Join Our WhatsApp Group

Idan ku ka ga kun taba wani wuri ya fitar daku a shafinmu, sai ku danna back kuyo baya, ku sani yanzu muna amfani da tallan Popunder a shafin, so karatu zai muku dan wahala, amma ta hakanne kadai zamu iya cigaba da rike shafinnan. idan har bakwa son talla sai kuje ku yi subscription na shafinnan akan karamin kudi ku runga downloading kawai. SUBSCRIBE


DOWNLOAD

You Cannot Download this book untill you login but you can read it .


Login Register
DOWNLOAD


An dauko wannan littafi daga shafin https://taskarnovels.com.ng ku ziyarci shafin na https://taskarnovels.com.ng domin samun kayatattun littatafan hausa kama daga kan na yake yake dana soyayya




Marubuci ko marubuciya zasu iya turo mana da littatafansu mu dora masu a shafinmu kyauta don masoyansu su rika Downloading a online,



Sannan marubuta zasu iya turo mana da tarihin rahuwarsu da tarihin rubutunsu, dama sharhin littatafansu don masoyansu su gani kuma su karu da hakan

Domin turo mana da littafi ko tarihin rayuwar marubuci ko marubuciya sai ayi mana magana ta whatssap da wannan nambar +2348140419490



A lura dakyau - kyauta muke saka littafi a shafinmu bama amsan ko sisin marubuci, duk wanda ya amshi kudinku da sunanmu babu ruwanmu,



Alura dakyau - manazarta bama tura littafi ta private ku dena binmu private kuna neman mu tura maku littafi, duk mai bukatar littafi yaje website namu



Alura da kyau - Littatfanmu suna fitowa cikin manhajoji uku ne PDF,TXT da DOC amman munfi amfani da PDF da TXT masu amfani da wayar android ko tablet ko computer zai fi kyau ku riga dauko PDF da DOC



Masu amfani da kananan wayoyi java ko mara java TXT zakuna zaba don shine daidai wayarku


This hausa novel was uploaded and downloaded from https://taskarnovels.com.ng

You can download more hausa novels there

Also you can send us your novel to upload it in our website for your fans to download it online

It is free we do not charge for uploading novel

Also if you are an Author be it online or Non online you can send us your biography including your book summary,commentary and others via this number +2348140419490 its free we do not charge for our services



Note that - we do not charge for our services we uploaded novels and posted biography free, any person that collect your money in our name is your fault do not blame us



Note that - pls readers stop calling us and be asking us to send you a novels we are not sending novels through whatssap or private our novels is public at any day, any time you can visits our site and download it



Note that - our ebooks came as PDF,TXT or DOC format but the popular format are PDF or TXT, those with android or tablet or pc we suggest you to download PDF or DOC
those with java phone or non-java phone we recommend you to download TXT



This Novel is downloaded from https://taskarnovels.com.ng
to download more hausa novels visits our site at www.taskarnovels.com.ng

For feedback and support

Facebook : https://facebook.com/taskarnovels

Twitter : https://twitter.com/taskarnovels

Telegram : https://t.me/taskarnovels

[4/11, 12:38 PM] BEBE'ARTH😘: *Bebe'arth*



*RABEE'AH*



RABEE'AH
_rabee'ah means;Beautiful,She is filled with beauty and brains._
_Her eyes are the most admirable features_
_She is caring and sweat_💋

(short novel)

2018


dedicated to :.RABEE SK MASHI


Cutar Asmah
Ayi haya'kin habbatus sauda ,yana korar al jani ,
Kuma amfani da it'a yana korar ko wani 'kwaro mai cuturwa .

Garin habbatus sauda da xuma yana maganin hawan jini .


