Join Our WhatsApp Group


You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

Hatsabibiya Jeederh na Jeederh Beauty




*HATSABIBIYA JIDDERH*👯🏼‍♀️

*na jidderh*


*freee book ne littafina sai de rashin comment yasa ya koma na kudi*🤸🏻‍♂️

*kai dagajin sunan kasan jidderh ta tsula tsiyarta ciki*💃

*ga duk mai bukata sai tamin mgn ta wanan nomber*08130619354*

*inkinsan bazakiyi comment ba kar kimin mgn domin zancireki*💁‍♀️

😘😘😘😘🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰

*sai munhadu cikin hatsabibiya jidderh*

©🎆

*Al'umma Writers Asso...✍🏻*

_{Al'umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al'umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al'umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826

بسم الله الرحمن الرحيم...

🅿️1️⃣

...."Allah ya tsinewa duk wache ta dibarmin ruwa."
Bata rufe bakinta ba wata mata naji ta chafe zanchen ta hanyar cewa yatsinewa uwarki, shegiya mara hankali."

Kutt, cewar yarinyar da bata wuce shekara goma sha hudu ba .

"Uwa ta fa kikace, yamah sunanki? Saude koh, to wlh yau kintabo bala'i da kudinki, kar kiga wai kina matar baba na na kyakeki wlh sai kinyi dakinsani zagina da kikayi."
ta fadi tana murguna baki.

"Eheee, nice ma Saude lalle Hauwa kin haifu acikin Sahura tabbas ke jininta ce.

"Au da baki yarda ba kenan? zamu gamu ne wlh sai narama fin zagin da kikamin."

daga haka ta fice agidan batare da tajuya taga Saude ba.

Futar ta babu jimawa ta karasa gun Garba mai shago wanda yake kusa da gidansu

Garba mutum ne masifanfe, wanda shi ka' idarsa baya karbar bashi da rana sai dare mujinki yadawo tukum zeje da kansa yayi sallama ba kuma ze tafi ba sai anbashi kudinsa .

Yasha kashe auran mata da yawa dalilin haka sautari yaje to kuwa sai aure ya mutu atake.

Sallama ta masa tace "Garba mai shago barka da rana, ya kasuwa?"

yace "Hauwa kulu jidderh mai ladabin kare, daga ina haka ?"

Dariya jidderh tayi tace "Inna Saude ce tace kaban madarar ruwa guda biyu da kuma manyan bisket guda uku da leman kwalba guda biyu.

Garba yaji ciniki yace "amma de jidderh bak'i kukayi koh?"

Dariya Jidderh tayi tace "Eh, k'annan malama sukazo daga gashewa .

Yace "Allah sarki, nan Garba ya had'a duk abunda ta lissafa ya bata sukayi sallama ta juya abunta.

Ba gida ta nufa ba, wani gu naga tabi a'lamun layin babu kowa cike tafiya tayi mara tsayi sosai sai kuma tazauna kan dakali ta bude kayan nna taci ta koshi tabar sauran, tasan yau yadda sukayi da Saude bazata bata abuncin ba dan haka tayi maganinta.

Tana zaune agun wata bakar mota tazo da tsaya gefanta

Bata ma kula ba, domin tayi nisa cikin tunanin abunda kuma zata shiryawa saude dan bata huce ba, taya zata dauki ruwan da zatayi wanka ta d'ibar mata, dan ta aiketa markade kafin ta dawo ta d'iba sabida renin wayo.

Wani gaye ne naga ya futo cikin motar amma fa ya hadu iyakar haduwa babu karya cikin haduwarsa cikin sauri
ya karasa gunta yayi ya mata Sallama

Juyawa tayi amma bata amsa ba.

yace "bewar Allah dan Allah Gidan Mlm Kabiru mai kyara nake tambaya?

Jidderh tace "Mlm wah ma kace?"

Yaji zafin tambayar amma ganin yabar mara lafiya cikin mota yasa shi cewa "dan girman Allah kisan Gidan Mlm Kabiru mai kyara? Ance kowa yasanshi cikin garin, munzo da mara lafiya ne yana cikin mota pls."

Zunbur ta mike tace "muje nagani ko kalya kake .

Mamaki sosai yayi amma ganin ze bata lokaci yace "Ok muje ."

Har bakin mota yakaita tace "bude nagani toh".

Tsaki yayi wanda yayi dede da budewar motar

Tace "kace beda lafiya amma kuma har yasan tsaki? dan remin wayo kawai."

Na cikin motar ne Yace "dallah Salis shiga mota mutafi ya kuma tsaki akaro na biyu."

Juyawa tayi tace "shikenan naga mai zafin kaine, amma yaci darajarka kuzo muje nakaiku, amma mota bata shiga cikin lungun saide mutafi da kafa."

Salis yace "Ok,

Allah yasa babu nisa."

k'arasawa ya kuma yi jikin motar yace "Oga futo mutafi zata kaimu."

"Dallah Malam kazo kaja mota mutafi, kana ganin yarinyar nan kasan mara hankalice, amma ka zauna kabiye ta sai shirme kuke kai da e'ta."

Salis ne yayi murmushi yace "kayi hakuri Oga futo kawai mutafi.

Yafi minti goma yana na zarin tafiya da mahaukaciyar yariya, Salis ne ya katse masa tunani ta hanyar cewa "haba Oga kafuto man.

Futowa yayi yana karewa unguwar kallo banda dole maize zo yinan, kauyen garibanda bola babu komai , tsaki ya kumayi yayin daya gama futowa cikin motar.

Duk abunda sukeyi Jidderh na kallonsu amma batace komai ba .

Gaba tayi suna binta A baya Salis ne yace "Oga mutafi ahankula sbd kafar taka."

Tsaki yayi yace "mutafi kawai ."

sunyi tafiya takai ta minti talatin tin Salisu yana tambayarta gidan da nisa ne haka, har yayi shiru domin shima ya gaji balle Oga da har e'donsa yayi jah sabida Azaba.

Jidderh kuwa hankali kwace take tafiya ko ina ma bi take dasu babu ruwanta dan bukatarta su jikata kowa yaji A ajikinsa.

Oga ne ya fadi sabida wani zugi da kafarsa takeyi dan Azaba cikin azama Salis yajuya yace "Yah sallam, oga lafiya?

Babu bakin mgn sai kafar yake nunawa Salis cikin furgice yace "Bewar Allah har yanzu bamuzo ba ne?"

Juyawa tayi ta kwashe da dariya tace "Inama zan kaiku? na manta ne ."

Salis ji yayi kamar yaka sheta yahuta, ta manta inda zata rakasu lalle ya yarda mahaukaciya ce."

Oga yace "Salis ka yarda mahaukaciya ce ko? wlh na warke yar nan ko waye Ubanta sai na daureta." yakarshe cikin zafin nama.

Jidderh tace "Oho de, burina shine kasha wuya, kuma kasha dan haka sai anjima.

daga haka ta juya tana dariyar mugunta 😃

Tinda oga yake beta ba shiga bacin rai ba kamar na yau ba, amma yayi alkawarin daure yarinyar ko ze rasa komai nasa .

Wani mai kafu baburne yazo hucewa ganinsu kan hanya yasa shi tsayawa

Yace "bayin Allah lafiya kuke tsaye cikin rana?"

Salis ne yayi karfin hali Yace "yawwa bawan Allah gidan Mlm Kabiru mai kyara muke nema?

Mai kafu babur yace "Ayya kuhau na kaiku ai babu nisa.

Salis ne ya dobi Oga yasan zeyi wuya yahau nape ta daukar kaya

yace "Oga tashi mu hau sai nadawo nadau motar."

Oga da kafarsa yakeji tabkar zata cire shiru yayi bece komai ba,

Salis yace "bawan Allah yi hakuri mu kamasa mu daurasa, baze Iya tafiya ba.

Haka suka kama Oga suka sashi cikin ta b'are kamar kayan wanki

Shima Salis be tab'a hawa ba balle Oga koh taxi be hawa, amma yau gashi dalilin mahaukaciyar yarinyar nan sun hau .

Cikin minti biyar ya kawosu gidan hakan kuwa yayi dede da zuwan Mlm Kabiru daga kasuwa

Cikin sauri ya karaso garesu ya kama Oga suka shiga dashi cikin gidan d'akinsa ya nufa dashi suka zaunar dashi kan sallaya da ke shinfide cikin d'akin .

yace "Sannu bawan Allah. cewar Mlm Kabiru

Oga de bece komai ba.

Salisu ne yace "Sannu Baba."
bayan sun gaisa ne Salis yake masa bayanin daga Abuja muke, Baba ni suna na salis wannan kuma Kamal mai gida na ne, sunyi hatsari ne ya karye aka masa daurin asibiti yanzu kuma take masa zafi.

"Ayya Sannu Kamal, bari nadoba naga kafar .

dobawa ya farayi cikin hikima Yace "lah daurin ne beba, sai ansake."

cikin tausayi Salis yace ynzu baba wani dauri za'a kuma masa kenan?"

Mlm Kabiru yace "Insha Allahu yanzu zamu daurashi, kayi hakuri babu komai Insha Allahu

SaLis de zuciyarsa ta masa babu dadi sosai amma babu yadda zeyi tinda hakan shine mafuta garesu.

cikin minti talatin Mlm Kabiru ya d'aurasa ya kuma tausaya masa sosai ganin yadda kafar tayi tsami.

Da gudu ta shigo gidan tana makawa Babanta kira Baba~ Baba jin muryar jidderh yasa shi cewa gani fa shigo ina d'akin fatan de ba magana kika dauko ba .

d'akin ta nufa ta shiga ko Sallama babu ganin wanda ke cikin d'akin yasa ni mamaki 🤔 daman Malm Kabiru mahaifin Jidderh ne?


kallon ~kallo sukayi wa juna tsakanin Salis, da kuma Kamal, ga kuma jidderh.

MUHAD'U SHAFIN GABA 😘😘

*jidderh ce*🥰🥰🥰🥰🥰🥰

*HATSABIBIYA JIDDERH*👯🏼‍♀️

*na jidderh*

©🎆
*Al'umma Writers Asso...✍🏻*

_{Al'umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al'umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al'umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826

بسم الله الرحمن الرحيم...

🅿️2️⃣

.........Cikin karfin hali Jidderh tace "lah Baba daman wanan Gunka zukazo? nagansu bakin hanya A zaune."

Mlm Kabiru ne yayi murmushin karfin hali, yasan wannna kallo da walakin abunda yafaru tsakaninsu .

Yace "nan sukazo, ke daga ina kike yanxun?"

Jidderh tace "Inna Saude ce tace nakai mata markade,
to naje nakai yanzu na koma daukowa na tarar Akuya sun cinye garin gaba d'aya bokatin ma sun fasa."😳

Mamaki ne yakama Kalma tabbas maganar sa gaskiya ce, yarinyar bata da hankali.

Salis kuwa dariya abun ya basa ganin budurwa kamar wannan amma babu hankali atare da e'ta .
Mlm Kabiru ya numfasa, Yace "tashi kije ina tare da bak'i zan shigo gidan .

Tashi tayi har taje bak'in kofa sai kuma ta juye ta wa Kamal gwalo tukum ta futa.

Takaici ya kamasa yayi da Salis banda dariya babu abunda yake.
Mlm kabiru yace "kuyi hakuri haka take, nasan ba haka kawai kuka rabu ba, domin kuwa had'uwa da jidderh kaddara ne , dan shari ma ya isa kaguje ta, In kuwa ta jima da ku to akwai muguntar da zata muku sannan ku rabu."

Salis ne ya numfasa, yace "lalle kuwa naga A'lama.

Kamal kuwa da zuciyarsa ke masa zafi be ce kala ba.

Mlm Kabiru ya dauko magani yashafa masa Yace "Insha Allahu nan da kwani k'adan zata warke, zaku zauna a'nan har sa na since daurin zaku tafi ."

Kamal A zabure yace "A nan zamu zauna, gida daya da wannan yarinyar?"

Salis ne ya tarin zanche Yace Babu komai Baba zamu kira gida musanar musu Insha Allahu zamu zauna kamar yadda kace."

Mlm Kabiru yace "babu komai yaro bari nashiga cikin gidan.

"Toh, shine abunda Salis ya furta yayi da kamal yaji kamar ya kashe Salis dan haushi.


"Saude!! ~Saude!! kina Ina wai? naje nadauko miki garin akuya ta cinye, harma ta fasa bokatin.
cewar Jidderh

Saude ta futo hankili tashe tace "ta cinye garinfa kikace?

Toh wlh ko Uwarki zaki siyar sai kinbiya kudin garin nan."

Bata rufe bak'inta ba akayi sallama cikin gidan,

Saude lafiya kuwa naji hayaniyarki har gida na?"

cewar wata makobciyar Saude da tsautsayi yashigo da e'ta .

Barni Salma, wlh wannan shegiyar yarinyar ce na bata gari nik'a ta dawo wai akuya ta cinye."

Salma Tace "na gaya miki kice Mlm Kabiru ya dauketa yakaita gaban Uwarta baki yarda ba, toh wlh inde Jidderh ce sai ta kasheki da raiki ."

To wai ke Mlm Kabiru tin yaushe nake gaya masa, yarinyarce mayya mai jinin mayu taki tafiya. manta Sahura kikayi irin nacin dake cikin Sahura to shi tabiyu shegiya mayya." cewar Saude

Salma Tace mayya kuwa ta gaske, ki kamata kimata dokan kudinki ko kuma ki karya ta ta zauna gu d'aya tinda bata da amfani .

Duk abunda suke fadi Jidderh na tsaye tana jinsu bata ce komai ba.

futa tayi daga gidan ba tare da tace komai ba

tafiya kadan tayi taje gidan sirikan Salma daman tsakaninsu babu wani jituwa dan basa san Salma kawai tana zaune ne dan dole, dan ko magana bata had'asu da dangin mujinta .

Sallama tayi tace "Mama Tabawa kina nan ashe?
Mama Tabawa tace "Jidderh ina zani?

Tace Mama Tabawa wani magana nazo muyi amma dan Allah karki ga yawa Kawo mujin Salma dan ba zeji dadi ba."

Mama Tabawa kuwa nutsuwa tayi dan jin bayanin Jidderh tace "Ina jinki Jidderh lafiya ?

Tace "yanzu na gansu da Saude sun tafi gun boka wai kawu banza ne kee kuma bakya santa zasu rufe miki baki wai ya bada dubu dari zatayi jari in tayi kudi takaisa koto ya saketa ta aure saurayi, wai daman tana da wanda zata aure kullum sai sunyi waya dashi Kawu be sani ba." takarshe cikin hawaye

Mama Tabawa tace "Tabb, d'injam nasan daman za'ayi haka, to wlh bata isa ba, tinda da futa ta futa kenan muje nasawa gidan mukuli saide tazauna gidan Saude Kabiru ya aure ta.

Shijab ta dauko suka futo da Jidderh ko gidan bata rufe ba, suka nufi gidan Salma har lokacin kuwa Salma bata futo daga gun Saude ba.

Mama Tabawa rufe gidan tayi da mukuli saboda mujin Salma baya gari yatafi rani be dawo ba.

Tace "Jidderh muje gidan naku na bata takardarta, in Kabiru yana gida sai ya aureta.

Jidderh Tace "Mama Tabawa ai za suce nice nagaya miki, bari na jiraki kawai kije ki futo .

Mama Tabawa tace "hakane kuma, bari naje toh, ke de Allah yamiki albarka da kika tona musu asiri .

Cikin gidan ta fad'a tace
"Salma munafuka tsanannu, to asirinku ya tonu wato ni zakukai gun boka? to bari kiji na rigaki nace allah baki isa kimin komai ba wlh.
gida kuma kin barsa kenan har abada, sai de Kabiru ya aure ki ku zauna da Saude .

hakan yayi dede ta k'arasowar Mlm Kabiru yace "lafiya kuwa Tabawa na kejin hayaniya?"

ka godewa Allah da ba tashin bom kaji ba. tinda kana da shed'en cikin gida harni Saude zasu had'a baki sukaini gun boka wai ya rufemin baki to ga Salma nan ni Tabawa nasaki Salma saki uku .
wani Uban Ihu Salma tayi Nashiga uku! mai nayi Mama?
Salis ne ya karaso gun yace Baba lafiya kuwa?
Mlm kabiru yace "lnafa lafiya nima bansan mai yake faruwa ba .

Ba kuwa zaka sani ba, tinda kai ka zama tace an shanyeka to ni kan tace ce wa~waye kawai .

Salis yace "Mama dan girman Allah kiyi hakuri mai yafaru tsakaniku ?

Ganin babu wasa fuskarsa ya tasa cewa wannan munafukar Saude Ita ce suka had'a baki da wannan shedaniyar Salma za suje gun boka yamin asiri shine yarinyar nan yar Albarka Jidderh taje tagayan komai da suka shirya.

Salis san karewa yayi agun yayi da Mlm Kabiru yace "yanzu Tabawa zanchen Jidderh kika kama? da hankali da komai ."

Sallamar Garba mai shago ce ta katse musu maganarsu

Mlm Kabiru yace "waye?" Garba mai shago yace Garba ne nazo gun Saude karbar kudin na.

Saude ce tace "kudin kuma na meye kudin?"

Garba yace "kudin da kika tura Jidderh ta karbo miki kaya na dubu biyu, yi sauri kidauko ana jira na A shago.

Saude cikin matsifa tadauki wani uban............🤬


*Jiddeerh ce*

🖊️🖊️🖊️🖊️🖊️🖊️🖊️🖊️🖊️🖊️


*HATSABIBIYA JIDDERH*

*NA JIDDERH BEAUTY*

©🎆
*Al'umma Writers Asso...✍🏻*

_{Al'umma writers,Ƙungiya ɗaya Tamkar Da dubu Farin Cikin mu, mu faɗakar da Al'umma domin su Farfaɗo su gane gaskiya Al'umma sai Dan Al'umma ,Allah ya bamu Ikon fadakar da Al'umma}._
https://www.facebook.com/102282991949826

بسم الله الرحمن الرحيم...


🅿️3️⃣

.....Wani uban zagi ta dauko, Salis ya katseta Yace "dan girman Allah kayi hakuri abun komai asannu."

Bawan Allah shigo daga ciki kama na bayanin komai. cewar Salis

Garba kuwa da daman haka yakeso yashigo,

Salis yace "ya'ushe ne Jidderh ta karbo kayanka?

Garba mai shago Yace "Jidderh de bazatayi karya ba, dan bata zuwa ta karba sai antura ta. nasan kuma yanzu ma turata akayi ba karya tayi ba."

Salis yace "duk karike bayaninka,
ya'u she taje ta karba?

Garba Yace "d'azu da rana lokacin Saude tayi bak'i .

Saude Tace "Inji uwarwa nayi baki ya'u? to ko kare bezo ba balle mutum,
karya ta maka."
Mlm Kabiru yayi kyaran murya Yace "toh yanzu Ina Jidderh take, tazo ta raba mana wanan ba dak'ala da tashirya.

Salis ya dauko kudi ya bawa Garba Yace "gashi kar ka kuma bata inde ba Saude ce taje da kanta ba, karka bawa jidderh."

Garba karba yayi Yace "Oho de, Jidderh de bata karya ehee, kawai taga nazo ne ta saye wai bata tura ba .

Dan Garba ba haka yaso ba, yaso Saude ce da Mlm Kabiru kawai agidan yaga yadda za suyi subiya kudin, shiyasa ma yace dubu biyu ne, kudin bekai hakaba.

Salis yace "Toh alhadul mun kashe wannan saura naki Mama.

Nawa ai ya mutu aure ne na kashe shi, babu saura dan haka kaga tafiya ta.

Tafiya tayi Salis yana mata magana amma ko juwowa ba tayi ba, balle tunanin zata tsaya ayi magana da e'ta.

Salis ne ya dobi Salma Yace "kiyi hakuri kitafi gida duk sanda mijinki ya dawo kindawo kuyi sulhu tinda de aure be mutu ba.

Salma cikin kuka Tace banda kowa sai kakata, itama kuma ta rasu satin chan yanzu bansan yah zanyi ba."

Salis ya numfasa, yace "haka de zakiyi hakuri kisamu wani gu kizauna kafin yadawo .

Salma de kuka take sosai na dana sanin zuwanta gidan Saude take, da bata zo ba da haka bata faru ba.😰

futa tayi dan babu yadda ta iya dole taje ta roki alfarma gun Mai Gari taxauna gidansa kafin mujinta yadawo .

Saude kuwa aranta take kiyasta abunda zatawa jidderh inde ta dawo gida.

Mlm Kabiru kuwa babu bakin magana illar juyawa da yayi ya nufi kofar gida.

Salis ne yashiga cikin d'akinsu ya samu oga da yayi shiru yanajin duk abunda ke faruwa cikin gidan

Yace "Oga yarinyar nan ba mahaukaciya bace, hatsabibiya ce wlh dan tafi bom hatsari nafara tsoron zaman gidan.

Kamal Yace "ni abun ya dauremin kai ayya bata da aljanu kuwa? dan abu nata mutum baze iya ba."

Salis ne yayi murmushi yace "wlh mutum ce, sai de hatsarinta yafi gashin kanta yawa.

Kamal Yace "Allah ya kyauta amma gaskiya Ubanta beyi sa'ar yarinya ba, da a'lama ma tsoronta yake."

Salis ne ya saka dariya Yace dole aji tsoranta, tinda ba kasan mai zata kulla maka ba.


Jidderh kuwa tana ganin futowar Mama Tabawa tabi ta baya gida ta buya dan batasan ya suka kaya ba .

Sai da ta shiga gida tukum Jidderh ta futo tashiga gida e'tama

Saude na zaune tana jiran Jidderh dan taci alwashin yi mata dokan mutuwa ya'u,

to Jidderh ma akwai abu A ranta dan ganin Saude ya sata sauya fuska d'aki ta shiga ta dauko sabuwar wuka tana kyali, tayi murmushi tace "Saude gidan nan ko na ubanki ne sai kinfuta ya'u tinda baki tafi ba to zakiga tsiya yanzu ."

Bata gama tunani ba Saude ta shigo d'akin da bulalarta hannu ta dokan Jidderh,

Ganin wuka hannu Jidderh yasata tsorata amma bata nunawa jidderh ba,

bulalar ta d'aga zata zuba mata jidderh kuwa ta dauki wukar ta yanka hannunta da kanta Ihu ta saka mai furgitarwa wanda kusan yan layin duk sunji ihun,

A zabure Saude taja baya ta fasa doka, Jidderh kuwa wullawa Saude wukar tayi ta zauna gun tana kur ma Ihu ga kuma jini yana ta zuba ahannun nata ,

Saude kuwa ta rike wuka tana kallan Jidderh kafin tayi wani abu tini gidan yacika da jama'a

Salis kuwa da Mlm Kabiru har bigewa suke jin ihun yana tashi

1 Comments On HATSABIBIYA JIDDA
avatar
aisha-suleiman-jajere

12 months ago

Reply

I like it

Please Login or Register in order to submit comment