Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register

miki.

Zuba mata abincin suka farayi suna San tambayanta, yanayin yawan abincin da takeso a Sakamata ,amma Suna tsoro , Hakan yasa suka dinga zubawa suna direwa a gabanta .

Dauka tayi tafara ci ,cikin iss da takama tana huhura hanci .


Bayann tagama ta ci ta koshi , tace" ku kiramun mai gidan a waya yazo inaso zan gindaya muku sharudai Na dakuma ka idoji na.

Toh suka ce nan maryam tafara kokarin kiranshi a waya, bugu uku yadauka yace ya akayi ne ??.

Muryar ta a sanyaye tace" kana inane ?? , yace" bana ce miku zan fita in siyo ma bakuwarnu kaya ba .

Muraya sanye maryam tace" toh ka ga mane?? Idan ka gama kazo tace tanasan magana dakai ..
Jikinshi na rawa yace" toh toh ganinan zuwa dama nagama ,nadan bita wasu safgogina ne, amma ganinan , Allah dai yasa ba bata mata rai kukayi ba .

Hade rai maryam tayi kamar yana kallanta tace ," wani irin mun bata mata ra , kaidai kawai kazo da Sauri tana jiran ka , tana fading hakan ta kashe wayar .

Cikin mintuna da basufi goma ba ya karaso gidan , da Sauri ya shigo .
Hakimce akan kujera ya sameta yace" kiyi hakuri wallahi Na biya wasu safgogine ,Shiyasa amma kiyi gakuri , .

Cikeda isa tace" kar ka kara mun irin wanan , wanan dalilin ne ma yasa zan kada muku dokokina dakuma sharuda na, na zaman gidanan , sai kowa ya saurara kuma yaji .

Da Sauri me gidan yace" eh eh kinada gaskiya yakamata kan musan dokoki da ka idojinki sabida kiyayewa , kar muzo mu bata miki rai.

Maryam da Zainab Suna zaune a kasa kamar masu neman gafara ita kuma tana hakimce akan kujera tace" yazama dole idan Na kafa doka dasharruda abisu idan ba hakaba ran kowa zai baci.
Nafarko...........✍️

*muje zuwa*

*bazafa kudinga samun update akai akai ba gaskiya*

*yawan comments yawan typing*✍️✍️✍️✍️

*Comment*
*share*
*Like*

*By mum fu'ad*✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️

*🧛🏿‍♀️HATSABIBBIYAR MACE*🧛🏿‍♀️


*Mallakin*👉...

*Zaynerb Muhammad kabeer*.

*(Mum fu'ad*)


*Marubuciyar*✍️✍️✍️

*MAHAUKACIN KISHI*
🌺🌺🌺
*And now*👇

*HATSABIBBIYAR MACE*

*Banyarda a canzamin labari ta wata siga ba , ba tare da izinina ba.*

*( A true life story*)

*Littafin ba kagaggen labari bane da gaske yafaru*

*Wanan labarin yasha bambam da sauran novels ,dan yazone da wani salo ,sannan akwai darasi iri_iri a cikin shi , kuma zai zama izina ga mata masu irin halayen , kudai kubiyoni kusha karatu*

*Asha karatu lafiya*


*Matukar ina ganin comments sossai zai zama free amma in ba,a comments zan mai dashi paid book.*


*Sadaukarwa ga my three sisters.*

*Maryam Muhammad kabeer*
*Aisha Muhammad kabeer*
*Ummisalma Muhammad kabeer*

*Ina Alfahari da ku yan uwana*

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

*PAGE 0️⃣5️⃣➡️0️⃣6️⃣*

_*DAN GIRMAN ALLAH KUYI HAKURI DA RASHIN UPDATE DA WURI KUNSAN NOVELS BIYU NAKE TYPING LOKACI DAYA ,KUMA ABUBUWA SUNMIN YAWA , KUYI HAKURI , AMMA NA KUSA GAMA WANDA NAKE TYPING, SABIDA HAKA , IDAN NAGAMA WANCAN , ZAKU DINGA SAMUN UPDATE KULLUM INSHALLAHU KUYI HAKURI ,WALLAHI BAJAN RAI BANE.*_

_*IDAN KUMA KUNA GANIN IN AJIYE RUBUTUN WANAN SAI NA KAMMALA WANCAN TOH?????????*_

_*Gaskiya ina samun karancin comments na littafin nan , kuma fans sukan bini private sukance a mai dashi paid book , amma nace, ni freebook zanyi , amma dayawa , basa bani hadin kai wajan yin comments , sabida haka , in banga comments sossai ba ,a wanan page din , zan Mai dashi paid book*_..


Daura kafa tayi daya Kan daya tana karkadawa tace," dokata tafarko shine" , yazama dole duk Wanda zaiyyi kowani irin abu sai ya sanar dani , sanan duk Wanda zaifita sai da izinina , sanan kai !! Ta kallo mijin tace," daidai da saduwa(sex) da matanka idan zakayi sai da izinina , kuma duk abun da za,a girka a gidanan sai da izinina .

Bayan haka ,banyarda kowaccenku tayi sallah ba ko ta ambaci Allah a kusa dani ba , sanan duk bakon da zaizo gidanan sai da izinina kafin a bashi damar shigowa , koda kuwa uwarkace , tanuna mijin da yatsa.

Gyara zama ta karayi ta cigaba da cewa," sanan natsani kwakwafi da sa ido, banasan kowacce a cikinku tasamun ido , sanan daga karshe inaso rana ita yau a dauramin aure dakai!! tanunashi da yatsa .

Cikin tsananin tashin hankali ,Maryam da Zainab su kace," aure!! ?? Cikin isa tace," kwarai ko ban isaba ,? Cikeda tsoro ,zainab tace," Aa kiyi hakuri , Maryam kuwa shuru tayi .

Babu Alamar damuwa tattare da shi da shi yaji dadin hakan , sai ma murmishi yayi tace," toh toh badanuwa ai na gode sossai , Allah ya kaimu .

Takara gyara zama tace," yanzu inaso ko wannenku ya gabatarmun da kanshi.

Cikin matukar girmamawa ,mijin yace, toh " ni sunana ,"Alhaji , musa isma,il , amma akasari anfi kirana , da kallamu , ni haifaffen nan garin kano ne ,ni dan kasuwa ne , sanan kinga matana Maryam da zainab sai yarana uku ,Ibrahim Khalil shine babba , sai kuma hauwa,u ta biyu sai khadija itace ta uku , khalil da Hauwa,u , zainab ce ta haifesu , uwargidana kenan , Khadija kuma maryam ce ta haifeta , kinji wanan shine , ko kina bukatar sanin wani Abu bayan wanan,.?


Budar bakinta tace," Uwarka nada rai!! ?? Abun da matar tafadi kenan .

Alhaji musa yadan duka yace," eh duk iyayena sunada rai .

Kallo su Maryam tayi tace," saura Ku ina jinku .

Da sauri zainab Zatayi magana , maryam tayi saurin katseta da cewa," toh ba shi ya miki bayani ba , me kuma kikeso muce?.

kema kuma yakamata kibamu naki tarihin muji daga inda kika fito .

Cikin zafin rai matar ta tsinke zainab da Mari

Tace, idan ina magana ba,amun musu , dan ubanki ke kin is a nice in bani labari na , badan inada wani nufi akanki ba da tabbas , kikayi wasa sai kinbar gidanan , naga Alama kinaso kidinga Shiga gonata , koh?

Toh wallahi ina dai dai dake, shasha .

Hakuri , zainab tafara bata , tsawa ta daka ma zainab tace," kekuma banaso naji kince komai , bana bukatar hakurinki , ita tamun laifi kuma dole in hukuntata .

Kallan Maryam tayi rai bace tace," tashi , babu yanda ta iya haka ta mike, tace," zan baki horon da daga yau idan ina magana ba,amun musu .

kallanta sama da kasa tayi tace," tube , maryam tace," in tube ,?? Kina nufin in cire kayan jikina kenan ,"?? matar tace," haihuwar ukwarki ma kuwa?? .

Da Alhaji musa da zainab sun zama 'yan kallo .

Mamaki sossai maryam tayi tace," kiyi hakuri amma wallahi bazan cire kayana ba sai dai ki mun wani hakuncin amma ba wanan ba .

Eh lallai !! Abun da matar tafadi kenan , tashi tayi a fusace ta wanke Maryam da mari , kuka sossai Maryam tasa , bata iya cewa komai ba sai ma kokarin barin gurin da tayi da gudu .

Binta dukkansu sukayi da kallo , cikin wani razanaman tsawa matar tace," dukkanku kutashi Ku bani guri .

Jiki na rawa suka tashi suka bar gurin.

Kiran mijin tayi tace," musa!! da Sauri ya juyo ,tace kazo ina bukatarka a daki , toh yace,".

Nan ya bita a baya kamar rakumi da akala .

Ko bayan sun shiga daki zama tayi akan tankamemen gadanta , ta kwanta a rigingina , tafara wani irin nishi ,tana kashe ido tana tandar baki hade da botsaro boobs dinta kamar tsohuwar karuwa, kallanshi tayi da idanta , dasu ka kada sukayi jaa , tsabar tsananin feeling daya taso mata .

Kallanshi tayi tace," da muryarta me wuyar fita , tace," ahhhhh Kai zo tausa nakesan kamun .

Da sauri ya karaso , ya fara yimata abun da ta umarce shi .

Dakatar dashi tayi tace ," inazuwa , kokarin cire guntun Wanda dayake jikinta tafarayi , da 'yar have vest din jikinta , take Alhaji musa ya rikice ganin surar jikinta .

Cikin isa tace," zaka iya farawa .

Da sauri yafara kokarin mata , yana hadiya yawu , yana mata tana wani ihun da sai da kowa yaji karar ihun nata.

Da gangan take ihun dan zainab da maryam su San halin da suke ciki da mijinsu .

Kokarin fara miyar mishi da martani tayi , take yafita haiyyacinci , nan suka fara jiyar da junansu , dadi tamkar ma, aurata , wa iyazubillah .

Ihu sossai yakeyi , dan kuwa bakaramin dadi yake ji a tartare da *HATSABIBBIYA*, ba ihun sossai yakeyi hade da kuwwa , da alama ma yamanta duniyar dayake .

Zainab da maryam hankulansu yayi matukar tashi sossai , dan dala Wanda yaji ihun toh fa yasan ihun dadin saduwa ne dayake ji .

Kuka Maryam tasa a cikin dakinta , tace," munshiga uku Allah dai yasa ba abun da nake tunani bane , wani irin bala,i ne wannan ,kuma takeyi sossai tana kiran Allah tanan fadin
La,ila ha illa anta subhanaka inni Kuntum Mina zallimin , lahaula wala kuwata illa billah ,

Tashi tayi tanufi toilet dan dauro Alwala , daniyyar tayi sallah dan kai kukanta gun uban giji.

Amma ga mamaki , tanaji kamar ana hanata zuwa a na danneta kartaje tayi alwalan , take taji wani kassala ya dirar mata lokacin daya.

Wanan bokan ya turo Aljani dan yasa mata kasala , kartayi Sallah ta bata musu aiki .

A,uzu billahi Mina shaidanir rajim , shine abun da ta furta , take taji wanan kasalar takau.

Bayan gida tashiga ta dauro Alwala.

Bayan tafito ta shimfida darduma tayi sallah , ta tada ikama ta karanta fatiha da kulhuwa lahu da falaki da nasi kafa uku uku haka tayi , har ta idar da raka,a biyu .

Bayan ta idar tadauki carbi , taja lahaula kafa Dari , da hasbunallahu kafa Dari ,da ya haiyyu ya kaiyyumu birahmatika astagis, shima kafa dari , sai kuma takaranta , Allahumma ya ladifu inni as aluka ludufan fima jarabihil mukaddaru , sai takaranta Allahumma salim wasalim Ala jauharatin nurani wa ala Alihi wa sahbihi Hakka kadrihi wamikdaril azim .

bayan ta iddar nan ta roki Allah damuwarta .
take taji ranta yayi fari tax taji wani sanyi cikin ranta damuwarta duk ta kau, tofe diyyarta ma tayi da addu,a .

_toh masu karatu , musa Allah a gaba shi zai mana maganin komai , kunbini a sannu a littafinan zakusha addu,o, sossai na tsari Dana kariya , domin kuwa sai anayi ana hadawa da addu,a_.

Bayan ta iddar da Addu,o in ta kokarin tashi tayi , dan zuwa gurin Antin ta zainab .

Amma tuna Marin da taimata ranar yasa tahakura da zuwan ta zauna tanata jan carbi 'yarta na kusa da ita .


Maryam ma kuka sossai takeyi , tana mamakin abun dake faruwa , amma Sam takasa tsanan matar a ranta .

Khalil ne yace," Mummy wai me yake faruwa ne naji anata ihu a gidan ,??.
Kuma gashi kina kuka

Kallanshi tayi tayi saurin gogge hawayenta tace," ba kuka nake ba yanzu Ku kwanta barinje In duba ko menene , inaga ma ba a gidanan bane .

Tashi tayi tanufi dakin Maryam , samunta tayi a zaune rugume da 'yarta .

zama tayi kusa da ita tace," Maryam me kike tunani gameda wanan ihun , nafi tunanin saduwa Abban Khalil yake da matarnan .

Maryam ta numfasa tace," hummm Nima tunanina kenan , amma bakomai akwai Allah ,bataja maganar ba gudun kar abun da yafaru ranar yakara faruwa .

shuru sukayi dukkansu basu kara magana ba , daga bisani zainab tace,"ni barin koma daki mujira fitowarsu koh ,??

Toh shikenan , abun da Maryam tace kenan .

A bangaren Alhaji musa kuwa duk inda yaso biya ma matar bukata kasawa yayi dankuwa ba karamin gajiya yayi ba , duk kuwa irin dadin dayaji tattare da ita .

Mita kawai da masifa take mishi kancewa bai gamsar da ita ba, hakan yasa tace," yatashi ya fita.

Tashi yayi yafita , yana mai jin kunyar hada ido da matanshi , dankuwa yasan ya tafka barna, kuma yasan baya haiyyacinshi , yasan dole yayi wani Abu da matanshi sukaji , zai iya tuna lokacin da yake jin dadin kasancewa da matar .

Ko bayan fitarshi, waya matar ta dauko takira kawarta me suna, sa,adatu , suna cemata sa,ada , kiranta tayi bugu biyu ta daukan , cikin tsantsan iskanci , sa,ada tace," *HATSABIBBIYA!!!!!* I ina kuma akayi hatsabibbancin yau ?? , dariya tasa tace," kinga ni ba wanan ba idan kinzo zakisha labari ni kawai kizo ki kashemun zafi , wanan tsinannen mijin rago ne bai iya komai ba , ni in ba da mace ko kuma Aljani markazu ba wallahi ban gamsuwa , kuma nasan anjima kadan zai ziyar ceni , dan fansan aikin da sukayi mun , yanzu dai kiyi sauri kizo in kinzo zamuyi magana , kum kitaho da Nancy kinsan ,itama akwai dadi , toh tace," Takara da cewa kamar kinsan nayi missing dinki yanzu ki turomin address din gidan zanzo yanzu , kashe wayar tayi ta turamata addreshin .

Dakin zainab mijin yashiga yasameta kwance , yace," lafiya na ganki haka ??.

Ga mamaki takasa cemai komai , sai ma samun bakinta tayi da fadin lafiya kalau , da alama yau ka Lula birnin maji dadi koh ,? _humm aikin hatsabibin bokan *HATSABIBIYA*_ kenan.

Dariya yayi yace," kwarai kuwa barin dan huta .


Bayan wasu yan mituna sai ga wasu goggagun mata , sun shigo gidan cikin gadara , duk Wanda ya gansu yasan cewa irin matanan da suke cin duniyarsu da tsinke , sun goge sun kila , suna ta taunar cingum , suna takun kasaita , kayan jikinsu ma kadai ya isa ya tabbatar maka da cewa," ko su waye.

Basu tsaya yin sallama ba balle asan da shigowarsu , ila kiran Hatsabibiya da sukayi a waya sukace, gasu a falon, fitowa tayi yanda take tsirara .

Nan suka Shiga daki ba bata lokaci suka fara aika Alfasha les , wa iya zu billah .

banda ihu da nishi babu abun da ke tashi a dakin.

Da Sauri duk suka fito a dakin dan ganin daga inda ihun ke fitowa ......✍️✍️✍️


*Hummmm masu karatu muje zuwa, wasa farin girki , kunga a kwana daya hatsabibbya tafara aikata hatsabibanci kuma tafara kokarin haddasa tashin hankali a gidan , kudai kubiyoni kusha karatu*

*THIS WILL BE THE LAST FREE PAGE.*

*DAN JIN CIGABAN LITTAFIN HATSABIBBIYAR MACE*
*KUTUNTUBENI A* *09066386347*

*comments*
*Share*
*Like*

*By mum fu'ad*✍️✍️✍️✍️✍️✍️✍️
*🧛🏿‍♀️HATSABIBBIYAR MACE*🧛🏿‍♀️


*Mallakin*👉...

