Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

mahaukaci dukaba nan ya fara bugubta cikin zafin nama, ba laifi yaudin yajisa da sweet, shiyasa bai mata da wasa ba, tun lokacin aurensu abunda baa tababa shine yayita sex da ita harya kawo amma wannan karon ya kawo duk da tasha jiki kana gani kasan daurewa kakwai takeyi karshe saida suka hada da yawu, yana gamawa ya zube yana maida numfashi nidai ina gefe ina ganin ikkon Allah ni abun nasuma dariya ya bani yana gama hutawa ya tashi ya dauki tissue ya goge jikinsa ya nufoni da marhabun na tarbeshi da kissing da sucking duka haka ya dinga wasa da jikina saida yaga yayi masa ruwa sannan ya shigeni juyawan da zanyi naga ta fice a dakin don ita bata tsayawa a tare damu, haka ya dinga cina tun ina biye masa harna fara gajiya domin yana jimawa bai kawoba a second round sai yayi awa biyu ma bai kawo ba, haka ya dibga gwarzata ina biye masa har misalin karfe 1:00 na dare muna fama saida na tabbatar ya samu cikakkiyar gamsuwa sannan na tafi na lullubeshi don nasan a wannan lokacin bacci zaiyi na koma falo, ina saukowa na ganta akan kujera tana cahrt da alama da kawarta takeyi don yau tana cikin fari dn ciki murmushi tamun ta ce

"Kice harkin fito"

Ajiyar zuciya na sauke ina zama a kujera nace kedai bari gaakiya lamarin Aliyu akwai gyara yanzu kuma wai zuwa karfe 3:00 zai nemi kari kuma ko

"Tab aini wlh babu karin da zan bashi yanzj haka ji nake gabana yana zum zum dole inshiga ruwan zafi, kuma ni key zansawa kofata sai dai inke zai nema"



"Haba aunty baki horu bako ranar da kika rufe kofarki ko ya balla kofar"


"
Wlh kekam ni namanta ma shaf wlh aini tundaga wannan lokaci na tsoraci shaanin aliyu mutum kaman mai aiki da aljanu"


"Kedai bari nidai wlh yanzu a gajiye nake bari inje in gyangyada kafun ya tashi"

"No nikam mai zai hana mu bashi maganin bacci ne har gari ya waye bai farka ba"


Shiru tayi ta ce

"Aikuwa aunty kin kawo shawara hakan zaayi amma idan ya tashi man "

"Sai mi nuna masa bamusan abunda ya faruba mun tunda muka wuce dakinmu "

Tashi Najla tayi ta nufi dakinta ta dawo da sachet din wani magani ta debo wani juice ta fara jefa kwayan a ciki saida tasa guda hudu alhalin daya akesha, ta kalli Naima ta ce


"Ima to taya zamu bashi yasha kinsan shifa bayason zaki zakin nan"

Ina zuwa

Shine kawai nace nadawo da jota a hannuna da biro na rubuta

"Gaskiya naji dadin nishadin da kaban yau wannan nakane kyauta"

Dariya dukka sukayi suka duba agogo karfe 2:3, Ima ta karba ta lallaba ta lallaba ta ajiye masa a bed side dinsa ta fito nan suka zauna suka fara hira.

"Kaman yadda ya saba karfe 3:5 ya tashi ya dafe kansa yanajin wani abu na taho masa tun daga tsakiyar kansa har kafarsa juyawa yayi ya hangi cup mai kyau da juice an masa kwalliya da stewberry ya dauki dan rubutun da akayi ya karanta yayi murmushi ya dauka ya shanye, tashi yayi ya je yayi brush sannan ya dawo yabajin jikinsa yana nauyi yadauji waya ya Kira Najla akan tazo a fara da ita amma ina taki dauka, jin idonsa na rufuwa ne yasa yadan kishingida aikuwa wani bacci yayi awun gaba dashi, muna falo mukaga kiransa ya shigo a ta wayar aunty Najla kallon mukai me hakan yake nufi baisha ba kenan

", kinga ina aunty da zuwa mukai muma kwanta da baifi mana ba gashi mu bamuyu bacci. Ba shi yatashi "

