya tsoron mutuwa, sun kasance masu tsananin taurin rai da karfin zuciya
Duk lokacin da suka tunkari wani al'amari sai sun cimma burinsu ne a akansa koda kuwa zasu rasa raywarsu ne akan wannan al'amari
.
Ina mai tabbatar maka da cewa idan duk duniya mutane da aljanu zasu hadu, babu wanda yake da ikon fidda kai daga wannan masifa daka shiga , har sai ranar da ka nemo Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% wannan mutum ka bashi hakuri ya yafe maka wannan zalunci da kayi masa, sannan zaka samu nutsuwa da kwanciyar hankali
.
Idan kuwa ba hakaba , to har abada zuciyarka zuriarka sun gama yin sarauta a wannan kasa tamu"
Yayin da sarki barbushe yaji wannan batu sai ya kamu da tsananin tsoro da fargaba , hankalinsa ya dugunzuma ,
.
Nan take ya sulalae kasa a sume, bai farfado ba sai da boka kailanu ya yayyafa masa ruwa sannan, koda sarki barbushe ya sake hada idanu da boka kailanu sai ya fashe da kukan takaici, sai a wannan lokacin ne yayi nadamar al'amarin daya aikata da kansa
.
Yana mai yin danansanin kasancewarsa azzalumi mara tausayi, da boka kailanu ya fahimci sarki barbushe, sai yai duba zuwa gareshi yana mai cewa da shi
.
"Ya kai sarki barbushe hakika na tanadar maka mafita kan wannan lamari abisa Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% sharadi guda, "
Sa'adda sarki barbushe yaji wannan batu cikin tsananin kagauta ya dubi boka kailanu yace
"Maza ka sanr dani wannan sharadi, komai wahalansa ina mai rantsuwa da karagar mulkina zan kiyaye koma me ake bukata"
Boka kailanu yace da shi
.
Muddin kana so danka zaftalarutu ya gajeka da dukkan jikokin ka su cigaba da sa da sarautar kasar nan har abada, dole sai ka dauko sandar tsafin da kakanka marutun-asmar ya sana'anta ya ajjiye a cikin wannan dogon daki tsafinsa daake cikin gidan sarautar nan koda sarki darbuza yaji wannan batu take hankalinsa ya dugunzuma fiye da ko yaushe, yai sunkui da kai kas yana nazari, zuwa can ya dago kai ya dubi boka kailanu yace da shi
.
"Ka riga kasani kakana ya fada cewa bayana mutuwarsa babu wanda zai samu nasarar dauko sandar nan dayin amfani da ita sai bayan shekara dari, kuma duk tsananin naci da kwadayin mallakar wannan sanda babu irin wanda Shuraih Usman inkiya 99^ mahaifina bai yiba har ya rasa rayuwarsa da ya matsa bisa dole sai ya mallaki wannan sanda da aka ajjiye a dogon dakin nan
.
Saboda haka ni na hakura ba zanyi wani yunkurin cewa lallai sai na mallaki wannan sanda ba , kuma zzan ci gaba da neman inda dakalansu ya shiga a duniya na bashi hakuri bisa zaluntarsa danayi, na kuma fadaa masa cewa nayi matukar nadama akan abun da na aikata masa"
.
Tun daga wannan rana sai ya kasance al'adar sarki darbuza itaxce duk sa'adda ya samu labarin wasu baki sun sauka a kasarsa, sai ya tambayesu ko suna da masaniya akan inda dakalansu yake a duniya
.
Sai da sarki barbushe ya share wata daya cif ya tabbatar wa kansa cewa tasa ta kare sai ya wanda a wannan lokaci ya kankance a kowace rana , har takai cewa har takai ramewarsa takai ya zama kamar yaro Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% dan shekara hudu,
.
A wannan lokacin kuwa baya gane duk mutanen dake zuwa kansa
A wata ranar lahadi aka wayi gari da safe sarki darbuza ya mutu, aka nada sarki zaftalarutu ya dare akan karagar mulkinsa
.