(1)

Tun cikin daren jiya haka take jinta wani iri sam bata jin dadi ,ga gabanta sai yawan faduwa yake ,hakanne yasa bakinta bai fashin fadar innalillahi wainna ilaihir raji'un,
hakanan ta kwanta sukuku gatanan ne dai ,ko hirar daren da ake haduwa ayi a kwanarta ,yau bacci tai tabarsu sunayi ,

washe gari da safe ,kasancewar yanayin garin sanyine ,kwas -kwas sukayi suka tafi class ,tunda ta shiga,class din batai magana ba ,sai kwantar da kanta tai kan des ,kowa ya shigo sai yaxo ya tambayi su meenah ,yau lafiyarta qalau kuwa ,kasancewar basu saba ganinta cikin wannan yanayinba,saidai su bada amsar lafiyarta qalau ,tun jiya haka take ,yanayin garinne bai mata dadi,

A haka malamin maths yashigo ,shine ferst pereod d'insu,sam ko kadan bata tsaya ta saurareshi ba ,shi kanshi malamin sai da ya fuskanci yau ko bata xobane ,dan sai raba ido yake bai ganta ba ,kasancewar duk class in tafisu gane maths ,yana shirin tambayarsu ita malam jabir ya shigo (displine master)yace ana kiran RABEE'AH SHU'AYB NABABA

ambatar sunan nata dayai a lokaci daya suka taho da bugawar 'kirjinta jitai gaba daya jikinta ya kuma mutuwa yai lumus ,ta kasa motsi ,

meenah ta dan ta'bata ,
nababa ana nemanki ,bacci kike ne ,
a'a tace mata ,kana ta mike jiki a sanyaye tabi byan malam jabir ,xuciyarta cike da fargabar kiran da ake mata ,wanda bata ta'ba jin irinsa ba ,

suna xuwa ya ALMASH ta gani jikin mota ,abin ya matukar bata mamaki ,sbd tunda take a makarantar bata ta'ba ganinshi yaxo mata ba ,koda visiting ne ,bacin haka ma ko sati basu rufa da dawowa makarantar ba,

fuskarshi tafi ko yaushe tamkewa ,duk yadda kakai karantar mutum baxaka iya gane wani irin yanayi xuciyarshi take ciki ba ko kadan ,

jin muryarshi tai yana ,shiga mota muje gida ,mama ce tace ‘’tace naxo na dakkoki ‘’daga haka ya shige mota, bai bata damar tambayar me ya faruba ,


har suka fara tafiya ,sam yaki bata fuskar tambayarshi ,itama tana san tambayarshi amma ta kasa,kifa kanta tai da guiwa,tana jero salatin annabi,xuciyarta na 'kara tsananta bugu,


suna yin kwanar gidansu ta gano 'kofar gidansu damke da mutane ,jitai gabanta yai raras ya fa'd'i ,al mash bai kalleta ba ,har saida ya karasa 'kofar gidan yai perking ,
hannunta ya kama ya rike kam ,don yaga duk ta furgice ,matsa hannunta yai ,ta d'ago idonta dayai jajir na firgici ta kalleshi ,shima idonshi yai jajir ,yace ‘’ki kwantar da hankalinki ,ki tuna duk abinda yasamu bawa mukaddari ne ,kiyi tawakkali Allah maji'bancin lamarine ‘’kana ya sakar mata hannu yace ‘’jeki ciki ‘’jitai cikinta yai rugugu kamar xata saki gudawa a wando ,jikinta a matukar mace lumus ta fita daga motar tai ciki ,

A farfajiyar gidan nasu tai karo da abbanta suna xaune shida Abu xarrin ,da sarsarfa ta nufi gurinsu abu ne yafara ankara daita ,a take tausayinta da soyayyarta suka cafkar mishi xuciya ,jiyai hawaye ya xubo mishi fuska ,

ganin hawaye a idon abu d'inta lamarin ya 'kara tsinke mata ,taji kafafuwanta sun kasa d'aukarta ta xube a gurin ,ya abu ku sanar daini waye ya rasu kafin xuciyata ta karasa bugawa ,
abbanta ne ya 'karasa gun da take ya rungumota jikinshi ,yana shafa bayanta,yace ‘’mamina ALLAH da yabamu ita ya kar'be abarshi ,yafimu sontane ,kuma dama dukkanin rai sai ta d'and'ani d'acin mutuwa ,rigace dukkaninmu a jikinmu babu wanda yaisa,ya cireta ,kiyi hakuri ki d'au dangana ,Allah ya kar'bi ran mamanki jiya da daddare bamu dad'e da dawowa daga kaita ba ,ciwon kan lokaci d'aya ,ashe ciwon ajaline ‘’yakai 'karshen maganar cikin xubar da hawaye masu matu'kar xafi ,
jin shiru batai magana ba ,yasa ya kalleta sai yaga bata motsi ,a lokacin shima abu xarrin hankalinshi yakai kanta ,da gudu ya tafi nemo ruwa don a yayyafa mata............






Authour:Bebe'arth😘
[4/11, 12:41 PM] BEBE'ARTH😘: *Bebe'arth*



*RABEE'AH*



RABEE'AH
_rabee'ah means;Beautiful,She is filled with beauty and brains._
_Her eyes are the most admirable features_
_She is caring and sweat_💋

(short novel)

2018


dedicated to :.RABEE SK MASHI

Ciwon sugar 1

Jurjur,man xaitun ,habba a had'a asha.

Ciwon sugar 2

Kofi d'aya na grain habbatus sauda ,habbatul rashad ,tushuru,ruman,grain kurrab,halkil me xuwa 'kwaya a daka ,a had a guri guda a gauraya ,a dinga d'iban cokali d'aya ana sha da nono ,insha Allah xa'a warke ,

(2)

wata iriyar ajiyar xuciya ta saki ta wahala ,byan abba ya yayyafa mata ruwan ,daga bisani ta saki matsanancin kuka ,ta tashi daga jikinshi tai ciki da gudu tana kwallawa maman kira ,don ita gani take,kamar ba gaske ba ,

bata bi takan mutanen da tagani ba ,tashiga 'dakin tana 'kwallawa mama kira ,mutanen gidan sai binta suke da kallo cikin tausayawa ,saida ta gama bincika d'akin taga ba ta ganta ba ,har band'aki saida ta duba ,xubewa tai akan gado ta saki kuka iya 'karfinta mutane sai baki suke bata ,

kuka take wiwi ka'in da na'in ,shi kenan tayi rashin mamanta,mai 'kaunarta mai mata addu'a a kodayaushe,mai rarrashinta ,uwace wacce ta xamo ta gari agareta ,ta sauke mata dukkanin ha'k'ko'kinta da Allah ya rataya mata ,ta tuno rabuwarsu ta 'karshe sanda abu,xai kawota makaranta ,da irin adduo'in da take xuba mata na kariya ,'kwallata matse ,mai matu'kar rad'ad'i ,ta d'aga hannu sama tana kwararowa,mahaifiyarta addu'a na samun rahama gurin ubangiji ,

'yan uwa da abokan arxi'ki kullum cikin rarrashinta suke ,har aka share makoki ,ta 'kara tabbatar da lallai mama ta tafi baxata 'kara dawowa gareta ba ,

dangana da tawakkali Allah ya sakawa rabee'ah shi ,amma saidai ta kuma xama so silent ,abu xarrin ya 'kara d'ebo dukanin kulawarshi ya axa kanta ,hakama al mash yana bata kulawar da da bai bata ba ,har yakan tisata a gaba sai taci abinci wanda ada da taci da kar taci a gurinshi duk 'dayane ,bare kuma abbanta da dama shi mai ririta tane kamar 'kwai ya 'kara 'debo wani ya ninka mata akan nada ,



kwance take kan kujera a falo ,kamar mai bacci ,amma ba barci take ba ,
hafsah ce ta fito da tirtsetsen cikinta haihuwa ko yau ko gobe (matar al mash)taxo kanta ta tsaya tana yatsina tace ‘’malama kije almash yana kiranki ‘’daga haka bata 'kara tofa komai ba ,ta nemi guri ta xauna ,hakama rabee'ah ba tace mata kanxil ba ,sai da ta d'an jima kana ta tashi ta,nufi d'akinshi ,

yana xaune a tsakiyar gado ,sanye yake da kayan bacci farare 'kal ,fuskarshi sai annuri take byarwa ,yana 'yan latse latsenshi a naura mai 'kwa'kwalwa ,da sallama tashiga d'akin ta nemi guri akan kafet 'dinshi mai matu'kar laushi ta xauna ,gami da yin 'kasa da idonta a hankali ta furta gani

tom kawai yace ,byan ya amsa mata sallamar ,idonshi na kan computer ,
har sai da ta fara 'kosawa da xaman da take ,kana ya karasa abinda yake ya ajiye ,


matsowa yai ,ya xuro kafafuwanshi kasan gadon
jin alamun motsi yasata d'agowa idanuwansu suka sar'ke ,wani dum taji ,gami da jin yar ,wanda yafi na ko dayaushe da take ji,da sauri tai 'kasa da idonta,gyaran murya ya soma yi ,sbd dad'ewar da,yad'anyi bai magana ba ,yace ‘’dama maganar makarantar kine ,gobe nake son mai dake,sbd jibi xaku fara xana weac ,na riga na gama miki duk wani shirye2 ,gobe sai ki shirya da wuri ‘’

tunda ya fara maganar makarantar tata ,abin ya bata ma'ma'ki,tunda ta fara makaranta ba ruwanshi da lamarin makaran tarta ,ita kanta bai fiya shiga lamarinta ba,ya abu d'inta ne,kawai ya damu da lamarinta ,da lamarin makarantar ta ,ko don MARAICIN da tashigane yasa ya fara damuwa da lamarinta ,yake tausaya mata oho ,

maganar shice ta dawo daita daga tunanin da take ,

tunanin me kike RABEE'AH ,ko bakiji me nake cewa bane?

wannan karan shine ya fara ambatar ainihin sunanta ,hakan yasata jin wani yar a jikinta ,ta lumshe ido ,sbd jin dad'in tausasshiyar muryarshi dayai amfani daita wajen ambatan sunanta ,kana tace ‘’ na jika yaya ,Allah ya kaimu goben ,na gode ‘’

ameen yace ,ya mi'ke ya shiga toilet ,ita kuma ta fito daga d'akin ,

A hanya suka had'u da abu xarrin ,ya sakar mata murmushi ,itama ta washe fararen ha'koranta na jin dad'in ganinshi ,

yace ‘’ke nake ta nema tunda na dawo ,sai da matar ya'ya ta gama jamin aji ,sannan ta gayan inda kike‘’

d'an ta'be baki tai ,tace ‘’wlh yayane yai kirana kan maganar komawa ta schl ,wai gobe xan tafi‘’

oh ,ai nasan maganar ,abinda yasa ban gaya miki ba ,yau tun safe na fita ,kina ta bacci ,sai yanxu na samu kaina ,gashi gobema tun safe xan bar gida ,naso ni dakaina xan mai dake makarantar

_babu komai yaya abu na ,ko dayaushe fa ,kai ke jigilar kaini ka d'aukkoni ,dan karo d'aya baka samu dama ba ,dan haka,kar ka samu damuwa yayana ,abba ya shigo?

_eh ya shigo

_aikwa ban kai mishi abinci ba ,bari naje na kai mishi ,

_ok tom muje na tayaki d'ibar wasu kayan

kichen suka nufa ,suka d'ebi abincin abban sukai sashensa ,

da sallama suka shiga ,suka taddashi yana jan casbaha ,sannuku yace musu ,kana suka dur'kusa suka ajiye kwanukan a gabanshi ,suka mishi barka da dare ,
ya amsa musu cikin raha ,tare da shimusu al barka ,daga bisani abu ya mike ,yaiwa abba sai da safe ,yacewa rabee'ah ‘’xaije d'aki ya kimtsa in ta fito ta sameshi a falo ,‘’
tace ‘’tom‘’

tana xaune abban ya gama cin abincinshi ,sai da ta bari ya gama tsaf ,kana ta dubeshi tace ‘’abba ,wai gobe xan koma schl ‘’yace‘’eh ,munyi maganar da yayunki ,
kici gaba da kula mami sosai ,ki d'ora a halin nan naki da nasanki dashi ,kar kiga babu ran mahaifiyarki kice xaki sauya ha'layenki ,kul kar ki sake ki haka ,kinji mamina ,ALLAH yashi miki al barka ,ya al barkaci rayuwarki‘’

tace ‘’Ameen abbana‘’ta goge 'kwllar da ta tarar mata a ido ,ta tunowa da mamanta da tai ,
da ganan yashiga yimata nasiha sosai ,mai ratsa jiki ,wacce yasan mamanta na mata ,yai hakanne don ya cike mata gurbinta ,ya jima yana mata kana yace ‘’taje ta kwanta‘’

tana xuwa falo ,ta tadda abu ,yana xaman jiranta da plate a gabanshi ,tace ya abu na sannu da xama ‘’ta bud'e plate d'in taga abinci a ciki ,tace ‘’yaya me kake ba kaci abincin ba ‘’
_ke nake jira kixo muci
_ayya to ayni naci abinci tun d'axu
_sai ki dad'a akai ,ai ba komai ,mai yakaiki ci ,tunda kinsan in na dawo sai na saki ,kinci ,duk da yanxuma ba yadda nai kinci ba

cikin shagwa'ba tace ‘’ni yaseen yaya abu a 'koshe nake ‘’

cikin kwaikwayen maganarta yace ‘’aikwa baki isa ba ,sai kin kuma cin wani ‘’

ganin ba yadda xatai ,yasata saka hannu ,suka fara cin abincin ,dan tasan indai bata ciba ,duk irin yunwar da yakeji ,to shima baxai ciba ,hakanne yasata ta fara tsatstsakular abincin ,gaba d'aya ya kafeta da ido soyayyarta na 'kara ninkuwa cikin xuciyarsa............













Authour:Bebe'arth😘
[4/11, 12:44 PM] BEBE'ARTH😘: *Bebe'arth*



*RABEE'AH*



RABEE'AH
_rabee'ah means;Beautiful,She is filled with beauty and brains._
_Her eyes are the most admirable features_
_She is caring and sweat_💋

(short novel)

2018


dedicated to :.RABEE SK MASHI

Ciwon sugar 3
Albasa asalin albasa d'anye Aci kafin a karya .

4
Kamu a dafashi a had'a da man habbatus sauda a dinga sha .


(3)


~TUNA BAYA~

Al mash da abu xarrin wa da 'kani ne ,ba wani nisane tsakaninsu ba ,'ya'yane gurin yayar maman rabee'ah ,tun suna 'kananu ma'mansu ta rasu ,a lokacin hjy halima (maman rabee'ah)neman haihuwa suke,,Allah bai kawo ba ,ganin hakane yasa ita da mijinta suka ro'ki a basu ri'konsu ,da yake mahaifinsu yana da mutunci da sau'kin kai ,ba wani ja'yayya ya basu su ,dad'in dad'awa ma yana tausayama yaran maraicin da suka shiga ,kuma dama abokiyar xaman mama'man na'su ba kirki ta cika ba .


Alhj shu'ayb nababa Allah yayi mishi wadatar xuci ,yana kula da ha'k'ko'kin iyalinshi ,ya ri'ke abu xarrin da al mash tamkar 'ya'yan cikinshi ,duk wata kulawa yana basu ita ,hakama mama tana matu'kar 'kaunarsu ,ta d'orasu akan tarbiya ta gari ,wacce tasan ko byan ranta xasui matu'kar al fahari daita.

Har sai da su al mash sukai seneour candy sannan aka haifi rabee'ah ,ga'ta da tattali rabee'ah ta sameshi gurin mahaifanta da yayyunta ,sunan mahaifiyar abbanta tace shiyasa suke kiranta da mami ,

rabee'ah miskilar yarinya ce ,sam bata da kwarafniya ,bata da tsokana ,sai dai in ka ta'bota xaka gane kuranka bata da kyaliya,duk wanda ya shiga gonarta ,
sunfi shiri da abuxarrin akan al mash ,sbd shi al mash bashi da sakin fuska ,saka makon abu xarrin da ko da yaushe fuskarshi a sake take ,amma shima a gurin rabee'ah ne fuskarshi take a sake ,sbd Allah ya saka mishi 'kaunarta.

BUK anan su al mash suka samu gurbin karatu ,abu xarrin yana karantar mass com ,al mash na karantar LOW ,dukkaninsu badai 'kwa'kwalwa ba ,karatunsu suke hai'kan ,


rabee'ah ana primary 6 ,amma sai wayon tsiya ,duk cikin 'kawayenta itace 'yar 'karama amma itace me dealing d'insu ,saudah ce me d'aukar mata jaka in an tashi ,ummi kuma itace me xuwa yo mata break tana hakimce ,meenah kwa kar tasan kar ne tsakaninsu bata isa ta juyata ba .

Wata rana al mash yana 'kofar gida yaga dawor su rabee'ah ,gani yai tasa hannu ta amshi jakarta gurin saudah ,abin ya kusa bashi dariya ,kawai sai yabi byanta cikin gidan ,
tana shiga 'kaida ne kichen xata fara kallah ,taga ko mama ta gama girki ,'kyallin wuta ta gano,,aikwa ta murtuke fuska dan ta kwaso yunwa ,cilli tai da jakarta ,ta nemi gu ta xauna ,sai ga al mash ya shigo ,jakar da tai wulli daita, yai karo daita yasa hannu ya d'auka ,littattafan nata ya xaro ,yagansu duk a lan'kwashe ,
yace ‘’yanxu mami littattafan naki ne haka ?

xun'buro baki tai ,batai magana ba ,

mama dake kitchean tana jiyosu tace ‘’ai ta littafi mai sau'ki ce ,gashi har xata xana comen yarinyarnan bata iya hausa ba ,duk xaunar da ita da abu keyi ya koya mata ‘’

yana 'karasawa kusa daita ya sakar mata ran'kwashi ta saki wata uwar 'kara ,dai -dai nan Abba ya shigo gidan ,da gudu tai gurinshi tana xunduma ihu ,ya tareta yana lafiya ke dawa ?


uhmmm ba yaya al mash bane yai ta ran'kwashi na yayi mun sama da dubu😭tahau matse hawaye ,

hannunta yaja xuwa ciki yana rarra'shinta ,ya bud'e mata ledar gurasar da naman da ya taho mata da shi ,nan da nan ta kame bakinta, taja ledar ta fara xuba loma ,


juyawa yai ga mama yace ‘’ki daina sawa ana ta'ba mun mami na ,dan nasan sbd karatu kika sa aka doketa ,ki kwantar da hankalinki ,kici gaba da yimata addu'a ,insha Allah nan gaba sai kinyi ma'makin 'ko'karinta ,kai kuma al mash tunda ka mata ran'kwashi dubu ,kai sai nayi ma sama da dubu biyu ‘’

daga mama har al mash dariya sukayi ,mama tace ‘’kai mami ta iya sharri ‘’

murmushi al mash yai yace ‘’ba kisan wani abu bama mama ,wai a cikin 'kawayenta harda mai d'aukar mata jaka,😄‘’

dariya mama tai tace ‘’oh mami na da son mulki ,ko a ina ta d'aukko shi oho 🤣

Abba yace ‘’gurinki mana kin manta ,sanda kina budurwa ,kika,dinga mulka ta ,kafin ki fitomun xance sai kinsa na cika muku gidanku da ruwa😂‘’

gaba d'ayansu kwashewa sukai da dariya ,harda rabee'ah mai cin gura'sa ,


Haka abba yake ,yana shiga cikin iyalinshi ayi raha sosai ,ayi nishad'i ,hakan da yake musu baisa sun raina shiba ,sai ma matu'kar tsoranshi da suke ,da yawa mutane suna sha'awar halayen mahaifin rabe'ah........











Authour:.Bebe'arth😘
[4/11, 12:55 PM] BEBE'ARTH😘: *Bebe'arth*



*RABEE'AH*


RABEE'AH
_rabee'ah means;.Beautiful ,she is filled with beauty and brains._
_Her eyes are the most admirable features_
_She is caring and sweat_💋


( *2018*)

( *Short novel*)



Dedicated to :.RABEE SK MASHI

Ciwon 'kashi


A soya al'basa da man habbatus saudah ,a dinga sha ana cin al'basar ,Ko asha nono a had'a da Zuma ,ko a samu man na'a -na'a da man habbatussada ,man kafur ,a dinga shafawa ,suna warkar da cuta ta 'kashi .


(4)
Kwanci tashi su rabee'ah ,har sun gama jeneor candy ,sosai 'kwa'kwalwar su ta bud'e ,suna fahimtar karatu sosai ,A lokacin ne Abban su saudah yakaisu bording ,yalwa mordel bording school ,makarantar akwai matu'kar 'ko'kari ,meenah ma nan aka kaita ,aikwa rabee'ah ta kafa darun itama sai an kaita ,haka Abba ya daure ba don yana so ba ,yakai mamin nashi bording ,randa xa'a kaita sosai Umma ta xaunar da ita ,tai mata nasihohi ,sosai nasihohin suka shiga jikin rabee'ah .


Randa aka kaita ,xo kuga tsalle gun su saudah ,suka kwashi kayanta suka kai d'akin su ,hira suka shiga yi ,basui aune ba ,sai da suka ji wata iriyar ashar ,

Waye ya ajiyemun kaya a gado ?

Meenah ce tace "kiyi ha'kuri aunty reesy ,na 'yar uwar mune ,yanzu zamu gyara ,xata xauna a samanki ,

To wani d'an Abu ta kaxar ......yace muku Ina bu'katar 'yar sama?

caraf sauda ta amshe ,
Kiyi ha'kuri aunty reesy duk babu gado ne ,anan d'akin ,kuma munfi son mu xauna d'aki d'aya ,


sai cewa tai ,"tom shikenan xata iya xama ,amma in na lura bata da mtmci xan koreta "

had'a baki sukai ,wajen cewa ,"tom aunty reesy ,mun gode"


Aunty reesy ,"yar sss 3 ce ,jararbabbiya ce ta 'kin 'karawa ,har 'yan sss 2 tsoronta suke ,


****
sosai xaman rabee'ah da aunty reesy yai dad'i ,ta maida ta ,tamkar 'kanwar ta ,sun sha'ku sosai ,wani Abu da rabee'ah ta kasa ganewa game da reesy shine : tana yawan aikenta da letter takaiwa mutane ,ko ta ri'ke hannunta suje d'akin wata ,su barta xaune daga bisani sai taxo su tafi ,sannan kuma suna yawan kiran juna da lover ,ko sweaty ,abin yana damun ta sosai ,

Randa hankalinta ya tashi ,har taji ta tsani bording ,jitai wasu na hira ,suna cewa aunty reesy 'yar less ce ,hankalin ta yai matu'kar tashi sosai ,taje ta samu meenah da xancen ,nan meenah ta kuma fayyace mata ,a ranar kwana tai tana kuka ,Allah 2 take a bada hutu ta tafi ,don ba xata komo ba ,

Makaranta fa ta d'auka rabee'ah ta shiga hañnun aunty reesy ,don yadda take matu'kar kula da ita ,ta hana ko abokan harkar ta su nemeta ,shine suke xaton ko kishinta take.....


****
sanda aka bada Hutu ,rabee'ah na xuwa gida ta xayyanewa Umma abinda ke faruwa ,hnklin Umma ya tashi ainun ,nan tashiga kwantar wa da rabee'ah hankali ,tana nuna mata ,sai ta koma bording d'in ,sbd ba'awa Allah wayo , yara nawa ne ke lalacewa gaban iyayan nasu ,ai yanxu xamani sai ka tashi sosai wajen yiwa yaranka addu'a ,don yanzu kana yin tarbiyar ne ,ana war ware maka ita ,tace "xata 'kara 'kaimi gurin yi mata addu'a ,Allah ya kareta daga sharrinsu. ,itama tace mata ,sai ta mi'ke da addu'a ."



***
Hankali kwance Rabee'ah ta koma bording ,har yanxu reesy bata bar kulawa da ita ba ,kuma ko kadan bata ta'ba nuna mata ita 'yar less bace ,har sai randa sukai candy ,suka xo rabuwa rabee'ah na kuka ,itama na kuka ,tana ro'konta da kar tayi rayuwa irin wacce tai ,itama dole ce tasa ta yi ,tace "bari na baki labarina .....



Bacci nake ji🔏



Author: Bebe'arth😘
[4/11, 12:59 PM] BEBE'ARTH😘: *Bebe'arth*



*RABEE'AH*


RABEE'AH❤
_rabee'ah means;.Beautiful ,she is filled with beauty and brains._
_Her eyes are the most admirable features_
_She is caring and sweat_💋


( *2018*)

( *Short novel*)


Dedicated to :.RABEE SK
DOWNLOAD
DOWNLOAD

Please Login or Register in order to submit comment