Dariya tayi ta ce

"Ai wlh ko dure saimun mishi don nidai banda ruwan da zaa sake cina yanzu "

"Hhhh to muje muga ko yayi bacci tunda bai sake kiraba "



Tashi sukai suna lallabawa suna tafiya a hankali a hankali, har sukaje wajen kofarsa suka tura a hankali. Suka ganshi sheme yana bacci kofin juice ma ba komai, nan suke sheke da dariya suka tafa kowa ta nufi dakinta ransu fes aure shekara daya da wanu abu amma basu taba bacci irin wannan ba

*********

Dagowa tayi ta kalleshi ta ce


"Baffa duk yanda ka gani ,duk hukuncin da yanke shine daidai "


Wasu lokuta zatafi zabar rayuwar gidan Alh manu domin koba komai yana sonta zai tsawatarwa duk wanda zai vi mutumcinta hakan yasa ta zabi rayuwa a gidansa

Murmushi Baffa yayi ya ce


"Kiyi hakuri shatu wannan itace iya mafita a gareki da ki zauna da Inna tana gana miki azaba ,ban tsorita da lamarinta ba sai abunda ya faru dazu ta inda ta bude miki jikinki a gaban danta ,wanda ba muharraminki bane ,kuma zai iya kamuwa da shaawarki ina tsoro ya miki fyade wlh bazan taba yafewa kaina ba sannan bansan wani amsa zan bawa dan uwana ba idan ya tambayeni amanarki,sannan kunnuwana sun gaji da abubuwan da ake fada akanki a cikin Ζ™auyen nan ,akan kinki aure duk saaninki sunyi aure ke kadaice kika rage kuma,sannan ga maganganun da innarki take fada akanki a cikin gari yana iso kaina yawanci mutane sun fara yarda da abunda kunnuwansu sukeji wannan shine kadai mafitarmu daga ni harke "


Shiru tayi tana share hawayenta da ya kira sunan Babanta harya tuna mata da rayuwarta ta baya ta kasance yar gata a wajen baba da gwaggonta ,suna nuna mata so matika amma suka tafi suka barta saboda wannan shine kaddararta ,hawayen da suka zubo ta share ta ce




"Karka damu Baffa Allah yasa wannan shine alkhairi nima zanyi istihara ingani "


Yaji dadi sosai yana yabawa da hankalinta da badan Innaba da ya aurawa Habu shatu amma saboda inna bai isa ya yanke wannan hukuncin ba ,albarka yasamun na tashi tayi alwala ta koma daki ta yi sallar isha sannan ta yi istihara bata mantawa mamantace takoya mata akan komai , gyarawa kanin nata mafi soyuwa a gareta ta kwanta ,barci



Zaune suke banda iska babu abunda yake kadawa ,yana zaune kusa da ita sai zuba murmushi take tana kallon kwayar idonsa tasowa yayi ya kama hannuwanta yasa babban yatsarta a bakinsa yana mata wani irin tsotsa a hankali wanda yasa ta kusa manta kanta da kuma yanayin da take,hannuwansa duka biyu ya zagaye kunkuminta dashi sannan ya dagata sama ya fara hajijiya da ita hankali tana dariya ,wani irin fisga tai mata da yasa juya aikuwa innace tana janyota daga jikinsa a razane ta tashi a zabure tana zazzare ido ,ko wani dare yana zuwa mata susha soyayya amma yanzu inna ta fisgeta ,ta jima tana tambayar kanta amma ganin babu mai bata amsa yasa tai shiru sai taji wani abu yana mata yawo a amararta a hankali kuma ya fara dan tsikararta ,dafe cikinta tai taji yana dan lafawa a hankali saida ya lafa sannan ta koma ta kwanta tana sauke ajiyar zuciya ,abubuwan da suke faruwa a tsakaninau yana dawo mata har bacci ya dauke ta .



A bangaren Baffa kuwa bayan ta shiga daki shima ya tashi ya shiga dakin Inna tana zaune tana jinshi duk abunda suka tattaunawa sannan ta fara sauke masa ruwan masifa saida ta gama sannan ya hau gado ya kwanta ,wani figosa tayi ta ce


"Me kake nufi kana nufin bacci zakayi ,ka tafi ka barni kusan wata guda sannan kace wai kwanciya sakayi to wlh kayi karya ,ka tashi ka bani hakkina tunsa ba zaman kaina nake ba idan kuma bazaka iyaba ka bani takarda "


"Uhmm" kawai yace yana jinjina kai yana mamakin Inna shi a halin tashin hankalin nan ma da yake ciki mai zai mata amma saboda yasam masifarta yasa ya fara cire kayansa a hankali ya jawota jikinsa tanata sababi ya kalleta ya ce


"Zaki daina wannnan surutanne kokuwa zaki cigaba kimsan dai bazata tashi ba in kina wamnan maganar naki "

Shiru tayi don inna fa akwai jaraba dama yasha fama da ita amma mata da tsufarki danki na fari ma yakai shakara 25 amma wai ita tana bukatar miji (niko nace badaga nan take ba).........
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
*HALAK DINA*
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’


*STORY &WRITEN*



*BY*


*ADAMA UMAR*
````SECRET PEN````


*THE LOVE,ROMANTIC,EROTIC,AND PITTU STORYπŸ”ž*


*LAST FREE PAGE*

*LAST FREE PAGE*

*LAST FREE PAGE*


*GA MASU BUKATAR A TALLATAH MUSU HAJARSU KU TUNTUBI WANNAN NUMBERN +234 708 194 0768*


```KU HANZARTA KU BIYA NAKU DOMIN DAGA WANNAN SHINE LAST FREE PAGE DINA ,NA TSAYAR DA SPECIFIC PRICE SHINE ₦300 KU BIYA NAKU LAST FREE PAGE ```


*2166579242*


*AISHATU HASSAN*

*U B A BANK*

*A TURO KATIN SHAIDA TA*

*+234 708 194 0768*

*GA WANDA SUKE SON TURO KATI MTN*


*GA MASU CEWA BASU DA KUDI KU KAWO MUTUM UKU SU SAYA TA HANNUNKU ZAN SAKU*



https://chat.whatsapp.com/BpFvJCcAsWc3Li48XxrDFF


9οΈβƒ£βž°πŸ”Ÿ




Tunda ta tashi babu abunda yake yawo a kwakwalwarta sai mafarkinta na jiya ,a kullum tana mafarki dashi amma na jiya yafi tsaya mata a rai musamman da Inna ta shiga tsakaninta dashi ,tana aikinta cinkin sanyin jiki inna ta fito tana kallon yacce take tafiya shafal shafal ,tsaki tayi ta ce


"Karma kiji Malam yana cewa zai aurar dake ga Alh manu kizo kinamun rashin mutumci wlh bazai yiwuba ,indai ina raye baki isa kiyi aure a inda zaki huta ba ina nan ,ha ni wace kalar azqbace uwarki bata dandanamun ba to kishirya idan kina tunanik gidan Alh manu hutune to ki farka ina fatan kina sane da mari uwar gidansa ta yanzu kawatace to idan kina guduna ai kin koma wajen wata innar "


Dayake na saba da fadar inna Haka tayita fada nikuma ina aikina domin yanzu ina tofawa zata rufeni da duka ,yau na hana jibrin fita ko ina nece ya zauna yayi jinyar ciwonsa saida na kalli ciwon hannunsa sannan na tuna da lawandi da yaketa faman dawainiyya dani duk da nasan yana sona amma bai furtamun ba don haka baida wani hujjar da zaice naci amanarsa ,duk da nasan inna bazata barni na aureshi ba ,haka dan gidan mai gari ma babu kalar hidiman da baimun ba amma inna tamun kazafi ya daina mun magana ,ina cikin wannan tunanin saiga lantana da fatu da talatu ,dukkansu yayan baffane kuma innace ta haifesu a tare suka shigo kasancewar haka suke zuwa gidan ko wacce da zugar yayanta ,sallama sukai da Fallinsu suka shigo inna da ta gama Ι“aΙ“atu ta shiga bayi ta fito tana



"Lalelalelale jabbama sannunku da zuwa sannunku da zuwa yan albarka "