Ita dai wannan sanda ta sarki marutul asmar ya sana'anta, ta kasance hatsabibyar gaske, duk tsananin karfin tsafin kowane boka ya kasance ya na mai matukar shakka da jin tsoron duk wanda yake tare da ita, domin kuwa duk irin tsafin duk irin tsafin da akayiwa mutum da zarar an buga mai ita a take zai warke kamar babu abinda ya taba samunsa,
.
Haka kuma kowanne tsafi baya tasiri ga duk wanda yake tare da ita wannan shine dalilin dayasa sarki marutul asmar ya gallabi duk matsafan duniya , suka kasance masu shakkarsa da bin duk wani umarni nasa"
.
Lokacin da Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% da boka gayyar yazo nan a zancensa sai dawwara ya dubeshi ta cikin wannan masaki dake a gabansa yace
.
Yakai boka gayyar shin yanzu ya za'ayi na mallaki wannan sanda , alhalin shekaru dari da sarki marutul asmar sai sun cika za'a samu damar daukota lokacin bai zo ba?"
.
Koda jin wannan batu sai boga gayyar daga cikin wannan masaki ya fashe da dariya ya dade yanayi kamar ba zai dainaba, al'amarin da ya karfafawa dawwara karfin zuciya kenan kan ya dada zage dantse, duk rintsi da tsanani sai ya mallaki wannan sanda boka gayyar yace
"Yakai dawwara ka sani cewa kwanaki goma da suka gabata wannan wa'adi ya cika, zaka iya bin duk wata hanya da zaka yaudari sarki zaftalarutu ya baka dama ka shiga cikin wannan dogon daki
.
Zaka tarar tun a farkon wannan daki a kwai wani katon akwati wanda tsayinsa da Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% girmansa yakai wani katon dakin da za'a iya sa mutum dubu a ciki a kwai katuwar kofa da zaka gani a jikin akwatin ka sa hannu ka budeta, tun kafin ka shiga cikin wannan akwati sai ka dauke gaba dayan numfashinka har tsawon dakika dari da sittin kuma kada ka kuskura wannan lokaci yayi batare da ka samu nasarar dauko wannan sanda ba , domin kuwa mutuwa za kayi ba za'a sake tada labarin rayuwarka ba naka ta kare kenan
.
Duk irin abubuwan ban tsoro da al'ajabin da zaka gani kada ka tsorata ko kadan ka nutsu kana mai yunkurin aikata abunda ka shiga wannan akwati domin yi" koda dawwara yaji wannan batu take yai sallama da boka gayyar ya koma ga sarki zaftalarutu ,
Sarki zaftalarurtu yana ganin dawwara sai ya tareshi yana mai tambayarsa akan wannan bincike da yayi
"Ya shuraih Usman inkya Shuraih 99% dawwara ya labarin wannan bincike naka, shin an dace ko kuwa dawwara yai murmushi sannan yace,
.
"Hakika al'amarin wannan dogon daki da kakanka yai hani da cewa kada a kuskura a shiga cikinsa sai bayan shekau dari da mutuwarsa, abisa bincikena na gano akwai wani babban al'amari a cikin wannan akwati wanda duk duniya ni kadai zan iya shiga wannan daki na gano maka ko menene mahaifinka bayao ka gani sai wannan wa'adi ya cika"
Yayinda sarki zaftalarutu yaji wannan batu take ya amince da duk bayanan dawwara kuma ya hakikance kan cewa zai iya duk abinda ya fada
.
Sarki zaftalarutu yaja hannun dawwara yakaishi har gaban wannan dogon dak, sarki zaftalarutu ya tsaua a bakin kofa batare daya kusanci akwatin ba. Shi kuwa dawwara sai ya danna kai ciki ba tare da fargabar komai ba, da farko sai da Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% ya shaki iska mai yawa kafin ya shiga sannan ya tinkari wannan katon akwati da boka gayyar ya labarta masa,
.
Dawwara ya sa hannu ya bude kofar shiga cikin akwatin mai kamar kofa ta wani katon gida, lokacin da dawwara ya shiga wannan akwati nan take ya samu kansa a wani katon fili daga can gabansa ya hango wani katon gida don haka ya tunkari gidan yana mai gaugawa da azama domin ya samu sa'ar dauko sandar kafin wa'adin daka diba masa ya cika
.