*Zaynerb Muhammad kabeer*.

*(Mum fu'ad*)


*Marubuciyar*✍️✍️✍️

*MAHAUKACIN KISHI*
🌺🌺🌺
*And now*👇

*HATSABIBBIYAR MACE*

*Banyarda a canzamin labari ta wata siga ba , ba tare da izinina ba.*

*( A true life story*)

*Littafin ba kagaggen labari bane da gaske yafaru*

*Wanan labarin yasha bambam da sauran novels ,dan yazone da wani salo ,sannan akwai darasi iri_iri a cikin shi , kuma zai zama izina ga mata masu irin halayen , kudai kubiyoni kusha karatu*

*Asha karatu lafiya*


*Sadaukarwa ga my three sisters.*

*Maryam Muhammad kabeer*
*Aisha Muhammad kabeer*
*Ummisalma Muhammad kabeer*

*Ina Alfahari da ku yan uwana*

*_________________________________*

*🌈🇰AINUWA 🇼RITER'S✍🏼*
*🇦SSOCIATION🤝🏻*
```{United we stand and succeed;Our ambition is to entertain & motivate the mind of readers}```
https://www.Facebook.com/kainuwawritersassociation

*_domin shiga shafin mu na Bakandamiya danna nan_*👇🏻

https://bakandamiya.com/group/71/Kainuwa-writers-association

*_________________________________*

*PAGE0️⃣7️⃣➡️0️⃣8️⃣*


Da sauri suka fito , jin Alamun daga dakin bakuwarsu karan ke fitowa , yasa Maryam ta fashe da kuka, ta tafi da gudu , dan kuwa bazata iya sauraran wanan kayan bakin ciki ba.

Alhaji musa ma jikinshi a sanyaye ya fita, zainab ma ta nufi dakinta .

Sai da suka shafe wajan awa biyu suka fito lokacin ana kokarin kiran sallar magriba .
Bayan sun tafi *HATSABIBBIYA* ta fito da shigarta mara kyan gani ta kwalama su Maryam kira cikin isa tace", kuna ina ?.

Da sauri suka fito jiki na rawa sukace," gamu cikin girmamawa.

Wani banzan kallo tabisu dashi tace," inaso in fada muku , yau dinan banason kowa a cikinku tayi sallah , sabida dalilina mai karfi .

Cikin rashin fahimta maryam tace," karmuyi sallar fa kika ce??, bangane ba , yazakice karmiye sallah bayan kinsan mu musulmai ne .

Wata irin murya ce ta doki kunan *HATSABIBIYA* muryar da ita kadai takejin abun da ake fada .

Cikin tsawa akace," kiyi maza_maza yanzu kisa me gidanan yasaketa , in kuwa ba hakaba zata kawo mana tangarda a aikinmu , wannan matar tanaso tazaman mana barazana a aikinmu , kafin kisa yasaketa ki yi gaggawar marin fuskarta.

Nan yacigaba da cewa , kafin kisa yasaketa kiyi amfanin da jayaiyyar da tayi miki ,yazama shine hujjar sawa yasaketan yana fadin haka ya karasa maganar da bushewewa da wata razzananniyar dariya .

Tana gama sauraran muryar yasa cikin Sauri ta nufo gun Maryam.

Wani wawan mari *HATSABIBIYA* takife maryam dashi tana huci , tace," wai ke me kike takama dashi ne ??, da har ina magana kinayi ,to wallahi yau a darenan sai kin bar gidanan .

Nan ta kallo Alhaji musa da kanshi yake kasa tace," ina umartarka yanzu yanzu kasaki wanna matar , tanuna Maryam da yatsa .

Jikin Alhaji musa na rawa yace," to toh , nan ya juyo yakalli Maryam da take tsaye yace," kije na sakeki saki daya.

Cikin tsantsar masifa *HATSABIBBIYA* tace ba saki daya nakeso ba saki na har Abada .

Jikin Alhaji musa na rawa yace,"toh .
Kanshi a kasa yace," kije na sakeki saki uku .

Kuka Maryam ta fashe dashi tace," hummm badamuwa , tabbas ko wannan abun daya faru nakara tabbatar da cewa ba yin kanka bane , ko kallan banza baka taba mun ba amma sai yau dalilin wata karabu dani , Wanda nayi imani bayin kanka bane .
Nan takalli *HATSABIBIYA* tace," bazan ce miki komai ba saidai ince Allah ya isa banyafeba ba kuma ko ban fadaba karshanki bazaiyyi kyau ba, munazaman lafiyarmu kinzo kin tarwatsa mana farincikinmu, me muka miki??.amma ba komai keda Allah , tana fadin haka kuka ya kubcemata ta nufi dakinta da gudu .

Ita kanta maryam din tasha mamakin kanta jin irin maganganun da tafada , lokaci daya taji tsoro da shakkarta sun fita cikin ranta, sabanin da,a da take tsoranta , _hummmm aikin Addu,a kenan_.

Cikin zuciyar Zainab tausayin Maryam yakamata sossai , amma babu yanda ta iya gudun itama kar hakan ta faru da ita.

Jiki a sanyaye ta bar gurin Alhaji musa ma yabar gun.

Koda maryam tashiga daki kokarin hada kayanta tafarayi .

Bayan tagama hadawa ta dauki yarta suka tafi.

Karfe goma na dare , wani rin kika ne ya ziyarci gidan da Alama Aljani markazu ne yakawo ma *HATSABIBIYA* ziyara .

Alhaji musa ne kwance a dakin Zainab , kasancewar Hatsabiyar tace," yaje dakin Maryam ya kwana , sanin cewa Aljani markazu zaizo ne yasa tace yaje dakin Maryam ya kwana .

Jin wani irin kuka da yasashi farkawa da yana mamakin, irin kukan .

Ji yayi kamar a saukar mishi dawani irin kasala , take wani barci me nauyi ya daukeshi .

Kwance take amma ba barci takeba kasancewar tasan da cewa daidai lokacin Aljani ke kawo mata ziyara yasa batayi barcin ba .

Bude kofar dakinta taji anyi, bataji tsoro ko kuma firgici da hakan ba , dankuwa bayaune karo na farko ba .

Nan ta kara gyara kwanciyarta ta mike , sambal .

Take wata irin iska ta biyo ta kanta .

Bayan Awa daya ta mike a razane.

Wani ruwane Kore shar me warine yafara gangaro mata , a kafa, wani dadi taji ya ziyarceta a lokacin da ruwan ke fita daga kasanta .

Tashi tayi ta nufi toilet ta wanke , tazo ta kwanta hankalinta kwance.


Washe gari da safe wani sauti ne ke tashi daga dakin *HATSABIBIYA* sautin baza,ace waka ba dan yafi kama da sautin yan bori .

Jin sautin babu wanda yace komai dankuwa daga Alhaji musa da matarshi Zainab tsoron magana sukeyi , hakan yasa ko wannesu yaja baki yayi shuru .

Wuni Ranar sai abun da *HATSABIBBIYA* tace shi akeyi a gidan.


Da dadi ba dadi wasa wasa yau satin ta biyu a gidan Alhaji musa inda aka daura mishi aure da ita cikin kankanin lokaci batareda sanin Ahalin Alhaji musa ba.

Alhaji musa duk ya lalace ya rame arzikinshi yaja baya , gaba daya yazama wani iri duk Wanda yaganshi tabbas yasan yana cikin wani hali , baya zuwa ko ina yama manta da cewa yanada mahaifiya balle kuma mata da yara ko yan uwa , yazama kamar mutum mutumi sai dai tasashi takuma hanashi , inda har takai ta kawo yanzu yaranshi ma baya kulasu balle biyamusu bukatunsu nayau da kullum , baya kulasu , kullum cikin kuka Zainab take duk ta lalace tayi wani iri , kuma tarasa dalilin zamanta a gidan ta kasa barin gidan .

Wata 'yar dattijuwa ce zaune abun duniya duk ya isheta ,kallan yar budurwar dake gabanta tayi tace, " uhmm nikam suraiyya kije gidan musa ki dubamun ko lafiya yau fa kimanin sati biyu kenan bai kirani ba kuma bai zo ba , in nakirashi ma baya daga wayar , maza yanzu ki shirya kije ki gidan ki dubamun .

Yar budurwarce tace," toh Hajiya nima kam gaskiya ina mamakin hakan yau ace sari biyu kenan baizoba shida ko kwana biyu bayayi baizo ba , yanzu barin shirya inje

Book Chapters
Chapter 1
Chapter 2
Chapter 3

Please Login or Register in order to submit comment