Dariya dukkansu sukai inna ta kalleni da ido.nai sauri na shiga dakinta na fito da taburma na shumfuda nan suka zube akai suka fara gaisawa kallonta Talatu tayi ta ce


"Inna wai ina Baffane gunshi mukazo munji ya dawo mukace bari mugaisheshi "


"Himmmm ai shima tashi ta sameshi ya fita wai zaije ya samu Alh manu suyi maganar auren shatu kinsan shi zai aura mata wai yagaji da ganinta ina bata wahala "


Dariya dukkansu sukai wasu kuma da mamaki a idonsu fatu dai ta kasa hakuri ta ce


"Haba kukuwa me abun dariya anan ,yanzu shatu mai shekara 14 itace zaa aurawa wannan tsohon haba ,tukunyar gidan Alh manu fa sai a mulmula shatu a sata a ciki damas ta shige haba a duba lamarin nan "


Talatu tace

"Dallah rufe mana baki ke lokacin da kika auri yahya me bamuce miki ba amma kikaki kika aureshi ,gashinan har yanzu babu inda kika kai a aure ,babu abunda kima tara kowa kikaje gidanta zakiga tumakinta amma bandake kin zauna sai baje masa gindi kike yana ci ,to dan haka ki mana shiru "


"Ah wlh barta karki samun ya agaba ,indai zata baza mishi ya bata dadi ta baza mishi ,na kura dukkanku yaran nan babu wacce ta dauko karfin jinana da wuri zaa muku kishiya domij idan namiji yaga macd bata nan nan dashi tofa kishiya zai mata "



Kallonta lantana tai ta ce

"
Haba inna mukuma ina zamu tsaya muna biyewa miji yanzu aimu girma ya kamau wlh tsakaninmu da miji ai yayi ku zajegeshi a ranmu ,keni tunda nake bantaba jin shaawarsa bama "



Dukan cinyarta talatu tai ta ce


"Taya zakiji shaawarsa zaizo miki baki.dik.wari hammatarsa ya gonar kaya rigar jikinsa kuma idan zaa tsayar da ita zata tsaya tsabar dotti yana kanki kina jin nokin amai taya zakiji shaawar sa "


"Kedai bari yar uwa babu abunda na tsana a jikinsa kaman warin baki musamman wai shaidai ala dole saidai mu hada baki ni kuma bazan iya tsotse wannan duttinba ,ko iska ya huromun saina toshe hanci "

"Ai allah ya shiya kamilu shi tun lokacin da yake zuwa zancen ki mafa bazaiyi wanka yayi ado irin na maza ba ,saidai yazo da tsaminsa "


"Kedai bari shiyasa ko shaawarsa ma banayi "


"To kema kenan inaga shatu da zaa aura mata wannaj tsoho taje taita fama za dottin goro da majina "



Shiru tayi tana kara kallon shatu da take iza wutar abincin da ta daura kaman batasan sunayi ba .


Haka suka dinga maganganu har baffansu ya dawo suka gaisheshi suka tayashi murnar auren da zaayiwa shatu sannan suka tafi don Baffa bayaso suzo gida su zauna .



Tana ganin Inna ta shige dakinta da baffa ta dauko wani duΖ™un duΖ™un din mayafinta saboda tsufa ta fita ta nufi gidansu kawarta lami tana sharce hawayen dake zuba a idonta ,tana zuwa ta sameta zataje diban ruwa ta dauki wani tulun ta rakata suna tafoya take shaida mata hukuncin da baffanta suka yanke nan Lami ta dafe kirji ta ce


"Ola( jar bafullatana kyakyawa) kina nufin kin amince da auran alh manu "


"Eh lami wala mi wawa dole na karbi wannan hukunci shine mafita "


"Yanzu shatu dama yauda ta kikeyi ,dama bakyasona Alh manu kikeso saboda Abun duniya "

Da sauri suka juya suka ga lawalli da ya biyota tun fitowanta daga gida amma batasan yana binta ba ..........

********************



Wanene aliyu...... .

Aliyu dane ga Alh Abdullahi gana, da kuma sunanahaifiyarsa hajiya Fatima wanda yake kira da Mommy , daga jin sunan zaa gane su bare barine kanuri, Mahaifinsa ya tashi cikin naira da dukiya kasancewar sa babban dan kasuwa wanda ke safaran gold a fadon duniya, Hajiya fatima ta aifi yaronta babba mai suna Aliyu abdullahi gana daganan bata sake haihuwa ba sai bayan Aliyu ya gama primary six sannan ta samu ciki ta haifo yarta kyakyawa wanda uta Fatima aka samata mai sunan mahaifiyar Alh abdullahi, an haideta inda Aliyu ya dinga murna ya samu kanwa Mahaifinsa ya bashi kudi ya gayyaci yan makarantarsu aka mishi kayatacciyar walima, bayan Fatima tana da shekara 8 yara sun tashi cikin gata da soyayyar juna data iyaye wata rana mahaifinsu ya tashi ya nufi company saboda ance masa yazo company yana gobara ya fito daga gida kenan motarsa tayi bomya mutu a ciki, mutuwaraa ta jijjiga falimy nasu inda baffanunsa suka rikeshi lokacin ya shiga aji uku a makaramtar jamia, Kanin mahaifinsa Alh ibrahim rawa yaso ya auri Mommy amma ta nuna bata da interes akan aure bai mata dole ba aka barta a gidan da suke ta cigaba da zama tana kula da karatun yaranta, a bangaren karatun addini kuma malamine yake zuwa har gida yake koya musu kurani bayan kurani sai kawa idi da sujayi babu wasu littafafai sosai, inda Ibrahim rawa ya matsawa mommy akan ta kaisu makaranta su san addinin su taki tace babu inda zaakai yayanta hkanma suna fahimta, bata san cewa hadisi da littafafai su suka fassara quran ba haka suka tashi basu da ilimin addini sosai a kansu, yana gama jamia kanin mahaifinsa ya dauki komai nasu ya danka masa ganin ba yarone mai wasa da dukiya ba, aikuwa ya dauki ragamar aikin mahaifinsa inda yqsa aka bunkasa company yasa aka mishi order na kayan hako inda suke hako gold har kwangilam gomnati suna karba.


Tun Aliyu yana jss 3 yake fama dasu irin sanji a jikinsa, kuma tun a lokacin sai yana mafarki shida mace tun baya fahimtan mafarkin har aka musu wani topic wanda yake magana akan balaga harda ta maza da yake a islamic ne ammusu bayani har akan. Mafarkin da maza sukeyi, ya jima idan. Ya tashi daga bacci sai yaga. Wandonsa da farin abu amma sabida rashin sani da kuma rashin ilimin fiqihu haka zai wanka ya fita, tunda aka musu wannan topic din malamin yana futa yabi bayansa ya ce

"Malam dan Allah inasan magana dakai "

Juyowa yayi yaga zakwakurin dalibinsa mai. Kokari yayi murmushi ya ce

"Aliyu gana lafiya kam "

"Eh malam inasone muyi magana akan topic din da kamana ne malam. Nakeso muyi magana "

"Ok to yanzu kaga malami zai shiga ajinku kaje idan kuka fito break ka samen a office dina"

Hakan kuwa akayi da aka fitosu da break yataho office dinsa cikin saa kuma ya sameshi shikadai, guri ya nuna masa ya zauna sannan yake tambayarsa lafiya

"Lafiya kalau malam dama akan topic din da kamane, gaskiya malam bazan boye maka ba najima ina cikin wannan halin da kake fada "

"Wani hali kenan ?"

"Kace mutum zaina mafarki, sannan zaina fidda gashi kuma zainajin shaawa to da inajin amma bansan me nakejiba saida ka fada sannan na gane shaawace kuma abun fitsarina yana tashi da daddare haka nake kwana "


Shiru yayi yana nazarin yaron tabbas dagajin muryar zaa gane balaga ta fara riskarshi amma bazaa kawo masa harda mafarki ba dafa sa yayi ya ce


"To nidai nan shawara zan baka Aliyu na sanka kanason addininka, sannan ka kasance mai taafta duk da alhamdulillah kana kula da jikinka sai kuma maganar mafarkin da kakeyi shine alama ta balagar da namiji, zakana mafarkin kana kwanciya da wata kuma ka tashi kaga ka fidda farin abi wanda muke kira da maniyyin to a wannan gabar zakayi wankan janaba inace na muku wankan gawa dasu wankan shiga musulunci to duka dayane niyyacr kawai ta banbanta, sannan maganar gabanka yana tashi yana haka bacci kuma ka daina cin abinci ka koshi lokacin da zaka kwanta, kuma ka daina shan madara domin madara yana karawa namiji maniyyi, sai kuma kanashan tea din dake dauke da lemon tsami in sha Allah zaka samu sauki "



Godiya yayiwa malam yana bitar abunda ya fada masa yana sawa malam albarka ya mufi ajinsu ya samu teemah tazo tana jiranshi kusa da uta ya matsa yana taokanarta wai bataci abinciba gashi zata koma aji a haka yau wata zatayi kukan yunwa haka ya dinga tsikanarta kafun ya dawo da ita desk dinsa ya fara bata abinci shima yanaci yana nazarin abunda malam ya fada masa, bayan sun koma gida suka zauna suna cin abinci Mommy ta lura da sanjin da aka samu daga gareshi amma bata tambayesa ba da abun yakai abu zai sameta don tanajan yayanta a jiki sosai.
Da dare ammi taga Aliyu a kitchen yanata famam kokawa da teapot tambayarsa tayi mai zaiyi yace shayi zai hada, kallon kayan shayin tayi taga harda lemon tsami kaman zatayi magana kuma ta ce

"Ok bani in dafa maka kaji "

No Mommy ki barni in safa abuna haba mai amfanin in baki wahala

Dariya tayi tana shafa kansa ta koma dakinta ta kwanta, duk da tanajin feeling amma bazata iya auren wani namiji da marayun nan ba.

Washe da gari da safe ma haka yace kar a hada masa tea da madara ammi ta dauka raayi ce kawai



To fa akwai tarin tambayiyin da sai alkalamin sirrin ne yasansu don haka hanzarta ku biya naku saina juku



₦300 kacal



Your comment masoyana
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’
*HALAK DINA*
πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’πŸ’



*STORY & WRITEN*


*BY*

*ADAMA UMAR*

```SECRET PEN````


*THE LOVE,ROMANTIC,PITTY,EROTIC STORYπŸ”ž*


*KU HANZARTA KU BIYA NAKU NASAN ZAKUYI MAMAKIN GANIN NA KARA FREE PAGE ,NASAMU NEMAN ALFARMA DAGA WAJEN FANS DINA AKAN IN KARA MUSU FREE PAGE KODA 5 NE ,NI KUMA INA GANIN GIRMAN MASOYANS SHIYASA NAI MUSU ALKAWARIN KARAWA SAKAYYAR DA ZAKUMUN SHINE KU SAYI LITTAFIN DOMIN KARANTA NAKU ₦300*

*2166579242*

*AISHATU ALHASSAN*

*U B A BANK*

*AYI SCREENSHOOT A TURAMUN TA* *WANNAN NUMBERN*
*+234 708 194 0768*

KO KATIN

MTN


https://chat.whatsapp.com/BpFvJCcAsWc3Li48XxrDFF




1️⃣1οΈβƒ£βž°1️⃣2️⃣






Shiyasa bata kulasaba don wani lokacin yana da zabe, aikuwa yaji dadin shawarwarin da malaminsu ya bashi haka ya dinga bi yaja wani dan Lokaci saidai ina yana zuwa ss 2 duk Wannan Abubuwa suka daina masa aiki komawa wajen malaminsu yayi ya sake masa bayani ya ce dashi ya farayin azumin litinin da alhamis in sha Allah zaiga sanji, aikuwa haka akayi dama sunyi magana ramar laraba Ce kawai ya tashi da azumi mommy ke tambayarsa yace na ladane ganin ya dage da azumin ne yasa ta titsiyeshi akan saidai ya fada mata abubuwan dake faruwa, ganin ranta ya baci yasa ya fada mata dukkan wani abunda ke faruwa toshe baki tayi tana salati don jin abunda dan nata yake fada, tambayoyi ta masa ya bata amsa kawai ta dauko gyalenta suka nufi asibitin da family doctor nasu yake, suna zuwa ta mishi bayani ya je ya dubashi ya mishi scan duka suka dawo yace da Haidar yaje waje zasuyi magana da Mommyn sa, ya fita waje nan likita ya kalli Mommy ya ce


"Kinsan wani abu hajiya fatima, haidar xan iya cemiki saiya ninka babansa feeling sau goma, "

"da aauri ta dafe kirji"

ta ce

"Innalillahi wa inna illaihirrajiun, doctor me kakeson fadamun yanzu ko alh Allah ya hada mace aure da shi ai abun a tausaya natane. Bari kuma sau goma, yanzu ya zaayi doctor "




"Eh abunyi dayane zamu daurasa akan magunguna zuwa yakai 20 years muga idan abun yana girma gaskiya saidai ki masa aure don yan zuma akwai sparm a mararsa kaman ba yaro mai 16yars ba"


Magunguna ya basu sukai godiya suka dawo tana kallon dan nata tausayi Ya bata saidai tafi tausayin matar da zata zauna dashi, don ita tsabar jaraban Mahifimsa shiyasa ma taki wani auren Don ba lallai ta samu kamarshi ba, haka ta dinga zancen zuci har suka isa.

Ai kuwa yana gama karatunsa matakin maganinsa ya kare likuta yace mata saidai ta mishi aure ko kuma ya fada harkar neman mata, domin tanzu abun yakai idan ahaawarsa ta tashi ko itace a kusa dashi. Zaibi, tk daakai ga haka gwanda a mishi aure , tana hanya tana tunanin maganganu dr yanzu wa zata tinkara da maganar wai ayiwa Aliyu haidar Aure toma da wani ido zasu kalleta gidan Alh ibrahim tawa ta nufa aikuwa tayi nasara ta sameshi tunda ta shigo. Matarsa ke hara rarta don tasan Alh rawa yaso ya aureta taki, iso aka Mata ta sameshi bata boye masa komaiba ta bashi bayani duk abunda ta sani ya jinjina lamarin wai Haidar zasu tara mutane ayiwa aure, kallon Mommy yayi ya ce

"Idan babu damuwa zan aurawa Haidar yata Hafsat don shine kawai mafita"


Shiru tayi tana nazarin abun ai hafsat yarinyace sosai don bata wuce shekara 13 ba don baiwuce tana jss2 ba, kallonsa tayi ta ce

"Anya zaiyiwu kuwa naga Hafsat yarinyace taya zaa hadata aure da da Aliyu yanzufa shekararsa 22 "


Eh nidai a ganina haka abun yake don shima idan kin duba kawai sauri girmane da kuma saurin karatu amma shima ai yarone kuma zancewa mutane zan mishi aurene don inaso na bashi ragamar gidanku da komai na gadonku kinga mun biye wannan sirrin na abunda ke damunsa babu wanda ya sani

Shiru tayi ta ce

"Shikenan Allah yasa hakan shine alkahiri"


Koda aka fadawa mahaifiyar Hafsat taso gardama amma saboda Rawa a tsaye yake a gidansa babu yanda ra iya baban matsalar shine Hafsat yarinyace mara kunya don ko uwarta bata bariba dake uwar ta sangarta yarinyar shiyasa zaa samu matsala, koda mommy ta dawo ta fadawa Haidar yacce sukai da Baffamsa shidai komai aka yanke nashi bine, haka akayi aure babu taro ko kadan don an idar da sallah ne ma aka daura babu wani shgali aka kawo hafsat gidan Mommy, Hfsat kam tana dake akan kujera tanata karewa gida kallo dama wannan shine gidan Baffanta amma mahaifiya ta take hanani zuwa lallai mama anyi shegiya wato karnazo naci dadi, wani friedge ta hango wanda ta dinga hasasho apple, kankana da sauran fruit shine a ciki aikuwa tatashi kanwar mama sai kwabanta take amma ina ta nuna bataman san anayiba ta nufi ,wajen kayan marmari

Book Chapters
Chapter 1Chapter 2
Chapter 3
Chapter 4Chapter 5

1 Comments On HALAK DINA
avatar
aisha-2-9-7

1 year ago

Reply

Very educated and nice story

Please Login or Register in order to submit comment