Dawwara yana fara tafiya sai yai arba da wata wuta ta nufo shi gadan gadan ata kona shi bai damu ba yaci gaba da tafiyarsa ya keta ta cikin wannan wuta ba tare data kona shi ba
.
Haka kuwa kafin yakai wannan gida wani katon zaki ya taso masa yana gurnani zakin ya bude zago zagon kaifunsa ya dako wani wawan tsalle da niyarra ya taushe dawwara ya halakashi, koda dawwar yaga wannan bajimin zakin sai ya kauda kai ga Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% ga barin kallonsa, yayin da wannan zakin yazo dab da shi batare da yaji tsoronsa ba, take zakin ya tarwatse ya zama kasa
.
Sa'add dawwara ya kusan zuwa wannan gida sai yaga wata kyakyawar yarinya tsirara ta nufo shi tana mai kiransa gareta, yayin da dawwara yakalle ta sau daya bai sake kula ta ba har ha kasara kofar wannan gida yasa hannu ya bude tare da shiga ciki
.
Lokacin da dawwara ya shiga wannan gida sai kawai yaga ana ta harbo masa ruwan kibiyoyi ta ko ina ba adadi, anan ma baiyu ko gezau ba , sai ma ya dada sauri yana mai kusantar hatsabibiyar sandar da yazo dauka, a lokacin daya gana rataye a jikin bangon wannan gida daya shigo
Duk kibiyar da tazo sai ta keta jikin dawwara ta fita ba tare da cutar da shi ba
.
Dawwara yasa hannu ya dauki wannan sanda gaba dayan wannan gida yadauki raurawa yana girgiza kamar zai Shuraih Usman inkiya Shuraih 99%. Zai tsage gida biyu, kuma adai dai wannan lokaci ne dawwara ya soma galabaita sakamakon dadewar dayayi bai shaki numfashi ba,
.
Nan take ya soma tangadi kamar wanda yasha giya sai kawai ya ruga a guje yana mai tsala gudu da tsananin karfinsa domin ya samu ya tsira daga halaka, dawwara yana fara wannan gudu sai yaji wannan sanda tayi masa wani irin nauyi dayaji bazai iya cigaba da daukarta ba , don haka ya saketa,
.
Sandar tay wani haske, nan take ta rikide ta zama wata irin guguwa mai tsananin karfin gaske, ta dauki dawwara ta fito dashi daaga cikin wannan a gabasu sarki zaftalarutu, take wannan guguwa ta sake rikidewa a karo na biyu ta zama sanda, dawwara ya shaki numfashi sannan ya lura da sarki zaftalarutu dayake tsaye akansa yana kallonsa
.
Koda sarki zaftalarutu yaga dawwara tare da wannan sanda sai yasa hannu da niyar ya kwace wannan sanda, kamar anyi wa wannan sanda umarni take sai ta hannun sarki zaftalarutu da tsananin karfin gaske,sarki zafatalarutu yai ihu da kururuwa da karfi, kuma wannan ihu da yayi shi ya janyo hankalin dukkan dakarun da ke kusa suka yo ca domin ganin halin da sarkinsu yake ciki
.
Lokacin da dawwara yaga dakaru sunyi masa kawanya sai ya kyalkyale da dariya yasa hannu ya shafi wannan sanda dake hannunsa, nan take sai sandar ta rikide ta zama wata sharbebiyar takobi mai tsananin kaifi da tsini, kuma a wannan lokacin ne gana dayan dakarun sukayi kukan kura suka abkawa dawwara da niyyar suyi masa kwab daya su halaka shi
.
Wohoho! Masu iya magana sunce duk wanda ya rigaka kwana dole ya rigaka tashi' dawwara ya kasanayana mai kai sara da wannan sharbebiyar takobi dake hannunsa yana tsarge dakarun sarki Shuraih Usman inkiya Shuraih 99% zaftalaruti cikin dan kankanin lokaci sai ga dawwara ya kashe gaba dayan dakarun da suka taru akansa, shi kansa dawwara sai dayayi matukar mamakin yadda akayi wannan al'amari yake kasancewa a gareshi, aduk lokacin dayakai sara sau daya sai yaga dakaru fiye da dari sun fadi kasa ko ya saresu koma bai saresu ba
.
Koda dawwara yaga haka sai ya takure ya zabga wata tsawa mai karfi wadda ta kidima duk ilahirin mutanaen dake kasar nan
Sarki zaftalarutu ya zare takobinsa ya tari dawwara ya sare kansa, sa'adda dawwara yaga sarki yayo kansa sai ya jefe shi da wannan sanda , sandar ta tafi tana mai tsala gudu, tana matsewa sarki zaftalarutu, take taci da kai masa suka ba kakkautaw,
Tun sarki zaftalarutu yana karewa har takai ya gaza kare kansa, daga karshe sandar ta rikide ta zama wata doguwar takobi ta sare kan sarki zaftalarutu ya fadi kasa matacce,
Dawwara ya shafi wannan takobi take ta rikide ta koma wannan sanda , sannan ya jefa sandar a sama nan take sandar ta tsaya cak,
.
Shuraih Usman inkiya Shuraih 99%
Dawwara yai tsalle daya tare da darewa saman sandar take suka bace daga shi har wannan sanda gaba daya
!!! ***
Yayin da jarumi zahakin da su tsohuwa shafhila suka tabbatar da sun kubuta daga sharrin wadannan maridai, sai suka ci gaba da tafiya suna masu tsananin sauri da azama , bayan sunyi nisa a wannan tafiya , sai suka yada zango a wani katon fili, abinda ya matukar daure masu kai shine wajen a cike yake da manyan ramuka birjik ba adadi,
.
Daya daga cikinsu ya dubi wadannan ramuka cikin tsananin frigici da tsorata yace da ragowar abokan tafiyarsa
"Anya kuwa wadannan ramukan ba za'a rasa wani mugun abu a cikinsu ba koda jin haka sai zahakim yai murmushi yace
!!!!!!!!!!!!!!!!!!
!!!!!!!!!!
!!!!!!!
!!!!!
!!!
!!
Daga naku:- Shuraih 99%
Ina nan zuwa gobeRANA DA WATA
Littafi na biyu 2
Na abdulaziz sani madakin gini
Typing:- Shuraih 99%
Post:- Shuraih 99%
Part D
.
.
"Ai duk wanda ya saba shiga cikin manyan dazuzzuka , ba zai taba firgita da ganin irin wadannan ramuka ba, babu ruwanmu da duk abun daya ke cikinsa face idan ya bayyana garemu da nufin ya cutar wa"
.
Yayin da zahakim yazo nan a zancensa sai ya kishingida domin ya huta, hankalinsa a kwance babu abinda yake damunsa, koda ganin haka sai sauran abokan tafiyar ma suka sami nutsuwa da kwanciyar hankali,
.
Batare da wani bata lokaci ba , sai suka shiga aikin kafa tantuna sai da suka shafe tsawon sa'a uku sannan suka kammala kafa tantunan, wani sadauki daga cikin ayarin ya zagaya can baya da niyyar yin bawali,
.
Bisa ga tsautsayi sai ya tsaya a dai dai daya daaga cikin wadannan ramuka ya zage mazagin wandonsa sannan ya fara fitsari yana mai jin dadi har yana lumshe idanu da wani murmushi, har takai ya fara wata yar waka saboda jin dadin wannan bawali dayake Gabatarwa (ayya har na tausaya masa Shuraih Usman inkiya 99%
.
Ashe wannan fitsari daya keyi, yana kwararawane akan idanun wata shirgegiyar macijiya mai tsananin kauri da tsawon gaske, koda taji ruwan fitsari yana sauka akanta kuma tajiyo sautin muryar wannan sadauki, sai tta sadado a hankali har ta iso dab da bakin ramin
.
Tana yin arba da shu tayi fitar burgu ta wangame baki ta cabi kugunsa gaba daya tana zuba mar hakora ta raba shi gida biyu, sadaukin ya kwarara uban ihu, alokacin da rabin jikinsa ya fadi can gefe daya jini yai feshi a sama sannan ya malala a kasa
.
Cikin tsananin firgici su jarumi zahakim sukayi zumbur suka rugo izuwa wajen suna zuwa wajen suka iske macijiyar bata gama hadiye rabin jikin wannan sadauki ba,
Al'amarin daya daure masu kai kenan, suka yi niyyar su gudu amma sai jaruman cikinsu suka tsaya tare da zare takobi, suka tunkari macijiyar da nufin su kare iya numfashinta su halakata acikinsu har da Shuraih Usman inkiya 99% wannnan maridi shi ya fara daka tsalle ya cafi wuyanta sannan suka kama kokowa, tana danneshi yana danneta, yana matse mata kai koda ta ga zai hallakata sai ta kannannadeshi da gaba dayan jikinta ta matseshi ainun take kasusuwan jikinsa suka kakkarye gaba daya tayi jifa da gawarsa
.
Jarumi zahakim ya daga takobinsa ya girgizata sannan ya tunkari wannan maciya. Da zuciya mai tsananin karfin gaske haka nan ma sadauki sabiyul-agadawur koda ganin zahakim ya tari macijiyar nan take shima ya tunkareta a fusace yakai mata sara koda takobinsa ta hadu da jikin macijiyar sai ta lauye kafin sabitul agadawur yai wani motsi tuni macijiyar tasa jelarta ta make shi yai sama yana katan tanwa ya gwaru da wani katon dutse dake can nesa ya fadi a matukar galabaice
.
Koda zahakim yaga haka sai yai wani tsalle da yana juyi a sama ya Shuraih Usman inkiya 99% cakawa macijiyar takobin dake hannunsa da dukkanin karfinsa, nan take sai yaji kamar ya soki karfe, kafin yakai kasa macijiyar tasa jelarta, ta kara masa gudu ya fadi can nesa da ita, bakinsa ya bugi wani karamin dutse ya fashe, jini yai tsartuwa daga bakin nasa
Lokacin da zahakim ya shafa bakinsa yaga jini, sai hankalinsa ya dugunzuma yai saurin mikewa tsaye ya sake fuskantar macijiyar yana mai nazarinta, kuma adai dai wannan lokacin ne, dukkanin dakarun da ke cikin ayarinsu suka dawo a wannan waje domin suma ayi ta kare tare da su,
Suka hadu dayansu suaka yi wa maciyar kawanya kowannensu dauke da makamin daya iya sarrafawa a filin yaki
.
Macijiyar tayi wani ruri da gunji ma tsananin karfi, gaba dayan dajin ya amsa amon kuwwarta, sannan tayi wani juyi da zabura da tana gurnani, bakinta yana mai fitar da wani farin hayaki, maciyar ta afka Shuraih Usman inkiya 99% a tsakiyar ayarin tana mai kai sara da zago zagon hakoranta, ta sari da yawa daga cikinsu, tayi amfani da jelarta ta make da yawa daga cikinsu wasu sun kakkarye, wasu kuwa sunji raunika da sama daga cikinsu, har ta kaima wasu da jan ciki suke kokarin guduwa domin su tsira da rayuwarsu, sai ya kasance gaba daya ta watsar da su ta daidaita su, masu taurin rai ne daga cikinsu , suka mike tare da sake tunkararta suna kai mata sara duk da sanin cewa ko sun sare ta ma bata ji
.
Zahakim ya harzuka matuka ya ruga a guje iuwa kan wannan maciya yana sararta tako ina idan ta kawo masa duka da jelarta, cikin zafin nama gami kwarewa da sanin makama yake saurin gocewa haka nan idan tayi masa tsartuwa sai yasa garkuwa ya kare batare da wani ya cutar da shiba, sai da suka shafe dakika dari da arba'in suna wannan bakin artabu, dayansu bai samu nasarar cutar da daya ba, kawai sai macijiyar ta shammaci Shuraih Usman inkiya 99% zahakim ta maka masa jelarta a kirjinsa take kirjinsa ya dare jini yai tsartuwa zahakim ya kwarara wani uban ihu yai tsalle ya fadi can gefe daya
.
Koda ganin haka sai macijiyar ta juya iuwa sauran sadaukan da suka rage tayi wani ruri da tsananin karfi ta jijjiga jikinta tana mai dada kumbura, ta nufi inda suke domin ta

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment