Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

GIDAN MULKI

Story and writing

By

Asmeetar Hydar






Ban yarda a sarrafa min labari ta kowacce siga ba, balle har a ɗora shi a website ko You Tube ba tare da izinina ba, wannan babbar matsala ce ga wanda duk ya yi ƙoƙarin yin hakan, dan haka a kiyaye. Haƙƙin mallaka nawa ne ni Asmeetar Hydar




I salute this group of writer's cox of your courage and ingenuity, the great writer's oganization of wisdom and technology, Mikiya writer's association, dignity and skill are in your blood i really appreciate being one of the member of this group



BISMILLAHIR RAHMANIN RAHIM

Dukkan yabo da godiya sun tabbata ga Allah ubangijin taliƙƙai, Allah ya daɗa tsira bisa ga shugabanmu Annabi Muh'd (s a w) Littafin GIDAN MULKI, ƙagaggen labari ne kuma mai gajeren zango, littafi ne wanda ya ƙunshi abubuwa kamar haka, Girman kai, Mulki, Gadara da kuma taƙama, ban yi wannan littafin dan na ci zarafin wani/wata ba, duk wanda yaga ya yi daidai da rayuwarsa to akasi ne, ku dai ku bibiyeni cikin littafin GIDAN MULKI, domin jin yanda zata kasance, na sadaukar da wannan littafin kacokan ga ƴaƴan sarauta da ke faɗin duniya, ni ce taku har kullum Asmeey ta Hydar marubuciyar littafin MAYAUDARI, ku dai ku bini kai tsaye cikin labarin tare da alƙalamina

08082589590






P.1
















*ƘASAR SUDAN........*



Da ƙarfin tsiya ya tura ta kan bed ɗin cikin zafin nama ya dannawa ƙofar key yana ƙara haɗe fuska kamar wanda tun da Allah ya haliccesa bai taɓa dariya ba, Afnan na ganin haka ta miƙe fuska ba bu walwala cikin taƙama da nuna isa ta ce "How dare you, do i look like your type? wallahi sai ka san ka taɓa jikina"

Jin abin da ta ce ne ya ƙara harzuƙa Muby da fuskarsa ta gama rinewa.

Gashin kanta da ke cikin alƙibba ya damƙe da ƙarfin tsiya ya haɗe bakinsu guri ɗaya, cikin salon mugunta ya cigaba da sarrafa bakinsa cikin nata yana kaɗa harshensa a ciki, wani zugi da raɗaɗi ne ke ratsa lips ɗinta kamar ana tsatstsaga shi, duk iya ƙoƙarinta na ganin ta ƙwace kanta amma hakan ya gagara, alƙibbar da ke jikinta ya fara kiciniyar cirewa, ganin abin da yake ƙoƙarin yi ne yasa Afnan saka dukkanin ƙarfinta da niyar ƙwace jikinta amma sai taji tamkar dutse take turawa dan ko motsawa be yi ba, a fusace ya yi jifa da alƙibbar nan take wata arniyar rigar bacci ta bayyana kwance kan kyakykyawar surar jikinta kalar sararin samaniya, gashin kanta da ya sauka kan wist ɗinta ne ya tattare ta bayanta yana mai damƙe wist ɗin nata cikin salon mugunta.

"Ashhhhhhhhh, wayyo Allah Fulani"

Murmushin mugunta ya saki a karo na farko, wanda hasken haƙoransa ya ƙara dallare room ɗin, cikin wata murya mai ɗan karen daɗi kamar ana busa sarewa ya matsar da bakinsa daidai kunnenta a hankali ya ce "Yau Fulani baza ta kwaceki ba, tun da ke ki ka kawo kanki, kin kasa zama inda ku ka sauka kin zo rashin kunya ko?".

Be jira amsar da zata bashi ba ya ƙara jefata kan bed, kafin ta mike ya yi saurin faɗawa kanta.

Afnan na ganin tabbas yau Muby ba zai saurara mata ba ne yasa ta ƙara haɗe fuska tana faɗin "You will pay for it, sai na saka an kulleka har tsawon rayuwarka, sai kayi nadama marar iyaka, ni wallahi ka sauka a kaina tun kafin fushina ya tabbata a kanka".

Ko sauraron abin da take faɗa be yi ba ya cigaba da murzata kamar ya samu fulawa, kayan jikin nata ya yaga da ƙarfi tare da cillasu gefe, nan take na shanunta su ka haske gurin masu masifar kyau da tsantsi, sun cicciko kamar zasu tsone masa ido, da sauri ya kai bakinsa a kai, wani zugi ne ya shigeta ta ƙwalla ihu tana ture kansa amma ina Muby ko jinta baya yi, ita kuwa Afnan ba bu alamun nadama a fuskarta balle arziƙin hawaye, idanunta a bushe taƙi yarda ta yi kuka dan ganin take rainata zai yi, dan a rayuwarta ta tsani raini.


Ƙara ta sake ƙwalawa jin wani raɗaɗin ya ƙara shigarta, kuyanginta da ke parloun ƙasa ne su ka ji ihun nata, da sauri su ka haura saman steps ɗin dan ganin abin da ke faruwa.

Tsayuwa su ka yi gaba ɗayansu aka rasa wadda zata buɗe ƙofar, sarai sun san halin Prince Muby baya ɗaukar shirme, tabbas idan su ka buɗe ƙofar sai sun fuskanci mummunan hukunci, idan kuma su ka kasa ceton Princess Afnan to yau me raba ta da su sai Allah, gaba ɗaya jikinsu rawa yake tsabagen tsorata, sun kasa yanke shawarar da zata ƙwace su.


Muby kuwa ya gama ficewa a hayyacinsa dan ganin surar jikinta, bai taɓa tsammin yanda take siririyarnan zata yi kayan marmari haka ba. Duk idanunta sun yi jajir tsabagen ɓacin rai, jikinta sai rawa yake kuma taƙi yarda saƙonninsa su shigeta, bata taɓa samun namijin da ya wulaƙanta ta irin Yarima Muby ba.

Shi ko gaba ɗaya ya mance cewar horata yake dan laushin jikinta da ke tsarfar masa, kayan jikinsa ya fara cirewa dan ganin zasu takura masa, Afnan na ganin haka ta tashi da ƙyar tana ƙoƙarin arcewa, hannu ɗaya yasa ya maidata tare da sakar mata nauyinsa, ƙara ta sake saki a karo na uku ganin yanda namiji kamar Muby ya danneta da dukkan ƙarfinsa, ga jikinsa duk na majiya ƙarfi fatar jikinsa a murɗe, gashin ƙirjinsa kuwa a kwance luf-luf mai masifar laushin tsiya, kamar zata yi kuka ta kallesa a hasale ta ce "Ka sauka a kaina haka wannan zalunci ne, duk abin da ka yi mun sai na faɗawa mai martaba, ba zai raga maka ba"

"Allah ko? ai nayi tsammin ke ce za ki ɗauki mataki, kamar yanda ki ka kawo kanki ba tare da an rakoki kamar yanda ake rako kowacce amarya ba, ni kuma haka zan yi abin da naga dama da ke, tun da abin da ki ke so kenan"

Ya ƙarashe maganar yana jifa da pant ɗinta gefe, subhanallah ya furta a ransa, tare da sauke doguwar ajiyar zuciya ganin shape ɗinta tamkar ita ta tsarawa kanta, har ya kai bakinsa kan na shanunta sai kuma ya tsaya cakkk, jin yanda ake dukan ƙofar kamar za'a karya, ganin hakan yasa Afnan ta samu damar janye jikinta, da sauri ta mayar da kayanta tare da saka alƙibba tana watsa masa harara, kwanciya ya yi ruffff da ciki ya dafe mararsa da ke barazanar barin jikinsa.

"Yareema ka buɗe ƙofarnan tun kafin ranka ya ɓaci, a yau ne na tabbatar baka da zuciya kuma baka gajeni ba, ina mulkin naka da taƙamarka su ka tafi ne?"


Cewar wani Dattijo da ke bakin ƙofar cikin shigar sarakuna duk jikinsa gold ne masu masifar tsada da sheƙi, dukan ƙofar ya cigaba da yi yana kiran sunansa, kallonsa ya mayar kan kuyangin da ke gurin cikin tsawa ya ce musu "Ku sauka daga nan kafin na hukunta ku"

Jiki na rawa su ka bar gurin har suna neman faɗuwa, daidai lokacin da Afnan ta buɗe ƙofar cikin isa da gadara, wani kallo ta yiwa Dattijon wanda za'a iya kiransa da kallon raini, kamar wata zinariya haka ta fara tafiya taku take cikin taƙama gami da nuna isa, har ta sauka down steps, shi kuma dattijon ya shige daga cikin ɗakin, a kwance ya same shi yana murƙususu dafe da cikinsa, amma wannan karon ya maida kayansa.


Gefen bed ɗin Dattijon ya tsaya yana kallonsa fuska a haɗe ya ce "Ka kyauta ai tun da ka yi abin da ranka yake so, yanzu kalli abin da ka jawa kanka na farko ka zubar da girmanka a kan wannan ƴar gadara, bayan haka ka jawa kanka ciyon da baka da maginsa a halin yanzu"

Lumshe idanunsa ya yi masu firgitattun kyau a hankali kuma ya buɗe su, cikin cool voice ɗinsa me kashewa mata masu cikakkun aji jiki ya ce "I'm sorry Abbu wallahi nima bada niyar wani abun na aikata ba, ni kaina sai yanzu nake jin haushin abin da na yi, amma hakan ba zata sake faruwa ba ayi min afuwa mai martaba"

Ya ƙarasa maganar yana mai rusunawa ƙasa.

"Shikenan ka sameni a fada yanzu"

"An gama Abbu yanzu zan shiga wanka na fito"

"A fito lafiya" Mai martaba ya faɗa yana fita daga ɗakin.




.......
A gafen Afnan kuwa a fusace ta fice daga babban parlourn gidan wanda ya fi girman manyan ɗakuna goma, ba bu abin da ke ciki face kayan sarauta da kuma gold-gold iya ganin wanda ya gani, gaba ɗaya parlourn ya tsaru kamar baza'a mutu ba, ko'ina kuyangi ne tsaye suna tsaron parlourn.



Da sauri kuyanginta su ka bi bayanta suna tattara alƙibbar da ke sauka har ƙasa, motoci ɗari ne ke jiranta a babban gate ɗin da ke waje, tun daga harabar gidan sarautan take taka wani carpet wanda aka shimfiɗa me ɗan karen laushi da haɗuwa kalar ruwan ganye, dogarai kuwa sai faɗuwa suke suna kwasar gaisuwa har ta fita daga gidan, wanda haɗuwarsa ma ya wuce shugaban ƙasan SUDAN ya iya zama cikinsa, gida ne wanda yake da hawa sama da uku kowanne hawa ɗaya yana ɗauke da dogarai masu tsaronsa guda ɗari, gaba ɗaya gidan zagaye yake da masu kula da shige da fice, ta ko'ina CC camera ne kama daga fadar me martaba har wajen gidan sarautar, ba bu inda zaka shiga a gidan wanda bazai baka sha'awa ba, hatta masu aikin gidan abun burgewa ne yanda su ke komai nasu cikin tsari, duk aikin gidan da na'ura su ke yinsa, hatta bawa flowers ruwa da na'ura ake yi.



Dogarai da kuyangin da su ka yi mata rakiya ne ke take mata baya, har ta shiga wata arniyar mota fara sol ƙirar Lexus jeep me masifar tsada, ita ce fara kawai a ciki amma duk sauran motocin baƙaƙe iri ɗaya ƙirar, Lamborghini.



Tana shiga ta zauna cikin taƙama da jin kai, ɗaya daga cikin dogaran ne ya rufe ƙofar motar nan take su ka bar unguwar cikin busa algaita, duk mutanen da ke unguwar sun san kalar algaitar da ake busa mata idan ta shigo unguwar, daga zaran sun ji wannan ƙarar busar kowa ke ɓoyewa cikin gida idan ba haka ba a wulaƙanta duk wanda ya fito kallonsu, duk da cewar babbar unguwace me tattare da attajirai da kuma manya-manyan ƴan kasuwa masu ji da kuɗi, amma ko kaɗan basu kai dukiyar sarki Ahmad ba, shine mai faɗa a ji a garin duk da cewar akwai shugaban ƙasa.



Babban hotel ɗin garin da su ka sauka ne motocin su ka fara shiga, kana ganin hotel ɗin ka san daga shugaban ƙasa sai masu masifar dukiya ke iya zuwa, ko jiran a gama pearking bata yi ba ta fice daga motar, ma'aikatan hotel ɗin na ganinta kowa ya rusuna ƙasa suna kwasar gaisuwa, amma ko kallon banza basu samu ba.


Taka steps ɗin ta fara har ɗakin da Fulani ke ciki, sanin halin Fulani ne yasa Afnan yin sallama murya a daƙile cike da miskilanci ta ce "Barka da wannan lokacin Fulani"

Kallon tuhuma Fulani ta yi mata kamar zata tambayeta sai kuma ta share zancen tana faɗin "Barka Gimbiya"


Wata matashiyar yarinya ce a gefe zaune kan sofa tana latsa waya, kamar daga sama matashiyar da zata kai shekaru ashin da uku ta ji muryar Gimbiya na faɗin "Ke baki iya gaisuwa ba ne? ko rashin girmama ɗan adam ne".


Jin abin da Afnan ɗin ta faɗa ne yasa matashiyar kallonta tana faɗin "Are you okay ni sa'arki ce? Fulani kina jin abin da wannan yarinyar ke faɗa min, yau kuma mulkin a kaina ya dawo".

Kallon Afnan da ke tsaye Fulani ta yi kafin ta ce "Gimbiya bata haƙuri kafin ranki ya ɓace, bana son rashin kunya" Jin abin da Fulani ta faɗa ne yasa Afnan ɗaure fuska ta ce "I should apologize to her, are you serious?"

Ta faɗa tana mai kallon Fulani da itama Afnan ɗin take kallo.

"Gimbiya ki bata haƙuri na ce"

"Fulani amma kinsan cewa ita ɗin ƴar kishiya ce ba asalin uwa ɗaya ba....."

A fusace matashiyar me suna Halima ta miƙe tare da ɗaga hannu da niyar kwara mata mari, cikin zafin nama Afnan ta damƙe hannun fuskarta a haɗe alamun baza ta ɗaukar mata ba ta ce "Don't try it next time dan ba zan saurara miki ba, ki tsaya a matsayinki na ƴar kishiya, na fi ƙarfinki na wuce saninki kuma na girmewa tunaninki"

Tsawa Fulani ta daka mata ganin abin na neman wuce misali, "Gimbiya koma ɗakin da ki ka zaɓa please, kar ki tayar mana da hankali anan, ke ki ka ce kin fi son naki ɗakin ke ɗaya, meyesa za ki kawo mana wannan taƙamar taki? dan Allah ki tafi"

Fulani ta faɗa tana dafe kanta wanda har ya fara yi mata zafi.

Kallon Fulani Afnan ta yi tare da marairaice fuska ta ce "Yanzu kina nufin ƴar kishiya ta fi ƴarki ta cikinki?"


"Ya isa haka Gimbiya wallahi zan ɓata miki rai, tun da har ban isa da ke ba shikenan".

"Haba Fulani wallahi gaskiya Gimbiya ke faɗi yanzu kin fi son Aunty Halima akan ƴarki" Cewar wata yarinya da ta shigo ɗakin, sanye cikin kayan sarauta shekarunta baza su wuce sha huɗu ba.

Har Afnan ta buɗe baki da niyar magana sai ta fasa ganin mai martaba ya shigo, nan take ta sha jinin jikinta, har ƙasa su ka rusuna suna gaishe shi, fuska cike da fara'a ya amsa yana mai tambayar Afnan inda ta tafi tun ɗazu, jin ta yi shuru ne yasa shi daka mata tsawa "Am asking you for the last time Gimbiya, where did you go?"

"Amm...amm....., Baffa dama gidansu Prince Muby na tafi....."

"Prince Muby.....?" Gaba ɗayansu su ka furta harda Halima da ke can gefe a zaune.

"Gimbiya da gaske ki ke ko wasa?"

Cewar yarinyar da ta shigo daga baya me suna Husna.

"Ina wasa da ke ne? zan ɓata miki jiki wallahi idan har ina magana kina magana" Afnan ta faɗa cikin ɗaure fuska.


Me martaba kam kasa magana ya yi dan ganin yake ta gama zubar da kima da daraja na masarautarsu, hanyar fita daga ɗakin ta nufa cikin tafiya irinta ƴaƴan manyan saraku, tamkar wata ɗawisu haka ta fice daga ɗakin, da kallo dukkaninsu su ka bita har ta ƙurewa ganinsu.

"Baffa gaskiya Gimbiya ta zubar da darajar masarautarmu, wannan ai rashin aji ne"

Halima ta faɗa tana cije yatsa, Husna ce ta karɓe zancen da faɗin "Yes Baffa Aunty Halima is right, duk jan ajinnan na Gimbiya amma ta kasa haƙurin zuwa gidan Sarki Ahmad"

"Amma ai mijinta ne, ko laifi ne dan ta tafi?" Fulani ta faɗa tana mamakin wannan mulki da taƙama da su ke nunawa, Me martaba ne ya ce "Ƙwarai kuwa laifi ne dan wannan babbar illa ce ga masarautarmu"

"Menene illa a ciki?" Fulani ta ƙara ƙatse masa maganar, ganin tana neman ɓata masa rai ne yasa ya kama hannun Husna su ka bar ɗakin.



Tun da Afnan ta shiga ɗakin da ta sauka take cikin toilet ita ala dole sai ta wanke jikinta saboda ƙazamin Prince ya taɓa ta, sosai take murza soson wankan kamar zata canza kalar fatar jikinta, gaba ɗaya jikin ya yi jajir saboda yanda take murzasa.

Afnan fara ce sol me masifar kyau kamar matan larabawa, ko a larabawamma sai an yi dogon bincike za'a samu mace me kyau kamarta, dan ko sarauniyar kyau a ƙasar larabawa ma baza ta kaita kyau da diri ba, idanunta dara-dara masu haske kamar wata, ɗauke da gashi zara-zara musamman idan ta lumshe ido haka gashin ke kwanciya a kan kumatunta, girarta kuwa kaɗan ya rage ta game da ɗayar, sai ɗan ƙaramin bakinta me ɗauke da pink and red lips me taushi da tsantsi, har ma idan tayi dariya to ko waye sai ya ƙura mata ido dan tsananin kyawun da zata ƙara, haƙoranta kuwa sirara masu masifar haske, hancinta ya yi tsini daga sama ƙasa kuma ya ɗan kwanta kamar an dasa shi, gashin kanta ta tattare wanda ya sauka kan ƙugunta baƙi siɗik me laushin tsiya, idan zata kama shi ma sai ta yi da ƙyar saboda sulɓin da yake da, ƙaramin tawul ta ɗauka tana share jikinta har ta sauka kan hips ɗinta da ke barazanar tsagewa saboda girma da faɗinsa, daga can baya kuma mazaunanta sun ɗago kamar za'a ɗaura cup a kai ya zauna, cikinta a shafe yake dan zaka iya cewa ma bata cin abinci, ƙaramar cibiyarta kuwa ta shige ciki luufff, goge jikinta ta cigaba da yi har ta kai tawul ɗin kan ƙirjinta da su ka ciko sosai masu kyau da haske, tawul ɗin ta aza da niyar gogewa, da sauri kuma ta saki tawul ɗin ƙasa jin zugin da ya shigeta kamar ta rusa kuka haka take ji, "Wassshhhh Allah na" Ta furta tana matsar da ƙafafunta gefe me ɗauke da siraran yatsun ƙafa kyawawa, Afnan ba me jiki ba ce kuma baza ka kirata siririya can ba, amma ba wani jikin take da ba sai tarin kayan marmari, shekarunta ashirin amma baza ka ce ta kai haka ba, saboda yana yin jikinta.




Sannu a hankali ta fito daga toilet ɗin tana tattara gashin kanta, ɗan ƙaramin table da ke gaban mirrow ta zauna, ba bu abin da zaka rasa kan mirrown hatta turaren fesawa, amma haka ta jaye tarkacen gefe ta zuba nata a kai, wani mai ta fara shafawa me ɗan karen laushi da ƙamshi, har wani sheƙi jikinta ke yi kamar hasken tauraruwa, cikin natsuwa ta gama shirinta, doguwar riga ta saka har ƙasa irinta ƴaƴan sarakuna, sannan ta ɗaura alƙibba ruwan madara a sama mai kyau da sheƙi, tun da ta fito daga ɗakin ƙamshin turaren jikinta ya gauraye gaba ɗaya gurin, agogon gold ɗinda ke ɗaure a hannunta ta kalla wanda aƙalla zai kai kimanin million ɗaya, misalin ƙarfe sha ɗaya na safe, ɗan ƙaramin tsaki ta ja tana taɓe baki ta ce "Ohh my god na ɓata lokacina gurin wannan banzan, yanzu da wahala Baffa ya barni ta tafi shopping"

A harabar hotel ɗin ta sami me martaba tsaye tare da Husna, da kallo su ke binta ganin ta nufo inda suke, me martaba ne ya ce "Gimbiya ina zuwa haka kuma?" Fuska ta ƙara tamƙewa kamar kullum tare da yamutsa lips tamkar bata son magana ta ce "Baffa dama shopping nake son zuwa kafin lokacin tafiyarmu ya yi"

"Shopping kuma? bayan kinsan lokaci na neman ƙurewa, yanzu Sarki Ahmad ya kirani akan cewa ƙarfe biyu ne ɗaurin auren, har wani lokacin za ki dawo?"

Baffa ya ƙarasa maganar yana haɗe fuska dan baya son wasa a harkarsa, marairaice fuska ta yi kafin ta ce "Calm down Baffa i promise you ba zan jima ba yanzu zan dawo, idan ma baka yarda ba mu tafi tare da Husna"

"Eh Baffa nima zan tafi dan Allah ka barmu, baza mu jima ba" Husna ta faɗa cikin zumuɗi, ganin sun nace sai sun tafi ne yasa shi haƙura dan dole, nan take dogarai su ka buɗe musu mota, cikin ƙasaita Afnan ta zauna bayan motar tana ɗauke kai, ganin Husna na ƙoƙarin shiga motar da take ciki ne yasa ta ɗaga mata hannu alamun ta dakata "Malama ki shiga wata motar ko kinga nayi kama da wadda zata shiga mota ɗaya da ke" Komawa da baya Husna ta yi tana ƙunƙuni dan tasan za'a rina, haka ta shiga wata motar su ka bar hotel ɗin.


Wannan karon motoci hamsin ne ke take musu baya, ashirin da biyar a gaba ashirin da biyar a baya, duk inda su ka ratsa sai an kallesu ganin motocin alfarma da kuma kyau, kowacce mota na ɗauke da tambarin sunan GIMBIYA GIDAN MULKI, duk mutanen da ke garin sun san motocin gidan sarautar, saboda shi Prince Muby motocin gidansu na ɗauke da tambarin Prince GIDAN MULKI, ta wannan tambarin ne kawai su ke gane wacce masarautar ce, musamman idan su Afnan su ka shigo garin Sudan to kowa fa sai ya san ta shigo ciki, duk da cewar garin nada girma da kuma tarin jama'a.


Wani babban gurin shopping su ka yi pearking, da sauri ɗaya daga cikin dogaran ya buɗe mata mota, kusan mintuna ashirin ta ɗauka kafin ta fito, tun lokacin da ta fito mutanen gurin ke binta da ido maza kuwa sai dai
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment